Showing 15001 words to 18000 words out of 143458 words

Chapter 6 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

588

tsakar gidan tana mata bye itakuma Ni’ima tawuce waje, sallama sukama Baba suka wuce bayan Baban Yaseer yamai kyautan kudade sai godiya yake, suka shiga mota yaja motan suka wuce kallo daya yamata yamaida kanshi kan tuki yace “why did you cry”? Kallonshi tayi saikuma tai shiru sake kallonta yayi ganin the way she’s worried yasa yamika hannunshi yakama nata yarike yadan matsa yace “wat is it my Baby”? Fashewa tayi da kuka tace “I’ve cracked my brain Sweedy countless times nakasa gane the exact reason Hawwa taki auruwa, babu mai aurenta sai su gudu, yanzu for like 2yrs batada saurayi ko guda daya, I don’t know mesa samarinta ke guduwa, though I know some na neman jikinta itakuma Hawwa will never settle for that kind of love but ai naga that’s a good thing kasan kamila zaka aura, mesa suke guduwa? Just why why whyyy?” Dan sauke ijiyan zuciya yayi yasake dan matsa hannunta ahankali yace “stop crying, Hawwa is a smart woman, I hope next time dazata hadu damai sonta she will make smart choice, come here” yadan karkato yana jawota kiss ya manna mata agoshi yace “stop crying banso yaranmu suganki ahaka, I love you” murmushi tamai tace “I love you too mijina” sakinta yayi ya gyara zamanshi yacigaba da tuki itakuma tadan juya tana kallon waje tace “I wish Hawwa tasami miji as romantic as you are Baban Yaseer” dan kallonta yayi saikuma ya daukekai yacigaba da tuki batare dayace komi ba, chan tace “abinda Baba yake is not nice, sai zaginta yake yana mata maganganu duk yan layi naji sai kace ba yarsa ba, ni wlh ma kaman bayasonta dana sanin haihuwanta yake” dan ijiyan zuciya Baban Yaseer yasauke tareda girgiza matakai hankalinshi nakan tuki yace “ku mata ne bazaku taba gane halin Baba ba” dasauri Ni’ima tace “kana ganin haka Babe?” Gyadamata kai yayi yace “Baba na son Hawwa sosai saisa damuwan nan tamai yawa, kullum lissafinsa da burinsa shine yanda zai aurar da ita, he feels responsible towards Hawwa sama da duka sauran yaran daya haifa sabida yasan ita marainiya ce, batada mahaifiya sauran yaransa na nada mahaifiya, da ace Maman su Aminu tadauki Hawwa as her own dukda abin yazoma Baba da sauki but bata taba accepting Hawwa ba, so shi kadai Hawwa kedashi, kina ganin da mahaifiyarta na nan da yanzu tayi wani abu akan zancen nan, uwa uwace and mothers can do extraordinary things to help yaransu, da tana rana da sai inda karfinta ya kare wajen nemawa yarta miji, part of abinda ke damun Baba also is fear, ya tsufa gashi baida kafa, baison yafadi yamutu bai aurar da Hawwa ba cus yana ganin zata iya zama haka har abada batai auren ba, he looks at Hawwa as mata da career path sukai choosing not marriage, bawai bayason aikinta bane kawai he feels aikin nata threaten men to take her in as a wife, da ace yanada wani source of income ko yanada lafiya ko Aminu yagama school da tuni yasa Hawwa tabar aikin nan su suyi aikin su nemo su kawo aci, so kawai babu yanda zaiyine yana lissafi dayawa, don’t be too harsh on him, he loves Hawwa sama da yanda mu muke sonta, he’s just an old Man so approach nashi might be wrong but look at intention nasa which is a good one” gyadamai kai Ni’ima tayi dan tunaninta baitaba zuwa this angle da Baban Yaseer yakaita ba, hannunshi dake nata takai bakinta ta manna ma kiss dan kallonta yayi tai murmushi tace “nataba gayamaka you are the most amazing perfect husband a duk duniya” gira daya ya dagamata ya maida kanshi hanya yace “gashi yanzu kin fadama Aliyu” hannunshi takai kirjinta ta rungume tace “bansan menama Allah dayabani kai ba but you’re just the best thing in my life, we’ve been married for 6yrs bakatabamin abu dan cusgunamin ba, like banda wani korafi akanka dazan taba iyayi cus you do everything for me, kana sona kome nakeso u help me to love it and support it, thank you for everything, and thank you for the money dakaba Baba, I love you Aliyu” murmushi yamata yace “I love you Ni’ima matan Aliyu” ahaka sukakai gida.

***

GİDAN EXCELLENCY
Bude wani katafaren daki akayi aka shigo, kana ganin dakin kasan dakin yara ne, sabida yanda akai decorating dakin with dolls teddy, kaman pink Cinderella princess room, zaune yake gaban pink princess bed yana sanye da tun kayan jiya na jikinshi yakama hannun Noor da aka chanzama kaya aka samata pink half gown gashinta an warware anyi parking an samata drip a hannu tana bacci yana kallo, ijiye tray na abincin data kawomai Mommy tayi akan dan pink coffee table dake wajen tazo wajen gadon ta tsaya daf dashi tareda dafa kafadanshi cikin whispering voice gudun karsu tada Noor tace “Khaleely” gently yadago kanshi yasauke raunannun idanunshi kan mahaifiyarsa da tana gani tasan bacci ne acikin idanun sosai, cikeda obsessive love for yaronta ta shafa fuskanshi tana kallon kwayan idanunshi tace “since yesterday bakaci komi ba, you looked so malnourished, Khaleel ka chanza, ka rame kayi zuru zuru, kasan if anything happens to you I will die ko Khaleel? Please please muje kaci abinci, I will feed you myself” tabe fuska yayi ashagwabe zaiyi magana takai hannunta jikinshi ta dagashi tace “yakuri kadaure for me kaji muje” takama hannunshi zuwa wajen kujeran zaunar dashi tayi ta bubbude komi na tray din chicken soup da garlic Naan, sai Mandi rice sai coffee, baimason sight na abinci dudda he’s hungry yace “I’m having just chicken soup” Ba musu Mommy dan lallabashi take ta dauka tace “okay” feeding nashi ta shigayi tana kallon yanda bini bini yake kallon yarsa ko kadan baida natsuwa tace “asamo maka wasu matan gobe?” Dan juyo da kanshi yayi yakalleta yana yatsine fuska yace “asamo guda 4 Mommy you know my spec” dasauri tace “yes I know, Hajiya Daraja ta turomin hoton wasu bari nasa akawomin wayana kazaba” wani agogon dake daure a writs dinta ta danna” saiga wata mata tana sanye da uniform ta shigo dakin cikeda girmamawa ta kalli Khaleel da ake bama abinci abaki tace “good morning Sir, Good morning Ma” ko kallo bata ishesu ba dukansu biyun balle a amsa, Mommy tace “bani wayana” bata wayan tayi ta karba tawuce tafita itakuma Momy tashiga watsapp dinta cikeda so tace “I want you to be fine, kadawo Khaleel dinka sak, Noor will be protected babu abinda zai kara samunta, farin cikinka shine rayuwana, idan banga farin ciki kan fuskanka ba something bad can happen to me” dan murmushi kadan yayi kaman wani dan yaro yadaura kanshi kan kafadanta yana kallon yanda take danna waya tace “the audacity da Rahama kedashi na sa ayi kidnapping yarinyar nan using actual criminals shike bani mamaki, how dare she declare war for my son? Khaleel duk wanda ko wacce tanuna zatayi dakai to dani da mahaifinka zatayi, dan before anybody yayi going through you must come true us! How dare she? Menene babu mata ba, we changed her life dana family nata before auren, baka sonta karabu da ita wat is there? Waya gayamata yarona will ever stay da mace da baiso, Khaleel ko yanzu ka auri wata kaji ta isheka bakayi kuma zaka iya bata saki ta tafi, da kudinka da gatan ka why would u settle for less? Bayan you have enough ka auri ko wacce kakeso? Tayi ciki mun dawo da ita nan menene ba’a mata ba? Still nasa PA na na kiranta every weekend taga Noor suyi magana shine yanzu zatasa ayi kidnapping Noor? Wat if something yasami Noor dinmu”? Iska mai zafi Khaleel ya fuzar yace “I will make her pay” dasauri Mommy tace “you don’t have to lift ko finger she will pay tuni aka tafi da ita, kidnapping kadai yanzu kissa ne a Nigeria, wlh idan zasu yanke mata hukuncin kissa we will not intervene let the law take it course, ko family ta bazan attending to ba infact they’re not even allowed suzo ta premises na estate namu, just relax and stop thinking about that babu abinda zai kara samin Noor” ta shiga chat nata da Hajiya Daraja tabude hotunan yammata ne kusan goma, dasauri tamikamai wayan tace “gashi ka kalla kaga” yatsine fuska yayi ashagwabe yace “just show me Mommy” dasauri tace “okay okay” ta shiga dannawa tana nunamai, yammata ne lafiyayyu hadaddun gaske yana kallo duk yanda sukekai ga kyau but ko irin yanuna kosawa ko wani abu ya burgeshi dasu baiyiba cus yaga wanda suka fisu ma, some of them models ne, wasu kuma all this Abuja big girls, harta gama nunamai all the pictures bai zababa Mommy tace “baka zaba ba? Anyi examining nasu basuda wani matsala ko tabo ajiki perfect like dinka, matan dazaka huta dasu ne kasami natsuwa” tashi yayi daga kafadan Mommy awani gajiye yadauki glass cup yasha ruwa ya ijiye sannan yatashi yace “Momy select 4 acikinsu you know my spec,” murmushi Mommy tayi tabi yaron nata da kallo tanaji kaman ta hadiyeshi yawuce yahau gadon Noor ya kwanta kusada ita yana sata ajikinshi ya kankame sosai sannan ya sauke ijiyan zuciya tareda lumshe idanu sai bacci.

[9/15, 9:58 AM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 1️⃣3️⃣

JUZZYFABSEVENT BUSINESS NE DAKE BAMA MUTANE SERVICES NA
Event Decoration and catering service for all types of events such as weddings, corporate events, Naming ceremony, birthdays, etc.
CONTACT THEM SUBAKI THAT YOUR DREAM EVENT HOSTING😍

*Muna abinci mai inganci da dadi both Nigerian dishes and continental dishes*
Instagram: @Juzzyfabevents

chat them up now
wa.me/+2347032644814


Ijiyan zuciya Mommy tasauke ganin yayi bacci finally, wayan ta kalla tayi selecting mata guda 4 a hotunan sannan ta tashi tadauki tray abincin ta kashe wutan dakin sannan tabude kofan ahankali karyayi kara tafice, tana fitowa ma’aikatan dake tsaye gaban dakin suka amsa tray sannan tawuce dakin Excellency dayake zaune yana waya yana ganinta yace “yaci abincin” murmushi tayi tace “yaci sosai amman saida nayi da gasken gaske” dasauri yace “Alhamdulillah Alhamdulilah wai har hankalina ya kwanta, I think we should organize party for him ko ya kikagani Madam”? Dasauri Mommy tace “yes idan an kawomai matan gobe I think we should organize it gobe ya yarda na zabamai 4, bari I will call Sameer duk suzo” jinjina kai Abba yayi yace “yauwa Alhamdulillah yarona ya saki, lemme call Barrister yayi all the paper work for the brides” hira suka shigayi abinsu suna murmushi.


Ahankali yake bude idanunshi dakin duhu tashi yayi ya zauna yana tattaba gadon, wayanshi yataba hakan yasa yayi haske yadauka yaga this is 4PM na yamma haska gadon yayi ganin babu Noor ga drip dinta yakare yasa yatashi da sauri yace “Noor” yayi kofa da sauri yana bude kofa masu gadi biyu dake jikin kofan suka zube kasa. “Good evening Sir” adan birkice yace “where’s Noor?” Atare sukace “she’s with her grand parents, Hajiya tace idan katashi kayi wanka kasamesu a garden” dan yatsine fuska yayi tareda sauke ijiyan zuciya yawuce yana tafiya ahankali dan har yanzu akwai bacci a idanunshi yawuce wani sashi daban still acikin flat din wanda nan ne bangarenshi, kana ganin side din kasan kaman kowa na gidan worship him ne sabida tsabagen kyawun side din, daga nan falo akwai bene akwai lift dazai kaishi sama, lift din direct yawuce ya shiga ya kaishi sama, bedroom nashi ya fada da zaka dauka sarki ke zama ciki yafada bayi alwala yayi agurguje yafito yayi salla sannan yatashi ya chanza kaya zuwa shorts baisa rigaba kirjinshi kaman zai fashe tsabagen cika yafito yabude wani daki gym ne yahau kan treadmill yafara gudu na bala’i na kusan 30min sannan yadaga weights daban daban suma na 30min sannan yatashi yana share zufabn dayayi da towel yafito yakoma daki wanka yayi yafito agogon bangon dakin ya kalla he needs a woman jikinshi na gayamai hakan, shiryawa yayi cikin 3quater da bakin t-shirt sai kamshi yake yashiga saukowa wannan karan stairs yabi yana fitowa ma’aikata biyu suka shiga dakin aka shiga tattare tundaga bayin dan hatta boxer daya cire yana kasa cus he’s so disorganize jikinshi kadai ya iya gyarawa garden yawuce.

Tundaga nesa ya hango Noor jikin Mommy tayi lamo dudda she’s fine but she doesn’t look happy, hango Khaleel yasa Mommy tace “to ga Dady ki nan yafito mayyan Dadyn ta, sabida nahanaki kada ki tasan mini d’a dabai sami bacci ba yau kwana nawa kike kumbure kumbure” dasauri ta dago kanta ganin Babanta yasa tawani sakko daga jikin Mommy ta kwaso da gudu Khaleel yabude mata hannu yana murmushi baiyi wata wata ba ya dauketa yace “my Princess” cikeda murna yarinyar tace “Dady who were those bad people? I was scared Dady, I slept on the floor it was cold, I couldn’t eat anyfood, tea kadai nake iyasha Dady, but that fine Anty saved me, ta goyani Dady, Dad she’s my superwoman ko, she said her name is Fairy Angel Anty” tayi murmushi tana nunamai hannunta da aka cire kanula tace “Dad zapiii” hannun ya karba ya kalla yace “sorry zai dena my princess” murmushi tayi ta manna mai kiss a kumatu tace “Dady I love you” murmushi yayi sosai kaman bashiba yace “Noor Dady loves you too much” tsalle tayi ta sauka daga jikinshi tana clapping hannunshi ya mikamata da sauri tasa nata aciki yana rikeda ita suka wuce suka zazzuna atare sukaci abinci tana jikinshi.

Kusan 1hr suna zaune a katafaren hall din da aka sasu kusan mutane 20, sai kalle kalle ake awajen, bude kofa akayi PA Mommy ne tashigo rikeda wasu files tareda wani military bodyguard biyeda ita, tsit dakin yayi tace “good afternoon everyone” sannan ta shiga binsu set by set each set 4 people ne, Baba, Mama, yarinya, da waliyi, tana ijiye file agaban each set sannan takoma gaba ta tsaya tace “agaban ku agreement ne da Lawyer mu yayi drafting, already nasan Hajiya Daraja tamuku bayanin komi, wannan aure ne da no need kuma sanar da yan uwanku cus dazaran yallabai yagaji da mata yake rabuwa da ita but you can rest assure baza’a taba cutar da yaranku ba saima dumbin benefit da auren yake tattare dashi dan this is life changing opportunity auren yaron richest man in Africa, and number 5 richest man in the whole entire world, you all are here for money and zaku samesu” tai dan shiru tana kallon yanda kowa ya natsu yana kallonta tace “some of sharrudan mu is koda wasa bamu yarda labarin auren nan yafita ba ko bayan an rabu, yallabai bayason damuwa ko matsala kawai shi mutum ne maison hutu, should incase yarku tayi ciki munason yara zamu amsa but yarinyar ko yaron da za’a samu batada wani alaka da mahaifiyarta, kusan da wannan, idan kunada wata bukata ku rubuta bayan kun karanta kuyi sigining files dana baku azo adaura auren zakuji alert immediately after” jikinsu har wani rawa yake kawai signing suke duk ta amamsa tafita ba’a jimaba wani malamai biyu suka shigo da more bodyguards a hall din aka daddaura aure suna biyan sadaki miliyan goma goma each aka shafa matan sukai sallama da iyayensu PA tazo tai gaba dasu iyayensu suka fice hankalin kowa akwance iyayen na fatan yaransu su sami juna biyu.
Clinic sukaga an wuce dasu dudda already daga ta wajen Hajiya Daraja an musu test but saida aka kara musu har pap smear akai clearing nasu sannan akadauki kowacce akakai lafiyayyen bangare da ita.

Yana zaune tareda Noor dake saman jikinshi tana wasa da wayanshi wanda tasaba tafison wayan Babanta kan duk wani iPad da laptop da phones nata dan babu wanda bata dashi aka shigo dakin daga kai yayi ganin wani hadadden guy ne yashigo da kansu ke kusan daya da Khaleel, ga kitso akanshi yayi locks da gashinsa, Noor tace “Hi Uncle Sameer, some bad people took me away but one Fairy Angel Anty with my Dady rescue me, and Fairy Angel Anty tagoyani abayanta” Dasauri Sameer yazo wajen ta tashi dasauri tana nunamai hannunta daya kumbura ashagwabe tace “Uncle Sameer my hand it’s hurt” cikeda so yace “sorry Special Noor, mezan siyamiki that will take the pain away”? Murmushi tayi tadan juyo takalli Khaleel dake kallonta kuri tace “Dady will get angry yaji, bring your ear” dasauri Sam yabata kunnenshi tace “sugar cube” zaro idanu Sameer yayi arayuwan Noor tanason sugar cube gidan gabaki daya an dena amfani da cubes na sugar saidai sugar powder sabida Noor cus zata iya shanye kwali daya aka batta, dan dariya Sam yayi shima yagaya mata a kunne zaizo ya kaita su sayo, tsalle tafara tana dariya tace “you are the best Uncle” tayi kofa da gudu Khaleel yabita da kallo tafice sannan Sam yace “Hey Cousin” watsamai mugun kallo Khaleel yayi Sameer yakama hannunshi yace “sabida kai I just had to leave everything nazo ko gida banje bafa, I just landed nazo nan straight Mommy da Pops suka sanar dani meke faruwa i was angry ba’a sanar dani ba since, shine wai they’re throwing party for you nazo and invite all our friends, please ya akwai babes”? Sharesa Khaleel yayi cus haushinsa yakeji, Sam yace “kai nai mistake banje da Babe dina this Shanghai danaje ba kumani banson matan china wlh, na wahala saisa nabi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login