Showing 42001 words to 45000 words out of 153675 words
hannu, kin bashi hannu Sharif yayi yana kallonshi still yace "lpy maikazo nema? Kokuma nace wakake nema?" sake sosa meya Alhajin yayi yace "wlh naje ba wata yarinya yar fara haka nabiyo naga tashiga gidan nan, inataso namata magana tun achan amman dayan datake tareda ita taja hannunta tahanata magana dani wlh, dan Allah ko zan iya ganinta kokuma zaka hadani da mahaifinku dan naga kaman kai yayanta ne naganka fari kaman ita dudda tafika fari da kyau" yay maganan yana lashe baki yace "Allah yayi mace awurin nan wlh" wani irin daure fuska Sharif yayi ganin tsohon banza ne, hakan yasa yace "sunana Sharif, kuma yarinyar dakake magana matata ce, ka kama girmanka ka tattara inaka inaka kabarmin kofar gida kafin nahadaka da hukuma" wani irin kwalalo idanu yayi saikuma yadaura hannu akan saman bakinshi yace "assha ai bansan matarka bace, bansan matan aure bace wlh nagayamaka bata kulani ba inda ace takulani tagayamin tanada aure daban biyota ba wlh, amin afuwa nabarka lafiya" yajuya yashiga mota dasauri sukabar wajen wani irin tsaki Sharif yaja yabi motan da kallo yace "tsohon banza kawai" saida yaga su fita daga estate din sanan yawuce yatafi masallaci.
Sharif na tsakar gida yana alwala yaga shigowansu itada Razika tana goge fuskanta da gyalen abayan dake kanta idanunta sunyi ja sosai, bama su luradashi ba suka wuce ciki, falo suka shiga kallo daya Hajiya dake zaune akan kujera tana magana awaya tamata tagano wani abu dasauri tacire wayan daga kunnenta tace "zan kiraki Hajara" katse wayan tayi takalli Du'a da Razikan da duk suke atsaye sun kasa karasowa gani suke kaman tana ganinsu zata gane abinda yafaru, yunkurowa tayi tana kallonta still tace "why did you cry Du'a? Maiya sameki?" Dan zaro ido tayi this is the first time datasan tama Grandma dinta laifi sosai, Grandma data taimaketa tabata freedom shine daga fara fita ta hartaje hotel ita maiyama kaita taje, duk ta tsaya tana tunanin nan zuciyanta fall da tsoro batare databama Grandma dinta amsaba, juyakai Grandma tayi takalli Razika tace "maiya sameta take kuka"? Baki Razika tabude zatai maganan da sauri ta tattaro duka karfinta ta tari numfashin Razika ahankali tace "Grandma hannun matan zafi sosai kuma gashi tadade kaina ke ciwo" sosai Grandma ke kallonta, ga idanun nan nata sundan kumbura alamun tasha kukan tace "to dan kanki na ciwon kitso sai kiyita kuka banace kidena all this abubuwan ba keba yarinya bace"? Gyadama Grandma kai tayi hawaye nasake taruwa a idanunta tace "sorry" ganin tana neman sake kuka yasa taidan murmushi dan she looks damn cute tace "zonaga kitson" tahowa tayi ahankali gabanta nafaduwa sosai ko kadan bataso tama Grandma dinta karya ba, zama tayi gefenta, Grandma tabude kan tana kallon kalaban dayay bala'in kyau tace "wow daman abu mai kyau yafi bada wahala, kinga yanda yay kyau kuwa, wow oya jekiyi salla kiyi wanka kizo nabaki abinci da paracetamol kisha" gyadamata kai tayi ta tashi ahankali sama, Grandma takalli Razika dake tsaye itama tace "sannu kinji Razika, Du'a dukta wahalar dake, jeki daki kiyi salla kihuta" ahankali tace "to" tawuce, tashi tayi itama dayake hijabinta nakusada ita dan tariga tai salla yasa ta tashi ta shimfida dadduma danyin salla.
Takwas daidai yabaro uban mutanen dake kan layi yafito dan yagaji iya gajiya, juyawa yayi yakalli security dake biyedashi abaya yamika musu hannu yace "car keys, u can go" daya daga cikinsu ne yadauko key daga aljihunshi yamikamai yace "Sir daka bari mun maidaka gida is not safe for you to be driving alone" dan yatsine fuska yayi yace "it's okay" juyawa yayi yakunna mad ride dinshi yabude kofa yashiga sanan yatada motar, tafiya mai tsawo yayi sanan yakai gaban wani eatry, shiga ciki yayi sanan yay parking inda ake parking ya kashe motar, wayanshi yadauka ya daddanna sanan ya ijiye wayan kan cinyanshi ya jinginar da fuskanshi jikin kujera tareda lumshe ido yana fuzarda iska, Asad wani irin mutumne da idan zaka kwana kana kallonshi bazaka taba tantance wani yanayi yake ciki ba sai idan kai mai lurane.
Knocking motarshi da akayi yasa yabude idanunshi ahankali yadago kanshi, wata doguwan fara mace ce tsaye gaban kofan tana sanye dawani arnen half gown daya tsaya daidai gwuiwanta sanan an tsaga tagaban da kadan yarage ba'a ganin pant dinta, kanta sanyeda attachment daya zubo har waist dinta taci uban makeup a fuska dayamata kyau ba laifi ga hill akafanta mai tsinin gaske, yarinyan dan kyau Allah yayi kyau ga hips ga boobs duka, danna lock din motar yayi kofan yabude hakan yasa tabude kofan ta shigo ta zauna tareda maida kofan tarufe sanan tajuyo takalli Asad din dake kallonta bayabo ba fallasa murmushi tamai tadan juya idanu tana chewing gum dinta tace "why call me wajen gari haka, wajen garin ma this local place, you are so lucky ma danazo" shiru yayi yana kallonta ta duhun harta gama tana wani yatsine yatsine, jin shiru yasa takunna flash din iPhone 11 pro max dinta tadaga ta haska fuskanshi tana kallonshi kaman yanda ko gezau baiyiba kallonta yake tace "woooww, bansan cewa mahaifinka nada kyakkyawan thick sexy boy hakaba, so you are the famous Asad da mahaifinka always talks about, only son, his father's pride, wowwww" cikin thick voice dinshi yace "would you mind turning that off" wani irin lumshe ido tayi kafin ahankali tasauke wayan ta kashe flash din tasan Alhaji yana yawan bata labarin Asad dinshi but bata taba sanin babban Matashi saurayi haka bane mai jini ajika ba gashi kyakkyawa yafi baban shi kyau sosai, ahankali tace "why did u call me here" shiru yamata yakai kusan 3min sanan yace "inaso kirabu da mahaifina ne!" dawani irin sauri takalleshi saikuma tanuna kanta tace "ni Zinariya kake cema narabu da mahaifinka? Sugar Dady nawa? Anya kasan girman abinda kake fadi kuwa, dakakirani cemin kayi we will talk business zakamin proposing offer da I can't resist saisa nazo, is this the offer"? Dauke kai yayi daga kallonta yajuya yana kallon waje yace "sunanki Zainab Garba Habu from kano, anguwan uku layin Murtala hamisu house number 3, mahaifinki yarasu, mahaifiyarki nada rai ita ke kulamiki da yaronki mara uba kekuma kina nan Abuja kina karuwanci dan kisami kudi kidinga turamusu....." yanda yake maganan komai waye sai wani kalan natsuwa yashigeka, batare daya kalleta ba yace "kaman yanda nagayamiki awaya I have an offer for you bana karya is true I have that offer, inaso kirabu da mahaifina is exchange ma 10million naira, gida akowani kasa kikeso acikin kasashen waje da visa da passport miki da mahaifiyarki da kannenki dakuma danki inkin yarda" tunda yake maganan jikinta ke tsuma amman tadaure tahana kanta tanuna tadai daure takalleshi tace "sabida 10million ne zan rabuda Alhaji shikemin komi, yabani kudi naturama yan uwana akan me zan rabudashi sabida yan chicken change dinan naka da balallai ne kabani ba" hannunshi yamika yadauko wani envelope daga kujeran baya yadawo dashi gabanta yabude yazaro takardan ciki yamika mata karba tayi ahankali tana kunna hasken wayanta tana dubawa maida kanshi yayi kan hanya yace "I am sure u can read, wanan agreement ne da lawyer na yarubuta nariga nayi signing inhar kin yarda zaki rabu da mahaifina kibarshi har abada without having any form of contact dashi aboye to komi dana fadamiki nakine sanan inda daga baya kikazo kika saba alkawari to inada right na na kulle ki agidan yari but all this saikin yarda ne zaki iya signing" duka abinda yafadi haka yake arubuce awajen, Alhaji nabata kudi but baitaba bata kudin dayafi 500k ba, yana bata kudi 50k 60k tasaima gidansu abinci, yasata awani gidanshi kullum ya ijiyeta cinta kawai yake amman yaki aurenta kotamai maganan aure saiya cemata shi bayida ra'ayin kara aure amman komi yamata, ga motanshi daya daya ijiye mata dudda bai bataba amman tana hawa, yanzu ga kudi malala har 10mil da rayuwa kasan waje manta manta, ubanme Alhajin ke tsinana mata banda uban jaraba yacita kusan sai shidda arana duka baya wuce 1min, sai bakin jaraba bakarfi kaman ammai baki anya bazata karbi wanan offer ba.
Anjiyan zuciya tasauke dashi kanshi saida yaji, sanan takalleshi dudda aduhune bai hanata kallonshi ba tundaga kai har zuwa kan cinya, yanda gaban wandonshi yadan tattaro yataru waje daya yay tsaho kaman wandon ya kwanta kan wani luteten maciji ne yasa tawani hadiye muyau, ko Alhaji nada zankaleliyan azzakari balle danshi kawai tashi ta kwan biyu ne, Allah yamata girma gatada shegen jin sha'awa amman yana shiga yakawo abin tadaina functioning sabida tsufa amma yanzu tasamu tadan dandana yaron nan nashi ai sharrr daga ganin wanan Allah zaiyi karfi da kuzari ajikinshi, gyaran murya tayi tace "kanada pen tareda kaine" hannunshi yamika yadauki pen batare daya kalletaba dan she disgust him yatuna ita ubanshi keci saiyaji kaman ya shaketa anan tamutu, mikamata pen din tayi ahankali takarba takai bakinta tadan gatsi duwawun byron tana kallonshi yanda ko kallo bata isheshi ba, zaro byron tayi daga bakinta tace "inada sharadi daya nima, gabaki dayan abubuwan daka rubuta anan nayarda nima kuma inada sharadi guda daya tall kana yardan mini zanyi singing" batare daya kalletaba kai tsaye yace "say it" dan gyara zama tayi tanawani irin kallonshi kafin tadan ciji lips dinta tace "inaso kacini muyi one night stand I promise no emotions attach kasan aiki nane karuwanci danka kwanta dani bazaisa narikeka ba konace dole saika soni, kawai kamin ne u are so classy, young, educated, rich and above all u are damn handsome gashi Allah yamaka jiki, zaka cini din? Ina bukatan kasa na manta da mahaifinka ta hanyar zuxxubamin ruwanka adurina yakora na Abban ciki sabida na manta dashi".
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️ M SHAKUR
EPISODE 2️⃣6️⃣
daurewa yayi iya daurewa danko kadan baiso tagane yanayin dayake ciki but maganan datayi kiris yarage bai koro amai acikin motan ba, hakan yasa yakasa magana dawuri kafin ahankali yace "it seems u are not interested in my offer, keep the paper and get out of my car" ganin yanda babu wasa tattare dashi yasa tadanyi murmushi tace "wow yanda Abban ka keda raha bansan cewa zai iya haifan murdadden mutum haka ba, anyway naji tunda u don't wanna fuck me u have to add 2min akan kudin idan kayarda then we have a deal idan baka yarda ba we don't have" yana kallon waje har lokacin yace "deal zan baki 12M" signing paper tayi sanan ta mikamai hannu yasa yakarba yace "zan aiko miki da kudinki and everything dana fadi gobe with a copy of this document dakikai signing excuse me" wani irin murmushi tayi tacigaba da taunan cingam dinta tace "I am curious so I have to ask this question kana tunanin ayanda Babanka yake sabida nabace na barshi bazai nemi wataba ne?" batare daya kalletaba yace "at least idan baki zai dawo gidanshi to his family" wani kalan dariya tasaki tana tafa hannu saikuma tanuna shi da yatsanta dayasha uban nails tace "I am sorry Asad but bari nagayamaka this kaga mahaifinka neman mata nacikin jinin shi ne, kaga dudda yana taredani nasan cewa nice best dinshi da nikadai wacce ya ijiye akarkashin shi but still bai hanashi cheating on me ba yanabin wasu up and down, agabana baya kunyan kallon mace kaman zai cinye ranan nan harwata yar kyakkyawan yarinya yadinga kallo a saloon daya kaini, kawai zama nakeda shi sabida banda wanda yake kashemin kudi irinshi but baban ka is a certified cheat" batare daya kalletaba yace "can you get out of this car please" dan dariya tayi tana kokarin bude kofa tace "sure mana ganinan ma fita nake, but know this, bin matan Baban ka kana basu kudi dan surabu dashi is not a problem dan karuwai irinmu are just after money zamu karba muwuce, the problem is kudinka gabaki daya saiya kare akan babanka ne, that Man bayason mahaifiyarka yace batada komi kaman bamace ba haka take gar........" wani irin ihu daya dakamata yasa batasan lokacin datai wani irin tsalle tafadi waje akasa daga motan ba bura'uban wlh ta bala'in firgicewa, kunna motar yayi baima tsaye rufe kofan side dinta yake abudeba yawani irin yi reverse da mugun gudu tai flat akasan wajen danda sai marfin motan side dinta ya kwaye mata fuska yawani wanke ta da kura yabar wajen.
Yadade yana tuki sanan ya tsaya awani masallaci akan hanya yay salla sanan yafito yashiga mota yana tuki yana lumshe ido yana budewa, he just needs some time alone, he needs fresh air, kaman yatafi airport yashiga jirgi yabar garin yakeji amman bazai iyaba, he just wants to get away daga gidansu this night baimasan kowa ya ganshi na gidansu, yana tunane tunanen yakai anguwan su kasa karasawa yayi gidansu kawai saiya sami kanshi da tsayawa gaban gidan Hajiya horn ya danna hakan yasa Maigadi yafito ganinshi yasa yakoma yabude gate jan motan yayi ciki, yadade zaune a motan sanan yabude yafito yay ciki, ahankali kaman mara gaskiya yay sallama chan kasa yabude kofan falon yashiga, Grandma na zaune kan kujera ita kadai a falo tana kallon gidan Badamasi a Arewa24 ga bowl dake cike da sliced fruits ajikinta tajuyo da kanta, kallo daya tall tamai takarance shi tsaf, maida kofan yayi yarufe ahankali yakaraso cikin falon har zuwa gabanta ya tsaya, cikin wani kalan yanayi na bala'in sanyin jiki yace "har yanzu dakina na nan Grandma"? Duk gidansu Ammi shi kadai kecema Hajiya Grandma dan sauran gabaki dayansu Hajiya suke cemata, tunda yaga yanda Ammin shi tamaida Hajiya Mahaifiyar da Batada shi dan Ammi batada Mama, Maman Dadsuka raineta, tunda yaga yanda Ammin shi kesonta itama takeson Ammi yamaida Hajiya kakanshi saisa yake cemata Grandma, yawanci idan yana cikin kunci ko wani abu na damunshi wajen ta yake zuwa yakwana dan musamman tamai dakinshi agidan, saisa dazaran yazo wajen ta Ammi bamata nemanshi sai hankalin ta ya kwanta.
Ahankali tace "Asad are you okay"? Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, dan Jim tayi tana kallonshi sanan tace "jeka kwanta dakinka na nan, nakawo maka wani abu ne"? Girgixamata kai yayi yace "a'a I will eat in the morning" yay maganan yana hawa stairs, falon saman yawuce da dakunan dake wajen yay wani dan corridor da aka jera flowers awajen wanda bazaka taba sani da flower awajen bama, ahankali yabude kofan dake wajen yashiga dakin dakenan fess fess gahotonshi da aka makala a bango lokacin yay graduating a school a UK dashi da Grandma ne ajikin hoton suna murmushi duka.
wa.me/+2347012181461
💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫
✍️M SHAKUR
Free page
chat me up by clicking on this link wa.me/+2347012181461
EPISODE 2️⃣7️⃣
Fadawa kan gadon yayi batare dayacire daidai da takalmin kafanshi ba balle kuma ayi maganan kaya, sosai kanshi kewani irin sarawa, he's so tired and everything and anything, he's working damn hard to keep his whole family happy, shi baida matsala idan da Dad zai natsu yace aure zai kara yasan Ammin shi she won't object to that dan tasan yafi mata alkhairi, but wanan wulakanta Ammi dayake yi yafi komai bakantamai rai, shi bawai yasaketa ba kotamai wani laifi ba amman saiya kauracemata dasu yaranshi for months kuma bawai yaje anywhere bane yana nan Abuja tareda matan banzan shi, yasan once Zinariya takarbi komi dazai bata gobe ta tafi zai dawo gida he hopes from there shi And Ammi can work something together, wani zubin he understands his Dad in the sense that auren hadi aka mai da Ammi but that doesn't zama excuse nashi dazaije yana Zina up and down, Ammi is very very sick low BP takeda shi ita ba high BP ba, and low BP yafi dangerous da high BP mutum can yanke jiki yafadi at any time yamutu, akanme Dad zai dinga wulakanta Ammi eh yamaida ita kaman trash his mother is very sick dudda bata nunawa, but yaga tanashan drugs aboye, gashi sai ramewa takeyi, she's depress dan yasan Ammin shi nason Dad sosai kodaga yanda take luradashi ma zakasan hakan he just wish yanada power to change things arayuwanshi, he wish ana iya chanza mahaifi, hannunshi yakai ahankali ya share wani dan gajeren hawayen daya zubomai ta gefen ido sanan ahankali ya fuzar da iska waje mai zafi, ko minti biyu baikaraba bacci yay awon gaba dashi mai nauyi gaske yana sauke ijiyan zuciya daman ance behind every thought face akwai thousands of weakness aciki.
Wuraren 5:30 nasafe Grandma tabude kofan dakinta tafito, hanyar dakin da Asad keciki tayi, ahankali tasa hannu tabude kofar tashiga yana bacci har lokacin baitashi ba ga takalmi nan baicireba kayama haka, maida kofan tayi tarufe sanan takaraso tazauna abakin gadon, ahankali takai hannunta taciremai takalman ta ijiye sanan tajuyo da kanta takalli fuskanshi tana kallonshi, harga Allah tana bala'in son Asad samada kowani d'a agidan nan, why because Asad might look harsh kana ganinshi zakaga bakin halinshi but he's weaker than any other person agidan nan dan abu yafi damunshi kan kowa, gashi da zuciyan nema dudda Asad baitaba nunawa ba ita tariga tasan yasan komi gameda halin Baban shi saisa yana gama school yanemi jari daga CBN batare daya karbi kudin Babanshi ba yabude kampanin kanshi cikin ikon Allah kuma kampanin sai albarka yake, yay wayon nanne sabida duk ranan da mahaifinsu zai juyamusu baya he will be able to take care of his family, bambamcin shi da Sharif kenan, Sharif is very nice but Asad yafishi hankali da hangen nesa dudda idan angansu kowa will go for Sharif dan physically yafi kirki and more welcoming, Asad is just a small boy daya Goya responsibility alot abayanshi saisa yake bata tausayi, she just wish zai natsu ya nemi mata ya aura koyasami natsuwa amman tsoron yanemi mace ma yake sabida baiso yagaji irin halin mahaifinshi beside ance blood is thinker than water, saisa gashinan ne kawai bakowa ke ganeshi ba. Hannunta takai ahankali tashafa tattausan sajenshi tace "kai tashi kayi salla" da kyar yabude ido, ahankali yace "okay Grandma " tashi tayi tawuce tafita daga dakin, dakin Du'a ta shiga tabitada kallo yanda take baccin ta hankali