Showing 150001 words to 153000 words out of 155647 words

Chapter 51 - Ciki Da Gaskiya Book 2 Hausa Novel Complete

06 Jan 2025

468

Kamar Aysha na gabansa tarufe idonta, ''kai ya khaleel, ALLAH kaima wani lokacin bakada kunya.
" hhh ko sholyna?".
"Eh mana".
" tom nazama mai kunya, kibarni nayi aiki inba sokike nazabga musu shirmeba wlhy, duk kin wani narkar dani".
"Wata 'Yar dariyar kissa Aysha tayi, tayimasa siririn kiss sannan tayanke wayar batareda yashiryaba, saidai yaji d'iifff."
Da sauri yakalli wayar, yakoma yalafe jikin kujerar yana fad'in ya salam yarinyarnan zata karni wlhy>?&? B&.


>?#?>?#?>?#?=??.
Kina aljanna sholy, muna binki da addu'a, nida fans>?8? @&>?8? @&.

ALLAH yaba Xoxo irin khaleel kodan........>?-?, bazan fad'aba to=??, su o e har an kasa kunne aji kanun labari=??.



_______________________
Sai bayan isha'i yadawo gidan, 6angarensu yashiga yay wanka yakimtsa sannan yazura jallabiya kalan ash, yad'an fesa turare yad'auki ledar da ogansa yabasa dawata ledan dayad'an yima Aysha siyayyar toshin baki=?? yafito.

Da sallama yashiga falon na Ammah, babu kowa aciki sai mufeedah dake barci a doguwar kujera, da'alama bada shiri barcin ya kwashetaba, Dan harda waya a hanunta.
Jiyo Ammah yayi tana karad'i itakad'ai a waya, da'alama waya yakeyi da uncle ma'aruff kokuma wani.
Sad'af-sad'af yashige d'akinta, yana k'yautata zaton Aysha nacan.
Aikam kan gadon AMMAH yahangota zaune tana k'ok'arin sakama junior pampas.
K'ofar yasakama key sannan yak'arasa gareta.
Tad'ago ido tana masa sannu.
Zama kusada ita yayi yana amsawa, tareda saka d'an yatsansa cikin hannun junior, shikam yakama yarik'e gam kamar yasan miye.
"My sweet kawuni lfy?".
Aysha data gama saka masa pampas d'in tad'agosa tad'ora masa acinya tana fad'in " k'alau ya wuni, saidai kewar Abbah ko baffanmu?".
Ya khaleel yakar6esa yana murmushi, ya sumbaci fuskar yaron, "to nima nadawo inata kewarku".
" humm yaronafa sai k'ara k'iba yakeyi, ALLAH nononki yanada k'yau 'yammatana, masha ALLAH, ingani".
'Yay maganar yanakai hannunsa kanta'.
Baya tamatsa tana dariya.
Shima dariyar yayi ya cafkota, jikinsa tafad'o, yana rungume da Junior yamatseta itama, kissing d'in wuyanta yafarayi, bata hanashiba, saima wani salo data fara masa.
Aikam dandanan mutumin naku ya afka.
Suna tsaka da hutawarsu Ammah taita buga k'ofar, shiru sukai mata kuwa, sukacigaba da faranta ran junansu.
Dama tea takawoma Aysha, falo takoma tana mita, saikuma tayi shiru tana d'aga hanci sama, alamar son shinshino k'amshin wani Abu.
Da sauri tace, "tabbas ja'irin yaronnan yazo, gama k'amshin turarensanan".
mik'ewa tayi taje tacigaba da buga k'ofar, nanma shareta sukayi.
Saida suka more iya morewa sannan khaleel yabar Aysha, kunya dukta isheta.
Muryarsa asark'e yace, " nifa gaskiya kuyi ayi arba'in d'inan, akame nake wlhy".
Aysha tayi 'Yar dariya tana kauda kanta gefe.
"Uhmyim, dariyama nabaki ko?".
" a'a fa".
"To inma dariyar nabaki dai, zanyi maganinki, amma bayanzuba, d'auka wancan golden d'in ledan kiduba muga miye aciki?, Ogane yabani a office.........
Yakwashe komai yasanar mata.

'Daukar ledar Aysha tayi tabud'e, tafito dawasu azababbun suit masu taushi da d'aukar idanu, blue da pink d'in riga long sleep, sai kuma gown itama blue har k'asa mai dogon hannu, sai d'ankwali pink.
Aysha tad'ago tana kallinsa, shima idonsa akan kayan.
''Sadauki kodai wani taro suka shiryane akanka baka saniba".
" to wlhy bansaniba sholy, amma bana zaton hakan, saidai giben zamu gani koma miye".
"To ALLAH ya kaimu". 'Tayi maganar tana k'ok'arin maida kayan a ledan'.
"No karki maida duka, cire naki, saiki shirya da wuri karyazam ina jiranku, shima junior kisamu kayan dasuka dace dashi sosai".
" OK''.

yadad'e baibar d'akinba, saida sukaci kayan dad'insu, Aysha tayo wanka, tayi shirin barci, yaga Aysha takwanta, sannan yamusu addu'a itada Junior ya tofesu, yasumbaci kumatun Junior, itakam saida aka k'ara kiss d'in kusan mintina uku sannan yafice.
Cikin sand'aya yabud'e d'akin, ALLAH ya soshi Ammah nata gyangyad'i bayan tagama masifar rashin fitowarsa.
Afalonma ahankali yafice.
Mufeedah data farka ta tuntsure da dariyar data saka Ammah bud'e idonta.
''Kekuma ubanmi yabaki dariya?".
"Hhhhhh ya khaleel mana".
''Yana ina d'an jakar uban?".
" aii Ammah yanzu yakai d'akinsama, yafice tuni".
"Aizan kamashine gobe, bara naje kan waccan ja'irar".
Koda tashiga d'aki tanama Aysha fad'a shiru Tamata kamar tanayin barci, tayi mai isarta tayi shiru, batareda ko motsi Aysha tayiba=??=??>?8? @&.



____________________________

*_Washe gari_*


Aysha tasha gayunta, kayan sunmata k'yau sosai, ammah saifad'i take wai Aysha kamar sabuwar amarya, taida kula kar iro yaga kwalli yarikice, aje amata sakkiyar daba ruwa..
Dariya Aysha da mufeedah sukaitayi.
Junior ma ammasa gayu tsaf dashi.

Suna zaune afalon Ammah suna jiran shigowar khaleel, Ammah tadage tanatama junior rawa.
Ya Khaleel yay sallama, ahankali Aysha tace masha ALLAH, bak'aramin k'yau khaleel yayiba, dama afagen gayu Aysha tasan ya khaleel babu damane.
Shima dukda yatoshe idanu da bak'in Google idonsa nakan ayshan, kayan sunmata k'yau sosai.
Yana kallon yanda Ammah keta hararasa amma yay tamkarma bai gantaba.
Mufeedah da Aysha suka gaidashi.
Amsawa yayi yana fad'in tashi muje, su Adams najiranmu awaje.
Aysha tamik'e, tad'auki babban gyalenta tayafa, sannan tarataya jakkar datad'an zuba abubuwa saboda junior.
Shikuma yakar6i junior a hannun Ammah suka fice.

Dawasu had'ad'd'un motoci suka fara cin karo, cikin mamaki ya khaleel ke kallon motocin da adams.
Murmushi Adams yayi, yak'ame shida sauran securitys d'in, sukayi salutes nashi, sannan Adams yakar6i junior daga hannun khaleel d'in, yak'arasa yabud'e masa k'ofa.
Kan ya khaleel ad'aure dawannan lamari Yakama hannun Aysha suka shiga motar.
Suma su Adams daketa d'aukar junior suka shishshiga.

"ehm, wai Adams mike faruwane? wad'annan motocinfa?".

" wlhy sir nima bansaniba dai kam, da safennan Oga yakirani yabani keys nasu duka biyar d'in, hud'u iri d'aya, itakuma wannan daban itakad'ai".
Aysha dake kwance jikin khaleel dai batace komaiba, sai murmushi datayi tana Murza yatsun hannunsa dake rik'e da nata.


A gurguje please=??


*********

Sun isa station d'in, Wanda tundaga waje khaleel yaga canje-canje masu yawan gaske, dakagani kasan wani d'an biki akeyi hakannan.
Khaleel baice kimaiba, yanatadai bin kowa da kallo, har motocin suka sami waje sukay parking.
Adams yace, ''Oga yace karsu fito, sud'an dakata."
Jinjina kai kawai khaleel yayi, yakar6i junior daga hannun Adams daya mik'o masa.

Sunad'an hirarsu ahankali, dayima junior wasa kusan mintuna 30 sannan saiga Adams, da tawagar security's.
Su khaleel suka fito, yana d'auke da junior ma yanzun, yayinda Aysha ke gefen hannun damarsa ta sak'alo hannunta cikin nasa.
Wajen cike yake da jama'a, yana fitowa aka saki kunamin bindugu lokaci d'aya jikake drummmm!!!, har saida junior ya tsorata kuwa, yasaka kuka.

Wajen zama Na musamman aka kai khaleel da Aysha, inda manyansa ke zaune da matansu suma.
Can yahango tawagar 'yan gidansu, kowa da kowa, amamakinsama harda Anty zuwairah, tunani yake yaushema tazo garin?.

Ba'awani 6ata lokaciba aka fara gudanar da abinda yatara jama'a, bayan jawabai Na share fage, manya-manyan mutane sukai jawabi, harda shugaban k'asa, da turawa, dawasu manyan mutane Na k'asashe daban-daban, musamman police Interpol.
Bayan jawabin shugaban police Interpol Na duniya baki d'aya, da gagarumin yabo na musamman ga gwarazan ma'aikata irinsu khaleel, aka fara kiransu Taheer d'aya bayan d'aya ana basu k'yaututtuka.
Khaleel shine Na karshe, bayan kiransa aka mik'a jinjina ta musamman agaresa, tareda yabon irin hazak'arsa da jajircewar aiiki, gashi mutum mai gaskiya da ruk'on amana, anyi kira ga Matasa akan suyi koyi da irin d'abi'unsa, Dan da'ana samun matasa masu halayya irintasa da k'asashen duniya sun zauna lfya, Dan irin wannan kwazon ake buk'atar matasa dashi.
Raff raff aka d'auki tafi.
Ya khaleel dai yanata murmushi.
Kasa daurewa yayi kawai saiya saki kukan dad'i, yak'arasa indasu baffah suke ya rungume baffah, tareda sakin wani siririn kukan dad'i.
Gaba d'aya 'yan uwansa maza suka taso suka rungumesa suma, nanfa 'yan jarida suka fara aikinsu.
Guri kuma ya hargitse da tafi, masu bak'inciki kuma da hassada nayi agefe=??, saidai hak'uri, ya khaleel kam yayi gaba, gabanda baza'a iya kamosaba=?1?=?M? Tarokam yak'ayatar, k'yaututtuka khaleel yasamesu ta fannoni da dama, hardaga shugaban k'asa, da manyansu ta fannin aiki, dawasu manyan k'ungiyoyi masu fad'a aji Na duniya.
Anci ansha awajen, ankumayi hotuna, saiga Aysha cikin manyan mutane tana zare idanu>?#?.
Junior kam aii yasha d'auka ranar.

To ya khaleel saimuce ALLAH yasaka albarka, Yakuma baka ikon rik'ewa.

Awajenne saiga Aleeya, tazo har inda suke zaune tareda saurayinta, cikin girmamawa tagaida khaleel, suka gaisa da Aysha kuma, ta d'auki junior tasaka masa albarka, sannan tagabatar da mijin dazata aura agaresu, shima khaleel yakar6esa da fara'a.
Anan kuma Aysha tanemi gafarar Aleeya akan abinda tamata, itama Aleeya tabata hak'uri, suka rungume juna cikin fad'in komai yawuce.

Sai yamma taro yatashi lfy.


********

Daga wajen taron prison suka wuce gaba d'aya mutan gidan, domin ziyarar momy.

Hummm hajia babba dukta canja, tarame sosai tayi bak'i, damma ita ba'a mata wani horo, saboda jikinta, tarungume khaleel tana kuka daneman gafararsa, shima kukan yake yana tabbatar mata ya yafe mata, babu wanda bai zubda kwallaba ranar a 'yan gidan, duk saida hajia babba tanemi afuwarsu d'aya bayan d'aya, har 'ya'yanta, tad'auki Junior tana kuka dasaka masa albarka, wai wannan d'an khaleel ne, abinda bata ta6a fatar yafaruba, saigashi ALLAH ya nuna mata iyakarta.
Hak'uri khaleel yayta bata.
Takama hannun Aysha itama tana Neman gafararta.
Aysha tace babu komai wlhy, tayafe mata, itama tayimata afuwa akan abubuwan dataita mata narashin girmamawa.
Momy tace babu komai, aini najama kaina Aysha, kuma tabbas nayi nadama, ina ALLAH wadai damasu irin halina, Bilkeesu kuyafeni keda fad'ima Dan ALLAH, kema Ammah ki gafarceni."
Gaba d'aya kowa yace ya yafe mata.

Haka suka barota suna kewarta, itakuma tana kuka dak'arar nadamar abinda ta aikata, gashi inda rayuwarta tak'are abin bak'inciki da dana Sani.
Amma taji dad'i da d'iyar mufeedah ta mutu, data rayu haka zata taso taji tarihin azzalumar kakarta, wadda tazama sanadin saka uwarta ahali mara k'yau.
Ga ubanta a prison, yayar ubantama a prison duk cikin labari guda d'aya.
ALLAH ngd maka.


"Hummm ALLAH Sarki momy, yaukam tabani tausayi gaskiya=?"?, ya ALLAH karabamu da hassada.


*******

Haka rayuwar tacigaba da tafiya, Su Aysha sun kammala arba'in, tasha gyara kam sannan aka maidata d'akinta, suka cigaba dakashe juna da soyayya itada Sadaukinta, suna tattalin d'ansu junior, Wanda kowama keso agidan.
Ya khaleel yadage wajen k'yautatama mahaifiyarsa, hakama Aysha, ba'a barta abayaba, sosai take bama mama da Anty Mamie kulawa, hardama ummi amarya.
Zuminci da 'yan uwanta kam ba'a cewa komai, kowa tana basa hak'insa.

Ansha bikinsu musleem dasu tasleem.
Saidai muce ALLAH yabada zaman lafiya kuma.

Zuwa lokacin junior yayi 6ul-6ul dashi, abin sha'a da birgewa.

Ya khaleel kam sai k'arin kwazo yake awajen aikinsa, nak'asa dashi sunajin dad'in rayuwa dashi, shima haka take agareshi.




___________________________
*_4year's ago._*

Bayan shekaru hud'u nalek'a su Aysha.
Natadda abubuwa dayawa sun canja agidan, amma suna cikin aminci da farinciki, tareda soyayyar juna.
Ammah nanan bata canjaba=??, saima abinda yay gaba, ga tsufa sosai yakuma kamata, danma akwai kulawa daga 'ya'yanta da matan 'ya'yanta, da jikoki.
Ganin kowa yana cikin aminci agidan saina zarce 6angarensu Aysha.

A falo Na iskesu suduka.

Khaleel Na kwance a doguwar kujera, yalumshe idanunsa tamkar mai barci, amma idonsa biyu, tsabar tunanine kawai.
Aysha nazaune a kujera maizaman mutum d'aya, tana danna waya, gefenta kuma ga yankakken Apple tanaci, saidaifa tana fama da k'aton cikinta>?0?
Junior yafito daga d'akinsa d'aukeda buk, yaro yagirma masha ALLAH, kamanninsa sunkuma fitowa da babansa sosai, gashi d'an orobo hakannan.
Shekarunsa hud'u kenan aduniya amma sai wayon tsiya da surutu.
Gaban Aysha yaje yatsaya, yata6a hannunta yana turo baki gaba.
d'ago ido tayi tana kallonsa, yanuna mata khaleel dake kwance har yanzun.
Murmushi tamasa, sannan tamasa magana da ido.
Yasan mitake nufi, Dan haka kaitsaye yanufi inda khaleel ke kwance yahaye saman cikinsa.
Firgigit khaleel yadawo duniyarsa, tareda sauke ajiyar zuciya, yasaka hannu biyu ya rungume junior sosai ajikinsa tareda sumbatar sumar yaron.
"My j miyafune? dama ba barci kakeba?".
Girgiza kai junior yayi, yad'an turo bakinsa alamar shagwa6a irinta yara.
Yace, " Abbah batun d'azun nazoba amma kak'i kulani, sai Ummie ce tamin maganama".
Murmushi khaleel yayi, sannan yatashi zaune dashi, kallon Aysha yayi fuskarsa d'aukeda murmushi haryanzu, itama kallonsu take tana murmushin, tareda d'age gira sama.
Khaleel yajanye idonsa akanta yamaida akan junior, ''sorry my j, miyake faruwane?".
"Abbah homework, gobefa Monday, Ummie tak'imin wai batada lfy, uncle Usama zai zaneni inbanyiba".
" babu mai zanemin baba a school, bara yanzun muyi, Ummie kam barta, zamu ramane, zamuje yawo next week amma banda ita".
"Yauwa Abbah, karmuje da ita, baffa ma yabani sweet d'azun bazan bataba itada unborn d'inta ko?".
Daga Aysha har khaleel dariya sukayi kawai.
Yagama koya masa homework d'in sannan ya lalla6ashi yay barci ajikinsa.
Kwantar dashi yayi akujerar yakoma kusada Aysha dahar yanzun taketa latse-latsen waya.
" waini mikikeyi hakane dakika sharenima?".
Cikin dariya Aysha tace Kodai ka shareni sadauki, badan junior ba bansan sanda zaka dawoba."
Cikinta ya sumbata. tareda kumatunta, ''sorry my sholyna, natafi tunani akan aikine, kinsan kullum matsalar kenan."
"Hakanekam sadauk'ina, ALLAH yacigaba da tsaremin kai daga idanun mak'iya."
"Amin sholyna, wai yaushene zaki haifomana sabon babynmune? Nida junior mun k'agara, kullum zuba ido muke."

Kamar wasa Aysha tad'an yatsine fuska tana fad'in yauma zai iya zuwa, Dan tunjiya nakejin alamun hakan".
Da Sauri ya khaleel yace, "da gaske?".
Kafin tabashi amsa taji an tsikareta amara, 'Yar k'ara tasaki, wadda tasaka khaleel rudewa.
Kamar wasa saiga k'aramar magana tazama babba.
Adaren dai Aysha a hospital takwana, gabbanin asuba ta sunkuto d'iyarta mace, maikama da babanta Ibraheem khaleel, kuma yayanta Junior.

Fad'a muku farincikin da wannan familie ma suka shiga aii 6ata lokacine, yarinya taci suna haleematu, sunan Ammah jar wuya=??=?M?
Aikam bakuga murna wajen Ammah ba, ansaka sunanta.

Har prison aka kaima momy baby haleematu, aikam tasha addu'a.

Haihuwar haleematu babu nisa mufeedah ma ta haifi d'anta namiji, Dan tuni tayi aure itama, haihuwarce dai ALLAH baikawo dawuriba sai yanzun.



*********

Wai nikam wane janrai akemin hakane? tun d'azun naketa jiranki amma kinwani manta dani?."
Juyowa Aysha tayi tana kallonsa, saikuma ta kauda kanta tana murmushi, ''babu wani Jan raifa, banaga kana tareda abokan hiraba?".
"Humm bayan sunyi barci tun d'azun, junior ma yariga haleematu yin barci, kinbarni inata dakon jira". 'Yay maganar yana rungumeta tabaya.'
Hannu tasaka ta shafo fuskarsa, ahankali tafurta sorry my lollipop sadauki, aini takace, inanan ina shiri dominka".
Cikin shinshina wuyanta yace, " shiyasa kullum k'aunarki sake k'aruwa take araina, tunda nafara ganinki bakibar zuciyata ta hutaba, I love you so much my sholy".
Wlhy nima haka sadaukina,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login