Showing 84001 words to 87000 words out of 143458 words

Chapter 29 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

618

Khaleel yashigo asibitin Salman na binshi da shopping na kayan kwadayi daban daban yarike hannun Noor data isheshi da maganan Hawwa ga teddy a hannunta looking so pretty sukai ciki, tundaga glass na kofan ya hango Hawwa zaune kan gado an ijiyemata table da abinci daban daban kekai Ammi na kaimata abinci abaki tana kaudakai tana yatsine fuska idanunta sun kumbura na kuka da bacci, ga Baba shima tsaye kansu suna fama dataci abinci murya chan kasa Khaleel yace “she’s such a child” dasauri Noor tace “Daddy mekace?” Kallon Noor yayi baiyi magana ba tace “Daddy let’s go inside I want to see FAA” dan ijiyan zuciya ya sauke yasa hannu yayi knocking tareda bude kofan Noor tasaki hannunshi tai ciki da gudu tace “My Fairy Angel Anty” Hawwa tadan bude idanu tana kallonta kawai Noor tahau gadon ta gefen Ammi ta tattaka tafada jikin Hawwa ta rungumeta tsamtsam da karfi Hawwa itama ta rungumeta yarinyar is freaking cute and adorable.
Baba yace “Ibrahima shigo ga wuri” yabashi plastic chair shi Baba yakoma kan dogon kujera ya sauna su Salman suna shigo suna ijiye jakunkuna suka fice ahankali Khaleel yace “ina yini Mom” murmushi Ammi tamai tace lafiya lau Ibrahim, aran Hawwa tace “Ammi na ne Mom” da sick eyes tadan kalleshi tana rungume da Noor tana mamakin meya kawo dan iskan yaron nan asibitin nan taki gaidashi, tasowa daga jikinta Noor tayi tace “FAA ya jiki? That day of accident my Dady was taking me to school I saw wat you were doing” Noor tashiga gwadama Hawwa, tace “I told my Dady, Dady yafita yadinga bin car naki da gudu he removed you from the car you were biting my Dady hand” tanuna hannun Khaleel dake zaune da sauri yajuyar da hannunshi Baba yace “aiko naga ciwon dama Hawwa ce ta jimaka?” Kin magana Khaleel yayi, Noor tace “we brought you here FAA are you fine now? U will not fall sick again ko?” Gyadamata kai Hawwa tayi ahankali tace “yes” dasauri Noor ta rungumeta tace “I love you FAA” tashi Baba yayi cikeda hikima yace “bari na karbi sako wajen mai keke” Dasauri Ammi ta tashi tace “muje na bika nafadamai abinda zai fadama Ramla” kawai suka fice.

Itama Noor dasauri tasaki Hawwa ta sauko daga gadon tai wajen Khaleel dake kallonta tace “Dady I forgot my second teddy in car I brought it for FAA” ahankali yace “meet Salman to take you” dasauri tai wajen kofa tajuyo takalli Hawwa dake binta da kallo tace “FAA I’m coming” Gyadamata kai Hawwa tayi tawuce tafita dakin yarage daga Hawwa sai shi, kafa daya yadaga yadaura kan daya yayi shiru yana kallonta, yanda Hawwa taji ajikinta ana kallonta yasa tadan juyo ta kalleshi hada ido sukayi zata ballamai harara komi daya mata nadawo mata arai, da yanda yayi attempting tabata but yanda taji shiya ceceta, plus dazu Baba nata cewa Ibrahima yakawota asibiti yabiya kudin komi da motocin data bata yasa softly da dan kyar tace “thanks” tadanyi shiru ta dai daure tasaki muryanta tace “thank you for saving my life” tasakeyin shiru ahankali tace “once nakoma aiki i will find a way to pay you back every penny daka kashe” tasakeyin shiru chan tace “all this daka kawo kasa atafi dasu banso, i hate favors barinma na mutane like you! So I will pay back everything” Murmushi kadan yayi batare dayayi magana ba wato tana sick bed still masifa take, Noor tadawo dakin ta tafi wajenta da sauri tabata teddy tace “FAA take, Dady said you will soon move to our house kikazo i will give you more and more teddy kinji” dan murmushi kadan Hawwa tamata tace “thank you beautiful Noor” tana mamaki uban me zai sake kaita gidansu dayake gayama yarsa zata” kusan 10mins yayi sannan yakalli Noor daketa zuba yace “let’s go” kiss ta manna ma Hawea tace “bye FAA” murmushi sosai Hawwa tayi tace “bye Noori” wucewa tayi wajen Khaleel yarike mata hannu sukai wajen kofa hakanan Hawwa samin kanta da kallonshi tayi, the way he walks, he way he held Noor’s hand, everything looks soo….ta tsaida tunanin, saida yakai daidai kofa ya tsaya Noor ta fita dan juyo da kanshi yayi karaf suka hada ido dasauri Hawwa ta dauke kanta, cikin dan iskan murya Khaleel yace “see you soon cry cry Kulu” dawani irin sauri Hawwa tajuyo ta kalleshi kaman zakanya, gira daya yadaga mata yace “see you very very soon Kululu” kawai yasa kai yafice daga dakin Hawwa tawani yunkuro tace “sunana Hawwa not Kulu or kulul whatever” Khaleel na jinta yayi murmushi yawuce abinsa.
[9/28, 8:18 AM] +234 806 486 0007: EPISODE 4️⃣4️⃣



Yau Hawwa ta tashi da karfinta sosai tun asuba Dr yazo yace “za’a sallameta yau but sai Ogansu Mai asibitin yazo” aka ciremata bandage na goshi da hannuwa ciwukan sun warke tanada jiki mai kyau sosai, wanka tayi tasa wani simple gown da aka kawo mata na atampa red dayamata kyau sosai, ta rame idanunta kana gani zai nuna maka tayi ciwo but takara kyau skin nata sai glowing yake na drip datasha, tun wajajen 7 Aminu yazo dan daga masallaci yazo basai Baba yazo ba daya shigo dakin Ammi bata ciki taje karbo magunguna daga pharmacy sai Hawwa dake zaune ta kishingida hannunta rikeda wayanta tana dannawa tana replying messages na DIG dasu Hayatu, ganinshi yasa ta dago kanta dasauri yayi wajen gadon yana murmushi yace “ya karfin jiki Ya Hawwa?” Murmushi kadan tamai tace “Alhamdulillah I’m fine yaushe zaka koma school why did you even come back”? Zama yayi gefenta yace “yayata that is the strongest person I know a duniyan nan tana rashin lafiya why won’t I come?” Shiru Hawwa tayi tana kallonshi tadan harareshi kadan tace “mutum sai dadin baki” dan dariya yayi yace “Ya Hawwa nasha fruits dinnan”? Gyadamai kai tayi yadauka da sauri yana sha Ammi tashigo tace “Aminu jinya kazo ko cin dadi jiyafa haka komi kuka raba naka yamafi na su Khadija” murmushi yayi yace “Ammi to nine babba” hararanshi Ammi tayi ta ijiye magungunan tace “maza gamaci mu hada komi Dr na zuwa za’a sallamemu wai” tai maganan tana mikawa Hawwa red veil nata Hawwa tasa hannu ta karba tayafa saman kanta daba dankwali, duk suna zaune har wajajen 9 wayan Hawwa dake hannun Aminu yana connecting hotspot nata danashi yahau ringing dasauri yabata wayan yace “Abraham office” hannu tasa ta karba tana kwanciya ta danna wayan tana sawa a speaker daidai lokacin ana knocking tareda turo kofan Abraham yace “Hello Miss Hawwa how are you feeling” magana kasa fita yayi daga bakin Hawwa sabida Khaleel data gani ya shigo yana sanye da labcoat ajikinshi an rubuta Dr Khaleel Mangal, ga stethoscope a wuyanshi hannunshi rike da file na Hawwa dakuma office pad da pen idanunshi kyar akanta ga Dr daya saba duba Hawwan tareda shi sai Nurses guda uku daidai Abraham yasake cewa “Hello Hawwa are you there?” Firgigit Hawwa tadan farga daga kallon Khaleel, adan rude tace “uhn” Aminu yasauka dagakan gadon cikeda murmushi yace “sannunku ina kwnan ku” gyadamai kai Khaleel yayi kanshi akasa yace “good morning Mom” kafin ta amsa yayi wajen gadon daidai lokacin Abraham yace “huhh wat a relief! I’m so glad you’re okay I’ve been so worri……” wayan Khaleel yasa hannu ya dauka tareda katsewa Aminu yadaura hannu a bakinshi yana makale dariya Ammi tadanyi murmushi kadan tace “muje waje Aminu” suka wuce suka fita, wani kalan kallo Hawwa tama Khaleel irin who gave you the authority to end my call amman mutanen data gani wajen yasa tadaure tadauke kai batai magana ba, professionally Khaleel yace “can I have your hand Mrs Lee?” Wani kallo Hawwa tamai shekeke irin is something wrong with this guys head, dayan Dr yace “Dr Khaleel she’s the patient I consulted you for kace nakara mata dosage na wannan medication din nan and BP ya sauka sosai” “hand” Khaleel yafadi fuska ahade har wani daci daci Hawwa keji abakinta yanda zata bama dan iskan nan hannu da kyar kaman ta kurma ihu ta bashi hannun tadauke kai tana kallon gefe, daura mata abun auna BP Khaleel yashiga yi sannan ya makala stethoscope a kunne da gangan yawani zauna abakin gadon yana facing nata arude tajuyo zatai magana yace “shiii idan ana auna BP ba’a magana” hadiye maganan Hawwa tayi wannan wani irin mutum ne, pulse nata da heartbeat ya saurara sannan ya zare stethoscope din yakalli Dr yace “she’s good” yakalli Hawwa yace “any complain Mrs Lee”? Dauke Kai tayi tareda girgiza mai kai bataso ta disgashi gaban abokan aikinshi ganin he’s not jobless ashema yayi school, gyadakai Khaleel yayi yace “in that case I can discharge you” yashiga rubuce rubuce a iPad din da pen sannan yabama Dr yace “zaku iya tafiya” wucewa sukayi suka fice saida Hawwa taji an rufe kofan sannan tajuyo hada idanu sukayi yana mata dan iskan kallo azuciye tace “katashi daga kusadani” cikeda kakkausan murya yace “anki” iyyee wow just wow irin kallon da Hawwa kemai kenan ganin karfin halinshi, rage murya sosai yayi yace “idan kika kara kuka kika sa kanki damuwa BP ki yatashi sabida that mad, crazy, babaric woman of yours mai kama da gumakan Egypt mesuem I will reap your heart off your chest kimutu gabaki daya nayi donating all organs naki to mabukata, starting from heart, liver, kidneys with this eyes etc” wani irin kallo Hawwa kemai baki bude ikon Allah, tadaure tarufe bakin tace “you’re nobody in my life dazakamin detecting what I should do and what I shouldn’t, you’re nobody to me Pops boy!” the way she talks shit! he can’t even explain but he enjoys it, dan matso da fuskanshi dab da nata yayi dasauri takoma baya gabanta na faduwa sanin su Ammi na waje tace “me..me….mehaka?” Ahankali Khaleel yace “I want to actually shows you who I’m in your life” dasauri yakawo fuskanshi kaman zai mata kiss Hawwa batasan sanda ta mika duka hannayenta biyu ta daura a kirjinshi ba hakan yasa ya tsaya chak kirjinshi ya buga dum! Hawwa tace “is this abinda ku kema patient naku a hospital dinnan? I will sue you Allah” dan murmushi yayi cikeda tsokana yace “koni i will sue you for touching my chest, index finger naki on my breast kina tabawa!” Abala’in haukacewan sauri Hawwa ta janye hannunta dagakan kirjinshi jikinta yahau rawa tama kasa magana, she just hates dan iskan yaron nan, did he say breast uban wani breast zata taba ajikinshi? Murya chan chan kasa Khaleel yace “do you have crush on me? Cus you were trying to take advantage of your handsome Dr duk kin gama mammatse mini this” yataba nonuwansa yana mata very cute smile da white hakoranshi ke showing yamata wani irin kyau a idanu.

[9/29, 3:42 PM] +234 806 486 0007: EPISODE 4️⃣8️⃣



Gidan Mama
Jin parking mota a kofar gida yasa Mama dake kokarin shanya zani a igiya tace “waye yazo duka duka ko awa daya cikakke Ni’ima batayi da fita ba yo ko Aliyu ne”? Tana fadin haka tacire hannunta daga kan zanin datake kokarin shanyawa daga igiya tai wajen gate din nasu tana kokarin bude kofan aka turo Ni’ima ke shigowa ga fararen uniform nata ajikinta sai abaya asama dayake abude, ga wani katon envelope a hannunta sai jaka da wayanta da car key a hannunta idanunta sunyi jajir ga ruwa ruwa ma kaman tai kuka, faduwa gaban Mama yayi rass dasauri tace “lafiya naganki gida? Bayanzunan kika tafi aiki ba sai dare zaki dawo? Yanaga kaman kinyi kuka Meya faru”? Envelope din hannunta tadaura akan hannun Mama tawuce tazauna gaban dakalin dakinsu kawai tafashe da kuka mai ciwo da zafi, Mama ta kalleta saikuma hannunta yashiga rawa sosai ta bude envelope din da sauri ta zaro paper ciki ta yarda envelope din akasa ta iya karatu tadanyi makaranta bakinta har rawa yake tace “lICENCE REVOKED LETTER FRON NMCN” takasa karanta surutun data gani sai kawai ta taho wajen Ni’ima tace “ke meke faruwa fadamin bazan iya karatun nan ba tell me” da kyar harshenta har karyewa yake tace “NMCN shine Nurses and midwifery council of Nigeria, sune suka aikomin da letter nan ta asibitin mu wai Leadway hospital sun turamusu video evidence of ni Nurse Ni’ima nazo hospital ina threatening patient nasu da murder, they saw everything a video, and I’ve caused lot of unrest among other patients, some even had panic attack due to tantrums dina, so according to code of conduct Nurses represent life, hope, not threat and fear, plus attempt murder danayi dan haka sunyi revoking licence dina” bakin Mama bari yashiga yi sosai tace “m….me….menene revoking license Ni’ima? Yimin bayani dalla dalla ke” fashewa da kuka sosai Ni’ima tayi mai ciwo, cikin kukan tace “Mama revoking license yana nufin bazan kara iya practicing nursing a any government hospital ko any accredited private hospital ba, Mama infact any registered hospital bazan taba ita aiki dasu ba saidai irin banzayen local quack hospital wanda gwamnati batasan dasu ba ko da zamansu, kuma till further notice sukace babuma ranan dawomin da licence dina, asibitin mu kuma they fire me wai zan bata musu suna” hannu Mama tadaura aka tana kallon Ni’ima data fashe da kuka sosai cus she love her job tanason nursing, it has always been her dream to become a nurse, so taking her license jitayi kaman batada wani purpose kuma, kaman part of her is gone” share hawaye tayi tana huci tace “Mama kuma duk sabida Hawwa ne, nasan ita tasa asibitin suka bata footage din ta tura ma NMCN intentionally Mama, Leadway hospital have no idea ni nurse ce, sannan basusan dawani asibiti nake aiki ba, Mama aikin Hawwa ne wlh, tanada connection din, she did all of this to get back to me” takalli Mama tana huci tace “Mama I will make Hawwa pay for everything datamin wlh tundaga kan rabani da mijina, Mama sainaga bayan Hawwa! Yanda narasa Aliyu narasa soyayyan sa yadinga gayamin ya tsaneni, sannan yanzu narasa aikina, I will make Hawwa loose everything also! Mama na tsani Hawwa! She’s a curse arayuwana Mama! Nima saina zama curse arayuwanta” Mama na kallonta tace “to yanzu yazakiyi eh Ni’ima? Bakida aiki dawani kudi zaki dinga ci ga Aliyu yaki kulamu?” Murmushi tama Mama tace “inada yan kudi kuma kudi bazai taba gagarana ba saidai in ba Hawwa aduniya, don’t worry Mama” ijiyan zuciya Mama tasauke but ranta babu dadi Ni’ima ta tashi tashiga daki ta chanza kaya zuwa abaya tafito Mama tace “ina zaki?” Murmushi tayi tace “gidansu Hawwa” dasauri Mama tace “suka koroki fa?” Dan murmushi tayi tace “Mama kibar mafarkin nan saina dawo kawai”.

Hawwa da Ramla nafita, Baba da Aminu suma suka fice zuwa bank kai gold, Ni’ima na shigowa unguwan tai parking motanta taji dadin yanda bataga Baba ba, ijiyan zuciya tasauke takalli fuskanta ta side mirror ganin komi daidai yasa tabude kofan tafito tashiga gidan da sallamanta Ammi ce kadai a tsakar gidan tana wanke kayan Hawwa dana Ramla taga Ni’ima that’s the last person datai expecting taga agidan nan tsayar da wankin datakeyi tayi, Ni’ima ta shiga shigowa tana tahowa har inda Ammi take, babu wasa kan muryan Ammi tace “me kikazo yi agidan nan?” Dan murmushi kadan Ni’ima tama Ammi ta duka gabanta takai hannu zata karbi bahon wankin tace “kawo kayan na wanke miki Ammi” kul! Ammi tafadi azafafe dayasa Ni’ima ta tsaya chak, ahankali tace “Ammi kin shararamin mari haryau inajin zafin hannunki a kan kunci na baki hakura?” Ammi na kallonta tace “tashi kibar gidan nan I don’t want to talk” ahankali Ni’ima tace “wajen Hawwa nazo wannan dabanganta ba nasan batanan bari naje nazauna najirata” tawuce tadauki kujera tazauna a tsakar gidan Ammi tabita da kallo sai kawai ta dauke kanta yacigaba da wankin datake bata sake cemata uppan ba.
**

Faduwa gaban Hawwa yayi jin abinda Khaleel yace wanda har saida yagani yanda ta tsorata hakan yamai dadi kawai yadauke kai Hawwa ta kadakai cikeda karfin hali tace “ka gwada kaini hotel kagani!” Tai kwafa kawai tadauke kanta ta jingina da kujera tana zancen zuci, ada kafin tasanshi kamshin turarenshi namata dadi yanzu ko dazaran taji kamshin yana reminding nata of yanda takejin haushin sa da tsanan sa da kinsa, sunyi kusan 30min tafiya sannan sukakai wani building dataga an rubuta The couples dream world aka bude musu gate suka shiga parking sukayi wani babban mutum yafito sanye da suit zuwa wajen motan driver yafito yabude ma Khaleel tunda ba Salman yafito Hawwa naji tsohon na cewa “welcome to The couple dream world Sir, we are so honored and pleased to have you” dan gyadamai kai Khaleel yayi yajuyo tareda leko motan yamika mata hannu yace “Police girl mun iso hotel din let’s go” hannunta tasa ta kabar danashi azuciye tafito daga side nata da aka bude mata tazagayo tsohon yakara bowing yace “welcome to the couple world Ma’am” dan gyadamai kai kadan Hawwa tayi ranta abace, Khaleel yace “after you” gaba mutumin yayi shikuma ya matso dab kusa da Hawwa bata ankaraba taji yakama hannunta hade hannuwansu gam yayi Hawwa takalli hannun tashiga kokarin kwace nata tace “cikamin hannun” make mata kafada yayi kawai yajata, duk yanda Hawwa taso ta kwace hannunta takasa Khaleel sai tafiya yake abunshi driver yabisu da kallo dasauran mopol nashi, yau shakara kusan ashirin ina aiki dasu bantaba ganin Oga yayi kyau dawata kaman yar sandan nan ba, they look so great, Allah kasa itace sanadiyan gyaruwansa” shiga ciki sukayi Hawwa taga kayayyakin amare ne da ango ajere kaman irin su veeke james dasu xtrabrides datake gani a IG irin wajen ne, yana jerawa da ita ahankali batare daya kalleta ba yace “banso ki dinka bridal dress dinki da kanki kinji yarinya!” Yadan kalleta dauke kai Hawwa tayi, Khaleel yace “I want them to do it for us” murya kasa kasa itama Hawwa tace “dazakaji nawa dabaka kashe kudin nan ba cus they will be no any wedding” office aka shiga dasu dasauri wata yoruba woman ta taso dasauri tace “welcome Sir” kawai ta rungume Hawwa tace “welcome Ma’am, you guys makes a very very lovely couples

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login