Showing 45001 words to 48000 words out of 81675 words
nayi Yanxu takai shekarunta na Aure..
Murmushi Iro yayi dan shi aduniyar nan ba wacce yake so kamar MUSLEEMA. Yana mata wani mugun so wanda shi kansa bazaice ga ranar daya soma yi mata shi ba.
Dan ya dad'e da santa aruhinsa shine ma ya gayama mahaifin nasa yana Santa har dai alqawarin Auran nasu ya hau kansu shi da ita.
Jan numfashi Yawo tayi da cewa. "Ai wannan ba matsala bane malam. Yaran nan duk naka ne. Kawai asaka ranah ayi musu auran babu wani damuwa..
Murmushi jin dad'i malam jauro yayi da kallan MUSLEEMA wacce taturo baki gaba yace da ita. "Lafiya dai y'ata kike turo baki ko aran ne baki so.
Da sauri ta d'aga mai kai.
Yaci gaba da cewa. Toh meyasa baki so.
Cikin zubar hawaye tace.. "Ni Wallahi malam bani san Iro ni YAYANA nake so..
Gyara zama malam jauro yayi da cewa.. "Waye yayan naki..
"YAYAH Ahmad mana....
Saurin bige mata baki Yawo tayi dayi mata dak'uwa tace. "Saiki mutu dasan nashi aranki ai. Aure dai tsakaninki da Iro sai anyi. Ni dama nasan ba banza ba kika ninema Ahmad d'in nan tun ran farko...
Aiko dajin hakan MUSLEEMA tafashe da kuka tana cewa.. "Ni wallahi YAYANA NAKE SO. Shi nake so..
Shuru kowa yayi ba abinda kakeji sai tashin kukanta.
Ahankali malam jauro ya kalli Iro yace.. "Kai jeka ka kiramin Ahmad..
Yawo tace.. "Daka fitta daga harkarta malam yarinyar nan bata da kai..
Murmushi yayi mata da cewa.. "Bazan d'aura mata aure da Wanda bata so ba. Dan tunda tazo duniya nake qaunarta kamar yanda nake qaunar y'ay'ana..
Jin abinda yace sai yasa hankalin Yawo kwanciya dan dama ita har ga Allah bata san Auran Iro da MUSLEEMA. Saboda Iro halinsa ya bambanta da sauran yaran malam jauro d'in... Shiyasa dawowar ADAMS gidanta sai taji tana San ya Auri MUSLEEMA. Saboda nutsuwarsa da kamewarsa..
Iro ko ransa ne yayi matuqar b'aci hankalinsa ya tashi matuqa. Gani yake in ba MUSLEEMA bazai iya rayuwa ba..
Haka da b'acin rai yaje ga Adams wanda yake wajen ciwo da qur'@ni a hannunsa yana tulawa yace dashi. "Kar kayi qoqarin ruguzamin rayuwata. Dan wallahi kayi min haka saina b'atar dakai duk daran dad'ewa. Sannan wai kaje Mahaifina nasan ganinka yanxu
Yana fad'in hakan ya juya abinsa ya tafi. Da kallan mamaki ADAMS ya bishi. Me kenan yake nufi da way'annan kalmomin nasa...
Tab'e baki yayi da tashi dan zuwa amsa kiran...
Yana zuwa yaga MUSLEEMAT na kuka sosai..
Ai baisan sanda yayi jifa da sandarsa gefe ba yaje gareta da kama hannunta yana goge nata hawaye fad'i yake.. "Waya tab'amin ke. Waya tab'amin qanwata. Meya sameki..
Ahankali cikin shagwab'a tace mai "Wallahi YAYA nikai nake so. Dakai nake san k'are rayuwata. Dan Allah karka bari a d'aura min aure da Iro nagaya musu gaskiya nikai nake so..
Shuru ADAMS yayi da sakin hannunta ya qarasa kusa da Malam jauro wanda yasaki baki yana kallansu yace.. "Gani Baba Iro yace min kana san ganina..
Jan numfashi Malam jauro yayi da cewa. "Eh haka ne. Dama ina san naji kaima kana san MUSLEEMA ne.
Kallansa Adams yayi da murmushi yace.. "Kayi hakuri Baba. A duk duniya bani da abin so kamarta. Ina san MUSLEEMA kiye da komai arayuwata.. Saidai karka daka ta shirmanta. Kaga ita yarinya ce. Ka duba Iro ka Aura mata shi. Dan shine ya dace da ita. Musamman idan kukayi duba da yanda naji mutane na fad'i cikin Rugar nan na wai ni ba'asan ko wanene ba. Bai dace ka duba zancenta ba. Ya dace ka bata wanda kasani ina ganin hakan shi zaifi alkairi..
Jan numfashi Malam jauro yayi cikin matuqar jin qaunar ADAMS d'in aransa. Yayi imani ko daga ina Adams ya fito shid'in ba mugun mutum bane. Kuma zai kasance d'an dangi ne. Haka zai kasance nutsattse ne..
Yana jin qaunar MUSLEEMA aransa kamar shine ya haifeta. Dan haka bazai tursasa Zuciyarta kan lalle saitayi rayuwa da d'ansa Iro dan san zuciya ba.
Dan haka cikin taushash shiyar murya irin tasu ta manya yace dashi. "Naji abinda nake sanji daga gareka. Kuma MUSLEEMA bata da wani miji bayan kai. Indai kakarta Yawo ta amince..
Da sauri Yawo tace.. "Ni kam duk yanda kayanke shawara kan auran MUSLEEMA na amince...
"Toh shi kenan. Zan d'aura mata aure da Ahmad ran jumma'an nan.
Sannan zan turo masu gini suzo su kewaye d'akin Ahmad d'in da fitar musu da bayan gida dan susamu inda zasu zauna. Dan nasan bazaki so suyi nisa dake ba.
Da murmushi Yawo tace "hakan yayi malam mungode Allah ya saka..
"Ba komai Allah shige mana gaba. Shi kuma Allah ya dawo mai da tunaninsa nan kusa
Liman yace "amiin.. Yanxu kai Iro sai kayi hakuri ko...
Murmushin yaqe Iro yayi wanda ake cewa yafi kuka ciwo yace. "Ba komai Babba.
Haka sukayi addu'a suka tafi zuciyar Iro na gaya masa mezaima Adams wanda zaisa ya hucce kwacen matar da yayi masa.. Yayi alqawari saiya baqanta rayuwarsa. Ayi Auran komai daran dad'ewa saiyayi masa illah....
Na gaida y'an hannuna👐🏼👐🏼👐🏼
[7/14, 1:49 PM] ®🔳◾◼▪official Auntyn Luv.: `☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
❉ *.¸¸.*♠*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ *.¸¸.*⚫.¸¸.*♠ *LEEKITAN ~ZUCHIYAH*
*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ ¸¸.*⚫¸*♠ *.¸¸.*⚫*.¸¸*❆
`☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
{Zoka Gyara Tunanina}
A true life story
April.. 2018
Labari da rubutawa zuwa ga tsarawa.. ☾•Rahma Muh'md Rufa'i Nalele..☆
*© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*
☆We the best ☆
https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R
” بسم الله الرحمن الرحيم
[email protected]
☆page 20☆
Bayan su Adams sun koma gida Yawo barinsu tayi a tsakar gidan nasu ta shige kicin dan kama aiki.
ADAMS ya kalli MUSLEEMA cikin tsokana yace. "Wallahi YAYA ni kai nake so. Dakai kad'ai nake san k'are rayuwata..
Murmushi MUSLEEMA tayi da galla mishi hararar wasa.
Shima murmushi Yayi daciba da cewa. Toh nima wallahi qanwata nake so. Kuma ke kad'ai nake san qarashe rayuwata.
"Toh dan Allah yaya karka barni. Duk wiya duk matsi duk tashin hankali kada ka gujemin.
"Ko'a mafarki bazan tab'a iya guje miki ba. Bare azahiri ina ganinki ido da ido na gujemiki. Bazan iya hakan ba. Dan nasan idan na aikata hakan na aikata babban zunubi.. Saboda na gujema tauraruwa me haskake hasken taurari...
Ba qaramin jin dad'in furucinsa MUSLEEMA tayi ba hakan yasa ta rungumesa tana cewa. Zan girka maka abinci me dad'in gaske anjima.
Shafa kanta yayi dabata amsa.. "Tona gode qanwata ki kula min da kanki sosai dan bani san naji ance wuta ta qona min ke..
"Zan kiyaye YAYANA..
"Yauwa qanwata bara naje dan nabar shanunmu can cikin daji.
Janye jikinta tayi daga nasa tana sakar mai murmushi. Shima murmushin ya sakar mata kana ya ficce daga gidan..
Aranar malam jauro ya aiko da masu gyara suke kewayema Adams da MUSLEEMA inda zasu zauna
Itama Yawo daga ranar tafara damama MUSLEEMA wata gamba da madarar shanu tana bata tana sha.
Sannan dama ita MUSLEEMA ba'abinda tafi so kamar shan madarar shanu farar tasa wacce ba'a dafa ba.
Babban sirri ne ga Y'a mace tadinga sha dan yana wanke mara da sakama mace wata ni'ima me tsayawa aran miji. sannan ko baki shan maganin mata ked'in tada bance acikin matan...
Sannan tana bata rubutun suratul Yusuf wacce ake wankewa da ruwan kankana..
Haka akwai wasu suna darai na sirrin bafulatanin mutum wanda shima duk sanda ta bata..
Sannan ana sauran kwana biyu d'aurin Aure ta siyar da Saniya biyu tasiya musu gado da katifa harda ladar d'aki da abubuwan buqata.
Yau takasance ranar jumma'a kuma an d'aura auran ADAMS wanda suke kira da Ahmad shi da MUSLEEMA..
Jama'ar rugar sai qananun maganganu suke akan yanda Yawo ta amince taba ADAMS Auran jikarta tilo d'aya bayan ba'asan daga inda ya fitto ba. Ai yanxu kai ya waye andena irin wannan kwad'an...
Tajisu Amman ta toshe kunnnata dan ita alkairin hakan kawai take hangowa bata hango wani sharri ko faruwar wata matsala..
Da misalin qarfe takwas da rabi Yawo takira Adams ta danqa masa amanar MUSLEEMA tace.. "Gata nan qanwarka ce ka riqeta amana kamar yanda na baka ita amana..
"Insha allah Yawo bazaki tab'a nadama da bani ita da kikayi ba.
"Masha Allah. Saiku tashi kuyi shashin naku.
Haka suka tashi sukayi shashin nasu wanda ya kasance ciki ne da falo sai d'an fili idan suka fitto daga falan nasu. Bayangida kuma dama had'e yake dana Yawo..
Haka Adams yace da MUSLEEMA taje tayo alwala suyi sallah..
Aiko nan tatashi ba musu dan dama ita bata mishi musu akan komai. Bare kuma yanxu da Yawo taja kunnanta sosai akan hakan..
Bayan tadawo nan suka gabatar da sallah raka'a biyu Adams yace da ita.. "Qanwata kin fara wannan al'adar ne irin ta mata.
Sunkuyar da kanta qasa tayi batare da tabasa amsa ba.
Sanda ya qara maimaita mata tambayar sannan cikin jin kunya tace dashi.. "Na fara wancan watan.
"Toh gayamin kwana nawa kikayi ya d'auke miki. Tace kwana hud'u.. Yace "Yaya kika aiwatar da wankan... Kallansa tayi da sauri.. Yako gyad'a mata kai alamar yana san sani.
Tunani tashiga yi Ashe dama yaya Ahmad d'an iska ne..
Kamar yasan tunanin da takeyi yaci gaba da cewa. Qanwata karfa zuciyarki tagaya miki cewa ni d'an iska ne. aa haka aure yake dole ki gayamin yanda kike aiwatar da ibadarki dan nasani nasan daidai kikeyi koko akwai matsala.
Jin hakan yasata sakewa tagaya masa kanta a sunkuye.
Yaji dad'in yanda ta'iya dai dai da yanda ake so dan haka saiya qara mata tambaya akan yanda take ibadunta. Namma bata bashi kunya ba tagaya masa.
Nanya kama kanta yayi mata addu'o'eh. Kana ya jawota jikinsa ya shiga bata kazar da Aliyu abokinsa ya gasa masa da madarar shunu me d'umi da Yawo tabashi....
MUSLEEMA kad'an ta rage. Hakama madarar. Dama shi ba wata yunwa yake jiba. Hakan yaci sauran.
Ahankali ya shiga sarrafa MUSLEEMA yana mata wani wasa me d'aukar hankali.
Dama ita MUSLEEMA bata tab'a tsintar kanta a yanayin ba. Dan haka saita dinga mannemai tana shigemai.
Lokacin daya raba kansa da komai itama ya rabata da komai ba qaramin shigemai tayi ba.
Aiko nan ya fara aika mata da babban sak'o wanda nan take tunaninta ya d'auke..
Ya samu na fulaninta yanda yake so asaye kyem. Saidai basuyi cikan dazasu hargitsashi ba. Kasancewar yanxu suka fara tasowa.
Dake yasaka gaba saiya maida ita mace. Nanta fashe mai da kuka wiwi...
Yana aikin tana kuka. Dake yana sane da yarinya ce bai bata wahala da yawa ba.
Saidai yaji dad'inta sosai. Wanda nan take ya qara jin kifiyar qaunarta ta qara cikar masa zuciya..
A maqale tsam take a qirjinsa yana aikin lallashinta saboda kukan da take mai. Ji yake kamar ya cinyeta d'anye. Gaskiya yarinyar tabashi abubuwan tsayawa arai da yawa..
Duk da kukan da take mai hakan bai hanasa qara tsotsar nafulaninta..
Asuba nayi yafara tunanin a'ina zai sama musu ruwan wanka..
Haka ya daure ya fitto waje ahankali ya nufi kicin inda Yawo take girki saiko yaga ta d'ora ruwan zafi. Nanya haska ruwan dakyau ya tabbatar me kyau ne gashi har yana tafasa.. Ai ba shiri ya juye musu cikin wani babban bokiti. Yaje bakin rijiya yaja da sirka ruwan. Yaqara saka wani bai wani d'auki lokaci ba yajuye musu cikin botoci. Sannan yamayar ma da Yawon wani ruwan kan wutan saiya nufi bayin nasu
Bayan ya ajiye ruwan zuwa yayi yasa MUSLEEMA agaba wai tad'aure suje suyi wankan kan gari yayi haske. Nanta tubure masa akan badai suyi su biyu ba saidai ya kaita bayin idan ta fito saishi yaje yayi. Murmushi yayi yana nuna mata babu lokaci idan basuje sunyi tare ba Allah zaije yayi abinsa. Idan gari yayi haske taje tayi nata. kuma abin kunyane Yawo taganta tanayi. Jin hakan yasa MUSLEEMA yarda ya d'auketa yakaita bayin.
Nan ma sanda qauna tashiga tsakaninsu.
Bayan sunyi wankan tsarki ta gasa gabanta da kyau. sosai ya temaka mata wajen wankan soso da sabulu. Duk yanda MUSLEEMA takai da kunyarta sanda ta daure ta fuskance shi tayimai abin da yake so awannan lokacin. Dan cewa yayi tunda yayi mata wankan soso saitayi mishi idan ba haka ba saidai su kwana a bayin.
Hakan yasata daurewa tayimai yanda yake so..
Bayan sun dawo d'akinsu sallah sukayi suna idarwa MUSLEEMA dasan jiki shigemai jiki tayi. Haka ya kasance da ita yana karatun Qur'aninsa.
Da gari yayi haske ya maida ita gado. Shima ya kwanta gefanta haka wani bacci me dad'i yayi awan gaba dasu...
Dama Yawo tun cikin dare takejin kukan MUSLEEMA. Hakan ya tabbatar mata Ahmad injisu da fad'a yana cika aiki.
Dan haka asuba nayi biyar daidai tatashi ta hura wuta ta d'ora musu ruwa.
Dan haka akan kunnanta Adams yayi komai da asuba. Har wankan da sukayi..
Yanxu tagama had'a musu abin Karin safe tana cikin tunanin harsai yaushe zasu fito ne. Sai kawai tajisu a bayanta sun tsungunna suna gaisheta.
Da Farin ciki ta amsa musu da nuna musu taburmar da dama suke zama akanta suke cin abinci. Tace... "Kunga na gama komai dan haka kuzauna muci.
Haka suka zauna suna cikin cine tacigaba da cewa. Ga ruwan wanka can nabar muku.
ADAMS ya kalleta yace. "Toh sannu da aiki.
Bayan sun gama ci y'ar hirar da suka saba ita dai sukayi.
Yawo taga har tafiyar MUSLEEMA ta canja.
Dan haka sai tashiga daji tahad'o mata ganyayyaki na gyara tadawo tazo tatafasa su tace tadinga iba tana tsarki dasu.
Aiko tun alokacin da MUSLEEMA tafara amfani dasu taji dad'in jikinta.
Haka Adams ya dinga more MUSLEEMA. Sai dirjatta yake kamar me. Danshi yasan me yakeji aguntan
Wata qauna da soyayya sukema junasu sosai.
San ADAMS MUSLEEMA take kamar tayi hauka.
Komai yace mata yi take babu zancen musu.
Sannan duk abinda tace mai tana so shima yimata yakeyi...
Wata goma da Auransu ciki ya shiga MUSLEEMA.
Nan tafara laulayi dan cikin me irin bada wahalar nan ne..
Gata qaramar yarinya hakan yasa ADAMS damuwa da batun cikin ganin irin wahalar da take sha.
Yawo tace mai karya damu dama da haka kowace mace take zama uwa.
Hankalin ADAMS atashe yake matuqa yaqi bari hankalin nasa ya kwanta saboda cikin yaqi barin matar tasa da lafiya..
Yau da ciwo gobe da sauqi aikin kenan kullum.
Itako Yawo bata wani damu ba dan tasan ciki ya gaji haka.. Saidai tana mamakin girman ciki irin na MUSLEEMA ayanxu watanshi shidda. Amman idan kaganshi saikace tashiga watan haihuwanta..
______________
Da misalin qarfe tara na dare ne suna zauna ita dashi cikin falansu. Futulace dai irin tamu ta gida ta haske musu falan nasu. Danna mata qafa yake ganin yanda ta kunburah.. Da murmushi akan fuskarsa yake ce mata.. "Qanwata anya ba y'an biyu zaki haifamin ba kuwa.
Murmushi tayi da cewa. "Gaskiya kam YAYAH zai iya zama hakan. Dan bakaji yanda nake ji ajikina ba.. Koma dai miye ai yanxu ina watan haihuwan nawa. Zan haifene muga me Allah ya bamu..
"Toh Allah ya saukar min dake lafiya. Saidai gaskiya ina ganin gobe zamuje cikin gari wajen Usman ya dubaki. Dan atsorace nake da wannan kunburin naki...
"Kadena jin tsoro YAYAH. Bakaji abinda Yawo tace ranar bane. Tace su azamaninsu basu san wani zuwa wajen doctor dan suna da ciki ba. Sai'a wannan zamanin na jikokinsu.
Dan haka YAYAH kabari kawai taci gaba da ban maganin nasu dan ina jin dad'insa. Insha Allah zan haihu lafiya. Mu raini yarammu cikin k'oshin lafiya..
Matsawa yayi jikinta da kama bakinta ya bata make kiss me tsayawa arai yace. "Na bari matata. Zanci gaba dayi miki addu'a har bayan haihuwan naki kisamu ingantacciyar lafiya me d'orewa..
"Ni dai ina sanka YAYANA. Ina san kasancewa dakai akowane lokaci. Ina san komai da kake min.
"Nima haka qanwata. Ina sanki da yawa ina qaunarki babu iyaka. Ina jinki araina kamar wani kwai. Insha Allah nidake mutuwace kawai zata iya rabamu..
"Itama idan zatazo zan rok'eta data d'aukemu tare. Dan ina san nayi wata daddad'ar rayuwa dakai agidan ALJANNAH...
Qara bata kiss yayi cike daso da qauna...
"Zaki iya dani kuwa yau.
"Ko zan mutu bana fatan ka buqaceni na hanaka kaina. Saidai na lura yanxu bakajin tausayina kamar lokacin da nake amarya agareka...
"Har yanxu a mazaunin amarya kike agareni qanwata. Saidai kinsan da dayanxu da bambanci. Saboda yanxu kike cika kike qara zama mace y'ar budurwata😀..
Rufe idanta tayi cikin jin kunya tace. "Kai YAYAH...
Yace.. "ALLAH y'ar qanwata..
Kwana uku tsakani da hirar nan tasu Nak'uda tatashima MUSLEEMA qarfe gama sha d'aya na safe... Lokacin ADAMS baya gida. Dama Yawo tana tare da maganinta irin na fulani wanda idan hakan tatashi suke jiqama me naquda tasha..
Aiko nan tajawo ganyan. Tajiqa shi tabata tasha. Cikin iko na Allah MUSLEEMA bata wani d'auki lokaci ba. ta santalo d'anta na Miji..
Amman ciwo bai tsaya ba.
Can sai ga wani d'an🤔 nan ma ciwo bai dena ba. Tana dad'a wani nishin saiga Y'arta mace sandaleliya itama ta fito..
Yawo taga abin mamaki.... Sai nishin wahala MUSLEEMA takeyi wani bacci nasan d'auketa..
Haka kan yawo tagama yima yara wanka bacci yayi awan gaba da MUSLEEMA...
Sanda Yawo tagama tsaftace komai ta binne mahaifa sannan tatashi MUSLEEMA tatemaka mata taje bayi. Anan tabata ruwan magani na ganye tayi sarki dashi sannan tayi mata wanka da sauran ruwan. Ba qaramin jin dad'in jikinta MUSLEEMA tayi ba...
Koda suka dawo d'aki bayan MUSLEEMA tayi k'unzugu miqewa tayi a gado taci gaba da baccinta ko takan yaran batabi ba.
Nan Yawo ta leqa makwafta ta gaya musu MUSLEEMA ta haihu...
Kankace me😳 nan gidan Yawo yacika maqel da y'an barka....
Kowa fad'in albarkacin bakinsa yake kan yanda yaran sukaxo dakyau..
Sun had'une iyakar had'uwa. Saikace yaran larabawa..
Anan wasu yaran suka ruga daji da gudu suka gayama ADAMS MUSLEEMA ta haihu ta haifo y'an uku🤱🏼👩👦👦
Da mamaki