Showing 72001 words to 75000 words out of 143458 words
taba fadamin tamasan yan gidan Mangal ba wlh, ai badaga sama yafado ba sun hadu ne somewhere somehow amman taboyemini dayike makirace ita yar boko datai kwantai, yaushe suka hadu har suka fara soyayya? Mama ni Hawwa zataciwa amana eh? Ni zata ha’inta ta yaudara? Babu wani abu nawa da bana gayamata fa Mama, amman ni taboyemin, ashe saisa tace ko mijina kadai yarage aduniya bazata aureshi ba sabida tasami wanda yafishi akomi, Mama did you realize abinda Hawwa tamin ko? Hawwa play with my intelligence, she belittle me, tabuga wasa dani tanunamin tafini iya mind games” tashiga shesheka tana huci jikinta har kyarma yake, Mama na kallonta itama duniya ta mata zafi tace “munafuka ce, ke bakisan yanzu kasami mai kudi boyewa ake ba’aso asani ba, ai Hawwa bata sonki kwadayin Baban Yaseer yasa ta tsaya arayuwanki” cikin wani irin murya Ni’ima tace “Mama tayaya zan bata auren nasa gidan Mangal da dan su tsaneta eh? Mama tayaya zanyi? Inaso na gayamusu yar iska ce Hawwa maza takebi duk yan sandan office dinsu sun kwanta da ita, Mama help me, yazanyi Hawwa bata chanchanci irin gidan nan ba, tafi dacewa da gidan wahala da gidan kaskanci, Mama bai kamata Hawwa ta auri mijin dayafi nawa karfi ba wlh Yazanyi Mama? Mama banso tasami cigaba arayuwa Mama ni auren ma banso tayi tamutu ahaka, sonake Hawwa ta wulakanta na ganta on her knees tana begging dina for something, Mama ta yaya zan lalata auren nan” kanta Mama tashafa tace “yanzu ai saikin fara koma mata sannan zaki iya bata auren, kibari nafara zuwa na sulhuntaku tukunna, kidena damuwa shikuma Aliyu zan kirashi ya maidaki” Gyadamata kai Ni’ima tayi, Mama tamike tace “muje” tashi tayi sai alokacin tamasan bata saka takalmi ba haka suka wuce ta shiga mota ta tafi.
**
Wuraren 11 sukakai gida, ganinsu sun shigo tareda Excellency yasa Momy tace “ahh tare kuke ne? Son ina kaje yau? Bakai baccin kirki ba Noor nata tambayanka tayi bacci yanzu” goro Excellency yamika mata da yawa da sweets a leda yace “aure mukaje muka dauramai Madam” da sauri Momy takalli Excellency dake zama looking confuse shikuma Khaleel yawuce side nashi abinshi babu abinda ke damunshi banda gajiya, Mom tace “wai wayayi aure Dear?” Khaleel dake wucewa abinshi yanuna mata yace “danki mana he just called me ina chambers yanaso nasameshi an address dazai turamin aure zaiyi shine naje da Mahe dasu Lawali and Co.” Maganan sauka kawai yake akan Mommy kaman saukan aradu tace “akanme zaka biyemai Alhaji? Kasan Khaleel is still a boy baitaba zaban mata da kanshi ba baimasan ya ake aure ba, I always do everything for him bayan nayi screening yaran, bama wannan ba, waya aura?” Excellency na daukan remote yana chanza channel zuwa news yace “that police officer, Miss Hawwa” dawani irin sauri Momy tace “inashi ina Hawwa? Ina Khaleel ina police woman? Idan tazo tana dukanmini d’a fa?” Dawani irin sauri Excellency yakalli Mommy yace “akanme kike magana haka Madam? Akwai wacce ta isa aduk fadin garin nan ta daki d’ana?” Cikeda damuwa Mommy tace “dole nayi magana haka Khaleel baida irin training da aka mata a police school, ba yarinya bace idan bata girmeshi ba zasuzo age mate I don’t want yarona to suffer” jawota jikinshi Excellency yayi cikeda so ganin hankalinta yatashi yace “ke Madam relax, yaranki just want to have fun ne, please let him have his way, kome yakeso let’s support him, karmu batamai rai, stop thinking of beating or anything, with all the security na gidan nan akwai wacce ta isa ta taba yaronmu? All I see is Khaleel is just a little bit fascinated about the gurl kinsan baitaba ganin Smart, young intelligent bold and fearless Muslim police officer ba” da sauri yace kawo kunnenki da sauri Mommy ta mikamai Excellency yace “yaronki just wants to have fun and play with the girl ne, we have the Momy babu wacce Khaleely na bazai iya samu ba, allow him, kinganshi kuwa yau he looks so happy and excited that happiness was worth everything to me, so don’t ruin that for him and don’t think much, let’s watch him have his way kome yakeso mubarshi yayi” dan ijiyan zuciya Mommy tasauke tace “toh ina matan? Ya baku taho da ita ba”? Ahankali Excellency yace “I don’t know, gobe da safe ma tambayi Khaleel din koma meyakeso it’s okay, lokacin sa ne zamaninsa ne mubar danmu ya huta, yanzu dai aikamai yarinya muje mu kwanta ki matsamin jiki” dan murmushi tayi kadan hankalinta ya kwanta tace “dukku yaranku suka biyo” dariya Excellency yayi yace “kyau kenan d’a ya gado ubansa” ya kashe mata idanu tana kwalama PA kira tasa akaimai yarinya.
Daidai yafito daga wanka aka bude kofa wata tashigo kallonta yayi yadauke kai yazauna kan chair yana zuba wine a cup yabude towel nashi yace “come here” zuwa tayi yace “kneel” kneeling tayi ba musu jiki na bari gani take wannan da aka kawota for the 3rd time she don’t think zai saketa yanzu, yace “suck” gindinshi tashiga sha ya lumshe idanu yana kurban alcoholic wine nashi fuskan Hawwa yake gani datanamai rashin kunya, bude idanunshi yayi kadan yamika hannunshi yadauki wayanshi yabude yashiga gallery hotonsu da akamusu na pool yake kallo yanadan lumshe idanu sabida yanda ake tsotsemai gaba, yadade yana kallonta sannan yayi dan murmushi ya ijiye wayan ya fizge abin nashi yamike kawai yajuyata yashige, shifa he’s doing this sabida kawai yanason sex ne, he loves yayita cin vijay not because he loves any of this creatures da Mom ke kawomai, da ace akwai yanda ake cire vijay a ijiye basai yaga creatures dinba dayafi zaban haka, ihu yafara sosai yana buga yarinyar da kyau datakeji kaman zai xazzago mata da mahaifa yakai kusan 3hrs har kuka take but maka mata yake sannan ya feso yadago kawai ya tureta abuge yace “na sakeki leave my house na sakeki get outtttttt!” ya hankadeta waje abuge tareda datse kofan yawuce yafada gado sai bacci PA dake waje tabude kofa dan babu wanda baya sanin sanda Khaleel ke sex agidan nan sabida ihu duk wani mai aiki a gida yasani idan yagama zakaji shiru tazo tafice da yarinya.
Mshakur💋
[9/26, 2:34 PM] +234 903 908 6385: Ammi na zaune wuraren 11 tana duba wani littafin azkar while Hawwa na bacci sosai mai nauyin gaske taji kamshi ya daki hancinta mai dadi har saida tadago kanta ta kallo kofa Khaleel ta hango jikin kofan dago kan datayi yasa ya matsa da sauri gefe, shiru Ammi tayi saikuma ta kalli Hawwa dake bacci mai nauyi massage din yamata dadi ga drip ana samata ta lullube mata tundaga ciki har kafafu da bargo daga cikinta zuwa kai abude kanta babu dankwali tayi kyau sosai, she's sure shine yaron jiya shine mijin Hawwa kunya yakeji ne kome? Lallai yaron kam akwai kunya yana abu saikace barawo, Ammi tayi murmushi tana tashi ta taho wajen kofan tabude tafito, Khaleel na tsaye jikin kofan yana sanye da riga da wando masu kyau milk adan hankali yace "good good morning Mom" saikuma yajuya zai tafi dasauri batare daya jira amsan Ammi ba, ahankali Ammi tace "Ibrahim" chak ya tsaya yadan juyo kanshi akasa, dan murmushi kadan tayi tace "bazaka duba matar taka ba? Dan zauna da ita nima kafafuna sunyi tsami bari nadanyi tafiya cikin asibitin kadan" kafin yayi magana ta wuce yabi Ammi da kallo saida yaga tafice sannan yajuyo ya kalli dakin kafin ahankali yabude kofan ya shiga maida kofan yayi yarufe ya tsaya jikin kofan yana kallon Hawwa dake bacci mai nauyi hakanan kawai yaji kirjinshi na bugawa sosai dum dum dum! Gently yadaga kafanshi yataka zuwa gaban gadon ya tsaya tareda folding hannu a kirji yana kallonta, she looks very sick and beautiful a hospital gown din, har lokacin akwai bandage a goshinta but an cire na hannuwanta ga ciwuka a hannu, ahankali yadaga hannunshi yakai gently yadaura
kan left hand dinta wani kalan shock yaji baisan sanda yarike hannun gam ba tareda sauke ijiyan zuciya sannan ahankali yakai yatsanshi yana shafa ciwon hannun wanda yasan Ni'ima ne tamata cus yana mota data tattake mata hannu haka murya chan kasa yace "why will you love a girl this much?" Yabi hannun da kallo that felts super soft kaman hannun little Noor ga nails nata so long and white and clean looks so sexy, mirginowa Hawwa tayi kanta zai fadi daga filo dasauri yakai hannunshi yatare fuskanta yafado cikin palm dinshi tana sauke ijiyan zuciya daya huro a hand nashi cikin muryan bacci tace
"Ammiiii" wani irin lankwasa kai Khaleel yayi yana kallon fuskanta dake cikin hannunshi Her face is so damn soft, baitabajin wani excitement dan mace ta shiga jikinshi ba but right now he's feeling so good, tsareta da idanu yayi yana kallonta ya duko a tsaye fuskanta na cikin hannunshi, kaman mai whispering yace
"Hawwah!" Kar Hawwa tabude idanunta saida gabanshi yayi wani mummunan faduwa yanda take kallonshi da very very bright eyes saikuma tamaida idanun tashiga kullewa suna juyawa, muryan Baba yaji awaje dawani kalan sauri yazare hannunshi fuskan Hawwa ya kife anan kasan filo daidai Baba na bugo sallama yana shigowa tareda Ammi da Ramla dakuma wasu mata guda uku, biyu daga cikinsu goye da yara abaya daya babu yaro abayanta somehow somehow they look like Baba, Ammi ta wuce tana gyara fuskanta, Baba yace "Ibrahima kana nan? Ka kannin matarka Hawwa ku gaisa Khadija" Babban wacce ita kebin Aminu Khadija tace "ina yini Yaya Ibrahim" akunyace Khaleel ya gyadamata kai, Hafsa tace "ina yini Ya Ibrahim yamai jiki" Maryam tace "ina yini ya Ibrahim" Ramla itama tace "Ya Ibrahim ya jikin Ya Hawwa" kaman bai iya magana baisaba da mutane haka ba ana kiranshi Yaya Yaya yace "da...da sauki" yakalli Baba akunyace yace "Baba zan tafi zan dawo anjima" Baba yace "muje na takamaka" shida Baba suka wuce suka fita suna fita Khadija da Hafsat da Maryam da Ramla suka shiga tafi saikuma sukahau rawa, Hafsa tace "wih mijin Ya Hawwa yahadu Wayyoo Allah na l'm so happy for Yaya Hawwa" Ammi tace "kunga karku tadamin yarinya da surutu" duk dariya sukayi sukahau hira.
Around 4 DIG yazo hospital din tareda Abraham da Hayatu Baba yamusu iso suka gaisa sosai, suka ijiye kudi da basket na so many goodies sannan sukama Baba sallama suka tafi.
Shima Aminu around 4 yashigo asibitin Baba yadingamai fada akanme zaibar school yazo....
Wuraren 7 Khaleel yashigo asibitin Salman na binshi da shopping na kayan kwadayi daban daban yarike hannun Noor data isheshi da maganan Hawwa ga teddy a hannunta looking so pretty sukai ciki, tundaga glass na kofan ya hango Hawwa zaune kan gado an ijiyemata table da abinci daban daban kekai Ammi na kaimata abinci abaki tana kaudakai tana yatsine fuska idanunta sun kumbura na kuka da bacci, ga Baba shima tsaye kansu suna fama dataci abinci murya chan kasa Khaleel yace "she's such a child" dasauri Noor tace "Daddy mekace?"
child" dasauri Noor tace "Daddy mekace?"
Kallon Noor yayi baiyi magana ba tace "Daddy let's go inside I want to see FAA" dan ijiyan zuciya ya sauke yasa hannu yayi knocking tareda bude kofan Noor tasaki hannunshi tai ciki da gudu tace "My Fairy Angel Anty" Hawwa tadan bude idanu tana kallonta kawai Noor tahau gadon ta gefen Ammi ta tattaka tafada jikin Hawwa ta rungumeta tsamtsam da karfi
Hawwa itama ta rungumeta yarinyar is freaking
cute and adorable.
Baba yace "Ibrahima shigo ga wuri" yabashi plastic chair shi Baba yakoma kan dogon kujera ya sauna su Salman suna shigo suna ijiye jakunkuna suka fice ahankali Khaleel yace "ina yini Mom" murmushi Ammi tamai tace lafiya lau Ibrahim, aran Hawwa tace "Ammi na ne Mom" da sick eyes tadan kalleshi tana rungume da Noor tana mamakin meya kawo dan iskan yaron nan asibitin nan taki gaidashi, tasowa daga jikinta Noor tayi tace "FAA ya jiki? That day of accident my Dady was taking me to school I saw wat you were doing" Noor tashiga gwadama
Hawwa, tace "I told my Dady, Dady yafita yadinga bin car naki da gudu he removed you from the car you were biting my Dady hand" tanuna hannun Khaleel dake zaune da sauri yajuyar da hannunshi Baba yace "aiko naga ciwon dama Hawwa ce ta jimaka?" Kin magana
Khaleel yayi, Noor tace "we brought you here FAA are you fine now? U will not fall sick again ko?" Gyadamata kai Hawwa tayi ahankali tace
"yes" dasauri Noor ta rungumeta tace "I love you FAA" tashi Baba yayi cikeda hikima yace
"bari na karbi sako wajen mai keke" Dasauri
Ammi ta tashi tace "muje na bika nafadamai abinda zai fadama Ramla" kawai suka fice.
Itama Noor dasauri tasaki Hawwa ta sauko daga gadon tai wajen Khaleel dake kallonta tace
"Dady I forgot my second teddy in car I brought it for FAA" ahankali yace "meet Salman to take you" dasauri tai wajen kofa tajuyo takalli Hawwa dake binta da kallo tace "FAA I'm coming" Gyadamata kai Hawwa tayi tawuce tafita dakin yarage daga Hawwa sai shi, kafa daya yadaga yadaura kan daya yayi shiru yana kallonta, yanda Hawwa taji ajikinta ana kallonta yasa tadan juyo ta kalleshi hada ido sukayi zata ballamai harara komi daya mata nadawo mata arai, da yanda yayi attempting tabata but yanda taji shiya ceceta, plus dazu Baba nata cewa Ibrahima yakawota asibiti yabiya kudin komi da motocin data bata yasa softly da dan kyar tace "thanks" tadanyi shiru ta dai daure tasaki muryanta tace
"thank you for saving my life" tasakeyin shiru ahankali tace "once nakoma aiki i will find a way to pay you back every penny daka kashe" tasakeyin shiru chan tace "all this daka kawo kasa atafi dasu banso, i hate favors barinma na mutane like you! So I will pay back everything" Murmushi kadan yayi batare dayayi magana ba wato tana sick bed still masifa take, Noor tadawo dakin ta tafi wajenta da sauri tabata teddy tace "FAA take, Dady said you will soon move to our house kikazo i will give you more and more teddy kinji" dan murmushi kadan Hawwa tamata tace "thank you beautiful Noor" tana mamaki uban me zai sake kaita gidansu dayake gayama yarsa zata" kusan 10mins yayi sannan yakalli Noor daketa zuba yace "let's go" kiss ta manna ma Hawea tace "bye FAA" murmushi sosai Hawwa tayi tace "bye Noori" wucewa tayi wajen Khaleel yarike mata hannu sukai wajen kofa hakanan Hawwa samin kanta da kallonshi tayi, the way he walks, he way he held Noor's hand, everything looks soo....ta tsaida tunanin, saida yakai daidai kofa ya tsaya Noor ta fita dan juyo da kanshi yayi karaf suka hada ido dasauri Hawwa ta dauke kanta, cikin dan iskan murya Khaleel yace "see you soon cry cry Kulu" dawani irin sauri Hawwa tajuyo ta kalleshi kaman zakanya, gira daya yadaga mata yace "see you very very soon Kululu" kawai yasa kai yafice daga dakin Hawwa tawani yunkuro tace "sunana Hawwa not Kulu or kulul whatever" Khaleel na jinta yayi murmushi yawuce abinsa.
Yau Hawwa ta tashi da karfinta sosai tun asuba Dr yazo yace "za'a sallameta yau but sai Ogansu Mai asibitin yazo" aka ciremata bandage na goshi da hannuwa ciwukan sun warke tanada jiki mai kyau sosai, wanka tayi tasa wani simple gown da aka kawo mata na atampa red dayamata kyau sosai, ta rame idanunta kana gani zai nuna maka tayi ciwo but takara kyau skin nata sai glowing yake na drip datasha, tun wajajen 7 Aminu yazo dan daga masallaci yazo basai Baba yazo ba daya shigo dakin Ammi bata ciki taje karbo magunguna daga pharmacy sai Hawwa dake zaune ta kishingida hannunta rikeda wayanta tana dannawa tana replying messages na DIG dasu Hayatu, ganinshi yasa ta dago kanta dasauri yayi wajen gadon yana murmushi yace "ya karfin jiki Ya Hawwa?" Murmushi kadan tamai tace "Alhamdulillah I'm fine yaushe zaka koma school why did you even come back"? Zama yayi gefenta yace "yayata that is the strongest person I know a duniyan nan tana rashin lafiya why won't I come?" Shiru Hawwa tayi tana kallonshi tadan harareshi kadan tace "mutum sai dadin baki" dan dariya yayi yace "Ya Hawwa nasha fruits dinnan"? Gyadamai kai tayi yadauka da sauri yana sha Ammi tashigo tace "Aminu jinya kazo ko cin dadi jiyafa haka komi kuka raba naka yamafi na su Khadija" murmushi yayi yace "Ammi to nine babba" hararanshi Ammi tayi ta ijiye magungunan tace
"maza gamaci mu hada komi Dr na zuwa za'a sallamemu wai" tai maganan tana mikawa
Hawwa red veil nata Hawwa tasa hannu ta karba tayafa saman kanta daba dankwali, duk suna zaune har wajajen 9 wayan Hawwa dake hannun Aminu yana connecting hotspat nata danashi Aminu yana connecting hotspot nata danashi yahau ringing dasauri yabata wayan yace
"Abraham office" hannu tasa ta karba tana kwanciya ta danna wayan tana sawa a speaker daidai lokain ana knocking tareda turo kofan Abraham yace "Hello Miss Hawwa how are you feeling" magana kasa fita yayi daga bakin
Hawwa sabida Khaleel data gani ya shigo yana sanye da labcoat ajikinshi an rubuta Dr Khaleel Mangal, ga stethoscope a wuyanshi hannunshi rike da file na Hawwa dakuma office pad da pen idanunshi kyar akanta ga Dr daya saba duba Hawwan tareda shi sai Nurses guda uku daidai Abraham yasake cewa "Hello Hawwa are you there?" Firgigit Hawwa tadan farga daga kallon Khaleel, adan rude tace "uhn" Aminu yasauka dagakan gadon cikeda murmushi yace