Showing 27001 words to 30000 words out of 81675 words

Chapter 10 - Likitan Zuchiya Hausa Novel Complete

ya qara baci afusace yace da NUFAISAT... "Ke nakeso ki fara bani amsar tambayata...
Shuru tamai.. Ya maida kallansa ga TAUDHAT yacigaba da cewa.. Ke fad'amin
Jan numfashi tayi da cewa.. "Kawai kayi hakuri..
Qara maida kallansa ga NUFAISAT yayi da wurga mata wani kallo Yace.. "Wato ban isa ba ko..
Jan numfashi tayi da tashi taje ta kama qafarsa da marairaicewa tace. "Dan Allah kayi hakuri mijina. Wallahi ba yanda zanyi da ita ne dole saina kulata..
Nasan kana sane da canjin dana samu jiya akan na amince da zama da ita matsayin abokiyar zamana kuma y'ar uwata.
Ashe abin bai mata dad'i ba dan taso na dauwama cikin jin tsanarta saboda tana San yin amfani da Wannan damar dan kawai kadinga ganin lefina
Wannan dalilin yasa kana fitta d'azu tabiyoni part d'ina akan wai munafuncine yasani canjawa ba canjin Allah da annabi bane..
Raina ya b'aci mijina hakan yasa nace mata ita batakai matsayin dazan canja mata dan munafunci ba.
Waime zaisa nace mata haka. Kawai saiji nayi ta fallamin mari.
Kaima kasan bazan iya jure hakan ba Gaskiya. shine na rama fad'a kuma ya kaure tsakaninmu.
Ina ganin shigowar Aunty Zainab naso barin fad'an amman nakasa saboda TAUDHAT d'in taqi barina...
Na rigada na yafe mata mijina kawai fatana tayarda da abinda nace mata adaran jiya dan musa ma maka farin ciki.
Ban iya qarya ba mijina. Toh akan me yasa zanma TAUDHAT bayan nasan tafi kowa sani nah.... NUFAISAT na kawowa nan azancenta tafashe da kuka tana meci gaba da cewa "Wallahi ina sanka mijina.. Dan Allah ka gaya mata ina San zama da ita lafiya tunda mommy tamin magana akan bada niyar ta bak'anta min rai ta aureka ba. Dan tasan TAUDHAT bazata ta tab'a cutar dani ba. Ashe ba gaskiya bane da wani abu aranta. Pls ka gaya mata har gobe bazan dena qaunarta ba... Saboda qaunar da nake mata ta jinice hakan yasa bazan iya jure zaman tashin hankali da ita ba...

Jan numfashi Adams yayi da d'agata daga durqushen da tayi ta zauna a gefansa kana ya kalli TAUDHAT da cewa... "Kinji abinda tace..
Shuru TAUDHAT tayi dan bata tab'a tunanin cikin lokaci qanqani NUFAISAT zata iya sharara qarya cikin makirci haka ba
Kanta ya kulle sosai.. kodai dama kallan biri take mata ita kuma tana mata kallan ayaba..
Hmm idan ko haka ne dole tatanadi makaman yaqi ta nunama mata ruwa ba sa'an kwando bane
Kwata kwata yanxu bata San mema zatacema Adams d'in ba
Shiko ganin tayi shuru sai kawai ya yarda itace bata da gaskiya saboda hakurin data bashi tun da farko. Dama kuma bai tab'a kama matar tashi NUFAISAT da qarya ba.
Ji yayi ya gamsu da abinda tace mai..
Dan haka ya kira Zainab yayar NUFAISAT dake falan NUFAISAT d'in awaya ya tambayeta akan me tasani akan fad'an nasu. Ta tabbatar mai ita kawai zuwa tayi tasamesu suna yi wallahi batasan meya had'asu ba...
Jin hakan yasa ransa ya qara b'aci da TAUDHAT dan ya yarda itace bata da gaskiya
Wato kamar yanda NUFAISAT d'in tafad'a ita TAUDHAT tafisan taga tashin hankalin NUFAISAT d'in ita kuma ta dinga binsa bin munafunci...
Hmm mata mata... Ahankali ya kalli TAUDHAT d'in da cewa.. "Banyi tunanin hakan kuma daga gareki ba. Watoh da wani abu aranki..
To bari kiji zan iya yimiki komai akan NUFAISAT matuƙar zaki cutar da ita. Danna aureki ne saboda iyayena da suka sani qara Aure
Sannan na zab'eki ne dan ina da tabbacin bazakiba NUFAISAT matsala ba
Ada tayima Auran namu kallan bamuyi mata adalci ba
Hakan yasa tayi mana buri cikin rashin fahimta
Yanxu kuma data gane gaskiya me yasa kika d'auki hakan amatsayin munafunci tayi....
Kallansa TAUDHAT tayi da niyar yin magana amman yayi saurin katseta da cigaba da cewa. "Bana San kicemin komai
Danna fiki sanin matata duk da atare naganku.
Bata tab'a zama tayi min qarya ba. Haka kuma na tabbatar bazata fara min akanki ba
Dan haka kinutsu karna qarajin kinje shashinta kin nemeta da fad'a dan ina San rayuwa da ita sosai sannan ina San rayuwa dake saboda ina fatan nasamu abinda iyayena suke fata daga gareki...
Yana kaiwa nan ya ficce daga falan zuwa ga motarsa direba ya jasa cikin sauri...

Tashi NUFAISAT tayi da kallan TAUDHAT kallan tsana tace. "Shegiya annamimiya ina zaman zamana da mijina kika wani kama kika shigo rayuwarmu danki b'ata tunaninmu. Tota ALLAH ba taki ba
Kuma wallahi yanxu mukasa qafar wando d'aya dake. Cikin ni dake zanga waye zaije yace yabashi takaddarsa. Tsananniya me jin d'and'anan maza.. Tana gama gaya mata hakan ta ficce daga falan zuciyarta cike da farin ciki dan ganin yanda ran TAUDHAT d'in ya b'aci kamar tad'auki bindiga ta harbeta..
Haka ne kuwa dan da sanyin jiki TAUDHAT d'in tatashi dayin part d'inta tana tuna mezatama NUFAISAT itako ta wucce arayuwarta...



Na gaida kowa kyauta🙋🏻‍♀
[7/1, 10:18 PM] ®🔳◾◼▪official Auntyn Luv.: `☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
❉ *.¸¸.*♠*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ *.¸¸.*⚫.¸¸.*♠ *LEEKITAN ~ZUCHIYAH*
*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ ¸¸.*⚫¸*♠ *.¸¸.*⚫*.¸¸*❆
`☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
{Zoka Gyara Tunanina}
A true life story
April.. 2018

Labari da rubutawa zuwa ga tsarawa.. ☾•Rahma Muh'md Rufa'i Nalele..☆

*© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*
☆We the best ☆

https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R

” بسم الله الرحمن الرحيم

☆page 15☆



Zainab na ganin NUFAISAT taje ta rungumeta tana cewa... "Masha Allah. Nagode ma Allah dayasa bata cutar min dake da yawa ba.. Taqarashe tana me sakar mata kiss a kunci..
Zama sukayi NUFAISAT ta kwashe abinda ya jawo musu fad'an dayanda sukayi da Adams kaf tagayama Zainab d'in. Sannan taqara da cewa.. "Wallahi Aunty Zainab natsani TAUDHAT tsana mafi muni.. Kuma wallahi nashirya karb'an kowane irin sak'o daga gareta.
Zan bata mamaki matuqa ta gane NUFAISAT d'in data sani me sanyi ba itace yanxu ba..
Jan numfashi Zainab tayi da cewa.. "Bana San tashin hankali NUFAISAT.. Dan haka ki barta haka nan. Dan nafi buqatar rayuwarki fiye daki kulata..
Kinga taso nakasamin ke aka.. Gaba bamu San ina zata kai miki hari ba.
"Kar wannan ya dameki Aunty Zainab. Hakan ma daya faru qarin ilimin zama da itane nasa muh.
Dan haka karki gayama mommy saboda bani San hankalinta ya tashi..
"Bazan gaya mata ba. Amman dan Allah karki qara kulata..
Murmushi NUFAISAT tayi da cewa.. "Toh zan kiyaye..
"Kinga Asiya ta share miki ko ina tsaf. Sai idan Allah ya kaimu gobe zan tawo miki da wasu kwalaban turaran kimaidasu wajen da way'ancan suka fashe..
"Ba damuwa aunty Zainab nagode
Janyo jakarta Zainab tayi da bata ingantaccun magungunan da mommy ta bata ta bata
Nan tashiga mata bayanin yanda zatayi amfani dasu. Sosai NUFAISAT taji dad'i aranta..
Zainab ma sanda ta'ibi nata raban tana me cema NUFAISAT d'in.. "Na lura momy tafi ji dake aduk cikinmu...
Murmushi kawai NUFAISAT tayi mata dan da gaske mommy tafi bata kulawa..
A haka agurguje sanda Zainab ta qara bata haske kan girki kafin tabar gidan zuwa ga office d'inta dan yau kam tayi latti over.


TAUDHAT wini tayi da baqin ciki da takaici. dan har kuka sanda tayi.
Ranta bai tab'a baci irin na yau ba
Tasha alwashin saita sa Adams ya wulaqanta NUFAISAT agabanta kamar yanda yanuna mata qiri qiri yafi san NUFAISAT d'in akanta. Wato ita ya Aureta ne dan kawai samun wani buqatarsa..
Kwafa tayi dajan tsaki tana me cije leb'e


Ashe fitan Adams gidan mommyn d'in Nufaisat yayi. Bayan sun gaisa yayi mata kyauta me tsoka dace mata dan Allah ta qara Jan hankalin NUFAISAT dansu zauna lafiya da TAUDHAT.. Mommy tace wani abu ya faru ko. Yace mata aa kawai dai yana buqatan taqara Jan kunnanta ne akan hakuri..
Mommy ta tabbatar mishi zataja kunnanta shima dan Allah yayi hakuri da ita..
Murmushi yayima mommy d'in kawai

Yana fitowa daga gidan ya shiga gidansu TAUDHAT.. Inda suka gaisa da mamah cikin kulawa. Kana ya bata kyauta itama me tsoka sannan ya gaya mata dan Allah itama taja kunnan TAUDHAT su zauna lafiya ita da NUFAISAT..
Murmushi mamah tayi cikin damuwa tace dashi.. "Wato Adams saifa kayi hakuri da TAUDHAT. Dan ni nasan wacece TAUDHAT
Ina rokwanka da Allah kayi hakuri da halinta sannan kada kayi gangancin yarda da duk wani abu da zata gaya maka akan NUFAISAT danta had'aka da ita.
Wallahi wallahi wallahi kaji rantsuwar uku kenan. NUFAISAT tafi TAUDHAT kyen hali nesa ba kusa ba
Kar gigin dad'in bakinta ya ibeka ka musguna ma baiwar Allah NUFAISAT.
Danni nasan halin TAUDHAT bata da dad'i. Dan Allah kayi hakuri da ita..
Jan numfashi ADAMS yayi da kallanta yace.. "Ba komai Mama. Insha Allah komai zaizo da sauqi.
Tayi Murmushi da cewa.. "Toh madallah...

Shine daga nan ya wucce office...


Da misalin qarfe shida da rabi ko na yamma ya tashi daga office kamar yanda yasaba

Kofar NUFAISAT arufe take data wajen data cikin baban falan nasu. dan haka yayi part d'insa dayin wanka yayi masallaci sanda akayi sallar Isha'i dashi sannan ya wucce gidansu ya gaisar da iyayen nasa. Kana ya dawo gidan nasa.
A can uwar d'aka yau yatarar da TAUDHAT..
Tana jin shigowarsa ta wani rumtse ido. Ganin hakan sai yayi tunanin tayi bacci ne..
Dan haka bai tasheta ba yayi dining inda yaci abindata dafa mai..
Bayan ya gama yaje bedroom d'insa yana saka abubu da dama.. Gaskiya mata suna da matsala...
A hankali ya danna number na NUFAISAT dan kiranta.. Lokacin tayi nisa abacci. Kuma abin dayasata baccin kanta ne ya dameta da ciwo sosai.
Hakan ne yasata kwantawa tana idar da sallar isha...
Taji dawowarsa d'azu lokacin tana toilet kuma kofar tata arufe take.

Da d'an magagin baccin nata ta amsa wayar tasa da "hello
"Bacci kikeyi ne
"Kaina ne yake min ciwo
"kin sha magani
"Eh dama na shane na kwanta
"Bari naxo na dubaki naga jikin ko
"Aa kabari sai gobe jikin da sauqi
"Kin tabbatar
"Na tabbatar mijina
"Toh ki kula min da kanki tare da addu'a kinji
Murmushi tayi da cemai.. "Toh ya jikin TAUDHAT itama
"Tayi bacci
"Ok. Kaima kayi bacci da wuri haka. dan ina San katashi da qarfin jiki..
"Toh.. yace mata da kashe wayar..

Shuru yayi yana tunin gaskiya bazai iya bacci shi kad'ai ba..
Dan haka tashi yayi ya koma bedroom na TAUDHAT danya tasheta suje su kwanta anasa bedroom d'in.
Saidai dayaje ya qare mata kallo sai yaga tabashi tausayi. Dan ga gunda aka mata gyara ya kumbura kad'an..
Dan haka a hankali ya ratsa gefanta ya kwanta da rungumarta..
Tana jinsa ta qara rintse idanta.. Dan zuciyarta cike take da qarin jin haushinsa.
Saboda d'azu daya dawo yayi wanka ya fittan nan taji ciwan yanda ya baibi takanta ba.





Haka kwanan bakwai d'in TAUDHAT yayi sam bata wani ji dad'insa ba
Dan Adams d'in ya d'an canja mata kad'an
Itako NUFAISAT ranar daya dawo d'akinta ba qaramin dad'in juna sukaji ba..
Saboda yanda sukayi missing d'in juna sosai taga zalamar Adams d'in akanta

Ranar dazai koma d'akin TAUDHAT sanda ta lura da canjawar da yayi alamar baiso hakan.
Jan numfashi tayi da cewa aranta nafika buqatarka mijina dan kai d'in na musamman ne


Yau da safe TAUDHAT take cema Adams zata gidansu ta duba mama dan tayi wani mugun mafarki akanta. Shine take San taje ta dubata ko hankalinta zai kwanta... Kallanta yayi kad'an da cewa. "Toh ki shirya na sauke ki..
Da d'an marairaicewa tace.. "Daka tafi abinka naje tunda ban gama aiki ba..
Wani kallo ya aika mata wanda nan take ya shigeta. Saidai bazata iya cewa ga abinda kallan yake nufi ba.
"Ko bayan nan akwai inda kike San zuwa ne. Yace da ita hakan bayan ya kauda kallan nasa daga garetan.
Saurin girgiza mai kai tayi da cewa.. "Bani da wajen zuwa gaskiya..
"Imma kina da shi saidai kiyi hakuri. Dan lokacin dana d'aukar miki ki fara fitta bana kusa bane..
Tashi tayi da cewa.. "Na hakura da aikin idan na dawo nayi. Bara na d'auko gyalena muje.
Shima tashin yayi da d'aukar jakarsa yana me bata amsa wajen cewa. "Bara naga NUFAISAT ki sameni a mota..

Ya samu NUFAISAT kwance kan gado da alama bacci take Sanyi
"Good morning my lau. Fatan ka tashi lafiya. "Lafiya lau my dear. Kema kin tashi lafiya.
"Lafiya lau.. "Toh masha Allah.
Lokaci yayi zan tafi office.
"OK. Allah ya kaimin kai lafiya ya dawomin dakai lafiya.
"Ameen. yace mata da sakar mata kiss a goshi kana yaci gaba da cewa.. Da alama TAUDHAT tayi kewar mama ne. Dan haka zamu sauketa agunta mu wucce..
"Ok. Amman dan Allah kace mata karta dad'e tabarni ni d'aya
"Baki da matsala. Yace da ita hakan da ficcewa.
Murmushi NUFAISAT tayi.
Amotar yasami TAUDHAT tawani saka wani qaramin gyale.
A hankali yace mata.. "Bana san ki qara saka gyale qarami haka..
Da wani salo tace mai. "Insha Allah zan kiyaye..

Haka suka sauketa yana ce mata qarfe nawa zata koma gida tace da yamma. Yace toh idan ya tashi zasu biyo su d'auketa. Da murmushi tace mai toh.

Mamah na wanke wanke sai ganin TAUDHAT tayi. Cikin mamaki tace.. "ALLAH dai yasa lafiya..
D'an yatsina baki tayi dace mata.. "Lafiya lau. Dama inasan karb'ar wani abu ne agun wata qawata shine nama Adams qarya akan ke nake San gani shine ya saukeni yanxu. Da yamma zai biyo ya d'aukeni. Dan haka bara naje na dawo... Tana gama fad'in mata hakan ta ficce daga gidan bata saurari cewarta ba.
Mamah ta girgiza kai tacewa aranta Allah ka shiryar da ita..
TAUDHAT bata zame ako ina ba sai akan layinsu tatari kekenafaf sai gidan malamin nata... Dan tayi tunanin idan tace zata gun bokan nata zai d'auketa lokaci me tsawo. Shiyasa taso fita da motarta abin yaqi yuhuwa..
Malamin nata na ganinta yasaki murmushi da cewa. "TAUDHAT kenan. Sai gaki kamar ruwan sama agabana
"Toya zanyi.. ina San naci uban NUFAISAT da sauri ne
"Wacece kuma haka
"Kishiyar tawa mana
"Hmm! Matsalarku mata kishiya dai.. To bara na fara duba miki ita d'in.
Shuru TAUDHAT tamai tana ganin yanda yake zana qasa cikin gwanancewa..
Can ya dubeta da cewa naga komai. Dan haka tashi muje ciki kafin kiji kanun labaran..
Babu musu TAUDHAT tayi cikin wani daki dake cikin inda suke.
Gado ne da katifa wajen atsaftace yake. Haka malamin nata ya tashi ya kulle kofar tashi yabita ciki
Ba abinda kakeji sai qarar gado da gurnaninsu.. "Komai ya kammala.. inji malamin nata dayake kallanta cikin wani hali.
Murmushi tasakar mai da cewa.. "Hmm naga ka qara fawa kamar ba shekaru kake qarawa ba.
Yace.. "Gani nake kodai kece yasa abar tawa take qara qarfi nan da nan
"Anyi shegen malam anan.. tace dashi hakan tana me tashi daga gadan dan d'aukar kayanta tasaka...
Binta da kallo yake from up 2 down yana ganin yanda tsarin halittarta take. Dukdako bayau bane yasaba ganin hakan
Nan da nan kwad'ayinsa ya qara tashi ya wani rarumota da sauri yana cewa dan Allah ayanxu kiban minti biyar kacal..

"Malam Isma'il kenan. Idan da sabo yaci ace nasaba da wannan gyaran naka
Danna lura Sam baka iya ganina babu komai jikina kabarni ta hanyar lallami. Har sai munyi fad'a hankalinka yake kwanciya. Duk duniya ban tab'a cin karo da mutumin daya ke d'aukar sama da awanni bakwai yana jina ba saikai da mijina.. Da nayi tunanin daga kai babu wani. Ashe akwai maza asamanka. Danna mijina yaci uwar naka..
Saidai kayi hakuri ayanxu babu maganar gyara tsakaninmu.. Idanko kaci gyaranka katabbatar gaba idan nazo babu kai babu jina...
Murmushi yayi ganin takai qarshen zancen nata yace. "Yanda na qara kwad'aituwa dake ayanxu. bani tunanin iya barinki. Dan haka komai ma ya faru nan gaba...
Ba kunya ba jin tsoran Allah haka sukata aikata masha'arsu..

Bashi ya barta ba sai kusan biyu da rabi na narah
Dan haka tsasashi agaba kan ya gaya mata komai d'in daya gano..
Jan numfashi yayi da cewa.. "Gaskiya TAUDHAT kishiyarki ba qaramar hatsabibiya bace.. Wato kallan kitse kikeyima rogo.. Dan NUFAISAT ta wucce dukkan tunaninki..
Kawai kibar kaza acikin gashinta.. Dan tsefeta ba qaramin wahala zakici gaba ba
Yanxu dai ki fuskanci matsalarki kawai dazan gaya miki..

"Ban gane me kake nufi ba. Kana nufin cin mutuncin da tamin da abinda mijina yamin agabanta nabarshi ya tashi abanza kenan..
"Eh haka nake nufi
"Toh wallahi bazai yuhu ba
"TAUDHAT kina da taurin kai akan abubu da dama. amman tunda so kike na tsefe miki komai kiji dalla dallah tobara kiji kyau. Bazaki tab'a cin galaba akan NUFAISAT wajen asirce asirce ba.
Dan aranar da kukayi fad'an ba qaramin dafa'i uwarta ta aiko mata dashi tasha ba. Sannan kin Santa da ibada akan lokaci da tsayuwar dare. Bata zuwa wajen boka ko malam akan lamuranta Allah d'aya tak tasa agaba.
Ina tabbatar miki Idan kikace zaki mata wani mugun abu wallahi kanki zai dawo. Bar kuri da cika baki akan kinyi wani babban kamun boka idan kikaje wajansa ya miki wani mugun abu akanta wallahi TAUDHAT koba jima ko ba dad'e saiya dawo kanki..
Dan haka kisama kanki kwad'an mutunci ki kasheta da kirsa da kisisina irin taku ta mata. Sannan zan baki wani magani ki saka agabanki wanda idan mijinki ya kusanceki bayan kin saka maganin? Wallahi bazai qara jin dad'in Kishiyarki NUFAISAT wajen auratayya ba..😎
Idanko kikaga yaji dad'inta ba qaramin aiki taje aka mata ba..
Amman kina da damar da zaki iya sawa amata wasu qananun abubuwa saidai su d'inma ba tasiri zasuyi sosai akanta ba.
Jan numfashi TAUDHAT tayi cikin matuqar jin haushi. Ta yarda da malamin nata akan fad'a mata gaskiya da yake yi.
Kuma ba wani abu bane yake sawa yake gaya mata gaskiya tasani dan baya San yayi missing d'in jikinta ne.
Tasan ita kad'aice take iyawa dashi kamar yanda ya tabbatar mata..
Ita yanxu babban baqin cikinta d'aya shine yanda bazata iya aikatama NUFAISAT wani mugun abu ba.
"Kai gaskiya da sake... Ta fad'i hakan abayyane tana me kallansa taci gaba da cew.. "Hmm nasan kana da dabara akan abubuwa da dama na mugun abu ga wani. Ina San na musguna rayuwarta pls ka taimaka min mana.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login