Showing 81001 words to 81675 words out of 81675 words
hud'u dake..
"Wayyona Allahππ»ββ wallahi Ya YUSUF zaka kashe matarka nan kusa..
"Idan na kasheta nayi rayuwa dawa..π³
"Toh kawai kadaure kana juyewa bayan kwana uku uku..
"Wannan ne kuma bazan iya.. Tukunna ma!!! Gayamin.
"Me kakeso kasani mijina..
"Lokacin da kike tare da Adams yana barinki har na tsawan kwana uku...
"Toh ai lokacin mu biyu ne. Kaga dole na dinga samun hutu..
"Toh shikenan zan qara tabiyu kawai dan kidinga samun hutun..
"Ai mijina kishiya idan irin Auntyna ce ina santa ina qaunarta har agidan aljanna.
Magana ta gaskiya ayanda najika adaran jiya bana fatan ka kahad'a da wata y'a mace dan tazama kishiya agareni..
Zanji ba dad'i sosai araina idan taji abinda naji akanka daran jiya..
Dan Allah mijina kabarni na rayu dakai ni d'aya.. Badan ina qin kishiya ba. Saidan bani san irin TAUDHAT datasa AUNTYNA kuka da YAYANA.
"Idan ko haka ne. To ki'iya ibewa idan na juye miki. Zan rayu dake ke d'aya babu qari..
Wallahi tunda nake arayuwata ban tab'a san wata y'a mace kamarki ba MUSLEEMAT.. Kuma hakan ya farone daga lokacin da ADAMS ya danqamin wasiya akanki. Sannan na qara jin hakan a daranmu na jiya...
Murmushi MUSLEEMA tayi da cewa.. "Nagodema allah dayasa kaine kazama miji agareni akaro na biyu..
Saboda nasan zakaji da komai nawa. Ina baka tabbacin baka da matsala dani dan sai yanda kayi dani..
Sannan nifa Har na kwad'aitu dakata juyewa akowane lokaci dadai kamin kishiya..π
Murmushi yayi da sakar mata kiss yace "Bayan ji dake har da Ζ΄aΖ΄anki bazan bari suyi kukan rashin mahaifinsu ba. Dan qaunar ADAMS ajinina yake... ALLAH ya raya min Khalit da Kahlil & Rahma da little NUFAISAT.. yakai qarshen zancen nasa da tashi ya tasar da ita dakai hannunsa ga ware towul d'in dake jikinta.. Aiko cikin sauri ta rungumesa wajen shigemai da cewa.. "Ya dace kidena karanta labarin namu AUNTY RAHMA.. Dan kinji sirrinmu da YA ADAMS.. Yanzu ina rokwanki daki bar mana namu sirrin nida YA YUSUF haka....
Qara rungumeta YUSUF yayi cikin so da qauna yace.. "Barta kawai my Baby. Kedai bani nutsuwa nasamu kwanciyar hankali Kawai..
D'ago da fuskarta tayi zuwa ga kallansa takai bakinta cikin nasa bayan ta aika masa da zafi. Tace zan baka dukkan Farin ciki mijina...
Saurin d'aukarta yayi niyar Kwantar da ita.... Sai kawai ta dafe qirjinta daci gaba da cewa wayyo ZUCIYATA..
Arikice YUSUF ya kalleta da cewa.. "Me yadami ZUCIYAR..
Tace "zafi take min yanzun nan..
Da matuqar tashin hankali yace da ita... "Dan Allah ki rufamin asiri dan LEEKITAN ZUCHIYAN ya mutu...
πππdariya MUSLEEMA tayi da dukan qirjinsa tace... "Toh kazama shi mana..
Yace. "Hmm Amma dagaske babu ciwan zuciyar ko..
Gyad'a masa kai tayi da cewa "Kwantar da hankalinka mijina idan ina tare dakai bani ba ciwan ZUCIYA.. Bare mufara tunanin inda zamu samo *LEEKITAN ZUCHIYA...*π
Alhamdulillah
*Ni Rahama Nalele Auntyn luv nasan dacewa na b'ata tunaninku*π
Fatan Allah ga MASOYA LEEKITAN ZUCHIYA
Ina tare daku akone yanayi da kowane lokaci..
Amatsayinku masu makaranta Wannan littafi LEEKITAN ZUCHIYA.
Miyafi birgeku awannan littafi
Miyafi saku nishaΙi
Meyafi baku dariya
Meyafi b'ata tunaninku
Meyafi tafiya da tunaninku
Meyafi baku tausayi
Meyafi b'ata muku rai..
Wata jarumace tafi birgeku
Wane jarumi ne yafi birgeku
A cikin Ζ΄aΖ΄an rajuman wa kukafi so..
Shin rahama Nalele tabaku zafi har kun iya abewaπππ
Alhamdulillah nagode ma Allah daya kaini qarshen wanga novel lafiya..
Dan Allah sister n brothers duk wanda a tsinci kansa cikin wani yanayi acikin dukkanin littattafaina ina rokwansa rokwanki daku yafemin.
Allah ya qarama marubuta y'an uwana masu bin wannan noven nawa basira da fasaha..
Y'an mata way'anda suka karanta ina muku fatan samun mazaje na gari
Haka matan aurema ina muku fatan Allah yasa mazajenku su soku fiye da yanda ADAMS yaso NUFAISAT fiye da yanda YUSUF yaso MUSLEEMA..
Na sadaukar da wannan littafi nawa ga dukkanin way'anda suka so shi.. Dan haka idan ya miki ina jiran comments daga garekuπππππ
1 *DAGA WASA ΖARAMAR MAGANA TAZAMA BABBAH*
2 *YA FARU AKAN KAI NAH*
3 *MATAR Ζ³AΖ³ANA*
4 *MATAR KAMAL*
5 *HAYATUDDEN*
6 *AURAN DA A ΖAUYEN FAGO*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»SUNE MASU FITOWA DA IZININ ALLAH
INA KUMA ROKWAN ALLAHN DAYA BANI DAMAR RUBUTA MUKU SU CIKIN LAFIYA NA ΖARE DA NASARA.
Yanxu naku zanyi y'an mata.ππ»ππ»ππ»ππ»
By AUNTYN kamar yanda kuka rad'aminπππluv u π
π»ββ..