Showing 105001 words to 108000 words out of 153675 words

Chapter 36 - Kyawuna Jarabta Ta Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

15 Dec 2024

636

sai matanshi biyu da Maman Du'a da kishiyar, dakuma duka yaransu, da mahaifiyar Babanta Kaka su, inaso dakai da Sharif dawani abokinka ku shirya bayan magrib kaje kai gaisuwan iyaye ka gaidasu sanan kutafi da all this, bayan sallan isha'i mahaifinta da kannensu wai zasu tafi masaukin su, nayi nayi dasu su kwana tunda sunada nasu flat din, amman yace bazai iya kwana agidan suruka ba, so ku shirya karka bata musu lokaci kaji" gyadamai kai yayi, Sharif yace "tashi muje mu shirya, nama riga nakira Jabir" yatsine fuska yayi yatashi, Rahima nawani dan murmushi tana mamakin Asad kaga yanda yakeyi ne kaman ana tursasashi Ammi sai kallonshi take da tsoro karyace yafasa saisa wani sabon lallabashi take kwanan nan Allah sarki Ammi batasan danta yafi kowa son bikin nan ba.


Flat dinsu suka shiga fadawa kan kujera Asad yayi ya kwanta yana lumshe ido, baki Sharif yabude yace "kasan karfe nawa kuwa katashi muje mu shirya" hararanshi Asad yayi yace "ko sarakai ne suka zo wlh sainai bacci na natashi I am tired" yay maganan yana lumshe idanu, girgiza kai Sharif yayi kawai yawuce dakinshi, kayansu da ya dinko dan shine Ammi tabama ragamar dinka all kayan Asad na biki yaciro wai hadadden ash din gizna da akamai riga da wando rigan har guiwanshi dawata bugaggiyar hula tambari daya shiga da shaddan, da sabon takalmi na Tom Ford da agogo dawasu sababbin turaruka yabufe dakinshi yabijiyemai komi akan gado sanan yawuce yakoma dakinshi yana kara kiran Jabir daya cemai gashinan a estate dinsu, shigowa gidan Jabir yayi sanye da kayan asibiti ajikinshi parking yayi yafito yawuce side din su Asad, ganin Asad kwance yana bacci yasa baiyi wata wataba yadaka mai duka abaya, tashi zaune Asad yayi dasauri yana shafa bayanshi hararanshi Jabir yayi yace "mune angwayen dazamu rigaka shiryawa, dalla Malam wuce muje kai wanka" dan gajeren tsaki Asad yaja cikeda kulewa yatashi ahankali yana gaba Jabir na biyedashi sukai sama yanaji yana gani suka sashi yay wanka, shegen wankan nashi ma saida yasa sukai missing magrib a mosque yana fitowa sukai jam'i anan falon sama sanan suka shiga saka kaya, Asad kadaine yasa ash shadda da Jabir da Sharif wasu fararen hadaddun yadi sukasa, fitowa Asad yayi ya shirya tsaf, koshi Sharif daya kalleshi saida yakara kallonshi rabon dayaga Asad da hula akai harya manta, guda yafara yace "wooo ango saura 2days da kacal" tafi sukayi shida Jabir suna dariya, Asad yace "wlh zance nafasa zuwa" yakuri kumuje inji Jabir, saukowa sukayi saida suka fara shiga wajen su Ammi, kasa daina murmushi Ammi tayi dataga danta saiya mata kaman ba Asad dinta ba, yanda suke kallonshi yasa yawani juya cikeda bori yace "kokuzo muje kona fasa zuwa" dasauri Dad yace "kunga kuwa ce kutafi Dr, za'a biyoku da kayan yanzu kafin dan borin nan yafara" dasauri suka bishi su Rahima sai dariya suke dannewa.
A compound suka sameshi tsaye yana daddanna waya, hannunshi Sharif yakama yace "stop being anxious jor let's go" ko kulashi baiyiba ba suka fice, dayake anriga ansan da zuwan su an gyara gidan tsaf tsaf, Hamad ne yafito ya taresu yana kallon Asad da kallo daya yamai yagane shine mijin sabida yanda yafi dukansu haduwa, hannu yabasu sukai musabaha sanan yace "bismillah" yay gaba suna biyedashi abaya, gidan Grandma gidane daya saba zuwa amman yau sai gidan yamai daban, suna shiga falon Kaka ta kece dawani lafiyayyen guda kaman ba tsohuwaba, kowa na falon kallonsu suke barinma Mom dasu Nana dan basu taba tunanin mijin yahadu hakaba, awani sabon ruug da aka shimfida afalon suka zauna cikeda girmamawa, cikeda natsuwa sukai gaisuwa, amsasu Abba da kannenshi sukayi kafin anatsu dakin yay shiru, sanan ahankali Abba yace "Asad" dago kanshi ahankali Asad yayi, Abba yace "nasan banda ni da mahaifiyar Du'a babu wanda kasani anan, gabaki dayan wajen nan dakake gani yan uwan matan ka ne bari nafara da kainena Baffofin ta" sanan yanuna gefenshi yace "wanan shine Mustapha mai bina kenan da Auwallu, dagashi sai Aisha damuke kira da lami gatachan" yanunamai matar dake kusada Kaka tana murmushi tana kallon su Asad din taga hadaddun yan gayu, sanan yanuna Kaka yace "wanan itace mahaifiyata, Hajiya Kaka" washe baki Kaka tayi tanacin goro, sanan yanuna Mom yace "itace mata ta tafarko, mahaifiyar Hamad, Nana, Hawwa, Amra, da Amira duk gasunan" yanuna su gabaki daya, sanan yanuna Aneela dake kallon Asad din yace "ga kanwar Du'a dake binta, Du'a ce tafarko awajen mahaifiyar ta sai Aneela, sai mazan nan Mudasir da Muhammad" dukansu kallonsu Asad dake to some extent baiyi blaming illiterate tsohuwan chan dake kiran Du'a da mayya ne ko whatever like idan kaga this whole family zaka rantse ka kara rantsewa sanan ka kara rantsewa ba daga gidan Du'a tafito ba, babu tawani abu da Du'a tai using tai kama dasu, da ita dasu kaman gabas ne da kudu, gabaki dayan family bakake ne, black beauties suna kyau masha Allah, ga yaran bakutaye kaman Du'a dan itama ba wata siririya bace, amman dai sun fita kiba but still ko kadan Du'a batai kama dasu ba". Sosai Hawwa ke kallon Jabir daya mata kyau sosai har saida suka hada ido dasauri tadauke kai, fada aka musu kannin Abba suka bashi shawarwari na rayuwan aure, bayan sungama Kaka tace "sanan karike zikiri sosai, wanan da bamusan tsatson taba karkayi bakin dare" wani mugun kallo Abba yamata dayasa taharareshi ta fito da goronta ta balla tai shiru, saida aka kira isha'i sanan suka tashi kudi suka ciro mai yawa suka ijiye akasa Abba zaiyi Magana Kaka tawani zabura tamike hartana take kafan Mom takwashi kudin tana shimusu albarka, girgixa kai kawai Abba yayi yama kasa magana suka wuce suka fita har gate tarakasu Kaka na godiya sanan aka shiga shigoda tabarmai da kwallayen sweet dinda suka kawo.
Mom kaman zata mutu wanan hadadden mijin da Du'a tasamu bashine wanda tagani kwanakin baya a TV ba ana hira dashi, wanan yaci uwar Muhsin a kudi da kyau dakomima, wayyo Allah na tafadi zuciyanta namata zafi.





6️⃣1️⃣
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA.

chat me up directly by clicking on this link wa.me/+2347012181461

🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 08133079957

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin kiπŸ’ƒ

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar MataπŸ’ƒπŸ˜

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin saukiπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta kasance bazawara hadine da ko haihuwarki nawa akayi maki shi Zaki koma tamkar budurwa Wanda ko Wanda Kika aura zaisha mamakinki Wanda hakan Kuma wata hanya ce ta kankanrowa kanki daraja da k'ima ne zawarawa ku matso karku Bari ayi babukuπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

Akwai hadin Mai jego , kunsani mace na rasa mafi yawa ni'imarta yayin haihuwa wata ma Zara karu ne to indai kikayi wannan hadin Ina tabbatar maki da cewa Zaki hade ciki da waje gabanki zai ciko sosai in karuwa kikayi K'arin zaizo ya hade tsaf sannan Zaki samu dawamammiyar Ni'ima

KADAN DAGA CIKI WASU KALOLINπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

Kalolin gumba
Kalolin matsi
Kalolin gari
Kalolin tsumi

Zumar dabino
Zuma Mai rubutu
Zumar goron Tula
Zumar ridi

Dahuwar kaza
Dahuwar zabo
Dahuwar zuciya
Dahuwar ciccibi
Dahuwar tsoka Tara
Dahuwar Yan shila
Dahuwar kwai Mai rubutu

Turaren mallaka
Turaren Mara
Turaren tsugunno
Turaren k'irji
Shuumar humra
HATSABIBI turare
Hatsabibiyar humra

Matan gaske
Maltinat Mata
Shayin Mata
Tsumin kankana
Sirrin tafin k'afa

Akwai sirrika na mallaka da hadin farinjini
Akwai sirrin samun farinjini ga wadda ta rasa mijin aure ko wadda takeson samun farinjinin sana'a
Akwai hadin farinjini na matar aure
Akwai kwallin mallaka
Zoben mallaka
Set na Jigidar mallaka

*Yar uwa abubuwan fa da yawa sosai , Wanda in nace Zan tsaya bayyanasu anan wannan page din bazai Isa ba , Ina sokoto Ina aikawa kowane gari dake cikin Nigeria da Niger ,kwatano da Ghana , karku manta adade anayi sai gaskiya , ga Mai sayen d'ai d'ai ko masu siyan sari , ku tuntubeni ta wadan nan numbersπŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»

07069711327 or 08133079957 call or Whatsapp ,Ina maraba daku customers😍😍😍😍😍

Masu buk'atar ganin kalolin kayana to kuyi sarving wannan number 08133079957 sannan kuyi min magana Nima nayi sarving number ku ta hakanne zaku dinga ganin kayana da zarar na d'ora, ngd sosai taku maman yusuf likitar mata😊😊😊😊😊😊😊😊😊








Bayan Sallan Isha'i su Abba suka musu sallama suka tafi.

Grandma bataji kunyan kowa ba wuraren 10 ta kwalama Du'a jira agaban su Mom da Kaka dake falon sama tace "Du'a oya zokisha magani ki kwanta" fitowa tayi daga dakinta inda su Nana suke sanan ta taho dakin Grandma din, Kaka ta ballama Grandma harara, saida tabata magungunan dare sanan tasa taje tayo wanka sanan ta kwanta akan gado sai bacci daman tagaji batai na rana ba yau, Grandma kuma tafice taje tasame su a falo tashiga hiransu, ahankali Mami tazame ta taho dakin Grandma, zama tayi ahankali abakin gado tana kallon Du'a din dake bacci, tadade tana kallonta kafin ahankali takai hannunta tadaura asaman kanta tana shafawa kaman ta tasheta ta rungumeta takeji.

Washe gari da sassafe aka tadata aka mata turare dawasu abubuwa dabatasan na meba kafin mutane su cika gidan, danyau za'ai wankin Amarya, gobe jumma'a Asa lalle da yamma walima, sanan jibi asabar jinin biki dakai amarya ahakama dan shege Asad yace shi bayason wani event yace musu ko sunyi bazaije ba kuma sunsan zai aika saisa basuyiba dan Sharif yazo yahada dinner.


Wuraren 9 Abba da kannenshi sukazo gidan dawata katuwar trailer na kayan daki, Grandma tai mamaki bata taba sanin zai mata kayan dakiba dan tuni tamata komi, some of kayan dakinta ma Muhammad danta dukya turosu daga UK but dudda haka bazata taba hana Du'a kayan da mahaifinta yamata ba, Sharif takira yahada trailer da security aka tafi da kayan gidan Du'a, Grandma ta aika trusted friends dinta da some yan aikin data kwaso aje gidan a jera kayan tama Abba godiya da kannenshi suka tafi.

Wuraren 2 na rana aka fara event din ana kidan kwarya, Mami dakanta da shirya Du'a cikin wani hadadden lafaya, da kyar ta iya hadiye kukan datakeji she can't believe yarta tai aure bikin ta ake, ita Du'a din tai zuru zuru tana neman fara kuka kaman yau za'a kaita komi wani iri yamata, aka fita da ita tsakar gida su Rahima duk sukazo suna kallon yanda ake wankin Amarya ana waka suna amshi suna rawa the event was fun sai wuraren 5 aka gama, dakinta Grandma takaita dan tai wanka taci abinci tasha magani tahuta tai bacci haka akayi kuma.


washe gari sa lalle shi dj aka kira akai decorating compound din, ga masu lalle sama da 30, ja, baki duk wanda kikeso za'a miki, sanan ga Ogan masu lallen da ita ce zatama amarya kadai, fitoda Du'a akayi cikin wata vilisco atampa red worth 200k ana rawa sanan Mami ta zaunar da ita akan filo dj yasaki kida aka fara rawa ana mata lalle gidan yacika makil, ihu Rahima data fita waje tayi tace "agyara ga ango zai shigo yabiya kudin lalle" gyarawa akayi, Mom dake tareda wasu kawayen ta data gayyato yan Abuja duk suka zubama gate idanu, Sharif ne yafara shigowa cikin manyan kaya, saiga Asad yaci wani mahaukacin faran shadda yasa bakin glass a idanunshi fuskar nan nashi bayabo ba fallasa yay kyau sosai, saiga wasu abokanansu guda biyu suka shigo Dj nasaki wani sabon kida.

Ahankali Asad ya tsaya agaban Du'a da aka gama zanama lallen hannu daya hadu sosai yana kallonta ta cikin glass, dudda kanta akasa amman tai bala'in kyau, hannunshi yasa ahankali yazare glass din yamikama Sharif dake gefenshi yana wani irin kallonta cikeda so, sanan yatura hannunshi a aljihun riganshi yaciro wrap na yan 1k sababbi guda biyar, ahankali yace "Du'a" dago fuskanta tayi ahankali takalleshi, wani dan lumshe ido yayi yabude kafin ahankali ya ijiye mata wrap din kudin ajikinta daya bayan daya, sanan yakara sa hannunshi a dayan aljihu yaciro 5 more ya ijiye mata, sanan yamikama Sharif hannunshi batare daya kalleshi ba, dasauri Sharif yaciro 5more yabashi sake zuba mata yayi, sanan yasake niko hannu aka sama 5 again yasake zuba mata, saida ya ijiye miliyan biyar duk Mom na kirgawa sanan suka wuce suka tafi ana mugun ihu, sai wuraren 4 aka gama sanan taje tai wanka lallen yamata kyau ja da baki abinku da amarya sanan aka shiryata cikin wani leaur abaya akazo walima sosai tai kuka dan waazin ya ratsa jikinta gani take mafarki take, dan she can't believe itace ke aure Amarya, duk wanan jama'an datake gani sabida itane sukazo wajen nan ga Grandma da mutane wai ahaka ma dan gobe asalin ranan biki batayiba danhar ministers ta gayyata.



Ance rana bata karya ko, yau asabar ranan biki, gabaki daya Du'a farkawa tayi kaman ma batada lpy, kana ganin fuskanta kaga fuskan wacce jira kawai take ko murmushi ne kamata tafashe da kuka, gashi tayi wani arnen kyau tai fresh, yau magungunan da kalan wankan turaren da aka mata daban ne, biyonce makeup artist aka dauko tamata makeup ta shirya cikin wani white gown aka gyara gashinta da Solange tamata akai parking aka mata dauri da head dinta aka zubo da gashinta ta tsakiyan ashoki, subhanallah, yau duk kunyan Mami dataga yarta rungumeta tayi sai kawai tahau kuka, shigowa Asad yayi shida friends cikin shadda da za'ayi couples pictures photo shoot, duk iskancin shi da boye abinshi saida ya rungume matarshi agaban kowa yana ganinta su Rahima sukahau ihu, Mami kuma tashiga daki kunyan siriki, sanan ahankali yariketa yamanna mata peck a forehead aka dauki hoton, kana ganin Asad kaga akwai wani special happiness dayakeji na musamman yau, kusan 2hrs akayi ana hotunan sanan suka sake mata manni shida abokanshi tunda ba dinner zokaga kudi afalon Grandma harda dollars dan da Asad da Yayan Mami da matarshi dasukazo jiya da daddare dukda dollars suka mata manni, Mom da yaranta sai suka dawo yan kallo. Sha'aini akayi nagani nafadi manyan mata na minitoci da ministers duk sunzo bikin manya gidaje biyun nan sun cika makil, tun around 1 Du'a tafara kuka sabida yanda duk wanda zaizo fada ake mata akan zaman aure, gabaki daya batada joy tai zuru zuru tai wani shegen kyau kuma.


Wuraren 5 sabida Asad ja'irin yaro ne mara kunya motocin abokanenshi sukai layi kofar gidan Grandma wai sunzo daukan Amarya, da Ammi taji labarin salati tahauyi tace "jama'a yau naga da, wai Asad harya tura motoci yo saikace wani gari za'a kai Amarya"


Wani sabon wanka Grandma tasa Mami tamata na turare bayan tai sallan magrib sanan aka kawo wani lafiyayyen lafaya aka sama ta sarkan gold aka shiryata tsaf aka lullube mata fuska sanan Mami tafito da ita aka kaita wajen Kaka fada tamata sosai sanan tace dare yayi tagaji amman gobe zatazo yaduba gidan nata, sanan aka kaita wajen Abba da kannenshi fada suka mata sosai dayasa tasha kuka sosai, fitoda ita akayi ana waka ana rawa aka kaita gidan yan uwan mijin, Ammi rungumeta tayi sanan tamata kyauta na darham dubu daya suma ne kawai Mom batayiba sanan aka mata wazai, Ammi tasa tai sallan isha'i sanan aka fito da ita, akofar gidansu taga Grandma tsaye tana magana dasu Sharif dawani irin sauri ta fizge hannunta Grandma jitayi anririketa ana kuka sosai, tace "Grandma dan Allah ni awajan ki zan zauna please Grandma, dan Allah bazan ba" duk dauriyan irin na Grandma saida tadan koka rungumeta tayi sosai tana mata wasu maganganu akunne, sanan takaita tasata amota tarufe sosai Du'a ke kuka kaman zata mutu, Grandma ma Hawaye ta shirya tana tsaye aka wuce da Du'a amota zuwa gidan mijinta, Kaka da Mami ne kawai basu bitaba ita Kaka gajiya ce dan dataje, amman Su Mom da Nana duk sun bisu.

Wani anguwa sukayi acikin Asokoro District, anguwan shiru babu hayaniya gaban wani dankareren gida da ita kanta Mom gani tayi yafi na Grandma da gidan iyayen mijin dayake Minister ma kyau, wani security mai uniform ne yabude gate din motoci suka shiga, Allahumma Barik! Mom taji Nana dake kusada ita tafadi sabida haduwa gidan, parking aka yiyyi suka fito, Babban kanwar Grandma da Grandma ta damka mata amanan Du'a da matar Muhammad Yayan Mami ne suka fitoda Du'a daga mota kanta na kasa, gasu Rahima da Mariya banda Aneesah, gawasu yan uwa, da kanwar Su Abba itama sai kalle kalle take baki yaki rufuwa ana rawa ana wakokin kawo amarya bismilla akasa tayi sanan tashiga gidanta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login