Showing 93001 words to 96000 words out of 143458 words

Chapter 32 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

616

you Kulu” hararanshi tayi, yayi murmushi cikeda tsokana yace “Kululu Kulu Lu, Muguwar yar sanda! Matan shedan BFF, Kulu matar mashayi, Kululu Kuluwa” shi kanshi Umar driver saida dariya ta subucemai daga baki jin abinda Ogansa keyi baisan sanda yafara tari ba karsu gane dariya yayi dasauri Khaleel yataso tace “Umar sorry park park are you okay? Nabaka ruwa” girgixama Khaleel kai yayi yana dariyan tari dasauri Khaleel yajuyo yabude fridge na wajen yadauki bottle water yashiga budewa dasauri yabashi karba yayi ya kurbi kadan duk Hawwa na kallonsu aranta tace “so yadamu da yan aikinsa haka”?

Kurban ruwan kadan yayi Khaleel ya karba Umar yace “lafiya lau Oga ya tsaya tarin” komawa baya Khaleel yayi ya ijiye ruwan yajuyo yana kallon Hawwa agaban wani store yasa aka tsaya shi kadai yafita this time yashiga ciki kusan 20min yabata Hawwa sai bambami take gayasa security nashi sun zagaye motan bazasu barta tafito ba fitowa yayi chan rikeda wani red paper bag babba yashigo baya ya ijiye bag din a tsakiyansu akaja motan ganin sun fara daukan hanyan gidansu hankalinta ya kwanta.
Har anguwansu suka shigo wajajen 5 babu kowa awaje dasauri tafara yunkuri zata bude motan Umar shima yabude yafita, rike mata hannu Khaleel yayi dasauri tajuyo azuciye tace “wai banace kadaina tabani ba” takai hannu zata kaimai duka yakama duka hannu biyun ya fizgota wlh saida tazo jikinshi tahayo kan cinyanshi duka hannayen nata biyu akan kirjinshi yakawo fuskanshi dab na nata yanajin yanda numfashinta ke rawa sabida tsoro tana kokarin tashi jinta take kaman asaman wuta yanda take kan cinyansa cikeda haushinsa tace “mehaka”? Hannunta yarike gam yana lumshe idanu yakai hannun jikin fatan wuyanshi yace “aahhh your hands feels so gooo…..” rufe hannuwanta Hawwa tayi ta dunkule sabida su daina tabashi tana kokarin fizge wa takasa, ahankali cikin iskanci sounding so naughty yace “instead of attempting dukana all the time just be touching me, i love it idan mata na caressing dina” sake danna hannuwan nata yayi a wuyanshi ashagalce yace “or chock me Mmmmmmm Kulu shakeni aaashhhhhh” yayi making wani dirty sound dayasa Hawwa tashiga kokarin fita daga jikinshi internal organs nata na kyarma, dan bude idanunshi yayi kadan jin yanda takeyi yace “wai 3weeks saura kwana nawa ne kafin yayi? I can’t wait akawomin ke nahuta dake, our first night is going to be superb right Kululuwa”?”Cikin zafi bakin ciki da takaici Hawwa tace “bazaka taba hutawa dani ba! I’m not like those gullible girls dakeke aure! You will never have me! You will never share any night dani, dana kwanta dakai gwara na mutu!” Bude idanunshi yayi da kyau yana kallon bakinta dake shegen masifan nan sai kawai yazare hannu daya yakai waist nata yasata ajikinshi da kyau cikinta ya mannu da nashi kirjinta ya mannu da nashi zata tashi ya kamata da kyau ajikinshi yana mata wani shedanin kallo, kokawan fita tashigayi daga jikinshi takasa tace “mehaka?” Lumshe idanu yayi yace “nothing kawai inajin taushin bra cups dinki ne a chest dina! But why would that designer said kinada boobs this things dasuke nan kaman pre mature clementines oh tangerine right!” wani irin cringing jikin Hawwa yayi na bad words dayake fadi comfortably da anger, tashiga kwace kanta aharzuke tace “kai wlh dan iska ne Khaleel, bantaba ganin yaro as bad as dan iska as you ba, look at the way kake batsa” ashagwabe yana bude idanu kadan yace “saisa nakeso nayi iskancin dake nakoshi Kulu, idan nayi zan dainayi da wasu, zaki bani unripe yan mitsi mitsin tangerine din nan nasha”? Yanuna chest dinta dake kan nashi, da karfinta Hawwa tashiga kwacewa kaman mahaukaciya sai kawai taga yakama waist nata yaja paper bag dinta ya ijiye akasa tashi daya yadagata yawani juya yana ijiye ta akan kujeran yana hayowa kanta ya zauna akan cinyanta fuskanshi na kallon nata yadage hannuwanta sama yarike, Hawwa bata tabajin namiji akan jikinta ba sai yau runtse idanunta gam gam tayi jikinta kawai yashiga rawa idan Baba yafito yazo yabude motan yagansu ahaka fa, arude tace “me haka? Khaleel wat is this”? Kawo fuskanshi yayi dab da nata dawata orgasmic cuming voice yace “I want to kiss you Yar sanda!” dawani irin sauri Hawwa ta kulle bakinta ta datse idanunta gam takasa kwace hannunta kafafunta sun kasa motsi sabida yanda Khaleel ke zaune kansu, murmushi kadan Khaleel yayi awani irin hankali yakai hannunshi daya ya tusa akarkashin bayanta yaturota jikinshi ya kankameta sosai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya itama kawai taji battery ta yayi low zero percent takasa gardaman kafin aga mota na motsi a unguwansu kusan 1min Khaleel yayi da ita ahaka kankame da ita kawai numfarfashi suke saukewa atare ba magana, kafin gently yakai bakinshi yana kallon yanda ta datse bakinta, murya chan kasa yace “release your lips” makemai kafada tayi ba bakin magana tasan tana sakin bakin zai kissing nata, she will never kiss this kind of guy, fuskanshi ya sauke akan nata yadan hura iskan bakinshi kan nata cikin konji voice yace “Hawwahhh!” Har wani motsi organs dinta sukayi yanda yakirata, bakinshi yakai kan soft cheek dinta ahankali sensationally ya manna mata wani light kiss a kumatunta dayayi making wani virgin sound. “Muuuuahhhhhh!” Wani dogon and very deep sigh Hawwa tasaki. “Huuuhhhhhhh!” Batare da Khaleel yacire bakinshi dagakan kuncinta ba cikin tsinanniyan yar iskan murya yace “Kulu can I just grab unripe tangerines dinki na matsa kadan? I promise to be gentle dan basu nuna ba, zan tabasu ahhhh” yayi shiru yana zare hannunshi daya kama hannunta dashi asama yakai hannun wuyanta yana saukewa kasa ahankali, cikin muryan nan yace “zan matsasu asssshhhhhh!” Yasoma kaiwa kasan wuyanta Hawwa na kokarin sa jikinta yayi motsi tahanashi takasa, murya chan kasa yace “zan luguiguitasu and make them ripe uhnnnn Kulu…….” Daidai yakai hannuwan zai sauke a boobs dinta….
[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 5️⃣0️⃣



Har tsakiyan kanta Hawwa taji kanta yafara kararrawa bell ringing tafara gayama kanta is Khaleel, Pops boy kemiki all this abubuwa, karfi taji yazo mata yana kokarin taba boobs nata ta iya daga hannunta takama hannunshi tarike gam, Khaleel ya kalleta da idanunshi da sun kankance, kasa magana Hawwa tayi sai kallonshi datake tarike hannunshi gam kirjinta na bugawa ba kakkautawa, murmushi Khaleel yayi kaman karya barta ta tafi haka ya keji sai kawai yayi hugging nata so tight batare daya karbe hannunshi data rikeba, sugar jikin Hawwa tayi yana mata wlh, kawai zaki jikinta keyi addu’a tashiga yi takasa tureshi,
bakinshi saitin kunnenta cikin mugun tsokana yace “if Lee wants to have Kulu he will have Kulu can you see that now? I can shut you up anytime naga dama, I’m not just any regular bad boy, I’m a bad police officer’s boyfriend, I’m dating you! We are couples! Remember Khaleel can have any woman daya ga dama you’re no difference” dagata yayi ahankali yakoma yazauna agefe bangon wandonshi yatashi harda na bala’i amman ko kokarin boyewa baiyiba yakama hannunta yadauki paper bag din yasa aciki yace “you can go girlfriend Kulu” dasauri Hawwa tabude kofan tafice jikinta kaman ba nataba tana tafita kaman zata tashi yabita da kallo saida yaga ta shiga cikin gida sannan yabuga kofan Umar ya shigo yaja motan suka fice yana kallon gaban shorts nashi dake atashe yaja yar gajeren tsaki he’s so horny sabida yanajin nauyin Baba ne da wlh saiyaci yarsa a kofar gidansa.


Sosai gabanta ke faduwa, what just happen now? How was that boy able to shush her up? What is the meaning of abinda jikinta yamata? Ahaka ta shiga gidan Ramla ta taho da gudu tace “Ya Hawwa kinga shopping danayi dayawa harke nasayoma abu kuma bodyguard dinshi baicemin ya isa ba har Baffa na nasaima abu shine yanzu Ammi kemin fada wai yayi yawa” kirjinta har lokacin bugawa yake tadaiyi murmushin yake da kyar Ammi dake daki tace “Hawwa!” Dasauri Ni’ima dake zaune da Hawwa bata lurada itaba tace “Hawwa!” Dasauri Hawwa tajuyo takalli Ni’ima jin muryanta, kusan 20secs Hawwa na kallon Ni’ima itama haka Ammi taleko daga net ranta abace tace “Hawwa bakiji ina kiranki bane” firgigit Hawwa ta kalli kofan tace “toh Ammi gani nan” tai wajen kofan kai tsaye daidai zata bude ta shiga Ni’ima takama hannun Hawwa tarike gam cikin wani irin murya mai rauni tace “Hawww…….waaaaa!” Kawai hawaye Hawwa taji sunzo idanunta tadai daure tahanasu zubowa takalli Ni’ima data rike mata hannu tace “yanzu kuma mena miki Ni’ima kikazo nemana?” Daidai lokacin Baba na bugo sallama yana shigowa tareda Aminu suna hira ganin Ni’ima tarike hannun Hawwa yasa ya kirne fuska suka kame awajen, cikin sanyin murya dake nuna nadama Ni’ima tace “Hawwa banda words to justify whatever I did to you and your family, Hawwa bansan meya shigeni ba, I couldn’t believe nine ke yunkuri inacewa zan kasheki da gaske kaman aka banni zan iy…..iya….” Muryanta yashiga rawa takalli Ammi dake kallonta ta kofa tajuya takalli Baba tace “nama magabatana kuma iyayena maganganu marasa dadi I’ve lost everything, Hawwa Baban Yaseer yasakeni tun ranan hospital din nan ina gidanmu har yau” ahankali Hawwa ta kalleta tausayinta na ratsata da rashin jin dadin news din, gyadama Hawwa kai tayi Ni’ima tayi ganin taga tausayinta akan idanunta yasa cikin sanyin murya tana kuka tace “ya kwashe yaranmu bansan ina yakaisu ba nakira school ance basa zuwa” tafashe da kukan damu da rashin gata Hawwa taji zuciyanta ya tsinke awani irin hankali Ni’ima tace “yau an koreni daga wajen aiki Leadway sun tura video abinda namiki to NMCN anyi revoking license dina! My hospital fires me” Runtse idanu Hawwa tayi she knows what nursing means to Ni’ima, shine kadai profession datake so aduniya, cikin muryan kuka Ni’ima tace “idan bakiso nakashe kaina Hawwa ki yafemin ki manta da abinda namiki komi yawuce I’m sorry, I’m really very sorry” tafashe da kuka sosai zatai kneeling da sauri Hawwa takai hannunta ta tareta kaman abinda Ni’ima ke jira kenan ta shige jikin Hawwa ta rungumeta ta kankameta tana kuka Hawwa ta tsaya turus paper bag dake hannunta yafice yafadi akasa idanunta suka cicciko da hawaye dago idanunta tayi tahada idanu da Ammi data mata mugun kallo kawai tasaki labule takoma cikin daki abinta, Baba ma yakada kai yajuya rai abace kawai yayi zaure Aminu yabishi, kaman jira Hawwa take tasaka hannayenta abayan Ni’ima ta hugging nata back murya chan kasa tace “it’s okay stop crying ya isa, kinsan anytime kikai kuka haka yana saki ciwon kai” girgiza kai Ni’ima tayi ajikin Hawwa tace “Hawwa I’ve been a bad friend I’ve hurt you the most, I can’t forgive myself harsaikin yafemin dan Allah, Hawwa ban cancanci yafiya ba” cikeda tausayinta Hawwa tace “nayafe miki Ni’ima please stop crying now” tadagota daga jikinta tashiga sharemata hawaye tace “dan Allah kidena kuka yawuce”
Gyadamata kai tayi, Hawwa tace “gobe zanje office I will see what I can do about license naki Ogana has good connection he can help, I know what nursing means to you bazan bari kiyi loosing nashi ba okay” Gyadamata kai Ni’ima tayi, murya chan kasa Ni’ima tace “zaki tayani kiran Baban Yaseer kibashi hakuri ya maidani gidana? Banda ko sisi banda aiki yanzu I need him please kitayani kiransa” abu Hawwa taji ya tsaya mata a wuya takasa motsi takasa cemata eh ko a’a, Ni’ima tace “please feel free ni da ke are one kinji Best” hannunta Hawwa ta kalla saikuma tadauki paper bag din tana dubaw,a Ni’ima na kallon jakan Hawwa tashiga ciro abubuwan ciki tana neman wayanta, wasu expensive designers perfumes ne sai box na polo diamond watch da another box na LV brackets sai kuma cute note, ganin bataga wayanta ba yasa tace “Innalillahi na manta ban karbi wayana daga hannunsa ba” abu Ni’ima ta danne dataji ya tsayamata a kirji tace “wane?” Yatsine fuska Hawwa tayi kadan tace “Khaleel” murmushin dole Ni’ima tayi tace “ohh wai mijinki, shiya baki gifts haka”? Gyadamata kai Hawwa tayi not paying attention to her sabida yanda taji ranta yabaci yagama tabata yatafi da wayanta, hannu Ni’ima tasa tadauki note din ita adole sun dawo kaman da tace “read note daya miki mana bari na karanta miki” tai murmushi tace “yarubuta my first gift with love to Mrs Lee Kulu Yar Sanda” dan tsaki Hawwa taja tace “dan rainin wayau” Ni’ima tace “he’s so romantic gurl common ina kukaje”? “Hawwa!” Ammi ta kwalamata kira dayasa Ni’ima ta tashi dasauri tace “bari natafi har yanzu Ammi fushi take dani gobe zanzo maybe by then yakawo miki wayan sai mu kirashi”gyadamata kai Hawwa tayi ahankali tace “take care” Ni’ima tace “I love you Best” baki Hawwa tabude zatace love you too kaman yanda sukeyi da saita kasa furtawa murmushi tamata ahankali mai taushi tace “thank you agaida Mama” juyawa Ni’ima tayi tayi zaure tana tafiya ahankali hoping Hawwa zata kirata ko agogon nan ne tabata amman taji shiru tace shikenan Hawwa ta chanza ba haka Hawwa takeba da ba, ko waya Hawa tasaya zata iya sadaukar mata amman yau ko kudin ma datace batada su Hawwa bata bataba, ga gifts tagani but Hawwa couldn’t give her a thing.

Komi Hawwa ta kwasa ta shiga daki da sallama Ammi ta kalli Ramla tace “fita zanyi magana da Yayarki” fita Ramla tayi ganin yanda ran Ammi yabaci tana fita Hawwa tayi wajen Ammi dasauri tace “Ammi dan Allah kiyakuri yazanyi I have to talk to her amman naji maganan ki bazan maida ita kawata kaman d’a ba!” Kabar da hannunta Ammi tayi daga jikinta cikin tsananin fushi tace “you are very very very stupid Hawwa!”Dasauri Hawwa ta kalli Ammi dan bata taba zaginta ba, rai abace Ammi tanuna kanta tace “is something wrong with your brain? I expected you kice kinji kin yafe let’s end things kaman yanda ita tai initiating at first ki sallameta but kin tsaya kina hugging Ni’ima are you mad?” Baki Hawwa tabude tace “Ammi wlh bah……” “yimin shiru!” Ammi tafadi tana mata ihu, Hawwa tayi shiru tasauke kanta kasa Ammi tace “imagine kun fita keda mijinki yabaki gifts wannan kawar kike nunamawa har tana tayaki karanta note din da mijinki yarubata miki, you are telling her zaki ma Oganki magana kan licence dinta, zaki tayata kiran Baban Yaseer what is your business with Ni’ima and her affairs sai Ni’ima ta kasheki zakisan ta tsaneki ba kawar arziki bace?”
Ammi tai ihu she don’t care at this point uban kowa yaji Baba yashigo dakin yace “da kyau Zainabu wanke miki ita tunda kunnen kashi gareta” Ammi tace “Uwarki ce Ni’ima ko ubanki da bazaki iya hakura da ita ba can’t you leave with out her? Wlh kika kira Baban Yaseer kokikai magana kan licence dinta sainayi mummunan saba miki, Hawwa kika kara jawo Ni’ima jikinki wlh saina zame hannuna a lamarunku tunda ke kinsaka differentiating good people from bad, you’re a criminologist but kin kasa karantan Ni’ima kisan criminal ce ita all she’s doing dake is friends with benefit bata taba sonki ba, yau tazo wajenki sabida tasan u might be able to get her licence back for her, tasan mijinta na sonki kina karansa kika cemai yadawo da Ita zai dawo da ita, this gurl has been benefiting from you right from day one, Ni’ima tafi kowa cin albashinki saitaci tarage sauran mu yan uwanki kike rabamana” Ammi bambami takema Hawwa bana wasaba, tace “yanda kike kashema yaranta kudi kanninki da yaran kanninki basu samu haka daga jikinki suci, duka abinda kika mata arayuwa bai hana rana daya ta kwance miki zani a kasuwa ba ta zagi ubanki ta zagi uwarki ta goranta miki yanzu shine still kike neman goyata abaya kiyi Allah baki sa’a nina tafi zaria nafasa kwana gidan nan, Ramla zoki hada kayanmu mutafi”

Dasauri Hawwa tarike kafanta tana girgiza kai tace “Ammi dan Allah kiyakuri” Baba shima yace “Zainab yakuri yamma tayi bani barinki kishiga hanya yanzu” kaman Ammi zatai kuka tace “Malam Hawwa na batamin rai, tana bakantamin rai, haba haba dan Allah gamai sonta ta tsaya tana gayamana mashayi ne menene menene, ga mara sonta takasa ganewa binta take ido rufe kaman makauniya,ana nuna mata gaskiya tana kulle idanu ina dalili kasheni takeso tayi da bacin rai da takaici nagayamaka bazan kwana ba Malam” Baba shima cikin masifa yace “shikenan kin batama mahaifiyar ki wacce ita kadaice bata fushi dake aduniya rai, matarnan ni da ita bama hammata iska muke akanki sabida yanda bataso ina fada akanki ina damunki, jibi yanda kika bakanta mata rai yau Hawwa kinji dadi ko”? Tashi Hawwa tayi sai kawai ta rungume Ammi tafashe da kuka tace “Ammi dan Allah kiyakuri trust me I don’t consider Ni’ima my friend anymore and namiki alkawari bazan kara bari tasan sirri na ba kawai tabani tausayi ne somehow I feel responsible for her situation and condition da Baban Yaseer baiyi all abubuwan nan ba da yanzu suna tare abinsu but bazan karaba kiyakuri Ammi na forgive me dan Allah” shiru Ammi tayi saikuma ahankali tace “naji nahakura ya isa, kawai abin namin zafi arai ne yanda kike yunkurin dawo da makashinki rayuwanka” Baba yace “Allah ya kyauta ai ta kuskura tai haka saitaga bacin raina” ahankali Hawwa tace “bazanyiba Baba” wucewa Baba yayi yafita Hawwa takai Ammi gado ta zauna sai kawai ta kara rungume Ammi, ahankali Ammi tanuna mata wasu shopping bags tace “kinga abinda Ramla tayi taga opportunity” dan murmushi tayi kadan tace “yarinya ce Ammi” ahankali Ammi tace “ina kukaje?” “Wani shagon dinki aka aunani hmm” ta tabe baki Ammi tai murmushi tace “muga abubuwan”.
[10/6, 10:39 AM] +234 706 565 5343: EPISODE 5️⃣1️⃣


She wants to be Hawwarh’s best friend, wannan abubuwan da ada zatai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login