Showing 45001 words to 48000 words out of 143458 words

Chapter 16 - Gargada So Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

19 Nov 2024

592

kake why are you hiding it? Eh maisa kake boyewa bayan ka kamu da mugun sonta” hade giran sama dana kasa yayi yadan dafe kanshi yace “kinsan mene? I don’t want your drama this afternoon I had a long journey I just want to sleep peacefully, dan Allah ki kyaleni I don’t know wat you are talking about” yajuya zai wuce yanda abu kecin zuciyan Ni’ima batasan sanda tai ihu ba tace “Namiji munafuki, namiji mara amana, namiji butulu! Aliyu I know everything! I know about hotunan Hawwa dake wayana da duk ka sace suna wayanka, I know kana stalking friend dina kana biye biyenta kana mata hotuna without her knowledge, how dare you kana karyata cewa sonta kake don’t be a coward, kaji be a man for once mayaudari kawai” “Ni’eematullah!” Baban Yaseer yakirata azafafe idanunshi sun kada sunyi ja, yace “yes yes yes I love Hawwa! Yes inason kawarki! Yes I love your best friend Ni’ima and so what!?” Hannu Ni’ima takai tadaura kan bakinta tana kallonshi completely heart broken hawaye masu jarababben zafi na saukowa daga idanunta, yace “do you think I’m happy with the fact that I’ve fallen in love with your friend? Kin dauka choice dina ne? Kokin dauka son Hawwa ya tambayi izinina? Why are you insulting me calling me names mena miki? Tayaya na yaudareki? Kinga na sanar da ita ina sonta ne? Ko kinga nayi wani abu ne? I love Hawwa yes and I also love you! Sabida I don’t wanna hurt you saisa all this years ban auri Hawwa ba, I can’t bring kaina into to hurting u that much, nasan yanda zakiji, I know wat kishi is! Yes I love Hawwa, and I also love Ni’ima, nima I don’t know mesa Allah zai dauramin soyayyan kawaye biyu kuma best friends, I know this same reaction kikeyi maybe na gayama Hawwa ina sonta zatamin more than yours, so just let me be, ban miki komiba ban yaudareki ba, and bance zan auri Hawwa ba cus nasan bazata yardaba, but all I know is harna mutu bazan taba daina son Hawwa ba, son danake mata yawuce tunani na, when it comes to Hawwa banmasan me nakeyi ba, I just want her to always be happy, I want to protect her, and always be there for her and make her happy, that’s just it” yayi maganan yana komawa wardrobe yadauki kayan dazaisa yafice daga dakin, Ni’ima tafashe da kuka bana wasaba gwanin ban tausayi tana zubewa akasan dakin…….

TOH JAMA’A IMAGINE MIJINKI NA SON BEST FRIEND DINKI, YAYA ZAKIJI???

HOW WOULD YOU HANDLE THE SITUATION???

KAI YAYA ZAKIYI NE????

IDAN KECE NI’IMA MEZAKAYI KO YAYA ZAKIYI DA HAWWA???

THINK AND TELL ME🥰
[9/18, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫



✍🏻M SHAKUR



EPISODE 2️⃣5️⃣


FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT AKWAI FREE COMPLETE NOVELS DAYAWA AWAJEN KUSHA KARATU💃

https://www.wattpad.com/user/MSHAKURworld?utm_source=ios&utm_medium=link&utm_content=share_profile&utm_campaign=invitefriends&wp_page=home&wp_uname=MSHAKURworld


Ni’ima kuka kawai take bana wasaba, tana ganin tunda aka haifeta bata taba feeling wannan kalan zafin da zuciyanta kemata yauba, for years sunyi aure itada Baban Yaseer basu taba having issues ba like babban issue haka, batada wani complain akanshi but yau yayi hurting nata kwarai, kalan soyayyan datagani a idanun Aliyu ko ita baitaba mata shi ba, duk soyayyan dazaisa kafara stalking mace kana bibiyan hotunanta harda na kusan tsiraici ma dan kayan bacci ne ba karaman soyayya bane, soyayya ce ma dakana bukatan kaga therapist, he is sickly in love with Hawwa that’s idan akwai word din, ciwon son Hawwa yake, yanzu Hawwan ta Baban Yaseer zaiso? They’ve been through so much together with Hawwa, Hawwa is her biggest support bazata taba manta sanda Hawwa tasayo mata form na school of Nursing takawo mata ba, sabida lokacin Babanta baida lpy basuda kudin daza’a saimata form agida haka Hawwa tadinga dinki tahada kudin tasayo mata form 5k takawo mata that day was the happiest day of her life, Hawwa tarakata taje tai entrance exam na shiga school of nursing din, dataci Hawwa was happier than her ma datai jarabawan, bayan 2days aka kirata zuwa interview still Hawwa tabita sukaje tajirata awajen tayi tafito suka tafi gida dagabaya aka saki admission taci an bata admission, babu kudin registration Hawwa tadinga dinki day and night, tasaida babban wayanta alokacin tasa sim nata akaramin waya takawo mata 30k itama Maman Ni’ima tasaida sarkanta da dankunne aka hada 20k daga wajenta aka hada mata taje tai registration da 50k, the first ever book da pen datai rubutu dashi a school of nursing Hawwa ta siyamata su, hawaye ta share tana tuna rayuwansu da Hawwa duk yanda mutum zaiyi tunanin friendship, kawancenta dana Hawwa yawuce haka, sabida kawance ne mai asalin amana, Hawwa harda Maman Ni’ima take fada akanta just like yanda take fada da Baba akan Hawwa tanajin haushinsa kan Hawwa haka sukema junansu wajen iyayensu, they supported each other like better half, kawance su babu ha’inci, babu kyashi ko rowa, babu bakinciki, they’re always happy for each other, dudda tayi aure Hawwa bata taba mata bakincikin wani abuba, datana da ciki wlh wlh ko Baban Yaseer mai cikin baikai Hawwa kula da ita ba, idan tana craving wani abu Hawwa zata iya barin aiki taje ta nemo takawo mata, yanzu haka yaranta su Yaseer sun fison Hawwa kan mahaifiyarta grandmother su sabida aminci da kaunan dake tsakaninsu, she’s just crying bitterly bamatasan ina zata saka kanta ba, kawai taji ta bama kanta tausayi bamatasan inda zatasa kanta ba wannan wani irin intertwine situation ne haka? Wani irin kaddara ne wannan? Ita da Hawwa started friendship ana maganan tun suna around 6yrs old cus primary one suka hadu, yanzu suna 30yrs, 20yrs plus friendship kifa kanta tayi akafanta tana shesheka tajiyoshi an budemai gate yafita tasan mosque zashi yau juma’a.

**
Har yamma na rannan Friday din nan shiru ba kiran Ni’ima which is so unlike her, dudda su Ramla dake damunta da labarai but still binibini Hawwa na duba wayanta ko Ni’ima tamata watsapp message ko kira ko wani abun amman shiru, tasake kira but still ba amsa dan damunta abin yafarayi sosai.
Bayan sallan magrib suna zaune sunacin abinci duka tare harda Hamza wayan Ammi yahau ringing wayan ta kalla taga Baba ne hakan yasa tadauki wayan tafito daga dakin dan bataso yaran especially su Ramla susan maisa Hawwa tazo tawuce ta shiga side nasu Hamza zama tayi kan katifarsu tayi dialing number Baban ringing daya yadaga ya buga mata sallama yace “ya wajen naku Rukayya” Ammi tace “Alhamdulillah” ijiyan zuciya Baba yasauke yace “Baban Yaseer ya sanar dani Hawwa na wajenki kice mata ni ban koreta ba ta tattaro tadawo gidan nan” anatse Ammi tace “sabida kacigaba da tallatata a masallaci kana neman kai da ita” dan shiru Baba yayi saikuma chan yace “kinga Rukayya ni ba kira nayi fada dake nayi ba, tun fadanmu na farko bayan rasuwan mahaifiyan yarinyar nan kikaso tafiya da ita nace a’a kika dinga bala’i dani nasan ba kaunata kikeba da akwai yanda zakiyi ma da rabani zakiyi da yarinyar, ni duk wannan ba itace matsalata ba kawaidai kice mata tadawo gida kar fushina yabita” dan sauke ijiyan zuciya Ammi tayi tace “yarinyar nan kawai sabida kaine mahaifinta saisa muka barmaka, wlh na sanar da Baffan ta saidai duk abinda zai faru yafaru, aure na Allah ne ba nakaba, da iyaye ke aurar da yara da tuni kowa yayi, Allah shine komi ke hannunsa, kaida yakamata ka godema Allah dayabaka irin wannan yarinya a’a sai tsalle tsalle kake” katse wayan Baba yayi danshi dama da Ammi basa jituwa kona sakan daya.


Around 8 nadare Hawwa taga Ni’ima na online ta karanta duka messeges nata amman bata kulata ba, watsapp call ta danna mata but harya katse bata dauka ba abin ya bala’in damunta voice note ta danna tace “Ni’imyyyyy sorry please kidena fushi, wlh I know kema na sanar dake abinda yafaru ni da Baba you will not be happy with abinda yayi, banson na tadamiki da hankali koki hanani zuwa wajen Ammi saisa ban sanar dake ba sorry, ina Yass dina da Meen” ta aika mata voice note din tarike wayan tana kallo ganin yaje but still ba asaurara ba kuma tana online abin yafara damun Hawwa sosai bahaka Ni’ima ke fushi da ita ba saidai tai masifa dukansu basu iya gababa saidai suyi fada ayi zage zage da baki a shirya, dukji tayi ba dadi haka ta tasa wayan agaba tana kallo kusan 20min kuma tana online chan saita sauka ijiye wayan Hawwa tayi ta kwanta kan gadon Ammi tana sauke ijiyan zuciya.

Yau Saturday Baffa (mijin Ammi) na gidan tun goma dayazo baibarta tahuta ba da labarai da surutai dan yana mutuwan son Hawwa, tana yawan turamai kudi akai akai kaman yanda takema Ammi ta, surutunsa yasa tadan manta da damuwanta sai dare kuma tashiga kiran Ni’ima harsaida Ammi talura tace “banji kinyi waya da Ni’ima tunda kikazo ba da tuni tace abani waya tai magana dani, Ni’ima dana sani da saita kawo karinki kin shiga hanya da daddare” dan murmushi Hawwa tayi tace “tana hospital ne Ammi shift take covering, chatting mukafiyi this days Ammi” dan murmushi kawai Ammi tayi bata sake magana ba tace “bari nakaima Baffan ku shayi” tafice.
[9/18, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR



EPISODE 2️⃣6️⃣

5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥

RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA GANIN NUMBER KI KO ASAN KINA CIKI, I RESPECT MY CLIENT PRIVACY
IS 5K ONLY
CHAT ME UP AND JOIN
wa.me/+2347012181461



DIG na ganin Hawwa yace “are you done? Any progress? What is the result of your findings”? Dan shiru Hawwa tayi tana kallonshi saikuma ahankali tace “Sir can I talk to you in private”? Dasauri Excellency yace “talk koma menene anan” kallon DIG Hawwa tayi gyadamata kai yayi alamun koma menene tafada anan din hakan yasa ta sauke ijiyan zuciya tace “I have a suspect!” Kowa kallonta yake barinma Khaleel da gabanshi yahau fadi dum dum dum, yabude idanunsa kadan yasaukesu akan Hawwa dake tsaye, adan birkice Momy tace “Suspect? In this our house? Who? Tell us waye?” Abu Hawwa ta hadiye awuya anatse, she just pity the woman dan tasan bazasu barta ba, dasauri Excellency yace “Miss Hawwa tell us” iska ta fuzar ahankali sannan tace “the girl’s Mom! Noor’s Mother is my suspect!” Zumbur Khaleel yamike kaman zaki, hakanan kawai Hawwa taji gabanta yabuga dum! Awani irin zuciye yazo zai wuce Excellency yabiyoshi da sauri yana kiranshi Momy ma haka tace “Khaleel Khaleel ina zaka?” Chak Hawwa ta tsaya wajen kofan batare data matsaba tana kallonshi tace “if you try anything you might jeopardize chances namu na ganin yarka” wani irin waigowa Khaleel yayi saikuma ya taho gaban Hawwa kaman zaki yamata wani irin ihu! “Who do you think you are to tell me wat to do or wat not to do lady?” Yanda yake tsaye dab da ita kaman zai matseta jikin kofan yasa gaban Hawwa ya shiga faduwa dasauri su DIG suka tashi harda su Abraham da Hayatu ma, Excellency yarikemai kafada Mommy takamamai hannu suna janshi amman ko motsi bayayi huci kawai yake yana kallon Hawwa, DIG yakasa magana, cikeda karfin hali batare data nuna tsoro ba Hawwa tasake juyo da fuskanta kar ta kalleshi ido cikin ido batare datace komiba cus yazo gabanta dayawa she felt so uncomfortable but still kallonshi take, Excellency yajashi yace “enough mana Khaleel muje ka zauna” yatsu yanuna Hawwa yace “careful Lady! Dont overstep your boundary” sauke kanta Hawwa tayi takalli DIG daya girgiza mata kai alamun kartai wani abu, yakalli Excellency yamai alamun yacire Khaleel daga gabanta kaman kwai Excellency yashiga janshi tareda Mommy yace “calm down Son please kaji, dan Allah, don’t take it out on this poor woman she’s just trying to help us find Noor that’s her work, calm down Khaleely na” Mommy ta shiga mannamai kiss a hannu tace “calm down yarona, kayakuri, people like this can be so annoying, so mu barsu ayi agama kowama yahuta, calm down she’s not worth your anger” zuciyan Hawwa har wani makyarkyatan baci yake tadai daure batace komiba.


Momy tajuyo takalli Hawwa dake kokarin zama kusada Abraham tace “young lady ban haifo d’ana sabida mata like you su dinga batamai rai ba, next time be very mindful and cautious of kalaman dazaki dinga fadama d’ana, inba hakaba zan….” Dasauri Excellency yace “just let her be please na lallashi Khaleel I don’t want another drama” yakalli Hawwa yace “wat do you suggest now ayi Miss Hawwa”? Sosai Abraham ke kallonta he could see yanda ranta yake abace shima duk sun batamai rai, juyo da kanta tayi takalleshi da sassanyar muryanta tace “wat about last phone dana ce kaduba kagama?” Dasauri yana taba system dake cinyansa yace “give me few seconds” kafin chan yace “done” yatashi yana daukan wasu papers dayayi printing takawo mata yace “so nashiga wayan and this particular contact happens to be most recent calls nata and it’s not saved, so na dauka and track it down” duba takardan Hawwa tayi sannan da sauri takalli Excellency tace “Sir can I know awani waje kukakai kudin?” Dasauri Excellency yace “kwarbai” dawani irin sauri Hawwa tashiga juye juye a office din kaman mai neman abu wani koton calendar dakeda detailed map na Nigeria tagani a bango dasauri takai hannu taciro map din tazo gaban table na dakin ta shimfida map din kowa yataso yazo wajen banda Khaleel tana kallon map din tace “Hayatu pen” dasauri Hayatu yabata pen ta karba tai circling wani waje tace “this is inda kukakai kudin kuka ijiye” sannan ta kalli paper da Abraham yabata tasake circling wani waje a map din tace “this is location na cellphone datake waya dashi” saikuma ta mike da sauri tana kallon map din kowa na kallonta kaman TV, tace “gps location na wayan yana cikin mall ne” saikuma ta sake dukawa tanabin hanyan map din da kallo kawai sai sukaga tai circling wani waje gefe daya dakeda dan distance kadan da location na wayan tace “got them!” Dasauri kowa na dakin yace “uhmm”? Dasauri Hawwa tace “Sir this is wajen da aka kaimusu kudi almost 20km ne to this mall, kidnappers hardly keep victims nasu a wajen mutane sabida fear of being caught, victim can shout, scream or sick for help, so the nearest place I think zasukai little Noor is Dajin Dawa, this place” ta nuna inda tai circling da pen tace “I’m 💯 sure suna wajen, let’s go” dasauri Excellency yace “Alhamdulillah, Alhamdulillah” juyawa Hawwa tayi zuwa wajen datake zaune tadauki wayanta shikuma Abraham yatafi wajen kayanshi yana hadawa a katuwar bag pack dinsa, tashi Khaleel yayi yace “I’m coming along too” Juyowa duk sukayi suna kallonshi banda Hawwa dake duba wayanta data dauka, anatse DIG yace “Yallabai it’s dangerous, su kansu basusan outcome na operation din ba, kazauna my team will bring yarku safe” tsawa Khaleel yamai yace “I said I’m coming along, and I’m coming along” wani shegen kallo Hawwa tadago kanta tamai kawai tawuce kofa abinta tabude tafice duk suka juyo jin an fita, su Abraham suka bita suma shima Khaleel din yabiyosu, tsayawa wajen motansu Hawwa tayi taciro rigan bindingansu vest tashiga sawa ko kallon inda yake bataiba tadaiji tafiyansa, tadauki black shade nata tasaka sak ta fito bad ass bitch abinta sannan tadago kai hada idanu sukayi da Khaleel dashima ya hade fuska yana kallonta, dauke kai tayi abinta tabude bayan motan tashiga tai zamanta.
[9/18, 5:03 PM] M Shakur: 💫GARGADAN SO💫


✍🏻M SHAKUR


EPISODE 2️⃣7️⃣


5 REASON WHY KIKE BUKATAN INTIMACY CLASS☺️☹️
1- BAKI IYA KUKA DA SUMBATU AGADO BA🫣
2- BAKI IYA SUKUWA DA NANAYE A OZA ROOM BA🙄
3- BAKI IYA TASHIN KAN MAI GIDA BA😉
4- MAI GIDA BAI TABA MIKI KUKAN DADI BA😫
5- BAKISAN INANE YANKUNAN LALATAN JIKIN YALLABAI BA🔥

RUN AND JOIN INTIMACY CLASS NOW TO LEARN, IS TELEGRAM GROUP YOUR IDENTITY IS SAFE, UNLESS KINYI MAGANA A AJIN BABU WANDA ZAI TABA

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login