Showing 66001 words to 69000 words out of 155647 words

Chapter 23 - Ciki Da Gaskiya Book 2 Hausa Novel Complete

06 Jan 2025

461

" wlhy Anty aleeya muma ba k'aunarta mukeba, shima bawani sonta yakeba baffah ne yahad'a auren".
"Baya sonta ya biye mata?".
" lallai Anty aleeya, bakisan shaid'aniyar yarinyarcan baneba kawai, shiyyasa nak'agara ayi bikinku da ya khaleel kije ki gayarama shegiya zama, wlhy natsaneta itada uwarta, jinake kamar Na cinna musu wuta su k'one k'urmus wlhy".
"Wayyo, dad'ina da gobe aii saurin zuwa, kubarni da ita, tunkan nashiga gidanma zan fara saitata narantse".
" Yauwa auntynmu kina wuta wlhy hajiyata=?%?=?%?".
Aleeya akayi wani far da ido ita an fasa mata kai.



Hummm=?:?


____________________________
>?#?>?#?>?#?
Aysha ido yayi gwale-gwale, a hannunsa ya khaleel, yasha ALLAH ya Isa tafi cikin drom.>?#?

Suna zaune afalo kowa yacanja shiga, kan Aysha abud'e tabarsa yasha iska, saiwata roba da k'aramin hanky a cinyarta tana d'ebo ruwan zafi aroba tamatse saita gasa bakinta, bak'aramin ciwo da rad'ad'i yake mataba, sai k'un k'uni takeyi kuwa, ya khaleel yana kwance a doguwar kujera yana kallonta, dariya sai cinsa takeyi arai yana dannewa.
Zuwa can yatashi zaune yana fad'in, "zona taimaka miki Na gasa miki bakin".
Harara ta balla masa,=?D? amma batace komaiba, tacigaba da gasawa tana hawayenta.
Yataso yadawo kujerar datake zaune yana dariya k'asa-k'asa, wayyo harfa ya kumbura sholyna, kai sadauki baka k'yautaba, irin wannan aika-aika daka tafka".
Ture hannunsa dake shafa la66anta tayi, takuma tunzuro bakin gaba, aii wlhy sai ALLAH ya sakamin, kaima za'ama 'yarkane". 'Tak'are da ziraro da hawaye'.
Yanzukam sosai yake tuntsura dariya, aiko Aysha takuma k'ulewa tafashe da kuka>?#?...........
'


Wayace kikawo masa kanki sholy?.=??=??=??=??>?*?







=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?d'd'd'd'd'd'd'd'd'>?8? @&>?8? @&.



*_Typing=???_*



>?0? *_CIKI DA GASKIYA........_*
_{=?*?wuk'a bata hudashi=???}_



*_Bilyn Abdull ce>??


*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_


*_Sadaukarwa_*
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? _My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
>?2?


*_part 2_*
(littafi na biyu=???)


2? 5?

Dariya yakeyi sosai harda kwanciya, saida yayi mai isarsa sannan yad'ago yana kallon yanda take kuka tana cigaba da gasa bakinta.
"Hhhhh wato nima za aima d'iyata?, kuttt aini 'yatama bazata biyo halinkiba yarinya, ita bazatama mijinta rashin kunyaba".
" aikoda batayiba sai mijin yamata, Dan abinda babanta yamin ALLAH zai sakamin akanta".
Wlhy yakula yarinyarnan kokad'an batada hankali, k'uruci dangin hauka kenan, kar6ar handky d'in yayi daga hannunta yana fad'in "to yanzu yaza'ayi nagoge laifina dankar nima ama d'iyata".
Hararsa Aysha tayi, tace, " saika bani hak'uri alku'an, sannan kadainamin mugunta, kakuma fad'amin inda ka kwana jiya, saikuma waccan gwaggon tad'azun datajamin wahala wacece ita?".
"Lallaima yarinya, wato jaridancinki akaina zai fara aiki kenan?, irin wad'annan tambayoyi haka? Wanne kikeso Na amsa aciki to?".
Kuma turo bakin tayi, " tab duka mana, inkaki amsawa duka babu makawa sai anma 'Yar baba".
"Tofa, wace 'Yar baba".
"'Yarka mana, tunda bansan sunan dazaka saka mataba, saikawai nace 'Yar baba kafin lokacin".
" uhhm hakane kumafa, to amma wazai haifamin 'yarne?".
"Yo oho maka=?H?".
" a'a, miye najin kunyar to? Kefa kika fara maganar da kanki".
"Nidai Dan ALLAH mubar wannan zance, kabani amsata".
"Zanbaki amsarki aii, amma shima zancennan dolene muyishi, Dan nimafa baby's nakeso dawuri, amma ninaga kamar jiya bakiyi sallar magriba ba? Saikuma yau naganki normal, miya faru?".
Fuskarta arufe har yanzu tace, " jiya d'innefa naji marata tafara ciwo, kuma duk lokacin dazayi Period inayi dama, nazata yazone shine nad'an dakata saboda yanamin wasa damacan, tom bayan fitarka kuma Dana duba sainaga normal nake, shine nacigaba da sallah na".
"Amma yakama kije wajen doctor, Dan idan period yanama mace wasa wani lokacin infection ne, kokuma wata matsalar".
Cikin zare ido Aysha tace, " a INA kasani?>?%?.
"Guntuwar dariya yayi, yace, ''INA ruwanki".
Shiru Aysha tayi, Dan ita wlhy wani abun Na ya khaleel mamaki yake bata.

Robar cinyarta ya sauke k'asa, yazame ya kwanta yad'ora kansa bisa cinyarta, dukda kujerar 2seat ce, amma haka yay man?ge.
"Kinsan ina naje jiya?".
" a'a, 'Aysha tafad'a da girgiza kai'.
"Humm club Na kwana".
Wata zabura tayi, had'eda ture kansa daga cinyarta, rankwashi yasakar mata akai, " kinutsu mana".
Yay maganar yana hararta tareda maida kansa.
Itakuma tadafe kai saboda zafi, mugu kawai, tafad'a zuciyarta. Amma afili batace komaiba.
"Aikinefa yakaini, saboda abubuwan dasuka faruwa awajen yasakani warin giyarnan, amma mijinki baita6a jin koda d'and'anon giyaba aharshensa, ke ko Na sigari ma".
_"A'eesha! Mutanene kawai basu fahimtaba, amma babu Abu mai saurin rusa rayuwa da ruguzata irin shaye-shaye, shaye-shaye na tarwatsa rayuwar mutum, zakiga inhar mutum yana shaye-shaye komai Na rayuwarsa ya durk'ushe, barakiji, shaye-shaye 6arna d'ayace dake jagorancin dukkan wata asara. Inhar mutum yana shaye-shaye zai iya aikata *zina* da uwarsa, k'anwarsa, yayarsa, surukarsa, k'anwar matarsa, yayarta. Zai iya fyad'e wa 'Yar wani, yarinya ko babba, domin baya tareda tunaninsa. Shaye-shaye yana saka mutum *sata*, zakiga inbasu samu kud'in dazasu shaba sunama iyayensu satar kud'i, kokuma sud'auki nawani, Dan burinsu bai wuce susami abinda zasu shaba yasakasu a wannan mayen. *Addinin* masu shaye-shaye yanada rauni, Dan wani lokacin za'ayi sallah suna cikin maye, basuda nutsuwar dazasuyi karatun Alkur'ani, basuda hankalin yin azkar Dan kariyar jikinsu, basuda lokacin yin azumin nafila Dan Neman lada, basuda nutsuwar tuna ubangijinma gaba d'aya, sai inbasa cikin maye, zakiga wasunsu akwai k'ok'arin sallah, amma inda ake samun matsalar wani lokacinma acikin mayen suke ibadar. mai shaye-shaye zai iya yin *shirka* yana cikin maye, awannan surutan nasu Na banza yayinda suke abuge zasu iya fad'ar duk abinda yazo bakinsu. Mai shaye-shaye, baisan darajar kowaba aduniya, harta da *iyayensa* dasukayi sanadin zuwansa duniya, Dan zai iya cin zarafinsu komai girman tsufansu kuwa, bazai ta6a tausaya musuba, Dan bashida cikakken tunanin tausayinsu, saidai idan sun ajiye yasace, gashi kullum yana cikin saka zukatansu bak'inciki da 6acin rai, alhalin fushin iyaye akan 'ya'ya bala'ine, amma shi baimasan yana kuskurenba ballantana yanemi gafararsu. Mai shaye-shaye zaki sameshi baisan ciwon kansaba, Dan bazai iya Neman nakansaba ballantana al'umma suyi tunanin amfana dashi watarana. Mai shaye-shaye koyayi ilimi saikinga ilimin yazama Na banza domin babu mai amfanuwa da iliminsa takowanne fanni. Mai shaye-shaye zakiga duk Inda yashiga ana tsangwamarsa, ba'ason zama dashima, babu maison abota fashi sai irinsa, babu mai wata k'yak'yk'yawar alak'a dashi koda acikin gidansune, babu mai damuwa dasakashi cikin al'amarin familie saboda bashida nutsuwar da za'a a samu k'aruwa dashi koda a shawarane. Mai shaye-shaye zakiga ko iyalinsa k'yamarsa sukeji, kokuma mijinta baya sonta, ke idanma macece da mijinta yasani zai iya sakinta nan take, idan budurwace tarasa mijin aure, namijinma akan raba aure, idan kuma saurayine babu mai bashi 'yarsa, saidai k'addara, zakiga 'ya'yan irin wad'annan suna girma cikin bak'inciki da tsanar iyayensu azukatansu, Dan basu barmusu wani tarihin dazasuyi alfahari dashiba harsu bigi k'irji wajen kwarmanta ahalinsu acikin k'awaye ko abokai. Mai shaye-shaye zakiga k'arshensa mutuwace abola, bayan mutuwar tasa kuma babu Wanda zai damu da tattauna wani abun alkairi NASA da mala'iku zasuyi guzurin tafiya dashi yayinda ruhinsa ya Isa wajen ubangiji, babu mai bak'incikin mutuwarsa Dan bai amfanama al'umma komaiba, baima amfani rayuwarsaba ballantana tawaninsa. Mai shaye-shaye kulum lafiyarsa raunine da ita, gashi cikin k'angin rayuwa Na k'ila wak'ala, Dan ciwuwukane zasuma dukkan illahirin jikinsa dafifi takowacce ga6a, ciwon huhu. Hanta, kansa, olsa, dadai sauransu. ga d'umbin zunubi wajen ubangiji, Dan wlhy bazai k'yalekaba, tunda bai halliceka dankazo kayi shaye-shaye ba, ya haliccekane danka bauta masa, yamaka dukkan Ni'ima amma kagaza gode masa, duk duniya babu Addinin dayake goyon bayan shaye-shaye, saidai son zuciya yasakamu aikatawa"._
''To kinga Dan ALLAH miye ribar shaye-shaye gamai hankali?".
Gashi idan suka fara dawuya kiga sun bari, sai k'alilan wad'anda ALLAH ya tsame, zakiga mai shaye-shaye yanata cewa gobe, jibi, gata, duk zai bari, amma saiya kasa iya Barin saboda kururuwar shaid'an dake jagorancin rayuwarsa.
Kinga maganin ayi aikarma afara kenan, ALLAH dai ka shirirya mana zuri'a, ka tsaremu daga rikicin duniya da k'yale-kyalen cikinta.

Aysha tashare hawayenta, tace, "ameen sadaukina, wlhy maganarka gaskiyace, kuma tanakan turba, nagodema ALLAH dazan kasance ak'ark'ashin jagorancinka, 'ya'yana su kasance bisa Jan zaren tarbiyyar mahaifi mai kamala da mutunci irinka, kayi hak'uri da zargin Dana maka, wlhy hankalinane yatashi ajiyan kawai, Dan nima banason shaye-shaye ko kad'an wlhy=?-?=?O? Mirmushi yayi yana lumshe idanu, aransa yace, " wataran tayi abun hankali, wataran namasu k'uruciya", Yakama hannayenta ya sumbata, ''karki damu kinji sholyna, Na fahimceki nima, kuma haka yakamata mace takasance akoda yaushe, tazama mai tuhumar mijinta intaga wani Abu dabai gamshetaba, Dan miji yana taka matsayi iri dayawane, miji ubane tawani fannin, miji yayane tawani fannin, miji abokine tawani fannin, miji d'an uwane tawani fannin, miji aminine tawani fannin, miji surukine tawani fannin".
" zaki iya tsoronsa (kamar yanda ake tsoron iyaye), zaki iya abota dashi (domin shawara da koyin halayensa Na kirki, Dan yawanci mutane sukan koyi abun kirki kona banzane daga abokansu), zaki iya kallonsa amatsayin yayanki (idan yamiki fad'a ko hukunci kiyi hak'uri kamar yanda yayanki zaimiki kiyi hak'uri), zaki iya kallonsa amatsayin amini (domin bashi sirrinki saboda yarda dashi), zaki iya kallonsa amatsayin suruki (domin jin kunyar yin wani Abu agabansa, kojin nauyin yasan kina aikata wani mummunar halayya), zaki iya kallonsa amatsayin d'an uwanki (domin yad'ebe miki kewar ahalinki yayinda sukayi nisa dake, ko mutuwa tarabaku, kowata k'addara tarayuwa datakan riski bawansa) kuma ki kallesa amatsayin miji, (abokin jin dad'inki, da kauda k'ishirwarki, mai yalwata farincikinki. Mai sakaki kuka, mai sakaki dariya, wataranama harya sakaki bak'inciki, tunda zaman tare yawuce wasa, musammanma Na aure dayafi komai dad'ewa aduniya)".
"Inhar mace zata kalli miji tawannan fannonin daban-daban, shima miji ya kalli matarsa ta irin wannan fannonin, to tabbasa zaku gina rayuwar aure mai inganci da k'arko, harma wasu suringa alfahari daku dason koyi da zamanku kuwa".
"Sadauki na kai d'infa nadabanne wlhy, kamata yayi abaka shugabancin k'asa gaba d'aya wlhy".
Harara ya zabga mata, "amma nakula yarinyarnan bakida kai, aii ko'a mafarki bana fatan kasancewa awannan matsayinma, sarautar gidana ta isheni".
Dariya Aysha tayi, tace, " matsoraci, kaidai kanamin bak'incikin zama first lady kawai".
Tashi yayi zaune, yad'auki filo ya kwala mata akai, "kinamin rashin kunyar zanwani zama shigaban k'asa, angaya miki haka first lady sukene?".
Dariya Aysha tashigayi tana karewa, ganin yak'i bari itama tajawo filon tana dukansa, haka sukaita wurgama juna filulluka, duk suka hargitse falon, daga k'arshe Aysha tagudu d'aki ta kulle kanta, dariya sosai ya khaleel yayi, sannan yay alwala yafice sallah saboda kiran azhur da'akayi.




_____________________________
Akid'ime hajia khaltum tashigo 6angaren momy, bayan driver ya ajiyeta, ALLAH yasotama babu kowa agidan, masu aiki sun fita, yara suntafi makaranta, Ammah ce kawai sai su mufeedah, Anty Mamie da mama sunje wani gidan abokin baffah da akayi haihu.
Ammah kuma ma barcinta takesha.
Masu aiki kuwa suna 6angarensu.
Gwaggo bintu kawai tawuce afalo tana kallo, itakam batada Matsala dan ita tasuce.
Yanda tashigo arikice yasaka mufeedah da Aleeya tsorata, saida sukaga itace suka sauke ajiyar zuciya.
Gaidata sukayi, mufeedah Na k'ok'arin kawo mata ruwa ta dakatar da ita.
''Ina aminiya mufeedah?".
"Lah Ammi, kinmanta yau akwai aiki?, tafita wajen aiki aii tunda safe".
Dafe kai hajia khaletum tayi, Dan bataso hakaba.
" lafiya kuwa dai Ammi?, a'a babu damuwa, bara naje zan dawo anjima".
"To ki gaida mana su Salma".
Ko amsa bata bama mufeedah ba tafice abinta.
Gaba d'aya arikice take, amotama sai zabga tsaki takeyi, shi driver ma har abin ya ishesa, amma babu yanda zaiyi.


______________________________
Ya kahleel yana dawowa sallah bai nemi ayshaba yashiga d'akinsa yashirya cikin k'ananun kaya, amma bak'ar rigarsa ansaka police abaya da gaba, yayi k'yau sosai, yad'an saka turare yafito.
Aysha natsaye jikin wardrobe yashigo, daina abinda takeyi tayi tajuyo tana kallonsa da mamakin ina zaije da ranarnan?.
" bara naje office, saina dawo".
"Amma office yanzu da rana?".
''To yaza'ayi, yazama tilas aii, badanma naje aikin dareba aida tuni ina office, ina 6ata lokacin saina dawo, yafita da Sauri".
" hummm kajimin ya khaleel d'inan, kaika tafi aiki, nikuma ka kashemin zuwa nawa, sai k'arya nakira Na zabga banida lafiya, Afrah harda cewa zatazo dubani, ALLAH ya shiryeka to". 'Tafad'a tana cigaba da aikinta'.



********

Ashe su Ema.. Suna jiransa awaje, yana fita sukayi salute nashi tamkar yanda suka saba, aka bud'e masa mota yashiga.
Ema da Adams sunata hira k'asa-k'asa dan sunsan boss bayason surutu, har suka Isa kuwa idonsa a lumshe, babu abinda yake tunanin sai matarsa, da yanda take kwantar masa da hankali, dukda wani lokacin yakan kalli al'amuranta amatsayin k'uruciya hakan baihanashi ganin kimarta da k'arin darajar datake samu a zuciyarsaba, wani sashe na zuciyarsa yakan k'awata girman nata har dak'arin wani matsayi daharyau baigama amincewa zuciyarsaba akan zamansa gaskiya.
Koda suka isa saida Adams yasanar masa anzo sannan yadawo duniyar mutane, amma da tunanin yad'aukesa zuwa wata duniya tadaban.
Kai tsaye office d'insa yashiga, Adams yatake masa baya da tarkacensa.
Har Adams zai fita bayan ya ajiye kayan yace yadawo suyi magana.
Zama Adams yayi zuciyarsa Na d'ar-d'ar, dan baisan mi ogan zaice dashiba, tunda yasan yanada laifi jiya, kuma boss bawai yak'yaleshi baneba.
Saida ya khaleel yagama abubuwan dayakeyi, irinsu kunna laptop da d'an bincika wasu files da aka ajiye masa baisan dasuba, bayan yagama yad'ago ya kalli Adams d'in dayay shiru.
"Adams kasan miyasa nace katsaya?".
" a'a sir".
"Hummm kuskuren dakaso tafkawa adaren jiya, inamaka kallone amatsayin su Ramadan, yanda bazanso k'annena su lalaceba haka bazanso rugujewar taka rayuwarba, karka yarda rud'un duniya yasakaka Neman mata ko shaye-shaye, dukda na yarda dakai nikam, tunda ban ta6a kamaka da wani abun ashaba, amma nasan halin rayuwa, wani abun kan canja rayuwar wani, musamman ma wannan aikin namu dakan kaimu wajaje daban-daban acikin duniya, kuma cikin k'azaman mutane masu aikata duk laifin da ake gudu, ajiya kad'an yarage a afkaka nasani, ALLAH ne yatak'aita abun ina kusa".
" shawarar dazan baka shine, inkasan bazaka iya jurewaba kayi aure, kanada shekaru kusa 28 yanzu aduniya, kayi aure kawai kaji, karka bari rayuwarka taruguje abanza, bana fatan haka, idan bakada lokacin za6ar matarne, kokuma baka samu wacce tamakaba kashirya kaje gidanmu, inada k'anne 'yammata, kaza6i wacce Tamaka aciki, idan babu wacce tamaka kasanarmin karka cuci kanka, zan sake sakawa alalubamaka wasu".
"Ba nemankai nake da k'annenaba, bakuma dansun rasa mazajen aureba, a'a Nafi sanin nagartarsune fiyeda wadda zan samo maka awaje, dansu nasan tarbiyyar iyayenmuce dani nan, idankuma kanada wadda kakeso fine, zanyi farin ciki dahakan, danka samo za6inka".
Hawaye suka cika idon Adams, yanzu nan har k'aunar da oga kemasa yakai yaso had'a jini dashi? Yabasa damar zuwa yaza6i matar aure cikin k'annensa jininsa, hawayen suka zubo akumatunsa, yad'ago yana kallon khaleel, bansan mizance makaba Oga, kalaman bakina sunyi k'aranci fad'e agareka, yanzu nan har can cantata takai kabani damar za6en abokiyar rayuwa cikin jininka?, Oga wace k'auna kakemin haka aduniyarnan?, ni Adams mizan biya wannan bawa dashine?, bayan jana dayayi ajiki, ya fifitani sama dakowa cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login