Showing 69001 words to 72000 words out of 155647 words

Chapter 24 - Ciki Da Gaskiya Book 2 Hausa Novel Complete

06 Jan 2025

474

nak'asa dashi, sannan kullum yake controling d'in zaran tarbiyyata danna zama nagartacce, yabani Dana wajen koyan k'yawawan halayensa, sannan yanzu yamin k'auta da abu mafi mutunci da nagarta, Oga ALLAH yabiyaka kawai, bazan gusheba ina maka add'ua har k'arshen numfashina nag.........
"A'a Adams bana buk'atar godiya, kacancanci fiyema dahaka daga gareni, inason nutsatsten mutum mai tarbiyyar arayuwata, wannan yasa k'aunarka ta tasirantu azuciyar Ibraheem Abdallah, k'yawun tarbiyyarka yasakani yima d'aya daga cikin k'annena sha'awar zamowa mata agareka, danhaka kayi shiru kawai, kafara zuwa gidan Kaduba tukunna, inhar babu wadda Tamaka karka tauye kanka saboda kunyata, dan nafad'a maka yanda bazan cutar dasu musleem ba, haka kaima bazan cutar dakaiba".
ALLAH ya za6a abinda yafi alkairi, tashi kaje kawai, banaso kasake cemin komai amaganar".

" shikenan ago, amma akwai yaranfa da'aka kama d'innan agidanka, naga tsawon sati biyu kenan amma bakace komaiba".
"O shit, wlhy kagafa namanta Adams, kasan bubuwan sunma kaina yawa, kaikuma saibaka tunaminba".
" sorry sir!, wlhy nazata kana sanene, tunda naga kadawo aiki jingim akanka shiyyasa nayi shiru, tonaji ko magarsu bakaminba shiyyasama namaka yanzu".
"ALLAH ya k'yauta, muje yanzu nagansu kona mintuna 15 ne".
"OK sir!".

"'Dakin da aka kaisu Adams yabud'e suka shiga"................
'








d'd'd'd'd'd'd'd'd'd'=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?=ؓ?>?8? @&ina yinkufa.=??

*_Typing=???_*



>?0? *_CIKI DA GASKIYA........_*
_{=?*?wuk'a bata hudashi=???}_



*_Bilyn Abdull ce>??


*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_


*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
>?2?


*_part 2_*
(littafi na biyu=???)


2? 6?

Duk sun fita hayyacinsu, dukda bawanima wahala aka basuba, saboda ya khaleel baice komai akansuba tunda aka kawosu wajen.
Fitulun da aka kunna yasakasu kare idanunsu da hannu, kunsan idan mutum yadad'e acikin duhu yaga haske aii.
'Daya bayan d'aya ya khaleel kebinsu da kallo, saida yagama nazarinsu baki d'aya sannan yaxauna bisa kujerar da Adams ya ajiye masa, crossing k'afafunsa yayi, tareda hard'e hannayensa a k'irji, fuskarnan d'am-d'am take babu alamar yasan miye dariya.
Ya d'auke idonsa akansu, cikin murya mai tsoratarwa yace, "wanenen oganku?!".
Cikin rawar jiki d'aya ya nuna gwaska.
d'age gira ya khaleel yayi yana kallon gwaska sama da k'asa, " wanene kai? Waya turoka gidana?".
"Babu". 'Gwaska yafad'a yana wani ciccijewa'.
"hum d'an samari kafad'a cikin sauk'i kawai, inba hakaba zakayi nadamar yima Ibraheem Abdallah taurinkai, zan maimaita maka sau uku tak, wanene ya turoka gidana?!!".
Shiru gwaska bai amsaba.
Ya khaleel yakuma maimaitawa, nanma yay shiru, kafin ya khaleel yafad'i Na ukun Adams yace, ''karufama kanka asiri kafad'a, karka bari yafad'i na uku wlhy, zakayi nadamar dabaka ta6a yin irinsab.......
Hannu ya khaleel yad'aga ma Adams alamar yayi shiru.....
Shiru kuwa Adams yayi, ya khaleel yamik'e tsaye yana takawa ahankali, takalmansa na k'ara, saida yagama zagayesu sannan cikin k'araji Yace, "wanene yaturoku gidana nace?!!!!!!!".
Duk saida suka razana saboda azababbiyar k'arar da khaleel yayi, har bangon d'akin Na amsawa kuwa.
Har wani acikinsu yad'aga hannu zaiyi magana gwaska ya tsaidashi, cikin sauri yace, "matar babankace".
Shiru khaleel yayi yana kallonsa, kamar bazaiyi maganaba, saikuma yace, "wace acikinsu?".
" hajia Bilkeesu ".
Wani kallon bakada hankali amma ya khaleel yamasa, iska yafurzar daga bakinsa, ya taka k'afar gwaska da k'arfi, har saida tayi k'ara alamar yasamu targad'e ko tsagewar kashi, " inhar baka fad'aminba, haka zantabin ga6o6in jikinka ina karyasu d'aya bayan d'aya, kwanaki ' Yakuma taka k'afar yafice abinsa, gwaska kuma yasaki k'ara yana rik'eda k'afarsa ta dama da ya khaleel yataka.
Duk tsoro kama sauran yaransa yayi, lallai yau sunga maza ba mazare ba.
Kashe fitulun Adams yayi yafice shima da sauri.


_______________________________
Aysha Na idar da sallar azhur tafito falo, Dan tun tana sallah takejin ana kwad'a sallama.
Idanu tazaro waje, tareda daka tsalle ta rungume Afrah, ''ALLAH nazata dawasa kikeyifa".
Dariya Afrah tayi tana rik'e ha6a, "oke Aysha Dama k'alau kike kika zabga k'arya?".
Kichin Aysha tanufa tana dariya, " kinga ajiye zancen nadawo tukunna".
"Tom jeki dawo"..
Ahankali afrah takebin hotunan Aysha Dana ya khaleel dake falon da kallo. Aranta tana jinjina dacewar da ma'auratan biyu sukayi.
Mintuna k'alilan saiga Ayshan tadawo, ta ajiye tiren hannunta gaban Afrah.
" humm k'awata bismillah, towai harma kintashi aikine? Naganki yanzu".
"Inafa, hankalinane yatashi nace baradai nafara ganinki sannan, da k'yarma nasamu Oga yabarni wlhy. Ina angon namu to?".
"Wlhy yanzunnan yafita, shinema yahanani zuwa aiki saboda yana gida, shiyyasa nayi k'aryar banida lfy fa".
Dariya Afrah tayi, " a lallai. Soyayya ruwan Zuma, mumafa baradai muyi aurennan".
"ALLAH ya shiryaki, aigara kuyi musha biki to".
Nan suka zauna sukasha hirarsu, har bayan la'asar sannan Afrah tatafi. Alkairi mai yawa Aysha tamata kuwa.


___________________________
Da yamma lik'is hajia babba tadawo gidan, yawancin yaran duk suna babban falo, kowa da uzurin dayakeyi, kamar yanda suka saba suka gaidata.
Ad'age ta amsa musu da nuna halin ko inkula agaresu.
Sinrigada sun saba da hakan, shiyyasa babu Wanda yadamu, suka cigaba da harkar gabansu.

A 6angarenta kuwa Aleeya tazo ta rungumeta, tana mata oyoyo, cikin washe baki hajia babba ke amsawa.
'Dakinta tanufa danta watsa ruwa, Aleeya kuma takoma ta zauna tsakiyarsu hasnah dake tura mata pictures d'in ya khaleel a system d'inta.

********
Ana tsaka da sallar magriba saiga hajia khaltum, ta Tara's hajia babba Na sallah, dan haka ta zauna abakin gadonta tana jira ta idar.
Tanayin sallama kuwa babu zancen addu'a tace, "aminiya lfy kuwa yanzu da magriba?".
" inafa lfy, tunda safe nake Neman wayarki switch up, nazo gidannan ance kinje aiiki, Na aiko Baby tace baki dawoba".
"Kinsan idan ina wajen aiki bana kunna waya wani lokacin. Amma dukma miye makasudin neman?".
" takusa tatashi damune, Dan jiya ankama Moxies a club, kuma yanzunnan ake tabbatarmin Oga barau yana hannu".
"Innalillahi, aminiya Dan ALLAH karki saka hawan jinina tashi, Dan ALLAH wasa ko gaske?".
"Dan ALLAH karki bani haushi mana, mizaisa nayi wasa dake akan wannan maganar, Hajia laura maganar gaskiya nakai mak'urar rud'ewa, barin k'asarnan zanyi nikam".
" kamarya zaki bar k'asa? Kina tunanin hakan zaisa ki tsira?, aminiya zokiji miye mafita kawai".
Da sauri hajia khaltum tamik'a kunnenta, hajia babba ta fad'a mata, gumi hajia khaltum ta yarfe, yauwa aminiya kokefa, tuntuni nike baki shawararnan kink'i yarda, kina Neman biyema tausayi waidan kinsha wahala kansa, idan kinbiyema wannan wlhy saiya k'arar damu mud'in".
Aiyanzu Na amince, ki saurareni zan shirya komai a Daren yau.
Shikenan, da safe zan aiko baby da sak'on".
"OK shikenan".



____________________________

Yau ya khaleel bai dawo gidanba sai bayan sallar isha'i, bai tadda Aysha a faloba, danhaka yawuce d'akinsa, kayansa ya cire ya canja da jallabiya, sannan yadawo falon, kusan tare suka fito da Aysha.
" Ashe kadawo?".
Kansa kawai ya jinjina mata amma baiyi maganaba.
Bata damuba, Dan yanzu tagama fahimyar wasu daga cikin halayensa, bako yaushe yakeson wasaba, komai yana basa lokacinsane.
Afalo ya zauna, itakuma tawuce kichin, fruits ta had'o masa da ruwa, harta ajiye bai kalletaba, idonsa nakan TV yana kallon wani labari da akeyi a ait, labarin yad'auki hankalinsa matuk'a, wasu mutanene aka kama a Lagos bayan gari da k'ananun yara, amma sunce 'ya'yansune, shine mutane suketa fad'ar albarkatun bakinsu.
Ganin hankalinsa a TV sai itama Aysha tanutsu tana kallo, batasan tafurta kuttt melesi Talatuwa!.
Da sauri ya khaleel yadawo da kallonsa kanta, " kin santane?", gaban Aysha ne yafad'i datagano 6arin bakin datayi.
Tsawa yadaka mata, "wai badake nakebane?".
" da k'yar ta had'iye yawu tana jinjina masa kai".
Tsura mata idanu yayi yana nazarinta, shifa lamarin yarinyarnan yana birkita tunaninsa watarana wlhy, tamaka abun marasa gaskiya, tamaka namai k'uruciya, tamaka Namai hankali, why?".
Kamo hannunta yayi ya zaunar gefensa, "A'eesha kinga fad'amin a ina kika santa?".
''Aii itad'in mai aikin hajia khaltum ce, matar dake zuwa gidannan wajen momy".
" wajen momy?!". 'Yafad'a da mamaki a maganar tasa'.
Aysha ta jinjina kai batareda ta tankaba.
"Shikenan.... shikenan..... Yanzu kiyi shiru da bakinki, amma inason kimin wani aiiki gobe idan ALLAH ya kaimu".
"aikinmi".
"Ki shirya bayan kin taso aiki, Zeenatu zata rakaki kuje gidan hajia khaltum, kiyi komai cikin nazari, kije mata amatsayin kinzo gaisheta saboda amintarsu da momy, daganan kiyi k'ok'arin aiken mai akinta d'aya siyen kati, nikuma zan k'arasa sauran aiki".
"OK ALLAH ya kaimu, amma baka tunanin zasuyi zargin wani Abu".
"A'a karki damu, nasan kinada wayo A'eesha zaki iya bin komai cikin tsari. Karki damu zeenatu tana tare dake".
Kai Aysha ta jinjina masa.
" Yamik'e da sari, ina zuwa, bara naga baffah".
"To saika dawo".


____________________________
Afalo ya khaleel ya iske baffah da mujahedeen suna lissafi, Dan shima yana aikine a company d'in baffah Na center rog.
Gefe ya zauna suka mammala, sannan suka gaisa da mujahedeen, yafice.
Ya khaleel yadawo kusada baffah suka gaisa, suka d'an tattauna akan aikinsa dakuma rayuwa.
" baffah mizai hana kasaka Ramadan da Zunnurain da mufeedah harma dasu Amal su fidda mazajen aure da matan aure?".
Murmushinsu Na manya baffa yayi, zuciyarsa fari tas daganin d'annasa ya girma, tunda har yake tunanin gina rayuwar k'annensa.
Hannu yasa ya shafa kansa, yana fad'in "ALLAH Na gode maka, mu'azzam yazama babban mutum, wannan shawarar taka tasakani farinciki, kuma Na gamsu da ita, inason gobe idan ALLAH ya kaimu katara taron familie sai a tattauna akan hakan, mukumaji ra'ayinsu".
"To baffah ngd sosai".
"Bakomai mu'azzam".
Sund'an ta6a hira sannan ya khaleel yataho saboda zuwan mama, Dan yau itace da baffan.
Saida suka gaisa da ita sannan yafito.
6angaren Ammah yaje itama suka gaisa, sun tattauna akan shawarar auren k'annen nasa da ita, taji dad'i kuwa sosai, taita saka masa albarka.

******
Harya doshi 6angaren momy saikuma yafasa, zai juya saikuma yaga bai dace saboda wataba yahana kansa neman lada, juyawa yayi yashiga.
Duk suna falo, amma babu momy, Aleeya tamkar taita rawa haka taji, Dan jin dad'in ganinsa, k'annensa duk suka gaidashi, batareda ya amsaba yace, " momyfa?".
"Tana d'akinta cewar husnah".
Aleeya Na zumud'in ganinsa amma ko kallo bata isheshiba yashiga d'akin momy, yanda yatarar da ita sai abin yabasa mamaki. Ita bama tasan yashigoba, saboda tayi nisa a duniyar tunani.
Saida ya girgiza hannunta sannan tadawo hayyacinta, "ibra....I...Ibrahim! Kaine?".
" eh momy nine, lfy kuwa? Mike damunkine?".
Murmushin yak'e tayi, tace, "babu komai khaleel".
Mamaki takuma bashi, Dan baita6a jin takirasa da khaleel ba.
" momy please, kifad'amin mana, koban cancanci sanin damuwarki bane".
"A'a Ibrahim, dama akan auren mufeedah ne, naji haryanzu alhaji baice komaiba, kodai Baka masa maganarbane?".
''Yanzunnanma muka gama maganar dashi, amma momy har yanzu tana fitar darenne?".
" batayi, amma hankalina bai kwantaba, tunda kaga tana zuwa aiki aii".
''Hakane, ki kwantar da hankalinki kawai, insha ALLAH kwanannan za'a aurar dasu, sainake ganinma kamar ahad'a dasu hasnah, sa k'arasa karatun kawai a gidajensu".
"Hakane, amma agama nasu mufeedar tukunna kaji".
"Shikenan momy, duk yanda kikeso haka za'ayi, Dan ALLAH Ki kwantarmin da hankalinki, banason ganin damuwarki kokad'an wlhy".
''Kafad'arsa tadafa tana murmushin dayafi kuka ciwo, karka damu farinciki na bari kaji, ya matar taka?".
" cikin mamaki ya amsa da lafiyarta lau momy".
''To ka gaidamin ita, tashi kaje kartaga kadad'e".
''Amma momy hirafa nazo gun Aleeyarki".
"A'a barta kawai, kaje gun matarka".
Kansa kawai ya jinjina yatashi, k'asan zuciyarsa tana mamakin wanann salo Na momy yau.
Batareda ya kula Aleeya dake tsaye tana jiransa a wajeba yashige 6angarensu.
Haushi Yakama Aleeya, tana kuma tsoron binsa yaje ya dizgata gaban waccan mara kunyar matar tasa, kosu kamayin abinda zai tsaga=ؔ? zuciyarta abanza.


*******
Iskewa yayi har Aysha tayi barci, shima shirin barcin yayi yakwanta tareda rungume matarsa, suka Lula duniyar barci.=؞?=؞?=؞?.




*_Bayan kwanaki uku_*

Aysha taje gidan hajia khaltum, tama iske bata nan, Alhmdllh sun gudanar da aikinsu cikin kwanciyar hankali kamar yanda ya khaleel ya tsara mata.
Bayan ta aiki mai aikinsu siyen credit, tana fitowa Samuel ya satota kamar yanda ya khaleel yasakashi.
Su Aysha suka gaji dajiranta sukamusu sallama suka taho, har baby da Salma suna bama Aysha hak'uri, dacewa dama halintane, idan aka aiketa saita gama iskancinta take dawowa.
Aysha tace babu komai wlhy, dama zata saka katinne takira hajia khaltum, amma idan takawo su saisu amsa suyi amfani dashi.
Har harabar gidan suka rakota itada zeenatu, (nafa nakulafa kamar itama da wani bayani tartare da ita>?-?).

******
Hakama an gudanar da taron familie kamar yanda baffah yafad'a, duk antanbayi kowanne za6insa, wasu daga cikinsu sunkawo za6in nasu, kamar mufeedah, Zunnurain, Ramadan, Hamdiyya, Shahudah, amma Naseeba da Amal basu kawoba, anan take ya khaleel ya yanke hukuncin Amal yabama Adams, Naseeba kuma ta yarda da Jabeer d'an wan mamansu, kamar yanda Maman nasu tabuk'ata tuntuni, amma Naseebar ta tirje saboda soyayyar ya khaleel data sakama ranta.
Amma yanzu kam babu yanda zatayi ta amince, tunda taga mafarkinta bazai kasance gaskiyaba.
Saidai tasha kuka itada Amal, amma su shahudah sukaita lallashinsu.
Mufeedah kam sai rawarkai akeyi za'a auri muradin rai, Ameenuddin, Wanda suka dad'e suna soyayya, amma yanzu yana Sudan ne yana karatunsa, shima d'annan anguwarsune, mutumin kirki nutsatstse ma kuwa.


Baffah yabama dukkan samarin damar turo magabatansu, sannan su Ramadan ma ankai gaisuwarsu gidan 'yan matansu.


*****
A kwanaki ukunnan komai yagama kammala, aka tsaida biki watanni uku da sati biyu kacal=??.

Saimuce ALLAH ya kaimu lfy to.


_____________

Kasancewar yau Saturday babu aiki, kowa yana gida, wajen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login