Showing 78001 words to 81000 words out of 81675 words
kimin alqawarin bazaki tafi ki barni ba..
"Haba MUSLEEMA.. Idan nabarki inyi rayuwa dawa.
"Yauwa AUNTY dan Allah karki barni kinji... takai qarshen zancen nata da qara zubo da wani hawayen..
ADAMS baya san kukan d'aya daga cikinsu dan haka tayar da MUSLEEMAN yayi da rungumarta yace.. "Kije d'akinki kiyi sallah raka'a biyu kiroqi Allah yasa koma menene kike tunani yasa yazama alkairi.. Yana gaya mata hakan ya saketa dayi mata nuni da hannu akan taje kartaji komai..
Har takai ƙofar fitta tajuyo da kallanta garesa tace.. "Dan Allah YAYANA karka barni kaima Wallahi ina sanka..
Kallan junansu sukayi shida NUFAISAT kana suka maida kallansu gareta yace da ita.. "Toh bazan barki ba shikenan..
Yana gaya mata hakan taficce daga falan..
ADAMS ya rungumi NUFAISAT da sakar mata kiss da cewa.. "Naji ajikina kamar wani abun nasan faruwafa. Kinga bata tab'a rikice mana irin nayau ba..
Qara lafewa a jikinsa NUFAISAT tayi da cewa.. "Aini tun jiya gabana yake fad'uwan nan kamar za'ayi mutuwa..
Ai ADAMS na jin hakan ya d'ago da fuskarta zuwa ga kallansa cikin tsoro yace.. "Wa kike tunanin zai mace.. Hawayene ya zubo mata tace.. "Nima ban sani ba mijina. kawai dai nafijin fad'uwan gaban yana qara yawaita yanxu.....
Innalillahiwainna'ilaihirraji'un shine abinda ADAMS ya fad'i da qanqame NUFAISAT kamar ance mishi itace zata mutun....
🙂🙂🙂🙂🙂 yau ba dariya y'an hannuna.. Kawai dai Ina gaisuwa. Danni naga abinda nagani a page d'in gaba
LEEKITAN ZUCHIYA saura page guda ya rage muku masoyana😭
[8/5, 10:18 PM] ®🔳◾◼▪official Auntyn Luv.: `☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
❉ *.¸¸.*♠*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ *.¸¸.*⚫.¸¸.*♠ *LEEKITAN ~ZUCHIYAH*
*.¸¸.*⚫*.¸¸*❆ ¸¸.*⚫¸*♠ *.¸¸.*⚫*.¸¸*❆
`☆´-`☆´-
☆“˜•☆•
¸☆“☆ª☆_☾`☆•
{Zoka Gyara Tunanina}
A true life story
April.. 2018.. *Viawattpad@rahamanalele*
Labari da rubutawa zuwa ga tsarawa.. ☾•Rahma Muh'md Rufa'i Nalele..☆
https://mobile.facebook.com/Real-Hausa-Fulani-Writers-forum-RHFWF-173984973194167/?refid=52&ref=opera_speed_dial&__tn__=H-R
” بسم الله الرحمن الرحيم
[email protected]
☆page 28☆ qarshe😍
Lumshe idanta NUFAISAT tayi cikin jin wani iri ajikinta haka...
Shima ADAMS d'in yaji hakan dan haka saiya zaunar da ita kan kujera cikin rikicewa yake qare mata kallo da cewa.. "Koma miye zai faru ina rokwan Allah daya barni da matana....
Murmushi NUFAISAT tayimai hawaye ya qara zubo mata da cewa.. "Na tsinci kaina dasan binka asibiti yau mijina. Dan Allah karkace aa. Ina san kawai naganni dakai ne. Saboda naji wani mafificin tsoro araina yanxu kamar idan katafi wani abu zai faru dani..
Kallo d'aya zakama ADAMS kagane ya qara rikicewa.. Dan haka tashi yayi da shiga bedroom nata ya d'auko mata gyalanta yayafa mata da cewa. "tashi muje matata.. Dan nima ayanxu yanda nake ji araina bazan iyama tafiya nabarki cikin wannan yanayin ba..
Kan tabashi amsa kiran YUSUF ya shigo wayarsa.. Cikin sauri ya d'auka inda Yusuf d'in yake cemai dan Allah ya tawo asibiti da sauri yanxu ya kawo Hajjiyansu yau kam jikin nata ba sauqi.. Dan har aman jini takeyi.. Amma Dr Ibrahim ya bata temakwan gaggawa har tasamu bacci. Amma duk da haka Shidai kawai yazo dan yafi gane aikinsa fiye dana Dr Ibrahim d'in..
Rintse idansa ADAMS yayi dacemai Gashi nan zuwa..
Haka suka fito masu tsaransa suka bud'e masu kofar mota suka ficce sam kotakan MUSLEEMA Adams baibi ba..
Dan haka MUSLEEMAN najin fitarsu tashiga wanka sama sama da d'aukar y'arta little NUFAISAT tayafa gyalanta tafito da cema direban gidan yabi mata bayansu Auntynta NUFAISAT
ina yasan inda suka nufa. Yace mata ba mamaki asibiti suka nufa. Tace mai to maza yakaita gunsa...
Dake ADAMS yana baya direbansa ne me tuqasu dan haka NUFAISAT na jikinsa tayi lef da ita kamar matacciya..
ADAMS yana jin wucin zafin da jikinta yakeyi.
Nan ya fahimci zazzab'i ne yake shiga jikin nata..
Ai ba shiri ya d'ago da fuskarta arikice yake cewa.. "NUFAISAT ke NUFAISAT wai meyake daminki ne.. Shuru tamai dana me lumshe ido da bud'ewa kad'an kad'an..
Iya rikicewa ADAMS fa ya rikice.. Dan haka cikin tsawa yake cema direban nasa ya qara gudu..
Sam NUFAISAT baki ya rufe dan bata cewa umm bare um um..
Suna isowa ya kwantar da ita kan d'aya daga cikin kujerun office d'in nasa. Yusuf Yace mai.. "Lafiya meya sameta. "Wallahi YUSUF yanxu fah kamar wasa zazzab'i ya kamata. Bara na kira Dr Aryan ya duba min ita. Nan ya kira Dr Aryan yahau duba masa ita...
Aiko Dr Aryan ya gane zazzafan zazzab'i ne ya shigeta nan take..
Dan haka suje su kwantar da ita kan gadan asibitin dan bata cikakken temakwan daya dace da ita..
Nan ADAMS ya d'auki NUFAISAT dan kaita d'akin dake da gado. Aiko yana kwantar da ita sai yaga kamar bata numfashi.. Arikice yakai kunnansa setin qirjinta dan yaji tana numfashin ko batayi..😳
Ai dai jin ADAMS yaji bata numfashi. Dan haka cikin wani yanayi me tafe da tashin hankali yahau girgizata yana cewa.. "NUFAISAT ke NUFAISAT ke matata.. Dan Allah kitashi.. Dan Allah na roqeki daki tashi pls.. NUFAISAT NUFAISAT. Haba NUFAISAT..
Ina shuru NUFAISAT bata da alamar amsa ma ADAMS...
Dan haka saiya saketa yaja da baya hawaye na zubo masa tunaninsa tamace ya kalli Dr Aryan da YUSUF dake waje jikin window yana Kallan abubuwan da suke faruwa yace dasu... "NUFAISAT tatafi Tamutu ta barni. Zan iya rayuwa kuwa.. Yana fad'in hakan ya zube qasa sumamme agun...
Nan Yusuf ya shiga d'akin da matuqar rikicewa ya temakama Dr Aryan suka sashi kan wata kuje dake d'akin.. daqer da sid'in goshi Dr Aryan yasamu ADAMS ya farfad'o.. Lokacin ko a akan idan NUFAISAT ya farfad'o dan haka suna had'a ido tasakar mai murmushin yaqe da cewa.. "Na d'auki kwanaki uku mijina ina jin wani yanayi ajikina da fad'uwar gaba. Hak'ik'a MUSLEEMA ita taji abinda taji yau aranta mijina. Ina san rayuwa daku amma hakan bazai yuhuba. Saboda lokacina yayi. haka dole natafi na barku. Takai qarshen zancen nata da zubo da wani hawaye me d'umin gaske. Sannan tacigaba da cewa.. Nagode ma Allah dayasa kakeda MUSLEEMA mijina.. Ina san kariqeta amana ka....
ADAMS bai bariba ta qarasa zancenta ba!!! ya katseta wajen cewa.. "Waya gaya miki idan babu ke zan iya rayuwa.. Banyi zatan abinda nake gaya miki akullum zai kasance awannan ranar ba.
Nima gasu sunzo da fararan kaya suna san d'aukar rayuwata NUFAISAT.😭
Dan haka Ina yima MUSLEEMA fatan alkairi a rayuwarata.. dan zatayi rashi biyu a lokaci d'aya..
MUSLEEMAN na jikin window tana jinsu tana kallan abunda yake faruwa dan tun sa'adda YUSUF ya shiga d'akin tafahimci ba mamaki kosu NUFAISAT d'in suna ciki. Danta duba office d'in ADAMS baya nan.
hakan yasata isowa wajen da tsayawa gurus jikin windown d'akin. Ganin NUFAISAT kwance ADAMS kwance...
Qara tsaida kallanta NUFAISAT tayi akansa.. Tace. "Zata zama abin tausayi mijina. Ina san MUSLEEMA tasamu Farin ciki me d'orewa. Takai qarshen zancen nata da maida kallanta zuwa ga MUSLEEMA wacce fuskarta tawanku da jiqewar hawaye. Sai Kawai NUFAISAT ta sakar mata murmushi da cewa La'ilaha'illallahu-muhammadarrasulullahi-sallallahu a laihiwasallam. Tana fad'in hakan ADAMS ya rintse idansa da Kallan Yusuf yace.. "Kagani tatafi ko. Kamar yanda tatafi haka kaima zaka tafi. Ina rokwanka da Allah daka Auri MUSLEEMA kabata kulawar data zarce wacce nake bata. Dan nima... Bai qarama YUSUF zancen ba😭.. ya b'ige da cigaba da faɗin.. La'ilaha'illallah muhammadan rasululla sallallahu'alaihiwasallam.
"NUFAISAT tatafi.. ADAMS abokina wanda ya zama d'an uwa gareni abokin hira abokin wasa da dariya. Abokin kasuwanci na. Me gaskiya me amana me kirki. Wanda yasan abinda ya dace ya bita.. Yusuf ya fad'i hakan da zubewa qasa sumamme...
Aiko MUSLEEMA batasan sanda tayi wurgi da little NUFAISAT ba... Ta kwalla qarar da duk asitin sanda suka jita... Hankalin kowa yayo kanta..
ALLAH yaso wata ma'aikaciyar wajan na tsaye gefe ita ta cab'e little NUFAISAT d'in amatuqar tsorace dan jifan da MUSLEEMA tama little d'in bana wasa bane...
Da wani shegen gudu MUSLEEMA tafad'a d'akin tarasa kan wazatayi cikinsu.. ADAMS ko NUFAISAT.😭😭.
Ai kawai sai tayi kan NUFAISAT... Fad'i take.. "Aunty dan Allah kitashi.. Dan Allah Dan annabi Aunty kitashi.. Aunty kinyimin alqawarin bazaki tafi ki barni ba. Kinyimin alqawarin kina tare dani.. Na shiga uku ni MUSLEEMA. Tafad'i hakan da komawa kan ADAMS tana meci gaba da cewa. Ya ADAMS kaima katashi. Dan Allah Dan soyayyarka da manzan Allah katashi kacema Auntyna tatashi muci gaba da rayuwa.. Wallahi ina sanku ina qaunarku ina fatan qare kowace rayuwa daku..
Kuka MUSLEEMA take bana wasa ba. tana zuwa wajen NUFAISAT tajijjigata taje wajen ADAMS ta jijjigasa tana rokwansu dasu tashi suci gaba da rayuwa..
Kaf doctors d'in asibitin da ma'aikatan asibitin ba wanda bai tausayama MUSLEEMAT ba...
Sannan sun tsinci kansu da mummunar fad'uwar gaba da suka fahimci DR ADAMS LEEKITAN ZUCHIYA ne da matarsa tafarko NUFAISAT sune suka rigamu gidan gaskiya. Anan wasunsu masu raunin zuciya suka fara kuka wiwi... Suna fad'i dole MUSLEEMA ta shiga tashin hankali dan sunfi kowa sanin waye ADAMS. Haka suna samun labarin matarsa NUFAISAT da kirkinta da haƙurinta kamar yanda duk abinda kakeyi idan mutane na kanka....
Aqarshe dai bayan Dr Aryan ya samu daidaituwar numfashin YUSUF sai yasa ma'aikatan wajen dasu kaisa wani d'akin. Kana ya kalli MUSLEEMA da zubar hawaye dan mutuwar ADAMS d'in tashigesa sosai shida matar tasa NUFAISAT.. Cikin wani hali ya kama hannun MUSLEEMA da cewa "kiji hak'uri MUSLEEMA.. *Amma kin rasa NUFAISAT da ADAMS rasawa irin wacce ba'a dawowa*
Tsayawa cak MUSLEEMA tayi da kallansa cikin matuqar qarin shiga razana tace.. "Da gaske... D'aga mata kai yayi alamar tabbatarwa... Aiko tana ganin hakan tafad'i qasa luuuu sumammiya...
Mahaifan ADAMS
Mahaifan NUFAISAT
Mama Mahaifiyar TAUDHAT
YAWO
Y'an uwa da abokan arziqi
Jama'ar gari..
Ba wanda bai zubda hawaye akan mutuwar ADAMS da NUFAISAT ba..😭
Mutanan azziqi.. Masu gaskiya da amana. Masu san mutane. Masu ruk'o da addini. Masu yarda da qaddara..
(Ina san nidake dakai me karanta wannan littafi nawa na LEEKITAN ZUCHIYA muyi koyi da kyawawan halaye irin nasu.. Dan muyi mutuwa irin tasu. Irin mutuwar da kowane musulmi yake so. Wato cikawa da kalmar shahada. Bacin hakan jama'ar gari da yan uwa suyi kukan rashinmu. Suta fad'in alkairin mu. Suna binmu da kyakkyawar addu'a irinta fatan alkairi agaremu.)
Ammi da Dady sunyi kukan rashin ADAMS da NUFAISAT kamar ransu zai fitta..
Haka mommy na NUFAISAT da Dadynta da ƴar uwarta Zainab sunyi kukan rashinta kuka bana wasa ba..
Haka Yusuf bai tab'a tunanin zai rasa ADAMS nan kusa...
Dan qaunar ADAMS yake har cikin b'argwansa..
Komai jiyayi ya tsaya masa cak dan ganin yayi babban rashi arayuwarsa.
Ya saka a zuciyarsa zai rayuwa da MUSLEEMA rayuwa irin ta gaskiya da rukwan amana..
Haka MUSLEEMA ta bala'in fitta daga harcinta ganin rashinsu da tayi.
Ta kamu da ciwan ZUCIYA dan akwalla ya ibeta shekara d'aya kafin aka samu kanta da lafiya..
Kullum tunaninta YAYANTA ADAMS da AUNTYTA NUFAISAT sun tafi sun barta...
Ni akayima mutuwa ba kowa ba. Hakan take fad'i dazaran an sakata agaba dan taci abinci ko ana mata fad'a kan tatsaida tunaninta...
Itama Haneepha shekara biyu tsakani tabi bayan NUFAISAT da ADAMS.. Sakamakwan amai da gudawa da tayi....
_________
************************
Dake Yusuf ya saka aransa zai rayu da MUSLEEMA zai aureta. Sai kawai yaji aduniya ba macen da yake so kamar ita..
Dan haka bayan rasuwar Haneepha da wata biyu yaje gun Ammi yace mata shifa yana san a d'aura masa Aure da MUSLEEMA..
Lokacin MUSLEEMAN tana falan alokacin da yake maganar..
Dan haka Ammi tace mata to taji abinda Yusuf d'in yace shin ta'amince..
Kallan Ammi tayi hawaye ya zubo mata da cewa.. "Wallahi na amince tun sanda Ya ADAMS yace mai ya Aureni..
Murmushi Ammi tayi da sunkuyar da kai tashare hawayenta dan bata san taji an ambaci ADAMS d'in.. Yanxu yanxu sai qewarsa ta dameta..😭
Daurewa YUSUF yayi da qarasa wajen MUSLEEMAN ya share mata hawayen..
Da cewa.. "Gobe nake san a d'aura mana Aure Babyna..
Kallansa da sauri MUSLEEMA tayi dan aduniya bata ba mance duk wata kalma da ADAMS ya kirata dashi....
Dan haka Ahankali tace.. "Ko yanzu ne INA san a d'aura Ya Yusuf..
Qara share mata hawayen yayi da fad'in.. "Kin tabbatar..
Da sauri ta d'aga masa kai alamar tabbatarwa..
Saiko ya tashi da kallan YAWO yaci gaba da cewa. "Zamma Dady magana yanxu YAWO. Tunda gobe jumma'a ne za'a d'aura Auran namu bayan idar da sallar jumma'a.. Dan Allah YAWO kar kibi tasu Ammi kan saisun sharyamin ita kafin akawota. Kawai idan dai dare yayi akawomin ita haka. Danna shirya mata komai.. idanko kunyi zanzo da kaina na d'auki abata... Yana fad'in hakan ya ficce daga falan ya nufi wajen shaqatawar gidan dan ganawa da Dadyn..
Murmushi ammi tayi cikin matuqar qaunar YUSUF.. Dan tunda suka rasa ADAMS ya qara shige musu yana nuna musu idan sun rasa adams ai suna dashi shi da Salim..
Wannan abu yana yima Ammin dad'i..
Haka YAWO tasa ammi tasaka aje wajen masu saidai maganin gargajiya anemo mata wasu saiwa ta had'ama MUSLEEMA maganin manta da bazawa kake tare. Kawai kalleta a budurwa..😂
Aiko nan Ammi tasa y'an aikinta sukaje suka samoma yawo duk abinda take buqata..
Sannan ta daka na dakawa tabada na dafawa a dafa mata..
Nan tahad'ama MUSLEEMA me zafi🙈.
Ita kanta MUSLEEMA duk da a ranar tafara amfani da had'in amma sanda taji canji ajikinta..
YAWO fad'i take dama saboda y'ar albarka NUFAISAT naqi yimiki had'in mallakar miji. Saboda nasan idan nayima NUFAISAT d'in haka ban kyauta mata ba. Amma yanxu tunda Allah ya d'auke su Yusuf ya shiga uku..😂
Murmushi MUSLEEMA tayi Kawai tana qara tuna NUFAISAT da mijin nata ADAMS..
Nan hawaye ya zubo mata. Itama YAWON hawayen ne ya zubo mata tayi saurin sharewa wai dan karta qara karyarma da MUSLEEMAN zuciyata..
Aiko a washe garin ranar aka d'aura Auran YUSUF da MUSLEEMAN..
Auran daya tara manyan mutane.. Dan abokan takar YUSUF da ADAMS ba qaramin qarama YUSUF d'in Farin jini tayiba agun jama'a.. Hakan yasa aka san YUSUF d'in kamar yanda aka san Adams d'in..
Haka kuma kunga Dady ne yaba YUSUF d'in Auran MUSLEEMAN
Wannan yana d'aya daga cikin abinda yasa Auran ya samu Albarkan matane masu mugun yawa..
Aranar ko aka kai MUSLEEMAT gidan YUSUF.. Gidan da YUSUF ya d'au shekara da shekaru yana tsari akansa...
MUSLEEMA tayi kuka tayi kuka kamar ranta zai fitta.. Sakamakwan tunawa da tayi ashe zamanta da ADAMS da NUFAISAT na d'an wani lokaci ne..😭
Kafin akaita gidan sanda YAWO tace mata karta kuskure tabari YUSUF ya tare da ita awannan rana tadai bari sai bayan tagama shanye maganin tunda na sati d'aya ne..
Toh MUSLEEMA tace mata sannan suka mata nasiha sosai aka kaita gidan YUSUF d'in..
Salim qanin ADAMS ne kawai ya rako YUSUF d'in gidan nasa.. Dan yanxu shine wanda YUSUF d'in ya yarda daya shiga al'amuransa.. Kasancewar yayaba da Hankalinsa
Tsiya Salim ya shiga yima MUSLEEMA akan wai takula mai da yayansa akaro na biyu kamar yanda takula mai dana farko imba haka ba zai hukuntata.. Murmushi Kawai MUSLEEMA tayi kanta na cikin mayafi kamar dai yanda amarya me kunya takeyi idan ankaita d'akinta..
Bayan Salim d'in ya tafi kulle makeken gidan nasa YUSUF yayi da dawowa gurin MUSLEEMAN.
Ahankali ya d'ane gadan da yaye mata mayafin kan nata yana cewa.. "Haba Babyna. Wannan rufe kai haka aisai zafi ya illatarmin dake..
Murmushi tasakar mai..
Saiya kama hannunta taji wani zirr shima yaji amma yayi fuskar daci gaba da cewa.. "Mu biyu iyayanmu suka Haifa Baby. Daga ni sai qanwata..
Ina matuqar santa da yawa dan haka ina san kema ki sota dan Allah da gaskiya dan yanzu bata kowa saike.. Kinga Hajjiyanmu me kula damu bata nan. Tabi bayansu ADAMS.. Dan Allah matata karki saka wani abu aranki akan qanwata wanda zaijamin matsala dake..
Ina sanki MUSLEEMA Sannan ina san qanwata.. Ina san kizama uwa agareta tun daga yanxu duk da cewar zama ta iya girmanki Kinji..
Qara kafeshi da ido MUSLEEMA tayi da cewa.. "Wallahi zan rayu da qanwarka lafiya da gaskiya da amana har izuwa ranar da zamu kaita gidan mijinta kai har qarshen rayuwarmu mah. Dan banci karo da wani mugun hali ba azamana da kakata YAWO. Sannan na qara samun wata tarbiya agun Auntyna NUFAISAT.. Haka na samu adalci aso tsakanin zamana da YAYANA ADAMS.. Ina tabbatar maka bazakayi dana sani azamana dakai ba..
____YUSUF ayanxu ya girma sosai dan zaikai shekara talatin da tara ko arba'in a takaice.. Amma idan ka kallesa zakayi tunanin d'an ishirin da takwas ne. Saboda yanda Hutu yake tare dashi sam bashi da wata matsala a rayuwarsa..
Yana matuqar buqatar mace me Hak'uri me kyau wacce tatara duk wani abu da namiji yake buqata agun mace..
Sannan yana buqatar mace shagwabb'iya wacce tasan salo kala kala na shwagwab'ar...
Tunda ADAMS ya mutu YUSUF ya tabbatar MUSLEEMA tatara dukkan way'annan abubuwan da yake so agun macen Auransa____
"Yauwa Babyna nagode sosai da bani Wannan tabbaci da kikayi..
Ina san yanxu kije kiyo alwala muyi sallar godiya ga ALLAH...
Cikin sauri MUSLEEMA tace.. "Bana sallah ina al'ada..
Waro ido YUSUF yayi cikin damuwa yace.. La'ilaha'illallahu..
Murmushi MUSLEEMA tasakar mai da cewa.. "Muhammadan rasulullahi sallallahu alaihi wassallam.
Meya na saurin sakar salati haka.😀
"Baby bazaki gane ba. Ina cikin wani hali yau. Wallahi buqatarki nake da gudu...
Murmushi tayi da fad'in.. "Kaga dama fa wasa nake maka duk da dama YAWO tace min wai... Saita rufe ido da hannayenta taqi qarasawa.🙈
Murmushin jin dad'i yayi da zare hannuwanta daga fuskar tata Yakai bakinsa cikin nata ya fara aika mata dame zafi. Saura kad'an ya shid'ar musu da ƴar mutane.. Yadai barta sun gabatar da sallar godiya ga Allahn..
Yayi mata tambayoyi akan addini. Ta bashi amsa gamshashshiya..
Kana ya ciyar da ita abubuwan da kowane ango yake ciyar da amaryarsa adaidai Wannan lokacin. Wato kaza da madara.. Kana ya fara b'ata tunaninta bayan ya d'auketa ya kaita shashinsa..
Nan ya fara Sarrafata kamar na'ura...
Saidai fa qarshen tafiyar kuka YUSUF yasakarma MUSLEEMA da girmansa yana harkar yana godema ADAMS daya bashi wasiyar Auran MUSLEEMAN..
Itama kukan take mai dan taci wiya ba d'an kad'an ba. Tayi qoqari ma dabata sume masa ba. dan sosai Yusuf ya juye mata abubuwan daya d'auki shekara da shekaru yana tattalinma wacce taci nasarar mallakarsa..
Washe gari bayan yadawo daga masallaci daninta yayi zaune a gefan gado da alama fitowarta kenan daga wanka...
Haka ya durgusa a gabanta da kama hannuwanta yace da ita.. "Wallahi Babyna ban tab'a tunanin dake zan faro rayuwa ba...
"Nima haka mijina. Ban tab'a tunanin zanyi rayuwa dakai ba..
"To yanxu ya jikin naki
"Da sauqi kawai zance maka mijina.. Dan kasan ka juye min da yawa..
Murmushi yayi da fad'in.. "Yanxuma zan qara juye miki dan bana jin zan iya dena juya miki idan har zanyi ido