Showing 141001 words to 143458 words out of 143458 words
taje ta rufo musu kofa tazo wajen sai kawai yaga Hawwa tayi kneeling agabanshi tana kallonshi cikeda damuwa tace “me zakaci na dafa maka? Are you hungry”? Wani dadi ne yakashe Khaleel, kaman mai shirin suma yace “I want to drink kunu and kosai! But I wanna brush nai wanka da salla can you help me to my room”? Dasauri tace “yes” tashi tayi ta dagashi yatashi ahankali zatai stairs dashi yace “I can’t muje lift” lift din taje dashi suka shiga tana rike da shi sai kallon fuskanta yake sukakai sama tashiga kallon dakunan batasan wannene nashi ba wani room yamata pointing hakan yasa tayi wajen dashi tabude kofan suka shiga dakin yahadu zaunar dashi tayi abakin gado tace “bari nasakaka toothpaste a brush” bathroom nashi ta shiga yabita da kallo da gangan yashiga cire kaya harda wando yabar boxer kadai toothpaste tasamai tafito daga bayin ganinshi zaune ba kaya ga kayanshi akasa saida gabanta yafadi tadai daure bata wani kalleshi ba tace “muje” hannunshi takama yataso ahankali sukai bathroom din tace “zaka iya wanka a tsaye?” Ahankali yace “cikamin bathtub bazanyi a shower ba I can’t stand for too long” gyadamai kai tayi tawuce wajen bathtub shikuma yashigayin brush yana kallonta ta mirror cika ruwan tayı tana sa hannunta karyamai zafi da yawa takalli abubuwan wanka tasa komi yafara kunfa da kamshi tadawo daidai yana rinsing bakinshi da mouthwash ta tsaya gefenshi tana kallon fuskanshi tace “kagama”? Gyadamata kai yayi ahankali hannunta takai takamashi wani yirrrr Khaleel yaji sabida hannun da lema leman ruwa but yadaure bai nunamata ba suna kaiwa wajen bathtub din ba kunya yawani sauke boxer nashi kasa da mugun sauri Hawwa ta juya but still tana rike dashi, cire boxer yayi tass ya wurgan da boxer akasa sannan yashiga ruwan yace “you can turn around” Juyowa tayi tadan kalleshi shima shegen kallonta yake tace “bari nafito maka da kaya kagama call me” gyadamata kai yayi tajuya tafita yabita da kallo tana fita yawaniyi dancing cikin ruwan yana fancakali da kumfa yace “yessssss!”
Walk in closet nashi Hawwa ta shiga tabi ko’ina da kallo kaman wani shugaban kasa tama tasa mezata ciromai sannin zaiyi salla yasa tadauko jallabiya da boxer da cream da turare guda daya ta ijiye agadon takıma tadauko short dawata yar t-shirt ta ijiye ta shimfida dadduma tadauki kayan daya zubar dasu anan kasa taga wani laundry basket a closet nashi taje tasa daidai tafito taji muryanshi kasa kasa yace “Moon” dan dakatawa Hawwa tayi takalli kofan bayin murya chan ciki yace “Moon, Wife” baki tabude kaman zata amsa saita tuna batai accepting nashi as miji ba ahankali tabude kofan bayin a tsaye taganshi tsirara cikin bathtub din dasauri tajuya tace “subhanallahi” murmushi yamata yace “give me towel from the hanger” dasauri takalli hanger wajen kofa tana mamakin yanda baya kunyanta tadauki sabon white towel dake wajen ta warware takare fuskanta tana tahowa, dariya kaman zai kashe Khaleel but yarike dariyan har gaban shi tazo tabashi ta juyamai baya dasauri, daura towel din yayi a waist jinshi Hawwa tayi abayanta dasauri tajuyo sai kawai ya rungumeta tsam tsam batare dayayi magana ba duk ruwan jikinshi ya manne mata a hijabi zuwa cikin jikinta wani yammm taji tama kasa magana saikuma adan hankali ataushashe cikeda kulawa da damuwa tace “meke maka ciwo yanzu?” Khaleel jiyayi kaman ya kurma ihun dadi ganin yanda Hawwa tadamu dashi, abin nema yasamu yawani kashe murya kaman wanda zai mutu yanzu yanzu yace “ko’ina kemin ciwoooo” yayi maganan ashageabe, gently Hawwa tadaura hannayenta abayanshi tai patting ahankali Hawwa tace “sorry ko” gyadamata kai yayi murya kadan like a baby, calmly tace “muje kasa kaya kai salla” gyadamata kai yayi yadago daga jikinta tarikeshi suka wuce daki zaunar dashi tayi kan gadon tanabin yanda gashin kansa ke fitar da ruwa saita juya takoma bayi karamin towel tadauko tazo gabanshi tadanyi jimmm tana kallonshi kaman mai lissafi but ganin baida karfi and baida lpy sosai kawai saita daura towel din a kanshi tana sharemai gently sabida kar kanshi yayi ciwo, Khaleel yadago kanshi yana kallonta kin kallonshi tayi ta goggogemai fuska da bayan wuya sai kawai ta tsugunna agaban gado dudda gabanta na faduwa ta daure towel din zuwa kirjinshi ta goge ruwan, sannan tama hannu da kafafu zuwa knee ta ijiye towel din a gefe, tadauki cream nashi tana budewa mamaki yagama kashe Khaleel da ace an gayamai Hawwa zata iya kula dashi haka he can swear karyane bazata iyaba, so Hawwa is this caring,
zuba man tayi a hannu ta malka tadan kalleshi bakinta har rawa yake tace “uhnnn na….na shafamaka?”
Gyadamata kai yayi yadan lumshe ido sabida ta shafamai comfortable, shafamai tayi a fuska gemunshi taushi sosai kaman tana shirya yaro, rawa hannunta yafara dazata shafamai a kirji but ta daure ta shafamai gaban Khaleel yafara tashi sabida hannunta dake shafamai jiki that is very soft amman ya harde kafa da sauri, a hannu ta shafamai zuwa kafa saitadauki jallabiyan ta samai aka tace “bani hannunka” bata yayi tasakamai, boxer ta kalla sai kawai tadauki turare ta fesamai takwashi kayan shafan tace “ka karasa ina zuwa” tawuce closet nashi tamaida abubuwa tana fitowa taga yasa boxer ya yarda towel din akasa, daukan towel din tayi takai bayi tafito tace “tashi kai salla” tashi yayi ganin haka tafice daga dakin tawuce dakinta wayanta ta dauka tafito tana sauka kasa tai dialing number Ammi ta shiga kitchen ringing daya Ammi ta dauka tace “oyoyo Amaryana” adan kunyace tace “ina kwana Ammi na” Ammi tace “kun tashi lpy ya mai gidan naki” murya Chan kasa tace “fine” sai cha tace “Ammi inada gero ahhhmm” ta idan shiru tace “wai kunu zaisha” murmushi Ammi tayi tace “da kyau yar albarka haka nakeso ki dinga dafa abincin mijinki da kanki eh akwai gero Daddo duk ta kawo miki kayan hatsi harda alkama Umma ina kukasa kayan hatsi Hawwa na neman gero” daga wajen Hawwa taji Umma na cewa ta duba store duk suna wajen, Ammi tace “ance kiduba store” gyadama Ammi kai tayi tashiga store nata wlh Baba da kowa ma sunyi kokari buhu buhu tagani haka tashiga budewa tana mamaki ina zatakai all this abubuwa taga gero ta debo da wake shima tafito ta jika tana neman blender nan taga bucymix.
[10/6, 7:32 AM] +234 903 908 6385: EPISODE 7️⃣7️⃣
Khaleel na sanye dawani milk yadi mai taushe anmai milk dinki irin ango sak dinnan ransa abace, tundaga kan Mom yakalla zuwa kan matan dake wajen swimming pool din ga gyalen Hawwa red akasa, ga Hawwa cikin ruwan tana kokarin jan riganta dasuka barka tana ana kare gaban bra nata dake showing, wani irin kumfa zuciyan Khaleel yafara yakalli securities din strictly yace “did you touch my wife?! Matana kuka taba!?” Yayi Ihun da saida ita kanta Mom saida ta daura hannu a kunnenta tace “Khalee…….” “Shut the fuck up Mom!” Khaleel Yama Momy ihu kaman wanda yazare yace “I willl come back to you” yasake kallon securities din da jikinsu ke kyarma sosai danshi baya wasa da ma’aikatan su so ana tsoranshi sosai cus yafi kowa power agidan nan he rule Baban shi da Mamanshi yace “Matata kuka tattaba? Kuka yagama kaya”? Jikinsu nadan rawa sukace Madam tace “ayi stripping nata amata wanka ashiryata akai maka” kanta Khaleel yayi wacce tai maganan kaman zai rufeta da duka yace “duk duniyan nan babu mace ko namiji that have any right over jikin matata banda ni! How dare you guys, dukanku kafin nayi counting 3 ku kwashe kayanku kubar this house har abada you are fired, don’t ever step in to my house again” yayi maganan yawuce da sauri yadauki sabon towel yayi wajen pool din yaduka yana kallon Hawwa da ta tsorata iya tsorata dan batasan such kind of life exit ba kaman a film wai ama yarinya wanka akaita wajen wani, idanunta sunyi ja but batai kuka ba ya warware towel din yakai hannunshi da sauri yajawota ta taho yadaura towel din ta gaban kirjinta ariketa yafito da ita tana tattaka matattakala yazo ta bayanta yajamata zip sama sannan ya warware towel din yarufa mata daga baya yakama hannayenta yana dubawa yanda duk sunyi ja alamun an rike mutum kawai yasaki hannun yawuce inda mom take tray kayan massage dake kusada ita dana pedicure da ake mata Khaleel yasa hannu yawani kabar kararrarra!!!!Abubuwan sukai kara akasa Hawwa ta kalleshi dasauri tana tsaye ganin abinda yakema Mamanshi, Khaleel ranshi yabaci yace “Mom who do you think you are kisa adauko min mata daga side nawa akawota nan ki sa mata su tabamin ita kafin ni nama tabata?” Mom na kallon kwayan idanunshi ganin yanda ranshi yake abace tace “this is the tradition, this is what we’ve always done to duka matayen ka, bayau aka faraba nothing new Khaleel just tradition”amugun zuciya Khaleel yace “fuck the tradition and fuck you Mommy!” Bura’uba Hawwa ji tayi kirjinta ya buga kunnenta yamata wani dummmm jin yanda Khaleel ya zagi Mamanshi, No she can’t stand anan, wani irin tarbiya mutanen nan suka bama dansu? Yau kota haukace bazata taba iya zagin Baba ba kai ko Umma ma datake ba mahaifiyarta ba, dasauri tai wajen kofa zata fita PA Mom ta tare Hawwa ta tsaya turus tana kallonta, Khaleel yace “idan kin sabama those creatures dakike auromini an gayamiki matana is part of them ne haaa?” Yanuna Hawwa da hannu yace “nina nemo matana dakaina, nine aurota who gave you right na adding nata in to your stupid old age tradition Mommy? Ban yarda wata taga jikin matana ba! Hawwa was completely created and brought into this world for me! Mommy me! Me alone not you, not your dead Ass brain big for nothing workers kinji!” Daidai lokacin aka bude kofa aka shigo Excellency ne da Musbahu da Mahe shigowan su gidan kenan ko lura da Hawwa basu yiba yayi wajen Khaleel dasauri harda dan gudunshi yakama Khaleel yace “Leely? Khaleel look at me daina kallon Maman ka what happen?” Khaleel na kallon Mom dake kallonshi kaman zai kasheta yace “ask your wife Pops” yana rike da yaron gam yakalli Mom yace “me kikama Khaleel Madam ranshi yabaci haka? I told you to avoid batama yaron nan rai ko? Me kikamai tundaga compound nake jiyo voice nashi wat did you do?” Dan ijiyan zuciya Mommy ta sauke she’s extremely hurt har muryanta baya fita da kyau ma kawai bataso tasaki kuka cus Hawwa na wajen ne bazataso taga weakness nata ba, ahankali tace “zagina yake tayi sabida nasa akawo matarsa zamu mata wanka mukaimai ita dakinshi”cikin mugun masifa Excellency wanda yamafi na Khaleel yace “ba dole ya zageki ba!” Dasauri Hawwa ta kalli Excellency itama, yace “yau yarona zai tare yahuta who asked for your opinion Khaleely yacemiki yanaso kuma matanshi wanka ne? Maisa kin cika shishigi allow children to do as they please suyi enjoying rayuwansu mana haba ke wace irin fitinanniya ne eh Madam?” Dasauri Mahe yace “it’s okay brother” shima yakama Khaleel dake huci sosai yana kallon Mom ranshi abace yace “ya isa Son it’s okay calm down please dau matarka ku koma flat naku dan Allah” fizge hannunshi yayi daga na Mahe dakuma Babanshi kaman dasu yake fada yawuce zaiyi wajen Hawwa Mom bakinta yashiga rawa sosai tace “Alhaji ni Khaleel ke zaga yana ciwa mutunci sabida that old girl datai kwantai aduniya shiyazo ya taimaka ya aureta!” Chak Khaleel ya tsaya sai hannunshi suka fara rawa garrrrr ba kakkautawa, Hawwa na kallonshi, Mommy tace “idan ana kirga matayen dana aurama Khaleely she’s the worst in terms of beauty, body, brain gata tsohuwa tukunna ma ba mashinshini” juyawa Khaleel zaiyi dawani irin sauri Hawwa tai yunkurin rikeshi amman ina yayi kan Momy kaman zai daki Mom fa Excellency da Mahe suka tare Khaleel but so yake ya fizge yayi kanta, yayi wani ihu yace “Daddy I will kill Mom, I will kill her I hate her! She’s abusing matana” Momy tace “ku sake shi zoka kasheni sabida na zagi matarka, ku sakeshi kasheni Khaleel” cikeda masifa Excellency yace “wai bazaki shiru ba Zeenatu you will see the other side of me fa” rai abace idanunshi sunyi jajir Khaleel yace “Pops I’m living this house!” Faduwa daga gaban Mom har Excelelncy yayi, bakin Excellency har rawa yake yace “kabar gidan nan kaje ina? Ta ina zamu iya rayuwa bama ganin ka atare damu? Dan da Allah yabamu agabanmu kabar gidana when you know nace maka I want to live taredakai forever” Khaleel na fushi sosai yace “I am taking my wife and my daughter mubar gidan nan bazan taba barin matana a inda za’a dinga insulting nata ba, I didn’t marry Hawwa to get insulted by Mom, idan Hawwa is 100yrs I love her! I fucking love my wife Pops! Nobody can abuse wat I love na hakura! I love love and love Hawwa Pops” Kallon Khaleel Hawwa take sosai zuciyanta na bugawa in every word na love da Khaleel ke fadi akanta, Ihu Khaleel yayi
Yace “I love Hawwa! Pops inason Matana regardless of koma mecece ita, I…I……,” sai jikinshi yafara rawa da sauri Mom ta sauka daga kujeran tace “Khaleely” takai hannu zata tabashi yadaga hannunshi dasauri zai kabar da hannunta kawai ya suma ajikin Excellency Babanshi, Hawwa karan kanta dudda ta tsani Khaleel but saida ta tsorata ganin kalan suman da Khaleel yayi ta tako tazo wajen da sauri, Excellency ya rude yace “Mahe c….a……ll his his docto……… Innalillahi Ya Allah! ya Allah!” Dasauri Mahe yashiga ciro wayanshi Excellency yarikeshi gam gam yana kallon Mommy data fashe da kuka yace “are you happy yanzu? Kika kasheshi ai sai ki huta, kin manta yanda right from age 8 zuwa age 13 Khaleel was hospitalized battling for his life, kin manta sabida kinga he is happy and living life” girgixamai kai Mom tayi tace “I’m sorry, I’m sorry Innalillahi Khaleel kayakuri kaji, wlh ina sonka sama da rayuwana gabaki daya” duk suna wajen saiga Dr yashigo aka sashi awani bed aka fita dashi asandare, Excellency yakalli Hawwa da hankalinta yatashi from her eyes yace “koma flat naki ki zauna ki huta in sha Allah babu abinda zai sameshi, Khaleel was once a cancer patient but he has been cancer free tun at the age of 13/14 bansan meya sameshi ba nima ba, but lokacin da suma suma sumewa irin wanda yayin nan yanzu yafara ciwon har akai diagnosing nashi da cancer, no no nooo” Pops ya girgiza kai yace “Cancer Khaleel bai dawoba in sha Allah, nasan babu abinda zai samu yarona koma dakinku kinji babu abinda ko wanda zai kara damunki” gyadamai kai Hawwa tayi ahankali tajuya tawuce.