Showing 90001 words to 93000 words out of 153675 words

Chapter 31 - Kyawuna Jarabta Ta Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

15 Dec 2024

627

karanta idan baki biya kin shiga group ba, dan idan kikai gaskiya Allah zai bimin hakkina.


Kudin karatun this novel is 500 kacal, pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting.

you can chat me up directly a watsapp by clicking on this link
wa.me/+2347012181461


✍️ M SHAKUR

EPISODE 5️⃣3️⃣
Dasauri Asad yajuyo yakalleta tana tsaye abayanshi dafe da bango ta cisge ruwan dayake kara mata idanunta sunyi jajir sun kumbura tsabagen kuka tana kallonsu, wani kalan mugun kallo yamata, murya ciki ciki ta yanda su Dad bajinshi zasuyiba yace "maisa kika sauko" ahankali kanta na kasa tace "I am sorry" dasauri Ammi ta taho wajen tana kallonta, hannunta tarike tana kallon fuskanta tace "maisa kika tashi Du'a keda akema treatment" murya chan kasa tace "Ammi dan Allah kaini falo" yanda fuskanta kadai yayi yasa Ammi bata musa ba, rikota tayi tafito da ita falo ta zaunarda ita akan kujera, da kyar ta zauna tana cije lips sabida yanda kafan kemata zafi ahankali sanan tadaga kanta ta kalli Dad kafin ahankali takalli Grandma dakowa na falon dake kallonta cikin wani irin murya dake taba zuciya tace "dan Allah kuyakuri kudena fada sabida ni, kuyafemin, Aneesa kema kiyakuri" sanan ahankali takalli Grandma idanunta suncika da kwalla sosai tace "Grandma inaso zan koma kano chan gidan mu!" kowa kallonta yake cikeda mamaki barinma Dad da idanunshi ke neman fadi kasa jin yanda tace zata koma gida, hawayen dasuke zubomata tashare da bayan hannu tace "nariga nabata zaman lafiyan gidanmu, I've caused alot of trouble banson nazo nan kuma nahaddasa fada a family ku, I don't wanna cause any trouble, gwara nakoma chan gidan ubana inda ansaba fadan dama sabida ni, maybe after all abinda mutane kecewa akaina is true ni bad luck ce sanan ni mayya ce, ni kaina nasoma yarda da hakan, gashinan daga zuwa na Abuja anata fada sabida ni which nasan da baku tabayi ba, Grandma dina na sonku sosai bansan sabida ni mu'amalanku dakuka gina da dadewa tabaci, inaso Ya Asad yarabudani, yasakeni nakoma kano suyi aure da Aneesah kowa yahuta" shiru tayi awaje saita daura duka hannayenta biyu akan fuskanta tafashe dawani irin kuka mai sosoran duk wani mai imani, cikin kukan tace "Mami na ita kanta tace tunda tahaifeni bata kara samin kwanciyan hankaliba balle ku, ni kaina bansan mecece niba, I don't know myself, nafita daban dakowa danasani, nafita daban da iyayena da yan uwana, gabaki dayan danginmu banyi kama da kowaba, ko'ina naje ayita kallona ana cewa inada kyau, kyan dabanaso, kyan dana tsana, KYAWUNA shine JARABTA TA, KYAWUNA yazame mini JARABTA, wlh kaman na mutu kowa yahuta nakeji, nobody loves me, nazama musiba aduk inda nasa kafa, Ya Nana da Ya Hawwa duk basa sona, sabida kyan danake dashi yasa suna boyemin komi na rayuwansu da samarinsu sabida suna tunanin suna ganina zasuce ni sukeso, wanan ba KYAWUNA JARABTA TA bane?? I just want to die nakoma wajen ubangijin daya halliceni and rest, I want peace, I need peace, and from look of things peace can never be mine a duniyan nan saidai idan nakoma ga Allah kowama yahuta" dasauri Ammi da idanunta sukai jajir tazo gaban Du'a kneeling tayi ahankali takama hannun Du'a dakekan fuskarta tana maganan tana kuka tasaukar dasu kasa, kuka harda majina, ahankali Ammi takakalo wani sad murmushi sanan tabude baki zatai magana saikawai taji takasa rike kukan dayazo mata fashewa sosai tayi da kuka agaban kowa na falon, maganganun Du'a sun sosamata rai, sun tabata, Du'a don't deserve this at all, yarinyar tabata tausayi matuka bana wasaba, ahankali Asad yajuya yay stairs yasauka yabar gidan abinshi, shi kanshi Dad waje yanema yazauna jikinshi yay la'asar sosai ya bala'in ji tausayin Du'a samada koda yaushe, Sharif ma idanunshi sunyi bala'in ja sabida tausayinta, itako Rahima share hawayen daya zubomata tadinga yi dan she couldn't hold it, Du'a tabata tausayi ainun she was just imagining kanta a situation din Du'a batai tunanin she can even handle kanta kaman yanda Du'a tayiba, Mariya ma idanunta sukai jajir tai bala'in nadaman all she said to Du'a a chat da yanda ta shareta yau dan yarinyar nan don't deserve any form na mistreatment, Du'a have been through he'll da all she deserves right now is love, jitayi she hates herself for what she did to her, Aneesa ma dake jikin Mamanta itama jikinta yay sanyi kaman kankara, Grandma kuma murmushi tayi tasami gu tazauna ahankali, a yau takara yarda iyayen Du'a sune suka fara kashe yarinyar nan suka mata illa before anyone, sabida ko kadan basu jata ajikiba sun sota sun nuna mata karta sake tadauki KYAWUNA amatsayin JARABTAN TA rather tadauki KYAWUNTA amatsayin BAIWANTA, baiwan da Allah yamata, amman duk basuyi hakan ba sunsa maganganu da kalaman da mutane suke fadi mata na mayya, aljana, bad luck sun gino sun zauna aranta, sun kulle yarinya agida batare da sunyi connecting da itaba sun nunamata soyayya ba, at least koda sukai grounding nata dasun jata ajiki sun sota bawai su ware ta ba none of this would have happened, wanan wasu kalan iyayene???? To think daga jikinta Mami tafito abin nabata mamaki dan inda ita tahaifi yarinya irin Du'a bazata taba mata abinda Mami tama Du'a ba.


Ammi tadade tana kuka tareda Du'a takasa lallashinta kuma babu wanda yay attempting lallashin su sanan ta lallashi kanta da kyar tadago takalli Du'a kafin ahankali takai hannunta kan fuskarta tai cupping face nata tace "listen Du'a idan kowa na duniyan nan bayasonki sun tsaneki I want u to remember this ni ina sonki sama da danda nahaifa Du'a, and koyau kika wayi gari kikaga bakida kowa Du'a kinada ni, I've loved you kafin nama ganki ask Hajiya tagayamiki, dana ganki I even loved u more because all I see in was a special, beautiful, intelligent, talented and innocent young lady, and u are not a bad luck Du'a, duk wanda sukace miki ke bad luck ce karya suke, infact u are a gift a family ku saisa Allah ya yiki daban sabida yanuna musu ke gift ce, and u are special saisa kyawunki, karismanki natsuwanki daban, saisa kikeda shiga ran mutane nan da nan aji ana sonki cus everything about you Du'a is unique, they see that as bad luck while ni da duk wasu masu ilimi da hankali da tunani see it as gift! which makes u a very special child Du'a" Ammi tai shiru tana kallonta ganin Du'a tadena kuka tana kallon Ammi ahankali da idanunta dasukai jajir, murya chan kasa tace "u were never and will never be a bad luck Du'a! Fadan dakikaga babanku yayi da kanwanshi is just something that was bound to happen bakece kikasa akai fadan ba, Du'a I want you to love yourself! Kitso kanki sama da komi arayuwan nan, value yourself, sabida baki valuing kanki saisa kowa ke takaki yanda yaso, Value yourself, carry yourself with dignity and self worth, stop blaming yours for anything dake faruwa a inda kike, danba laifinki bane, stand up for yourself, duk wanda yakiraki bad luck ki gayamai u are not a bad luck you are a gem, and start living ur life, dat life dabaki same shi kinyi ba leave your life now and enjoy all the luxuries life has offered u, kinriga kinbar gidanku keda zuwa saida izinin mijinki, you are married yanzu, forget ur past and enjoy this present and be happy Du'a, I want to announce this to you and everyone here amatsayina na mahaifiyar Asad nasaka ranan bikinku wata daya, za'a biki akaiki da kinki, maganan Asad yarabu dake karki kara yinshi, inaso ki manta da komi kiso kanki kinji" gyadamai Ammi kai tai ahankali fuskanta nakan hannun Ammi, Ammi takai hannunta tana share fuskanta sanan tajuyo da kanta takalli Aneesah, ahankali Aneesa tazo wajen hawayenta tashare takalli Du'a cikin wani sabon kukan dayazo mata tace "I am so sorry Du'a dan Allah kiyakuri, and wlh nahakura da Ya Asad din kiyafemin please Du'a" murmushi Du'a tayi hawaye na zubomata tace "Aneesah na yafemiki" zuwa kawai Rahima tayi tama kasa magana rungume Du'a tayi tsam ajikinta, tadade ahaka sanan tasaketa tace "from today I will be ur sister, bakaman su Hawwa da Nanan kuba, I will be a real sister to u Du'a and ur mentor, no one will bully u again, I promise you that, kinason hakan"? gyadamata kai Du'a tayi tana murmushin kuka ahankali, zuwa Mariya tayi itama ta tsugunna gefen Rahima tana kama kunnenta duka biyun tace "Du'a I am sorry, dan Allah kiyafemin" murmushi Du'a tayi tana kuka dan she can't believe itace mutane ke tsugunnawa agabanta haka suna rokon yafiyanta, saikawai ta rungume Mariya dan tama kasa magana sabida kuka, zuwa Sharif yayi wajen shima, ga mamakinta shima tsugunnawa yayi kusada Mariya yana kallon Du'a hakan yasa tasaki Mariya ahankali, murmushi yamata idanunshi sunyi ja shima yace "tunda kinsami sisters har uku, is there any space for big brother"? Wanan karan wani irin fashewa tayida kuka, hararanta yayi yace "okay Du'a na lura village people dinki naso susakani kuka agaban yara ko"? Yay maganan yana goge hawayen daya zubomai dasauri da bayan hannu dan baiso yay kuka, rungumeshi ahankali Rahima tayi dan tasan what's going on azuciyanshi, Mariya itama rungumeshi tayi, hakan yasa Aneesah itama ta rungumeshi, ahankali Du'a ta rungume su, duk sukahau kuka, wanan karan duk dauriyan Grandma saida tajuyarda kanta gefe ta share hawaye dasauri, all she sees right now is family Allah yama Du'a kyautan family da inda ayanzu zata fadi tamutu burinta yacika dan yanzu Du'a will know what peace and love is, Alhamdulillah nothing last forever, ance bayan wuya sai dadi, Ayar Allah ta tabbata wanda yace WAMAI YATAWAKKAL ALALLAHI FAHUWA HASBUK, wato duk wanda yadogara ga Allah to Allah ya isar masa, Du'a tai hakuri tai imani, she has been quiet, ta wahala but hakan baida takaucema Allah ba, gashinan Allah yasaka mata da wayanda sunmafi family nata.

Sun dade ahaka sanan suka saki juna, murmushi duk sukayi kowa looking so emotional and very happy at the same time.

TUNATARWA GA IYAYE
PLEASE IYAYE MATA DA MAZA, DAN KUNHAIFI YARO MAI NAKASU KO YARON DAYAFITA DABAN AYARANKI, KIJASHI KI SASHI AJIKI, DON'T TREAT UR KIDS YANDA IYAYEN DU'A SUKAYI, I HOPE U ALL SEE THE LESSON DA SAKON DANA ISAR ACIKIN WANAN LITTAFIN ❤️



5️⃣4️⃣


LITTAFIN NAN IS NOT A FREE BOOK, MAISON KARANTAWA DARI BIYAR NE 500, ZAKI TURO TA 3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK SAIKI TUROMIN EVIDENCE OF PAYMENT TA WATSAPP NUMBER NA 07012181461.

ZAKI IYA MAGANA DANI DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK
wa.me/+2347012181461


WLH DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA, MASU KARATU SATA DUK BAN YAFEMUKU BA DUNIYA WA LAHIRA, AND INA BAKU SHAWARAN KIYAYAN HAKKIN MUTUM. THANK YOU


Tashi Dad yayi da jikinshi ya bala'in yin sanyi wani son Du'a nakara shiganshi yace "bari naje kuga inada meeting" sosai yake tafiya yake tunani baitaba shiga tsaka mai wuya arayuwanshi irin na wanan lokacin ba, how is he gonna settle this situation, yabar Asad ayi bikin ne koko yasan yanda zaiyi ya kashe auren, but yakashe auren yanada chance on Du'a kuwa? Family shi dahar Hajiya zasu tsaneshi kuma duk yanda zasuyi saisunyi sun kaita nesada shi ta yanda bazai kara ganinta ba, karyay acting like a fool, instead yayi abinda yasan will benefit him, dan haka he should calm down and get Du'a in their game batare da kowa ya lura ba, hardan sa idon dannashi. motanshi yashige yatafi.


Kallon Grandma Ammi tayi tace "bari naje Hajiya" gyadamata kai tayi, Anty Turai ma ta tashi takalli su Rahima tace "kutashi mutafi" tashi duk sukayi suna murmushi, waving hannu suka mata sanan suka wuce, Sharif yakalleta yace "kina bukatan anything"? Girgizamai kai tayi hakan yasa yace "bari naje gida" wucewa yayi hakan yasa ahankali Grandma tazo wajen tana kallonta ijiyan zuciya tasauke sanan taduka ahankali tadagata, da taimakonta takaita dakinta bayi suka wuce, bata mata wanka ma amman saida tagoge mata jikinta tass sanan suka fito bayan tamata alwala tadauko wani gajeren rigan bacci cotton ne iya cinya tasamata sanan tasamata hijabi tazauna da ita bakin gado tace "yi salla bari naje nakawo miki abinci" sauka Grandma tayi kasa, su Razika tagani a dinning sunyi wani iri tasan sunji komi, murmushi tamusu tace "kuje ku ganta" kaman jira suke dasauri sukai sama Grandma tai murmushi dan yau burinta yacika she's so happy hada mata simple abinci tayi spaghetti sai farfesun tantabaran da aka mata na kayan mata sanan tadawo sama su Razika tagani tareda ita suna ganinta duk suka tashi zasu fita taresu tayi tace "ina zaku kudawo" tai maganan tana kallon Du'a datai dan murmushi kana ganinta kasan zazzabi ke cinta, zama Grandma tayi gefen gadon tace "zokici abinci saiki bacci" gyadamata kai tayi, Grandma takai taliyan bakinta just two spoons tayi ta juyarda fuska tanaji kaman zatai amai tace "Grandma amai zanyi banso" cikeda damuwa Grandma tace "to dan Allah kidan kara babu abinci acikin ki, konayo miki tea?" dasauri ta gyadama Grandma kai ahankali, tashi Razika tayi dasauri tace "bari nahado mata tea Hajiya" murmushi Grandma tayi tace "tom Razika" dan kishingida Du'a tayi da jikin gadon kafin kaceme bacci yay awon gaba da ita, ko 3min Razika batayiba tadawo rikeda mug din tea, karba Grandma tayi Razika na kallon fuskarta tace "ai tamayi bacci" ijiye tea Grandma tayi kan side drawer tace "ai yanzu zan tadata tasha" dasauri Razika tace "please Grandma karki tadata anjima ta farka zatasha" shiru Grandma tayi tana kallonta zatai magana sukaji anyi knocking kofar dakin, dasauri duk suka dagakai dan Razika taba kofan kadan abude dan bata gama rufewa ba ganin Asad ne tsaye yajuya musu baya yana daddanna wayanshi ya chanza kaya zuwa 3quater wando daya tsayamai a guiwa brown sai wani clean white t-shirt yana zuba uban kamshi yasa Grandma ta tashi takalli su Razika dahar sun tashi tace "kumuje Shema'u, ga mijinta nan" fitowa sukayi daga dakin, su Razika suka gaidashi suka wuce kasa, fitowa Grandma tayi takalleshi tace "Asad kazo, wlh inata fama da ita takicin abinci, kuma koda safe batai breakfast na kwarai ba tafita, Du'a batason abinci yanzu ma bacci tayi bataci abincin ba, anmata tea tai bacci, kuma ruwan data tsige ni bansan yanda ake maidawa ba akwai zazzabi ajikinta" gyadamai Grandma kai yayi yana wani dauke kai, Grandma tace "bari naje nai salla banyi salla ba wlh sabida yarinyar nan" Tai maganan tana wucewa, saida yaga tabude kofa tashiga dakinta sanan yabude kofan dakin ahankali yashiga yamaida kofan yarufe sanan yajuyo yana kallonta yanda take bacci atakure ta jingina bayanta da bangon gado, ga tea dinta da aka rufe ga spaghetti da farfesu duk anrufe, ahankali yatako yakaraso zuwa cikin dakin, gaban gadon ya tsaya yana duba drip din, sanan yaduka yakama hannunta ahankali ya mayarmata dashi ganin baya tafiya, yasa yajuya yabude ledan yadauko syringe yabude yazuko ruwan drip din sanan ya tsugunna yakama hannunta yasa syringe din yana flushing, yatsine fuska tayi tareda juyarda kanta jin zafi hakan yasa ya tsaya ahankali yana kallon face dinta, ganin tadena motsi yasa yacigaba sake yatsine fuska tayi tana juyarda kanta saikuma tabude idanunta ahankali daidai yana karasawa sanan yamaida yatashi, ahankali takalleshi ganin shine yasa tadan dauke kanta tanajin wani irin mugun bacci, zama yayi ahankali kusada ita sanan yadauki mug na tea yana juyawa da spoon kafin yadebo tea yakai bakinshi jin babu zafi yasa ya ijiye yajuyo yakalleta yanda take kallon gefe, ahankali yakai hannunshi kan shoulder dinta dasauri tajuyo da kanta ta kallai, hada idanu sukayi yace "come and have dinner" kasa magana tayi sata ajikinshi yayi ta side gabaki dayan hannunshi daya nata bayanta yadaura akan kafadanshi yayi kaman cuddling nata ta side sanan ya juyar da kanshi yadauki mug na tea yakawo wajen fuskanta yakai bakinta yana kallon fuskanta ahankali yace "drink" kurban tayi kadan sanan ta ture kanta tana yatsine fuska sosai dan bakinta baya mata dadi ahankali yana kallonta still yace "what"? murya chan kasa kaman wacce ke shirin yin kuka tace "banaso, nakoshi" yana kallonta har lokacin yace " have u had ur breakfast"? girgizamai kai tayi yace "lunch?" Girgizamai kai tayi, hakan yasa murya chan kasa yace "you have to finish this tea" yakai mug din bakinta ahankali tai sipping sanan tacire baki tana yamutse fuska, cikin wani kalan kakkausar murya yace "Ke" dasauri takalleshi gabanta nafaduwa, batasan lokacin datakai bakinta mug dinba tashiga shan tea dasauri sauri saida takusan shanyewa taji amai yazo mata yunkurin aman datayi yasa yacire cup din daga bakinta dasauri yana bubbuga bayanta, ijiye cup din yayi dasauri sanan yakamo kanta zuwa kirjinshi ya kwantar yana shafa bayanta sosai takejin aman yana tasomata amman kamshin turarenshi dataji yasa taji tana wani irin calming down, dakuma yanda yake shafamata baya, wani irin lumshe idanu tayi tana sauke ijiyan zuciya takara yin lamp dakanta akirjin dataji yamafi pillow dinta taushi dakuma cika gashi so huge, ganin she's calm takara shigewa jikinshi ta chusa hancinta a kirjinshi yasa ya gyara kafafunshi yay spreading nasu akan gadon yadagata yasata a in between legs din nashi kanta na kirjinshi which is very good dan baibari ta kwanta immediately bayan taci abinci ba tana zaune ne, kafafunta zuwa cinyoyinta dake waje yabi da kallo ga sanyin AC adakin ahankali yasa Yatsun kafanshi yaja bargo yamika hannunshi yay spreading ya rufa musu sanan yakoma ya jingina da gadon yana kallon fuskarta ganin idanunta a lumshe suke, hannunta da drip kebi yakalla ganin position dinshi is perfect yasa ahankali yakara kankameta a kirjinshi yakai hannunshi daya yasa acikin kanta yana yamutsa kitson yana mata wani irin scratjng scalp da massaging kanta dayasa tasaki wani irin ijiyan zuciya wani bacci mai bala'in dadi na dibanta kafin yaji tasaki dan nauyinta daba na kirki ba ajikinshi tai bacci.



Ajiyan zuciya yasauke shima ahankali yana kara kankameta a jikinshi wanda baijin yataba helding nata this close and tight ba sai yau, gawani cool kamshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login