Showing 12001 words to 15000 words out of 143458 words

Chapter 5 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

583

yanzu inamai tabbatar maka tsaf zata iya gama makaranta tazo tai aure wannan batayi ba, wlh wlh nagaji, Hawwa taxame mini abun kunya arayuwata nine mai kai karan yaran wasu kan amusu aure nagansu suna zance da samari sunyi girma yau gatawa diyar taki aure, nagaji da Hawwa agidan nan, nadauke ka amatsayin d’ana Aliyu kaganta nan da iyalinka tun suna yan kankanu yan dugul dugul dasu suke kawance, jibi Ni’ima tayi aure abinta ga yan biyunku sun girma dabadan barin datayiba dakuma wanda ta haifa last year ya mutu da yanzu yaranku hudu ni tawa diyar taki aure sai operation din dare” tashi Ni’ima tayi dan bazata iya daurewa ba tayi wajen Hawwa dake tsaye tace “mushiga ciki, kinji ciwo a hannu Baba na magana da Baban Yaseer” tayi ciki da ita dasauri dudda haka suna jiyo maganganun Baba daga cikin gidan ma, tsakar gidan tsaf ko ina yasha fenti flat ne Babba saiga wani daki dake facing flat din sukai wajen, Ni’ima ta karbi jakanta taciro key tabude dakin suka shiga daidai lokacin hawaye na saukowa daga idanun Hawwa dasauri ta share but saida Ni’ima tagani.

EPISODE 10


Wait ni kadai ne kejin some type of chemistry from Baban Yaseer to Hawwa??🔥

I have a question for parents, IDAN YARANKU SUKA DADE BASUYI AURE BA, BA MIJI, PRESSURING NASU SHINE THE BEST OPTION?
IDAN KENE MAHAIFIYA KO MAHAIFIN HAWWA WAT WOULD YOU DO???
[9/12, 10:23 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 9️⃣


https://chat.whatsapp.com/FKkyTo2kN1E3LrBfnyykbE

Har clinic dinsu ta kaisu tajuya zata wuce Abraham daya bude idanu cikeda ciwon kai yace “kefa i think you need to see Doctor kema” yayi maganan yana kallon hannunta, yatsine fuska tayi takalli hannun tace “no I’m fine is not that serious, office zanje nacire vest din nan na wuce gida” tayi maganan tawuce tafita da sauri, office nata taje tadauko jakanta tafito tazo parking space nasu tashiga motarta kiran corolla na 2006, taja motan sannan taciro wayanta tai dialing number da tai saving da Best N, ringing daya ta daga ahankali tace “kina clinic dinku ne? Wannan dakika dauka u must be on night duty, kina nan”? Daga ta dayan bangaren wata murya mai dadi tace “yes inanan but inadai shirin tafiya around 5 nadau permission, kaman kina driving me kikayi da kikakai ware haka an office? Anyways just come I know u will tell me, Yau kwana nawa bamu hadu ba? Please come ko 1minutes ne kiganni” dan murmushi kadan Hawwa tayi tace “bribe me” dasauri tace “I will not beat Yasmeen da Yaseer all through this month I promise” murmushi Hawwa tayi sosai tace “good girl” dan tsuki tayi tace “you’re just lucky I’ve missed you ne da dagake har yaran naki nayi biji biji daku” tabe baki tayi tace “shege kafasa sabida kinga ina gate, barima najuya” da sauri tace “yakuri mana Hawwa” dan dariya kadan tayi tashigo asibitin tai parking motanta tadanyi jimm sannan tabude tafito tafara tafiya tawuce ciki, direct wani office tawuce daidai takai hannu zata bude aka rigata budewa wata mata ce aciki fara ce tsawonsu daya da Hawwa kawai dai tafi Hawwa jiki ne saidai itama bawai irin kiba sosai din nan ba ne kawai dai tadan ciko ne, tana sanye da kayan nurses dark blue riga da wando, wani irin rungume Hawwa tayi da sauri tace “oyoyoooo” “asssshh Ni’ima My Hand” Hawwa tafada ahankali dayasa Ni’ima ta saketa da sauri takalli hannun tace “wat happened to your hand kikaji ciwo haka eh?” Dasauri tajata suka shiga office din ta maida kofan tarufe tawuce ta daurata akan kujera tana kwaso abubuwan dressing tace “wat happened ya akayi kikaji ciwo?” Dan yatsine fuska Hawwa tayi tace “banmasan tayaya naji ciwon ba ni karan kaina Best, na manta” zama Ni’ima tayi akujeran dake facing nata takama hannun tana wankewa da ruwan spirit tace “I thought we had agreement cewa bazaki dinga involving kanki in field work ba saidai office work” ahankali Hawwa tace “and it has always been like that, koda naje field ma bana shiga aikinsu, yau ne kawai and its circumstances saisa but ai I’m fine ba zafi sosai ma ciwon” kallonta Ni’ima take fuskanta duk ya nuna damuwa da rashin jin dadi hakan yasa Hawwa tace “common I’m fine it’s just a scratch” anatse Ni’ima tace “da inada wata kawa daban damu ba, but you’re all I got tun ina yar yarinya” murmushi Hawwa tayi tace “tun zamanın primary school” ahankali Ni’ima tace “please take care of yourself kinji Hawwa” gyadamata kai Hawwa tayi tana dan yarfe hannu da style cus shegen zafi yake mata and bataso Ni’ima tagane ta damu, hannun Ni’ima ta karba tadauki wata paper daga kan table tashiga fifita mata ciwon tana kallon ciwon ahankali tace “Hawwa I was never against kinason ki zama police sabida I know yanda kikeson justice, da kare hakkin dan adam but deep down Allah yasani banason aikin, my worst fear arayuwana shine wani nawa wanda nakeso yazama soja ko dan sanda cus I always believe mutum yazama police ko soja kaman ya yanki automatic ticket na mutuwa ne” taidan shiru tace “dakika fadamin anyi promoting naki bayan kinyi solving that kidnapping case an saki under special kidnapping task force u are not even in shi asalin police station I was happy, very happy sabida i know talent dinki is identifying, profiling criminals and knowing criminal minds kina taimakawa wajen kamasu da relating dasu da gane abinda zasuyi ko suke shirin yi, understanding zukatansu nasan that is basicially your work ba aikin dazakije filin daga ba kina combat da maza ba” dan murmushi kadan Hawwa tayi tace “kai Best is just a scratch kike surutan nan randa za’a kawo miki ni kiciremin bullet f…..” “Hawwa!” Ni’ima takirata adan fusace tace “will you stop joking around I’m serious, Hawwa I will always support you kinsani but not in this” tanuna ciwon hannunta tace “kodai kidena zuwa filin daga and stick to office paper work helping to solve crime behind the mask ko kibar aikin” Dasauri Hawwa ta kalleta, hawaye taruwa yayi a idanun Ni’ima tace “akanme kina mace zaki dinga fada da maza duk abi ajijjimiki ciwo amiki tabo ajiki” dan turomata baki Hawwa tayi looking damn sexy tace “ni bance kimin kuka ba sarkin kuka, I swear Ni’ima circumstance yasa dole na shiga field, shima ciwon is a mistake, don’t forget I got training fa a police academy, na iya fada, nasan how to attack and how to defend myself, I can shoot and so much more, this was just a mistake trust me and I promise you bazan kara barin kaina naji ciwo ba” gyadamata kai Ni’ima tayi tadauki tissue tana goge idanunta kar hawayen su fito, Hawwa tai dan murmushi cikeda tsokana tace “yan Nigeria da ganin mace musulma police as wani abu hmmmm” ballamata harara Ni’ima tayi dayasa tai shiru tasa hannunta a lips, Ni’ima ta karbi hannunta tacigaba da fifitawa cikeda masifa tace “naga kin kara jima kanki ciwo kiga abinda zan miki wlh” dariya sosai Hawwa tayi tana cire hannunta dagakan lips cikeda tsokana tace “I’m sorry Maman Hawwa” zabura Ni’ima tayi da sauri Hawwa ta tashi tana dariya tayi gadon office din tahau tana zare gyalenta ta ijiye a gefe tasa kanta akan filo tana sauke ijiyan zuciyan gajiya, shiku ne akanta dayayi mata kyau gashinta so black ga tsayi, tasaka stud gold earring dan karami dashi tace “bari nai bacci kadan, kitasheni by 5 natafi gida” ta lumshe idanu Ni’ima ta kalleta saikuma takoma ta zauna.
[9/14, 10:07 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫



✍🏻M SHAKUR



EPISODE 1️⃣1️⃣

A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE 💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI


11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- EROTIC MOANS


AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461




Daki ne kwara daya yanada girma ga window da akasa curtains mai kyau pink dakeda zanen flower dayawa, katifa ne number one mai tudu akasa shima an shimfidamai pink bedsheet yayi kyau sosai, ga dan table data jera Kayan shafa da kwalliya gwanin ban sha’awa dasu turaruka da stool na zama awajen, sai kuma dan wardrobe mai 2 rack wanda daga gani kayanta ne aciki sai kuma gefe daya da keken dinki ne mai bala’in kyau ga basket a gefen keken dinkin wanda da alamu abubuwan dinki ne aciki, tsakiyan dakin akwai carpet mai laushi bakin gado, Hawwa tawuce dasauri tazauna tana kokarin danne hawayenta itakuma Ni’ima ta tsaya jawo net na kofan tasa sakata tana sauke labule sannan tajuyo ta taho bakin gadon da sauri tazauna kusada Hawwa dake bude jakanta tana kokarin ciro wayanta tana kallonta, ahankali takai hannunta zata tabata sai kawai Hawwa ta rungumeta da sauri tareda fashewa da kuka, wani irin tsinkewa zuciyan Ni’ima yayi sabida da wuya Hawwa ke kuka, it’s being years bataga kukan Hawwa ba, tariga takoyama kanta dauriya dan taga rayuwa, banda haka duk duniya ita kadai ke ganin kukan Hawwa wanda idan tayishi kasan ta tara abu dayawa aranta ne, cikeda damuwa Ni’ima tai patting back dinta tace “wlh Hawwa idan kina kuka sani kike inaji kaman tawa takare aduniya cus you are the strongest woman dana sani aduniya, please kidena minding maganganun Baba inda sabo yaci ace kin saba, wlh harda tsufa ke damunshi cus make it make sense for me idan kika barsu haka wazai iya ciyarwa agidan nan? Dagashi har matar nasa da yaransa wazai ciyar dasu? Ba aikin dayake zagi kullum ke ciyar dasu ba? Kece cinsu, shansu, suturansu, da kudinki aka aurar da yaransa hudu, kene school din Aminu, kene school din Maryama, still kece magungunan sa, I’m sorry to say baida aiki sai zaman kofar gida baya taba fahimtanki, an gayamai kene kika hana kanki aure? Ni wlh iyayen dake takurama yaransu kan zancen aure na bani mamaki aduniya bayan sune yakamata su dinga bawa yaran nasu karfin guiwa suna gayamusu cewa aure lokaci ne, suna nuna musu su yarda da kaddaransu, duk sanda auren yazo za’ayi saidai su tasa yaran agaba suna kyaransu, ana gayama yara bakaken magana, ana gwanzaban su da addabansu da aure, so yake kije titi ki kama hannu kowani d’a namiji kika gani kikawoshi gidan nan ya aureki? Bakida samari so yake kije kijawo wani karfi da yaji yazo ya aureki? Maza nawa sukazo gidan nan neman aurenki dazaran an tsaida magana su gudu so yake kije ki damkosu karfi da yaji suzo su aureki? Kidnapping na maza yakeso ki fara? Besides duka duka you’re 29 why is he rushing you when bawai kinkai 50yrs baki auren bane? Wlh banso na amsa Baba ne I know it will look disrespectful saisa kikaga natashi najaki munbar masa wajen but I can’t take it idan yana miki irin maganganun nan, when he should be thanking God Allah yabashi diya nutsassiya, kamila, educated and smart dake aiki da ake biyanta da kyau ta rike masa gida tasa yaransa a school, haba, menene aure? Aure lokaci ne, kuma inaji ajikina wani jinkirin alkhairi ne, don’t worry everything is going to be okay I’m here for you no matter what and yarana yaranki ne so kinada yara kinji yadena cewa bakida yara you actually have Yasmeen and Yaseer yaran Hawwa ne” tai maganan tana ciro Hawwa daga jikinta data fito ahankali idanunta sunyi jaa kaman ba Hawwa ba tana gyadama Ni’ima kai gwanin ban tausayi tace “da Mamana na raye she would’ve helped me nai aure, Ni’ima nima nagaji” Ni’ima ta daure cus bataso itama tai kuka takai hannunta tana share mata hawaye, hannun Ni’ima Hawwa tarike ahankali cikin murya mai sanyi gaske tace “Ni’ima I’m tired of everything” ahankali Ni’ima tace “I know you are” ahankali Hawwa tace “I’m tired of yanda mahaifina, the society dana taso ciki and everyone around me suke pressuring dina into getting married, Ni’ima nadamu I don’t know ko inada wani bakin haline maisa naki auruwa? Maisa kona fara soyayya saurayi ke guduwa babu wani kwakkwaran dalili? They always come su bani hope and ran yanzu bamasa zuwa kaman anyi ruwa an dauke, maisa ko an fara maganan aure saisu gudu? Anzo gaban da ko saurayi daya banda shi yanzu, ba tsoho ba yaro ko me faskare baya shinshinata, bani bawa maza sha’awa, my sisters kannina dasuka tazo na kula dasu, na goyasu na chanza musu pampers sunyi aure, all my friends damukai aji daya dasu some nada 5kids ma, what is wrong with me? Ni’ima tell me the truth maisa nakeda bakin jini? Am I not beautiful enough asoni nima a aureni? İnada wani nakasu ne”? Ayanda take maganan kasan she’s seriously hurt maganganun su Baba da kowa ma duk sun sami waje sun zauna a zuciyanta, hannunta Ni’ima takai ta sharemata fuska tace “Hawwa, Best kinga listen to me, bakida bakin jini, there’s nothing wrong with you that I’m sure, it’s just time…okay, trust me it’s just time” sake fashewa da kuka Hawwa tayi she just had enough today from Baba, zuciyanta na mata zafi tace “time? I will be 30 in 2months time, when will the right time comes? Idan nakai 70yrs”? Sheshekan kuka tayi sosai cikin mugun raunin murya tace “Ni’ima inaso nai aure, nima inaso naga inada miji kaman kowace matan aure, nima akillace ni agida, I want to have my own husband someone I can call mine, wanda I will share my soul with, wanda will make sure I eat, I sleep, I’m happy wanda will look after me, someone I can share my happiness and sorrows with, someone that will hold hannuwana idan ina ciwo and watch me get better, Ni’ima I’m a woman too, just because I buried damuwata doesn’t mean banda shi, nagaji da gidan mahaifina I just want to leave naje gidan mijina, I’m so lonely Ni’ima I’m very very and very lonely, inason aure when will that time comes eh????” Ta kankame hannun Ni’ima tana kuka dayasa Ni’ima itama hawaye yafito daga idanunta tana kallon Hawwa bakinta na rawa irin na wanda ke shirin kuka sai kawai ta rungumeta tafara kuka sukahau kuka babu mai lallashin wani, tana kuka Ni’ima tace “life is not fair to you, you are the most beautiful yarinyar dana sani aduniya, the most intelligent, your heart is as pure and ruwan dake burtsatsowa daga cikin dutse, I’m so sorry Hawwa you are going through all this kinji, I’m so sorry don’t ever believe in maganan Baba kan kinyi kwantai bari na gayamiki all those mazan nan da suka gudu wlh sune sukai loosing precious gem, Hawwa you’re special and Allah ya ajiyeka for a special man ne only zaki gani, I will hold your hand, stay with you mujira the right man for my best friend together okay”.
[9/14, 10:07 AM] M Shakur: 💫 GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 1️⃣2️⃣


JOIN WATSAPP GROUP DINA DANAKE POSTING NOVEL DIN NAN, IDAN KINA GROUP 1,2,3,4,5,6,7 PLEASE DONT JOIN GROUP 8😫
https://chat.whatsapp.com/DvCYR6o87F40OMWr9J8HZL





Ringing da wayan Ni’ima yayi yasa ahankali Hawwa tasaketa tana share fuskanta sannan takai hannunta tana share fuskan Ni’ima tace “tashi kije Baban Yaseer is calling you” batai musu ba ta tashi tace “promise you will not cry again” murmushi Hawwa ta kakalo tamata tace “I won’t, wuce kije bari na shiga wanka nima” gyadamata kai tayi tace “muje tare to daganan saina fita” tashi tayi ta sauka daga gadon tarage kayan jikinta tadauki zani ta daura a kirji tadauki basket na sponge nata da sabulu suka fito tare, a pampo dake compound din ta tara ruwa sannan tawuce bayin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login