Showing 114001 words to 117000 words out of 153675 words

Chapter 39 - Kyawuna Jarabta Ta Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

15 Dec 2024

631

dan lashe bakinshi yayi sanan gently yakai bakinshi saitin nata ahankali yay grabbing lips din yashiga kissing dan motsi tashigayi hakan yasa yacigaba da kissing din nata ahankali yana kallon idanunta datake kokarin budesu, kafin gently tabude idanun dasukai jajir suka kankance ta kalleshi hada idanu sukayi baice mata komiba saima lumshe idanunshi dayayi yacigaba da kissing nata yana feeling wani jarababben sha'awanta fin najiya ma, ahankali hannunshi na yawo awuyanta kafin yay landing akan kirjinta yashiga murzawa, runtse idanunta tayi dan duka jikinta yay tsami ciwo yake mata jiya he tossed her like a coin takowani angle, cikin muryanta dabai fita sosai hawaye na gangaro mata daga idanu tace "Ya Asad nagaji" ahankali batare daya saki lips dinta ba yace "I know! But I am obsess with u Mrs Asad, I can't get enough of you" kissing dinta yashiga yi sosai sosai dan karma takara samin dama tai magana yana squeezing boobs gently yasa kafanshi a tsakiyan nata yana budewa, wani irin yunkurowa tayi dan kafan kadai daya taba irin azaban dataji kaman zata mutu, tashiga tsakakaninta yayi yana kama erected joystick dinshi yana kaiwa wajen shi kanshi he knows what shes going through but yakasa hana kanshi banda haka yanason yay clearing hanyan gabaki dayane tasha kukanta tagama tass yau sabida next time kartaji wani zafi, jiya bai shiga tass ba but yanzu yanaso yakarasa shigewa tass yahutashe ta wahalan hakan yasa yay addu'a ya shige wani irin kuka da Du'a take saida tabashi tausayi amman yana shiga yama dainajin kukanta yana thrusting in da karfi very well, yana surutai da kyar shima sabida yasan zasuyi bakine ya iya kyale Du'a around 8:30 nasafe, duk wanda yaga Du'a saita bashi atausayi ana cewa first night first night ita taga first night, ahankali yasaketa sanan yasauka daga gadon dasauri yarike jikin gadon shima jiri yaji yanaji.


Tsugunnawa yayi ahankali gaban gadon kafafunshi akasa kaman wanda yay kneeling, hannayenshi biyu yasa ahankali yay cupping fuskanta yana kallon yanda take kuka, hannu yasa yashare mata majinan daya zubo ahankali yace "shiiiiii stop crying" yay maganan yana caressing kanta, saida tadan lafa da kukan sanan yamike yana kallon yanda suka bata carpet din dakin sanan yawuce bathroom yashiga wanka yayi da ruwa mai dumi sanan yahada mata ruwa yafito yazo yadauketa sun bata gadon a ruwan zafin yasata tsabagen wahala ihun ma takasa sai nishi kawai take, jiyayi idanunshi sunyi jajir, sosai yamata sit bath dakanshi yamata wanka sanan yafito da ita ganin sun riga sun bata wanan dakin yasa yafito da ita yasauko zuwa dakinta zaunar da ita yayi akan gadon tama kasa zama da kyau kwanciya tayi, closet dinta yashiga yadauko mata wani simple cotton gown, Sanata yayi sanan yasa towel ya tsane mata gashin dake diddiga da ruwa, yadauko hijab yasamata duk ya damu ahankali yace "zaki iya salla a kwance" gyadamai kai tayi da kyar yace "okay yi I am coming" yay kofa, juyowa yayi yasake kallonta sanan yay dan jim yawuce yafita sama yaje kafin yay komi salla yafara yi sanan yashiga closet dinshi ya kwaso wasu magunguna da allurai yafito yadawo dakinta ganinta a kwance yanda yabarta ta lumshe ido yasa ya ijiye da sauri yafita, tea yaje yahado mata mai kauri yadawo dakin, ahankali yazauna kusada ita dagota yayi yace "kinyi sallan" gyadamai kai tayi da kyar, dasauri yacire hijabin ya yar akasa, sanan ya jawota yasata ajikinshi rungumeta yayi tsam tsam, yakai kusan 1min ahaka da ita sanan yadagota ahankali yasa hannunshi ya gyara gashinta daya barbaje yakaidasu baya sanan ya manna mata peck a forehead kafin ahankali yacire yamika hannu yadauki cup din tea yashiga bata, da kyar ta iyashan rabi, sanan yamata allura bayan yabata magani tasha, komarda ita yayi ya kwantar kafin ahankali yazo tagabanta ya tsaya gown dinta yadanja sama sanan yabude kafafunta, runtse idanunta tayi da karfi, faduwa gabanshi yayi ganin yanda yaji mata ciwo sosai, ahankali yamaida kafafun nata ya ijiye.
******

Shirye shiryen zuwa sake mata jere ake da normally ake zuwa yima Amarya washe garin ranan kaita, lafiyayyen abinci Grandma tamata da kanta, tafito tasa amota ganin kowa harda Kaka banda Mami yasa takoma ciki, a dakinta taga Mami zaune tai shiru, kai tsaye tace "me kike nufi da zama anan? bazaki bisu kije ki dubo yarki na Zainab"? Kallonta Mami tayi ahankali tace "Mama nadauka uwar Amarya bata zuwa gidanta" tabe baki Grandma tayi tace "inbadai magana kike nema daga bakina ba kema dai kinsan nine mahaifiyar Du'a yanzu, so tashi ki shirya kije kidubo yarki, idan akwai abinda zaki taimaketa dashi ki taimaka mata at least for the first time today u should be there for her when she needed u the most" Mami bata karcewa komi ba, mayafinta tadauka ta tashi, Grandma tabata wani gora na jikon magani, tace "kibata wanan tasha zai taimaka mata wajen warke wa da wuri" ahankali Mami ta karba Grandma tasata agaba suka fito har gaban motan, ganinta yasa Kaka tace "wanan kuma wacce kalan fitsara ne kukeyi a Abuja uwar Amarya na zuwa gidan yarta ne" dan dariya Grandma tayi tace "muna zuwa idan takama, shiga mota kidubomin y'ata nidai" Ahankali Mami tashiga motar su Grandma da Mom sai tabe baki suke su dai yaran basuce komiba, rufe musu kofan Grandma tayi direba yajasu suka fice daga gidan.........


Gabaki dayan tea datasha ta kwaromai ajiki ko kadan bai damuba, jikinta yadauki zafi sosai, gabaki daya yarude, bathroom dinta yashiga da ita yasake mata wanka yazo ya kwantar da ita, rigan jikinshi yacire yabarshi anan kasa sanan yashiga closet wani gown yakara dauko mata yasa mata, zama yayi ahankali kusada ita yakama hannunta yarike gam, ahankali yakai hannunshi zai shafa kanta yaji ana bude gate din gidan, motoci na shigowa wani kalan mugun tsaki yaja yakalleta ganin bacci yadan saceta yasa ahankali ya ijiye hannunta agefe yatashi yadauki jallabiyan shi yay sama dasauri dakinshi yashiga yanajin hayaniyan mata, dakinshi yabude yana sake sakin tsaki, wanka yashiga yafito agurguje yashiga closet, ya shirya cikin wata madddd off white jumper daya mai kyau, turare ya feffeshe jikinshi dashi sanan yadauki bakin glasses yasaka yafito ahankali yanajin muryansu afalo, key yasa yakulle dakinshi sanan yasauko ahankali daidai lokacin kanwar su Abba na shigo da Kaka sama gasu Nana, da Hawwa da Mom abayansu, tsayawa yayi tareda saukar da kanshi kasa, washe baki Kaka tayi tace "ango baka fita ba, amgwaye dake hita da sassafe, lallai ango" ahankali yace "ina kwana" dariya tayi tace "lpy lau, yanzu dai wuce katafi mata sunzo kaida dawowa gidan nan sai dare kanajina? Haka akeyi a al'adance, yaran yanzu babu abinda kuka sani iyayenku basu koyamuku komiba na al'adan mu bahaushe, ina matar taka Du'a" kanshi nakasa yace "tana dakin ta" yanuna dakin, dasauri Grandma tace "kaini dakin kinga Aisha" dasauri kanwar Abba tajata, su Nana ahankali suka gaidashi "ina yini" ciki ciki yace "fine" sanan yawuce batare daya gaida Mom ba dasauri yasauka kasa, ganin Mami zaune afalo kanta akasa yasa yaji wani kalan kunya, kanshi akasa cikeda girmamawa yace "ina kwana Mum" kasa kallonshi itama Mami tayi, ahankali tace "Asad an tashi lpy" akunyace yace "lpy lau" yawuce yana satan kallon Aneela dake tsalle afalon itadasu Amra tana binshi da kallo, da hannu ya yafitota alamun tazo dawani irin gudu tabishi hakan yasa yabude kofa yafita ya tsaya agefe yana jiran Aneela fitowa tayi tana kallonshi tace "Uncle u are very beautiful just like Du'a" dan murmushi yamata sanan yasa hannunshi a aljihu yaciro wayanshi yabata yace "give this to ur sister Du'a" gyadamai kai tayi ta karba takoma ciki shikuma yawuce yay wajen motanshi yashiga yaja yabar gidan.


Aneela na shiga falon tai wajen Mami tamika mata wayan tace "Mami Uncle say I should give this phone to Ya Du'a" ahankali Mami tace "to wuce ki kaimata" kwala mata kira Mami taji Kaka tayi. "zokiga barnan da yaron nan yawa yarki Zainabu, taho nan".





DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFI BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA.

PAY 500 INTO 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461

you can chat me up directly by clicking on this link wa.me/+2347012181461


SANARWA SANARWA SANARWA!!!!!
MATAN AURE WATSAPP CLASS WILL BE BACK THIS FEBRUARY, AND REGISTRATION IS ONGOING, ZAKI SHIGA GROUP DIN WITH JUST 2K. IF YOU ARE AN OLD MEMBER ZAKI BIYA JUST 1K. THANK YOU ❤ come and join ki koyi so many amazing marriage stuff.



6️⃣7️⃣


Ahankali Mami ta tashi tana wani irin kin kunya tai sama tana hawa benen ahankali, dakin datagani abude tayi tashiga ciki ahankali, Du'a datagani kwance idanunta sunyi jajir sun kumbura yasa taji gabanta yawani irin fadi, ganin Maman ta yasa kaman jira Du'a take tamikama Ammi hannunta tana wani irin kuka kwance akan gadon, shiga cikin dakin tai dasauri ahankali Mami tazauna abakin gadon tana kama hannun Du'a dake kuka da kyar tsabagen bakar wahala ga jikinta dayay zafi sosai, dago kanta tayi ahankali takalli Su Nana da Hawwa dasauran yaran gidan yanda suka tsaya sukai charko charko suna kallonta, cire kawaici Mami tayi ahankali tace "Nana kwashe yaran nan kutafi kasa kufara aiki" kaman jira Mom take tace "koran mini yara akeyi nagadai inda ace bata raba Nanan danata mijin ba da yanzu tariga yartaki aure" cikeda masifa Kaka takalli Mom tace "kefa dadina dake kenan wani zubin sai kiyi abu kaman mai hankali wani zubin kuma kaman jaka kike wlh" cikeda bacin rai Mom takalli Kaka, dayake Kakan tafita iya bala'i tace "zoki doken karewanta kenan dan bana gane nufin kallo" takalli Su Nana tace "kukuma bazaku wuce kufita ba kunga abin yara akeyi anan ne" dasauri yaran duk suka wuce suka fita Mom tabisu abaya fuuuu bakin ciki kaman tahadiye zuciya tamutu, bataso Du'a tasami miji irin Asad ba, yama akayi tasamu, inda tasan kara zuga Kaka akori Du'a datayi saiza tasami miji haka da wlh batayiba, gashi yasameta abudurwa zaizo yama kara santa ne, Du'a batai deserving irin jin dadin nan ba da yaranta suka dace, kamata yayi Du'a tamutu da kunci, wani irin lafiyayyen kunci takeji kaman tasama gidan gobara tahuta.



Ganin sun fita yasa Kaka ta tura kofan tarufe tareda saka sakata sanan tajuyo takalli Mami dake rikeda hannun Du'a dahar lokacin kuka take mara sauti tace "Zainab wani irin jarababben yaro kuka dauki yarinyar nan kuka auramawa eh? Uban wayagayamai haka akeyi? Yaran yanzu kwata kwata basusan al'ada ba, zamanin mu sai miji yafi sati biyu yana bareki dudda muna yan kauye, yau yay kadan saiya hakura, gobema yabareki kadan yahakura ahaka haryazo yabareki duka, amman wanan takadirin yaro dakuka dauki yarinya kuka bashi jibi abinda yamata saida ya bare yarinya tass saikace ance za'a rabashi da ita kokuma ana kokarin kwace mai ita, jibi yanda yarinya takoma, wlh idan haka yakeda jaraba saiya tsotse miki y'a tass yakare duk yarinya tabi tarame taki kiba haba dan Allah, dama daga ganinshi yanda yakeda uban kyan nan da tsayi haka yakeda uban jaraba iyye" itadai Mami tana zaune tana jinta takasa cewa uppan, dan masifan Kaka first class ne wlh.





Kallon Aisha dake tareda ita tayi tace "je falo dan nagaji da shegen benen man dakowani gida ake zubawa tunda nazo Abuja ban hutaba kafafuna sun kusan tsinkewa, je jakata kidauko ki kawomin kaman nasan abu haka zai faru nadebo sayuwan" ahankali tace "to Umma" sanan tawuce tabude kofan tafice, Kaka tajuya tana kallon Du'a din yanda take numfashi sama sama akan gadon tace "sannu kinji, Allah miki albarka, wanan wahalan dakikaga kinyi shi zaisa mijinki ya darajaki da daraja iyayenki dan sun baki tarbiya mai kyau kuma ya shaida hakan jiya da daddare, Allah miki albarka..." tsayarda maganan tayi sabida Aisha data shigo, da ledan sayuwan karba Kaka tayi ta duba tace "yauwa itace, ungo to, jeki kicin ki wanke ki tafasa ki juyo ki kawo uwarta tasata aciki kafin anjima da yamma wajen ya warke yadaina mata zafi bacci ma zatayi" wucewa Aisha tayi tafice da sauri dan itama Du'a tabata tausayi ita dama bata tsani Du'a ba kawai ba yanda zatayi da uwar tata ce, Allah yahorema Kaka masifa yaranta ma hakuri suke daita dan ansan tsufa ne.



Ko minti biyar bai dauketa ba ta tafasa tajuye ruwan tafito tazo takawo, Kaka tace "tashi Zainaba kije ki sirka, kekuma wuce kije kisamusu hannu kuyi duka aikace aikacen daya dace" wucewa tayi tafice itakuma Mami tashiga bayi dan hada ruwan, Kaka ma zaune adakin tace "ruwan yay zafi fa Zainab karya salapce" daga ciki Mami tace "to" gamawa tayi sanan tafito tazo gaban gadon, dago Du'a tayi ahankali tace "zomuje" wani irin fashewa tayi da kuka tace "wayyo Mami zan mutu" Kaka dake zaune tace "ke dalla chan raguwa tashi kitaka kafarki" da kyar Mami ta iya sauko da ita daga gadon amman Du'a takasa takawa tana wani irin kuka dayasa Mami taji tausayinta sosai, tasowa Kaka tayi tace "bari kiga natayaki" da taimakon Kaka dabawani karfin kirki ne da ita ba suka jata da kyar take ijiye kafan akasa tana mugun kuka, suna kaiwa gaban kofa saiga amai dasauri Kaka tace "yau na shiga uku, yaro zai kashemin jika eh? Ni wlh tambayata daya dan ubanshi Awdullahi Kitse ko eh ai haka Abban ku yacemin sunan shi, to dan ubanshi cemishi akayi za'a kwacemai itane? Zainab anya yaron nan basuda jinin jaraba adanginsu kuwa jibi yanda yamaida yarinya" itadai Mami batace komi ba saishafama Du'a baya datakeyi saida tagama aman sanan suka shiga da ita bayin, Kaka tafito tana kwalama Mom kira, shigowa dakin Mom tayi tanuna mata aman tace "yi sauri share aman nan ki gyara dakin nan kafin Zainaba tagama mata wanka" wani kallo Mom tama Kaka akufule, Kaka tace "bazaki yi bane nakira wata" akufule tajuya tace "bari na dauko tsintsiya tawuce tafita itakuma Kaka tasami kujera tazauna".







Saida Mami taida gaske sanan tama Du'a lafiyayyen gashi dake nema ta sume mata, bayan tagama tamata wanka mai kyau sanan tafito da ita tana jikinta tanadan takawa ahankali, Kaka tai murmushi tace "kingani ba maganin nayi sosai yanzun nan jikin zai saketa, yanzu je bata kaya tasa akawo mata abinci taci zakiga sai bacci amman ma tagama yinshi da ikon Allah" wuce Mom dake shara Mami tayi suka shiga closet, shirya Du'a tayi cikin wani simple gown na atampa sabo fil tana kallon gashinta daya haukace, comb ta dauko ta taje mata gashin ahankali daya kara wani extra taushi sabida leman dake cikinshi sanan tasa ribbon tamata parking gashin nan tai dan kyan gani tai fayau kana ganinta kasan ta wahalu sanan tafito da ita Mom harta gama gyaran, Kaka tai murmushi tace "haba yanzu kika fito Amarya dake, oya kawomata abinci Zainab taci, da uban namomi" dan murmushi Mami tayi sanan tazaunar da ita ahankali da kyar ta zauna tanason ta karkace Kaka tace "ke zauna da kyau" zaman tayi da kyau tana nishi, fita Mami tayi ta debo abincin da Grandma ta dafamata da nama dayawa sanan tashigo ta ijiye agabanta kafin ta tsugunna tabude jakanta taciro maganin da Grandma tabada akawo mata, dasauri Kaka tace "me wanan"? "maganine Mama tabani nabata idan nazo" "toto bata tafara sha saita ci abincin" kaimata maganin baki Mami tayi tace "sha" ahankali tasha maganin dadi gadan yaji ya in cinta hakan yama bakinta dababu dadi sabida aman datayi dadi sosai tasha sanan ta ture, ijiye goran Mami tayi sanan tadau plate tana debo friedrice din zatakai bakinta wayan da Asad yabama Aneela takawo mata dakekan side drawer dake gefen Du'a yahau kara, kallon wayan Mami tayi batace komiba takai abincin bakin Du'a datai kaman bamatasan da wayan ba, ahankali tabude baki ta karba tana taunawa, har wayan ya katse aka kira na biyu still bata dauka ba kuma Mami batace mata kalaba akaro na uku ne da wayan ke ringing Kaka tace "waike dan gidanku ba mijinki ke kiranki ba" tai maganan tana kallon Du'a tace "dazun nan Aneela tashigo takawo miki wayan tace yace abaki, bazaki dauki wayan ba yaro duk yanachan yadamu, dauki wayan nan miskilan yarinya kawai" ahankali tasa hannunta tadauki wayan tana kallon screen din, Ammi tagani akai, ahankali tasa hannunta tadauki wayan takai kunnenta tana juyarda kanta gefe sabida Mami da Kaka batare datace komiba.





Shiru yayi kusan 2min babu wanda yace wani abu, saikuma taji saukan ijiyan zuciyan shi, sanan murya chan kasa da taji damuwa aciki yace "sorrrry!" batasan mesa ba har karshen zuciyanta taji word din sorry daya gayamata, to kodan baitaba gayamata bane, yasha cin zalinta yamata mugunta kala kala but this is the first time yake apologizing, ahankali Mami ta ijiye plate din kan saman side drawer ta tashi tafita daga dakin Kaka nabinta da kallo, tabe baki tayi itama tamike tafice daga dakin tareda rufo kofa aka barta ita kadai adakin rikeda wayan akunne.





Murya chan kasa calmly yace "does it still hurt" gyadamai kai tayi ashagwabe tace "uhm" shiru yadanyi, saikuma chan yadan fuzar da iska yace "indawo?" Girgizamai mai tayi da kyar tace "uhm uhm" sanan tasa hannu akan fuskanta tana share hawayen daya zubomata, ahankali yace "did u vomit again?" murya chan ciki daya shake da kuka sosai tace "uhm" fuzar da iska taji yayi, ahankali yace "me kikeso nakawo miki"? girgizamai kai tayi batare datai magana ba, ahankali yace "mezaki ci? Should I get you an Ice cream or milkshake, anything just tell me abinda kikeso I will get it for u" kasa magana tayi sai kawai tafashemai da kuka ahankali wanda koda wani zai shigo saiya natsu zaimaji karan kukan, shiru yayi yana sauraron kukan datake mai kafin ahankali yace "I am coming now" katse wayan yayi, tsabagen kukan datake tama kasa cire wayan daga kunnenta da kyar tai shiru tacire wayan daga kunnenta ahankali tana kallon wayan kafin ahankali tabude wayan, number Grandma dayay saving da Grandma taciro tai dialing, Grandma na zaune a falo tana hutawa wayanta yahau ringing, ganin number Asad yasa tadauki wayan da sauri takara akunne tace "hello" wani kalan kuka Du'a tasakin mata dawani irin sauri Grandma ta tashi tai sama dan akwai mutane a falonta, ahankali tamaida kofan dakinta ta rufe sanan tasami kujera ta zauna tana sauraron kukan da Du'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login