Showing 66001 words to 69000 words out of 108220 words

Chapter 23 - Tantiriya A Gidan Yari Book 3 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

681

mika mata lotion yace shafa min ni sarkin hakuri,karba tayi ta zauna a bayansa,kafin ta fara sai da ta gwada hakoranta a bayan Spark ya mike ba shiri da cikin Nan ta cije shi yafi a irga,dariya tayi kamar ba ita ba,yasan indai tayi kuka to masifa ta ranar ta kare Kuma,amma in tana so tayi kuka ko waye a gidan a gabansa zata yi kukanta kamar me aljanu.

Yi hakuri kawo na shafa maka, ya zauna ta shafa Masa daga shafa mai ta zarce,yace yunwa nake ji tace Nima ita nake ji ayi min haka wlh ko Kuma yau ba Wanda zaiyi bacci a dakin nan,yace Dan Allah kiyi hakuri ni wannan Baby din Allah ya bashi hakuri,bazan Masa baki ba,haba uwar gida? Kana da Amarya kenan? Yace na Isa ai daga ke ba Kari,kece kawai a raina Baby me dauke da Baby ga Kuma Babynta a gefe,kawo min abincin? tace to ta mike taje har abinda ba ayi niyya ba sai da aka kawowa Spark.






AsmaBaffa
[2/29, 8:59 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 3
~~TAIMAKO~


56-60

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM


PAGE NAKI NE
Hajjora Investment




Spark Yana gama ci Naila ta haye cinyarsa dariya yayi,Naila ta shagwabe fuska harda Jan yaji kamar mayya tace Danka ne yake so ba ni ba bare kayi min yanga,Kuma yace ayi sosai deeper and Deeper,shi Babyn? tace ae mana shine ya fada min yace ace please a sa Energy, yace yasan ubansa da Bado ba Sanya,dariya Spark yayi ya furta ai ni sai yanda Allah yayi dani Kuma yanzu,Naila ta fara kissing dinsa kamar zata cinye shi,tana kullum kyau kake karawa kana Kara zagi,tana Saman cinyarsa ya mike da ita ayi standing position Baby yau na nunawa Baby ubansa yayi aiki da Energy,Naila tace no kar aje a zubar min ciki wlh yanzu ba kowanne zanyi ba tsoro nake ji kar Dan ya fice,Spark yace idan an rubuta zaizo duniya ba abinda zai hana,tace nidai ban yarda ba ayi min na me ciki,ai bai tsufa ba cikin,tace tunda kana so ayi kar azo ba ayi bama ya zube, Inshaallah ba abinda zai faru ki yarda da Allah.

Mohsin kuwa Allah yayi ya dage zuwa Saudiyya ya so tafiya da Beauty amma ba hali tana da jego,tun daga suna bata koma gida ba tana gidan Abba sai ya dawo zata koma.
Washe gari Spark da Naila gidan yari suka tafi Kai Ziyara wajen Mummy,Spark yace idan Kinga zanyi kuka ki lallasheni,dariya tayi tace haba dai Baby kuka Kuma? Yace ae mana.

Suna zuwa ana ziyara ga Maza Nan ba a fito da matan ba,Naila ta dinga rokon Spark ya bari su gaisa da mazan da kyar ya yarda,suka fito tare ta Sha Abaya me tsadar gaske,kana nan kaya ne a jikinsa komai fari Kal har takalminsa Snickers,sai kallon su akeyi mazan Nan kamar zasu cinye Naila da Ido,Hannunta Yana cikin nasa,Malam Jilani ta gani a zaune da wani yazo Masa suka karasa,Spark ya mikawa Hannu yace Oga ya gida ya kwana biyu,Naila tace Ina yini? Murmushi Malam yayi yace marar ji Allah ya shirye ki ashe,lafiya muke,dariya tayi sosai Malam Jilani ya lalace wajen kallonta,tace Banga su Malam Garzali ba? Yanzu zaki gansu,kafin ta rufe baki sai gasu sun fito,Spark a dole ya bari kamar zai hadiyi zuciya,kansa ya dauke ya Kalli wani wajen kawai,Naila ta gaisa da su suma,Jakarta ta bude ta fito da kudi ta dinga raba musu,suna ta godiya,duk Wanda tasan suna Shan wahala sai da ta basu kudi da yawan su wasu sun samu duk da baza ka iyawa kowa ba,Goje ne ya karaso yace Allah ya ja zamanin Dahara,murmushi Naila tayi tace ya kwana biyu ya kuke? Goje yace muna Nan lafiya kin barmu ai ke Kam kin ci gaba kin gama damu,ba a taba rainawa gidan yari hankali da ma'aikatan Baki daya ba irin wannan,gashi kinyi aurenki muna miki fatan Alkhairi tunda mu bamu samu ba,amma munyi target iya target ga me sa'a nan ya samu.

Spark ya sake yin yamma da kansa ya basar Kuma Yana rike da hannunta,Dan Indo an sake shi amma yaci uban wahala,Yana zuwa ya Kalli Naila ya hadiyi yawu kasa magana yayi sabo da haushi bai samu ba shi,yaki kula Naila,Naila tace Dan Indo ya kwana biyu yace ba dadi kawai Yana magana kamar zaiyi duka,Na gaishe ka sannan na gode Maka da taimakon da kayi min,yace na janye abina dama rashin Sani ne ya sa karki sake gode min da nasan ke macece wlh bazan yi ba,badan Allah nayi ba yawwa kar a sake gode min ni,Naila tace ai kuwa ni bazan daina gode Maka ba,yace bakinki ne yake aiki anyway naji dadin ganinki haka Allah ya taimaka,Kai Kuma Ina bakin ciki da samunta da kayi domin bana Maka murna ka cuci mutane kawai,kazo ka damu mutane a gidan yari Allah ya tsinewa Wanda yayi silar shugowarka gidan yari,da yanzu baza ku hadu da Jamilu ba,kazo ka wani dinga gyarawa mutane gidan yari harda yiwa mutane tuka tuka iri iri bazan Sha ruwan ciki ba bare ka samu Lada na" ta gomnati zanje na Sha,tuni ma na balla kofar da da kanja a dakinmu ba a so,Spark dariya ce ta kamashi ya juyo ya Kalli Dan Indo yasan tsagera ne basu da kunya hukuma ma sun gagare su,yace kanka kayiwa ya jawo Naila Jikinsa harda rungumeta tare da gyara mata mayafinta,tsaki Dan Indo ya ja yace yanzu haka ma ciki ne da ita ko? Spark yace fada Masa Baby,Naila tace na Dade ma ban samu ba da ace na samu da wuri da tuni fa na juye amma yanzu Alhmdllh wata hudu.

Dan Indo ya hade rai ya bar wajen,Washer da Scola ne suka karaso wajen suna karairaya,Scola Yana Yar uwa.......Naila tayi dariya tace Scola ga washer Allah ya shirye ku,Scola yace Ameen Dan manzon Allah,Oh Jamilu duniya sabuwa haka aka koma kamar wata Gold,muna Nan muna kewa,Washer yace ke Yar uwa amma ciki ne da ke? Mu dai Kinga duk Daya muke fada mana madarar Nido ta cika alkawarinta taje Inda ake so? Naila tace yanzu ma nayi amai,Scola yace a wallahi sagwo dake,Dan Allah ki haifo Yan biyu,sannan a fada mana muna daga nan zamu yi suna,Naila tana dariya Hira ta carke tsakaninsu sai zuwa suke ana gaisawa Wanda ya dace a bashi tallafi.
Scola yace to ni baza a bani kudin ba? Naila tace kana da karfi Kai,yace wlh sai kin bani naci kudin wannan Dan duniyar ya daki Kafadar Spark,yace wannan Dan iskan idan yazo shi kadai ko hira ba a yi da shi wai shi babban yaro, Spark yayi murmushi sabo da ya Saba in yazo indai sun hadu da mazan sai wasu sun zazzage shi da wasa.
Scola ya karbi kudinsa yace iceko kina Shan kiss Tantiriya? Naila tace sosai sau ashirin,ah ai ko sabon aure ta samu kiss sau ashirin a rana ta godewa Allah,Nima Ina so na tuba inshaallah daga Daudu sha'awa kuke bani in Allah yayi zan tuba,Allah ya sa cewar Naila.

Yau Naila taji dadi ta gaisa da mutanenta sai murna take yi,Maza suna komawa aka fito da mata,Mummy ce tazo tare da Yar Uwarta Maman Wahida,Spark ya Kalli Mummy duk da dai ta canja amma bai nuna tana Shan wahala ba,amma sabo da shagwaba ganin Spark har da fashewa da kuka,Spark suna zaune Mummy ta zauna tana goge hawayenta,Spark yace kiyi hakuri Mummy,wannan dalilin yasa naki zuwa da tun farko,idan Kuma ba Kya so na dinga zuwa to shike nan zanci gaba da miki aiken,na daina tace sannan suka gaisa ya gaida Maman Wahida ta zazzage shi tace wato ni ba uwarka ba ce? wai ace ka kasa zuwa wajena har gidan nan kake zuwa,duk da nasan nayi kuskure nice nayi sanadin shigarka gidan yari ka yafe min Dan Allah.
Spark yace na yafe miki tuntuni ni kawai idan na tuna to be honest Ina Jin haushinki amma komai ya wuce Inshaallah bazai sake faruwa ba hakan,take away din suka basu sannan sai ga Mima da Maman Rafeeq suma sun kawo ziyara dama su suna zuwa,har Baban Misam Yana zuwa sosai,Maman Wahida tace ga yata nan bikinta ya kusa Spark, Wahida ta samu mijin aure zata auri wani lecturer Kuma matashi ne wlh kyakyawa da shi ga kyan Hali,bikinta watan gobe,yace naji Mima ta fada min Allah ya kaimu lokacin tace Ameen.
Sun dade suna hira kafin su tattara su tafi,Spark shi kauyen su Naila suka wuce wajen su Goggo.

Mima da Maman Rafeeq kuwa sai suka wuce gidan su Naila basu taba zuwa ba za'a gaisa,suna zuwa Napep suka shiga suna kiran Kubra a waya da haka suka je gidan,Abba suka wuce a Saman katifarsa Yana shago,sun zaci Bai da lafiya dan fitowa yayi shakatawa,Mima tace ga Baban Nailan ma suka leka shagon,Abba yaji kamshi na daban,ya toshe hancinsa yace Haram naji kamshi Kuma Muryar mata,ku dinga Jin tsoron Allah in zaku fita ku daina saka turaren,ku kiyayi hancin Maza ya jiye muku kamshin jiki,wlh babu kyau,duk yanda za ayi wani turaren ajiyar kaya,turaren jiki,da sauransu in ya kama Mazaje suka shaka haramun ne Allah zai muku hukunci,yanzu an dauki wannan wayewa sabo da kawai kina da kudi ko kina matar wani me kudi sai a dinga shiga yanda aka ga dama ana baza kamshi a gari sabo da me kudi shi Gani yake baya yiwa Allah laifi,duk gashi a waje ana gani ko a saka Yar Abaya da guntun mayafi shape duk ya fita maimakon a saka mayafi babba a cire na Abayar baza ayi ba,shi yasa Yar Inna take birgeni wlh ko Abaya ta siya sai ta siya mata mayafin daban Kato Kuma ba kyau aka fita ba,wani fito da sura da kamshi ba shine yake nuna ke yar gayu bace,akwai wankan da mace zata yi cikin sutura Kuma ta fito a Yar gayu ta gaske ba tare da surarta ta bayyana ba irin Yar Inna,duk wannan surutun da Abba yake Bai ma Kalli matan yasan su waye ba,sai da Mima tace Babar Spark ce, Abba ya juyo yace to sabo da Babar Spark ce baza a Fadi gaskiya ba,Maman Rafeeq ta share zancen tace baka da lafiya ne muka ganka a katifa a shago? Abba yace haka nake sana'a ta wlh Inlaw,yanzu in ka sake sai Basir ya Kamaka akan neman kudi,Nan Yar Inna in taga dama tana zuwa ta tayani hira idan Yan mutuncin suna kanta,Mima tayi dariya tace to bari mu shiga ciki,yace ai kunsha rana Inlaws ku shiga tana Nan jullof ta dafa,suka wuce suna dariya,Mima tace gaskiya Spark Yana da siriki a nan, kan bala'i a haka wai nasiha yake mana Murya Kuma a sanyaye,dariya suka sake yi Maman Rafeeq tace bawan Allah bai iya fada ba daga ji wlh irinsu akwai dadin zama,ni da zai aure ni ma ya birge ni,Mima ta bude Baki tace ke ki rufa mana asiri kinji daga zuwan mu ya ambaci Yar Inna-Yar Inna yafi sau nawa.

Shiga suka yi ciki Zarah tana dauke da kanwarta suna ball da Aslam,ganin Baki suka amsa sallama tare da gaishe su,Kubra ta fito tana musu sannu da zuwa,suka shiga ciki Mima a ranta tace Ashe dai suna da rufin asiri ga gidansu me kyau babu makusa,ko Ina Kal Kal Yana kamshi,gaisawa suka yi suka fara hirar gidan yari da su Mima,sannan ta kawo musu Abinci ga nama soyayye a plate da yawa sai ruwa da lemo,Mima tace bari muyi Sallah tukun,suka shiga toilet tare da yin Alwala suka fito sai Sallah,bayan sun idar suka ci abincinsu suna hira,Kubra tace bari a kira me gidan,mun ganshi mun gaisa ai mun Sha nasiha sosai,Kubra tayi dariya tace sai hakuri fa,suka ce ba komai wlh gaskiya ya fada ai,sai yamma likis suka ce zasu tafi,Abba ya kawo musu nono kindirmo da yawan gaske lafiyayye yace ban San me za a Baku ba wlh duk abubuwan Kuna da shi da ma a kauye ne, Yar Inna a basu su kuka da su kubewar Miya,Mima tace ai kuwa ta Abuja ba a samun me kyau,Abba yace daga kauye ake kawo mana Ita kwano kwano ko ba nama kika yi miyarta su Shaheed sai sun dinga tambayarki Mima Ina nawa Naman sabo da dadinta,ai sunanta Ina nawa Naman,Mima suna ta dariya suka ce a bamu to mun gode,Abba yace ki daka daddawarki sosai ki sa mata Dan tattasai Banda tumatir,miyar kubewa bata son tumatir, suna ta dariya su dai a ransu, Kubra ta kawo musu ita da yawan gaske,ga kubewa busashiya,ga daddawa me yawa,da abubuwa dai na Miya,suka yi godiya,suka raka su sai da suka shiga taxi
A haka a gurguje suka nemi gidan Iyalan Yahuza donation suka je suka gaisa Mima har kudi ta basu duk da suna sana'a basa cikin wahala,gwara ma yanzu akan sanda yake raye,yanzu suna samun na kansu suna ci suna koshi sunyi kiba sunyi kyau da yaransu,Ikhy tana taimaka musu.

Mima tace muje Kinga tunda mun kusa zuwa kaduna sai muje gidan su Suhailat Chika itama a gaisa.
Ana shirye shiryen bikin su Nabeela da Rahma Haidar Mamansa ta dawo,shi ya dakkota a airport tare da Mijinta,Hotel da suka kama masaukinsu Haidar yace shi gwara a kama musu gidan haya tunda zasu dade a gari,amma Mamansa tace me gidanta Dan hutu ne ya Saba da rayuwar turai haka ya kyale su,kwanansu uku a gari kullum sai taje gidan Jauro sun gaisa,Haidar suka tafi Abuja shi da Mamansa su biyu,gidan Rafeeq suka sauka,Rafeeq sirika tazo da wuri ya dawo daga Office suna kama da Ikhy dinsa da Maman Haidar,ga Ikhy ciki ya girma sosai da sosai ana ta ja,Haidar Yana parlon Rafeeq suna hira,Rafeeq yace Mufee kuwa tana yawan tambayarka,Haidar yace uhm Kanwarka yanga take min,kazo muje kawai na kaika daga yau baza a sake Maka yanga ba,kasan mata haka suke Yar banza ce ai,Haidar harda kamewa ana kunyar Rafeeq ya zaci wani na kirki ne,sai da Rafeeq yace tashi muje Yar banza aure take so na sani yanzu da zaka taba ta gani zaka yi tana lumshe Ido,ai na kiyayi Yan gidanmu,Haidar yayi dariya yace a'a me zai kaini tace min Dan Iska sai anyi aure,Rafeeq yace tab kana da aiki amma bari ku saba sanda za a dinga dandane Ina gidana ni,kawai dai ana so a daure sai anyi aure sabo da mata akwai zargi baka taba su ba ma ya aka kare bare ka taba su tana jinka da wata ko ka tafi wani wajen zarginka zata dinga yi abinda kayi mata fa shi kake wa wata ma,to sabo da kaucewa irin wannan gwara a kiyaye tabe tabe Nan kafin aure duk da ni nayi amma nasan shedan ne,Haidar Yana dariya yace ai zuciya da shedan akwai ingiza me kantu ruwa Allah yasa nafi karfinsu,ko zan fi karfinsu ko bazan fi ba oho,Rafeeq yace baza kafi ba da alama Kai ba a iyawa, naso nayi karo da shedan na kasa ya bugar Dani,to yanzu dai ga matata Allah yasa itace kawai Kuma na auri Abata.

Haidar a dakin da aka bashi yayi wanka ya canja sabon kaya dal shadda milk ya Sha kyau Yana kamshi,har takalmi ya canja suka fita a motar Rafeeq,suna zuwa ba Wanda ya sani Rafeeq ya kaishi palon baki ya shiga wajen Mima.

Mima tace lafiya na ganka yanzu me Ikhy,Yace wajen Mufee nazo Ina yini? Bayan sun gaisa tace tana dakinta,dakin ya shiga ya samu Mufee tana tunani haka kawai,yace ke Kuma me kike tunani? Yaya mu Munki samun miji wlh aure nake so Nima,Allah zanyi ta Arham Nima a aurar Dani,Kizo to ai ga mijin yazo Malama,Haidar dinki yazo Yana jira,wato yanga kike Masa a zamanin nan,Mufee tace shugo kaji Yaya,shiga yayi ya zauna tace Yaya Ina sonsa wlh baida Matsala amma kawai samunsa da aka yi Bata aure ba shine matsalar,ke da aka same ki ta hanyar auren finsa tarbiyya kika yi? Irin wannan ko a wajen Allah Basu da laifi,suma tashi suka yi suka tsinci kansu a haka,yanzu kika San irin bacin ran da yake ciki? idan ba a jansu a jiki ana kyamar su ana korar su ta ya zasu nutsu su zama na kirki,ba fa laifin su bane,ki auna abin a kanki idan da kece haka ta kasance a kanki ya zaki yi?kin waye kina da Ilimi bai kamata ma kice haka ba,ke da kinfi su Haly ma hankali gaki kyakyawa kinfi matan gidan kyau mune kadai baza a fada mana kyau ba domin Ikhy dita tayi dace,Ikhy Rafeeq ta dace,dariya Mufee tayi tace yanzu ta koma Ikhy Rafeeq Kuma? Yace ae ta koma haka,ki tashi kije Yana jiranki gaki da abin gari,Dariya tayi ta rufe Ido yace,ato yaran Mima badai baiwa ba mu gamu da Hallare matan gasu da Uhum hum banda Anam ita Dangin Papa ta yo shegiya kirji kamar plate duk ta damu mutane.

Ya kamata dai ki fara koyon zaman aure da girki da abubuwa Dan ku matan gidan gidan nan kwalliya kuka iya,Mufee tace ai na fara online Kuma Ina gwadawa haka Haly ma,yace yafi muku idan kunki Kuma mu kira Basma ta koya muku,Mamanka tana gidan tun safe Arham zai kashe Yar mutane yanzu ba a San a halin da suke ba ance dai wai asibiti za a kaita,Rafeeq yace Iyyeee ni naso nayiwa Ikhy haka amma yarinyar nan ta shanye zafin Bata samu matsala ba kaji yaro Arham da nuna Jarumta Kai amma ya birge ni wlh, Dole na labartawa Misam da Spark wannan bajinta ta kaninsu,Rafeeq sai dadi yake ji kamar shi yayi abin.
Mufee kwalliya ta chaska ta wuce wajen Haidar.

Arham kuwa Yana saka towel yaji Basma ta kwala ihu yace ai kuwa dole ayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login