Showing 84001 words to 87000 words out of 108220 words

Chapter 29 - Tantiriya A Gidan Yari Book 3 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

696

ba....tana gama masifarta tace an dai gode Maka ka siyawa Abba Mota again,tanan wajen dai anyi basira Allah ya Kara budi mun gode sosai da sosai.

Spark Yana kishingide Yana kallonta har ta gama yace Uhmmmm....kawai,tace da anyi magana an Fadi gaskiya kace Uhmmm,Uhmmm fa baza ta kaika ko Ina ba,Anbi a damu mutum,da ace ma akwai Inda zan tafi nayi sati biyu na huta ba shike nan ba,fitar ma da na tashi fita nace zanje waje kaza,to Baki da aiki ke sai unguwa Yan..Yan ..yi..yi..ya...chaccha baza kije ba,ke kullum yawo,Dan bado abin alfahari na ba dama na hana nace bazan bayar ba bana so sai an min fyade,kullum fyade ake min a gidan miji,Spark Yana jinta Yana dariya a ransa,kwanaki ma ni me miji wai ni irin zan samu Lada na zauna na sharara Maka wanki nayi guga,yini nayi Ina aiki a kayanka irin zan samu Lada, dake kai ba a ma gwaninta wai kazo ka gani sun fita kuwa ai da kin raba biyu,ke ba iya wanki kika yi ba karki Bata min kaya, maimakon kace wow Baby my life,My Heart Allah ya miki Albarka Allah ya saki a Aljanna shuru kake ji,nace ko Albarka baza ka sa min ba? Wai Allah ya saka miki a baka kiji dadin tauna,na tauna me to shinkafa? a lokacin kyaleka nayi zazzabi nake shi yasa banbi ta kanka ba,,Allah ubangiji ya kawo ranar da masu wanki da guga zasu yi yajin aiki ko Kuma wata matsala ta samu,ka rasa me Maka wanki gashi ka sake kayanka gaba daya tas baka da na sawa muga waye zai wanke Maka ko Singlet,Kuma wlh ko basu yi yajin aiki ba Ina Nan sai na kulla Maka takaici akan wanki zaka ga tsiya,kayan zan samu duk na jika su na barsu a haka,sai ka damu da wanki Ina nan da Kai.

Spark yayi dariya kamar ba gobe,Masifar Naila laifi tun Wanda ya wuce baya sai an tono shi an dawo da shi sabo,yace to duk naji kiyi hakuri,ba wani nan sanda Ina budurwa da nazo gidan Nan har Indomie da Salat na Maka ka cinye abinka tas harda ya bawa Ashe Ashe ladabin duk na bado ne,Ashe kace shegiya gama yinki sai nan gaba zaki ga Spark,ni Kuma na dage duk duniya my Spark Ina kuka akan Spark ya rike Wahida Dan Allah jeka yanzu ka rungume ta wlh lafiya zan kwana,ba wani in ba Kai sai rijiya,wani sai da Kai zan rayu gwara a bani shinkafa Yar Hausa,ko tsakin shinkafa,Spark ya dinga dariya kamar me,daga yace me yasa malamai suka ce yau ba lecture,yace naji to I'm sorry shirya mu tafi ganin jariri,Naila tace a'a kaje na taho Ina zan bika na takura maka baka son ganina ai ba na zauna kusa da Kai ba,sai ka dawo,ya buga ya buga tace baza ta bishi ba ita kadai zata je,sai da ya tafi ta shirya ta shiga motarta taje asibitin da abinci lafiyayye,Mima tace Spark ba daga gida kake bane na ganka Kai kadai Ina Naila? zata zo yanzu aiki take yi bata karasa ba,suna haka sai ga Naila ta shugo,suka gaisa ta dauki jariri tana yiwa me jego sannu,Rafeeq ya fita lokacin,Naila ko kallon Spark bata yi,kamar bata sanshi ba tunda yace me yasa aka ce yau ba lecture to baya son Ganinta ita,ko dadewa Bata yi ba tace zata tafi,Mima tace tun yanzu daga zuwa,tace aiki zanyi ne zan dawo zuwa yamma,lokacin ma an sallame mu sai dai kije gidansu tace to ta musu sallama ta tafi,Mima ta Kalli Spark tace ko dai laifi kayiwa Naila ne naga kamar ranta a bace? Spark yace tunda cikin nan ya samu haka take yi fa,a'a naga bata ko kulaka a yanayin da kowa ya sanku yasan yau da matsala,Spark yace fushi tayi fa,cewa nayi me yasa ma yau Monday guda za ace ba lecture ai gwara ta tafi school shike nan fa,Mima tace ko nice wlh sai naji haushi tsakani da Allah baka kyauta ba,Dan me zaka ce haka,ya nuna ka gaji da ita a gidan,Spark yace wlh ba haka nake nufi ba ni nufina sabo da fitinarta na tsokane ta Ashe haushi abin ya bata ni tsokanarta nayi ,kawai,to baka kyauta ba gaskiya,ka takura mata da karatu a farko Kuma ka nuna baka so sai yanzu ka dameta Kuma kasan tana da lalura,yanzu Mima waye baya kuskure a Dan Adam shike nan mutum bazai laifi ba ai dukkanmu Yan Adam ne sai ana uzuri,to dai ka gyara,ciki ne ya sata koma mene kayi hakuri da ita a haka har ta haihu,nufinki bana hakuri kenan? yaushe nake mata laifi duk abinda zata yi bana kulata fa shine yau kawai Dan ni nayi sai ace,ai ku ba a Baku shawara ku dauka Gani kuke kunfi kowa sani,ai Naila ce gaka nan gata ai ba kyaleka zata yi ba cewar Mima,tun yaushe ta rama fadan,ta rama abinta,ta kusa 1hr tana surutu Kuma bance komai ba hakuri ma na Bata,nace tazo mu tafi tace baza taje dani ba,Mima tace ko nice bazan je da Kai ba,Spark yace ke haka kikewa papa wlh ba haka kike ba akwai wacce Papa ma yake juyawa irinki,dukan Spark tayi tace ubanka" Dan Ubanka sa'arka ce ni,dariya yayi yace wlh juyaki dai ake yi,mu Kuma gashi ana juya miki yara.

Bikin Rahma da Nabeela ake yi mata sai sintiri suke a gidan Jauro,Abba da Jauro sune waliyyan Amare,sun Sha kyau,Abba Yana jiran Jauro a kofar gida zasu koma gidan Maman Annoor su huta a can Jauro ya fito yace Kai mata dai sai dai ka gaji ka barsu baza su kare ba kullum kero su akeyi,wata Yar budurwa ce ta wuce Abba yace Jauro ga wata nan,Jauro yace wannan baza tayi quality ba irinsu ne masu kwanciya ba shara bare wanke wanke,kawar Rahma ce ka ganta Yar talakawa ce futuk,Abba yace ba ruwana da gulma a kirata a fada mata ko ayi a gabanta,wata bazawara tana wucewa Jauro yace kaga dai dai mu,Allah ya Kara lafiyar kwalliya,Abba yace shiga mota mu tafi karka sa mu kwashi zunubi,Hidaya ce tazo itama Abba yace ga 'yata Nan Yar tsila anyi kiba ya fada yanda Hidaya zata ji,wajen su Abba tazo ta gaishe su,Abba yace su Hidaya daga gidan Siriki sai gidan miji unguwar mu ma an manta,dariya tayi tace Abba rannan fa naje baka nan,yace uhm ya zanyi tunda an raba mu kiri kiri,Ko Allah Sanya Alkhairin mota baki mana ba,Hidaya tace ai zanzo na ganta Abba,yace Allah ya kawo ki idan Manniru Dan Jauro ya barki yanzu ya rabani da 'yata sai abinda yace,Abba Kai fa ka dage sai na aure shi,ai ban San haka zai min ba ya raba 'ya da iyayenta,in samu jika guda duk ku kasa taya Yar Inna suyar nama sai ma'aikata ta samo mutum biyu suka yi aka biya su,Hidaya tayi dariya tace Abba ka gaida da Umma,wato ke Nan kinzo gidan siriki Jauro jeki Allah ya taimaka,Hidaya ta tafi tana dariyar Abba,mota suka shiga suka bar gidan.
Anyi biki lafiya an Kai Amare .

Arham sai 2pm bayan yayi Sallah ya koma gidansa ya samu Basma a kitchen fitowa tayi tace ka dade Allah tana shagwaba...rungumeta yayi tare da furta matar Rafeeq ce ta haihu naje,kukan shagwaba ta fara Masa tace nifa bazan je ba? Zan kaiki mana amma yanzu na gaji,yanzu yunwa nake ji har kala biyu,wacce? Ta abinci da taki yunwar,Basma kamar zata yi kuka tace ban fa warke ba Allah,Arham ganin bata hanashi komai yace please
Gidan ya kalla ko Ina ta gyara shi sai kamshi da kyalli gata Basma ta Sha kana nan kaya,ta zuba kyau gaba daya sai Arham ya rude,ya zauna a dining tayi serving dinsa,Yana cin abincin girkin ya Masa dadi,amma hankalinsa na kanta gaba daya,spoon din ta karba tana bashi a baki,ya jawota tare da Maida ta Saman cinyarsa yace washhhhh.....na koshi sai kin bani Bado sai na dawo naci gaba da ci,ya Sha lemon da ta hada ya dauketa,ta fashe da kuka tana tunanin wahalar da ta Sha a farko.








AsmaBaffa
[3/7, 10:35 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 3
~TAIMAKO~


76-80


Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM


PAGE NAKI NE
Humairer




Dan kukan da Basma take yi ko a jikin Arham yace yau bazan lallashe ki ba sabo da babu tausayi yau a jiki na,yanzu baza ka tausaya min ba,yace a'a akan me kina lafiyarki kinsha zama cikin ruwan zafi ma karewar azaba bare ni da Hallare ce kawai,ruwa da zafinsa rau rau ki watsa gishiri ki shige kiyi dabas ciki sai kiyi hour a ciki,har abubuwa naga ana kawowa kina tafasawa su ganyen magariya ce ki zauna daram a ciki duk zafin Nan bakya ji sai Hallare me Sanyi da taushi, ko tausayina bakya ji,Basma tace to muyi romancing yanda kake yi kullum,Ina ma'auraci wannan bazai haifar min da me Ido ba,bazai taba daukana ba,bayan haka ma zance nazo gidanku da zaki ce sai tabesting,da aure na da komai amma Wanda ke zuwa zance ma ya fini releasing bazan iya ba.

Bedroom ya kaita tare da kwantar da ita yace ke mene na kuka ni da zamu tafi Honey moon ni da Spark na je can na samu international water a jikinki, International ni'ima,Basma tace ni ban gane ba,to a Nan kina tunanin an rufe kofa ko ba a rufe ba,kina tunanin zaki girki,zaki shara zaki gyara gida,ko waye da waye a can kuwa kin San ba komai muka je yi ba shakatawa kawai zamu yi sai dai mu siyi abinci muna hotel muci me kyau mu Sha me kyau me zaki tara in ba International ni'ima ba,dariya Basma tayi tace hmm,yace ba ni na fada ba wlh Spark naji Yana fada wai zai Kai Naila yawon duniya ya ja International water,ai shine malamina,duk wata magana in kika ji Ina fada a wajen Spark na koyo,idan kika ji Kalma me nauyi kamar zata tarwatsa dodon kunne to Rafeeq ne,a aikace Kuma in kika ga Ina aikatawa to Misam ne shine ya koya min,ba ruwan su kaima kwallo guda ne ba wani,anyi haihuwa zamuje ki bari Muji dadinmu sai mu tafi,kar na tafi na dinga kallon Yan barka matan mutane sun zo barka,Basma tace tab ai kuwa sai dai kaji na makeka akan me wlh sai na shake ka a gaban mutane,dariya yayi tace Allah yasa yau ma kayi min kyauta wlh sai ka bani abina,Arham yace bazan sake bama amma wlh da ni me kudi ne irin Spark ai da yanzu na miki kyautar gidan nan na Gina sabo mun koma.
Yanzu dai sunshine a baje Sunan wata waka,jikinta ta kankame tana shagwaba duk ta Kara tunzira shi da shagwaba,daga fara kiss ta karbe,hannayenta tasa ta wuyansa ta sarkafo,Arham yace Basma ba rowa haka nake so mace bata rowar kayan alatu,Basma taji zuga tace ai dan ma da zafi ne Ina fara Jin dadi wlh ko yaushe marhabun lale da kai my life,Arham harda shagwaba,Yana mata wayo harda kwanciya wai a shayar dani in Maza in shiga paradise,Basma tace duk sanda na haihu zaka yi kukan rashi,yace wa? Nufinki na barwa jariri nonon? ae mana,yace wlh bai Isa ba ko waye ubansa a kasar nan,to ai Kaine uban nasa" to kuwa ni ubansa ban isa ba dole ne Ina nan,yaro yazo sama takai ya rabaka da komai,Allah sarki Rafeeq ai dole ma naje gidan me jego naga idon Rafeeq ba Kwalbewa,Basma tana magana tana shafe Dan mijinta suna ta surutunsu kafin Abu yayi nisa tana surutu taji Arham shi Kam ya zauce abinda take fada daban amsar da yake bata daban,biye Masa tayi Yana sarrafa ta itama haka,ya tsotsi nan ya Murza can a hankali cikin nutsuwa kamar bazai yi komai ba yanda yake lugwigwice Basma sai da ta fita a hayyacinta hankalinta ya gushe, harda hawayen dadi Yana licking dinta,tana kukan sweet,ya matsu ya shiga amma ya daure sabo da taji dadi itama,Basma cewa take Ina sonka mijina.....wayyoooo....Arham kuwa sai Yan iskan kalamai yake,a hankali ya samu a nutse ya fara kutsawa cikin Basma,Jikinsa na karkarwa Yana shidewa Basma ta fara ture shi,ko ta kanta baibi ba,Dan ya tausaya mata harda cewa dinki na ya farke,Yana Sambatu yace in na gama na dinke miki sai kace wani skirt ya yage,Arham ya dinga buga harka Yana Sambatu iri iri,ko me kike so na baki, Basma lokacin tana Dan kukanta tana jinsa,ko mene ne indai nawa ne na bar miki,Basma tana kuka taji ya fada karo na uku ko mene na baki,komai nawa na bar miki,Basma tace to..to zan dinga dauka a hankali Ina karba.

Sai da ya gama rakashewa ya gama Jin dadinsa ya huta sannan yace yau ai ba wahala sosai ko? tace Kai da zafi yau ma amma dai da sauki duk da haka sai dai tafiyata da kyar zan iya kawai hakuri nayi kar kace na fiye raki haka Naila tace na dinga daurewa kafin na Saba,Arham ya kankameta yace Allah ya mata albarka tana Dan gyara min matata, tace yawwa Ina son agogon Nan naka ya min kyau mata ma naga suna sawa yaran masu kudi,Arham ya zaro ido,Basma tace Kaine kace komai naka ka bar min wlh Ni dama na Dade Ina son agogon Nan naka,Arham yace Papa ne ya siyo min kin San tsadarsa kuwa wannan? Ina ruwana ai Kai kace komai naka ka bar min,waccen karon ka min kyauta Naila ta bani hakuri na hakura wannan karon bazan yarda ba,Arham yace to Kya dinga bani aro kin san kayanki kayana nane ko? Basma tace na gaji da ara maka ayi min kyauta kullum kace aro,daukanta yayi Yana cewa bakina nane da yaji bado ba saiti na rasa dalili Allah yasa mu samu Naila a gidan me jego.
Wanka yayi mata tare da gasa ta sosai tana raki haka suka yi wanka tare da tsarkake jikinsu,suna fitowa ya gyara bed din da dakin suka shirya,ya hade cikin 3qutr da riga me gajeren hannu wasu blue sun Sha kyau,Basma ta fito cikin Material gown me Fadi ta Yan gayun Abuja ta dan yafa mayafinta kace Yar budurwa ,komai shi ya mata,tafiyar ma da kyar take yi,tace yanzu haka zan shiga mutane? Arham yace ai ba zina muka yi ba muje baza ma su gane ba.

Abincin su ta gani kamar za ayi asarar sa zasu bar gidan,yace baza kici abincin ba? tace wlh ni tuwo nake so naci yanzu,Arham yace tab muje a bawa me gadi wannan in muka je nasan maybe a samu tuwon a can.
Suna bawa me gadi suka shiga mota abinsu,a hanya ya kira Mima yace me jegon a Ina take yanzu? Mima tace tana gidan Maman Rafeeq tayi Masa dole tace wlh baza su zauna su kadai basu San ya ake Reno ba,Kai kaga fushi wajen Rafeeq tab ai badan yaron nan jariri ba bazai sake zuwa gidan Mama ba,shi sai dole matarsa ta koma gida,sai da na hadashi da Papa ya hakura.
Arham yace to kune ai da takura yanzu an daina wannan abin Kuna yawa gaskiya,Mima ta kashe wayarta kawai,a hanya suka yi siyayyar Fruits da yawa suka tafi da shi.

Spark kuwa Yana komawa gida yasan fada zasu yi da Naila ya bata haushi,abin mamaki Yana shiga ya ganta a kitchen tana girki da fara'a da komai kamar me aljanu haka take yi,tana Juyowa ta ganshi tace sannu da zuwa ta rike hannunsa,tace tuwo nake yi zan kaiwa me jego zo ka dandana miyar nan kaji,hannu ya mika Yana murmushi yace dazu kika gama masifa fa har kin huce? Naila tace Allah sarki yi hakuri Dan Allah ka yafe min kaji,Kai ba fa kamar ka a wajena,Spark yayi dariya yace Allah? tace hmm wasa kake da kaunar da nake maka,Nifa yanzu a bani shugaban kasa ace na barka to suje da shugaban kasar su,Spark harda Jin dadi Yana kallon Naila Yana shafa gemunsa me kyau.

Naila tace ba wani shege a kasar nan "Allah",dariya ta kama Spark musamman yanda ta wani daga gira ta fada da sigar yan zara,yau sai ka raba dare kana wasa Hallarenka a Bado, a sake wasa ta tayi kaifi,kasan yanda ake wasa wuka idan za ayi yanka? yau shi zaka yiwa hallarenka sai dai aji kuyas kuyas,Spark ya sheke da dariya,tace to waye yake da irinka in ba ni ba? Wata soyayyar ma sai mun hadu a Aljanna,idan ba za a ga kauna ta musamman,fuska ta kwabe tace sai dai Ina da kishiyoyi,Spark yace ai kece Shugaba sai abinda kika ce,Spark harda cewa tab zasu ga banbanci Ina wajenki kullum,dariya suka yi,yace bari naje nayi wanka na huta a gama tuwo naci,amma zaka kaini gidan Me jego anjima da yamma ko? Yace as you wish.
Naila tace Baby a rungume ni ya rungume ta suna dariya tace to ka shafawa danka Kai,Spark ya shafa ciki yace Salam Baby dan Baby kana zuwa duniya akwai meeting sai anyi family meeting a kanka,to je kayi wanka cewar Naila,kiss ya mata ya wuce,yace Allah yasa ya dore wannan nishadin.
Sai da yayi wanka ya kwanta ya Sha baccin ranarsa sai 4pm kafin ya tashi Naila ta shugo tace ka tashi haka har nayi sallah,ni ka min ciki ka barni na zama jagwal Kai kana ta baccinka lafiya,indai haka ne kowa ya daina baccin rana a gidan nan.
Spark ya tashi dariya yayi ganin ta a turbine kamar ba ita ba,yace dazu dazu fa kika bani hakuri kika ce na yafe miki, me na Maka da zance ka yafe min? Ni baka ga laifin da kayi min ba,ganinsa tayi ya mike ba riga daga shi sai boxers baki ta washe tace na yafe Maka,na yafe muje na Maka wankan tana kallon bayansa lukwi lukwi da shi,Spark tunda yaga haka yasan cizo take so,idan yace baya so fushi Kuma, yace muje,ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login