Showing 69001 words to 72000 words out of 108220 words
Chapter 24 - Tantiriya A Gidan Yari Book 3 Complete Hausa Novel
miki,yaci gaba Yana cewa sorry Sunshine,a hankali zan miki,ya sake matsewa ya manna mata ta zabura ta rike shi tana rokonsa please,sai da ya Dade Yana gashi sannan ya dai ya Maida komai toilet din ya wanke ya fito,ta danji dama dama amma har yau dai baza ta iya tashi ba,haka suka kwana da kyar suka yi bacci,da safe ma kuka ta dinga yi Masa,ya rasa Inda zaiyi da ita,taki yarda ya dauke ta,Mima ya kira,Mima tunda taga kiransa da sanyin Safiya tasan da matsala,dagawa tayi yace Mima kin tashi lafiya? tace lfy Alhmdllh...kafin ta sake magana yace Mima kizo Dan Allah Basma ce ta kasa tashi daga dan yin abu,Mima tace ai nasan haka zata faru Kai baka da hankali kasan yarinya ce fa,Nima yaron ne ai Kuma na Sha wahalar nima,Mima tace naji ga Maman Rafeeq Nan zata zo,a'a karta zo wannan da ta samu a gaba tazo ta sake yi mata mugunta,to ka zauna da abarka haka,sorry Mima tazo to,Kashe wayar Mima tayi ta sanar da Maman Rafeeq,driver ya kaita gidan.
Tana zuwa Arham ya bude kofar yace Ina Kwana Mama ta Harare shi tace Ina Basma din? Yana murmushi yace tana ciki tsohon hannu,kune tsofaffin hannu,wucewa tayi ciki ta kyale shi,Basma ta samu tana kuka,tace Allah ya Kara ke ba marar kunya ba kin biyewa namiji,Mama ta dagata Basma ta dinga kwala ihu,Arham ya shugo yace ayi mata a hankali taci wahala jiya,Mama tace wlh idan ka dameni da fitsara zan tafi,sorry yace, ta kaita toilet tana cewa ki karfafa jikinki raguwar banza,Arham ya leka yace ba raguwa bace wlh ai jiya tayi Jarumta,Kofar Mama ta rufe ta sa key,sai da ta tayi mata gashi sosai tana faman kuka,Mama tace dole a kaiki asibiti wlh da alama sai likitoci sai sunyi agaji,a gurguje ta Dan shiryata sama sama zama ya gagara bare tayi Sallah da kyar tasa tayi Sallar suka tafi asibiti.
Suna zuwa Likitar tasu ta duba ta tace wai wannan yayi aiki wlh,ta duba sosai tace ni nafi tunanin ayi mata dinki kawai zai fi,idan an barta a haka zata warke normal amma ayi dinkin yafi Alkhairi,Mama ta fadawa Arham yace a dinke min ita in da hali a dawo min da ita virgin sabo da jiya na Sha ragadada,Likita tace Allah ya shiryi wannan yaro nidai naga ta kaina,Mama tace Ameen ayi mata dinkin.
Ai kuwa aka tafka dinki,Basma taji azaba iya azaba,Mima bata fadawa kowa ba babu Wanda yasan me ake ciki,su Haly ne kawai suka San halin da ake ciki sabo da sunji Mima tana waya tace wlh in suka fada tam dinsu.
Amma Dake ba a sirri da su Shaheed Yana zuwa suka fada Masa a boye suka ce kar ya nuna ya sani,Shaheed ya kira Arham yace shege mutumina Allah Sanya Alkhairi irin wannan aiki haka,Arham yayi dariya yace ai namiji ne ni....an barka a baya Shaheed ka dage da rashin kunya ayi Maka aure wlh kaji na fada maka ka samu wata ko Yar dukurkurar ce a daura ma,Shaheed yace ni bana ra'ayin auren wuri sai na Kai kamar Spark ko Misam,yanzu a tara min yara haka kawai su isheni da Baba...Baba...siyo min Madara..Baba siyo min alawa....Arham yace tab da yarana zan girma in na tsufa Ina da masu kula dani Allah ya bani na gari masu Albarka ayi ta haifo min,ka sani ma ko juya ne Kai kake iyayin wani zaka haifi yara,watakil ma Maman Rafeeq ka gado sai dai ayi ta asarar Nido,Maman Rafeeq ta harari Arham tace wlh badan Mima ba bazan zo ba tunda baka da mutunci Kai fitsararre ne,sai dare suka baro asibiti suka dawo gida da dokokin Likita.
Take away Arham ya musu Mama tace Ina Nan za a kawo min kayana wlh tare zamu kwana da ita sai ta warke Dan ubanka,Arham yace wai nifa ba ke kika raineni ba kije gidan Rafeeq mana sai ni,Kayi ka gama zama daram ta mike ta shiga kitchen,tana shiga kitchen Arham ya zauna ya Maida Basma jikinsa Yana lallashinta,tace ba Kaine ba ai duk laifinka ne,ka kira min Umma ta ni,yace Amma ba fada mata zaki yi ba? tace ae bazan fada ba ai,bayan ya kira mata Ummanta sun gaisa sai ga Mima tazo da abinci da kayan ciye ciye.
Mima tace sannu Arham yace yawwa Mima ,harararsa tayi tace Kai baka komai a nutse baka tafiyar da lammura dai dai? Wato baka da hankali ko zaka illata Yar mutane,Arham yace sabo da Allah a kasar Nan mene ke tafiya dai dai yanzu in banda agogo,agogo ne kawai yake tafiya daidai ko na waya ko na bango duk daidai suke tafiya, da ka saita abinka baya gocewa,Mima dariya tayi kawai sabo da masifar zaro zancen Arham,shi da Spark ba a kada su a magana.
Haneef da kansa ya Maida Mero gida ya gaida Iyayen Mero,Jummai duk ta haukace Taga me kudi ta zauce,ta ebo awara cikin plate da yaji a gefe ta kawo Masa me zafi,ta sa aka siyo Masa ruwa da lemo,Haneef haka yaci awara Yana tunanin undee din da aka tace da shi,ba yanda zaiyi ya fuske yaci uku,ya Sha ruwa da lemo,Baban Mero yazo shima suka gaisa,Haneef ya musu Sha tara ta arziki ya tafi tare da bawa Mero kudin kashewa yace ta tambayi ranar da zai turo kudin aure.
Jummai tafi kowa murna sanda Mero ta fada musu shi zata aura,Nan take Jummai tace ya turo sati me zuwa ba ruwanta da Baban Mero,Mero tace baba kai wacce rana ka zaba? Yace duk abinda Mahaifiyarku tace yayi,Mero tace hmm kawai.
Kafin sati a kawo kudi Mahaifin Mero ya fara cuta sama sama suna kaishi chemist amma Abu ba sauki,Jummai hankalinta ya tashi tana son mijinta ashe iskanci ne,sai ta zauna tayi ta kuka,Mero tace mu tafi asibitin birni,washe gari da safe suka tafi asibitin Nasarwa,kudin test kansa sai da suka siyar da gonar Sani sannan aka samu aka yi Masa wasu test,Mero kullum suna waya da Haneef Bata taba fada Masa ba sai dai tace lafiya suke.
Ana gobe zai turo Mero ta kirashi tace babanta baida lafiya a bari sai yaji sauki,yace ba damuwa ta hadashi da Jummai ya mata Allah ya sawake,duk ya zaci ciwon karami ne,shi Kuma Haneef Mamansa tace bai Isa ya auri Khadija ba sai dai ya canja wata,fushi yayi ya kashe wayoyinsa gaba daya Dan kar ma ta neme shi ko zai samu ta sakko,Yayin da Mero sakamako ya fito cewar aiki za a yiwa Babansu amma sai ya lashe 3millions,Basu da Sisi,na asibitin ma da kyar suka samu,Jummai kuka take kawai tace yanzu Ina zamu samu kudin gashi Likita yace idan ba ayi ba mutuwa zaiyi,Mero tace gashi wayoyin Haneef basu shiga na rasa dalili,bari naje gidansa tunda a Nan Kano muke,Munnir kanin Mero yace Yaya Khadija ki guji zuwa gidan namijin da bashi da aure wlh,komai zai iya faruwa dake,ki daina biyewa Inna,namiji baida mata gidansa shi kadai zaici me kyau ya koshi ga kudi" me zai nema in ba mace ba,ita zuciya bata da Kashi da kike Ganinta bare Yana sonki kina sonsa komai zai iya faruwa.
Nidai wlh bana so naji kina zuwa gidan namijin da bashi da aure komai tsoron Allah dinsa,har kullum shedan Yana nan,Jummai tace rufe mana baki ko na mangareka,idan Bata je ba da ubanka za ayi masa aikin,zaka yi mana mugun fata.
Mero tace bari dai naje nasan zai bani,ta fice sanye da hijab dinta har kasa ta Isa gidan Haneef, Kwanan Haneef uku baya Jin dadi baida lafiya Yana kwance a bedroom Khadija ta shiga,Iro Yana mata sannu da zuwa,tace Salamatu tana gida? Yace bata nan ta tafi kauye ganin danginta sai dai Oga yana ciki kwana uku baida lafiya,Mero hankalinta ya tashi ta nufi ciki da sauri,direct bedroom dinsa ta nufa ta hango shi akwance yayi shuru kawai,sallama tayi ya kalleta a hankali tare da lallabawa ya mike zaune yace yaushe kika zo? yanzu nazo" aka ce baka da lafiya? Naji sauki ai ya furta yace lafiya dai naga kin dan rame kamar kina damuwa? Mero tace ka kashe wayarka ba a samu Babana ne baida lafiya har yanzu aiki ma za ayi Masa Kuma gashi million uku sunce idan ba ayi gaggawar yi ba Nan da kwana biyu zai iya rasa ransa,Mero ta fashe da kuka tace Dan Allah ka taimaka mana ayi Masa ya warke Dan Allah,Arham yace mene na roko na haka ya jawo check ya rubuta mata million uku da rabi yace gashi,bana Jin dadi yanzu shi yasa bazan iya zuwa na biya komai ba kiyi hakuri kije ki biya,Mero sabo da Murna ta fada Saman bed din ta rungume Haneef,tana godiya bata San matsalar Haneef ba mace yake nema wanted itace cutar duk maganin ma yaki Masa aiki,Yana samu ta tabashi shike Nan ya zauce ya fita a hayyacinsa ya fara kissing din Mero Yana shafe mata jiki,Mero tun tana kwatar kanta suna komawa tana rokonsa ya bari sai anyi aure Ina ba ya ji,ya fita karfi,kasa komai tayi ga son juna da feeling din juna Yana Kara assassa abin,yana lallaba Mero Yana rokonta Yana kalallame ta,Mero kuka take kawai tana jinsa gashi itama abubuwan da yake mata baza ta iya hanawa ba ya samu dai ya raba Mero da kayan jikinta,Shima ya cire nasa,yana sarrafa Mero yanda yaga dama a rude yake ya shigi Mero sosai,Yana gurnani Yana Sambatu da Nishi,Mero sai wahala da ta Sha tana ture shi tana kuka amma sai da ya Kai gaci Yana zuwa zai kawo ya haukace Allah ya bawa Mero sa'a ta kwace jikinta ya jawota ya mannata a jikinsa a haka yayi barin madararsa a waje Jikin Mero,Allah yasa baiyi a ciki ba ta kwace kanta.
Sai Nishi yake Yana Jan numfashi da kyar tare da sake kankame Mero a jikinsa.
Khadija Kuka take Wiwi kamar ranta zai fita,tace dama sabo da nazo neman taimako wajenka shine ka keta min haddi,da me yasa baka neme ni ba sai da na zo neman Taimako,bana sonka na tsaneka wlh bana sonka ta mike da kyar tana tafiya da kyar ta Maida kayanta jikinta tana kuka,Haneef kansa ya Kifa ya fashe da kuka sosai marar misali,yace ki saurareni Khadija ba haka bane,ki tsaya kiji,Khadija ta duka ta dauki check din da ya rubuta mata Kuma tace bana sonka na tsaneka,nayi dana sanin saninka a duniya,Kai ba Alkhairi bane,na tsaneka fasiki,daga zuwa neman Taimako" ta juya da takadar kudin Kuma ta tafi tana hawaye tana tafiya da kyar,check Yana hannun ta,Arham kuwa wani mugun lafiya yaji ya samu amma ya rasa abinda ke Masa dadi a duniya.
Iro me gadi yaga Mero ta fito tana takawa da kyar Kuma tana kuka yace lafiya Mai nauyi? Mai nauyi me ya faru? Mero ta fice abinta tana tafiya a kafa da sauri ta shiga napep sabo da burinta ayiwa Mahaifinta aiki,tana zuwa asibitin ta samu Innar su,Munnir,da wasu dangin mahaifinsu suna ta kuka ana Allah yaji kansa,Sani ya riga mu gidan gaskiya,Jummai ta rugo da gudu wajen Mero tana cewa ya rasu wayyo na shiga uku na lalace Khadija,Baku da Uba yanzu,ubanku ya rasu.....
Khadija Mutuwar tsaye tayi kawai hawaye na zuba a idanunta ta ja kafarta a hankali zata juya ta zube kasa a sume.
Salati aka saki tare da daukanta aka dorata a gadon asibiti aka Bata agaji har ta farfado,lokacin an Bada gawa ma dangi sun tafi gida da shi,Jummai ta bisu daga Mero sai Yar uwar Jummai tana jinyar Mero,tana farfadowa,matar tace idan zaki iya ki tashi mu tafi gida,aka sallami Mero tana kuka suka fito,Mero bayan sun shiga Napep ta gwada Masa gidan Haneef ya kaisu tace ku jirani na fito,matar tace to suna tsaye da me napep suna jiran Khadija,Shiga tayi ranta a bace,fuska ba annuri,a Palo ta samu Haneef a zaune ya Sha wanka fes da shi ya warke amma ya hada Kai da gwiwa yayi tagumi,sallama tayi ya dago a firgice tare da amsawa Yana karewa fuskarta kallo,idonta ya kumbura,fuska ba annuri,kafin yayi magana ta mika Masa check dinsa tace karbi,ya manta ma ya Bata check ya karba tace ga kudinka Nan Allah ya Masa rasuwa tana fadar haka ta juya ta fice Yana kwala mata kira ko Juyowa Bata yi ba tayi tafiyarta ta shiga napep suka tafi gida.
Haneef tashi yayi ya kira driver ya dauke shi suka nufi kauyen su Khadija Shima.
AsmaBaffa
[3/2, 8:30 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI
BOOK 3
~TAIMAKO~
61-65
Official
By
AsmaBaffa
SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM
PAGE NAKI NE
Hajjafatty
Haneef ya riga su Mero Isa kauyen ma,suna zuwa suka ga motarsa acan har an yiwa gawa sutura za a tafi kaita da shi aka tafi kaita,Khadija tana ta sharbar kuka biyu ga na mutuwa ga na abinda ya faru da ita,gidansu a cike da Yan uwa da abokan arziki,Khadija ta shiga ciki ana ta bata hakuri ana mata ta'aziyya ko amsawa bata yi gado ta samu ta kwanta tana ta kuka.
Jummai kuwa sai sambatu take yi Allah yasa mun rabu da Sani lafiya,tunda muke dama shi Sani baya fada baya fada dani sam ,ko Abu yaga nayi ba daidai ba sai dai ya nema min shiriya wajen Allah,masifa ta same mu rana tsaka,mutuwa me Yankan kauna,ta rasa Ina zata je sai gidanmu ta rushe da kuka,ana bata hakuri mutane suna cewa sai hakuri,haka Allah yaso,Maza suka dawo daga janaza ai kuwa sai ga Haneef ya shugo har ciki yayi gaisuwa,yace Ina Khadija? Akace zazzabi take baza ta iya fitowa ba,yace to ayi mata ta'aziyya duk da haka sai da Jummai tace shine Wanda Khadija zata aura ai take fadawa mutane,badan ya so ba haka ya juya ya fita kasa tafiya yayi ya zauna wajen makoki abinsa.
Sai wurin dare ya tafi ransa a bace zuciyarsa kamar ta fashe sabo da bacin rai da bakin cikin abinda ya aikata.
Khadija haka zuwa dare ta lallaba tayi wanka tare da tsarkake jikinta tana kuka tayi sallolinta tana ta addua tare da neman yafiyar Allah, shine ma ta samu sassauci ranar a haka ta kwana,washe gari Haneef duk yanda zai ga Khadija abin yaki ta boye kanta a daki,har aka yi Sadakar Uku bai ganta ba kullum sai yaje Kuma,su kuwa Yan gari Jummai kawai ake zagi ana yi mata Allah ya Kara,suna cewa yanzu maga Inda zata sa kanta,zamu ga ya zata yi,abinci ma sai ya gagare ta,Wanda basu San shi Allah ba haka yake ba.
Bai sake zuwa ba sai da aka yi Sadakar Bakwai,Yana shugowa gidan ya ga Khadija,wani Sanyi yaji a ransa,tana gyara wake duk ta rame,tana Jin muryarsa ta fashe da kuka ta mike ta fada daki tana rusa kuka,Jummai tace lafiya Yar Nan kamar Kinga maye zai lashe miki kurwa,wannan kuka naki Mero na rasa dalilinsa,ko ni da nake Matar ubanki nayi hakuri nayi tawakali amma ke kinki bafa zai dawo ba,Munnir ma ya hakura,Haneef ya durkusa a kasa,Jummai tace tashi Dan Allah ga tabarma yaron kirki,ta karkade Masa tabarma ya zauna.
Da ladabi ya gaishe ta tare da Kara yi mata ta'aziyya,tace an gode fa da hidima ga kayan abinci suna tafe ga kudi Allah ya Kara budi,yace ba komai,Jummai tace shiga dakin nata tana ciki zafin mutuwa ne watakil taji maganarka kai.
Haneef tashi yayi ya shiga dakin Mero ba komai a ciki sai ledar tsakar daki me kyau sai Yar katifarta karama sai kayanta a Ghana must go a gefe,tsaf tsaf an goge.
Haneef ya sameta a kwance tana ganinsa tace ka tafi wlh bana kaunar ganinka na tsaneka,mazinaci fasiki,Idonsa ya runtse sabo da zafin Kalmar da yake ji tana fada Masa,na tsaneka wlh bana sonka bazan aure ka ba macuci,Jummai tana Jin komai amma Bata San dalilin da yasa Khadija take cin mutuncin Wanda zata aura haka ba.
Haneef yace Dan Allah ki daina daga Murya,wlh banyi Dan na cutar da ke ba,bani da lafiya ne lokacin da kika zo Ina kan gwiwa,duk zaman da muke yi Ina tare da matsananciyar sha'awa wacce har ta Kai ga ta zuba min lalura a jikina magani ma Likita ya bani amma na Sha banji sauki ba,Ina Baki check kika rungumeni daga lokacin na kasa control bazan iya control ba a lokacin,kiyi hakuri ki yafe min,banyi da niyyar hakan ba,karki manta na San mace tunda nayi aure na taba sex ba sau Daya ba,kamata bazan iya hakurin zama haka ba mace ba,kin San irin macen dana aura,nayi nayi Mama ta bari a daura mana aure cikin gaggawa amma taki yarda shine har Hakan ta faru,Kuma nayi niyyar ana kawo kudin a daura amma mahaifinki ya fara rashin lafiya,kaddara ce Allah ya gani bada hayyacina nayi ba Kuma bada so na ba,Khadija tana kuka tace ai dama komai sai ace kaddara ce bazan yafe ba Kuma bana sonka ka fita ka bani waje,kallonta yayi tace ka fita nace bana kaunar ganinka,kiyi hakuri ...ka fita bana son Jin komai,Haneef ya fita kawai ba yanda zaiyi da ita,Jummai tana kallo ya fice kamar zaiyi kuka,dakin Mero ta shiga ta sameta tace ke kuwa Meke faruwa haka da ke Khadija? Mero tana kuka ta kwashe labarin kawai ya fadawa Innarsu,Jummai kirji ta dafe tace Yau na shiga uku ni Jummai Dan iskan yaro hanci kamar sillen kara,ta tabbata Munnir kambun baka ne da shi abinda ya fada ya faru,Wayyo Ina zan saka kaina ga Mutuwar miji gashi an lalata min yarinya, Jummai tace da me zan ji a rayuwa ni kuwa Jummai,kawai a haka rami a binne ni na huta,Mero tana kuka tace ai duk laifinki ne da