Showing 78001 words to 81000 words out of 143458 words

Chapter 27 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

612

"danabar dakin nan jiri ya debeni zan fadi Ibrahima yatareni" Baba yawani kalli saman dakin hawaye na gangaromai daga idanu kaman mai tuna abubuwa da dama yace "Ibrahima ya kamani, yarikeni ajikinsa kaman daman ya sanni daga wani waje, yakaini daki yabani kulawa da agaji na gaggawa, cikin tattausan lafazi yace Baba kadena damuwa zan auri Hawwa!" Sai kawai Baba yafashe da kuka sosai yace "ko yaran cikina basu tabamin hallaccin da Ibrahima yayimini ba, ya fitar dani kunya, yanunamin soyyaya haka yanunama yata, yakawo iyayensa aka daura aure, wani awaje ya sharemin hawaye sai kene yanzu Ina sanar dake namiki aure zaki watsamin kasa a idanu" Baba yafashe da kuka sosai Ammi ta taso ganin da gaske Baba kuka yake tace "Malam dan Allah kayakuri abin baikai ga hakaba ya isa ya isa" Hawwa Baba yanuna yace "Zainab yarinyar nan tasan yanda nake sonta kuwa? Ita kadai nake gani natuna Aisha matata ita kadai, amman maisa Hawwa ke wahalar dani tana bani ciwon kai" wih at first Ammi tadauka Baba just lie lie cry yake but sosai Baba ke kuka, Hawwa tazo bakin gadon ahankali tadafa kafan Baba tace "Baba dan Allah kayakuri bahaka nake nufi ba dan Allah"Fashewa da kuka Baba yayi yace "Zainab kinsan shekara nawa rabona danai bacci? Wih tunda Hawwa takai shekara ashirin da biyar batai aure ba daga ranan har zuwa ana gobe zatai hatsari bantaba kwana gari yawaye ban tashi inyi salla inama yarinyar nan addu'a tayi aure tasami miji nagani ba, bana bacci bana iya runtsawa tunanin Hawwa nake, sai ranan da aka daura mata aure shekaran jiya shine nai bacci sai asuba natashi da jiya dakuma yau in 4yrs ina abu daya sai ranaku ukun nan na iya bacci sabida na aurar da ita" dasauri Ammi itama tace "Malam meyayi zafi haka? Dan Allah kayakuri ya isa" takalli Hawwa dake kukan bakin ciki ganin abinda Baba keyi sabida dan iskan Khaleel tace "Hawwa I know concerns naki, tunda ba kisan kai Ibrahim yake ba, ko saida yara, ko fashi, ke kaddarama yana shaye shayen ke ba matarsa bace? Ai mata Allah yabasu power da suna iya gyara mazajensu from bad to good, banda haka bayan Baba yazo damaganan na jera kwana biyu a asibiti ina alwala nayi raka'a biyu nayi du'aul istikhara wih naji na natsu da Khaleel and it's a sign auren ku zaiyi albarka, Hawwa koma meke damunki dake hanaki aure fight it this time, karki bari shedan yayi nasara akanki, auren nan yanda aka daura an daura kenan har abada kibar zancen rabawa" baki Hawwa tabude zatai magana Baba yadaga mata hannu.
EPISODE
7
•00
Cikin bacin rai Baba yace "idan kalma mara kyau zaki fadi akan Ibrahima na kiyi shiru kada ki fada don yana sosamin rai" shiru Hawwa tayi batasan me Khaleel yamusu ba especially Baba imagine ma harda Ammi, dukansu biyun basu yarda da itaba, just for peace Baba yadena kukan nan zata yarda tai shiru amman tai alkawari saita nunama su Baba waye Khaleel she will bring evidence and everything dan kome za'ayi ayi she will never ever accept yaron Pops din nan amatsayin mijinta ba!. "Hawwa kinji abinda muke fada miki?" Kallon Ammi tayi fuskanta ta share tass da bayan hannu ta kalli Baba tareda kakalo murmushin dole tace "naji shikenan na yarda babu komi" wani kayataccen murmushi Baba yayi yana share fuskanshi sai kawai ya rungumeta kaman zai cinyeta yace "nagode Hawwa, banso na tursasaki kiyi abu, nagode dakika yarda" sakinta yayi yace "cikin kudin sadakin nawa kike bukata nabaki inaso naba Ammin ki sauran asayo miki kome kikeso Ibrahim yace sati uku on 24th ne taron biki" wani abu Hawwa taji ya tsayamata awuya amman dai ta gyadamusu kai Baba yace "zamu fara shirin biki wannan gwal din kuma nida Aminu zamuje banki gobe mu boyemiki, yanzu gayamin nawa kikeso a kudin?" Ahankali tace
"banson komi Baba kuyi abinda yadace inada dan kudi ai ni" Baba yace "to shikenan zan dauki ko miliyan goma ne nasai miki filaye kisami kaddara sauran kudin ayi kayan aure dasu da gara" Ammi tace "zanje Zaria jibi nadan shiryo nadawo saimu fara shirye shirye bakama hannun yaro afito da anko sabida kowa yasami dinki tunda lokaci ya kuro" Hawwa kawai tai shiru tana kallon Baba da Ammi dake planning sosai zuciyanta na kuna tana durama Khaleel ashar kirjinta na radadi kaman zata kama da wuta cus tasan auren is nothing but a game.
Har tai bacci tabarsu awajen planning bikinta
Ammi da Baba suke wih ko Baba ne amaryan sai haka. wuraren 3 na dare ta farka tareda taba wayanta tadan haska Ramla ne ke kusada ita tana bacci, sai Ammi a bakin gadon ta dayan edge din, kankame jikinta Hawwa tayi abin yataso mata what is wrong with her? She's on MP fa though tagama da asuban nan zatai wanka tafara salla, haushin kanta ta shiga ji sabida tunawa da yanda Ni ima use this feelings against her, iska ta fuzar ahankali ta zame ta sauka kasa sai kawai ta sulale ta kwanta akasan tiles din dakeda sanyi, kusan 20mins tana ahaka kafin yasoma lafawa bacci ya kwasheta anan wajen, cikin bacci taji ana kiran sunanta da sauri tabude ido Ammi ce ta kunna wutan dakin tace
"badai Ramla ta turoki kika fado kasa ba?"
Danne kunyan datakeji tayi tace "Ammi nakan fado kasa haka wani zubin" Ammi tace "ahh lallai sannu iyayen bacci mara kan gado, idan zaki wanka yanzu nasa ruwa a wuta bayau zaki fara salla ba?" Gyadama Ammi kai tayi ta tashi tana cire kaya Ammi tahau dadduma ta kabbarta salla wucewa tayi tafice Ammi tajuyo wih tunda ta farka Ammi ta farka sabida ijiyan zuciyan dataketa saukewa abinda yatasheta kenan, saikuma sauka datayi kasa aranta Ammi tace "kodai tama Baba magana ne ayl bikin next week akaita kawai".
Dawowa dakin tayi tazauna gaban madubi tana kallon kanta dayayi tsufa ahankali tace "anjima zanje saloon" tuna zancen Baba ya auramata
Khaleel sai kawai taji ranta yabaci kwafa tayi she has plan she will show Baba waye Khaleel she will get evidence, saita nunama yaron nan ita ba kalan sauran matan daya saba aure bane, she don't want him so bazata taba zaman auren nan ba, 3weeks is morethan enough for her to show Baba evidence kan waye Khaleel even if it means nemo all matan daya aura adah.
Wani simple riga da skirt tasaka tadauki dadduma ya shimfida itama tai salla suka idar ta gaida Ammi, Ammi tace "yajikin?" Ahankali tace
"Ipy lau" murmushi tamata "zanje zaria nataho damai gyaran jiki, dakin chan da akasa tarkace Baba yace yau duk zaisa afitar dasu a gyara tsaf anan za'a dinga tara abubuwan ki da za'a siyo mai gyaran ta sauka anan, saikuma inaso ki gayamin wani kalan kayan kitchen kikeso?"
Ita abinma dariya yadan bata sai kawai ta tashi tace "duk wanda kika saya Ammi, bari nai aikin office yau zani saloon gobe nakeso nakoma aiki" Ammi tabita da kallo tace "okay"
Wuraren 11 Baba yashigo yana kwalamata kira tana cikin shiryawa itada Ramla datace zata bita dasauri ta taho kofa, wani key mai kyau na benz yace "gashi mijinki ya aiko miki da motansa wai kidinga hawa naki har yanzu ba'a gama gyarawa ba tai condemn" key tadan harara kadan tace
"da keke zamu ai Baba ba nisa saloon din" sarai yasan halin yarsa watsamata mugun kallo yayi yace "mijinki ya bada umarmi ki hau tasa motar wacce batama mijinta biyayya tarbiyan dana miki kenan? Wih zan cimiki mutunci fa" Kaman zata kurma ihu ta hadiye abu awuya tasa hannu ta amsa tace "yakuri" murmushi Baba yamata yace
"ko Kefa yar albarka yanada kyau mata tadinga bin umarnin miji tafi ganin haske arayuwanta" komawa ciki Hawwa tayi ta zauna turus akan gado ranta dukya baci Ammi tace "uwarfada tashi kuwuce kutafi kafin na sabamiki" mikewa tayi ahankali tadauki black veil na abaya dake jikinta dogo mai kyau ta daura aka tadauki wayanta da handbag Ramla ta fesa turare sannan suka fito, motar na kofar gida wata mahaukaciyan 2024 Benz ce grey, ga ledojin duk ajikin car seats din daga gani kasan sabuwa ce motar har kyalli take, Baba yace "kunfito wuce kutafi" sake hadiye abu tayi awuyanta tawuce Ramla tabita taje zata bude motan tasake tsayawa turus tadan kalli Baba ganin ita yake kallo yasa ahankali tabude motan ta shiga ahankali kaman bataso ta zauna Ramla ka tashigo tace "wowwww Ya Hawwa sabuwar mota ce kal wih Ya Ibrahim naji dake" mugun kallon da Hawwa tamata yasa taja bakinta tai gum, ganin taki tada motar yasa Baba yadaga murya yace "kuna jiran wani ne? Ko injin ya mutu ne azo aturaku"? Ahankali Hawwa ta tadamotan kaman bataso sannan taja motan ahankali sukabar anguwan motan dadi Ya Allah!
Wato better thing money kill am, steering wheel din kaman oil sabida yanda yake juyuwa ta dadi ba irin nataba da kaman tana dambe ba, wayanta ne yashiga ringing tahau kan hanya batare tadauka idanunta kan hanya takai wayan takai kunnenta batare data kallaba cikin murya mai dadi tace "hello" strictly taji muryanshi that 19:13
•00
sounds kaman yanzu yake farkawa daga bacci yace "da permission din waye kika fita?" Dawani irin sauri Hawwa tazare wayan daga kunnenta number ne kuma Truecaller ta bai fadamata waye ba kashe wayan tayi taidan tsaki ta ijiye Ramla ta kalleta ringing wayan yashiga yi taki kallon wayan ma Ramla tace "Ya Hawwa ana kiranki" ahankali tace "share" har sukakai saloon din kiranta yake, kashema wayan tayi daga baya gabaki daya suka shiga saloon din batason tai kitso kar kanta yayi ciwo kawai tsifa da wanke kan da blow drying shiko aka mata cikin 1hour aka gama tabiya kudi suka fito Khaleel tagani zaune kan bonnet na motanta yadaura kafa daya kan daya dagashi sai short na rick owens nude more like milk, da armani polo mai kyau maroon ga pcap akanshi milk shima dayamai kyau crocs ne akafanshi duk wanda zaiga Khaleel saiya juyo yakara kallonshi cus baimayi kama da Nigerians ba kaman irin black black American people din nan ma har yanda yake dressing, Ramla ta washe baki ganinshi tama wuce Ya Hawwa ta taho wajenshi da gudu tace "Ya Ibrahim ina yini kazo" murmushi kadan yamata yace "Hi Ramla kema kinyi saloon da wanchan yarinyar nan ne"?
Yanuna Hawwa dake tahowa sarai tajishi takuma shaka but ta daure sabida Ramla, akunyace Ramla tace "ni yau kwanan kitsona uku saisa banyiba, Ya Hawwa na rako kawai" zuwa wajen Hawwa tayi azuciye zata wucesu tabude mota karaf taji an rike mata hannu kafin tai magana kawai Khaleel ya fizgota jikinshi da shegen zafin nama, kafin tasake magana taji hannunshi cikin nata ya karbe key motan ya wurgama Salman ya chabe yace "take Ramla shopping then home Salam, I want to talk to my wife privately!" Kawai ya kankame Hawwa
ne turata baya kunya kawai yarufe Hawwa na masifa, ga Ramla data saki ido baki hanci tana kallon abinda Khaleel kemata, ga jama'a, ga su securities dinshi, she had no choice haka ya dinga turuwanmai har jikin motanshi yakaita yabude
kofa yamata rumfa agabanta kaman zaiyi hugging nata yakalleta yace "get in" zatai magana yace "i will kiss and touch you all over kikamin gardama!" Runtse idanu Hawwa tayi ta tabbatar Ramla taji maganan wih harsu Salman da kowama, kaman zata shige kasa, da kyar tabude idanunta Ramla tadan kalla dahar ta shige gaba abinta tana mata bye tana washe baki na murna da farinciki, da sauri kawai ta juya ta shige without saying a word, shima yashige yana rufo kofan motan yace "let's go" Aharzuke Hawwa ta kalleshi tace "wai is something wrong with you? How dare you touch me like that a public?" Hannu yasa yazare pcap na kanshi yakalleta babu wasa kan fuskanshi yace "duk randa kika kara fita without kin sanar dani sai ranki yabaci I forgive this one but next one l won't" tsayawa Hawwa tayi tana kallon ikon Allah abinma sai yasa tai dariyan takaici tace
"ikon Rabbi! Auren da Baba yamin dakaine yasa kake wani takama kana feeling kaman u own me?" Kallonta Khaleel yayi baice komiba hakan yasake pushing Hawwa to the wall, tace "guess wat nariga nama kaina alkawari before this 3weeks I will expose who you are to my family! I trust Baba da kanshi zai raba auren nan daya mana l will prove to them cewa you are nothing but a womanizer sai aure aure kaman ayu ga shaye shaye da party BfF din dujal, I'm Hawwa! I can never settle for less! I want a man dayaci sunanshi man not yaro! I want a responsible man not Pops hayl want a man that shoulder responsibilities not wanda ake shouldering responsibility shi! Ni da kai are two world apart trust me you need plenty years to get to world din danake, so forget kayi abin nan waishi daurin aure but Hawwa can never ever be yours" wani juya idanu Khaleel yamata kaman zaiyi bacci yayi shiru chan yace "feel free! Do whatever you want! Khaleel yariga ya sameki! Dudda kina chan world dinki but without stress na mika hannu na ciroki daga world din nakawoki my own world dakika tsana so much Kululuwa, matar dujal bff" dasauri tawani yunkuro kaman zata dakeshi tace
"nace kadaina kirana sunannan!" Murmushi kadan yamata yace "to Yar Sanda!" Wani irin runtse idanu tayi kaman zata dakeshi cus he's pushing her yayi murmushi kadan baice mata komi ba, afadace tace "ina zaka kaini? Ba hanyan gidanmu bane nan ba?" Dan kanshi ya sosa yana kallonta kaman yanda take kallonshi murya chan ciki yace "we are going to hotel!" Mummunan gaban Hawwa yayi.

[9/28, 8:18 AM] +234 806 486 0007: YA ALLAH ZAN FARA THIS UPDATE DA ADDU’A! YA ALLAH KAGA YANDA NABADA FREE PAGES NA SAUKE HAKKI, YA ALLAH DUK WANDA YACI HAKKINA YA KARANTAMIN DAIDAI DA HARAFI DAYA A LABARIN NAN YA ALLAH BAN YAFEMAI BAN YAFEMATA BA! HAR ABADA! ALLAH KABIMIN HAKKI NA! YA ALLAH KA SAKAMIN!!

WAYANDA SUKAI SUBSCRIBING THANK YOU! BUT IDAN KUN FITAR KUMA ALLAH YA SAKAMIN BAN YAFEBA!!

HELP ME GROW APPLICATION NAKESO NAYI JARI NAKE TARAWA🥲
EPISODE 4️⃣1️⃣



Wuraren 5 Hawwa ke bude idanunta tana kallon saman dakin komi daya faru nadawo mata, hawaye masu dumi ne sakko daga idanunta, ahankali tafara mosti da idanun dake mata nauyi sosai tana juyowa kanta yayi sauki kaman ba nata ba yanzu tana iya juyawa yadena banging, Ammi ta gani a tsakar dakin kan dadduma ga charbi a hannunta tanaja maida idanunta tayi tarufe she can’t look at Ammi, knocking kofan akayi da sauri Ammi ta tashi tace “shigo” tadaga dadduma tana linkewa daidai Dr yashigo tareda Nurses yazo gaban gadon yana kallon Hawwa data lumshe idanu Ammi tace “Dr har yanzu bata tashi ba nadamu abinci fa”? Murmushi yama Ammi yana duba BP Hawwa dayasan ta tashi yace “maganin hawan jini nasa bacci amman karki damu zata tashi saitai wanka” ijiyan zuciya ya sauke yace “Alhamdulillah BP yasoma sauka” anatse yace “Miss Hawwa open your eyes” ahankali Hawwa tashiga bude idanunta tadan kalli Doctor kadan saikuma ta sauke idanun kasa kawai nauyin kowa takeji, Dr yace “ya ciwon kan? Akwai wani abu dayake miki ciwo yanzu?” Girgizamai kai tayi murya kasa kasa dabaya fita da kyau tace “no” Dr yace “okay that’s great” yakalli Ammi yace “Mama help her to change tadan gyara za’azo a gyara gadon akawo mata abinci kuma, an mata booking massage Yallabai yace bayanta na ciwo, masseuse zasu mata massage din, zatasa hospital clothes bama barin patient namu nasa kayan gida” gyadamai kai Ammi tayi tace “to” Nurses suka ciremata drip din suka fice Ammi taje gaban gadon tana kallon Hawwa da idanunta ke kasa ta kauda kanta gefe dasauri jin Ammi tazo wajen, Ammi dake kallonta tace “Jidda na ya jikin? Babu abinda ke miki ciwo kuma”? Gyadama Ammi kai tayi ahankali batare data kalleta ba tace “eh” cikeda so Ammi tace “tashi muje to kiyi wanka ki chanza” Ammi takai hannunta tadagota tasowa tayi da karfin hali ta sauka daga gadon Ammi tariketa har bayi tabata gadon Ammi tahada mata ruwan wanka, tadawo dakin tabude jakan kaya da Baba da Ramla suka kawo musu jiya taciro brush da zani, saikuma pad datasa Ramla tasa ajakan tadauki daya da wando takoma bayin ta ijiye mata tasake fitowa ta yaye zanin gadon daidai nurse tashigo da wani ta shimfida mata da hospital gown mai kyau na yan gayu sannan tafice saikuma masu abinci suka kawo mata fruits da oat, dasu chips da egg da salad da sausage ga bread saikuma maganin dazata sha a gefe cikin wani glass covered container Ammi sai kallo take komi na masu kudi daban ne.
Kusan 15min tayi abayin Ammi takoma wajen bayin tace “kin gama Hawwa”? Ahankali tace “eh” Ammi tabude tashiga tana kallon yanda taki yadda su hada idanu, maidata gadon tayi tana kallon yanda white and blue flowers hospital gown din yamata kyau ta zaunar da ita tana daga tray na abincin tana ijiye mata tace “yi maza ci kafin sudawo” yatsine fuska tayi batada apatite ko kadan kauda kanta tayi asanyaye tace “Ammi bazan iya ci ba” sosai Ammi ke kallonta saikuma ta matso ta zauna abakin gadon anatse tace “Hawwa” asanyaye Hawwa tace “Naam” batare data kalli Ammi ba, lumshe idanu Ammi tayi tabudesu tace “look at me Hawwa” girgizama Ammi kai tayi dasauri lips nata suka shiga rawa tace “Ammi bazan iya ba” wani iri Ammi taji, hannunta tasa tadauke tray na abincin ta ijiye akan table na dakin sannan ta matso dab da Hawwa ahankali tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login