Showing 87001 words to 90000 words out of 143458 words

Chapter 30 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

609

congratulations”.
[9/29, 3:42 PM] +234 806 486 0007: EPISODE 4️⃣9️⃣



Haderai Hawwa tayi taki magana shikuma Khaleel yace “thanks” seat tanuna musu tace “please” sai alokacin Khaleel yasaki hannunta suka zazzauna matarma ta zauna ana kawo musu very expensive drinks aka ijiye aka fita sannan takallesu tace “the first abu damukeyi idan couples comes to us like this shine maganan color before talking about fabric, Sir and Ma’am wani color fabric are you going for” daukekai Hawwa tayi shikuma Khaleel ya tsareta da idanu yace “I want to see her in white that day saikuma something gold fits her and sky blue dark blue color, that’s the color of clothes dana fara ganinta dasu d day we met!” Danna waya Hawwa takeyi da amman saita tsaya tai shiru jin abinda Khaleel yafadi, designer tace “awwwn wow your husband is so romantic yatuna har kalan kayan daya fara ganinki dasu” juyoda kanta Hawwa tayi ta kalleshi suka hada ido watsamai harara tayi tasake dauke kai abinta, matan tace “so we will have white gown, gold outfit, sai a mix of sky blue and dark blue outfit” gyadamata kai yayi yace “right” tashi tayi tace “muje fabric store kugani” tayi wajen kofa shima yatashi Hawwa takalli matan tace “can I stay nagaji I don’t have to go ai” kanta Khaleel yazo yace “I can carry you idan kin gaji” dasauri Hawwa ta tashi daga kujeran matan tai dariya tafice abinta, Hawwa tanuna Khaleel da hannu cikeda masifa tace “Wlh kada ka tabani, katabani saika sani” tsayawa yayi yace “mutafi to” wucewa tayi da sauri yabita abaya idanunshi suka sauka kan ass nata dake juyawa sabida yanda take tafiya dasauri dauka kai yayi sabida yanda har jikinshi yafara motsi she has rubber ass, itadai Hawwa zama tayi Khaleel yana zaban fabrics masu kyau tashiga danna wayanta, almost every second saiya kalleta har saida matan tace aranta guy din nan extremely love that beautiful ladyc and yarinyar sai yanga takemai tana shareshi kaman she don’t love him back, tsaf yazabi fabric dayakeso matar tadauko tape tazo wajen Hawwa tace “Ma’am measurement naki zan dauka stand please” aka kunna waka awajen shikuma Khaleel yawuce ta gefen ido Hawwa tabishi da kallo ko’ina zashi oho ganin yabar wajen yasa tace “I have my measurement zan iya baki basai kin aunani ba Madam” ahankali matan tace “kiyakuri don’t let quarrel naku to affect you and ur day, couples fight you know, please tashi na aunaki I want you to be the most amazing and spectacular bride ever” shiru Hawwa tayi sai kawai ta tashi matan ta zare gyalen Hawwa ta ijiye kan chair gashin Hawwa da aka gyara ya bayyana dayayi kyau sosai, Hawwa tadan kallo wajen ganin ba Khaleel tasauke ijiyan zuciya tsayinta tafara aunawa, daidai tabude hannu tana auna boobs dinta Khaleel yashigo room din rikeda wine glass yana kurba yana tafiya kaman dan gayun shi, matan takalli Hawwa tace “you have boobs so zamuyi breast cut mai fadi and cuppy look” dago kanta Hawwa tayi da sauri jin tafiya hada idanu tayi da Khaleel dake mata dan iskan kallo jin abinda aka fadi yanama kirjinta da ake aunawa wani kallo irin wannan ne wani girma, harara Hawwa ta watsamai ta dauke kai daidai wakan Favorite girl na Darkoo ft Rema na playing a speaker wajen, wani irin daga hannunshi dake rike da glass cup Khaleel yayi sama yakai dayan gaban wandonshi yarike yafara rawa yana moving so slow and cute dayasa da ake aunawa ta Hawwa waigo ta kalleshi, tsaya chak tayi tana kallonshi, murmushi yamata kadan yashiga bin wakan yana rawa yana kallonta.
Crazy crazy crazyyy
You amaze me
Gurl your amazing
Ayyy, yeah yeah
Gurl I swear your chocolate I wan bite,
They say your love ahh fit to make a man fight
Make other girl hold up who badder dann
Bring am out my gurl fine like Tayra bankz
I like the way the boogie down
Gimme boodie bounce make I elevate your finance
Keep putting on pressure
Giving other girls lectures
Shap like saper
My gurl so fine mmmmmmm
Gimme dirty whine ummm
I like the way you twerk ummm ummmmm ummmm
You twerk yeah yeah
In the Maybach
She really got heaters gurl
She really my favorite gurl
I'm loving the way you twerk
You twerk…..
Yanda Khaleel kebin wakan yana mata rawa yana kallonta yana sipping wine once in a while yana nunata saitaji bata tabajin wakan yan Nigeria yamata dadi kaman wannan da Khaleel keyi ba, and bata taba ganin wanda waka da rawa yamai kyau kaman shi ba, he is so bad Goddd! Even his dance na bad boys ne Ya Allah! Bugawa kirjinta yashigayi uncontrollably sai kawai tajuya da sauri tabama baya why is she even looking at him har rawan dayakeyi na burgeta banda iskanci ma me namiji yakeyi da rawa banda shedanci? Kato dashi yarike gaban wando yana rawa mtswww.
Murmushi matan dake aunata tayi itadai tana kallon ikon Allah d drama, this two share unique unexplainable love and affection, kusan 1:20minutes suka bata a shagon, sannan suka fito motan tashiga shima ya shigo takalli agogon wayanta tace “oh no lokaci yawuce haka” batare data kalli fuskanshi ba tace “zanyi salla” ahankali yace “take us to central mosque Umar” dasauri driver yace “to yallabai” har sukakai central mosque taki kallon inda yake ana parking tabude da kanta tafito tayi side na mata yabita da kallo sai shima yawuce bangaren maza Umar na binshi da sauran guards nashi dake musulmai, dudda bata juyoba but ta gefen idanunta taga yatafi side na maza aranta tace “ashe yana salla”

Kusan 15min tabata a mosque sannan tafito Khaleel na tsaye jikin mota ya hangota wlh baitaba spending this kind of plenty time da any mace arayuwanshi ba and surprisingly he’s not even tired, he’s just looking at her she’s so tall not too slim not fat chan kuma aranshi yace “sai fada da masifa da tsiwa” haatta iso wajen taki kallonshi tashiga motan dayake abude daidai wayanta yahau ringing shima yashigo daidai tana picking wayan takai kunne tace “Hello Abraham ya kuke” tai shiru sai chan tace “don’t worry I’m feeling much bet……” fizge wayan Khaleel yayi daga kunnenta yakai kunnenshi yace “why do you keep calling my wife like this?”Dasauri Hawwa takalleshi tana bude idanu bataji me Abraham yaceba cikeda wulakanci Khaleel yace “if you call my wife again you will have to deal with my anger!” Yazare wayan daga kunnenshi ranshi abace yace “I hate small senseless boys” mamaki yakashe Hawwa tace “wai kai ina ruwanka dani? Ina waya da yan office namu kana karbemin waya who do you think you are?” Kallonta yayi yace “your husband!”Wani abu taji awuyanta tamikamai hannu tace “bani wayana” makemata kafada yayi a sangarce faduwa gabanta yayi dasauri ta dauke kai tai shiru kawai yacigaba da kallonta ganin taki kulashi waje daya take kallo shikuma yafiso yayita sata magana, ahankali ya matso kusada ita dasauri tajuyo takalleshi tanamai mugun kallo, lumshe idanu yayi kadan yace “I’m sleepy, banyi bacci ba sabida ke dazu” ahankali Hawwa tace “mtswwww” tajuyar da kanta kawai takalli waje, ko kadan batai tsammani ba kawai kanshi taji akan kafadanta faduwa gabanta yayi tajuyo da sauri ta tureshi agajiye yakalleta yana dafe kanshi da hannu ta nunashi tace “Khaleel ka kara tabani ko ka kara hada jikinka da nawa wlh saina bata maka rai!” Kaman dan yaro yace “bacci nakeji” ihu tayi tace “and so wat!” Shiru yayi sai chan yace “muguwar yar sanda kawai!” Dasauri Hawwa tace “wat!” Saikuma tasaki baki tana kallonshi jin abinda yakirata dashi wlh yaron nan dan rainin wayaune, tadai daure tai shiru tahadiye komi, ahankali yace “dama duk masu suna Kulu acts like cats all they do is miyau” sake kallonshi Hawwa tayi kaman zawo takasa hakura tace “nine cat”? Gira daya yadaga mata alamun “eh” ganin mahaukaciya yakeson maidata yasa tace “don’t worry this cat will expose you soon” murmushi yayi yace “Baba will never believe you Kulu” hararanshi tayi, yayi murmushi cikeda tsokana yace “Kululu Kulu Lu, Muguwar yar sanda! Matan shedan BFF, Kulu matar mashayi, Kululu Kuluwa” shi kanshi Umar driver saida dariya ta subucemai daga baki jin abinda Ogansa keyi baisan sanda yafara tari ba karsu gane dariya yayi dasauri Khaleel yataso tace “Umar sorry park park are you okay? Nabaka ruwa” girgixama Khaleel kai yayi yana dariyan tari dasauri Khaleel yajuyo yabude fridge na wajen yadauki bottle water yashiga budewa dasauri yabashi karba yayi ya kurbi kadan duk Hawwa na kallonsu aranta tace “so yadamu da yan aikinsa haka”?

Kurban ruwan kadan yayi Khaleel ya karba Umar yace “lafiya lau Oga ya tsaya tarin” komawa baya Khaleel yayi ya ijiye ruwan yajuyo yana kallon Hawwa agaban wani store yasa aka tsaya shi kadai yafita this time yashiga ciki kusan 20min yabata Hawwa sai bambami take gayasa security nashi sun zagaye motan bazasu barta tafito ba fitowa yayi chan rikeda wani red paper bag babba yashigo baya ya ijiye bag din a tsakiyansu akaja motan ganin sun fara daukan hanyan gidansu hankalinta ya kwanta.
Har anguwansu suka shigo wajajen 5 babu kowa awaje dasauri tafara yunkuri zata bude motan Umar shima yabude yafita, rike mata hannu Khaleel yayi dasauri tajuyo azuciye tace “wai banace kadaina tabani ba” takai hannu zata kaimai duka yakama duka hannu biyun ya fizgota wlh saida tazo jikinshi tahayo kan cinyanshi duka hannayen nata biyu akan kirjinshi yakawo fuskanshi dab na nata yanajin yanda numfashinta ke rawa sabida tsoro tana kokarin tashi jinta take kaman asaman wuta yanda take kan cinyansa cikeda haushinsa tace “mehaka”? Hannunta yarike gam yana lumshe idanu yakai hannun jikin fatan wuyanshi yace “aahhh your hands feels so gooo…..” rufe hannuwanta Hawwa tayi ta dunkule sabida su daina tabashi tana kokarin fizge wa takasa, ahankali cikin iskanci sounding so naughty yace “instead of attempting dukana all the time just be touching me, i love it idan mata na caressing dina” sake danna hannuwan nata yayi a wuyanshi ashagalce yace “or chock me Mmmmmmm Kulu shakeni aaashhhhhh” yayi making wani dirty sound dayasa Hawwa tashiga kokarin fita daga jikinshi internal organs nata na kyarma, dan bude idanunshi yayi kadan jin yanda takeyi yace “wai 3weeks saura kwana nawa ne kafin yayi? I can’t wait akawomin ke nahuta dake, our first night is going to be superb right Kululuwa”?”Cikin zafi bakin ciki da takaici Hawwa tace “bazaka taba hutawa dani ba! I’m not like those gullible girls dakeke aure! You will never have me! You will never share any night dani, dana kwanta dakai gwara na mutu!” Bude idanunshi yayi da kyau yana kallon bakinta dake shegen masifan nan sai kawai yazare hannu daya yakai waist nata yasata ajikinshi da kyau cikinta ya mannu da nashi kirjinta ya mannu da nashi zata tashi ya kamata da kyau ajikinshi yana mata wani shedanin kallo, kokawan fita tashigayi daga jikinshi takasa tace “mehaka?” Lumshe idanu yayi yace “nothing kawai inajin taushin bra cups dinki ne a chest dina! But why would that designer said kinada boobs this things dasuke nan kaman pre mature clementines oh tangerine right!” wani irin cringing jikin Hawwa yayi na bad words dayake fadi comfortably da anger, tashiga kwace kanta aharzuke tace “kai wlh dan iska ne Khaleel, bantaba ganin yaro as bad as dan iska as you ba, look at the way kake batsa” ashagwabe yana bude idanu kadan yace “saisa nakeso nayi iskancin dake nakoshi Kulu, idan nayi zan dainayi da wasu, zaki bani unripe yan mitsi mitsin tangerine din nan nasha”? Yanuna chest dinta dake kan nashi, da karfinta Hawwa tashiga kwacewa kaman mahaukaciya sai kawai taga yakama waist nata yaja paper bag dinta ya ijiye akasa tashi daya yadagata yawani juya yana ijiye ta akan kujeran yana hayowa kanta ya zauna akan cinyanta fuskanshi na kallon nata yadage hannuwanta sama yarike, Hawwa bata tabajin namiji akan jikinta ba sai yau runtse idanunta gam gam tayi jikinta kawai yashiga rawa idan Baba yafito yazo yabude motan yagansu ahaka fa, arude tace “me haka? Khaleel wat is this”? Kawo fuskanshi yayi dab da nata dawata orgasmic cuming voice yace “I want to kiss you Yar sanda!” dawani irin sauri Hawwa ta kulle bakinta ta datse idanunta gam takasa kwace hannunta kafafunta sun kasa motsi sabida yanda Khaleel ke zaune kansu, murmushi kadan Khaleel yayi awani irin hankali yakai hannunshi daya ya tusa akarkashin bayanta yaturota jikinshi ya kankameta sosai yana sauke tagwayen ijiyan zuciya itama kawai taji battery ta yayi low zero percent takasa gardaman kafin aga mota na motsi a unguwansu kusan 1min Khaleel yayi da ita ahaka kankame da ita kawai numfarfashi suke saukewa atare ba magana, kafin gently yakai bakinshi yana kallon yanda ta datse bakinta, murya chan kasa yace “release your lips” makemai kafada tayi ba bakin magana tasan tana sakin bakin zai kissing nata, she will never kiss this kind of guy, fuskanshi ya sauke akan nata yadan hura iskan bakinshi kan nata cikin konji voice yace “Hawwahhh!” Har wani motsi organs dinta sukayi yanda yakirata, bakinshi yakai kan soft cheek dinta ahankali sensationally ya manna mata wani light kiss a kumatunta dayayi making wani virgin sound. “Muuuuahhhhhh!” Wani dogon and very deep sigh Hawwa tasaki. “Huuuhhhhhhh!” Batare da Khaleel yacire bakinshi dagakan kuncinta ba cikin tsinanniyan yar iskan murya yace “Kulu can I just grab unripe tangerines dinki na matsa kadan? I promise to be gentle dan basu nuna ba, zan tabasu ahhhh” yayi shiru yana zare hannunshi daya kama hannunta dashi asama yakai hannun wuyanta yana saukewa kasa ahankali, cikin muryan nan yace “zan matsasu asssshhhhhh!” Yasoma kaiwa kasan wuyanta Hawwa na kokarin sa jikinta yayi motsi tahanashi takasa, murya chan kasa yace “zan luguiguitasu and make them ripe uhnnnn Kulu…….” Daidai yakai hannuwan zai sauke a boobs dinta….❤️❤️
wih saina zame hannuna a lamarunku tunda ke kinsaka differentiating good people from bad, you're a criminologist but kin kasa karantan
Ni'ima kisan criminal ce ita all she's doing dake is friends with benefit bata taba sonki ba, yau tazo wajenki sabida tasan u might be able to get her licence back for her, tasan mijinta na sonki kina karansa kika cemai yadawo da Ita zai dawo da ita, this gurl has been benefiting from you right from day one, Ni ima tafi kowa cin albashinki saitaci tarage sauran mu yan uwanki kike rabamana" Ammi bambami takema Hawwa bana wasaba, tace "yanda kike kashema yaranta kudi kanninki da yaran kanninki basu samu haka daga jikinki suci, duka abinda kika mata arayuwa bai hana rana daya ta kwance miki zani a kasuwa ba ta zagi ubanki ta zagi uwarki ta goranta miki yanzu shine still kike neman goyata abaya kiyi Allah baki sa'a nina tafi zaria nafasa kwana gidan nan, Ramla zoki hada kayanmu
mutafi"
Dasauri Hawwa tarike kafanta tana girgiza kai tace "Ammi dan Allah kiyakuri" Baba shima yace
"Zainab yakuri yamma tayi bani barinki kishiga hanya yanzu" kaman Ammi zatai kuka tace
"Malam Hawwa na batamin rai, tana bakantamin rai, haba haba dan Allah gamai sonta ta tsaya tana gayamana mashayi ne menene menene, ga mara sonta takasa ganewa binta take ido rufe kaman makauniya, ana nuna mata gaskiya tana kulle idanu ina dalili kasheni takeso tayi da bacin rai da takaici nagayamaka bazan kwana ba
Malam" Baba shima cikin masifa yace "shikenan kin batama mahaifiyar ki wacce ita kadaice bata fushi dake aduniya rai, matarnan ni da ita bama T e mura tay metamente ne mame hammata iska muke akanki sabida yanda bataso ina fada akanki ina damunki, jibi yanda kika bakanta mata rai yau Hawwa kinji dadi ko"?
Tashi Hawwa tayi sai kawai ta rungume Ammi tafashe da kuka tace "Ammi dan Allah kiyakuri trust me l don't consider Ni'ima my friend anymore and namiki alkawari bazan kara bari tasan sirri na ba kawai tabani tausayi ne somehow I feel responsible for her situation and condition da Baban Yaseer baiyi all abubuwan nan ba da yanzu suna tare abinsu but bazan karaba kiyakuri Ammi na forgive me dan Allah"
shiru Ammi tayi saikuma ahankali tace "naji nahakura ya isa, kawai abin namin zafi arai ne yanda kike yunkurin dawo da makashinki rayuwanka" Baba yace "Allah ya kyauta ai ta kuskura tai haka saitaga bacin raina" ahankali
Hawwa tace "bazanyiba Baba" wucewa Baba yayi yafita Hawwa takai Ammi gado ta zauna sai kawai ta kara rungume Ammi, ahankali Ammi tanuna mata wasu shopping bags tace "kinga abinda Ramla tayi taga opportunity" dan murmushi tayi kadan tace "varinya ce Ammi" ahankali Ammi tace "ina kukaje?" "Wani shagon dinki aka aunani hmm" ta tabe baki Ammi tai
murmushi tace "muga abubuwan". 12:11
She wants to be Hawwarh's best friend, wannan abubuwan da ada zatai sharing da Ni'ima gwara tayi da ita, tabata labaran hakan zaisa ta manta da Niima, Ammi ta karba tana budewa tarike baki tace "au dan gidansu yartawa yake cewa Yar Sanda Kulu lallai Ibrahim yacika sarkin tsokana" Ammi tabude kwalin agogon taciro tana kama hannun Hawwa ta dauramata tace
"masha Allah cip cip idan gobe yazo saikisa yaganki dashi yaji dadi haka akeyi ma miji" Hawwa tadan turo baki tana tauna baki batadai magana ba gudun karta batawa Ammi rai Ammi tasamata bracelet din shima yamata kyau sannan ta bude turarukan ta feffesa mata itama Ammi ta fesa anata jikin tace "uhm ni Maman Amarya nima nayi kamshi" dan murmushi kadan tayi Ammi tace "kai gaskiya mijinki ya san kan turare Hawwa kinji kamshi" dasauri tace "Ammi nabaki ki daukesu ni dama inada turare na" dakuwa Ammi tamata tace "kwal ubaki Hawwa mijin naki yamiki kyauta zakimin, kaji yarinya inga kin bama wani saikin sani" turo baki tayi ta tashi kawai tana rage kayan jikinta Aminu yayi sallama yashigo wani waya daban yakawoma Hawwa yace "Ya Ibrahim yace nakawo miki" wayan takalla Iphone ne bamatasan wanne ba ganin Ammi na kallonta ta wutsiyan ido yasa tasa hannu ta karba tace "to" ta ijiye tawuce bayi.
Around 10 duk sun kwanta ita Hawwa sabida zatai azumi gobe Ammi kuma sabida zatai tafiya gobe, sabon wayan dataki bi takanshi tuntuni ne yahau ringing ita batamasan sim dinta ne ciki ko wani dabanba hakanan dai taji bazata dauka ba, wayan na karewa yashiga ringing again Ammi tace "wai ba ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login