Showing 96001 words to 99000 words out of 153675 words

Chapter 33 - Kyawuna Jarabta Ta Hausa Novel Complete

M SHAKUR   

15 Dec 2024

632

tsoro nakeji" hararanta Rahima tayi tace "bakiso ki chanza ko kinfison mutane koda yaushe nacin zalinki ana taking advantage of you, wlh bazai miki komiba yana sonki zaki gani kinji" gyadamata kai tayi jikinta yay sanyi, Rahima tai murmushi tacigaba da gayamata maganganu akunne daga wanda Du'a zatai rejecting sai wanda zatayi kaman zata fashe da kuka saida Grandma tazo takadata kan taje tai wanka sutafi kan Ammi takira ana neman ta sanan ta tafi ranta fess takasa daina mamaki bata taba ganin takadirin mutum irin Ya Asad ba, saisa kowa ke cemai mai bakin hali, cikin ruwan sanyi yama Du'a wayau ya aure ita banzan Du'a bama tasani ba batasan yamata wayau ya aureta bane sai uban tsoron shi datakeji kaman wani ma'aikata, kiri kiri yasa yarinya tai rashin kunya tace ita aure takeso shi takeso shiko yana gida yana cincin magani Ammi kullum cikin lallabashi take yanayi kaman forcing nashi akayi ya aureta duk basusan yaron su yay lakur shiya hada komi ba Kai Ya Asad nacire maka hula awanan act din, Rahima tafadi tana murmushi, Ya Asad Ya Asad shegen guy ne wlh, amman yanzu duhun shi yacika, bazai karama yarinya wayau ba wlh, dan wlh saita zuga Du'a tasa yamugun susuce ya rame I will make Du'a beat u in your own game, niko nace to masu karatu kuna ganin Mr Asad Abdullahi Kitse is beatable kuwa???? Let the show begins.



Bai kara dawowa gidan ba saida daddare wuraren karfe tara na dare, koda yashigo gidan babu kowa a falo hakan yasa yay sama, ahankali yay knocking dakinta tareda budewa yashiga ciki tana zaune kan gado waya akunnenta tana murmushi, kallo daya tamai tadauke kai tana murmushi wanda da alamu awaya ne take murmushin, ahankali cikin yar muryanta tace "ai yama dena zafi yanzu ciwon dakace haka" hakanan yaji kirjinshi yabada dumm! Dakace haka! yamaimaita aranshi saikuma yakalleta, hannunta daya yaga tadaura akan fuskanta tana murmushi tace "ni ba baby bane kadena cemin baby I am 22 fa" tawani turo baki sosai, hakanan yaji kafarshi yasoma rawa yana shaking zuciyanshi nawani irin tafarfasa yama kasa tafiya tsabagen yanda zuciyanshi ke tafarfasa yana kallonta, dariya yaga tahauyi sosai taja fito ta kankame ashagwabe tace "ohh'ohh ni sainakai 25yrs ko 27yrs zanyi aure" kulewa yaji idanunshi sunyi rufff yawani tako zuwa gabanta kawai mutum taji ya kanta yawani irin fizge wayan dake kunnenta yawani chill wayan bango wayan ya tarwatse da hannunshi biyu yasa yawani jawo gaban riganta ya mikarda ita tsaye shaketa yayi da rigan idanunshi sunyi jajir yace "da ubanwa kike waya kina matasayin my wife ha" rawa sosai jikinta yafara kafanta yashiga rawa tana zaro idanu tana kallonshi yanda taga yayi yasa taji zuciyanta kaman zai fashe sabida tsoro tama kasa magana, cikin wani irin murya kaman wanda aljanu yashiga yace "so u are calling a man kina gayamai kinji ciwo lallashinki ma yake kinamai shagwaba eh, kinsan akwai aurena akanki u want me to kill you" bubbuga hannunshi take alamun yasaketa amman ina yakasa sakinta, tuna abinda Rahima ta gayamata tayi da kyar tadaure ganin tana nema tamutu tace "to ai ba aure mukayiba nika sakenmin wuya, I am nobody's wife" wani irin rawa hannunshi suka shigayi yana kallonta kungane irin maganan nan dazakajita daga bakin wanda baka taba expecting ba hakan yasa kaji duk wani energy na jikinka yay draining yakare that's the same situation da Asad yashiga baisan lokacin daya saketa ba hannunshi narawa sosai, tari tashigayi tana kuka idanunta sunyi jajir ta duka tana Tari, Asad yadade yana kallonta jikinshi still rawa yake sanan cikin wata irin kakkausar murya yace "what did u just say"? daurewa tayi ta tashi ahankali tana shafa wuyanta takalleshi tsayarda kukan datakeyi tayi tace "nace niba matanka bane, I am not your wife, wanan auren dazuwa masallacin dakukayi aka daura everything is fake ai taimakona kayi sabida karsu Abba su tafi dani, kuma sukazo basu tafi dani ba ba shikenan ba, ni bazan taba aurenka ba, bazan zauna dakai ba, ni bana sonka kaima baka sona Dad yace rokonka Ammi tayi ka yarda, ni wlh baran aureka ba" Asad is someone dazata iya cewa bata taba iya tantance yanayin fuskanshi ba but yau zata iya fassara abinda tagani a idanunshi da fear, sosai jikinshi yahau bari yana kallonta yanda take kuka tsaye agabanshi tana bubbuga lafiyayyen kafanta akasa cikeda rigima, gyadakai yayi ahankali yay wajen wayanta daya jefa da bango dagata yayi ganin ta runtse abaya da gaba amman screen din na haske still yasa ya tattaka wayan kaman ba kudi yasa yasayeta ba saida yaga screen din yadena haske sanan yadago yajuyo yakalleta har lokacin kuka take tana kallonshi kaman ba Du'a dake tsoronshi ba yawuce yabude kofa yafice, cigaba da kukan tayi tana shafa wuyanta sanan ahankali tahau kan gado tana share fuskanta tana mamaki daman zata iya dama zata iya? Abin ya bala'in bata mamaki, saikuma ahankali takalli wayan tana cikin waya daya Hamad, dazun nan fa Grandma ta shigo takarbi number shi daga hannun Grandma ta kirashi kuma ganin Asad yasa duk tai abubuwan nan, wani kalan murmushi tasaki sanan ahankali ta lumshe ido tana jiran gobe tayi tabama Rahima labari.


Abangaren Asad wasa wasa har 3 bacci yakasa kwasheshi, sosai gabanshi yake yankewa yafadi, to a ina tasami saurayin datake waya dashi? Waye shi? baison yay tunanin Sharif ne dan yasan bashi bane tundaga ranan da aka daura aurensu yama daina kula Du'a to waye?? Yanda abin ke damunshi ma yasa yaji kanshi yasoma sarawa sosai baimaso yay imagining abinda yahana ayi bikin nan akaita gidanshi how he has waited for that day, yanzu da opportunity yazo Ammi dakanshi tazo ana lallabashi kan ya yarda this girl wants to fuck it all up for him, wasa wasa har asuba Asad bai rubtsa ba kanshi nawani irin mugun ciwo kunsan futunannun yara da suka saba fitinan mutane randa su aka fitinesu basu iya handling abunba sosai zazzabi na neman rufe Asad dan yama kasa tashi yaje sallan asuba, bayan Sharif yashigo gidan daga masallaci ne da shima yamakara saisa baima lurada Asad baitafi ba, dakinshi straight yawuce ganin baiganshi a mosque ba, ahankali yabude kofan ganin Asad zaune kan gado da singlet yakama kanshi yarikeda hannu yasa dawani irin sauri yay cikin dakin hannunshi yakai yataba wuyanshi jin zafi yasa dasauri yakalleshi yace "Asad bakada lpy subhanallahi meke damunka" da hannunshi yanunamai kanshi hakan yasa Sharif yace "sannu, tashi ka lallaba kai salla saika fadamin maganin dazan siyomaka" yay maganan yana dagashi, da kyar ya iya mikewa tsaye yadan bude idanunshi kadan saikawai duhu daganan baisake sanin inda kanshi yakeba.




Ahankali yake bude idanunshi kadan kadan, kafin yagama budesu duka, Dad dinshi yagani kusadashi yarike hannunshi cikeda damuwa, sai Ammin shi zaune a gefen Dad din tabuga tagumi tana kallonshi idanunta sunyi ja sosai, sai Sharif dake tsaye tareda likita yanamai magana, sai Anty Turai dasu Rahima gabaki dayansu babu wanda ya lura dayama farka, motsin dayayi yasa Dad yatashi dasauri kanshi yana shafa soft coil gashin shi yace "Son are u awake? Can u hear me" dasauri Dr dake tareda Asad yazo kanshi yataba kanshi sanan yace "Asad can u hear me" bude idanunshi duka yayi ya kallesu sanan yay yunkurin tashi zaune yace "I am fine maisa kamin fixing drip" dasauri Dad yatareshi shima tsayawa yayi jin kanshi yasara, Dad yace "please son don't be stubborn kanka na bala'in ciwo, Dr yace u need to rest stress yamaka yawa" yatsine fuska yayi yajuyar da kanshi shifa baiso ataru ana kallonshi sabida yanadan ciwon kai, ranshi abace yace "Dad to kutafi please niku barni da Dr kun cikamin daki, those children should get out" murmushi Rahima tayi tai kwafa taja su Mariya duk suka fice,Anty Turai ta ballamai harara tace "ai dabaka so aga kana rashin lafiya dabaka sumema mutane ba sabida dan ciwon kai, lazy man sai uban wearing strong man's face ciwon kai yasa yasume mtswww" tawuce tafita, juyodakai Asad yay yakalli Dad dayaga yay murmushi yace "yakuri yazakayi she's ur aunt" dauke kai yayi cikeda fushi, Dad yatashi yakalli Ammi yace "zokiga muje tunda danki kunya yake muganshi baida lpy" ahankali ta tashi tana kallon Asad din daya juyamusu baya suka wuce suka tafi sanan Sharif yakalli Dr yace "bari nabaka wuri kayi magana da patient dinka, please Jabir kama abokinka fada kadaiga irin halinshi" yawuce yafita tareda rufo musu kofa yasauka yafice danyaje yadebo mai abinci tunda yafarka.



Abakin gadon Jabir yazauna wanda tare sukai school da Asad din abokin shi ne a school, dayake Asad bai iya keeping friends ba saisa they're not that close, ahankali yace "u can turn around now I am d only one adakin let's talk" ahankali yajuyo yakalleshi yace "hope baka fadamusu abinda ke damuna ba" ahankali Jabir yace "so kasan abinda ke damunka Asad" yatsine fuska yayi, cikeda mamaki Jabir yace "Asad wai har yanzu kana nan da halin nan? Anyway that aside kaje kar aure kar family ka dake mugun sonka dinan wata rana su wayi gari suga gawanka adaki, banda haka anything dazai saka damuwa koke baka damuwa ka gujeshi, damuwa na tadaka, tadaka kuma na sakin maka bala'in magrine" yatsine fuska yayi yace "nariga nai aure already so it's not a big deal I can handle din, kawai kacemusu ciwon kaine" gyadamai kai yayi sanan yaciro wasu magunguna daga aljihunshi yamikamai yace "da Sharif yakirani nazo nadubaka saida nakara fita I got this drugs for u banbashi ba dan zai iya ganewa, so kadinga sha, and avoid any matsala da damuwa da abinda zai tayarmaka da hankali please" gyadamai kai yayi ahankali yakarbi maganin yace "thanks" sallama Dr yamai sanan yawuce yatafi lallabawa yayi yatashi yana tafiya ahankali yashiga bayi alwala ya dauro yazo yay salla sanan ya kwanta Sharif yakawomai abinci yaci kadan.



Wasa Wasa yau 2weeks da kwana 6 kenan Du'a bata kara sashi a ido ba, dudda Grandma tacemata baida lafiya, Rahima ma da kullum saitazo tagayamata baida lafiya ne amman ya warke yakoma office, gashi yakara komarda ita square one batada waya kuma, tuni kafarta ya warke ancigaba da mata gyara na ban mamaki, Grandma sai shirin biki take gadan gadan itace uwa itakuma ce uba wajen Du'a ko sau daya bata taba kiran Abba tace mai yakawo kudi tasiyamata kaza ba, tasai kirasu amatsayinsu na iyayenta tagayamusu anyi fixing ranan biki tafadi musu ranan, amman ita ke komi, Alhamdulillah tanada kudinta sanan danta Muhammad yayan Mami yakara aikomata da millions tai hidiman biki sanan shida matarshi da yaranshi duk zasuzo habawa zokaga shiri har fentin gidanta ake sakeyi zata aurar da jika, Du'a harwani sheki take ga kamshi kaman ba gobe, magungunan ko karamata kiba suke oho amman har wani cika take tana karawa fatarta yakara laushi da haske, sai idanunta ne dasukai zuru zuru itafa bama wai zigin Rahima ba koda bata Allah yasan batasan auren nan to ai auren wayaune ba aureba gashi bata karasa Ya Asad din a ido ba kuma batada waya.

Sosai Grandma kesaa_ girki kuma Alhamdulillah ba laifi tadan iya sosai.






5️⃣7️⃣



Duk wanda zai shigo estate dinan saiyasan akwai babban biki za'ayi sabida yanda har estate din an gyara yau duka duka bikin saura 6days, yau tunsafe Rahima da Mariya sukazo suka dauketa banda Aneesah rabonta dataga Aneesah harta manta abinma nabata mamaki, Grandma basu hanasu fitada itaba dan al'adace idan za'a kawo akwati Amarya tagudu daga gida, mota suka shiga Rahima ce taja suka fita shagon hudayya fitting, suna shagon wajajen one wayar Rahima tai ringing daukan wayan tayi daga yanda take amsa wayan anatse duk suke kallonta, saikuma ahankali tamikama Du'a wayan kallonta tayi tana ware ido tace "waye" da baki tamata alamu Ya Asad ne, ahankali takarbi wayan tasa akunne murya chan kasa tace "Hello" cikin kakkausar murya yace "did I give u permission to go out" dan faduwa gabanta yayi tarasa wani kalan shakkan Ya Asad take dako magana yamata sai gabanta yafadi sabida muryan shi, kasa amsashi tayi cikeda bata rai yace "come out ina parking space" ahankali tazare wayan daga kunne tamikama Rahima looking sad, katse wayan Rahima tayi takalleta tace "meyace" ahankali tace "yace ina kasa wajen parking na same shi awurin" tai maganan ko kadan fuskanta babu alamun farin ciki, murmushi Rahima tayi tace "tashi kije karkiji tsoro ki karamai maganan ranan nan harda wanda na gayamiki jiya" Kallon Rahima Mariya tayi tana mamaki wani magana, tashi ahankali Du'a tayi tadau karamin gyalenta ta yafa kan doguwan rigan atampan data saka blue dayamata chass ajiki, ko Grandma ma hayaniyan daya cika kanta ne dasaita hanata fita dashi tasata tasaka abaya dan bata barinta fitada kaya haka sabida yanda suke nuna suranta, tundaga sama tahangoshi a parking space tsaye yasaka wani farin yadi jumper yay wani irin kyau bakinshi na kyalli lips dinshi sunyi pink sosai, gashin kanshi sunyi coils sosai suna kyalli arana, idanunshi yasanya bakin glasses yay folding hannu akirji kaman wani soja, turo baki tayi tana tafiya ahankali rabonda tasashi a idonta harta manta dan tun ranan nan, hakane baida lafiya bai rameba saima wani kyau daya kara, bude kofa tayi tafito tana tafiya ahankali, tunda tafito yake kallonta ta cikin bakin glasses din idanunshi ranshi yay masifan baci, gabaki dayan suranta ana gani gashi dogon rigan yamata bala'in kyau, dan gyalen data yafa kusan rabin gaban gashinta abude dayake atsefe anmata parking dinsu yana ganin jelan gashin daga ta bayanta kaganta zaka dauka wata yar shugaban kasane, security wajen sai satan kallonta suke ita bama tasan sunayi ba sai dumfaroshi take tana tafiya ahankali, ganin tana tafiyan kaman bazatayi ba mazan na kallon bayanta yasa yawani taho da sauri tsayawa tayi jikinta narawa, hannunshi yasa yawani fizgota yashiga bayanta sanan yakalli security yace "you are about to loose tunda matan mutane kake kallo stupid goat" dasauri security yadauke kanshi gefe yawuce da sauri yashiga ciki jikinshi narawa. Batare da Asad yakalleta ba yawani jaa hannunta gaban motan yabude yaturata ta zauna sanan ya tsaya akanta dukan motan yayi da hannu cikin fushi yace "are you mad dazaki fito haka half naked eh?" Yasake buga hannunshi amotan dayasa ta runtse ido atsorace tarasa metama mutumin nan shidai yamata fada yaji dadi, maida kofan yayi yarufe da karfi dayay kara takara firgita sanan yazagaya yadawo mazaunin direba ya zauna yatada motan yajaa, har yakai anguwansu baice mata komaiba itama batacemai ba, sanin ana gidansu anjekai akwatin yasa yawuce gidansu da ita har gaban flat dinsu yakai motan sanan yakashe yafito yarufe yazagaya ta side dinta yabude motan yana kallonta yace "come out" ahankali tafito daga motan yawuce kofa yabude yashiga hakan yasa itama tabishi ta shiga, uban kati tagani akan kujera dawani hadadden karamin box, da bandir na kudi daban daban dabama tasan yawansu ba yanuna mata da hannu bayan ta shigo tamaida kofan tarufe yace "this are all ur things ki kwashe kibar nan wajen" yay maganan yay stairs, kallon abun tayi tasan abubuwan biki ne sanan tadagakai ta kalleshi, rawa jikinta yafara but tadaure ahankali tace "ni babu abinda zanyi dasu, ni baruwana banmasan shirye shiryen bikin wa akeyi ba, aina gayamaka ranan katafi bankara ganin ka ba saiyau, ni bazan aureka ba dan banasonka" tunda take maganan ya tsaya chak, sanan ahankali yajuyo yakalleta, hannunshi yasa kan glasses din idanunshi yacire yakalleta, dauke kai tayida sauri tana wasada yatsunta, saukowa yashiga yi daidai karshen stairs din ya tsaya yana kallonta gabanta nafaduwa yana kallonta still yace "what did you just tell me"? kasa magana tayi kirjinta na mugun bugawa dan yanda takejin muryanshi kaman zai doketa, ganin yanda jikinta kerawa yasa ya girgixakai kawai yajuya yafara tafiya, ganin yajuya yasa murya chan kasa atsorace tace "wlh yanzun nan zanje nagayama Ammi da Dad dakowa abinda yafaru ranan, sabida a fasa bikin nan ni baran zauna dakaiba" tai maganan tana juyawa tai wajen kofa, chak ya tsaya gabanshi na dukan uku uku yasan Du'a bawani hankalin kirki ne da itaba yarinyar dayasa ta iya gayama ubanta aure takeso zata iya zuwa tafadi komi yanda yafaru, dawani irin sauri yajuya yasauko bude kofa yayi yafito Allah yasoshi babu kowa a compound dan duk ana gidan Hajiya Ammi ne kawai yasan ba'a je da itaba, hartasa hannu zata bude kofan falonsu taji an fizgota zatai ihu yasa hannunshi akan bakinta yadanne yadauketa chak, tana ihu amman babu maiji flat dinshi yashiga ya ita yamaida kofan yarufe yasa key sanan yay sama da ita tana shushure kafa tana kokarin kwace kanta, da kafanshi yabugi kofar dakinshi azuciye yashiga da ita sanan yawani irin jefata kan gado yana datse kofan dasauri ta tashi dagakan gadon jikinta ko'ina nabari, hannunshi yakai kan boturan riganshi yana cire wa yana mata wani irin mugun kallo yace "ni kikema tsiwa kina gayamin zakije kifada Ammi da kowa komi" wani irin rawa lips dinta yafara sosai jikinta ko'ina na bari ganin yanda idanunshi suka juya kaman yay shaye shaye, rigan yacire ya yar, wani irin ihu tayi tadaura hannayenta biyu kan fuskanta jikinta narawa sosai takasa magana, wandonshi yacire shima ya yar yacire singlet ya yar yarage dagashi sai boxer sanan yasa hannu yakashe wutan dakin dakin yay duhu kaman ba rana ba, cikin kakkausar murya yace "I will never stop you from telling them everthing, but kafin kiyi bari na tabbatar najuye manni yi na amahaifanki, narabaki da budurcin ki, na tabbatar nazuba miki kwayayena acikinki nagama saikije kisa araba auren sanan kiyi zaman 9 month ki haifamin baby na, kafin kije ki auri wanda kikeso how do u see the plan" wanan karan fashewa tayi da kuka sosai ganin duhu adakin ga maganganun dayake gayamata ba shiri tace "Ya Asad yakuri wasa nakeyi, Allah bazan fadaba" wani irin jawota akayi tasauko daga kan gadon tafado jikinshi ita kanta saida taji tsoron hucin dayakeyi, wani irin fashewa da kuka tayi ta rirrikemai kafada atsorace tace "Ya Asad please I am sorry wlh ina sonka pleasessss" yatsanshi yadaura akan lips dinta cikin wani irin murya kaman na boss that is low and calm at the same time yace "shiiiiiiiiii" hadiye kukan tayi gum kaman ba itaba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login