Showing 135001 words to 138000 words out of 153675 words

Chapter 46 - Kyawuna Jarabta Ta Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

15 Dec 2024

633

tana murmushi, tana sanye dawani black designer abaya mai jarababben kyau, tai wani kalan haske tai kyau, tai rolling gyalen sanan gawani karamin traveling akwati na LV dake gabanta da handbag dinta akai, sai Grandma dake gefe tana magana awaya ganin Asad yasa takashe wayan tace "son badai har kun shirya ba" dan murmushi yayi yace "good morning Grandma" yay maganan yana kara satan kallon Du'a daya kasa boyewa, ganin haka yasa Ammi takalleta tace "ke tashi ga mijinki yazo kutafi" murmushi tasakeyi sanan takalli Grandma ashagwabe tace "Grandma Matan Asokoro fa nake karantawa na M Shakur a Wattpad" tabe baki Ammi tayi tace "kya karasa a jirgi Allah kiyaye" Ameen tace tai gaba abinta tabude kofa tafita Asad na kallonta saida ta maida kofan tarufe sanan yajuyo ahankali yakalli jakanta da handbag sanan ahankali yasa hannu yadauka yakalli Grandma data dauke kai kaman batasan meke faruwa ba yace "Grandma saimun dawo" ahankali tace "Allah kiyaye hanya Asad, Allah yabama Abban ka lafiya, ga Du'a nan please kasamata ido bata taba tafiya ba infact zuwanta Abuja was her first trip, kana ganinta haka bamatasan nizan inda zaku ba, please hold medication incase of ciwo ko wani abu haka, da lot of vitamins" gyadamai Grandma kai yayi ahankali yace "I've packed everything already dazu nafita nasayo" murmushi Grandma tayi tace "nagode Asad Allah maka albarka wuce katafi" fita yayi ahankali yafice yana kalle kalle bamata gidan jiyayi ranshi yabaci so bazama ta jirashi ba wai what even happen to her ne? Gidansu ya shiga yaganta harta shiga mota kusada Ammi, motan maza kawai yabude bayan yasaka akwatinta yadauko jakanta yataho motansu bude motan yayi da fushi da sauri ta kallai batare daya kalleta ba yasa mata handbag din ajiki sanan yamaida kofan yarufe yawuce ya shiga tasu motan Su Rahima namusu bye bye suka fice, itadai tana tareda Ammi har sukakai airport sai kalle kalle take ahaka taga sunje wani waje sun dade saikuma gasu awani waje sai kawai ga jirgi datake gani a TV, wani kalan murmushi tayi Asad yana satan kallonta dan dudda tana kusada Ammi kome take idanunshi na kanta, dan murmushi yayi shima sanan suka wuce suka shiga jirgin dakenan da 1 siter kujera guda biyu side by side, sai dogayen kujera guda biyu side side, saikuma one sitter guda biyu side side abayan dogayen,daukan Dad sukayi dake kan keken guragu aka kwantar dashi akan sitter aka samai sit belt, sanan Ammi tazauna akan one sitter dake takanshi, Dr shi yazauna akan 1 sitter dake takafanshi, sai kuma dayan side din Sharif ya zauna akan 1 sitter Du'a tazauna akan dogon, Asad baiji kunya ba yazo kan dogon yazauna ahankali yana daddanna wayan Ammi dake hannunshi, da kyar Dad ya iya daurewa baiso yakada Ammi dan it will look somehow yasa Asad yadawo wajenshi kar Asad dinma yafara sensing wani abu hakan yasa yadaure, kulle jirgin akayi aka fara shirin tashi Du'a nakan wayanshi har lokacin soyake ya karbi wayan yaga mai takema dariya amman yakasa sabida su Ammi hakan yasa yadaure jirgin yafara tafiya, kafin taji sunfara wani kalan gudu faduwa gabanta yafara saichan taji sun daga dawani irin sauri takama hannun Asad tarike gamgam tana kalle kalle, ganin cikinta nawani iri yasa kawai ta rungume Asad ta gefe takankameshi sosai, yunkuro dakai Dad yayi yace "me haka lafiya Du'a" dasauri Ammi dake murmushi tace "barta tsoro takeji" wani irin ijiyan zuciya Dad yasauke sanan yadauke kai Sharif dama ko saudaya baima dago kanshi ba, shi ko Dr Dad bini bini yake satan kallon Du'a yanzu yaga abinda yasa Dad ke going up to this limit just to have this girl in his bed, menh!!!! This girl fine ya Ilahi!, jin takasa dainajin abinda takeji yasa ahankali tadago idanunta dasukai ja takalli Asad shima kallonta yayi da wanan mayun idanun nashi, murya chan kasa ta yanda babu uban wanda ya isa yajisu tace "Ya Asad I'm scared" yana kallon idanunta yace "just hold me tight, u will be okay" kankameshi tayi sosai ta chusa kanta ajikinshi Ammi ita kanta daina kallonsu tayi, sosai tafiyan tai tafiya tai shiru ajikinshi tana shakan kamshin shi, chan kuma ta kalleshi tace "Ya Asad amai" kwance sit belt dinshi yayi da sauri yana cire nata yadagata, dasauri Dad yabude idanunshi yace "ya akayi" hannunta yaja batare daya kallesu ba yace "amai zatayi" dasauri Ammi tace "assha" bayin cikin jirgi suka shiga tafara yunkurin aman amman baizoba dagowa tayi ahankali gatanan duktai wani iri tana kallonshi murya chan kasa tace "nika kaini gida nafasa tafiya this aeroplane is making me sick" wani irin fizgota jikinshi yayi yana matse ass dinta da hannunshi yace "better get use to it dan u are married to Mr Asad, ina yawan tafiye tafiye" murguda mai baki tayi dawani irin sauri yakama habarta yana kallon idanunta yace "what did u just do" turomai baki tayi tace "na murguda maka baki ne" wani irin jawo bakinta yayi da hannu sanan ya shiga kissing dinta yawani matseta jikin bangon bayin yakai hannunshi yana kama boobs dinta tasaman abayan dake jikinta yana wani irin nishi yana komi da sauri sauri kaman ana gab da kamashi.




8️⃣2️⃣



"wayyo Allah na jama'a kafata yafara!" ihun Dad da Asad yaji da karfi yasa yasake ta dasauri" sanan kawai yakamo hannunta suka fito, tuni Dr ya tsaya akan dadi yana dube duben karya ganin Asad yasa yace "it's a good sign wanan da kafan yasomamai zugi" dasauri Ammi tace "Alhamdulillah" ahankali Dad yanisa sanan yadena ihun yana kallon Asad da Du'a datai zuru tana kallonshi yace "yadena ku koma ku zauna" komawa duk sukayi suka zazzauna Asad yabude wata yar karaman jaka yadauko wasu magani guda biyu yadau goran ruwa ya tsaya gaban Du'a yamika mata yace "take this" hannu tasa takarba ahankali Dad na kallonsu tahadiye tasha ruwan tabashi ahankali karba yayi ya ijiye sanan yazauna kusada ita ahankali yana kallon nails dinta, ahankali taji tafarajin bacci, hamma tayi hakan yasa yakalleta, lumshe idanu yayi, ahankali ta kwanto kan kujeran gently tadaura kanta akan cinyanshi tareda lumshe idanu, dan murmushi yayi sanan ya fuske yana son yanda Du'a batada wayau dinnan jibi yanda tai cinya da kafanshi agaban iyayenshi OMG he's super crazy about this girl. Ko 1min bata dauka ba wani lafiyayyen bacci yay awon gaba da ita.



Cikin bacci taji ana shafa mata fuska, kafin gently taji anja lips dinta, ahankali take bude idanunta, fuskan Asad tagani dab danata yana kallonta tanajin saukan numfashin shi akan fuskanta, juyamai idanunta tayi tareda murguda baki ta yunkuro taredasa hannunta tana tureshi tai magana ciki ciki tace "ni kadena sani agaba kana kallo tom, ina Mum dina"? tai maganan tana kalle kalle ganin babu kowa acikin jirgin, saikuma tajuyo takalleshi dasauri yanda yake binta da kallo tace "munkawo" gyadamata kai yayi yana mikewa tsaye yace "let's go" yay hanyar fita tabishi abaya dasauri, wani dogon jeep tagani dayayi kusan jirgin atsayi, bude mata kofa Asad yayi ahankali yana kallonta, ahankali tafara saukowa tana kalle kalle garin sanyi na bala'in dataji yana shiganta har cikin kashi dudda abayan dake jikinta, dawani sauri tasauko tazo ta shige mota jikinta narawa ta zauna kusada Ammi, wani bargo Ammi tadauka ta rufa mata tace "sannu kinji sanyi ko" gyadamata kai tayi tace "Mum kaman kankara" dan dariya Ammi tayi tana satan kallon Asad dake daddanna waya yana zaune kusada Sharif tace "su tun October ake fara musu sanyi mukakai gida saiki wanka da ruwan zafi" shiru tayi ahaka sukakai wani hadadden anguwan taga sun shiga wani gida haka dan madaidaici dan baikai gidansu na Abuja girma ba saidai gidan yahadu exactly ginin kasan waje, fiffitowa akai daga motan Ammi na rikeda hannun Du'a tace "muje kiga gidanmu na nan, anan gidan Asad ya zauna dayana karatu anan kasa, gidanshi ne ma, wanan ne gidan da Baban ku yabashi kyauta dazai fara university" dan murmushi Du'a tayi suka shiga gidan tana kalle kalle, gidan ko'ina plants da flowers kaman gidan da ake saida fulawowi, murmushi Ammi tayi tace "mijinki nada this wired hubby yanason flowers bakiga ko gidan ki akwaisu burjik ba, he always grows flowers aduk inda yake, kuma jibi yanda suka karama gidan kyau" tai maganan tana danna door bell na falon, saiga wani namiji da uniform yabude kofan cikin turencin su yace "welcome Ma'am".



8️⃣3️⃣

💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫

M Shakur



NOW LET'S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina.....ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.

Ga number na nan 07012181461.

you can also chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461




Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.


Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.

Inayin classes din Saturday and Sunday of kowani sati ne.

Idan kinason ki shiga group din registration is 1k kacha.

Zaki turo ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment sainai adding naki a group din.





Murmushi Ammi tayi tashiga su Dr da Dad biyeda ita, Asad na gungura Dad awani hadadden keken guragu abaya ahankali, suka shiga falon, Babban gidane sosai gashinan oyinbo settings, ana shiga falon Dad yadago kanshi yakalli Asad yace "dakuna nawane a sama"? Asad na kallon fuskanshi yace "guda biyar ne Dad" wani kalan makale murya yayi kaman wanda ya riga yay giving up rayuwa sanan yadaga hannunshi yana kama na Asad yace "son kainake so ka zauna dani, sabida kaine zaka iyamin komi kaga mahaifitarka ita kanta tana bukatan hutu, sai Dr abashi daki daya, Sharif daki daya, sai daki daya Ammin ka da Du'a kaji" kowa kallon Abba yake, wani abu Asad yahadiye awuya harga Allah baiji dadi ba ko kadan ahankali yace "okay Abba" kaman daga sama sukaji Sharif yace "Dad nizan zauna dakai, inyaso Asad sai abashi daki daya da matarshi ko Dad" wani kalan kallo Dad yama Sharif kaman yatashi yadaba mai wuka aciki yakeji da kyar yadaure yahadiye fushin sanan ahankali muryanshi narawa sosai yace "ohhh.....I am sorry....I think I am being selfish here, namanta Asad yay aure yanada mata" dago kanshi yayi ahankali da idanunshi dasukai jajir sun cika da kwalla yakalli Asad yace "Asad bari Sharif yazauna dani kai kudauki daki daya da matarka" ayanda Dad yay maganan kokai waye sai ranka ya mota ahankali Asad yace "no Dad zan zauna dakai" hannu Dad yabude dasauri yace "hug me my son" zuwa Asad yayi ya rungume shi tsamtsan, at this point Dr yakara tabbatar wa Dad kankat ne kan matar danshi yake wanan haukan lallai, how will this family react idan suka gane mutumin nan lafiyan shi kalau all because of yanason yaci wanan kyakkyawan yarinyar dabama tasan kanta yake wanan haukanba yake all this abubuwan.


Sun dade ahaka sanan Dad yasakeshi yana goge hawaye yakalli Sharif yace "show Dr his room, sweetheart kema kuje dakinku kuhuta ni anan dakin kasa zamu zauna" yay maganan yana nunama Asad wani babban daki dake nan kasa ahankali Asad yaturashi zuwa dakin, Kuku su kuma nashigo da akwatinan su.

Saida suka shiga dakin sanan ahankali Ammi tazaunar da Du'a akan gadon dakin kafin taja kujeran gaban madubi zuwa bakin gadon tazauna sanan takama hannayen Du'a tace "Daughter na listen to me" taidan shiru tareda sakin ma Du'a murmushi sanan tace "nasan anshiga hakkin ku dayawa, aurenku duka duka kwana nawa kuna cikin cin amarci baban ku yahau ciwo and he's all over mijinki baki samin kulawanshi da time dinshi yanda yakamata" dasauri Du'a ta saukar dakanta tace "Mum please kidena maganan nan ni wlh baki shiga hakkina ba kinji na rantse" dan murmushi Ammi tayi ahankali tace "you see ko tun kafin muyi aure da Baban ku he's this man da Allah ya zubamai rakin ciwo, baida dauriya ko kadan jibe fa da girman shi ga yara ga kowa amman zai iya yayta muku kuka idan yana ciwo, he's such a small boy whenever he's sick" tai maganan tana murmushi kafin ahankali tasaki hannun Du'a takai hannayenta kan fuskanta tace "kinga Asad shi kadaine dan da Allah yabashi aduniya, is being long dayay ciwo barin ma cinyon shanye wan jiki, so idan ya makalkale Asad haka yaki barinshi nan da chan is because ganin shi makes him happy and it gives him peace, so dan Allah bear with my son kinji Du'a, don't be angry" ahankali Du'a ta gyadama Ammi kai, rungumeta Ammi ta tashi tayi sanan tasaketa tace "Hajiya tabani assignment na musamman tace in tabbatar kina shan magungunan ki suna jaka, bari a shigo da jakan kina na dare, yanzu tashi kije kiyi wanka kizo kiyi salla sai muci abinci ko" gyadamata kai tayi sanan ta tashi tawuce bathroom.

Wasa wasa haka Dad ya kanannade Asad adaki yaki barinshi fita ko nan da chan, abinci adaki sukaci, salla adaki yayi, bawai yagaji dakula da ubanshi bane a'a inyace haka ai yazama butulu kuma shima nashi yaran zasumai haka, but he just needs a little time da matarshi dan sosai he lacks focus, he lacks peace, baida natsuwa ko kadan, at least ko kadan ma yabarshi yafita yaje yadan tattabata and feel her ajikinshi hakan zaima bashi karfin kula dashi da kyau, but all this thing yasa bayama gane komi da kyau maneji kawai yake, kiri kiri yakasa bacci duk kuma Dad nasane dan yana ganinshi dudda wutan dakin akashe yake but yanajin saukan ijiyan zuciyan shi duk 1min, shi kanshi Dad mamamkin Asad din yake, dan yaga yamafi shi sha'awa dason mace sosai, yaushe duka duka yasan yarinyar amman baya iya bacci, shi wani zubin yana 2days baici mace ba, 3days nedai baya iyawa, kuma yana iya yay bacci shi kadai batare da mace ba amman jibi wanan JJC danshi dinan aiko yaro kashirya bawai zan rabaka da matarka bane but kaida kwanciya tareda yarinyar nan sainaji abinda kaji yasa kamutu ka haukace akanta dinan sainaji dadi da wanan zagin gaban nan nata tukunna, da kyar wajajen 5 bacci yay awon gaba dashi, dagashi har uban nashi sai wajajen 9 Ammi ta shigo ta tadasu da kanta tace "wai ba asibiti zaku ba" wanka sukayi suka shirya sukaci abinci Du'a ko saukowa batayiba Asad sai kallon sama yake, suna gamawa aka tafi dashi asibitin daga Ammi sai Du'a aka bari agida.


Koda sukakai asibitin daga Dr sai Dad suka shiga consulting room din, dan Dr Dady yasan baturen Dr din, akabar Asad da Sharif awaje agabansu aka gungura Dad aka wuce dashi wani daki, ana shiga Dad yace bari nai bacci da kyau abina dariya Dr shi yahauyi, saida yay baccin awa daya cur sanan aka tadashi suka fito, Dr yace "akwai improvement, gobe result zasu su koma gida" tsabagen yanda Asad was totally baya hayyacin shi bayama iya any tambaya regarding ciwon Dad din kawai binsu yake da ido, baima gane abinda neither of the Dr's kefadi haka suka gama suka juyo suka dawo gida Dad yasa shi kaishi daki.


Du'a na kitchen tareda Ammi suna girki tana taya Ammi yanka Irish Ammi takalleta jin muryansu tace "tashi wanke hannunki kije ki gaida mijinki da Baban ku, dau juice dinan dakika hada a tray kikai musu" gyadama Ammi kai tayi tawuce taje ta wanke hannunta, tana sanye dawata Super wax red da yellow atampa riga da skirt dasuka kamata sosai, barinma rigan yakamata dan kana ganin tudun boobs dinta ta saman rigan sosai tadaura dankwali very simple dauri, dankwalin ma yaja baya zame sabida yanda aiki yashiga kanta, kana ganinta kaga Amarya tai wani kalan kyau, dawowa tayi tadauki juice din na apples da orange dake cikin jug kan tray sanan tafito daga kitchen din tana tafiya ahankali, da Sharif suka hadu zai shigo kitchen din, kallo daya yamata yadauke kai ahankali tace "Ya Sharif sannu ku da zuwa" batare daya kalleta ba yace "sannu da aiki" wucewa tayi dakin su Dad da hannu daya tasatabude kofan da yar karaman sallama abakinta tashigo dakin juyowa kowa na dakin yayi yana kallonta tundaga kan Dad dake kwance kan gado, zuwa Dr Dad dake taking vitals dinshi yajuyo shima yana wani irin kallonta kaman zai cinyeta aranshi yana see shape, saikuma Asad dake tsaye yana kokarin bude wani jakan Dad zai daukomai wani sabon boxer jin muryan Du'a yasa shima yadago kai, ganin kalan kayan jikinta yasa dasauri yamike tsaye zuciyanshi kaman an watsa garwashi.



8️⃣4️⃣

💫 KYAWUNA JARABTA TA 💫

M Shakur



NOW LET'S TALK.
Haba Anty wanan handbag dinan naki, da takalmin nan naki, da zanin gadon nan naki duk sun tsufa suna bukatan chanji, kinkosan M Shakur nasaida jakunkuna, takalma dakuma zannuwan gado hadaddun gaske???
yi maza kiyi saving number M Shakur sanan kimin magana nima na seva naki domin dinga ganin tallan zannuwan gado, takalma da jakunkuna a status dina.....ku garzaya agurguje kuyi saving number na sanan kumin magana sabida nima nai saving akwai wani hugeeee giveaway dazanyi na jaka, takalmi dakuma zanin gado.

Ga number na nan 07012181461.

you can also chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461




Oya asaurara aji!
Wanan February zan fara group din Matan aure wanda nasaba yi last month ne kawai banyiba sabida this novel wanda zan gamashi before this month end.


Group din Matan auren na group ne danake koyarda ilimi na zamanta kewan aure, ilimin dazai amfaneki wajen haukata Oga akan gado, ki iya different styles, da abubuwa da dama na gyara jikinki, dakuma yanda zaki gyara jikin mijinki ta yanda zakiji dadin shi.

Inayin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login