Showing 105001 words to 108000 words out of 133887 words
haka ma ni idona ai ya dade da dusashewa akan ki Hafsah, in ya ga mata ma rufewa yake yi.Da ba ta hakura ba za ta sakar miki mara ne har ta baki waya? Wannan over-discplinedMaman taki! Hummm!
Keni fa yau hirar mata da miji nake so mu yi Hafsah, irin wadda bamu taba yi ba, hirar realAbdulazeez dareal Hafsatin theirreal self! Ki bude baki ki ba ni amsa. Are you feeling what Iam feeling?
Hafsat ta daburce, wata irin daburcewa mai cakudeda jin kunya, ta wara ido sosai daga lumshe sun data yi tana kallon dama da hagunta da bakin kofa ko wani yana jin abin da Yaya Azeez ke cewa??? Hijabinta ta janyo ta rufe fuskarta tana ji masa kunyar. A take ta tuno abubuwa da yawa, wasu da suka faru a ‘Sun-City�?, wasu a Rockview da halin da ta ke samun kanta a irin wadannan ranakun. In haka ne kuwa ita ma tana da wani extraordinary feeling a kan Abdulazeez wanda daga ita sai Ubangijinta suka sani, amma wani alamarin tsakanin mutum da zuciyarsa ne, ta ya ya zai ce sai ya ji?
Hafsah!. Ya kira sunanta. Kafin ta samu sukunin amsawa ya dora.
In ba ki ba ni amsa ba na rantse gobe zan dawo Nigeria!.
Gabanta ya fadi, in Abdulazeez ya dawo ya ce da iyayensa me ya dawo da shi? Ya fasa karatun? Bayan makudan kudaden da aka narkar a kan tafiyar daga iyayensa har gwamnatin tarayya?After all ba ta bukatar dawowarsa a yanzu bata gama planningda fuskar da za ta karbe shi ba a matsayin tabbataccenmiji a karo na biyu, wanda babu yarjejeniyar komai a tsakaninsu sai auren sunnah tsurarsa. Aure na har abada! Rayayye wanda babu ranar macewarsa sai ranar da rayuwar dayan su ta kare.
In haka ne ta yi abin da yake so don a zauna lafiya.
Don Allahkayi hakuri Yaya Azeez,ba sai ka dawo ba zan fada Allah.Ina jinki Ya fada a gajarce exhaustedly. Hafsat ta ja numfashi sannan ta runtse ido tace.
“I really have it for you alsoI mean the feelings.... and its just..just unexpressable!.
Ta fadi kowacce kalma dallah-dallah, daban daga jikin yar uwarta kamar mai koyon vocabulary.
Murmushi ya yi cikin mamakin yau Hafsat ke magana haka.
“Then let me come, and make itvivid to me, sai a banbance na wanda yafi tsanani tsakanin Abdulazeez da Suhaanah!. Ya fada cikin wata murya da ta kasa yarda ta Yaya Azeez ce.
Na yi alkawarin bayyanawar a duk ranar da muka hadu. Hafsat ta fada cikin jin kunya.
Yaushe ce wannan ranar Hafsa idan ba ki yarda na zo ba? Shekara daya ba nan kusa ba ce, Ive one year aheada gabana kafin na kammala. Jiranta zai zama kamar jiran ranar busa kaho a gare ni. Gaskiya bazan iya ba!.
Dauke wayar ta yi daga kunnenta na dan lokaci, tana mai karbar tasirin kalaman a cikin kowacce gaba ta gangar jikinta. Isthis what is calledLOVE? And the feeling of having it in return? In hakanshine soyayya ta hakika, to hakika ba abin da ya fi ta dadi da sanya nutsuwa a zuciyar dan Adam. Allah ya sani tana son Abdulazeez! Wayar ta mayar kunnenta, abin mamaki he is still onthe call.
Ya ce, Hafsa bude kunnenki ki ji
Kalaman da yake fada mata sun yi mata nauyi a cikin kwanyarta, wanda ya kai ta ga janyo hijabinta ta rufe fuskarta bakidaya kamar yana ganinta.
Mammah ta ba ta waya ne dama don Danta Abdulazeez ya kashe ta da dadadan kalamansa, ko don ya hana ta bacci da manyan maganganun sa? Ya yi formatting brain dinta ya zuba sababbin abubuwa da ba ta san da su ba a duniyarta?
Kin yi alkawarin duk ranar da muka hadu babu kunya? Kin yi alkawari it will bea day in history? In kin yi wannan alkawarin zan barki ki kwanta Hafsah kuma zan yarda in zauna!.
A yadda ta matsu da ta samu shakar numfashi yadda ya kamata, ba alkawarin da ba za ta iya yi masa ba yanzu. Don haka ta ce ta amince.
Ya ce, Then a good night kiss, irin na Rockview.
Wannan karon Hafsat ba ta da mafita banda ta kashe wayarta jin numfashi na neman fin karfinta. The Rockview memories overwhelmed her!Ita kadai ta ke murmushi mai zurfi bayan kashe wayar.
*****
Washegari sai da ta makara, makara ba yar kadan ba. Ana gab da rufe exam hall. Yau kam ta sa a ranta za ta kashe wayarta kafin ta kwanta. Abdulazeez a shirye yake da ya jawo mata dako (carry over) wanda ba zai taya ta wajen sauke shi ba. He is already what he wants to be in life! Ba ta tsammanin don ta zama mai (spill over) yana da damuwa. She is a goal oriented like him. After all zai iya jiranta ta gama su dora a inda suka tsaya tunda an sakar musu mara yanzu babu tunani da fargabar ranar karewar KWANGILA!
Kin kunna wayarta ta yi har bayan kwana biyu. Dawowarta kenan yau ta shiga dakin Mammah don ta sanar da ita ta dawo. Tana shiga ta ce. Kin ga Allah ki kunna wayarki ko wannan dan Anacen ya shafa man lafiya. Ina dalili zaabi a uzzire ni? Ni kuma ba zan ba ki tawa ba kamar yadda ya bukata, don ban ga dalili ba.
Murmushi ta yi ta juya ta fita a ranta tana fadin, Mammah kyale Yaya Azeez kawai. He just want to me to score zero, ko in cika musu answersheet da ABDULAZEEZ DAKATA .
Alhamdulillah! Yau Hafsat-Suhaana ta zana last paper dinta. Ta gama zangon farko na year 2, sun samu hutu na tsayin sati hudu, idan sun dawo za su shiga zango na biyu na (level two). Ta yi baccinta yau ta hantse har da munshari.
8/13/20, 8:12 PM - Mmn Nasreem: SUMAYYA ABDULQADIR TAKORI
07030137870
*Littafi na farko shine kawai free. 234 na sayarwa ne. Idan ka fidda 234 ba sai na hada ka da Allah ba zai isar min insha Allahu. Ku biya Ku karanta a nitse cikin farin ciki yafi maka kayan zunubi ranar gobe kiyama*
Washegari ba ta tashi ta tadda shi a gidan ba, ya wuce makaranta tun bakwai na safe. A gefen filonta ta ji motsin takarda. Zarota ta yi ta duba,
“You can use thekitchen.
Jefar da takardar ta yi a fusace ta mike ta yi toilet.
Ba ta shiga kitchen din ba sai wajen sha daya na safe. Bakin shayi kawai ta dafa don ba ta jin za ta iya sanya wani abu a cikinta saboda haushin mai apartment din nan. Da rana ma kwai ta dafa guda biyu da indomie noodle guda daya ta ci jin hanjin cikinta na rawa da karkarwa. Ta yi niyyar dafa masa abinci ta tuna Abdulazeez fa in yana wannan fushin nasa maras dalili ba ya cin abincinta, wahalar banza za ta yi ya zo a kan idonta ya tsallake nata ya nemi abin da zai ci. Ba shi ya dawo gidan ba sai da yamma niki-niki da ledoji. A kitchen ya zube su ya wuce ta a falo tana kallo ya shige dakinsa.
Kwanan Hafsat uku kenan a America amma ba abin da ta gani sai bacin rai da damuwa. Abdulazeez ya zube mata komai na ci da na amfani, amma ban da kulawarsa wadda ita ta fi bukata fiye da komai. Duk ta wani rame sabida damuwa da rashin cin abincin kirki. Shi da kansa ya soma damuwa da ramar da ta ke yi din, wanda ya san shi ne sila. Ya soma saukowa ko ba komai ya san ya rama, ta dandani irin abin da ya ji a lokacin da ta yanke communication a tsakaninsu a lokacin da ba ya bukatar komai sai kulawarta.
A sanda ya soma saukowa a sannan ne ya lura ita ta hau ingarman dokin fushi. Sai ya janye saukowar suka ci gaba da zama a haka. Sai dai wannan karon in ta yi girki yana ci, ko ba komai ya yi kewar abincinta yadda ba zai iya bayyanawa ba.
A haka suka share sati daya, a karshen satin tafiya ta kama shi kan wani assignment dinsa zuwa Texas (The Supreme Court of Texas), ga shi ba ya so ya shiga sabgarta ganin yadda ta ke a kan tsininta. Abincin ma yau ba ta dafa da shi ba, daidai cikinta ta dafa ta shige daki. Ba zai kuma iya tafiya ba tare da ya sanar da ita ba, haka ya wuni da wannan damuwar. Tunda ta zo kuma bai hada mata layin waya ba, amma shi yana magana da su Mammah a Saudiyyah. Ya gaya musu ta zo lafiya bai san me ya sa ba ta kira waya ba tunda ta zo, amma lafiyarta lau. To su ma they are busy da ibadah ba wanda ya damu da rashin kiran nata tunda shi suna jinsa.
A daren ranar bayan ya hada yan kayan da zai yi amfani da su na kwana biyu, wato asabar da lahadi sai ya fito ya nufi dakin nata.
Sanda ya murda kofar ya shiga tana kwance a gadonta tana lazumi. Sosai ya tsaya yana kallonta, abu biyu ne ya dauki hankalinsa, ramar da ta yi da hawayen da ta ke zubarwa. Jikinsa ya ji ya yi wani irin sanyi, ya shigo dakin gabadayansa ba tare da ya zo da niyyar hakan ba. Lokaci na farko da ya soma zargin kansa da rashin kyautawa kan abin da yake yi tun zuwanta.An rabo ta da kowa nata an turo ta wajenshi, amma tukwicin da zai yi wa iyayensa kenan?Wadanda ba su bukaci ko kwandalarsa cikin tafiyarta ba sai don su faranta masa. Amma ita har yau ba ta yi hankalin ta yi wa mutum laifi ta san ta yi ba, har ta nemi sulhu kan laifinta? Sai ma nasa laifin ta ke gani, wannan shi ne a doke ka a hana ka kuka.
Haka ya daure duk wani bacin ransa da laifin da ta ke ganin nasa ne ya ya zauna a gefen gadon daura da kafafunta. Rana ta farko da ya shigo dakin har ya zauna tun zuwanta. Dauke idonta ta yi daga kansa ta juya bakidaya daya barin ta ci gaba da sharar hawayenta. Ya ji haushin abin da ta yin, amma ya hadiye ya ce.
Ki juyo mu yi magana, tafiya zan yi ta kwana biyu Imgoing for some assingments to Texas.
Ai ba ta san lokacin da ta juyo ba ta mike zaune. Ni kuma in zauna da wa??�?
Cikin tsakiyar idanunta ya dube ta kai tsaye. Da da wa ki ke zaune a gidan nan? Ban yi zaton kin san da mutum a cikin gidan ba?
Mikewa ta yi ta diro daga gadon ta nufi wardrove ta soma kwaso kayanta, cikin rishin kuka ta ce. Wallahi ba zan zauna ba, ko dai kafata kafarka, ko ka sa ni a jirgi in koma gida. Yanzu ne na yarda da duk abin da Mammah ta ke fada. How sure am I yanzun kana sona? Zuciyata ta zarme na ki yarda da ita, bayan na san duk duniya ba wanda ya kai ta sona! Na yarda da dadin bakinka, da kalaman ka na yaudara, na yarda duk abin da ka ke fada da zuciya daya. Da na san haka kake da ban zo ba.Kaicona! Da na yarda aka maida auren nan!! ..…Auren da tun fil azal nasan bani da gurbi a cikinsa..!!!�?. Ta sulale a kan gwiwoyinta rungume da rigarta a hannu, ta sa kuka mai cin rai.
Ba ta san yaushe ya taso daga gefen gadon da yake zaune ba. Ta dai ganshi yana ciro wasu daga cikin kayanta wadanda ta ke watsawa a jaka. Fita ya yi da su bai ce mata komai ba. Wannan ya fi komai kara bakanta mata rai; shirun da ya yi mata. Zama ta yi a wurin ta saki kukan gabadaya. A can dakinsa shi kuma da ya hada kayanta da ya debo da nasa ya rufe jakar ci gaba ya yi da sabgoginsa, amma duk sai ya ji ya kasa sukuni, maganganunta sun taba shi, ya kuma yardar wa kansa hukuncin nasa ya yi tsauri fiye da laifin da yake ikirarin ta yi masa. Ga wata irin soyayya da ke cinsa a zuci. Yau Hafsat din ce matsayin matarsa ta hakika a dakin aurensa babu zancen yarjejeniya, amma ya tsaya yana wahalar da su dukkansu a banza. Ita ta kasa ganewa lallashi yake so. So yake ta lallashe shi, ta yi admittingda kanta ta yi masa laifi, amma ta ki yin hakan. She only insist on ba ya sonta. Murmushin takaici ya yi, ya tabbata in zai iya buda mata son ta gani ba ta da fadin zuciyar da za ta dauki nauyin rabin sa.
Duk yadda ya so ya yi bacci a wannan daren ya kasa. Hafsat ce a cikin apartment dinsa, amma wai ya raba daki ba ma makwanci da ita ba. Tana can tana kukan bakin cikinsa, yana nan soyayyarta na neman hallaka shi. Abin da ya dade yana jiran samun yancinsa shi ne a hannunsa amma ya jefar. Ya tuna yadda yake hana idonsa barci yana rokon Allah ya dawo da ita cikin rayuwarsa ya gyara kuskuren da ya yi, Ubangiji maji rokon bayinSa Ya amsa masa a lokacin da bai zata ba. Anya wannan gabar da ya kulla da ita don kawai ta kashe masa waya tana so ta yi jarrabawa ba butulci ya yi wa Ubangiji ba?
Wani irin tausayi da kauna suka taru suka dabaibaye shi. Soyayyar da ke dankare a zuciyarsa ta yi ta kawata su. Tsohuwar ajiya ta soma bankadowa tana fiddo kanta. Tsayawa ya yi yana karbar isowarsu daya bayan daya cikin zuciya da ruhinsa. Yayin da gangar jikinsa ke musu masauki a muhallin da ya dace da kowannensu. Kafin ya mike ya shiga toilet dinsa da zummar yin wankan da ya zame masa jiki kafin ya kwanta, ya sanya Pajamas samfurin‘FENDI ya soma cumbing kanshi, gashin ya yi tudu kadan don ya kwana biyu bai yi saisaye ba. A yau bayan CreedAventus da ya lura Hafsat na matukar so, ya samu kansa da fesa wasu turarukan da bai taba fesawa ba. Ya kalubalanci zuciyarsa dalilin yin hakan?Dalilin fesa turaren da bai taba amfani da shi ba?Wanda ya tabbatar ya fi Creed aminta zuciya da sanyayata.Sai zuciyar ta ce. Because you want to please her. Kuma dai ai yau kake Abdulazeez angon Hafsah in an bi salsala; wadancan watannin da kwanakin har sama da shekara sun shude a banza ne.
Ita kuwa Addar bayan ta gama kukanta ta gaji sai ta mike kanta na sarawa saboda kukan da ta yi. Wanka ta yi ta dauro alwala. Abayar sallarta ta sanya da hijabi ta feshe su da turaren ibadarta wanda ta tanada kawai don sallah. Nafilfili ta ke yi tana kai karar Abdulazeez a wurin Allah. Ba muguwar addua ta ke masa ba, ita kadai ta san me ta ke roka, wani sirrin na zuciya ne. Ashe da gaske wasu tun kan su tashi daga sujjadarsu Allah yake amsa musu bukata??? Hafsat ba ta san hakan ba sai yau, domin kuwa cikin sujjadarta ta ji budewar kofarshi da shigowarshi.
Hasken da ta bari ya fara ragewa ya sanya dim-light ba ta kara jin motsinshi ba. Ta dauka ma fita ya yi, ashe cikin duvet dinta ya shige bai kara motsin da za ta san yana dakin ba. Har wajen biyun dare agogonsu na can Hafsat na nafilfilunta. Abdulazeez bai katse ta ba, yana fama da zuciyarsa. Amma da ya hangota ta cikin kankanin hasken fitilar ta daga hannuwa biyu tana addua, tashi ya yi da sauri ya sauko daga gadon ya sunkuce ta suka koma tare. Kinsan Allahyarinyar nan ki bar ni haka! In ba kuma rokon Allah ki ke ya zauta ni ba. Inna zauce kin fi kowa asara.In kuma wuta ki ke roka min to ki sani ni ne mai kai ki wuta ko aljannah, ba ki isa ki kai ni ba!.
Hijabin ya zare cikin nutsuwa ya yi gefe da shi, amma ya rasa yadda zai yi ya zare abayar bai san ta ina ta bi ta zarga ta ba. Sumbatarta ya soma yi ta hanyar da yake ganin shi ne kadai samun rangwamensa watointenselykamar wannan ne karo na farko da ya taba samun damar hakan.Hafsat ta zama mutewuta da gudun jini suka dauke mata, saboda kusan a cikin shock ta ke da wannan sudden reactiondin nasa ba ta gama tantance a halin da dukkaninsu suke ciki ba, ganin alamarin ta ke kamar gizo irin na mafarkanta.
Abdulazeez ya zame mata hawainiya mai rikidewa duk kalar da yake so a gareta, a kuma lokacin da ya ga dama. Haka za ta bari ya yi ta tamaula da emotion dinta duk yadda yake so?
Wata zuciyar ta ce Kada ki zama mai butulci ga Ubangijinki Hafsah! Wanda ya amsa duainki tun kafin ki dago daga sujjadah, Ya kawo miki Abdulazeez din har makwancinki a tafin hannunki. A lokacin da ki ka riga ki ka fidda rai. Yau dai for the first time, let your hearts have the freedom it wants.
Lokacin ya zo daidai da sanda Abdulazeez ya samu nasarar amshe abayar bakidaya daga jikinta. Hafsat ta runtse idanunta lokacin da ta fahimci yau babu sauran hijabi tsakaninta da Abdulazeez, ita ce ranar da yake gaya mata cewa “it will be a day inhistory.Ranar da za ta zama shi ya zama ita, ranar da zata zamanto babu sauran kunya ko shamaki a tsakaninsu. Hawayen da ta ji suna fita a idonta ita ta san na farin ciki ne, kuma na tsoro da fargaba duk a lokaci daya. Daga ita har shi sababbi ne a cikin alamarin wanda hakan ya janyo wa dukkaninsu rawar jiki na ban mamaki da neman taimakon dan uwansa. Lokacin da mai faruwar ta faru Hafsat ta san ba ita kadai ba, shi ma Abdulazeez din ya sha wahala. Duk da sanyin garin amma gumi suke. Shi kansa ya yi mamakin dauriyar da ta yi domin ba ta yi kukan nan nata wanda gari banza yinsa ta ke kamar ba gobe ba. Bai juya mata baya ba kamar yadda maza da yawa ke yi a irin wannan lokacin, shi a lokacin