Showing 12001 words to 15000 words out of 108220 words

Chapter 5 - Tantiriya A Gidan Yari Book 3 Complete Hausa Novel

03 Feb 2025

668

jiki kamar me Karzuwa ba kyan gani,komai sai anyi mata,haka mahaifiyarta ba maganin da bata karbo mata amma shuru,yace Maryam me ya same ki haka? Maryam tana kwance Saman bed tana kuka ta kwashe komai ta fada Masa,salati yayi yace ai gashi kinwa kanki,Dan uwanki ne shashasha,Allah ya Baki lafiya amma abinda ya sameki kin cancanta ya same ki,bani address din Annoor din,tana numfarfashi ta bashi tace ga wayata Nan a jaka akwai number dinsa ciki.

Hanif zaune yake a dakinsa Yana Shan yogurt da Dan wani spoon na roba yaji dadinta yace Inama wannan Khadija din tana Nan a bata ta Sha taji,a fili yace to Ina ruwanka da ita wai,Mero ce tayi magana tace hello ta sake daukan Karfenta taci gaba da bulawa sosai yanzu ta Burma wajen yanda hannu zai iya shiga guda Daya tace Hakan ma ya isa.

Hannunta me kyau ta mika tace Yaya Hanif Inama sunana Hanifa sai aka sa min Khadija,Babana da kyar ya yanka min ragon suna ance sai da nayi Shekara uku a duniya aka yanka min Kuma wai Yar tinkiya ce ma,shi yasa ma akace bani da kan gado sabo da tinkiya aka yanka min,Hanif ya kwashe da dariya yace wai ke Dan Allah mene birgewarki Dan kin fada,bakya gajiya da surutu a rayuwa,Mero tace ai gaskiya ce dole na fada,yanzu gashi Ina ta koyon yanda zan kame harshe na,tsohon skirt ma da muke tatar Koko da shi ai an Dade yanzu da dankwali na muke yi,ai an samu ci gaba,Kuma da wlh kwandon wanka da muke saka soso da sabulu daga bandaki ake dakko shi mu tace taliyar mu muci Kuma gani lafiya kalau ba ko malaria,Kuma mu bama banbance botikin wanka Dana aikin gida sai muyi wanka da baho mu fito da shi mu kwaba danwake a ciki mu zilillika abinmu.

Hanif yace gaskiya ku kazamai ne,Mero tace ai na waye yanzu tunda aka kaini aikatau na gane komai,da naje ganin gida baka Gani ba yanda na dinga cin gyaran Innar mu,tasowa yayi yazo Inda ta fasa tace Miko bakinki kiji,Mero ta cuno Baki ta cikin kafa tace wlh bakina karami ne karka min kiss wallahi Allah ni bana son Kiss yanzu,ban shirya Shan yawu wani ba,ba a haifi Wanda zan Sha yawunsa ba ni ba Yar iska bace nidai,Hanif tsaki yaja yace ke me zanyi da bakinki baki da hankali,ko wacce zan aura kafin ta mutu ban taba mata kiss ba,Mero tace Alhmdllh Rabin wata ne,Khairat ba rabo ba tana murna tace gaskiya ka fado duk wayewarka ka bari ta koma ga Allah haka ko da yake ba rabo ba.

Share ta yayi Yana jinta tana dariya Spoon din ya sa ya ebo yogurt din ya miko ta kafar Mero ta bude Baki ya zuba mata ta shanye harda zaro harshe tana cewa wash dadi...dariya yayi yaci gaba da bata tana ta sha a haka,Mero kasa kasa tace na sace zuciyarsa saura furta I love you,Azima ta duba ko Ina Bata ga Mero ba dakin ta duba ta samu Mero manne a Jikin bango ana Miko mata yogurt tana Sha tana Santi.

Azima tace Mero me kike yi haka? Mero hannu ta daga ta baya tace ciyar dani ake yi,shi dai Hanif bai san me suke yi ba Azima tuni ta ture Mero ta mika nata bakin yaci gaba da antayawa Azima itama a baki,Mero tace Kai Hanif Kalli labbanta bakake bafa ni kake bawa ba Azima kake bawa haka labbanta suke bakake? Sai lokacin Hanif ya duba da sauri ya janye yogurt dinsa,ya hau masifa kin cuceni kin Bata min lokaci,Mero tace rashin fahimtarka ce amma ai ka dinga kula,Hannu Mika ciki tace ungo,Hanif ya kama yatsanta yaji Laushi,yace ke a haka Yar aiki ce? to gona nake zuwa me ka Mai dani so kake kaji kamar bayan kada,Hanif ya dan rike hannun Mero yace Bismillah zunubi a kanki,dariya tayi Azima tace Dan Allah kizo mu tafi.
Hanif yace wai Ina ruwanki ne kiyi tafiyarki kin takura mata fa,Azima kike ko wa ki shiga hankalinki.

Azima ta juya ta fice Hanif yace Khadija ya kirata a nutse,ta amsa Masa yace ki dinga zuwa kullum zan koya miki rayuwa naga baki Santa ba,ya zaka ce ban San rayuwa ba gashi Ina cikinta kace ban sani ba,Kaine ma zance baka San rayuwa ba tunda Kai kana da kudi rayuwar kudi ka sani,ni da muke talakawa mu muke cikin rayuwa,yace baki gane nufina ba,tace to zan dinga zuwa ai inshaallah.
Bayan kwanaki Mero kullum sai taje sunyi hira sun hade hannu waje daya ta Yar kafa wai kawaye ne.

Spark gajiya yayi yace wai Baby har yanzu Jinin Bai dauke bane wannan bari ko masifa,haba sabo da Allah sati biyu ai nayi tawakali,murmushi Naila tayi ya Dade da daukewa tace bai dauke ba tana ta faman gyara kanta,sai da taga ya damu ta tsokane shi tace bai dauke ba,Spark yace ya Ilahi in ba Dan iska kike so na zama ba ya dauke haka mana,ni ba a halicceni nayi hakuri da Bado ba,ba hakurinsa nazo duniya ba wlh in zai dauke ya dauke kawai,Dan Allah ni a bani haka,Naila Ido ta zaro, yace wlh na gaji ni na gaji,Naila tayi dariya tace ya dauke fa yau,dama dazu nake cewa zan fada Maka,Spark yace da Ina da hanci da nayi guda,Allah ya miki Albarka a bani kar ya dawo ko labewa yayi ban sani ba gwara nayi abina.
Kaya ya shiga cirewa Naila yace a gidan ma sai an toshe ko Ina,Ina ta so nayi sabon ciki ba hali,sai kace yau aka kawo Masa Naila gidansa yanda ya wani susuce ya zauce.

Naila tace ka nutsu please,Ina zan nutsu yanzu ni bani da nutsuwa,Naila tace haka kake baka da nutsuwa yace ae Ina naga wata nutsuwa ni dama ba nutsatse bane,ai idona idon Boobs ko bado to sunana mahaukaci lokacin,Naila tace amma iya nawa ko? Spark ya tsokaneta yace harda uhmm ..uhmm..harda...uhmm...Naila tace bana mood,dariya yayi yace ai kin sani kema ko munyi fada ba abinda zan canja,ki kalleni so na ya miki yawa,Naila tace Allah ya kiyaye,yace handsome Irina,komai haduwa,ga kyau ta ko Ina Hallaren ma me kyau ga iya Uhum,ga sarrafa uhumhum,ga umm...uhmm,dariya suka yi sosai,Naila tace shi yasa nake sonka wlh Dan Allah karka min kishiya Dan girman Allah Ina rokonka Dan Spark dina,Dan nishadin Nan bazan iya gani an raba shi ba.

Arham ne ya shugo da mota Yana parking ya shiga ciki Yana fushi Mima ya samu da Papa a Palo suna hira ya shiga ciki yayi Sallama zai wuce,Papa yace zo nan,wajen Papa ya nufa yace me aka yi Maka ne? Yace kawai a waje ne,wai Papa wata kwaila ce daga ganina ta zageni,Papa ya zaro ido yace Kwaila? Arham yace to dai ta fara kudi kadan,kudi sun Dan fito mata,kawai ta zageni bafa cewa nayi Ina sonta ba ko kulata ma banyi ba wlh wai dalla Dan iska,Kuma tazo ta bangaje ni.

Mima tayi dariya tace to ba sai ka rama ba,na Isa na rama kasa ramawa nayi ta min kwarjini Yar mitsil da ita Kuma Baku Gani ba wlh Kuma taci banza ko gobe na ganta bakina kanin kafata,Papa yayi dariya yace to ko da ita za ayi ne? Allah ya kiyaye wannan banda kunya me zata yi,Au baka son kunya kunya ai ado ce,a'a ni bana son me kunya nafi son tsagera,Papa yace Allah ya shiryeka Arham yace Ameen ni Papa in kaga tsagerar ma ka samo min,Papa yace ka bani zabi? Arham ya zaci wasa yake yace ae,shi kuwa Papa dadi yaji an bashi zabi yace karka damu sai ka yaba yace to ko wace zan so ta,kayi alkawari? Arham yace Inshaallah Yana dariya,Papa yace an gama jeka ya wuce.



Masu sharhi Ina godiya




AsmaBaffa
[2/15, 9:48 PM] AsmaBaffa: 🏫TANTIRIYA🏫
A GIDAN YARI

BOOK 3
~TAIMAKO~

11-15

Official

By
AsmaBaffa


SADAUKARWA NE GA AIDA MAMAN TASNIM

PAGE NAKU NE
~htanimusa'idu
Hanifadliman



Washe gari Spark makara yayi yau jam'i ma ba a samu ba sabo da Kwalbewa ta kai,Naila tana ta baccinta hankali kwance,yunwa ce ta tashe shi ya bude idonsa Naila ta Dora kanta a nasa tana ta bacci" ya ture ta Yana murmushi yace Ashe cikin bacci Ina ta cin wahala Ina nishi kin danne min Kai,har yanzu mutum bai iya kwanciya ba sai yaushe zai iya,Ina Jin jiki billahillazi kullum daga na farka naga kafa a kaina sai ciki a kaina, maganganun sa ne ya farkar da Naila ta bude idonta a hankali" baya ta juya Masa ta sake Jan bargo, yace a'a ai gwara ki juyo na Kalli muninki sosai,dariya tayi ba shiri tace Allah ya kiyaye,burinka dama sabo da sa Ido ka dinga tashi da wuri kana karewa mutane kallo,dole Kai sai kaga kuskure salon ka Kara aure wlh bazan yarda da wannan ba,tashi yayi yace yunwa nake ji ki tashi bacci ya kare, mun makara kusan karfe tara fa,wayarsa ya jawo ya latso number Rafeeq.

Rafeeq Yana gani Yana daga kwance yace na shiga uku Kuma ya daga,ka shirya ka tafi meeting bari na tura ma address yau bazan je ba bana Jin dadi,Rafeeq yace to yanzu a duniya dama wa yake Jin dadi nima ba dadin nake ji ba,Spark yace ba irin wannan ba Mura nake yi,Rafeeq yace to ai zanje ba sai ka likawa kanka cuta ba,duk da hakan dai ba a fimu komai ba kullum manne da mata an kasa komai mu da ake takurawa gashi muna ta samun Karuwa,Dariya Spark yayi yace wato idan Allah bai baka Abu ba tun daga gida,danginka, naka na jikinka shi zai fara Maka gori ya ci Maka mutunci,dariya Rafeeq yayi yace Kai ka jiyo dai bari na kira yaron nan korarren Soja ya kaini,Arham wai ya gudu Shima? Da kansu sojoji suka Kore shi,karya yake ba guduwa yayi ba,ai sai da Papa ya Maida shi sannan suka fada Masa.

Aiki aka kaisu gidan Oga zasu yi gadi ya samu 'Yar Ogan tazo wucewa wai tayi shigar banza yaje ya rungumeta ya taba mata nono,Shine ta fara masifa ya zaneta ya mata dukan tsiya,tun kafin a Kore shi ya gudo gida ba Wanda ya sani ya canja school ma salin alin,shine suka Kore shi sabo da Papa wlh suka kyale shi haka, da yaci ubansa wajen sojoji Dan kawai Yana da kafa ne suka kyale shi,sai da Papa yace sai ya koma aikin sojan shine da yaje suka fada Masa abinda yayi suka ce ko ya dawo bazan su karbe shi ba.

Spark yayi dariya kamar ba gobe yace Allah ya kyauta wannan yaro Anya Mima ta kwalbe dai dai kuwa Yanda Al'ummar Annabi suke Kwalbewa anya kuwa sanda aka samu cikinsa Ina Jin sai da suka yi fada da Papa mala'iku suka mata tofi bana kwarai ba,Dariya suka sake yi Rafeeq yace ai Arham shi Nono bai Masa kwarjini ba abinda ya Sha kansa wannan abubuwa basa Masa kwarjini,rannan ya koma na Mima yake nema,Spark yace Kai wannan yaro kwai Dan iska Ina saura a nan Papa ya gama da shi,Khalil,Ni kaina,Misam,Anam,Badia sauran duk gasu nan,Rafeeq yace saka da ni I swear ko Papa yanzu bazai kalle su ba to me zai ci da su,Spark yace ba ruwana bazan yi gulmar iyayena ba na kasa Jin kamshin Aljanna,Naila ta kare mata nine zan daga ta shige Aljanna Kuma tuni na daga mata ni Kuma su Mima ne,Naila ita ta haye wlh so nake mu hadu a Aljanna muci gaba da Kwalbewa,shugabar Hurul ayni kenan,ba wata sai Naila ko a lahira da ana zabi zance Naila Only to tunda ba zabi dama itace Shugaba ince tayi ta mulki ba mutuwa shike nan Kai nifa ko a can bazan yi adalci ba,Rafeeq yace wlh da sake akwai dalilin wannan kalaman naka Naila an mata tsumi na musamman daga kauye kace zan kawo Ikhram,kasan kuwa ka zauce Spark da safen nan ka tashi kana wannan darsa kalamai ai da dalili,Naila tuni tana wanka bata san me suke yi ba.

Spark yace mota zan siya mata yau ba sai gobe ba,Rafeeq yace nifa kasan dangin Miji ne wlh zan fito da halina na bakin cikin dangin Miji ni me yasa baza ka canja min ba sai ita,ta shiga uku da sharrin dangin Miji kuwa za taga tuggu,Kai komai matarka baza mu yarda ba,daga tashi da safe,Spark yayi dariya yace ashe baki ciki zai kashe ka,Ina laifi ma da nake baka huge amount of money as your salary,idan Misam ne wlh bazai biyaka haka ba uban me kake yi a Office din,sai yanzu ma da nace Uban me kake yi na tuna wani Dan Indo a prison ya zageni,wlh sai na sa an Saba Masa kamanni wai Uban waye yace naje na auri Naila,bai sanni bane,Rafeeq yace to tunda Yana prison ka rabu da shi mana ya karata da hukuncinsa,Spark yace wlh bazan yarda ba sai an Kara Masa akan na baya,sai yasan ya zageni,ni da matata in banda karfin hali yace uban waye sabo da yana gadara shi Hire killer ne,kwanana bai kare ba ya isa ya kashe ni.
Dan Allah ka rabu da shi kar muzo muna zaune lafiya ka jawo mana irinsu wlh basu da Imani sai su turo har gida a kashe mutum,Spark ya furta bafaa zan hakura ba,Rafeeq yace ai shike nan Mima tace tana nemanka kaje,ae yau zanje dama,Naila ce ta fito a wanka ta canja riga da sauri ta tada Sallah,wayar ya kashe ya shiga wanka Shima,kafin ya fito ta shirya cikin wata Yar guntuwar gown iya gwiwa sama ta tsuke kasa ta bude me gajeren hannu,pink me adon flowers red tayi kyau.

Yana fitowa shima Sallah yayi da addua sannan ya shirya cikin wani yard me kyau fari tas ba karamin kyau yayi ba yana kamshi ya fito kitchen ya sameta,ruwa ta zuba me dan dumi ta zuba Masa Zuma me kyau ta mika Masa ya shanye sabo da Karin lafiya kafin yaci komai,a kitchen ya zauna suna Hira tana soya dankali ya hada tea dinsa itama ya hada mata, a haka a kitchen din suka karya,yace shirya ki rakani gida,tace to ta wuce sama,yace karki Dade please,sai da ta wanke toilet ta gyara bedroom iya Inda itace take gyarawa sannan ta hau shiri" Abaya ta saka Arsh me tsada ta dakko jaka da takalminta,Me aiki ta gama gyara Inda ya dace ta fito tace Uwale ki min wanke wanke ki gyara kitchen please,tace to keys din bedroom dinsu ta zuba a jaka Wanda ta kulle ko Ina sannan suka fita,yace duk da haka kin Dade me kika yi? Sai da na gyara bedroom da toilet ya zan fita gidana da kazanta.

Spark ya dafa kafadarta yace ban gane gidanki ba? ta Ina? dariya suka yi ya rike mata jakar har mota chewgum ya sa mata a baki guda Daya Shima Yana cin nasa,driver ne yake tuka su suna bayan mota abinsu,Naila tace Baby" ya amsa na'am Baby,wayarta me tsada iphone ta nuna Masa tace kaga wasu takalma latest a siya min ta nuna Masa,ya gama kalla yace sabo da ga me rijiyar kudi ko,har yaushe aka siya wasu har yanzu na lefe Baki gama saka wasu ba kika ce a siya miki wasu ban damu ba na siya miki yanzu wannan me za ayi da su,bazan siya ba sabo da samun waje Kinga mutane da yawa akwai Wanda suka kwana da yunwa wlh bazan siya ba gwara naje nayi sadaka da kudin,yanzu ma na ware wasu kudi a iya Yan uwa da abokan arziki sai sun kare a taimako, Naila ta Harare shi ta dauke Kai tace zaka zo ne,yace Inzo din"yana dariya,buga kudi nake yi,in ana aiki ba a baki Hallare ba kin dinga korafi kenan ke an daina sonki.

Naila tace to tunda baza ka siya ba sai ka kyaleni Kuma ai,tace ga Data can in zaki ci a siya miki na Naira dari dai ya isheki ko dabino ma kin gani fresh one,Naila ta Masa banza yace Nidai bazan siya ba Kuma sai anyi fara'a dole ya girgiza mata kafada ba shiri tayi dariya,yace ko kefa wayarsa ya zaro ya nuna mata motoci masu kyau Yan 8m zuwa 10m,yace mota zan siya sabuwa zabar min,Naila baki ta tabe tace ai ku son kai ya muku yawa idan kanku ne yanzu za aji Kuna kashe kudi banda matan ku,yace naji nidai zabar min,ta nuna wata baka Yar 10m tace wannan tayi duk tafi birgeni,yace okay,Gidansu suka je suka samu Mima da Mummy suna kallo har yau Mummy taki komawa gidanta,Spark ya nufi wajen Mummy ya gaishe ta ya zauna kusa da ita,ya kalleta yace Uwa ta,tace na'am nice nan gani,Naila Mima ta gaisar sannan Mummy ta zauna tana cewa Ina su Arham? Mima tace suna nan zaki gansu yanzu kuwa.

Spark Mima ya gaisar yace wai kina nema na? Mima tace dama gidan Badia nake so kuje Dan Allah ai dai Kwa dan Kai matan naku,na fadawa Misam da Rafeeq ma,Spark yace ba damuwa, da gidan Anam da Khalil,Spark yace ba matsala za muje Inshaallah.
Arham ne ya shugo palon da cup a hannunsa sanye cikin 3qtr da Yar t-shirt dinsa ga uwar suma,Mufee ce ta fito da gudu tace wlh Mima kice Yaya Arham ya bani abina,Arham yace me? Mima tace kaga bata abinta komai mene,cup din ya mika mata yace gashi kina Sha yau sai kin kwana kina zawo munafuka.

Spark ya mikawa Hannu yace Ina me dakin taka,ya juyo ya Kalli Naila yace Me daki,Naila tace kayi kudi ka guje mu,yace zanzo ne ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login