Showing 48001 words to 51000 words out of 75226 words

Chapter 17 - Exiled Princess Book 1 Hausa Novel Complete

Meerah   

13 Dec 2024

303

saki wani dan murmushi ta mike zaune ta kai hannun ta guda ta na murza idon ta cikin shagwaba ta ce " yaya Zayd tun da safe na ke ta jiran ku ku dawo mu yi breakfast har kwana ya dauke ni "


Murmushi Moussa ya yi kafin ya ce " sorry baby na , wlh wani aiki ne ya tseda mu "

Murmushi ta yi ta na bude idanun ta ta kai kallon ta kan Zayd da ya tsare ta da wadanan hazel eyes din na shi ta cikin glass


Ta na shirin magana wayar Moussa ta fara ringing

Da sauri ya sa hannu cikin aljihu ya fido ta ya na kallon screen , dago kai ya yi ya kali Zayd da ya kurewa Inaya kallo

Daukar kiran ya yi ya kai ga kunne ya na sallama

A daya bangaran kuma amsa mishi sallamar shi DPO ya yi kafin ya ce " sir an gano inda yarinyar nan ta ke "


Da sauri Moussa ya mike tsaye ya ma manta da ya na gaban Inaya ya ce " da gaske ta ina to "

" sir muna jiran ka babban likitan gari " ya na gama fadar haka ya katse kiran

Kallon screen din wayar ya yi ya ce " babbar likatan gari kuma , me ya kai su cen "

Ya na gama fadar haka ya dafa kafadar Zayd ya ce " Amir an gano inda ta ke amma ya ce min su na likita "


Lumshe idanun shi ya yi a hankali kafin ya sake bude su ya mike tsaye ya kali Moussa ya ce " shikenan mu tafi za musu san abun da ya faru "

Ya kai karshen ya na medo da kallon shi kan Inaya ya ce " yo hakuri za mu je mu dawo ba za mu jima ba "


" shikenan yaya Zayd a dawo lafya , amma in za ka dawo ka biyo min da sweet " ta fada cikin shagwaba


Da to ya amsa mata kafin ya juya ya fara takawa ya fice falon Moussa na biye da bayan shi


Su na fita ta tashi ta shiga kitchen dan ta shirya musu abun da za su ci

Zayd kuma bayan sun fita kai tsaye babban Hospital su ka nufa
Ba yin da Moussa bai yi ba a kan su tafi da motar su amma ya ki ya ce da kafa za su tafi


Sun dauki wajen good 30 minutes kafin su iso Hospital din da DPO ya fada musu

Su na isa Hospital din su ka tardo DPO a reception ya na jiran su

Ya na ganin su ya mike ya ce da Zayd " sir mu karasa dakin ta , anyi mata duk wani abu da za ta bukata , amma ta shiga doguwar suma "

Da sauri Zayd ya kaleshi ya ce " what doguwar suma ? Me ya faru da ita ne "

" zai fi idan ka gan ta za ka gane abun da ya faru da ita " Ya na kai karshen maganar shi DPO ya yi gaba


Da sauri Zayd da Moussa su ka bi bayan shi duk da bai cika tafiya da sauri ba yau sai da ya yi ta


Da sallama bakin su , su ka shigo dakin da DPO ya kawo su

Cen su ka hango Nesrine konce saman gado ta na sanye da wata riga blue zuwa guyiwa, hannun ta sanye da catheter a na mata karin jini , fuskar ta duk ta kumbura kamar wadda ta kwana ta na kuka , ga wasu allamun yaga a hannayan ta kamar wadda ta yi fada da mage


Cike da rudu Moussa ya kali DPO ya ce " me ya same ta haka ? "

Cikin girmamawa ya ce " sorry sir ta rasa jini dayawa dalilin da ya sa ta shiga doguwar suma "


Cikin tsawa Moussa ya katse shi da cewa " How ? ta ya ta rasa jini haka , ba dai kokarin kashe kan ta ta yi ba ? "


Dan jinkirtawa DPO ya yi kafin ya ce " sorry sir , raping din ta a ka yi , allamu sun nuna ba sau daya ba a........"


Bai karasa maganar shi ba sakamakon katse shi da Zayd ya yi da cewa " me ku ke jira har yanzu ba ku kamo wanda ya yi hakan ba ? " ya fada cike da nitsuwa


Sunkuyar da kai DPO ya yi dan bai da amsar da zai ba shi

( TOOOO , KO WA YA YI WA NESRINE WANNAN AIKI HAKA ? 😭😭😭 )


ONE DAY BEFORE

NESRINE

Misalin karfe 8 na safe Nesrine ta farka da ga barci da ya ke yau week-end ne ,
Bayan ta share gidan ta yi duk wani aiki na gidan da ya kamata , wajen karfe 9 ta shiga wanka sannan ta fito ta shirya cikin riga da skert ta zauna cikin dakin ta ta na karatu

Ta na tsaka da karatun ta mama ta shigo dakin ta na sallama

Amsa mata sallamar mata Nesrine ta yi ta na dago kai

Murmushi mama ta yi kafin ta ce " abokiyar fadan ta tafi ko ? "

Murmushi ita ma Nesrine ta yi kafin ta ce " mu daman ba fada ne mu ke yi ba mama , ita ce dai ta cika tsokana ta "

" ke kuma ba ki da hakuri gashin ai yanzu ba ta nan "

" ina kewar ta sosai mama har mafarkin ta na yi jiya wai ta na da ciki " ta kai karshen ta na bushewa da dariya


" yanzu ke Nesrine takurar da ki ke ma auta har ya kai ki yi mafarkin ta da ciki , to minene matsalar a ciki ai ni abun da na ke son gani ma kenan "


" laaaaa mama abun da ki ke son gani fa ? Tabbb ai in wacen tsohon makahon ya taba min kanwa sai na kai karar shi , da wasu idanun shi kamar na mujiya "


Dariya mama ta yi kafin ta ce " ai gwara ita ta na da makahon mai idanun mujiya ke fa har yanzu gaban iyayen ki ki ke, ga kanwar ki cen gidan mijin ta "


Turo dan bakin ta ta yi cikin shagwaba ta ce " yo ai mama komai lokaci ne , ni ma lokacin nawa na zuwa "

Murmushi mama ta yi sannan ta ce " shikenan Allah ya kawo shi wannan lokacin , yanzu dai tashi ki je ki yo min cepane tun rana ba ta fito ba "
Ta na gama fadar haka ta juya ta bar dakin


Ta na fita Nesrine ta sauko da ga saman gadon ta ta nufi closet ta dauki hijabin ta ta saka sannan ta fito


Cen bakin dakin ta ta hango mama ta na zaune ta na jiran ta
Gaban mama ta karaso ta tsuguna ta na jiran mama ta bata kudin cepane

Nan ta mama ta ba ta dubi biyar ta fada mata duk wani abu da za ta bukata sannan ta mata gargadi a kan banda tsayawa ragaita


Dariya Nesrine ta yi ta na kokarin mikewa ta ce " ni fa mama ba Inaya ce ba , ita ce in ka aike ta sai ka manta da ita "

Ta na gama fadar hakan ta juya ta fice gidan
Da kallo mama ta rakata har sai da ta fita sannan ta mike ta shiga dakin ta


Nesrine kuma bayan ta fito gidan, ba ta tsaya wani bata lokaci ba kai tsaye ta nufi shagon da su ke yin cepane kullum

Bayan ta Kamala ta juyo ta kama hanyar gida , ta na tsaka da tafiyar ta kwatsam wata mota ta buge ta

Da sauri mutane su ke yi kan ta su na tambayar ta lafya
Da sauri shi ma matukin motar ya fito , ya na sanye da jeans baki da t-shirt blue, ya na sanye da face mask baki shi ma da wata cap baki ita ma , sam ba ka iya ganin face din shi da kyau


❤⚘ EXILED PRINCE ⚘❤
(LOVE MEETS POWER ) 👑🔥


( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )



STORY & WRITTEN BY : ANISH


Marubuciyar littafin
TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺

https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i


♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡♡

PAGE 22 ❤🔥


Da sauri shi ma matukin motar ya yi kan ta ya na tambaya ba ta ji tsiwo ba

Girgiza mishi kai ta yi murya na kerma dan tsoron da ta ji ta ke fadin " ba ba komai ba...n ji tsiwo ba "


Da sauri matukin motar ya ce " yi hakuri yar uwa ban gan ki ba ne amma don Allah tashi mu tafi Hospital a duba ki kar a je kin ji rauni "


Da sauri ta yi kokarin tashi ta na dafa gaban motar shi ta ce " a'a na gode a na jira na a gida "


Cikin dabara ya sa kafar shi ya bike kafar ta har sai da ta saki kara ta fadi ta konta

Da sauri mai shagon da ta yi cepane ya ce " Nesrine yi hakuri ku tafi likita, kar a je kin samu rauni, kar ki damu zan fadawa malam abun da ya faru sai ya tarda ki cen likitar "


Jinjina mishi kai ta yi dan ta san mai shagon ya san gidan su kuma ya san malam sosai

A haka ta yarda ta tashi da taimakon matukin motar ya shigar da ita gidan gaba wajen mai zaman bazan

Sannan ya gewayo ya nufi mazaunin driver ya na yi ma mai shagon godiya

Ba komai me shagon ya ce mishi sannan ya juya shi clients din shi da su ka fito su ka koma cikin shagon dan ya sallame su


Nesrine kuma ta na shiga motar ta jingina a jikin kujerar motar ta lumshe idanun ta har driver din ya shigo ya tada motar su ka fara tafiya


Sannu sannu har sun dauki wajen good one hour su na tafiya Nesrine ba ta sani ba idanun ta na a lumshe

Sai da ta ji motar ta tsaya sannan ta tasso ta bude idanun ta slowly ta fara bin wajen da kallo

Sam bai yi kama da Hospital ba , wajen duk ciyayi ne babu alamun mutun ko da guda kamar irin gidan gona


Ta na tsaka da kallon wajen ta ga an bude kofar geffen ta a ka ce " madam fito ko ! "

Cike da rudu ta daga kafa ta fito da ga cikin motar ta na kara bin wajen da kallo

Ta na tsaka da kale kalen ta , ta tsinci Muryar shi ya na fadin " madam mu je daga ciki "


Da sauri ta girgiza mishi kai ta na neman ta yi kuka ta ce " don Allah malam ka maida ni gidan mu "


Ba ta gama rufe baki ba ya daura da cewa " kar ki damu ni ma sauri na ke wani sako ne zan daukowa sai mu tafi "

Duk yadda ta so ya ta ki shiga gidan gonar nan sai da ya yi mata wayo ya sa ta shiga ba dan ta so ba


Su na shiga parlour din gidan ya juya ya rufe kofar da kai
Da sauri Nesrine ta ce " don Allah mu tafi ka meda ni gida " ta kai karshen kamar za ta yi kuka


Juyowa ya yi ya saki wani makirin murmushi ta cikin face mask din shi ya fara nufar ta a hankali

Duk taku daya inya yi , ita ma sai ta yi taku daya bayan ta na girgiza mishi kai idanun ta su ka kawo ruwa


Ba tare da ya tsaya ba ya sa hannu ya zare cap din kan shi ya tila gefe sannan ya zame face mask din shi slowly ita ma ya tila gefe


Dumm Nesrine ta ji gaban ta ya fadi lokacin da ta yi arba da fuskar Moctar
Murya na kerma ta ce " Moctar me ya sa ka kawo ni nan , ka ga ka kyale ni na tafi "


Wata shegiyar dariya ya yi ya na kallon ta ya ce " wane gida kuma bayan wannan , ai tun da ban samu abun da na ke so ba tare da wacen kanwar ta ki , za ki biya a madadin ta " ya kai karshen ya na kai hannun shi zai taba ta


Da sauri ta buge hannun shi ta na fadin " kar ka taba ni , ka kyale ni na tafi don Allah "

Murmushi yayi kafin ya ce " ga hanya nan ban hana ki tafiya ba, ni dama wassa na ke miki " ya kai karshen ya na nuna mata kofar futa


Da gudu ta nufi kofar da su ka shigo , sai dai kuma ta na isa ta ji kofar a like ta ke , ta yi ta kokarin ta bude ta amma ko motsi ba ta yi ba har ya kai ta saki kuka

Ta na tsaka da kukan nata ta jiyo sautin dariyar shi
Cak ta tsaya da abun da ta ke ta sunkuyar da kai ta na ci gaba da kukan


Ba ta Ankara ba kawai sai ji ta yi , ya damko breast din ta ta baya ya murza da karfi har sai da ta saki kara


Da sauri ta fara kokarin kwace kan ta amma ina ya mata rikon sa baza ta iya kubce wa ba


Su na a haka ya sa hannu shi guda ya raba ta da hijabin jikin ta ,

Da duk karfin ta ta sa hannu ta ture shi ya yi baya

Ido a rufe ta yi geffen shi da gudu za ta bar wajen , sai dai ki taku biyu na kirki ba ta yi ba ya damko kugun ta ya juyo da ita ya sabba ta a kafada

Sai kara ta ke saki ta na bugun shi a baya amma kamar ba ya ji

Sai da isa wajen doguwar sofa ya kontar da ita

Tassss ta ji saukar mari saman kuncin ta har sai da ta dauke lokaci guda
Shi kuma ya na marin ta ya nuna ta da dan yatsar shi ya ce " ki yi min shiru ko kuma na kashe ki a wajen nan "


Ya na gama fadar haka ya mike ya cire duk kayan jikin shi ya bar short kadai
Sannan ya Haye saman sofar ya zauna a tsakiyar sawunta ya kai hannu ya yage hannayan rigar ta da karfi har sai da ya yage mata hannaye


Duk sai ya bi ya raba ta da kayan jikin ta, ya meda ta naked ba ta sani ba dan tun marin da ya yi mata ta fita cikin hayacin ta ta kurewa ceiling ido babu ko kiftawa


Bai tsaya yin wani wassa ba , kai tsaye ya afka mata , ya keta mata hadi babu ko tausayi a idanun shi


Wata irin razananiyar kara ce ta saki ta na dawowa cikin hayacin ta lokacin da ya yi dis virgin din ta ta damko damtsen shi da karfi ta matse

Cikin mugun ta ya yi raping din ta har sai da ya ji ya gaji sannan ya fada saman jikin ta ya konta ya na nishi


Nesrine kuma baiwar Allah tun karar nan da ta yi ta dauke lokaci guda kamar an dauke wutar nepa duk abin da ya yi mata sam ba ta cikin hayacin ta


Sannu sannu har barci ya dauke shi ya na saman jikin ta

Bai farka ba sai wajen karfe 6 na yamma ya fara jiyo sautin kukan ta a hankali ta na bugun shi a baya


A hankali ya ware idanun shi ya zubawa face din ta da ta yi jaga jaga da hawaye , shi sai yanzu ya ji wani mugun son ta ya shige mishi zuciya

Dan murmushi kadan yayi kafin ya bude baki ya ce " haba baby na , kukan na minene kuma ? "

Cikin fitar hayaci ta ke kai mishi bugu a baya ta na fadin " mugu , azzalumi , mara imani , Allah ya isa tsakani na da kai ba zan taba yafe maka ba , mugu kawai " ta kai karshen ta na sakin sabon kuka


Shi duk abun nan da ta ke kara tunzura shi ya ke

Ta na tsaka da kukan nata kawai sai ji tayi ya hade bakin su waje guda ya na kissing din ta

Zaro idanu ta yi ta na kallon shi , ya rufe idanun shi
Da karfi ta din ga kai mishi bugu a baya ta na harba kafafun ta ,

Dama kamar jira ya ke , da sauri ya kai hannayan shi ya riko kafafuta ya ware su ya sake afka mata ,
Yanzu ma sai da ta saki kara dan ba karamin ciwo ya ja mata ba ,
Haka ya ci gaba da sharholiyar shi saman ta , har sai da ta sake sume mishi bai sani ba


Sai da ya gaji iyakar gajiya sannan ya sauka da ga saman ta ya dauki short din shi ya sa ka bai tsaya bin ta kan ta ba kawai ya nufi stair ya Haye


After some minutes ya sauko sanye da wando three cuter brown da t-shirt fara ya na rike da wayar shi ya na latsawa


Ya na isa bakin sofar da ta ke konce ya ajiye wayar shi saman table ya zauna bakin sofar ya na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login