Showing 57001 words to 60000 words out of 153675 words
3️⃣5️⃣
Wuraren 5 Rahima da Mariya suka shigo gidan daga school ganin Dad a kitchen yana girki yasa duk suka rungume shi cikeda murna oyoyo Dad, murmushi yamusu yadau glass cup ya tsiyaya musu juice din daya hada yace "take this now, dinner is at 7 kuje dakinku kuhuta, Aneesa na gidan Hajiya wai taje wajen kawarta, today am cooking everyone's favorite dish in this house, tun 1 nake kitchen kunga Ammin ku ma her majesty nace tazauna and just be watching me ita kebani energy" yanuna musu Ammi dake zaune tanama yaran murmushi, cikeda murna sukace "Dad u are the best" wani irin fari yamusu da idanu yace "I know that girls kuje kuhuta" duk juyawa sukayi sukai dakinsu, shima Sharif daya shigo gidan around 6 bala'in mamaki yayi ganin Dad shi kadai yanata setting dinning, rungumeshi Dad yayi yacemai yaje yay wanka sutafi mosque yagama komi, sosai yake mamaki kannema Ammi idanu yayi irin iyye dinan sanan yawuce yatafi side dinsu, ganin Asad zaune afalo yana aiki a system yasa yadaure fuska yawuce, dan murmushi Asad yayi yace "are you gonna be staying angry for forever"? juyowa Sharif yayi yakallehshi batare dayacemai komiba, kannemai idanu Asad yayi yace "yes I want to know sabida insan kozanje na nemo wani brother ne ko saya akeyi in siya atoh" kwafa Sharif yayi yajuya yahau stairs yace "try it kagani wlh" dan dariya Asad yayi yace "I love u too" sake juyowa yayi yadaure fuska yace "who said I love you" dan sosakai Asad yayi yace "I thought u just said that" hararanshi shima Sharif yayi yacigaba da tafiya abinshi saida yakai gaban dakinshi sanan ya tsaya daga murya yayi yace "apology accepted, lemme shower nasauko muje mosque" daki yashiga wanka yayi yafito yasa wasu simple kaya sanan yafito Asad yagani dahar yay alwala yasaka wani simple riga da wando na yadi milk yasha guga, fita sukayi daidai Dad na fitowa shima daure da alwala yace "wait for me boys" tare suka jera zuwa masallaci Sharif ne kawai ke amsa hiranshi Asad ko uppan baice mishi ba, ana sallanewa baima tsaya zikiri ba yafito dan baiso sujero tareda Dad.
Shigowa sukayi gidan shida Sharif suna hira, falonsu suka shiga yahau kwalama kowa kira. "Wife, Children time for dinner a sauko" yay maganan yana zuwa sama, dakinshi yashiga baijima ba yafito yasauko kasa, dukansu suna zaune a dinning harda Ammi Asad ne kadai baya wajen, dan jim yayi saikuma yakaraso yazauna yana musu murmushi yakalli Ammi yace "jekira Asad Sweetheart, today is a special night, I've come back nama kowa girki yau, call him" gyadamaikai tayi ta tashi daga wajen, Rahima dake murna sosai tace "Dad nabude warmer meka dafa" tamika hannunta zata bude dasauri yace "bar bar bari, it's a suprise bari Asad yazo kowa zai bude abincin shi" duk murmushi yaran suke, Mariya tace "Dad I've missed ur food sosai wlh kai chef ne" Aneesah tace "ni wani zubin kasa gane abincin wa yafi dadi tsakanin shi da Ammi" dariya kowa yayi daidai lokacin Ammi tabude kofan falo tashigo Asad biyeda ita yana tafiya ahankali fuskan nan nashi babu alamun wasa, ahankali Dad yasauke ijiyan zuciya ganin yazo sanan yatashi dasauri yajama Ammi chair yace "come sit Sweetheart yau ko tsinke bazaki dagaba kaman yanda nai promising" dan murmushi Ammi tayi tana mamakinshi zama tayi ahankali ya tsaya tabayanta yadaura hannayenshi kan kafadarta yanadan satan kallon Asad dayaja kujera kusada Sharif yazauna yana kokarin ciro wayanshi, murmushi Dad yayi yace "tom bari mufara zan bude abincin kowada kaina I will start dana love of my life, my wife that always support me and help me keep this family together" murmushi duka yaran suke banda Asad dako kallonsu baiyiba, hannu yasa yabude warmer dake gabanta lafiyayyen tuwon shinkafa ne da miyan taushi da nama, murmushi Ammi takakalo tace "wowwww, ohh banmasan mezance ba, thank u hubs" cikeda siyasa yace "don't thank me peck me anan I prefer that" yay maganan yana nuna mata kunatun shi dan yadauko ta saitin kunnenta, ahankali tai pecking nashi, yaran sukahau ihu barinma Aneesa, komawa gefe yayi yazauna yana gyara zama yace "children u can all open Warners din dake gabanku" kaman jira suke dasauri suka shiga bude bude kowa was in awe dan Dad ya dafa fav nashi, ganin Asad ne kadai ke budeba yasa yace "saura kai Son, open it" yay maganan yanamai murmushi dasauri duka yaran suka kalleshi, Sharif dake gefenshi yace "bude muga mai Dad ya dafa maka kagani yamin fatan doya banmasan ya akayi yasan is my fav ba" dan dariya Dad yayi yace " I know everything, open Asad" ta kafa Sharif yataba Asad akarkashin table din hakan yasa ahankali ya ijiye wayanshi yakai hannu yabude warmer rice da bean da mai da yaji da yankaken veggies wowwwwohohoo duka yaran suka shiga ihu dan kowa yasan Asad da shinkafa da wake, murmushi sosai Dad yakeyi yace "you see all na gayamuku babanku is the best" dasauri yaran sukace sure u are dad.
Gyaran murya yayi hakan yasa kowa na table din yayi shiru yace "kafin mufara cin abincin there's something I need to do agabanku" duk tsayawa sukayi suna kallonshi tashi yayi ahankali sanan yaja kujeran dayake kai baya, ahankali yay kneeling agaban Ammi da duka gwiwowinshi biyu akasa, ware ido yaran sukayi cikeda mamaki, hannunshi ahankali yamika ya karbi hannun Ammi dake kallonshi cikeda mamaki dan this part he's playing batasan na menene ba, chanza fuskanshi yayi zuwa serious regret face yana kallon Ammi, ahankali yace "Children bazan muku karyaba nasan Ammin ku hid everything from u all but nama Ammin ku laifi sosai da idan natuna abinda namata inaji na tsani kaina" yay dan shiru yana sauke ijiyan zuciya ta gefen ido yake satan kallon Asad dayaga har lokacin kanshi nakan wayan dayake dannawa hakan yasa yasake gyara murya yace "kunga Zainab is the best wife da kullum ina addu'a Allah yabama Asad da Sharif mata tagari kaman Ammin ku, tamin komi she has been patient and understanding dani she never complains, tanamin kome nakeso but dudda haka I hurt her" yasakeyin shiru yace "namata babban laifi da I can't even tell u people abinda namata but all I know is I regret everybit of abubuwan dana mata, how can I hurt this beautiful woman mai beautiful heart datake rainanmin yarana tana basu best tarbiya how can I" yay maganan muryanshi na narkewa dayasa kowa yay tsit har Asad dake danna waya daina dannawa yayi but still bai kallesu ba, ganin haka yasa yace "matar nan tamin komi, and I am a bad person Nagano kuskurena and I am very very sorry, saisa I am using this chance nabata hakuri naroketa tayafemin agabanku and I want to promise her bazan karaba nabar halin nan har abada and I will be that husband datake so nazama, I will stay by her side and support ba bazan karaba, bazan karaba Zainab, kinyafemin?" yay maganan ahankali yana kallonta dayasa takasa koda motsi kallonshi kawai take dan batasan ko this part is real or fake ba, Ahankali Asad yadago kanshi yakallesu, dukta gefen ido yake kallonshi, wani irin narke fuska yayi yace "I am truly very sorry I will never hurt u again, kinyafemin?" Jin Ammi still tai shiru yaranma sunyi tsit yasa yajuyo yakalli yaran da idanunshi dasukai ja kaman wanda ke shirin yin kuka yace "kutayani rikon Ammin ku please tayafemin nasan namata laifi but I am on my kness begging" yay maganan ahankali yasake juyawa yadaura kanshi akan cinyanta yay shiru, kallon Ammi Sharif yayi ahankali yace "Ammi forgive Abba let's move on and forget the past right Asad" shiru Asad yayi baice komiba, Rahima tace "Ammi please" su Rahima ma suka shiga cemata please dan murmushi Ammi ta kakalo takai hannunta tadaura asaman kanshi ahankali tace "nayafemaka Baban Asad, Allah ya yafemana gabaki daya" wani irin rungumeta yayi yaran sukahau ihu harda Sharif, Dad yace "thank you Thank u so much wife, Allah yabarmu tare mu aurar da yaranmu, wait I have a gift for u" yay maganan yana tashi tsaye da sauri kitchen yashiga saigashi yafito dawani jan box da akai wrapping, bata yayi yace "open it" karba tayi tasauke kan table dasauri Rahima tace "wlh I must video this, Dad is the best Allah ya iya soyayya, Allah yabani miji kaman Dad nima nai sona" kallonta Asad yayi saikuma yacire kai yamaida kanshi kan Ammi yaran kuma suka fara video, cire wrapping shit do tayi saiga wani jan box ahankali tabude wani lafiyayyen sarkan zinare ne da tsayinshi zaikai cikinta da dankunne da warwaro da zone da akalla worth dinshi zaikai 55M, wani irin ihuuu su Rahima sukahau yi suna buga dinning table din, Ammi kasa rufe baki tayi ganin saka har sarka, matsowa Dad yayi yace "bari nasamiki" daukan sarkan yayi ahankali sanan yadawo ta bayanta duk yaran na video sanan yasamata awuya ahankali sarkan har kan cikinta tsawonta gashi yama Ammi bala'in kyau ihu yaran sukahau yi, dan murmushi kadan Asad yayi yadau fork yasa a warmer yace "Zinariya left shine yanzu kagane worth din Ammi na".
Sosai Dad ke satan kallonshi ganin yana murmushi harma yadau fork yanacin abincin dabai taba expecting zaiciba yasa yay murmushi aranshi yace "yaro man kaza, badai ur mother is ur weak point ba, I will shower her with love agabanka just to win u back, watch and see how I will brush ur life Asad..."
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
EPISODE 3️⃣6️⃣
Murmushi Sosai Dad keyi yakalli su Rahima dake musu video yace "it's okay children now let's all eat and pray Allah should always keep this family happy and united" zaunarda Ammi yayi yazauna agefenta yana feeding nata abincin, saida suka gama tass sanan yashare baki yakalli duka yaran yace "so the smallest lady in this house birthday is on Friday, zamuyi celebrating, what time kikace kinaso ayi celebrating din"? yay maganan yana kallon Aneesa dake washe baki kaman anbata kyautan kujeran makka tace "Dad da daddare, I wanna make it dinner, all my friends yan Nile will be coming" murmushi yamata yace "it's fine, ur Mum tacemin zata shigo on Thursday jibi kenan, dan haka afara shirye shirye" yakalli Ammi yace "kiyi calculating komene kuke bukata and let me know" dan murmushi tayi tace "birthday ai nata ne itada kawayen ta, babu abinda nake bukata" gyadamata kai yayi cikeda gamsuwa yace " in that case, tashi mutafi sama abinmu muyi hira" yay maganan yana kama hannunta sukai sama yarinyar suka shiga ihu, dasauri Aneesa ta taso tazo kusada Sharif tana satan kallon Asad dake daddanna waya tace "Ya Sharif kaga Du'a itace Babban kawata" dan zaro idanu yayi yana tura baki yace "su Aneesa manya yaushe Du'a tazama best friend dinki kuma" dan murmushi tayi tace "run randa nafara ganinta tanada kyau" bayan Asad yataba yace "tashi kaji mutafi dakinsu I am so tired" tashi Asad yayi yana maida wayan dayake aljihu yawuce yabi bayan Sharif suka fita daga flat din Aneesa nabin Asad da kallo, wani irin dariya Mariya tayi tace "yarinya kinada aiki" dawami irin sauri Aneesa tajuyo takalleta danjuyamata ido tayi tace "dake nayi kike wani kallo na tashi nidai mu gyara dinning muje mu kwanta.
Suna fita Sharif ya matso kusada Asad yace "is that really Dad kodai mafarki nakeyi ne Asad" tabe baki Asad yayi yace "ohon mai" dasauri Sharif ya harareshi yace "common kaikuma saikace wani shaidan, look at what happen publicly Dad yabama Ammi hakuri fa, you know Dad ya chanza Alhamdulillah wlh naji dadi sosai, please kaima kayafemai kawai let's all live in peace and harmony" tabe baki Asad yayi batare dayace komiba yabude flat dinsu suka shiga tare.
****
Wuraren 9 bayan angama breakfast Dad ya kwashi Rahima da Mariya yace zaiyi dropping nasu a school daganan yawuce office Sharif shima yawuce aiki, daga Asad wanda yamakale adaki sai Aneesa da Ammi ne agidan, shi karan kanshi yarasa meke damunshi he's not just in the mood for office ne maybe gajiyane dan last week he work all through aikin TV.
Wuraren 9 event planner da akabama contract din birthday din Aneesa yazo yakawo lodin kayan souvenirs dinta, power bank, water bottle da set na makeup brushes ne da duk aka rubuta happy birthday ajikinsu saikuma hadaddun jakunkunan da zasu saka su aciki, ana kawowa tazura hijabi tafito Ammi dake falo tace "sai ina kuma" cikeda murna tace "Ammi zanje in taho da Du'a ta tayani hada this souvenirs a bags dinsu" haba Ammi takama tace "iyye masu birthday a dawo lpy" dagudu tafita tana murna gidan Hajiya tayi, da sallamanta tashiga falo Hajiya na zaune wani irin gudu tayi tafada jikin Grandma tace "good morning Hajiya Naaa" "jama'a na shiga uku, wlh nakusan hana yaran Ammi shigomin gida hakanan bazaku takaitani ba" dariya tayi ta tashi daga jikinta tace "wlh ko kinsa kwado saimun karya, ina Du'a Hajiya? Ankawo souvenirs dina zamuje gida muyi packaging nasu ajaka ne" tabe baki Grandma tayi tace"jetana sama, ni wlh ku tattara kutafi chan wajen Ammi ma yafimin, wanan hiran birthday naki ya isheni Aneesa" dariya tayi tace "Au haka kikace shikenan aiko bazan bari tadawo na agidanmu zata kwana yau" tai maganan tana hawa stairs, dakin Du'a tabude ahankali, zaune taga Du'a tasanya wani farin Paris t-shirt fari kall ga zanen effiltower tower ajiki, da bakin english skirt mai belt data saka dayawani irin fitoda hips dinta, kanta babu dan kwali amman tai parking kalabanta atsakiyan kai tana zane a drawing book tai bala'in kyau, dayake hankalin ta yay nisa bamataji shigowan Aneesah ba, ahankali Aneesa tamaida kofan tarufe sanan takaraso tasa hannu ta fizge drawing book din dawani irin sauri Du'a tadago kanta, kafin ma tai magana Aneesa takama hannunta taja cikin sauri tace "tashi kigani Du'a" tashi tayi Aneesa tasaketa tashiga waige waige bakin hulanta datagani kan gado tadauko tazo dasauri tashiga samata akai tace "ankawo abubuwan gift muje kitayani muyi paking ajaka" tai maganan tanayin hanyan wardrobe wani karamin dark blue hijabi ta janyo mata tadawo tabata tace "sa muje" kallonta Du'a tayi kaman mai tsoro tace "gidanku" gyadamata kai Aneesa tayi tace "eh" ahankali Du'a tamake mata kafada tace "ni bazani ba kunya nakeji" dasauri Aneesa tace "babu kowa agidan fa dagani sai Ammi daga Ya Sharif har Ya Asad duksun tafi office, su Rahima sun tafi school sunada presentation dukansu, nida Ammi ne kawai kinga kuma babu mai tayani please sa hijabin" tai maganan tana karban hijabin tasaka mata bata jira amsanta ba taja hannunta suka fita daga dakin sukai kasa, a falo suka tarar da Grandma ganinsu yasa ta tabe baki tace "agais nidai bye ku gaidamin da Ammin ku" sosai Aneesa ke jin dadi tace "zataji ai gashinan ma zan kai Du'a gidan mu daman bata taba zuwaba muje kiga gidanmu" Du'a naji tana gani tajata suka fita daga Gate dinsu suka shiga next babban gidan dake kusada su, bin gidan take da kallo gidan Babban gaske dan yamafi na Grandma girma ga tulin motoci ga security daban daban dayawa da abinma saiya bata mamaki saikace gidan yan sanda.
Ahankali Aneesa tabude kofan falo tana rikeda hannun Aneesah, ganin su yasa Ammi dake zaune kan kujera tace "Du'a nake gani agidana wato sabida kawarki ce zakizo gidan nan ba sabida kizo ki gaidani ba ko" akunyace tasauke kanta kasa hakanan take bala'in jin kunyan matan murya chan kasa tace "ina kwana Mum" "lpy lau Du'a, how are u" ahankali tace "Alhamdulillah" tashi Ammi tayi tace "come kin tsaya daga wajen ga kayayyakin nakunan ai am cikamin falo dasu" karasowa ciki Du'a tayi ta tsaya, Ammi tace "bari naje sama na kwanta feel at home ko" gyadamata kai Du'a tayi Ammi tai sama abinta, hijabi Aneesa tacire tana linekwa daga ita sai kayan bacci, karasowa kusada Du'a tayi tazare hijabinta tace "bari naje na ijiye mana hijaban adakinmu nazo kigani mufara" wucewa sama tayi hakan yasa Du'a tazauna ahankali akasa tana kokarin jan hulan da Aneesa tasaka mata gaba dan bai rufemata gaban kai da kyau ba ana ganin kitsonta tagaba da kwantaccen gashin goshinta, saukowa Aneesa tayi tazauna kusada ita tace "kinga wayan nan bags din kowanne zamusa 1 water bottle dinan, da powerbank dinan dakuma set na makeup brush dinan, ke gashima baki makeup ai wlh gobe saikinyi, gobema zamuyi aiki da yawa zanje na karbo kayan da zansaka awajen hudayya, kema harda naki zan karbo" bude idanu Du'a tayi tace "nawa kuma" gyadamata kai Aneesa tayi tace " Ya za'ayi birthday na guda nayi dinki banma best friend dina ba" dan murmushi Du'a tayi ita bata tabayin friend ba saisa idan Aneesa nakiranta best friend saita dinga jin abun wani bambaran.
Hada kayan suka shigayi suna jera jakunkunan anan falon, tashi Aneesa tayi dasauri tana kama cikinta tana yatsine fuska dasauri Du'a tace "menene" hanyar stairs tayi tace "continue ina zuwa lemme use the bayi, cikina na juyawa I guess I am too excited ne" dan dariya Du'a tayi batace komiba tacigaba da abinda takeyi ahankali aka bude kofan falon dawani irin sauri tadago kanta, hada ido tayi da Asad dake sanye dawani dark blue 3quater da farin t-shirt yana wani irin zuba uban kamshi fuskanshi yadan kumbura alamun baidade da tashi daga bacci ba, wani irin faduwa gabanta yayi dawani irin sauri tadauke kanta tana saukar da kanta kasa, gyara zaman kafanta tayi takai hannunta tanajan skirt dinta yarufe mata kafa duka dan yadan tattaro zuwa wajajen gwuiwanta sabida yanayin zaman datayi da jakan datake ijiyewa in between legs dinta tana saka souvenirs din aciki, wani irin ijiyan zuciya tasauke feeling so uncomfortable sabida yanayin kayan datasaka, ahankali taja jakan daga tsakiyan kafanta tadaura kan cinyanta sabida yadan rufe boobs dinta dasukai girma ta farin t-shirt din sanan kana hango shape da komi na bra jikinta sabida very light expensive t-shirt ne, jin shiru bataji sahun tafiyanta ba yasa tadan dago kanta kaman munafuka tana kalle kalle, a dinning din falon taganshi tsaye yadaga flask yana zuba ruwan zafi a mug yana kokarin hada coffee, batasan mesaba amman kasa daina kallonshi