Showing 132001 words to 135000 words out of 153675 words

Chapter 45 - Kyawuna Jarabta Ta Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

15 Dec 2024

623

to Dr yace sanan suka fice itada Grandma, Grandma na mamakin Asad jibeshi kaman bashine yashigo mata gida tsakar dare ba, batada nauyin bacci daga buga gate din dayayi na gidan ta farka, ta tashi tadaga labule taga meke faruwa agabanta security ya tambaya waye Asad ya shigo yashiga dakin Du'a, daganan murmushi abinta tayi tai bacci dan bata bukatan tasan me sauran hasalima farin ciki tayi yanda yakeaon jikanta saisa itakuma tai alkawari saita zuba last kobo dinta a gyara Du'a dan gyarane mace, wanan halin nashi na miskilan ci saiyahau kanta yay kuka tsabagen dadin da zaiji, yanzu haka yau dinan wasu magunguna data biya kusan miliyan uku zasu sauka daga Sudan, wanan na amarci kadai yaje yake biyota da daddare bari tasha na Sudan halan agaban mutane saiya dinga lalubarta, murmushi takarayi tace dole ki zage dantse Du'a kinriga kin shigo gidan nan ajininsu yake wlh dukansu kakap.


Tadade awajen Ammi tana bata shawara tarage damuwa dan tasan yanda Ammi keson Dad, Ammi tabata labarin zasuje New York city cikin kwanan nan anfitar da Dad harda Du'a sosai Grandma taji dadi sai wajajen 1 tabar gidan takoma gidansu, sama tawuce ahankali tabude kofar dakin.




Du'a tagani zaune akan gadonta dataga an chanza bedsheet gabaki daya tai lagwa lagwa tai wani irin kyau da idan ka kalleta saika kara kallonta tana sanye cikin wata atampa doguwan riga data kamata sosai kana ganin sama saman white perky boobs dinta tanashan wani yogurt din magani da Grandma tasa Razika tabata kanta babu dankwali uban gashinta duk sun tattare sabida ruwan dasuke sha kullum, ganin Grandma yasa tai murmushi ahankali, Grandma tace "ashe kin tashi ya jikin"? Ahankali tace "da sauki Grandma" murmushi Grandma tamata sanan tazo kusada ita tazauna ganin yanda duk fuskan yarinyar yayi kaman jira Du'a take fadawa jikin Grandma tayi tafashe da kuka sosai tace "Grandma wlh ni banason Ya Asad shine yasa na aureshi, Grandma wlh tsoronshi nakeji, kinga ko kasheni zaiyi Grandma ko jiy......" bugemata baki Grandma tai da hannu hakan yasa tai shiru tasake fashewa da kuka tama kasa magana, ahankali Grandma ta kankameta ajikinta murya chan kasa tace "Du'a saurara kiji, har yanzu kallon kanki kike kaman wata yar yarinya but the truth is u are not anymore so dole yanzu u need to wake up to reality and face life, nariga na aurar dake ban isa nacema Asad ga lokacin dazai nemi matarshi koga lokacin dabazai nemi matarshi ba, tashi kigani" ahankali Du'a ta tashi daga jikinta tazauna tana kallon Grandma, Grandma tace "now stop crying" hannu tasa tagoge hawayenta tass, sanan Grandma tace "dazu kince wani abu Asad yasa kika aureshi "? Gyadama Grandma tayi, Grandma tace "how"? Ahankali tabama Grandma labarin komi from A to Z, Grandma felt proud of Asad over, murmushi tayi tace "Du'a tunda nasan Asad banma taba ganin ya kula mace ba balle yama mace kalan son dayake miki, but yanzu is time da u will deal with him codedly, but inaso kidena maganan zaki rabu dashi baki sonshi, shi aure da soyayya ginashi ake, look at ur husband Asad, look at him bada fuskan tsoro ba, look him as a human that he is and love anything u found about him lovable, today and now should be the last day dazaki ji tsoron Asad kinji" gyadamata kai Du'a keyi dasauri tanajin wani karfi da da kewan zuciya aranta.



8️⃣0️⃣



Murmushi Grandma tasakeyi tace "amman Asad idan banci kaniyan kaba bazanji dadi ba, jikata kama wayau ka aure cikin sauki haka" sanan takalli Du'a dake kallonta kaman TV tace "ke mace ce Du'a lokaci yayi dazaki fara daukan kanki da some daraja and mahimmanci, show Asad he treated u wrongly, show him ke mace ce, and make him bow before you, beg u, and tell u how much u mean to him kinajina" gyadama Grandma kai tayi, Grandma tace "karki sake kiji tsoro Asad na sonki kaman ranshi bazai taba iya miki komi ba, babu abinda zai iya miki koda yataso ki tsaye ki kalleshi a idanu kibashi words dazaiji a kwanyan shi zai San yes hannun agogo fa yajuya dayan kwanan" gyadama Grandma kai tayi ahankali cikin tone na kuka tace "Grandma to banson abin nan da zafi yadenamin" dan dariya Grandma tayi tace "okay I will makesure yau kin kwana anan na kulle kofan falo sabida karyazo sabida kihuta yau jikinki ya warke kafin yakara zuwan miki, but after today Du'a dole u just have to learn how to carry and withstand burden na mijinki, like I said this is ur life now, reality dinki, Asad shine mijinki, ki daure kibiyamai bukatunshi kibashi hakkin shi Du'a karki jefashi wani hali, Asad is very young kibarshi yana karban hakkinshi sabida ke Amarya ce amman zakizo kisaba kawai ki daure kizama mai juriya kinji, yanzu anjima dazaran ankira laasar yana masallaci saiki wuf kije gidan ki gaida baban mijinki da miji da Ammi ki taho kidawo nan kafin ya turkeki kinji, karki damu akwai wasu magunguna yanzu haka ma direba na yaje karbowa wlh wlh Asad saiya miki kuka, wayeshi? Zamu tattakashi zaisa yanzu ya auri mace, yanda kikeda kyan nan sanan kika kaimai budurcin ki yabare ai wlh saikin takashi kinyi tafiya akanshi, ihu ko saikin taushemai baki, share hawayen ki kingama kuka, kuka kuma yanzu table have turn, Asad zaki barwa kuka kinji, idan magungunan suka iso karki sake kiyi wasa dasu kinji" gyadama Grandma kai tayi dasauri tana murmushi, Grandma tace "sanan koda wasa sirrin gidanki karna ji awaje, nine komi naki Du'a, ur mother uur sister ur Anty ur friend, ur Grandma ur baba and Mama, komeke damunki tell me kinji" gyadamata kai tayi Grandma tace "don't worry Asad yagama shigo hannu".



Fita Grandma tayi daga dakin, itakuma takoma ta kwanta akan gado abinta ahankali tana murmushi, duk duniyan nan ayanzu babu wanda takeso yakuma yarda dashi irin Grandma, tadade tana tunani so yanzu Ya Asad na sonta daman da gaske? ita lokacin da Rahima tace haka bata yarda ba saida Grandma tafadi mata yau dinan sanan ta yarda, dan murmushi tayi ahankali tana tuna yanda yake kula da ita at the same time tana tuna yanda yake mata mugunta, wani kalan murmushi tayi ahankali tace "wlh saina rama" sanan takarayin murmushi tawani kwankwale madaran sanan ta kwanta abinta ahankali, tana kwance awajen saida taji ana gyaran mike din masallaci za'a kira sallan la'asar dasauri tamike tsaye, bakin hijab dinta dake kan dadduma tadauka tasaka sanan tasaka slippers tafito ahankali ta sauko kasa Grandma dake cin abinci tace "zakije" gyadama Grandma kai tayi, ahankali Grandma tace "to gyara tafiyan daurewa zakiyi duk zafin ohkay" gyadamata kai tayi tana gyara tafiyan zuwa normal tafiyanta amman ahankali bata iya sauri, murmushi kawai Grandma tayi tadauke kanta tace "ja'irin yaro zakaci gidanku ne Asad" tana fitowa daga Gate dinta takarasa gaban gate dinsu hannu tasa zata bude gate din aka rigata budewa Sharif ne tareda Asad zasu masallaci, ganin Sharif yasa ahankali tasaukar da kanta tace "Ya Sharif ina yini" murmushi yamata yace "Mrs Asad welcome" sanan yabi ta gefenta yawuce yay mosque batare daya kara waigowa ba, dago idanunta tayi ahankali tazubasu cikin na Asad dake tsaye batare daya fitowa yana kallonta, Sharif tadan juya takalla sanan takalleshi cikin wani irin classic voice takalleshi tace "kai bazaka masallacin bane why are u still standing" tamai maganan tana nunashi da hannu, wani irin binta da kallo yake this is the first ta tabamai magana ko tambaya haka without fear ko shakkan shi akan fuskanta, dan ijiyan zuciya yasauke jin antada salla sanan yataho ahankali yafito daga gidan daidai saitin ta ya tsaya faduwa gabanta yayi amman bata nunaba ta dake tana kallonshi, murya chan kasa yace "wait for me a flat dina" kallonshi tayi batare datace to ba, juyawa yayi yawuce saida ta bari yay kaman taku biyu sanan ahankali tace "Asad" juyowa yayi dasauri, ahankali da hannunta da bakin lallen yasoma goge wa tamai alamu dayazo, like kasa boye mamakin shi yayi hakan ma yasa baisan lokacin dayakai gabanta ba, dan yatsine fuska tayi tace "kabani wayanka please nagaji da rashin waya I am bored, I don't even know why kawai fasamin wayana, mutum sai fitinannen kishi" wanan karan saida Asad yadan zaro idanunshi like is she Du'a daya sanni ko junnu sun shigeta ba, sometimes idan abu yay hitting naka unexpectedly bama kasanin what exactly zakayi, situation din da Asad yasami kanshi kenan, kawai yay mutuwan tsaye yana kallonta, hannunta tamika mai murya chan kasa tace "bani wayan, idan kasaimin nawa saina maidama back Husband"! wlh ji kawai yayi yasa hannu a aljihun wandonshi zai ciro wayan tsabagen rudewa yama manta wayan na aljihun gaban riganshi da hannunta ta nunamai aljihun gaban riganshi tace "ga wayanka nan ina gani" zaro hannun yayi daga aljihu yasa agaban rigan yaciro yamika mata karba tayi batare datamace thank u ba tajuya kaman ta amshi nata tashiga gidan tamaida gate din tarufe da karfi, karan dayayi yasa yay firgigit daga dena kallon gate din yawuce mosque dasauri.


Tana shiga gidan wani irin tsalle tayi tana tana bubbuga kirjinta dake neman fitowa sanan tahau rawa so Grandma was right Asad na sonta, sabida ya ganta batada wayau shine yake mata abinda yaga dama gashinan yanzu bai mata komi ba, wani irin murmushi tayi tana kallon wayanshi dake hannunta sanan tajuya tana tafiya ahankali ta tafi gidan, sallama tayi tashiga falon, Aneesah da Mariya ne kadai afalon suna jera kula a dinning, Mariya na ganinta ta taho da gudu ta rungume ta tace "oyoyo Du'a" murmushi tayi, itakuma Aneesah tana inda take ahankali tace "ina yini Anty Du'a" daga Mariya har Du'a kallonta suke saikuma sukai murmushi, Du'a tace "sannu da aiki Aneesah" sanan takalli Mariya tace "bari naje na gaida Dad da Ammi" tawuce sama ahankali takebin stairs din tana runtse idanu sanan tawuce sama, dakin Ammi tafara shiga bata ciki hakan yasa tai dakin Dad, sallama tafara yi dasauri Ammi ta taso bude kofa tayi tana murmushi kafin Du'a tai magana ma Ammi ta rungumeta anatse tace "maraba da my daughter" sanan tasaketa ahankali tai cupping face dinta ta manna mata kiss agoshi sanan tasaketa tana kallonta, duka duka yaune rana na hudu da aurensu amman tai wani unbelievable kyau, ahankali Du'a tace "Mum ina yini ya jiki" murmushi Ammi tayi tace "ni naji sauki ga mara lafiya nan baban ku muje ki gaidashi" shigowa sukayi ciki har gaban gadon Dad sanan ahankali tadago kai takalki Dad dake kallonta kaman zai hadiye ko kadan baiso tasako hijab ba tace "Dad ina yini ya jiki" ahankali yace "dasauki Du'a, ya naki jikin" ahankali tace "dasauki" Ammi tace "ga fuskan kinaan bai gama sabewa ba, koma gida ki kwanta please, ke ciwo babanku ciwo ina zansa kaina, at least ke kihuta naji da wanan" dan murmushi Dad yayi yace "kinga Asad ne yanzun nan suka tafi masallaci" Girgizamai kai tayi, murmushi yayi dadi har ranshi yace "to to shikenan wuce kitafi abinki ki huta agida kafin mu rikeki muhanaki komawa wajen Grandma dinki" murmushi tayi tajuya ahankali ahankali tace "Mum bye bye" Ammi kaman ta cinye ta kallon yar karaman baby takema Du'a ahankali tace "bye bye baby na" fita Du'a tayi daga dakin ta sauka dasauri, bye tama Mariya dakeson riketa sanan tafice daga gidan, dasauri sauri harda dan gudu ta shiga gidansu dan batason anything dazaisa yafito ya ganta.



Sharif na kallonshi ana idarwa yafice, dan murmushi kawai yayi danshi tuni ya karanci yanda Asad ke son Du'a amman wani irin cool love yakema yarinyar nan mai basira kadai zai iya gane cewa Asad na mutuwan son Du'a, yana shiga gidan flat dinsu yayi yay sama da dan sauri ganin bata taredasu Mariya a falo, ahankali yay sallama yashiga dakin Dad, yanadan kalle kalle, ganinshi yasa Ammi tace "yauwa Asad kadawo daga masallaci ga babanku zaiyi fitsari zaiyi alwala kuma yay salla, ni zanje dakina nai salla" gyadamata kai yayi yana zuwa wajen gadon itakuma Ammi tai hanyar fita hartakai kofa tajuyo tace "namanta ban fadi maka ba yanzun nan Du'a tabar nan, kumafa baku dade da fitaba tashigo na tambayeta kota ga ka tace a'a, wlh tazo ta gaidamu" gyadama Ammi kai kawai yayi batare dayace komiba yana dago Dad, komi yama Dad duk Dad na luradashi ko kadan baiji dadi dabai ganta ba, saida yamai alwala sanan yatashi zai fita dasauri Dad yarikemai hannu yace "stay with me son, idan ina ganinka ina rage tunani" dan gyadamai kai kawai yayi badan yasoba yakoma yazauna sai kallon kofa yake kaman yabude tashigo, yana zaune da Dad ko motsi yayi sai Dad yace karyaje ko'ina har aka kira magrib, kiri kiri tsohon nan yahau kuka yana rike Asad wai dare yayi yanzu zai fara tunani, adaki Asad yay magrib yay isha'i , sanan yabashi abinci abaki yaci yay knack, Ammi ma ganin yanda he's all over Asad yasa taje ta kwanta, sai wuraren 1 Asad yasamu yay bacci sanan ahankali yatashi yacire hannunshi dagakan nashi yafito.



8️⃣1️⃣



Dakin Ammi yashiga tana zaune kan dadduma yasa nafila take wayanta dake kan gado kawai yadauka sanan yawuce yafita, dakinshi yaje, baima tsaya yin wankaba yay dialing number shi, Du'a na kwance kan gadonta tana game da wayan nashi hankali kwance taga kira da wayan Ammi na shigowa amman bata dauka ba, katsewa wayan yayi yasake kira nan ma kin dagawa tayi gashi yadage sai kira yake gashi bayan bata silent irin dole saiya tadata dinan, a 5th call din tadauka, murya chan kasa tace "Hello" murya chan kasa yace "I told you kijirani a flat dina baisa baki hakaba" murya chan kasa tace "hakanan" shiru yayi shuuuu yakasa magana, murmushi tadanyi sanan murya chan kasa tace "lafiya katadani, I was having a very sweet dream wlh, what's d matter" daurewa yayi cikin wanan muryan isan nashi yace "I want to see you" ahankali tace "right now, why? what happen Asad" kai hannunta tayi tadaura kan bakinta ita kanta takirashi Asad ba Ya akai wani banbaran takeji, wanan karan yayi shiru yafi na 10min, dazu he thought kunnenshi ne yajimai takirashi Asad gatsai, gashinan yanzu yakara ji, jin shiru yayi yawa yasa tace cikin muryan nan nakaman dole aka sata tai magana "Hello, are you there? nace maisa kakeson ganinta this night" ahankali murya chan ciki yace "I want you" kaman bata gane maiyake nufiba tace "me kuma" murya chan ciki yace "ina bukatan hakki nane, I badly needs sex right now" ahankali tace "oops sex is unavailable, Du'a is temporary unavailable, try next time" kawai ta katse wayan dip, dasauri Asad yakalli wayan kasa rike maganan yayi yace "what's wrong with her" sake dialing number yayi amman harya katse bata daukaba, 10 calls yabata bata fadawa gadon yayi ranshi ya bala'in baci, filow yajawo ahankali tareda lumshe idanu yana kokarin sa kanshi bacci but ina yakasa, jiyake baisami abinda zai sashi bacci ba, ganin sha'awa na neman kasheshi tashi yayi yafice, fita daga gidansu yayi bako kunya sake knocking yayi security gidan Grandma yabude mai kofa yashiga ciki yay kofan falonsu murdawa yayi yaji akulle, jiyayi ranshi yay masifan baci wani abu ya tsayamai awuya juyawa yayi dasauri yafice daga gidan yakoma gidansu yakirata yafi sau goma bata dagaba, mutuwa ne kawai baiyiba, baitaba sanin this is how a man feels bayan yayi aure ba saiyau jiyayi kwana shi kadai is just impossible, wani irin yunwanta yakeji kaman maye, jiyayi gadon ma kamshinta yake, haukane kawai baiyiba idanunshi sukai jajir da kyar bacci yadauke shi wajajen 5.




Da kyar ya iya bude idanunshi wajajen 9 na safe, kanshi nawani irin ciwo, wayan Ammi dake gefenshi yadauka yakalla ganin 9 yasa dasauri yatashi kanshi naciwo bayi yashiga ya dauro alwala yafito yay salla, yana sallamewa ana bude kofanshi Sharif ne yashigo ahankali yace "finally katashi, kazo Dad na neman ka" gyadamai kai Asad yayi ahankali Sharif yajuya zai fita saikuma yadawo ahankali yazauna bakin gadon Asad hakan yasa Asad yatashi yataho inda yake dan yana ganinshi yasan da magana abakinshi zama yayi gefen gadon yace "what is it meke damunka" iska yafuzar ahankali sanan ya kalleshi yace "Dad naji yana ma Ammi kuka sosai dazu wai his only son daya haifa aduniya bai damu dashi ba that baka iya kwana dashi, Ammi tana mace ita zata dinga daukanshi tana kaishi bayi da sauransu" ahankali Asad ke kallon Sharif din dake magana sanan murya chan kasa yace "saida yay bacci fa nabar dakin Sharif around 1" kama hannunshi Sharif yayi yace "Asad forget Dad nada kyan jiki we all still look him kaman wani yayan mu Dad ya tsufa so he thinks different and see things differently, banda haka u and Dad fought for a long time kafin finally kwanan nan kushirya, so maybe he still feels baka sonshi ka tsaneshi har yanzu da sauransu, banda haka u know how sick people are sunason mutane around them most especially kai Asad u know u are Dad whole life, I know anshiga hakkinka u just got married, yakamata kana tareda iyalinka yanzu, but ciwo baya tambayan izinin kafin yazo banda haka paralyze ne, ga Ammi ma manejin kanta take, let's just be here for them kafin komi ya daidaita saika dauki matanka ku koma gidan ku, munriga mungama booking komima gobene tafiyan, so tell ur wife" gyadamai kai kawai Asad yayi tareda dan fuzar da iska ahankali sanan yamike yawuce yatafi side dinsu, kawai da dauriya yake komi dan ko kadan baida natsuwa ko rufe ido yayi Du'a yake gani he just want to see her cuddle her kiss her and smell her wasa wasa har dare baisata a idanu ba ga Dad yanda ya makalemai baima barinshi fita, ko zancen tafiyan saidai yatura mata text ta shirya kawai.




Jirginsu karfe 11 na safe zai tashi tuni Anty Turai tashigo Abuja dan ita za'a Varma gida dasu Aneesah, wuraren 8 Dr Abba yazo dawata hadaddiyar electronic wheelchair, saida aka shirya tsaf sanan Ammi takalli Asad tace "jeka kira Du'a", fita yayi.

Gidansu yashiga yana tafiya one one, ahankali yabude kofan falon da sallama yana kallon Du'a dayagani azaune rikeda wayanshi a hannu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login