Showing 138001 words to 141000 words out of 153675 words

Chapter 47 - Kyawuna Jarabta Ta Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

15 Dec 2024

622

classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.

Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.

Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.

dawani irin sauri Dad jikinshi narawa sosai yana binta da kallo kaman maye yace "Du'a oya shigo shigo me kika kawomin"? murmushi tayi tashigo dakin zata kara so kawai taga Asad yasha gabanta idanunshi sunyi jazur yana wani irin kallonta tray hannun nata ya amsa ya ijiye agefenshi sanan yakalleta strictly yace "leave this room" dasauri Dad yace "ha'a kai lafiyan ka Son, yarinya tamin juice bazaka bari ta kawomin ba" dawani sauri shima Dr dake kallon Du'a y'ace "wlh Alhaji matar danka akwai kyau kaman balar........""I said get out!!" Asad yawani daka mata tsawa dayasa takoma baya harda dan gudun ta dan dakin yakusan rabewa shi kanshi Dr kasa karasa maganan yayi, dawani irin sauri Du'a tawuce harda dan gudunta tafice tana kokarin hana kanta kuka but abin ya bala'in mata ciwo yakuma bata kunya agaban Dad da likitanshi yake mata ihu haka.


Cikeda masifa Dad ya hayayyako ma Asad daga kwance dayake yace "kaiwai wani irin yaro ne Asad kome kayi bana blaming naka but I think nabataka dayawa, yarinya mundawo daga asibiti tayomin juice takawomin baka bari takawomin ba kama yarinya ihu ka kadata waje agabana sabida bakada respect and regard towards me waya gayamaka anama mata ihu eh? Kataba ganin nama taka uwar ihu"? Wani irin kallonshi Asad yayi ranshi abace, zuciyanshi namai zafi sabida yanda Dr Dad yakalleta haryana wani yaba kyanta akule yace "Dad I don't want tana yawo agida ba hijabi ai bamu kadai bane" wani kalan yunkuro wa Dad yayi kaman zai daki Asad din dan ranshi yamugun baci yace "to uban waye bare agidan eh?" gar da gar yakalli Dad sanan yakalli Dr shi yace "koshi bare ne an haramun ne ya kallan min mata so I don't like it" yanda yay maganan ba Dr kadai ba koshi Dad saida gabanshi yafadi, Asad rashin kunyanshi number daya ne ko kawaici baidashi kafinma yafadi wani abu Asad din yajuya yafita azuciye yawani bugomusu kofan dakin nasu, yunkurowa Dad yayi zai sauka daga kan gadon dasauri Dr yatareshi yana kallon kofa sanan yakalleshi yace "lafiyan ka kalau kuwa Alaj? So kake katona mana asiri ina zaka" cikin fushi sosai Dad yace "ka barni Dr I want to see where that spoilt brat is going ne, bakaji abinda yafadi game dakai bane eh? Kana likitan mahaifinshi zai gayamaka magana haka eh? Sabida nabarshi yataso yanda yakeso yake gani kowama daidai yake dashi? Hauka zaiyi sabida yarinyar nan sabon shiga danya dandanna abinda tun kafin yazo duniya mu muka sabaci" bubbuga kafadan Dad Dr yayi ganin sosai Dad da gaske yake masifan yace "dan Allah Alhaji kaga calm down kar jininka yahau da gasken gaske karyan damuke yadawo gaskiya please, ni banga wata bakar magana a maganan Asad bane kai kana ganin idanunshi kasan ur son is such a jealous husband, mahaukacin fitinannen kishi Allah yamai kawai" komawa Dad yayi ya kwanta yace "yaci uwarshi da kishi shegen yaro mai bakin hali kawai" Dad yacigaba da masifa da kyar Dr yay calming nashi down......



Amugun zuciye yay sama, direct dakin dayasan nan ne dakinsu Ammi yayi dan baitaba zuwa zaman ba dan Dad baya barinshi zuwa ko nan da chan, wani irin bude kofan yayi cikin fushi yashiga dakin yana maida kofan yarufe yana kallon Du'a data zauna kan gadon su tai crossing legs tana daddanna wayan Ammi tanadan murmushi kaman bamatasan mutum yashigo dakinba, baiyi wata wata ba yay gabanta yana zuwa wani irin fizgota yayi tsaye tareda kwace wayan Ammi ya yar yawani irin bugata da bango ya matse yana wani irin kallonta da idanunta dasukai mugun sha, cikin kakkausar murya dake nuna tsananin kunci yace "wlh duk randa kika kara fitowa waje babu hijab ko mayafi ajikinki I will shoe you the other side of me" dudda gabanta na mugun faduwa dan ko shaidan yaga fuskan Asad din saiyaji tsoro daurewa tayi tahana kanta kuka takalleshi, cikin dakewa takalli gaban riganta daya rirrike tace "saken mini riga Asad!" wani irin kallonta yakeyi batare daya saketa ba, wani kalan ihu tamai dayar muryanta tace "I said kasaken mini riga!" ahankali yana wani irin kallonta kawai yaji yana sakin gaban riganta ahankali kaman wanda ke tsoro kafin yakarasa sakinta gabaki daya, gaban rigan nata takalla sanan takalleshi ido cikin ido tace "tell me nawane sadakin dakamin wayau kabiya ka aureni I will call Grandma tamaka refunding kudinka duka, u feel sabida ka biya sadaki ka aureni bawai ina sonka ba u can do anyhow with me kana shouting kana yelling on my head kadaukeni kaman wacce batasan darajan kanta bane dakuma value kanta ba, enough I am tired of all of this, you think I am still that Du'a da aka wulakanta agidan iyayenta tahakura tahadiye and now kaima kanason kadinga anyhow dani, okay listen Asad, aure is not by force, I don't wanna leave the rest of my life everybody na stepping on me ana cin zalina, if you are not ready to treat me with some respect please please ka kama gabanka, I don't care after all bawai sonka nake ba, so this should be the last time dazaka kara zuwan min da this nonsense hauka display dakamin anan" tai maganan tana wucewa tai wajen kofa, kofan tabude ahankali sanan tajuyo takalleshi yanda yake kallonta jikinshi ko'ina yay freezing tanunamai waje tace "get out Asad!" Omg jiyayi wani kalan abu ya chakin mai zuciya, jiyayi kafafuwanshi da duk wani gaba na jikinshi ya sage kaman zai fadi akasa yakeji yakasa daina kallonta, kallonshi tayi eye to eye tace "I said get out kabarmin dakina Asad, as far as I am concern dagayau banda miji I don't want arrogant, wicked and crazy man like you as my husband babu abinda zanyi dakai I said get out" tasakemai ihu sosai hawaye na gab da zubomata daga idanu amman tahanasu zubowa, ahankali yadaga kafanshi dayay sanyi sosai yafara tafiya kaman wanda zaizube akasa kafin yazo tagabanta still yana kallonta yawuce yafita daga dakin ahankali wani irin buga kofan Du'a tayi da mugun karfi sanan ta jingina da kofan tana wani irin kuka tana shafa wuyanta dayake mata zafi sosai hakama bayanta dan sosai yabugata yakuma shakemata wuya, tadade ahaka sanan ta share fuskanta tass takarasa gaban wayan Ammi daya yar akasa ta tsugunna tadauka wlh wayan yafashe, fashewa da kuka tayi sosai wani irin mahaukaci ne wai Asad.


"Du'a" taji muryan Dad ya kwalamata kira, dasauri tamike tana shashare fuskanta tace "na'am Dad ina zuwa".



8️⃣5️⃣



Bayi tashiga dasauri ta wanke fuskanta tass tasa towel ta tsane fuskan but dudda haka idanunta sun nuna alamun tayi kuka sanan tafito daga bayin hartasa hannu zata bude kofa tafita hakanan kuma saita kasa fitan, dawowa dakin tayi taja hijabinta dake kan dadduma tasaka kawai sanan tafito tasauka kasa tana kakalo murmushi ganin Dad a falo zaune kan kujeran shi ga Sharif agefenshi sai Ammi dake zaune tanamai slicing fruits, ganinta yasa Dad yace "Allah sarki yarinya baiwan Allah gashinan har idanunki sunyi ja, yasaki kuka ko" dasauri ta girgiza kai tana karasowa gabanshi tace "gani Dad" murmushi yamata sosai yanuna mata kujeran gefenshi yace "zauna I have something for you, Sharif daukomin wata yar jaka nan adakina" Ammi murmushi tayi tana yankan abubuwan datakeyi, Dad yasake duban Du'a y'ace "Asad wutan masifan dake cikinshi yasa yadawo kaman mahaukaci ma, kinga barinma gidan yayi ko ina yaje oho, Allah yasa shiba ba on garin bane balle indamu zai bace, dan gidansu koma ina yaje dolen shi yadawo dan inada zuwa asibiti gobe" fitowa Sharif yayi da jakan dashi baimasan lokacin da Dad yadauko jakan ba, hannu Dad yamikamai yace "bani kagani Sharif nama matar d'ana kyauta" bashi yayi, budewa Dad yayi sanan yaciro wani sabon MacBook a kwalinshi yamikama Du'a yana murmushi yace "taaadaaaa, it's yours my pretty daughter inlaw" murmushi sosai Du'a tayi tace "Dad laaaaaa, oh My God, Dad yayi kyau nagode" takalli Ammi ta tashi dasauri zatai wajenta dasauri Dad yace "ina zaki ai bamu gamaba" dasauri tawaigo takalleshi tace "zanje na nunama Ammi ne" murmushi Ammi tayi tace "koma yagama baki saikizo mugani yar Dady" dan murmushi Sharif yayi abinshi yawuce dinning dan hada coffee, sake bude jakan Dad yayi yaciro wasu hadaddun bangles na zinare guda biyu yace "ga warwaron zinaren ki kawo hannunki mugani" dasauri tamika ma Dad hannunta tana murmushi feeling so happy, ahankali Dad yakama hannunta yarike yana mamakin taushi fatanta sanan yasamata warwarayen ahankali yana murmushi shima yana kallonta yace "haka nakeson kidinga murmushi kina farin ciki kullum karki damu da Asad, gani gakuma Ammin ki we will never let u be alone" tsabagen farinciki bama ta tsaya tai godiyava ta tashi taje wajen Ammi da tagama yanka fruits din tanuna mata hannunta da kwalin Mac book din tace "Ammi kinga abinda Dad yabani" murmushi Ammi tayi tashafa kanta tace "tubar kalla akashe lpy Du'a" murmushi tama Ammi ahankali, cikeda so Ammi tace "to jeki boye adaki" gyadama Ammi kai tayi ta tashi tai hanyar stairs tai sama abinta ta ijiye, jitayi anbude kofan dakin dasauri tajuyo Ammi ne tashigo murmushi tayi tace "kina daki ma kina yawo da hijabi, cire kihuta" ahankali tacire hijabin ta ijiye Ammi tadan saci kallon wuyanta sanan ahankali takalli wayanta dake kan gadon tace "bani wayata Du'a nai dan waya" kallon wayan Du'a tayi sanan tajuyo takalli Ammi ahankali tasaukar da kanta tashiga wasa da yatsunta murya chan kasa tace "Mum sorry nafasa wayanki fadi yayi daga hannuna, wayan bamata kawowa" shiru Ammi tayi saikuma ta kakalo murmushi tace "shine kike magana haka, don't worry anjima zansa Sharif yasayomin kin sha maganin dama hadamiki"? Gyadama Ammi kai tayi tace "eh nasha" murmushi Ammi tayi tace "to zauna kihuta abinki gobe nafita idan sun tafi asibiti tunda basa zuwa damu muduba gari ko" gyadama Ammi kai tayi da sauri tana dan murmushi Ammi tajuya tafi, tai hanyar dakin Sharif dake nan saman.




8️⃣6️⃣



Sharif na kwance yana waya ayanda yaga Ammi ta shigo tafada kan kujeran dakin tadaura hannunta akan idanunta tana goge kwallan daya zubomata yasa dasauri ya ijiye wayan yatashi zaune yace "Ammi menene jikin Dad yatashi ne?" Girgizamai kai tayi tama kasa magana sai share kwalla datakeyi, dasauri yazo gaban kujeran datake zaune yana kallon fuskanta yace "Ammi menene, why are u crying" ahankali tace "Sharif is Asad" saikuma tafashe da kuka cikin kuka tace "narasa wanda zan sama Dad dinku ba lafiya, Sharif yazanyi da Asad eh? wani kalan murdadden yaro ne Asad"? Ahankali Sharif yace "Ammi mai Asad yamiki kuma" murya chan kasa Ammi tace "ina kitchen na aika Du'a takaima su Baban ku juice, wlh Sharif ina kitchen saida naji tsawan da Asad yadakama yarinyar nan ya kadata daki, shine nafito dasauri koda nafito naga shima yayi sama hakan yasa ban bishi ba, yanzun nan nashiga dakin kaga yanda wuyan yarinyar nan yay jajir abunka da fara fata, wayana itama yafasa, is Asad beating dat girl!" dasauri Sharif yakalli Ammi ahankali yace "no Ammi Asad bazai daki matarshi ba haba saikace baida hankali" shiru Ammi tayi tace "Sharif bansan wani kalan hali Asad kedashi ba, kwanakin baya I was so happy dan nadauka yafara sonta, wanan dayafara dukan yarinyar wlh bazan yardaba nama iyayen yarinyar nan alkawari zan riketa amana, I love Du'a dabazan taba bari kodan cikina yaci zalunta ba, bani wayanka kagani" ahankali Sharif dake kallonta yadauki wayanshi daya bari kan gado yabata, karba tayi tai dialing number Asad takirashi yakai sau biyar amman bai dagaba zata kara kiranshi na shidda ne Sharif yakarbi wayan yace "Ammi please let him be, zai dawo, shima kanshi yayi zafi" cikin fushi sosai Ammi tace "yazo yabani takardan ta dudda yariga yamaidata bazawara but that's not the end of life" wani kalan kallo Sharif kemata ganin ranta abace yasa baice mata komiba kawai sai hakuri daya cigaba da bata, wasa wasa har dare yayi dayan dare yayi Asad baidawo gidan ba.


Washegari!
Duk suna zaune a dinning wuraren 8 suna breakfast aka bude kofa aka shigo, Asad ne yana sanye da kananun kaya na riga da wando na puma da dark shade a idanunshi, duk binshi sukai da kallo Dad daya kasa daurewa yace "ai dabaka dawoba" yatsine fuska yayi, murya chan kasa yace "morning everyone" sanan yawuce hanyar dakinsu, ahankali yabude kofan daidai Du'a nagama parking plates din dattin dake dakin zata fito tana sanye da hijab brown daya tsayamata acinya irin na zaman gidan nan yamata bala'in kyau, kallo daya tamai ta dauke kai tai kaman bata ganshi ba tawuce ta gefenshi tasa hannu tabude kofa tafice abinta yajuya yana binta da kallo kirjinshi nawani irin racing, ganin tafito yasa Dad harwata yar ajiyan zuciya yasauke yace "jeki ijiye kwanukan kizo nan muyi breakfast" ahankali tace "to Dad" sanan tashiga kitchen din itakuma Ammi tamike tsaye ahankali tai dakin Dad.


Bude kofan dakin tayi ahankali tashiga tana kallon Asad din dake warware igiyan takalmin shi, ganinta yasa ahankali yadago kanshi yana kallonta murya chan kasa yace "good morning Ammi na" bata kula shi ba memo da Byron datagani akan side bed drawer Dad yasa tai wajen dasaurinta dauka tayi tadawo zuwa gaban Asad din tamikamai tana kallonshi, ahankali yasa hannunshi yakarba yana kallon memo da babu rubutu cikinshi yace "mezan miki Ammi" ahankali tace "Asad I think daman nina saka ka auri Du'a ko? Tom nidinne still nabaka takardan nan rubuta mata sakinta!!!!" wani faduwa da gabanshi yayi saida pen din yama subuce daga hannunshi yafadi baimasan yazaro idanu ba but sosai ya zaro ido yake kallon Ammi, cikin fushi Ammi tace "let's end this marriage dabakaso Asad dudda kariga ka maida yar mutane bazawara, inada yara mata harsu uku wlh bazan taba yarda mazajen su su wulakanta su suna musguna musu ba haryakai ga Asad kana dukan Du'a" dawani irin sauri yamike tsaye yana kallon Ammi speechless, cikin fushi Ammi tace "yes! dani yarinyar nan ta kwana kalau take ko tabo daya babu ajikinta, kana shiga dakin nan dana shigo wuyanta yay jazur kasan shi farin fata baya karya, Asad sabida kai baka da kunya under the same roof dakake da iyayenka zaka bugi matarka an gayamaka batada gatane ko bakada daraja ne, to tanada shi. Asad wai anya ninai training dinka kuwa? Kataba ganin Babanka yabugan? Oya rubuta mata uku right now let's end this in peace nida kaina zan samar mata wani miji nagari wlh wanda yafika dakomi, rubuta" ta tsugunna tana daukan byro tamikamai kasa mika hannu ya karba yayi, cikin fushi tace "Asad wlh zan munnunan saba maka nace ka amsa karubuta mata, amsa" lips dinshi rawa suka fara sosai yana kallon Ammi kirjinshi nawani irin beating way to fast idan ya rabu da Du'a shi kanshi yasan bazai iya kara 24hrs yana numfashi ba dan he will die. "write it down nace Asad!" bakinshi narawa sosai yace " Ammi I......I......I....lov......Du...a!"



8️⃣7️⃣



Yana maganan saiga hawaye shar yafito daga idanunshi dawani irin sauri yadauke kanshi yakai hannunshi yagoge hawayen dasauri, wani irin sanyi jikin Ammi tayi, ahankali tasa hannunta kan nashi tace "Asad" murya chan kasa yace "na'am Ammi" batare daya juyo yakalleta ba, hannunta tasa takama habarshi tajuyo da fuskanshi tace "look up, kalle ni nan" juyoda fuskanshi yayi yakalleta ahankali idanunshi sunyi jajir, hannunta tasaka ta karbe takardan ta ijiye gefe sanan ahankali while looking at him tace "Asad idan kanason yarinyar nan this much maisa kake treating nata haka eh? Haba fisabilillahi dubi wuyanta fa uhm Asad, yarinyar nan matarka ce duk duniya babu wanda yasan sirrin ka a yau kaman ita, Asad amana mahaifan yarinyar nan suka baka ita........." sosai Ammi tamai fada mai ratsa jiki, sanan ahankali tace "tashi kaje kabata hakuri" tashi yayi ahankali sanan sanan yawuce yafita daga dakin Ammi nabinshi da kallo, fitowa yayi duksu Dad suka bishi da kallo Du'a data fito daga kitchen rikeda cup na juice Dad ya aikata yakalla, ahankali kaman ansashi dole yay magana yace "kawomin wayan Ammi daya fashe Du'a ina waje" yana maganan yajuya yafita, bama Dad juice din yayi ya karba yana mata murmushi yace "yauwa yar albarka, je dauko wayan Ammi ki kaimai kafin yamiki wani masifan ki kaimai kidawo nan yau harda ke zaki rakamu asibiti kiga gari ko"? Gyadamai kai tayi tana murmushi sanan tawuce sama tana shiga dakin Ammi tadauko wayan ta sauko kasa, Ammi dake fitowa daga dakin Dad takalla tace "Ammi Ya Asad yace nakaimai wayan" murmushi Ammi tayi tace "to kaimai kizo saiki zo mu shirya tunda sunce damu zasu asibitin" dasauri tace "to" tai waje, Dad nabinta da kallo yanda bayanta ke juyawa tacikin hijabi, tunda sukazo sai yaune take fita waje, wani irin sanyi taji dan garin bala'in sanyi ta tsaya tana kalle kalle dan bata ganshi ba, gani tayi an bude wani kofan mota dasauri ta harda dan gudu sabida tayi takaimai takoma ciki taji dumi tayi, tana zuwa wajen motan taleka taga yana bangaren tuki, mikamai wayan tayi batare daya kalleta ba yace "come inside I wanna talk to you" danjim tayi tana kallonshi sai kawai tashigo motan batare data rufe kofanba, kallon kofan yayi yace "shut the door akwai sanyi" batai musu ba taja kofan tarufe dan ita kanta wani sanyi taji yana shiganta tundaga kan kafafunta, tana kulle kofan kawai ya danna luck yatada motan, dawani irin sauri ta kalleshi kafin ma tace wani abu yay reverse da motan ya danna uban horn aka bude gate din kawai yafice da ita......
Kallonshi tayi da sauri tana kokarin bude motan takasa cikin fushi tace "ina zaka kaini" batare daya kalleta ba yace "inda zanje nai getting rid of all abubuwan daya shiga kanki dayake sa kikeji u can talk to me anyhow!" wani irin faduwa gabanta yashiga yi amman tadaure tace "ka komar dani gida wlh inba hakaba saina fadama su Ammi da Dad" batare daya kalleta ba murya chan kasa hankalinshi nakan uban sharara gudun dayakeyi akan titi yace "yes u can tell them mijinki banged u

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login