Showing 81001 words to 84000 words out of 108220 words

Chapter 28 - Tantiriya A Gidan Yari Book 3 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

698

bacci ta hada breakfast ta shirya sannan ta hau gyara gidan ta gama compound namiji ke gyarawa Kuma ya gyara,wanka taje tayi kafin ta fito Haneef ya fito sanye da jallabiya fara a jikinsa,hankalinsa kwance ya zauna a dining kenan ta fito cikin atamfa riga da skert wata golden green tayi kyau kamar ba gobe.

Ganin jiya ya shareta yasa Mero yau ta dan sakko baki ta turo tare da furta Ina Kwana?lfy ya amsa a takaice kamar ba shi ba,abincin ta zuba Masa ta hada Masa tea sannan ta zubawa kanta itama,suna ci ba Wanda ya kula wani a ciki,sai satar kallonta yake yanda tayi kyau sosai,sai da ya karya kansa ya fara ciwo Yana Jin zazzabi,Mero tana kallonsa ya dafe Kai Yana yatsina,tace lafiy? Kafin ta karasa ya wuce,tsoro taji tace karfa ciwo ya dawo,ta mike ta bishi bedroom dinsa tace lafiya kuwa? a hankali ya kalle ta yace tunda bakya so na ki barni na mutu mana Ina ruwan ki,wlh duk abinda ya sameni kece,duk lalurar da na hadu da ita kece Sil.

Khadija tana Jin yace haka taji tausayinsa ta furta to ai Kaine ka jawo komai muna zaman mu lafiya ka yi min fyade,ki daina cewa nayi miki fyade Khadija kina da shekarun ki,Baki San kaddara ba ke? tunda kince kinyi hakuri kin yafe min ai ya kamata a wuce wannan zancen,Dan Allah ki daina tuna min Ina matukar nadama,kaddara ce ta hauni ba ganganci nayi ba,to wlh sai ka bani million uku ta da na dawo Maka da ita sai ka biyani ai ka riga ka bani,tunda kika kawo min na jefa takardar cikin locker ki duba ki gani,Khadija ta jawo ta ganta a ciki tace to na ajiye abata a nan in ta bace Kaine,Magani ya Sha ya dan kwanta,a hankali ya kalle ta sosai yace kiyi hakuri indai na bata miki rai.

Share shi tayi ta dauke ruwan robar Dake ajiye a Saman bed sannan ta haura Saman bed din gefe ta zauna sannan ta furta ka daina bani hakuri,na riga da na hakura,na hakura komai ya wuce,Kinga dama kenan? Ni ba irin Ihsan bace mutuniyar banza mutuniyar wofi Kai wlh da ka sani ma ita kayiwa fyade,ta gama zama ka sake ta Kai da zaka barta inyi kishi da ita,shine ka wani sake ta kawai,dariya yayi yace sai a dawo miki da ita ai,Mero tace tunda ka riga ka sake ta a barta can,hannunta ya rike Yana kallonta kamar zai hadiye ta,masoya an shirya Nan take ya jawota jikinsa ya rungume

Yana mata rada a kunne,ture shi tayi tana dariya tace Kai ma fa wlh Dan duniya ne Ina ganinka salihi ashe ashe,light ya kashe Khadija tace haba haba da tsakar rana haka,ya mike ya kulle ko Ina duhu ya mamaye dakin sannan yace sabo da karki ji kunyata in kika Saba ba kashe light,,nifa ban shirya ba gobe sai ki shirya ai please....ya sake hade ta da jikinsa Yana shakar kamshinta ta ko Ina Dake fita lungu da sako,ajiyar zuciya yake saki a hankali Yana shafa gashinta Sakamakon hijab din da ya cire mata,gashin ya Sha gyara,yace a Ina aka gyara miki gashin? Mero tace wata ce a cikin garin Danbatta tayi min,baiyi kyau bane? Muryarsa tana rawa ya furta yayi kyau,Khadija ta lumshe Ido Yana shafa gashinta tace a ranta ashe shafa gashin ma dadi ne ake ji Shima da fa'idarsa,hannu yasa a hankali ya janye zip din rigarta kasa ya bude rigar ya hau sumbata tun daga dokin wuyanta har zuwa bayanta,Khadija a ranta tace yanzu nasan namiji shima Yana da baiwa,a hankali ya janye rigar,duk Mero ta fara mazari itama kamar yanda shi ya hargitse gaba daya,a nutse ya janye rigar tare da balle bra dinta,Albarkatu suka banyana manya a cike dam dam,rudewa ya sake yi ya dawo da ita Samansa a hankali ya cafki bakinta Yana tsotsa

Mero Ido ya lumshe tana Maida martani ba tare da ta shirya ba ma,boobs dinta yake wasa da su a cikin nutsuwa,Mero ta gigice tana Jin sweet sai Nishi take yi Shima haka,tace yanzu lokacin fyaden Nan da haka kayi ba sai nayi shuru ba,dariya yayi" tana Samansa Yana Jin ni'ima na fita a jikinta Yana sauka a nasa,Hakan yayi mugun zautar da shi,da dadi ya tambayeta,Mero har da bada amsa tana Jin dadi,a hankali ya dinga koya mata yanda yake so tayi Masa Shima domin Jin dadinsa,abubuwan da take Masa manya ya haukata shi gaba daya Bai San ma a Ina yake ba,Sambatu yake da maganganu marasa kan gado,ya kwantar da ita ya mata sucking sosai Khadija kamar zata mutu ta huta sabo da dadi,sai da taji dadinta sosai sannan a nutse,ya tattara nutsuwarsa sabo da kar ya cutar da ita a hankali ya shige ta,duk da haka dai akwai zafin sai da tayi dan Kara,tace da zafi dan Allah,muryarsa na rawa yana Sambatu ,Khadija tana cewa zafi...ni ayi a gama dan Allah,ba ji yake ba sai da harkokinsa yake bugawa kawai sai da ya gamsu sosai sannan ya hakura,sabo da a haka ma da zai huta ya samu Kari so zaiyi amma baya so yanzu ya sake bata mata rai Khadija ta zama hukuma sai lallashi.

Arham yafi sati baiyi komai da Basma ba hakuri kawai yake yi sai dai ya rage zafi indai wannan ne bata hanashi,duk abinda ya nema Basma bata hanawa tsayawa takeyi suyi abinsu,yau da sassafe ya shirya tana bacci ta bude idonta ta ganshi a Jikin mudubi, ci Gaba tayi da kallonsa,sai da ya gama ya juyo ya ganta ta tashi,Murmushi suka sakarwa juna yace kin tashi kenan? tace ba dole ba tunda naji baka kusa ai bacci me dadi ya kare,murmushi yayi yace gida zanje na gaida papa kin San in ana so a same shi sai dai aje da sassafe,to abinci fa baka ci komai ba? Kiyi ke kadai da rana sai naci,in naje gida sai na karya,mikewa tayi tace Allah ban yarda ba,sai dai ka jira,Papa ne zai fita dan Allah ki fahimce ni,to shike nan na yarda sai ka dawo din,takowa yayi gabanta ya mata kiss ya fita ta rako shi har Parlo tana cewa ka dawo da wuri,yace Inshaallah ya shiga motar aronsa ta Basma ya fita.
Gidan yaje ya wuce part din Mima Bata Nan tana bangaren Papa,Shaheed ya tambaya Ina Mima wai? tana birnin kauna,dariya suka yi,Arham yace furfura ta baibaye ta me za a samu a birnin kaunar,Shaheed yace uhm to tana can sai dai kaje can,zama yayi ya karya tare da Shaheed yace bacci Basma take yi shi yasa na karya a nan kar ayi min sharri,Shaheed yace ni kaji nace wani Abu?

Mima ce ta shugo parlon" Arham yace Oyoyo an dawo daga birnin kauna,me ya kawo ka da sassafe gidan mutane cewar Mima,yace Papa nazo gani ni,tace an kai Ikhy Rafeeq asibiti sai kuje ku ga ya jiki,Arham yace Allah ya raba lafiya,ko banyi niyyar zuwa ba zanje dan naga idon Rafeeq.
Papa yaje ya gaisar,Papa ya Kalli Arham yace Ango Kaine ka iya fitowa da safe haka? Arham yace ai sabo da kai na fito kar ace Amarya tasa na manta da ubana,Ina zuwa Kuma naji Mima tana Nan shi yasa banzo ba sai da ta fito,me yasa kaki zuwa zaka min iyayi da ai zuwa kake,to tana Nan wajenka birnin kauna,Ina matar taka? Ina Jin dadi in akace Ina matata,da kuwa sai dai ace ya su Mima,amma yanzu y iyali ana ta ganin mutunci na da girma na,da an San tsiyar da nake shukawa ni da Basma da ba a Kalli girma na ba,ita wlh bata ganin girman nawa ta raina ni,sabo da birnin kauna da ake ta zuwa,Papa yace Kai fa surutun ka yayi yawa Arham, Ina fita mutane salamu Alaykum Malam Arham ya iyali,Papa ya tuntsire da dariya yace tsabar girmanka da ake gani kenan? yace ei,sanda kunwa Ina Gwauro in na wuce ma gulma ta ake yi gashi can Dan gidan sojan cen nan wannan sojan marar fara'a ai dansa ne, ae Jikan Zeenatu,au jikin Zeenatu ne? Cab Yan Duniya ne fa.
Papa ya sake Shekewa da dariya yace Maza Mima ta ji kana kiran Zeenatu,Papa yace Arham kai da Spark Ina so kuzo muyi hira aci dariya bakwa rabo da shiririta.

Sannan suka tafi asibiti har Mima,Maman Rafeeq tana can da ita aka tafi,Ikhy tayi dauriya tana Jin ciwo amma daurewa take sosai tana cijewa,Likita ta bata wata kwaya ta sa a bakinta,tace ki shiga dakin ki kwanta in kina so Kuma ki zauna a nan ki dinga dan zagawa haihuwa sai anjima,Ikhy tana gefen Rafeeq a zaune tace kyale ni a nan tukun,Rafeeq Yana kallonta in yaga ta yatsine yace Yaya? tashi tayi ta fara zagaye,Maman Rafeeq tace in banda ma tsiya ya za ayi ki sako doguwar riga ki taho haihuwa Kuma doguwar ma wata mannanniya,Arham suna zuwa yaga Ikhy bata saurarar kowa ta kanta take,Mima ta basu kayan data taho da su na sawa,tun Ikhy na zagawa har aka ji ta zauna ta rike mara ta fara barin wasiyya,Arham yace Allah sarki Rafeeq ya kaiki ya baro gashi shi kalau a zaune,Ikhy tace ai macuci ne azzalumi,Mima tace Abu yayi nisa a shigar da ita ciki,Ikhy tace au yanzu Nan da sauran duk bala'in da nake ciki? Maman Rafeeq tace me kika yi Yar nan, shike nan mutuwa tazo na gama yawo,Rafeeq shi ya ma kasa magana addua kawai yake baya kula kowa sai addua Yana zaune bakinsa kawai ke motsawa.
Ciki suka shigar da ita,Mima da Maman Rafeeq suna ciki,Arham da Shaheed suka zauna Arham yace su Ikhy ana can ana fafatawa Kai kuwa ba ruwanka kayi mata ciki gaka kana hutawa,Rafeeq bai kulasu ba,sai da aka kwashe kusan hour sannan aka ji kukan jariri namiji,Rafeeq yace Allah yasa ita ce,Arham yace ita ce ma,abinka da private sai da aka gyarata tsaf da jaririn aka canja mata daki sannan Maman Rafeeq ta fito tana washe baki tace nayi jika namiji,Rafeeq ya sauke ajiyar zuciya yace namiji ne? tace ae, yace Alhmdllh babu ni ba yin Siriki da wuri da macece sai saurin girma sai batun aurar da ita shike nan Kuma tawa ta kare to Ina da siriki duk yarintata ai tsufa ya zo kuma Alhmdllh,Arham yayi dariya yace Kai dai masu Albarka ake nema,shiga suka yi ciki yaro kyakyawa katon gaske,Rafeeq ya dauki dansa yace abin da aka shuka a daki a boye an girbe shi yau,Mima tace zaka fara Kai fa a duniya baka da mutunci kaima,Arham yace Mima mene to a ciki muma ba gamu ba kun girbe mu sabo da Allah da ba ayi ba a same mu gamu da yawan tsiya.

Chika tana Jin labari tace saura ni Allah yasa Nima na haihu lafiya,Misam yace Ameen Ameen,Naila kuwa,tana ji aka bugowa Spark waya Chika ta haihu namiji Kuma yace wow Allah ya raya Rafeeq ya zama Daddy,Naila ta manna kanta a kunnen Spark wai sai ta ji,ya gama wayar sunce a fadawa Naila yace tana ji ma ya kashe wayar,yace yau dai da babu makaranta banji dadi ba gwara kina makaranta gaba daya,Dan iskanci suma masu makarantar sai su ce yau Monday guda ba lecture,Naila tace wato ka tsane ni yanzu ka gaji Dani kora ta kake yi baka son ganina sabo da ka riga ka gama dani,a baya ai baka so ma na bar kusa da Kai" ba komai,yace sorry Ina so aiki zanyi nasan halinki sai ki hanani da rigima shine fa nufi na,Ba wani wa zaka yiwa wayo,cikin ai Kai kayi min ba wani ba shine zaka ce na dame ka,ta juya ta haura sama da Yar gown dinta iya cinya sama ta tsuke kasa a bude peach ta wuce,Spark yace tab yau akwai daru,tashi yayi ya haura sama Shima,ya same ta a kwance tana waya da Abbanta, tace Abba zancen ka ya tabbata namiji ba Dan goyo bane,ban taba sanin Spark haka yake ba bashi da kirki sai yanzu da na samu ciki,tunda na samu ciki ya juya min baya sabo da ya gama dani,Spark Yana jinta bata San ma ya shugo ba,Abba yace indai ba kishiya zai miki ba ai da sauki kiyi hakuri nima uwarki Kubra hakuri nake da ita,yanzu Nima da na Goyata na sauke ta ,jiya ta karta min rashin mutunci ku dama mata ba hankali ne da ku ba,duk haka kuke Baku da tunani baku da hangen nesa bare ku samu hankali,in kin gaji kiyi yaji ki taho gida Ina da daki spare sai kiyi ta kwana da Beauty kafin mijinta ya dawo,ga Abinci kici ki bar shi,Naila tace na dawo gida Kuma Abba? Ni wlh bazan dawo ba me zanzo na zauna nayi,nifa in ba a gidana nake ba kwana Daya ma a wani wajen kamar a kan kaya nake ji na sannan Kai da zaka min nasiha ka bani shawara sai kace na dawo gida,Abba yace na gaji da yi miki nasiha da fada Naila,ke kanki kin San nasihar nan watarana Yar Inna ce take koya min sai nazo na fada,Naila ta kece da dariya Abba ya tonawa kansa asiri dama nasihar ma ba basirar sa bace,Abba nasihar ma sai an koya Maka? Ai kin San ban iya ba,Mohsin ma yasan gaskiya ba iyawa nayi ba,kin San ta ranar ma da za a kaiki gidan miji kwana nawa nayi Ina biya kafin na iya abinda Yar Inna ta koya min? Shine ai kika ga na zage Ina ta fama uwarki ce ta koya min ba yin kaina bane,ai karshen abinda zan iya nace Allah ya tsare a kula shike nan,Naila dariya take kawai,Naila tace Abba baza ka Kara da Yar Idea Dinka ba? Idea me Ina na ganta sai wacce ba a rasa ba,da fa ma ace ba sunana Hashimu Dolo ba to da sai a samu canji amma indai nine to sai dai kuyi hakuri Abbanku bazai iya abin duniya ba,ku godewa Allah da nake iya sana'a ko da akan katifa ne.

Abba yace ban fada miki ba mijinki ya siyo min sabuwar mota me tsadar gaske Baki ganta ba,ga Mohsin tun kafin ya dawo ana ta canja mana gida za muyi gate da wajen ajiye mota,gidan Sale makwafcinmu ya siye shi ya hade da namu aka rushe za ayi katon filin da gate gaba daya gidan za a sake,Naila tace mashaallah an gode to driver zaka dauka? Ina fa na barwa Yar Inna ita halak Malak ta dinga tuka ni duk Inda zanje ta kaini tunda ni dama ba wani fita nake ba,Yar Inna yanzu ta fara koya sai Murza kan mota take yi nace iyyeee uwar Naila taci gaba,Naila tayi dariya tace Abba ko driver baza a dauka ba? Yar Inna ta Isa rabu da ita Jaruma ce,shike nan to a gaishe ta yace zata ji ,Dan Allah ki zauna lafiya da mijinki,ke irin laulayin uwarku kika gado wlh hayyata,cikinku hayyata, ku hana miji sukuni,ki dinga hakuri,wa zaki samu irin mijinki a yanzu,Naila tace ai shine yake jawowa,Spark ya harde hannaye a kirji kawai Yana jinta,tace ai shine ba Dan goyo ba Abba,kune kuke ganin kirkinsa ni yake kunsawa takaici ku ya faranta muku sabo da Kuga kirkinsa,haka yake min abubuwa iri iri ta karkashin kasa shuru nake kawai Abba,Hashimu yace in zaki kwana bazan yarda ba karya kike in da gaske ne ai nace kuyi yaji ki taho mana,a'a Abba ni ka daina cewa na taho gida ai ta wani bangaren Yana da kirki,Kuma ma laifin kadan ne ai,gaskiya ba laifi,Abba yace ayi sai nazo na taso keyar Yata ta dawo gida Ina amfanin zama cikin hakuri da takura,ba sai kazo ba Abba ai Yana kamantawa da kirkinsa,Kuma fa Yana so na kawai dai watarana sai naga Yana min gani gani,zanyi zamana,Abba yace bari na kira shi na kare Masa tanadi,Naila ta furta a'a ba ruwanka Abba ni zan iya da kaina, Abba dariya yayi tun a sannan yasan tsiyar Naila ce karya take ba abinda aka mata dama gwadata ta doayi,sallama ya mata ya kashe wayar,tana Juyowa taga Spark tsorata tayi ta dafe kirji wayyo Allah dan cikina,wlh ka bani tsoro,sai ka dinga min labe kana Jin sirrina haka ake yi a duniya,yace Maza kiyi ta Kai karata iyaye dai tun basa yarda watarana zasu yarda,zaki jawo su tsaneni a banza,suce Ina miki wani Abu,to baka yi din ne? Naga rannan da nace ka siya min ankon wata cewa kayi baza ka siya ba direct ka fada min,na hakura ban ce komai ba banyi zuciya ba na kawo Maka wani agogo nace ka siya min kace to kawai ka Maida ni banza ko zancen ma baka sake yi ba,nayi shuru Nima rannan har gida Matar Yaya Khalil ta kawo wani material da kana Nan kaya tace ka siya kin siya kayi,da Sanda Ina waje ne nayi Imani jikinka na rawa zaka siya,sabo da yanzu nazo na gama yawo kayi min ciki,shine ko yaushe ka kora ni makaranta sabo da baka son ganina nima na daina zuwa makarantar bazan je ba,na fasa karatun tunda badan Allah ka sani ba sabo da ka tsaneni baka son ganina ka kaini school,kullum ban isa inyi fashi ba ka dinga masifa kenan kace Ina Maka asarar kudi haka ko bana Jin dadi sai ka kaini school ta dole to bazan je ba na daina makarantar in zaka Jani ta karfi ka Jani ka kaini,ka isheni ni na gaji duk nabi na tsane ka ma,wani kyanka wani kudinka, wani surarka,wani hallarenka,wani iya Uhum Uhum Dinka wani iya sarrafa uhm uhm Dinka,wani komai naka baya min ya daina min,yawwa ka daina ganin wani kana ja baka ja a wajena baka tafiya aradu,in sanda Ina kauye ne ka min wannan tuni sandata bata sha jininka ba ban fasa Maka Kai da Sanda ta ba,wul wul Ina wulwulata sai dai kaji gaf a goshinka,karka kaini bango ka bari na dawo Tantiriyata a gidan nan wlh baza ta maka kyau

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login