Showing 60001 words to 63000 words out of 143458 words

Chapter 21 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

599

da gangan jikinka nake magana” kawai tafashe da kuka mai ciwo tace “macuci, maciyi amana kawai, mayaudari, kawata zaka so har kana haukacewa akanta haka dame Hawwa tafini? Baban Yaseer kaci amanata wlh kaci amanta, Allah ya kashe Hawwa! Allah ka dauki ranta afito da gawanta daga asibitin na……n” hannu dayaga ya kaimata mari a fuska sai kuma ya tsaya chak hannun na gab da landing a fuskanta tareda sauke hannun kasa yana huci sosai jin addu’an datama Hawwa, hannunshi tabi da kallo daya dunkule da yanda yake huci tace “ni zaka mara sabida Hawwa eh Baban Yaseer? Ni matar ka? Ni Ni’ima zaka kusan daurama mari sabida kawata? Baban Yaseer ni”?.



Bai tankataba cus baiso fushi yadebeshi yayi wani abun dazaiyi nadama nan gaba, baiyi believing in hurting women ba, but harga Allah Ni’ima is pissing him off, baima fahimci this whole anger da fushi da wani tantrums nata ba akan zancen nan shi baice zai auri Hawwa ba out of goodwill bawai dan bazai iyaba no sabida kawai bayason yabata beautiful years of friendship nasu, and again bai sanar da Hawwan ba, Hawwa have no idea yana sonta so what is all this haukan da Ni’ima keyi? Hannunshi yasa yakamo nata azuciye zai karbi key din Ni’ima tashiga kokawa dashi tana kaimai duka da hannu daya tana haki. “Wlh bazan bayarba saidai ka kasheni ka amsa” murde hannunta Baban Yaseer yayi Ni’ima tai kara tace “Aliyu you’re hurting me sabida Hawwa, wannan rawan jikin da haukacewan sabida best friend dina kakeyi, Aliyu I hate you, how could you? Why will you fall in love with Hawwa? Meta fini dashi? Yarinyar datai kwnatai sabida bakin jini? Yarinyar da Babanta ke rokon mutane suzo su aureta, rawan jikin menene kakeyi dame Hawwa tafini”? Hannunta ya murde da karfi ya karbi key sannan yanunata da hannu amasifance yace “Hawwa tafikida komi! Tafiki hankali! Tafiki natsuwa! Tafiki ilimi! Tafiki kyau da iya murmushi! Tafiki kunya! Tafiki iya girki! Tafiki kwazo! Tafiki kwarjini da haiba! Daga ranan bikinmu rannan dana fara haduwa da Hawwa naji inama ita na aura bakeba! Haryau har gobe I wish inama Hawwa na fara sani not you! I wish itane matana! Hawwa will never act like this! Hawwa carry kanta with dignity! She respects kanta! She knows what she’s doing unlike ke, look at the way kike behaving kaman dakikiya! I explained something for you but brain dinki yakasa comprehending ko ascertaining duka abinda nace, bayan you forced me to speak cus kece kikaje kikamin bincike who sent you to check my phone? Kina bincikamin waya who do you think you’re? Kece ke aure na? Kinama Hawwa wishing mutuwa kawarki that did everything in her power for you! Kin dauka inda inaso na aureta bazan iyabane? Kira daya zanma Baba angama magana, I explained everything for you but still jibi yanda kikeyi? What is all this classless attitude? For wat exactly? I hate razz woman idan kika zama one I will terminate aurenmu cus ban iya ihu ko fada ba, bakina baida kyau, don’t push me, if you push me wlh wlh saina auri Hawwa kuma agidan nan zata zauna! Don’t push me to the wall Ni’imatullah!” Kadakai yayi yawuce yafita abinshi Ni’ima tafashe da kuka sosai awajen kaman ta kashe kanta yau tayi dana sanin sanin Hawwa, ita Baban Yaseer zai kira dakikiya Innalillahi, batun yau yafara son Hawwa ba?.


EPISODE 32

WOWW WOWW BABAN YASEER YAKIRA NI’IMA DAKIKIYA😫

YA KYAUTA???

WLH DA CIWO MIJINKA IS THIS CRAZY INLOVE WITH YOUR BESTY💔
[9/21, 5:34 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 3️⃣3️⃣


KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SA🥰
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FA’IDA

wa.me/+2347012181461


Khaleel na zaune a premises na asibitin kan wani hadadden kujera dake under wani shade na flowers yana jiran suzo su daukeshi dan sunce sun kusa akwai traffic a hanyan school na Noor sabida accident din nan, kuma hakanan baiso yakoma ciki sabida Baba tunda yagane Baban Hawwa ne yakejin nauyinsa hakanan, motan Baban Yaseer daya danno kai cikin hospital din Khaleel yabi da kallo, wanda kallo daya yama motan yagane motan sabida plate number shi kanshi baisan how come ba but yatuna rannan yakalli plate number motan kuma yazauna akanshi baimasan me dalilin da plate number wani random mutum zai zauna akansa without permission ba, haderai yayi tamau yabi motan da kallo, parking Baban Yaseer yayi nesada inda Khaleel yake zaune yakashe motan yafito yana sanye da riga da wando na shadda mai ruwan goro dayamai kyau, yakafa hula akanshi, haskenshi yafito bau ga bakin glass akan idanunshi, zagawa yayi zuwa bayan motan yabude yafito da manya manyan ledojin for you supermarket yayi shopping yarufe motan yawuce yana tafiya anatse, abu Khaleel yaji ya tsayamai a wuya sai kawai yatashi da hannu yakira security asibitin yazo da gudu yace “Yallabai gani” cikeda isa yanuna Baban Yaseer yace “seize ledojin da mutumin chan yazo dasu” dasauri security yakalli Baban Yaseer saikuma yakalli Khaleel daya haderai sosai yadan rage murya yace “Oga mezan gayamai? I can’t seize abinshi” ihu Khaleel yamai ranshi abace yace “tell him we give our patients food, we don’t accept akawo musu anything daga waje it’s a law daga yanzu go!” Khaleel yafadi aharzuke security yajuya yatafi da sauri shikuma ya tsaya awajen yana kallonsu dudda baiji meyake fadiba but dan bacin rai daya gani akan fuskan Baban Yaseer yamai dadi dan murmushi yayi yana tsaye awajen saiga Baban Yaseer yajuyo, dauke kai Khaleel yayi abinshi haushin sa yakeji kawai yaciro waya ma abinshi, haka Baban Yaseer yabude mota yadawo da komi ya ijiye sannan yawuce Khaleel yajuyo ya watsamai kallo mara kyau daidai motanshi na shigowa wucewa kawai yayi yashiga ya zauna sukabar hospital din sai alokacin hannunshi yafaramai zafi ya kalli hannun, dan tsaki yayi ya yarfe hannun yadan kishingida da kujera bacci yakeji sosai, yau kwata kwata bai sami baccin da ranshi keso ba.

Gida suka wuce ana parking yafito yayi flat dinsu yabude kofa Momy yagani zaune tareda Momy Sam matar kanin Excellency wacce take baturiyan bahaushiya, mahaifiyar ta yar Nigeria ce yar kano bature ta aura ta haifesu saisa duk sukai kaman da baturen but hausa rass abakinsu, suna magana yashigo wajen Mommy yawuce ashagwabe yazauna kusada ita babu batun gaidasu yamika mata hannunshi kaman dan yaro yace “Moma zafi” duk randa shagwaban shi yatashi Moma yake kiran Mommy, dasauri Momy tace “Subhanallahi, Khaleely tayaya kaji ciwo haka? Menene amfanin guards dinka dazasu barka kaji ciwo haka? Why are they getting paid”? Afusace Mommy Sam dan duk jirgi daya ya kwasosu tace “fire them they don’t know their job, Khaleely ne zai kulada da kanshi? They’re very useless, Sorry Son” tai maganan tana kallon Khaleel dake abu kaman yaro yana kallon ciwon dakemai zafi, duk Mommy tarude ta tashi da sauri ta dauko first aid kit tazauna kusadashi spirit tadauka da sauri tana gutsuran auduga tasa aciki takai zatasa a hannun wlh kaman dan yaro, kaman Noor karama ya fizge hannun yace “Momy ni banson spirit zafi yakeyi” kaman Mom zata fashe da kuka dukta susuce tace “yakuri ka daure nasa maka kaji Khaleely, wai yama akayi kaji ciwo eh? All this workers namu sunsan babu abinda na tsana irin naga mistakenly kaji ciwo? Ya akayi kaji ciwo haka”? Turo baki yayi batare dayayi magana ba, Mom Sam ta taso itama tazo wajen tadafa kadanshi tace “muga hannun” nunamata hannun yayi ahankali cikeda dabara tace “toka daure give your Mom to treat it kaga yanda ta damu” kallon Mom yayi datai kaman zatai kuka kaman wani babban abine ya sameshi tsabagen yanda take sonshi, ahankali yace “small zakisa Mom” dasauri tace “eh naji, kadan zan sama” bata hannun yayi tasa kadan Khaleel yayi ihuu zokaga yanda suke lallashin sa ohh ikon Allah kaman kwai, sannan tashafa healing balm yamike ahankali, Mom tace “zokai breakfast” ahankali yace “I want to sleep I’m sleepy Mom” bangarenshi yayi Mom ta kwalama PA kira, dasauri PA tazo tana sanye da suit baki, Mom tace “cikin 3 girls din nan dasuka rage akaimai daya” Gyadamata kai tayi PA tayi tace “yes Ma” tajuya itakuma Mom suka cigaba da hira, fitowa PA tayi da Zainab dasai murna take cus bata dauka zai kara nemanta nabiyu ba aka kaita side nashi har zuwa sama, knocking PA tayi gaban dakinshi shiru hakan yasa tabude kofa takalli zainab tace “shiga” shiga ciki Zainab tayi itakuma PA tawuce.

Fitowa Khaleel yayi daga wanka daure da towel a waist ruwa na bin chest nashi yakalli Zainab dake tsakiyan dakin tsaye, suna hada ido ta sauke kanta kasa dasauri jikinta har bari yake sabida dadi, awulakance yadauke kai wucewa closet yayi dan yaji sanda ake knocking bai wani jimaba yafito sanye da boxer yana kamshi yagaji bacci kawai yakeso fadawa gado yayi yana sauke ijiyan zuciya yana kallon sama hakanan kawai deep down he’s wishing ta farka yanzu, yadan lumshe idanu gaban boxer dinshi a mike idanunshi a lumshe har lokacin yace “ke come here” dasauri Zainab tai wajen gadon kaman tana magana da sarki tace “g….ga…..gan….gani” dan lallataccen tsaki yayi batare daya bude idanunshi ba yace “ride me” jikinta har rawa yake ta shiga cire kaya tazo tahau kanshi har lokacin idanunshi a lumshe, har cikin ranshi ya furta “don’t die i still have business with you” riding dinshi Zainab keyi amman he’s not even feeling anything kawai yayi shiru kaman matacce kusan 10min kawai ya kifar da ita yafara he don’t even know why yaketa gannin that accident mara kunyan yarinyar nan consistently……

Su Momy na zaune a falo suka fara juyoshi yana ihu, Mom tai murmushi tace “muje falo na kinsan Khaleel baisan menene shiru ba shikuma arayuwansa” tabe baki Mom Sam tayi tace “idan da sabo ai nasaba hakama Sameer duk ubanninsu suka gado ai” dariya sukayi daga Mom har ita tace “yara ace this is just wat is making them happy, zamaninmu is not like that ooo” dariya Mom tayi tace “is from abincin dasuke ci, see en let’s give them happiness” Mom Sam tace “sonake Sam yayi aure kaman Khaleel banson matan banza, shikuma matan banza yafiso” Mommy tace “samowa zakiyi kimai da yaronka yayi iskanci awaje gwara yayi agida, look at abun kaman irin ragon layya ko nama, danka na son wannan tinkiyar I don’t mind konawa ne wlh zansa kudi na sayo na kawomai yacisu ya koshi koyayar koya zubar idan yagama ci duk ba matsala ta bace haka nake kallon duka matayen Khaleel kaman tumakai danasa kudi na sayo nabashi yayi bukatanshi da su idan baiso ya zubar ko ya yasar Safara” tasauke ijiyan zuciya tace “all this shaye shaye is time zasu dena yarane, last month Khaleel yayi 32yrs birthday nashi fa, he’s still a child, at the age of 24 nafaramai aure cus I caught him watching all this videos na banza, I give d’ana freedom yayi anything dayakeso agaba saisa me and Khaleel share a deep bond sosai I understands him sosai sama da babanshi, idan lokaci yayi zakiga da kansu zasubar shaye shayen kuruciyane wlh, kinga Khaleel babu wani abu nashi daban sani ba, I choose the gurls all of them for him , I’m his everything” gyadama Mom kai tayi tace “wlh zanma Sam auren nan shima” Kusan 1hour suna juyo ihun Khaleel ko ajikinsu chan suka jishi shiru PA tawuce dan dauko yarinyar dan baya kwana da kowa agadonshi, knocking tayi gaban kofan batare data budeba tace “kifito” tashi Zainab tayi daga kasa tana kallon Khaleel dayayi rub da ciki abinshi, kasanta har zafi yake mata ya kumbura sabida yanda shi babu yi ahankali a lamarinshi tawuce tafita.


EPISODE 33

JAMA’A KHALEEL IS SO PETTY😂 CUS TELL ME WAT HE DID THERE DAYASA AKA HANA BABAN YASEER SHIGA DA SHOPPING😂😂

WAIT OO HOW COME HAR PLATE NUMBER YA HADDACE YAKUMA GANE FUSKAN BABAN YASEER???

KUN FARA JIYO WARIN MEKE FARUWA GAME DA THIS BAD BOY KO SAITAI TSAMI ZAKU GANE?😃

[9/22, 4:46 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR



EPISODE 3️⃣4️⃣


REPOST MY TIKTOK FANMILY❤️
https://vm.tiktok.com/ZMhFRaBuC/


Shiga cikin hospital din Baban Yaseer yayi anan reception yaga Baba zaune dasauri yayi wajenshi adan rude yace “Baba” dasauri Baba yajuyo jin muryan Baban Yaseer yace “na’am Aliyu harkazo? Ga dakin nan likitoci na ciki cewa sukai na fito, ina Ni’ima”? Boye komi yayi yace “tana asibiti, nariga na gayamata zatazo da zaran tasami chance” Baba yace “Allah sarki Ni’ima nasan tashiga cikin tashin hankali” Baban Yaseer yace “Baba an ina tayi hatsarin”? Tagumi Baba yayi ahankali yace “wlh bansani ba ko inda motanta yake ma bansani ba ta lafiyanta nake yanzu, kwananta biyu batada lafiya tun ranan litinin da yamma, yauma cewa tayı bari taje asibitin su Ni’ima adubata saidai aka kira su Ammi wai me waya tayi hatsari nikuma suka kirani su Ammin suka sanar dani” anatse Baban Yaseer yace “kada kadamu Baba zan kira wani Abokina dake aiki da road safety naji idan zan sami any details na hatsarin da inda motarta yake” Baba yasauke ijiyan zuciya yace “tom shikenan” Baban Yaseer yadaga wayanshi yakira yadan matsa daga inda Baba yake kusan 20min yayi sannan yadawo yace “Baba ance motoci biyar ta deba ta hada da trailer amman Alhamdulillah babu any casualty babu wanda yarasu saidai sunji ciwo, ance wanda yakawota asibiti yasa agent ne ko PA wani dai nasa yasaka yabiya duka masu motocin har trailer kudin gyara motan su da kudin zuwa asibiti” Baba yakama baki da mamaki yace “iyye awannan zamanin abiya kalan kudin nan? Wannan bawan Allah akwai kyan zuciya da imani dakuma adalci da taimako” Baban Yaseer yace “ba shakka, kowaye gaskiya yayi kokari Allah sakamai da Alhairi”.


Duk suna zauna awajen dan an hanasu shiga dakinta har around 12 na rana saiga Ammi tashigo reception din tareda Ramla dake goye da katuwar jaka abayanta dukansu idanunsu ja, Baba na ganinta yashiga kokarin mikewa hakama Baban Yaseer Ammi ta taho wajen dasauri Baba yayi wajenta hankalin Ammi atashe tace “ina Hawwan Malam? Ina Hawwa na? Ina tak….” Sai kuka kaman ba Baba ba yace “ya isa ya isa, gatachan adaki ance kar adameta kar a shiga saita farka, zauna, Ramla kema zauna” ahankali Baban Yaseer yace “ina yini Ammi” gyadamai kai tayi tana goge fuskanta da bakin hijabi tace “lafiya lau Aliyu sannu, bazakaje aiki ba ka zauna anan” adan hankali yace “bari mugani zuwa ta farka yanzu banda natsuwan yin aiki” ijiyan zuciya Ammi tasauke wlh har ranta batason zamanshi anan, cikeda hikima tace “to dan Allah tayani kai Ramla gida ta ijiye kayanmu tadafo wani abu takawo incase Hawwa ta tashi tanason abinci, Ramla dakin Antyn ku zaki ijiye kayanmu” Dasauri Baba yace “dakin nata abude yake, kaita Aliyu akwai kazanta adaki zaki iya dumama mata shi Ramla” hannunshi Baban Yaseer yasa ya karbi jakan dake hannun Ramla yace “muje” binshi tayi suka fice wajen yarage daga Ammi sai Baba.

Aliyu na ijiye Ramla yajuyo cus bazai iya jiranta tayi wani girki ba ayanda yadamu din nan tsayawa yayi yay salla yafito yana ciro wayanshi daga aljihu inda yaga Ni’ima tamai sama da 20 miss calls thank God wayan na silent maida wayan yayi back yashiga mota yatada.

Shigowa reception din Baba yayi dan yafita yaje masallaci sallan azahar yadawo inda Ammi take zaune tana kallon gaban dakin da Hawwa tayi yace “likitan dana bari ya shiga yafito”? Ahankali Ammi tace “a’a baifito ba tukunna Malam gabana sai faduwa yake sunki fadamana komi har yanzu” shima Baba cikeda damuwa yace “karki damu in sha Allahu alkhairi zamuji” suna zaune awajen Dr yafito tareda Nurses yakalli su Baba yace “Alhamdulillah yarku ta farfado” harwani rige rigen tashi tsaye ake tsakanin Baba da Ammi but Ammi tariga Baba tashi dasauri tace “Dr zan iya ganinta”? Gyadamusu kai yayi yace “eh zaku iya ganinta amman kafin nan inaso kubini office inada magana daku” faduwa gaban Baba da Ammi sukayi, gaban Baba nafadi sosai yace “to Allah yasa lafiya, muje Zainabu” itama Ammi gabanta na faduwa ta gyadamai kai tabi Baba sukabi bayan Dr. Office din suka shiga suka zazzauna Dr ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login