Showing 54001 words to 57000 words out of 81675 words
tayi cikin jin zafi aranta tace.. "Toh saida safe... Tana barin falan NUFAISAT ta gallama ADAMS hararar wasa tace.. "Ai daka bari ka kwana yau aɗakin TAUDHAT daba abin da zai hanani hukuntaka..
Murmushi ya sakar mata dasan kamota ta zille yace... "Aina gane yau kishi kike ji shiyasa nayi aiki da hankali..
Har takai ƙofa tajuyo da kallanta garesa tace. "Na baka minti biyar kacal kasameni a d'aki dan yau bani ba zuwa ɗakinka...
"Yau ranarki ce sai yanda kikayi dani.. Ya faɗi hakan da tashi ya shige room nasa. Itako murmushi tayi da ficcewa daga falan....
Na gaida y'an hannuna🙌🏻🙌🏻🙌🏻🙌🏻🙌🏻
[7/20, 10:05 AM] ®🔳◾◼▪official Auntyn Luv.: `☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
❉ *.¸¸.*♠*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ *.¸¸.*⚫.¸¸.*♠ *LEEKITAN ~ZUCHIYAH*
*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ ¸¸.*⚫¸*♠ *.¸¸.*⚫*.¸¸*❆
`☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
{Zoka Gyara Tunanina}
A true life story
April.. 2018
Labari da rubutawa zuwa ga tsarawa.. ☾•Rahma Muh'md Rufa'i Nalele..☆
*© REAL HAUSA FULANI WRITER'S FORUM🐄*
☆We the best ☆
https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R
” بسم الله الرحمن الرحيم
[email protected]
☆page 22☆
Tana zuwa bed nata wanka tashiga bayan ta fito kayan bacci tasa na d'aukar hankali. Waƴanda suka fidda komai na tsarin halittarta.
Tana gama sawa tafeshe jikinta da turare me sanyin qamshi sannan tatsaya tana tunanin takoma garesa ne kodai takwanta a bed nata tunda ta gayamai bata ba zuwa ɗakin nasa yau.
Shiko ADAMS yana idar da wankansa bayan yasa kayan bacci sallar godiya ga Allah yayi daya dawo dashi cikin tunaninsa wanda ya sani. Sannan ya qara da rokwan Allahn daya bashi damar sanin wata rayuwa yayi tsawan wannan shekarun daya d'auka kuma a ina yayi.
Bayan ya shafa addu'arsa da d'aukinsa yake niyar tashi dan nufar matar tashi wacce take da mallakinsa a wannan dare. Saidai yana juyowa yayi ido huɗu da ita jingine ajikin ƙofarsa da alama ta ɗan jima tana kallansa..
Kallanta yake daga sama har qasa yana me sakar mata murmushi daga bisani ya ware mata hannunsa tazo da gudu tashige jikinsa tana cewa.. "Dana ɗauka zan iya jurewa har sai kazo garenin kamar yanda nace. Saidai ashe nayi qarya in iya dakatar da zumuɗina. Wannan yasa nazo ahankali dan naga me kakeyi wanda yasa ka shanyani da yawa haka..
"Sallar godiya ga Allah na tsaya yi. Sannan tunda kikazo nima bani ba zuwa ɗakin ki.
Murmushi tayi da ɗago da kallanta zuwa garesa tace.. "Yau jinake nafi kowace mace samun farin ciki da jin daɗin rayuwa.
Mijina! Kai haskene agareni. Yanxu na qara tabbatarwa. Saidai ka bini ahankali dan naga har wani zumuɗi kake..😀
Ahankali ya hade bakinta da nashi yana bata wani kiss me tafiya da numfashin masoyi..
Bai barta haka ba dan aika mata da wasu sakwannni yake da hannuwansa wanda nan take tafara ɗauke wuta.
Ta lura so yake ya hana qafafuwanta tsayuwa waje ɗaya. Dan haka saita fara kici kicin kwatar kanta cikin mutuwar jiki..
Nan tacikin kunnanta ya fara raɗa mata magana wajen faɗin.. "Bazan iya binki ahankalin ba my luv... Yaudai sai kinyi min haƙuri. Dan bazan iya controlling kaina ba idan har nakai inda kike jin tsoro..
"Wannan salan ya bambanta da sauran salan da kake amfani dasu adai dai wannan lokacin. Wakema hakan. NUFAISAT ta fad'i hakan cikin wani hali..
Bai dena mata abinda yake ba ya bata amsa da cewa. "TAUDHAT dai bata taɓa rikitani na mance kaina wajen bata wani salo wanda banrigada na baki shi ba.
Karki ƙara tuhumata idan kikaga na canja miki dan ako yaushe so nake kwakwalwata tadinga bud'ewa dan na dinga baki salo me tsayawa arai..
"Fatan alkairi gareka masoyin asali. Zanso ka ɗaukeni dan kaga ina neman rasa nutsuwata...
ɗaukarta yayi kamar yanda ta buqata bai direta ako ina ba sai'a kan gadansa.
Sun samawa kansu nutsuwa da kwanciyar Hankalin da suka ɗauki lokaci me tsaho basu samu damar bawa juna ba..
Washe gari daga yanda suke breakfast kaɗai ya isa ya tabbatar maka suna tare da nishaɗi...
Haka dai NUFAISAT badan taso ba tabama TAUDHAT ADAMS ran girkinta.
Amman sanda tamai kuka..
Shiko ya shiga lallashinta yana me cewa tafito mishi da wani saban salo. Amsa dai ɗaya ce tabashi itace. Tayi missing d'in shi da yawa ne shiyasata yin kukan dan taso ace tajishi ko irin na wata biyu ɗinnan ne.. Da tsokana yake bata amsa da. To bara yaje gun TAUDHAT ya roqa musu hakan. Murmushi tayi da cewa. Wasafa take mai..
Eh da gaske daya tare da TAUDHAT yaji dad'inta sosai. Saidaifa NUFAISAT daban take agunsa...
Kwana biyar da dawowarsa Amminsa ta had'amai walima ta nuna Farin cikinta na bayyanarsa. Y'an uwa da abokan arziqi ba wanda bai halarci wannan walima ba. Koya yaji dad'in tawowarsa sosai da sosai.
A kwana na bakwai ne shida Yusuf sukaje can inda ake tsaran Ibrahim suka gano yana cikin mawuyacin hali...
Yana ganin Adams ya durqusa da kama qafarsa yana rokwansa kan yayafe masa yayi nadamar abinda ya aikata masa arayuwa Wallahi yayi nadama...
Kallansa ADAMS yayi da girgiza kai yace mai. "Sam banyi tunanin kaine mutumin da kake neman rayuwata ba. Kaje na yafe maka. Kuma bazan hanaka yin yanda kakeso da rayuwarka ba. Idan ma ka faɗin min hakan ne dan nasa asakeka kayima kanka. Dan ko baka roqeni ba zansa a sakeka. Sannan zan gaya maka har yanxu ina tare da masu tsaro. Dan naso nabarsu mahaifina yace bai aminta ba. Hakan yasa na ragesu.
Yanxu mutum uku ne suke tare dani. Nasan wannan karan bazasu tsorataka ba bare su baka wahala wajen cimma burinka akaina.
ADAMS na gama gayamai hakan ya tashi shida Yusuf suka barshi nan idansa na fidda hawaye.. Dan da gaske yayi nadamar abinda yayi masa. Sharrin shed'an ne kawai banda haka bega abinda Adams yayi masa ba arayuwa daya nufesa da wannan baqin halin. Sai yanxu ya gane d'aukaka ta Allah ce....
Su ADAMS na barin wajen aka ce an sallamesa.
Da mutuwar jiki Ibrahim d'in ya shege motar mahaifin nasa dan ADAMS ne ya kira mahaifin nasa ya gaya masa yazo ya ɗaukesa ko yasa azo a ɗaukesa dan'an sallamesa yau...
Bayan sati d'aya ne Adams ya koma duk wani aikinsa. Inda yaci gaba da ɗora aya aduk inda ya tsaya..
NUFAISAT ji take kamar yanxu tafijin dad'in ADAMS.. Kodan kullum zuciyarta qara sanshi take ne🤔
TAUDHAT har yanxu bata dena shege ayarta da malamin nata ba.
Abin nata dai saici gaba yake.
Dan lokacin da ADAMS ya b'ace
Bama Alhazawanta dama tayi wany'anda tasansu tunkan auranta da ADAMS d'in..
Toh yanxu ma data koma gidan ADAMS d'in ji take aranta badena harka zatayi dasu ba.
Saidai zatafi bama malamin nata mahimmanci saboda maganin matan da yake had'a mata. Sannan yace mata karta kuskura tayi ciki da wani idan bashi ba. Dan idan tayi asirinta zai tonu..
Wannan yasa take ankarewa da duk waƴanda take harka.
ADAMS da aminin Dadynsa wanda ya tsinceshi sunje wajan daya tsinceshi sunyi binciken duniya mutanan qauyen dake kusa da d'an dajin sunce basusan ADAMS ba. Kuma baiyi rayuwa dasu ba.
Atak'aice dai wata d'aya Dadyn Adams dashi Adams d'in suka d'auka suna zagaye kaf qauyukan dake makwaftaka da wannan waje da wannan direban yayar da ADAMS suna bincikesu akan koya tab'a rayuwa awajensu..
Amman sam basuci karo da Wanda Yace yasan ADAMS ba.
Haka suka hak'ura suka barma Allah lamarin kan ya basu haske danshi kad'ai yasan meya faru..
************
Abin ya dami MUSLEEMAT da YAWO ganin basuga dawowar ADAMS awannan ranah ba.
Hakan yasa YAWO tafitta yawan nemansa ko wani abu ne yafaru dashi. Kasancewar ya faɗi baya jin daɗin jikinsa. Saidai neman duniyar nan ba inda YAWO bataje ba Amman kome kama da ADAMS bata gani ba.
Hankalin YAWO dana MUSLEEMA ya tashi mutuƙa da'aka wayi gari still ba batun ADAMS
Nan YAWO tayi gun Malam jauro takwashe komai tagaya masa.
Yayi mamaki matuƙa dajin batunta.
Hakan yasa liman yayi mai shela akan duk matan rugan suzo.
Babu ɓata lokaci nan take kowa ya hallara a fadar malam jauro.
Qarema jama'ar tasa kallo yayi tsaf yana nazarinsu sannan ya shiga basu labarin ba'aga ADAMS ba. idan da wanda yagansa yayi magana...
Nanfa waje ya hargitse da magana. Kowa faɗin albarkacin bakinsa yake. Masu salati nayi masu gwalma nayi masu jajantawa nayi.
Masu gwalma faɗi sukeyi.. Ai dama daga ganin Adams ba mutumin arziqi bane. Daga ganinsa wani abu yazo nema cikin rugar. Qila ya samu abinda yake nema d'in ne yasa shi gudu abinsa dan tsabar mugunta shi ba'asan inda yake ba. Ba'asan cikakken sunansa ba. Kawai dan gwaninta YAWO takama tabashi jikarta ya kunsa mata cikin yara uku aigashi ya tafi ya barta da tagumi..
Masu salati ko mamakinsa suka dinga yi dan basu zaci hakan daga garesa ba.
Masu jajantawa ko gani suke kodai wani abu ne ya faru dashi. Ko wani ne yasace shi.
Kowa dai da abinda yake fad'a..
Da Malam jauro yaga ba wanda yake da sani akan abinda yake san sani. saiya saka mutanansa kan suje su duba mai ADAMS d'in ko Allah zaisa adace..
Daga nan ya sallami kowa ya kama gabansa
Anan yaba YAWO hak'uri kan takwanatar da hankalinta insha Allah za'a gansa.
Da damuwa YAWO tadawo gida ta shidama MUSLEEMA yanda akayi..
Hawaye ne yaketa faman sauka akuncin MUSLEEMAN. Tana qaunar ADAMS tana san rayuwa dashi. Bata san wani abu ya rabasu. Haka tana fatan Allah yasa agansa..😭
Har sati biyu ba'aga ADAMS ba..
Wannan yasa duk MUSLEEMA tashiga tashin hankali da damuwa. Kullum kuka take babu dare babu ranah. Tun YAWO na bata baki hardai ta hakura tafitta daga harkarta.
Dan ita YAWON ta d'auki zancikan da mutanan rugar suke fad'i nawai ya gudu ne ya barsu..Hakan ne yasa tanemi damuwar tata tarasa.
Lamarin MUSLEEMA fa yanxu yafara ba YAWO tsoro. Dan duk ta fige tafita a hayyacinta.
Kallo d'aya zaka mata kasan tana D'AUKE da matsananciyar damuwa...
Bata da wani furuci saina Ahmad wato Adams YAYANTA.
Musamman idan takalli kyawawan yaran data haifa dashi. Nan Zuciyarta take karyewa hawaye yata ambaliya afuskarta..
Yau ALHAMIS da misalin qarfe goma sha d'aya ne Iro ya nufi gidansu MUSLEEMA dan ya jajanta mata. Sannan ya d'an bar mata alama na har yanxu fa yana qaunarta.
Aiko yana zuwa ya tarar da ita a tsakar gidan nasu. Takama Yaranta tsam ta rungumesu sai baccinsu suke. Ita ko sai zubar hawaye take.
YAWO na gefe tana kwad'an latas..
Hankalin Iro yayi matuqar tashi da ganin MUSLEEMA. Baiyi tunanin zata saka damuwar ADAMS aranta haka ba.
Ta fige ta lalace kamar ba MUSLEEMAN daya sani ba.
Nan take zuciyarsa takarye. Tsoro ya kama zuciyarsa. Dan ya tabbatar idan taqara d'aukar lokaci ahakan ba makawa saidai azo a d'auki gawarta ta mutu..
Bakinsa na rawa ya gaisar da YAWO ta amsa da murmushi tana rayawa aranta dama shi MUSLEEMAN ta aura da yanxu duk wiya bazasu Shiga wannan tashin hankalin ba.
Gaskiya tausayin MUSLEEMA ya kama Iro. Wannan shine karo na farko daya tab'a aikata wani abu yaji bai kyauta ba arayuwarsa. Dan haka Ahankali ya qara tsaida idansa akanta yace.. "Nayi miki lefi MUSLEEMA. Najefa rayuwarki cikin wani hali. Na cutar dake saidai kafin na gaya miki ina san kiyafe min...
"Babu wani lefi da wani d'an Adam zaiyimin wanda bazan iya yafe masa ba. Iro koma me kamin na yafe maka. Dan ina ji ajikina nikam rayuwata tazo qarshe. Saboda nayi rashin abinda na kwallafa araina akansa. MUSLEEMA ta gayamai hakan da damuwa.
Jan numfashi yayi cikin tausayawa yace.. "Nine silar jefaki cikin wannan yanayi.
Nine na b'atar miki da mijinki uban y'ay'anki saboda na rikesa azuciyata tun lokacin dana bar mishi ke. Barin mishi ke danayi bana Allah bane awannan lokacin.
Nan Iro ya kwashe komai na yanda yayima ADAMS ya gaya ma MUSLEEMA da YAWO..
Hankalin su yayi matuqar tashi sosai.
Nan take YAWO tafashe da kuka wiwi.
Dama ita MUSLEEMA tunda yafara koro mata bayanin hawayenta yaqi tsayawa..
Da sanyin jiki iro ya qarasa durqusawarsa ga MUSLEEMA yaci gaba da cewa.. Wannan shine abin daya faru. Kuma shine abu na farko dana aikata arayuwata yanxu zuwa gareki naji ban kyauta ba. Dan Allah MUSLEEMA kiyafemin.
Rintse idanta MUSLEEMA tayi tace dashi. "Ka aikatamin abinda bazan iya yafe maka shi cikin sauri ba. Kajefa rayuwata cikin wani hali wanda bansan yazanyi ba.
Ka tarwatsa min Farin ciki na. Ka b'ata tunanina. Yanxu har yaushe kake tunanin zanga mijina uban Y'ay'ana..
Lokacin daka tashi aikata Wannan aika aikan naka meyasa bakayi tunanin yaran nan nawa ba.
Iro kacuceni karabani da FARIN CIKIN RUHINA. Ka rabani da LEEKITAN dake gyara ZUCHIYATA.
Saboda dashi ne nake samun nutsuwar ZUCHIYAR.
Yanxu ZUCHIYAR ta hargitse. Ta b'aci. Ta zaga zuwaga tunanina. Ta b'atamin tunanin.
Kasan yanda nake ji araina kuwa..
Ji nake ZUCIYATA nayimin zafi. Tana yimin wani suya. Tana yimin wani raɗaɗi. Ina tabbatar maka bazata dena yimin hakan ba har saina gamu da Yaya Ahmad. Ya gyaramin tunani..😭
"Zaki gamu dashi MUSLEEMA. Dan garin KANO na tura shi. Kuma na gaya miki Sunansa LEEKITAN ZUCHIYA. Dan haka naji waƴannan matan sun faɗi... Iro ya katseta da faɗin hakan hawaye na zubar masa.
Jan numfashi tayi dace masa.. "Kaje nayafe maka. Tunda kabani sheda d'aya na sunansa. Badai kace sunansa LEEKITAN ZUCHIYA ba.
Yace "eh haka naji matan sunce..
"Kaje kawai.. Dan Wallahi d'aukewar numfashi ce kawai zata hanani zuwa garin KANO neman mijina.. MUSLEEMA ta faɗi hakan da goge hawayenta..
Dan sanyin jiki Iro ya tashi yabar gidan.. Yana zuwa gidansu ya gayama Malam jauro mahaifinsa shinefa silar b'acewar ADAMS. Ya kwashe komai ya gaya masa.
Ran malam jauro yayi matuqar b'aci... Dan har yaso yayima Iro d'in baki liman ya Shiga tsakani...
Dama shi malam jauro sam zuciyarsa bata yardar mishi ADAMS guduwa yayi ba.. Gashi ko gaskiya ta bayyana..
Nan ya taka qafarsa yaje ya tarar da YAWO da MUSLEEMAN ayanda Iro ya barsu. Sai subar hawaye suke.
Yaba YAWO hakuri sosai har sanda taji kunyarsa. Ganin babba dashi yana qoqarin durqusa mata.
Haka dai suka bar gidan shida liman zuciyarsu babu daɗi.
Wannan dare MUSLEEMA tattara kayanta tahauyi anufinta gobe idan Allah yakaisu zata cale zuwa garin na kano dan neman mijin nata...
Kallanta YAWO take kawai dan tausayinta ne ya kama zuciyarta.
Washe gari YAWO tasa aka kira mata Malam jauro ta gayamai zasu garin kano neman Ahmad.
Nan yahau cemata tayi hakuri zaisa mutane suje su bincika mata shi.
Tace bazai yuhuba. Tana san farin cikin jikarta. Dan ita kad'ai tarage mata arayuwa dan haka ita yanxu so take yasiye shanunsu sutafi da kuɗinsu danzai temaka musu sosai wajen nemansa. Saboda talura ma tunda suka rasa Ahmed d'in shanun sai mutuwa suke..🙂
Nan Yace mata shi bashi da kud'in dazai iya siye shanunsu kaf
Dake Hankalin yawo ya tashi ita buqatarta subar rugar dan kwata kwata tunda taga MUSLEEMA tayi yimma ita kano take san zuwa. Sai taji duk rugar tafitan mata arai. Dan haka cemai tayi yabata muliyan d'aya kawai ita tabar mishi shanun.
Murmushi Malam jauro yayi dan ganin hankalinta baya jikinta.
Tabbas yasan shununta sunfi karfin kud'in data fad'a. Dan haka kallanta yayi cikin tausayawa Yace.. Zai bata muliyan d'ayan Amman badan iya kud'inta kenan ba..
Dan haka tabashi kwana uku ya had'a mata kan kud'in
Haka YAWO taba MUSLEEMA hak'uri sujirasa zuwa nan da kwana ukun.
Haka ko akayi dan malam jauro ya had'a mata kud'in.
Yace idan tadawo saiya ware nasa yabar mata sauran shanun dan tasan shanunta sunfi qarfin kud'innan daya bata..
Nan YAWO tamai godiya shi kuma ya musu fatan alkairi akan Allah ya had'asu Ahmad wato ADAMS cikin sauri idan kuma sun rasasa su dawo karsu zauna ako ina..
Toh YAWO tace mai
Dake da yamma ya kawo musu kud'in hakan ne yasa suka bari sai gobe sabar rugar
Nan YAWO tama makwaftanta sallama da iyayan Hasiya mahaifan uwar MUSLEEMA
Sannan ta qara had'a kayan su a gana masgo tabama makwaftan nata sadakar kayan aikinta. Washe gari ko dake Dr Usman yazo ajiyan anan yaji komai daya faru. Shine ya fitar dasu daga rugar zuwa kan titi da motarsa.
Haka yabarsu zuciyarsa da jin takaicin yanda bai Adana hotan ADAMS ba lokacin da yake tare dasu. Daya d'auka ya Adana da yanzu yayi musu amfani dan baza susha wahala wajen nemansa ba.
Toh koma dai miye yana musu fatan alkairi.
*Saidai me😳*
Bayan sun samu motar dazata kaisu garin na kano. Kafin su fitta daga garin gwamben Y'an fashi suka taresu. Anan suka samu nasarar amshe mak'udan kud'in nan da malam jauro yabasu.
Sauqinta d'aya dama YAWO taware dubu d'ari dansu fara amfani da ita.
To Allah cikin ikwansa da wannan d'arin suka tsira.
Sauran dubu d'ari taranko y'an fashin sun amshe.
Kuma sun sami nasarar amshe kud'in ne sakamakwan harbe wani da sukayi a qafa dayace bashi da kud'i. Toh Hankalin YAWO ya tashi shiyasa tabasu dubu d'ari taran tunanin d'arin data warene tabasu.
Sanda suka samo nasarar tafiya lafiya sannan tagane me yawan tabasu.
Sam YAWO bata wani damu ba dan tafi buqatar rayuwarsu akan kud'in...
Suna shiguwa garin na kano sai suka fara raba ido ta'ina zasu fara neman ADAMS wanda suka laqabawa Ahmad.
Tun a tasha MUSLEEMA tafara yima y'an tashan kwatancen ADAMS.. Wani ya kalleta cikin raini Yace... "Ke kin ishemu da kwatance. Idan zaki fad'a mana sunansa kifad'a kozamu iya ganewa..
Cikin sauri YAWO tace "Sunansa Ahmad..
MUSLEEMA ta girgiza mata kai da rungume Y'ay'anta tace. "Yawo wannan sunan da kuka rad'a masa ne. Kuma kinji abinda Dr Usman yake cewa. Zai iya yuhuwa dukan da Iro yayi masa ya iya sawa tunaninsa na ainihi ya dawo. Kuma idan hakan tafaru ba shakka nufar inda ya fito zaiyi. Bazai waniyi tunaninmu ba. Idanko haka ne dole muyi amfani da sunan da Iro ya gaya mana wanda yace matan nan sun fad'i wato LEEKITAN ZUCHIYA. MUSLEEMA takai qarshen zancenta da kallan mutumin tacigaba da cewa. Sunansa LEEKITAN ZUCHIYA dan Allah ka temaka min