Showing 75001 words to 78000 words out of 81675 words
matata...
Murmushi tayi batare da tacemai komai ba..
Washe gari komai ya kammala.. Na d'an gyare gyaren da akama MUSLEEMA na shashin TAUDHAT..
Dan haka tun a ranar ADAMS ya turama da NUFAISAT kud'i ta account nata yace tafara tunanin abinda zata siyama MUSLEEMAN.
Zainab yayar NUFAISAT yazo NUFAISAT d'in ta kwashe komai daya faru tagaya mata
Zainab qara godewa Allah tayi da bai bama NUFAISAT d'in muguwar zuciyaba
Tayima TAUDHAT da Hajjiya Rukayyat Fatan samun lafiya.
Har tsawan Sati d'aya tunda ADAMS yake zuwa gidansu baya cin karo da MUSLEEMA..
Gashi zuciyarsa tana buqatar ya ganta kawai magana tashiga tsakaninsu.π
Matsalar ba daga kowa bane daga ita MUSLEEMAN ce. Dan wata kunyar ADAMS d'in takeji tunda taga yasan komai daya faru tsakaninsu..
Shiyasa tana jin zuwansa gidan take shigewa can bedroom na Ammi tayi kwanciyarta har saiya tafi take fitowa..
Toh yau Allah yayi yau Ammi tace MUSLEEMAN zata tare a gidan nasa....
Dan haka takwas da rabi na dare dayaje gaisar dasu anan Ammin take CE mai yau zai tafi da MUSLEEMA. tunda tayi waya da NUFAISAT ta tabbatar mata tagama yimata siyayyar komai na rayuwar a mace a d'akinta..
Murmushi ADAMS yayi dace mata toh..
Aiko yana tashi tafiya nan MUSLEEMA tafito cikin riga da saket na material me mayafi d'inkin yayi mata kyau sosai
Nan suka yima su yawo sallama..
Dan Ammi tace saidai akawo Haneepha dan Khalit da Kahlil Rahma sai sunyi wata agunta. Dan haka akawo Haneepha ma dan idan direban da yake kaisu makaranta yazo yadinga tafiya dasu kawai lokaci d'aya..
Sannan Dady yace Yawo ma bazata koma gidan ADAMS da zama ba.
Dan Akwai wani shashi nan cikin gidan nasa ya mallaka mata nan d'in anan zata dinga rayuwarta.
Sannan shashin Hajjiya Rukayyat zaisa a canja mishi fasali Salim ya zauna aciki shida matarsa idan anyi auran.
Dan yazo da wata Iyami yarinyar me hankali yacema Dadyn ita yake so..
Kuma koda dadyn yayi binkice yagano gidansu yarinyar gidan mutanan arziqi ne..
Dan haka sai kawai suka tsaid'a magana za'ayi bikin dazaran yarinyar ta kammala karatunta..
TuΖi ADAMS yake Ahankali shuru ba me magana tsakaninsa da MUSLEEMA..
Saima satar kallansa da MUSLEEMAN takeyi.. Tana tunanin yau ta'ina zata fara da mijin nata..
Ahankali ya kalleta da cewa.. "Wai miye ne kiketa wani satar kallona.
"Naga YAYAH aiba lefi bane idan na kalle ka ko.
"Toni aini naga ba Kallanki nake ba.
"Alamu sun nuna kamar kana fushi dani..
Murmushi yayi da cewa. "So nake naji dalilin dayasa kika hanani ganin kanki tunda kika bar gidana kika dawo gidansu Ammi..
"Kayi hak'uri bazan sake ba insha Allah.
"Nafa lura bada hak'uri ya zamar miki jinin jiki..
Cikin shagwab'a tace.. "Toh YAYA mezance maka bayan hakan..
"Kawai yanxu idan kinyi min lefi hukuntaki kawai zan dinga yi..
"Ban saba da hukuncinka ba YAYAH dan Allah ka rangwanta min..
Wani kallo ya watsa mata da cewa.. "Zaki saba dashi nan kusa..
Shuru tayi mai dan Kallan yashigeta sosai..
Ahaka batare da sun qarama junansu magana ba suka iso gidan..
Direct falan NUFAISAT suka shiga tana tare da Haneepha suna kallo..
Ai MUSLEEMA na ganinta taje da gudu ta rungumeta tana cewa.. "Aunty nayi kewarki sosai.
Murmushi NUFAISAT tayi da faΙin.. "Nima haka my sister.. Dafatan kina lafiya..
"Na daΙa samun lafiyar ne dana ganki Auntyna..
"Toh yayi kyau yanxu muje kiga shashinki idan komai yayi miki to. idan kuma akwai abinda kike buqata saimu barma gobe idan Allah ya kaimu na qarasa aikin ladana.π
"Aunty dukfa abinda kikayi kawai yayi.. Bani buqatar abinda baki buqata.
Murmushi NUFAISAT taqara yi. Wallahi ita dai tana san MUSLEEMA..
Yauwa Aunty.. Zan fara kawo miki qarar YAYA tun yanxu...π Wai zai hukuntani idan naqara yimasa nefi. Wai yana fad'in bazai qara hak'ura da duk abinda zanyi masa ba.. MUSLEEMA takai qarshen zancenta da turo baki..
Waro ido NUFAISAT tayi da Kallan ADAMS wanda yake zaune a dining ya zubo musu ido kawai yana kallansu Kallan sha'awa. Tace.. "Dan Allah ajanye wannan hukuncin.. Dan nasan kowane iri ne akwai cakwakiya acikinsa. Sam bazata iya d'aukarsa ba..
Murmushi ADAMS yayi da tashi ya qaraso wajen nasu ya mannama NUFAISAT kiss a kumatu yace.. "Na janye uwar gida. Duk abinda kikace shi za'ayi..
Itama murmushi ta mayarmai da cewa "to nagode da bani wannan matsayi muje kuga gyarana.π
Haka ADAMS yasasu a gaba yana me qare masu kallo a halittarsu da fatan ya rayu dasu rayuwa me tsawo..
Shi kansa ADAMS ya yaba da komai da NUFAISAT tasaka a falan da bedroom harda kitchen..
Dan dama bawai yana bibiyan shashin bane lokacin da NUFAISAT take saka kayan d'akin.
Gaskiya yayaba da komai 100
Bare kuma MUSLEEMA dabata tab'a ganin tsari irin wannan ba..
Komai na falan da kitchen da bedroom d'in lemon green ne..
Sanda MUSLEEMA ta magantu tace da NUFAISAT.. "Aunty gaskiya banyi tunanin zanyi rayuwa a irin wannan waje dasunan matar wajen kuma mallakina ba..
Magana ta gaskiya Aunty kin had'u. Bani da bakin gode miki..
Jan numfashi ADAMS yayi dasan cewa wani NUFAISAT tatareshi da cewa.. "Bani san kace komai...
Kawai na baku kwana bakwai kadawo min d'akina. Sannan ga abincinku can bisa dining nasan zakuji dad'in abinda na had'a muku..
Murmushi yayi mata da d'aga mata hannu alamar yaji.. Tana ganin hakan tama MUSLEEMA sallama da Murmushi tabar falan..
Ahankali suka had'a ido shida MUSLEEMAN.. Saiya qaraso inda take da rungumota jikinsa yana mece mata.. "Na dad'e ina sha'awar rungumarki..
Shuru tamai sakamakwan dad'in daya rufe zuciyarta yau gata a jikinsa kanta bisa qirjinsa. Gashi cikin shauqi da murad'i..
Cikin nutsuwa ya fara d'ago da fuskarta suka had'a ido. Nan yakai bakinsa cikin nata yana aika mata da me zafi..
Nan da nan qafafunta suka fara rawa jin hakan da yayi ne yasa shi barinta da d'aukar ta ya direta a dining..
Duk yanda taso akan karta sake suci abinci tare amma abin ya gagara.
Dan kafeta yayi da ido yace saitaci komai da NUFAISAT ta girka musu..
Bayan sun gama cin komai dama shi ya rigada ya gama kintsa kansa tunkan yaje gidansu Ammin..
Dan nan gidan ya fara zuwa yayi wanka da sallah ya canja kaya kana yaje gidansu Ammin tasa.
Dan haka tambayarta yayi kotayi sallar isha'i.
Nan tabashi tabbacin tayi..
Saiya nuna mata shashinsa dace mata idan ta canja kaya tabiyosa yana jiranta..
Jiki a sanyaye ta'amsa masa.
Shiko part na NUFAISAT ya nufa sam tamanta tabar k'ofar a bud'e sanda ya kunna mata wutar bedroom nata sannan tagane abud'e tabarta...
Harararsa tayi da cewa. "Katafi kabar amarya ko..
"Eh.. Nazo qara ganinki ne dan bazan iya yin missing d'in rungumarki ba akullum..
Murmushi tayi da tashi daga gadanta ta rungumesa.. Tana cewa dan Allah.. "Kabimin qanwa a hankali..
"Wai wayace miki zanbi takanta ne yau..
"Koma yaushe katashi bin takan nata ina san kabita ahankali. Dan zan iya jure komai amma bazan iya jure jinya irin wannan ba... Dan nasan halinka ne sarai. lalurace kawai ke hana ka jin mace yayin bacci..
"Ζin kulata yayi danya lura neman magana takeji.π
Dan haka dataji yayi mata shuru sai kawai tayimai kiss daci gaba da cewa. "Toh yanxu kaji rungumata.. Dan haka maza kabarmin d'aki.
"Dama yasani dole kumallan matan ya motsa ko kad'an neπ
Dan haka simi simi ya bar mata d'kin da Murmushi akan fuskarsa yana fad'i a zuciyarsa Allah ya barsa da ita... Hmmπ
Yana fittan ko bayan ta kulle kofarta. Sai kawai taji kuka yazo mata.. Tana matuqar san ADAMS amma dole tayi hakuri da nuna kishi akansa dan bazai tab'a zama nata ita kad'ai ba..
ALLAH yasa Haneepha tayi baccin saitaci kukanta bame rarrashinta tashare hawayenta tana me fad'i a bayyane.. "Wallahi kishi da zafi yake.. Duk yanda kaso danne zuciyarki dole kajishi ayayin da kana kallo mijinka zai tsallake yaje wajen waninka.. Yanxu fa abinda yake yimin shi zaima wannan yarinyar qarama da ita..π
Yanxu fa duk abinda nasani akansa itama tasani.
Yanxu zai raba san da yake min yana bata rabi yabani rabi.π
Ai tana kawowa nan a zancenta tara fashewa da kuka tana meci gaba da cewa.. Allah ka rage min kishin mijina araina. Allah ka haneni nunama abokiyar zamana kishi akansa.
Allah kayima zuciyata gata ka hana idona ganin wani abu dazai mata agabana wanda zanji haushi na nuna kishi agareta..
Allah kasan ina santa ina qaunarta ina san kasan cewa da ita matsayin kishiyata amma Allah karka barni da wayona wajen zaman nawa da ita.
Nidai fatana Allah kasa mijina yasoni fiye da San dazai mata arayuwa..
Nidai fatana Allah ka rufamin asiri ka kwantar min da hankalina kasa naci jarabawar da zaka d'auramin akowane lokaci ne.
Allah ina san mijina.. Idan ya kasance shine mijin qarshen rayuwa toka barni dashi da ita murayu rayuwa taban sha'awa.
Idan kuma ya kasance bashine mijin qarshen rayuwa ba Allah ka zab'amin abinda zai zama alkairi agareni..
Haka NUFAISAT taqaraci baya nanta ta hak'ura da komawa bedroom nata ta rungumi Haneepha bacci me qarfi yayi awan gaba da ita...
Shiko ADAMS yana komawa part nasa MUSLEEMA na shigowa bedroom nasa cikin shigar bacci da hijab a jikinta..
Nan ya tashi ya tareta da cewa.. "Bara naga wankan naga ko yayi kyau..
Shuru tamai..
Yacire mata hijabin yana me cigaba da cewa.. "Yanda nayi miki cikinsu Khalit haka nake san kiyimin duk abinda nake miki cikin dare dan yau ina san kidawo min da tunanina Wanda nayi missing nashi dake..
Kallansa tayi da sauri..
Shiko ya d'aure fuskaπ...
Sosai tagane ba wasa yake mata ba da gaske yake mata..
Dan haka bayan yayi nasakar kaita bed nasa ya rabata da komai na jikinta nan takai bakinta cikin nasa tana aika masa da salan da yake mata amfani awannan lokacin..
Sosai ADAMS yayi mamakin lamarin danya tuna wata rana yayima NUFAISAT amfani da salan tatambayesa wayake yima..
Sosai ADAMS yaji dad'in harkar da MUSLEEMA danji yayi kamar karya barta..
Sam bai damu da ihun da take mai ba danya gane ihun bana kuka bane ihun dad'ine...
Ya gane yarinyar ta had'u da yawa dan ko nafalaninta bazu zube ba. Basuma nuna alamun anwani shasu ba.
Hakan ne yasa shi nuna mata zalamarsa akansu. Dan sosai ya nuna mata qauna wajen shansu..
Washe gari tana zaune a kan cinyarsa yake bata breakfast d'in da NUFAISAT tayi musu..
Zazzab'i ne yake damunta sosai..
Da tausayawa ya kalli fuskarta da cewa.. "Ko dama haka ne yake faruwa idan muka had'e da juna..
Qara lefewa tayi ajikinsa cikin shagwab'a tace.. "aa kawai ina ganin ciwan yazo ne..
Kiss ya sakar mata dajin santa arai.. cikin kulawa ya bata magani tasha..
Dayazo ma da NUFAISAT da batun bata jin daΙin jikinta sanda ta hararesa da cewa.. "Ai dama nasani.. To yanxu miye kawani zo gaya min...
Sosa qeyarsa yayi da rungumarta cikin jin kunyarta da qaunarta yace.. "So nake tunda bakiyi jinyar TAUDHAT ba kinga sai kiyi nata dan Allah karkice aa.. Wallahi na wahalar miki da ita da yawo tunda na gane tayi missing nawa da yawa. Gata shagwab'abbiya.
Duk da cewar bayau bane na farko Amma ai kinsan dole taji da bambamci da salan da taji a Ruga ko...
Kai Allah ya tsine wannan fad'ar gaskiya irinta Adamsπ€¦π»ββ NUFAISAT yau tafad'i hakan aranta dan sosai taji zafin gaya mata hakan da yayiπ
Aiko kallansa tayi cikin masifa tace.. "Wallahi bazanje jiyar tata ba.π
Ganin da gaske tana san saka mai kuka sai yahau lallashinta da cewa.. "Dan Allah karkimin kuka. Kawai mubarta ta mutu dama nafisan yin rayuwa dake ke d'aya y'ar matata. Y'ar cafai y'ar me kyauπ.. Ya faΙin mata hakan cikin wayo da hikima..
Aiko nan tace.. "Hmm umm.. Lalle ma. Toni bazan iya barin qanwata ta mutu ba. Dan kasanfa ina santa kawai dai kasan ba kowace mace bace take iya d'aukar jinya irin wannan.. Amma zan kula da ita insha Allah wannan ba zai zama da matsala ba. Daidai tamutu koya kagani..
Murmushi yayi ganin yau yarinta tazo kwakwalwarta yace.. "Kuma fah..
Haka ya tafi office ya barta da jinyar MUSLEEMA.π
Akwana bakwan da NUFAISAT tabasu MUSLEEMA taji jiki sosai agun ADAMS.. Dan gaskiya fa yana jinta kamar NUFAISAT d'in ne
Hakan yasa ya yaqi saurara mata..
Saidai daya dawo d'akin NUFAISAT sai yaji ina da bambanci..π
Eh gaskiya NUFAISAT tad'anfi MUSLEEMA dad'in kusanta kad'an. Amma zai iya rayuwa da MUSLEEMA ahakan batare daya damu da rashin NUFAISAT ba..
Ma'ana dai yanxu ADAMS yana jin dad'in harka da matansa cikin nutsuwa fiye da yanda yake tare da TAUDHAT..
Idan yana tare da NUFAISAT yana qara qaunarta Sosai..
Idan kuma yana tare da MUSLEEMA yana ji kamar yarya barta dan shagwab'arta na tafiya da zuciyarsa matuqa har yadinga jin dama ace karya barta. Ya zauna kawai shida ita tana zubamai shagwab'ar..
Saidai kuma inda ace NUFAISAT tagane ADAMS yana matuqar san shagwab'a a rayuwarsa tafara yimai ba makawa saidai MUSLEEMA tayi zaman hak'uri agidan dan komai na Adams d'in tattarewa NUFAISAT d'in zatayi dan zaiji kawai da ita kad'ai zai iya rayuwa.
Wannan shine abinda NUFAISAT bata sani ba ajerin abinda ADAMS yake so arayuwarsa..
Kuma duk randa tasani tafara yimai zai iya juyama MUSLEEMA baya..
Da gaske hakan tafaru..
Dan wata ranah NUFAISAT tagane ADAMS yana shagaltuwa da MUSLEEMA idan tana zuba mai shagwab'a..
Dan haka sai itama ranar tashagwab'e akan duk abinda yake shiga tsakaninta dashi..
Duk maganar da zata mai sai tamai a shagwab'e..
Aiko awannan ranah taga rikicewar ADAMS akanta.
Dan qarara taga ya nuna mata kulawar da tunda suke ita dashi bai tab'a nuna mata ba.. Talura da MUSLEEMA da yanda take mishi magana aranar ya wani fitta daga harkarta.
Wannan shine dalilin dayasa NUFAISAT bata qara yimai irin wannan shagwab'ar ba dan bata san wani abu ya shiga tsakaninsa da MUSLEEMAN na rashin jituwa..
Saidaifa tana d'an tab'amai kad'an kad'an..π
_________
Ran nan malamin TAUDHAU yazo wajen ADAMS ba kunya yake gayamai wai yazo karb'ar y'arsa Haneepha ne.
Nan ADAMS ya zuba mai ido har yakai qarshin shirin kunyarsa.
Sannan ADAMS d'in ya kira jami'an tsato yace su kulle shi karku tab'a barinsa ya fito dan zama da irinsu masifa ne acikin al'uma...
Ai malam isma'il yayi dana sanin tunkarar ADAMS da yayi da batun ya bashi Haneepha
Dan yanxu Gashi a kurkuku yana aikin wahala cikin nadamar abubuwan daya aikata arayuwarsa...
...
*******
Wata shidda da tarewar MUSLEEMA tasamu ciki. Inda bai wani zo mata da wani laulayi ba har takai watan haihuwanta..
Inda tasamu y'a mace kyakkyawa san kowa in wanda ya sara..
Yarinya taci NUFAISAT..
Aiko NUFAISAT tayi tsalle tayi murna na Farin cikin takwarar da mijin nata yayi mata.. Haka MUSLEEMAN tatayata farin ciki sosai sam babu wani abu aranta..
Sati biyu da haihuwan MUSLEEMA akayi Auran salim qanin ADAMS inda salim d'in ya tare da amaryarsa Iyami acikin gidan Dady shashin mahaifiyarsa..
Inda ita Mahaifiyar tasa Hajjiya Rukayyat take gidansu ana cigaba dayi mata magani amma kamar ba'ayi mata...
Haka TAUDHAT hauka ba sauqi. Sai dai kawai muyi mata fatan samun sauqin nan gaba.π
YAWO da MUSLEEMA da Adams harda NUFAISAT da Ammi sunje rugar malam jauro sunyi mai godiya da kulawar da yaba ADAMS. inda yaji dad'in Sosai dan yaci gaba da ciwata ma Yawo dabbobinta.. Daga qarshe dai haka yawo. Tace ya riqe shanun sun bar mishi
Har kukan dad'i sanda Malam jauro yayi musu.
Mutan Rugar ko sunyi mamakin ganin Adams da tunanin dama haka yake babban mutum...
Haka dasu dawo MUSLEEMA bata manta da Hafsat wacce tatemaka musu a gidan Hajjiya Batula ba
Dan takanas ta kano Adams yasa jabi'an tsaro dasuje su akama Hajjiya Batulan
Abin yayi kyau sosai dama idan kaji irinsu suna cika bakin bata yanda za'ayi a kamasu to sai dai idan basu tab'o yaran manyan masu kud'i ba..
Hafsat tayi murna sosai da irin karamcin da MUSLEEMA tayi mata..
Dan kud'i me yawan gaske ADAMS ya bata kan tayi aure taja jari karta qara zuwa aiki wani gida..
Anan MUSLEEMA take tambayarta yanda suka kaya bayan tafiyarsu. Sai Take bata labarin ai ba yanda tayi amma tayi mamaki sosai dan tayi bincike kowa ya tabbatar mata baiga fitansu ba...
_*Wata ranah*_
********************************
_*Wannan ranah itace mummunar rana gareni ni MUSLEEMA*_πππππ...
(Rufe Diaryn da nake karanta wa nayi ni Rahma nalele da kallan Junior Ramadan nace.. "Tun kan naji wannan rana naji gabana ya faΙi da ita... Pls gayamin mezai faru.. Murmushi junior yayimin da cewa... "Duk nasan abinda ya rafu a wannan ranar bazan iya gaya miki ba. Kawai bud'e diaryn kici gaba da karantama masoya LEEKITAN ZUCHIYA.. Jan numfashi nayi da bud'ewa kamar yanda yace min naci gaba da karatu kamar haka...)
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
Yau MUSLEEMA tun da safe takejin gabanta na fad'uwa.
Tarasa meyasa takejin hakan..
Dan haka kasa hak'uri tayi tatashi tanufi shashin NUFAISAT dan ta gaya mata..
Lokacin qarfe takwas dai dai na safen. Dan harsu Khalit sun tafi skull..
Anan falo taganta ita da adams kanta na bisa kan cinyar ADAMS d'in. da alama ADAMS d'in ya gama breakfast ne yake dan hutawa kan takwas da rabi tayi ya ficce zuwa office...
Da damuwa MUSLEEMA tazauna gefansu tace.. "Auntyna yau narasa me yake min dad'i a duniyar nan.. Gabana sai fad'uwa yake. Kamar wani abu zai faru da wanda nake so...
Murmushi NUFAISAT tayi mata da tashi tadawo kusa da MUSLEEMAN tace.. "Ki kwantar da hankalinki.. Insha Allah ba wani abu dazai faru.
Tashi ADAMS yayi da zuwa kusa dasu ya kama hannun MUSLEEMAN yace... "Babyna ki kwantar da hankalinki kamar yanda Auntynki tace insha Allah ba abinda zai faru kinji..
Kuka MUSLEEMA tasa musu da cewa... "Wallahi bakuji yanda nake ji bane araina ji nake kamar zan rasaka Ya ADAMS.. Kamar zan rasaki AUNTYNA.. Kamar zan rasa YAWO.. Kamar zan rasa YARANA.. Kamar zan...
ADAMS bai barta ta qarasa ba ya rufe mata baki da cewa .. "Ya isa haka...
Shuru MUSLEEMA tayi cikin zubar hawaye saita kalli NUFAISAT ta kallesa..
"Bana san kiyi yin irin wannan maganar Babyna. Koda ace kina jin hakan kamata yayi kifara gayama Allah kafin ki gaya mana... Adams ya fad'i yana me janye hannunsa daga bakinta..
Ita dai MUSLEEMA shuru tamai dan bazasu gane me takeji aranta bane..
Itako NUFAISAT murmushi taqara sakar mata da goge mata hawayen dake zubo mata Tace.. "Bafa komai dazai faru K'anwata.. Kidena kuka bana so..
Murmushin yaqe MUSLEEMA tayi mata da janye hannunta daga na Adams takama hannun NUFAISAT d'in tace.. "Auntyna ina san kigayamin wani abu dan Allah..
"Toh ina jinki MUSLEEMA..
"AUNTY