Showing 3001 words to 6000 words out of 143458 words
yana maganan yayi gaba duk suka bishi abaya har zuwa mahaukacin office din duk aka basu wajen zama suka zazzauna.
[9/10, 10:17 AM] M Shakur: đ« GARGADAN SO đ«
âđ»M SHAKUR
KUNSAN ME AKE NUFI DA INTIMACY CLASS?
CLASS NE DAYA KUNSHI KOYARDA ABUBUWAN YAKAMATA KOWACE MATAN AURE DA AMARE YAKAMATA SU SANI, TUNDAGA KAN MENENE SHI SADUWA DA IYALI, YA AKE SARRAFA MIJI A GADO, YA AKE KULA DA MIJI, YAZAKI ZAMA GWANA KIYI FINCINKAU CIKIN MATAN SAđ„°
A INTIMACY CLASS BABU KALAN ABINDA BAZAKI KOYABA DAN HAKA JOIN US TODAY WITH JUST 5K SHEKARA DAYA NE CLASS DIN.
MAKESURE KINADA TELEGRAM KAFIN KIBIYA
CHAT ME UP IDAN KINASON SHIGA WANNAN CLASS MAI TARIN FAâIDA
wa.me/+2347012181461
EPISODE 3ïžâŁ
Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace âbring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nanâ yadan kalli Hawwa yace âahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tareâ hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta tashiga budewa taciro jotter kai tsaye tace âfor how long kenan rabuwansuâ? Abba yace âI think duka duka aurensu lasted for about 5months, bayan ta haihu ta yaye yarinyar muka karbi custody nata, do you still needs to see her?â Kallon Abba tayi anatse tace âYes Sirâ shiru Abba yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu
Kowa na dakin kallonta yake sabida yanda muryanta is so captivating, wani irin sirkakkiyan murya gareta dake dauke da authoritative charm, calmness, and femininity, kowa kallonta yake barinma Excellency da saida tagama magana tass ya jinjina kai cus he felt confident yes yarinyar tasan metakeyi, she knows her job, yakalli security sa dake tsaye wajen kofa yace âbring those Nanies da two securities dake tareda ita, and call My Hajiya tazo nanâ yadan kalli Hawwa yace âahhhmmm for mahaifiyar yarinyar sun rabu da dana for a very long time basu tareâ hannu Hawwa tasa a aljihun gaban riganta taciro jotter, ta zare pen dake makale awajen, kai tsaye tace âfor how long kenan basa tareâ? Dady dayay kaman mai tunani dan yamanta yace âI think duka duka aurensu lasted for about 3-4months, bayan ta haihu muka karbi custody jikata, do you still needs to see her? Is it necessaryâ? Kallonsa Hawwa tayi anatse tace âYes Sirâ shiru Dady yayi yana kallon Hawwa data cigaba da rubutu abunta ganin haka yasa DIG dasauri yace âyour Excellency kasan a aikinmu anybody can be a suspect sometimes harnaka ma najini, Miss Hawwa can do her job well idan tagama ruling out duka yan gida tagano basu da hannu, kana ganinta haka by mare magana she can fish out kowaye keda hannu in this kidnapping, she has a masters degree in criminologist currently running PHd dinta still on the field, just watch her magic Allah taimaki Excellencyâ jinjina kai Dady yayi cikeda gamsuwa yace âis that all abinda kike bukata?â Anatse Hawwa tace âfor now yes Sir!â Gyadamata kai Abba yayi yadaga wayanshi yace âbari na kira Khaleely na shine Baban Noor da aka saceâ yashiga kiran number Khaleely daidai lokacin Momy na shigowa dakin da kawarta Hajiya Daraja.
Ganinta yasa Dady yace âyauwa Madam come, ga special task force danai involving in this matterâ yayi pointing Hawwa yace âshe needs to talk to Noorâs parents, ko kinada number matar data haifi Noorâ? Dan yatsine fuska Momy Noorâs irin na isa dakuma rashin mutunci tace âI donât have number ta but lemme call Bisola tanada number ta I think a diary dinaâ dasauri Dady yace âokay kirata muji nima Khaleely nake kira baya daga wayanaâ itadai Hawwa da har su DIG kallon wired family suke jin yanda suke addressing Mahaifiyar little gurl din da aka sace wai matar data haifi Noor, number ma wai basuda ita that means bamata san an dauke yarinyarta ba. Duk suna ahaka aka bugo kofan office din kaman zaâa cire da sauri kowa ya kalli kofan kamshi mai shuâumin dadi na ketowa cikin office din before wani tall black skin guy ya shigo ciki dakeda crazy ass gym body, ko
kallon jamaâan dake cikin office din baiyiba yawuce wajen mahaifiyar shi data tashi da sauri ganin yanda yashigo da bacin yanuna mahaifinsa dake kallonshi zaune kan office chair hankalinsa atashe yace âMommm I told Pops karyayi involving kowa mesa Pops always enjoy doing abinda nace karyayi?â Cikeda damuwa sosai Momy ta tausasa murya takama hannunshi tace âKhaleely calm down kasan babu abinda ke dagamin hankali aduniya irin fushinka, Babanka yasan meyakeyi bawai police yakiraba special Anti Crime and Kidnapping task force yakira, look at them su uku ne DIG shine in charge of the task force shiya kawosu calm down please, kai suke jira they want to talk to youâ cikin fushi sosai ya fizge hannunshi yace âMom if anything happens to NooâŠ..â taushemai baki Mom tayi da gudu tace âkul babu abinda zai sami jikata donât even utter dat word, comeâ Momy taja hannunshi zuwa kujeran dake kusadana Dady ta zaunar dashi kaman wani basarake tace âcalm down hasken idanuna and answer them please do it for me and Noor kaji, just talk to them my love, ina zuwaâ tayi maganan tana juyawa tama Baban alamu da ido daya lallashesa tafice, gyara zama Dady yayi yakai hannunsa zai kama hannun Khaleel din ya dauke hannunshi yace âdonât touch me Popsâ dan dago kai Hawwa tayi zata kalli wajen sai kuma ta fasa, rage murya Dady yayi yace âtoka yakuri kaji Khaleelyâ dauke kai yayi kaman badashi akeba, Dady yajuyo ya kalli Hawwa daketa yan rubuce rubuce abinta yace âga mahaifin yarinyar nan Miss, ask him abinda zaki tambayeshiâ dan dago kanta ahankali Hawwa tayi ta juyo da kwayan idanunta ta saukesu kan Khaleel daya hade rai yana zaune gefen mahaifinshi bamaya kallon inda suke yadaura kafa daya kan daya yana karkada kafansa daya sanye da wasu designers crocs, ijiyan zuciya ta sauke a boye tanamai kallo da kyau reading how bossy and angry he looks tace âSir how close are you with your daughterâ? Batare daya kalli inda takeba yace âIâm her best friend and everything, what elseâ? Ya amsata annoyingly, da dan damuwa Excellency dake kallon Hawwa yace âheâs very close to her, just like yanda yafadi shine best friend din Noor, itama haka Noor nason Babanta sosai kaman zata cinyeshiâ gyadakai tayi tace âshin ta taba sanar dakai koda wasa akwai wani ko wata dake mata mugun kallo? Ko bata tsoro? Ko dai wani abu makamnacin haka maybe ko a school neâ? Kai tsaye yace ânoâ still tana kallonshi batare data dauke ido ba tace âkaifa? Kanada wani enemy ko wayanda ke jin haushinka and are trying to hurt you and cause you pain at all costâ? Shiru yayi kaman mai tunani yadan dafe goshinshi ahankali yace âI canât think of anybodyâ alalace akuma shagwabe yadan kalli Babanshi yace âPops ko inada shi?â
[9/10, 10:54 AM] M Shakur: đ«GARGADAN SOđ«
âđ»M SHAKUR
5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASSâșïžâčïž
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BAđ«Ł
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BAđ
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BAđ
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BAđ«
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BAđ„
RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461
EPISODE 4ïžâŁ
Calmly Excellency yace âuhnnnn I canât think of any kaida banda su Sameer ai bakada wasu abokai, to ko maybe matayen ka kasan mata da kananun maganaâ ahankali Hawwa na kallonshi tace âbanda mahaifiyar Noor akwai wasu matan ne?â Kallonta Excellency yayi kai tsaye yace âeh, dana aurenshi tara but you know yanda lamarin aure yake duk ya rarrabu dasu, some at 2months some 4month, wasu 6month, akwai ta 1week ma, inaga to duk sunajin haushin yaronaâ shi kanshi DIG saida maganan ya daki kanshi but yanda uban ke bada labarin as if is nothing bawani abu bane wai kudi shegen abune wlh, rubutu Hawwa tashigayi professionally batare data nuna anything ba chan tace âcan I know me suke fadamaka idan sun kira ko kuma sako?â Kaman bazaiyi magana ba sai kawai ya kishingida ya daura kanshi kan kafadar Babanshi yace âI donât know! Banda number su they normally call my P.A but I asked him to block them, but if I remember correctly yace suna cewa narabu dasu, naci amanansu bla bla blaâ yadanyi tsuki kadan yace âtheyâre just so bittered narabu dasu, I got tired of them saina cigaba da zama dasu Pops?â Dasauri Excellency yace âinafa ai baâa aure haka, daka ijiye yarinya ka gaji da ita kaita cusguna mata gwara ka sallameta ka auro wata wacce tamaka, life is not hard some people intentionally make it hard for kansu, aure donât have to be forever and ever it can always be temporary as long as babu feelings of loveâ abu Hawwa ta hadiye awuya jin maganan uba da dan tace âI need to interrogate all the 8 ko 9 of themâ juyo da kanshi Khaleel yayi ya kalleta for the first time suka hada idanu sparking idanunsu sukayi atare, hade fuska Hawwa tayi tamau ta tashi tana daukan wayanta tace âI need to talk to Nanies din da driver dake tareda Noor suna waje ko?â Ta tambayi security da Dady yacema yakawosu dazu ya gyadamata kai tayi wajen kofan hartasa hannu zata bude kofan awulakance Khaleel da tunda yafara kallonta bai dauke idanunsa akanta ba dawani tsinannen voice yace âke, why do I need to call them?â Chak Hawwa ta tsaya cus yanda yakare maganan sounding kaman yana magana da wata wulakantacciya mara daraja, da kyar ta danne zuciyanta dan kawai taji ta tsani yaron da iyayenshi sabida dan short halinsu data gani, ta juyo ta zubamai bewitching eyes dinta kaman yanda yake kallonta shima ko kyafta idanu bayayi, tace âyou need to call them cus theyâre potential suspects duba da whatever transpired between you people, ina bukatan magana dasu dan kauda zargi basu da hannu cikin dauke yarka da akayi before we look outside the box, and be fastâ takalli agogon hannunta tace âi need to wrap up this case within 24hrs, 1hr is almost goneâ sannan ta juya harta daura hannunta kan handle tasake juyowa tasake zubamai idanu tace ânext time address me as Miss Hawwa not Keâ tana maganan tabude kofa tafice.
Afusace Khaleel yamike yanabin kofan data rufo da kallo yace âPops who d f*ck is she? Why is she even here? Kaji yanda takemin magana kuwa Pops? Sheâs so rude, fire her! I donât want her hereâ Da sauri daga Excellency harsu DIG suka kalleshi yanda ya haderai, su Abraham na kallon ikon Allah aranshi yace âyou donât know Miss Hawwa she also doesnât give a f*ck about who you are she will put you in your placeâ rai abace Khaleel yace âI donât want her to be among the team, dismiss herâ yayi magannan yana kallon DIG dasauri Excellency yakama hannunshi yace âcalm down Khaleely abun zaimaka yawa ga damuwa ga bacin rai kar zuciyanka ta buga please calm down kaji, idan nasa DIG yayi dismissing nata from team din tayaya zamu ceto Noor? This girl itace ragamar ceto Noor, calm down Son me too I donât like the way tai magana da dâana agabanaâ yakalli DIG yace âtalk to her to watch her tongue karta kara magana da dâana rudely I donât tolerate suchâ cikeda girmamawa DIG yace âwe are sorry Sir, hakan bazai kara faruwa ba I promiseâ yayi magana yana tashi dan zuwa magana da Hawwa shikuma Excellency yacigaba da lallashi Khaleel kaman kwai.
Wawooođ„ YAYI AURE SAU 9? WATđ„
[9/11, 8:36 AM] M Shakur: đ« GARGADAN SO đ«
âđ»M SHAKUR
EPISODE 5ïžâŁ
https://chat.whatsapp.com/EzUtkmPPD3K2H5WdQeOg83
08066136431
âïžJari kike nema shigo METAFORCE
âïžMarayu gareki shigo METAFORCE
âïžBashi ake binki shigo METAFORCE
âïžKayan daki zaki canja shigo METAFORCE
MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCEâââ
Akwai riba da yawa g Wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 dga ciki kuma muyi bayaninsu 1-after d other
1ïžâŁkyautar TR coins bayan gama register
2ïžâŁReferral bonus,kudin gayyato mutane
3ïžâŁSpillover,kyautar da metaforce ke bayarwa ga yan team din da suke aiki ga Wanda Allah ya cida
4ïžâŁOverflow,d same with spillover shima kudine kuma zaka ciresu
5ïžâŁZaka hadu da mutanen da baka ta6a tunani ba
"B" zaka kara samun experience
"C" zaka iya siye da siyarwa d wnn kyautar TR din,after lunching n tectiles good
"D" zaka San ilimin cryptocurency
"E" zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta
"F" Zaka San yanda ake canja dollar tadawo nairađ„°đ„°
08066136431
YAUSHE METAFORCE TAKE BIYAâââ
Ko a yanzu yanzu kikayi aikin da metaforce tace kikabi tsarinsu na gayyato mutane yes zaki samu kudi kuma ki ciresu anan take
08066136431
SHIN METAFORCE HALATTACEN KASUWANCI NEâââ
100%halak sbd a team bake daya zaki samu ba,Ku samu na kasa dake ya samu,n sama dake ya samu,ga kyautar spill d overflow,kuma yanada license da cikakkun hujjojiđȘ
08066136431
EPISODE 5ïžâŁ
Wani office aka bata that is next to wanda Excellency yake ciki, ga table ga chairs ga ruwa a ijiye mata na bottle da drink da sweets, tana tsaka da interrogating mutanen dake tareda Noor sanda aka saceta DIG yabude kofa yashigo, yakalli security datakema magana yace âexcuse usâ tashi yayi yafita, da dan fushi kan fuskanshi yace âwat was that behavior eh Hawwa?â Sauke kanta kasa tayi tace âSir I donât care who he is, he should address me with some respect baya kirani Ke baâ dan jim DIG yayi yana kallonta yace âthat guy kina ganinshi kinsan he doesnât think like me and you, bai taso kaman mu da ke baâ yadan sake rage murya yace âHawwa yayi magana da mahaifinshi rudely ma balle mu? So please letâs do abinda yakawomu and leave donât repeat abinda kikayi dazu am I clearâ? Ahankali badan ranta yasoba kanta na kasa tace âYes Sirâ âgoodâ ya amsa yana juyawa yafice security yadawo, tadaga wayanta tana kiran Abraham yazo ya karbi wayansu yashigo ta bashi ya karba yafice yashiga aikin shi bayan yabude some systems adayan office din, almost 1hour yadauketa duk tai magana da maâaikatan gidan kafin Head Security yashigo yace âMaâam Excellency yace na sanar dake ga matayen dukansu are available Maman Noor tace yanzu ta sauka daga jirgi but tana hanyan zuwa itamaâ.
Gyadamai kai tayi tace âashigomin dasu one after the other, collect all phones nasu and give it to Abrahamâ gyadamata kai yayi yajuya fita baijimaba ya shigo tareda wata hadaddiyar mata kaman balarabiya, fara kal da ita taci riga da skirt dasuka matseta da dan karamin gyale da handbag a hannunta dakin tabi da kallo looking disappointed kaman akwai abinda taso tagani batagani ba, kujera Hawwa ta nuna mata tace âhave a seat pleaseâ zama tayi tace âand who are you, where is Lee?â Dan kallonta Hawwa tayi tace âsorry Lee?â The way sheâs asking the question zai nuna bata ganeba, ayangance matan tace âKhaleel nake tambaya ina yakeâ anatse Hawwa tace âI believe idan muka gama you can look for him, can I know how long u weâre married to Mr Khaleel Maâamâ? Kallonta matar tayi tace âwhy the questionâ? Anatse Hawwa tace âcan you answer me kika fita you can ask them mesa nake miki tambayan nanâ