Showing 30001 words to 33000 words out of 144533 words
Fandau tadan kota cikin wani mahaukacin kishin da bacin rai da ita kanta batasan ta inda yake fitowa ba ta fara dukan Fandau iya karfin ta
Tana cewa "kehar kin isa maccen da zaki hadani da mijina kina karamar yarinyar kidake waya koya mikin irin wannan bade mijina ba nayarda dashin ni kadai ce a ran mijina kuma ni zanci gaba da zama
Ba wata maccen da ta isa ya sota kema mun auro kine dan cika burin mu da gujewa wata tashiga rayuwan mu mun tsarashi iya mu da yaran mu Allah bai yini zan haifi yaran ba shiyasa muka dauko ki ki haifa mana koda 2 sun ishemu wannan ma ne na tsara ba mijina ba dande ba makaucewa umar nin junan mune ya yarda amma bawai dan yana ra ayiba koda maccen kirki ce wanda ta isa balle ke da kullum idan zan kawo shin nan sai da magiya da tur sasawa kuma duk sanda ya shigo dakin nan yafita to da amai zai fito sai nayin zaman jiyar sa ke har kin isa mijina mai mugun tsada ne a duniya mezai ji ajikin ki dube ki kanki kamar danbun k'aran giya zaginta take tana cegaba da durman ta
Itako sai
Ihu take tana neman ceto amma ina bame jinta dan
shi Nabil din da
yaka mata ya kwaceta komawa yayi kan kujera ya daura daya kan daya yana jifan su da murmushin dan da farkon ya tsorata a zaton sa Hadim zata yarda da Maganan Fandau sai abin yazo masa da sauki Fandau ta gama tsorata shi shiyasa yabari a koya mata hankali saboda gaba
Sai da yaga aibin zai wuce k'a ida ya tashi ya karasa inda suke ya kamo hannun
Hadim yace "hama my one ya zaki damar mun kan ki akan wannan wanda bata ma kai ba kawai idan zata shiga rayuwar mu mukore ta tunwuri ni sai yanzu ma na kare mata kallo kidu beta fa yanzu wannan abunce zata haifa mana yara ki ganta fa idan ta haifo mai kamar ta muce wata biyo cikin mu ne sai yanzu mana tunada wannan my one anya bamuyi kuskure ba.
Hadim da har lokacin tana huci da bacin rai tace "wllh baza tabar gidan nan ba har se ta haifa mana idan muka barta kana nufin taci bulus kenan duk moron jikin ka datayi ya tashi a bati
kacire wani zata haifi irin ta aranka mai kaman mu zata haifa aiko data haifi mekamar ta tama bai baci ba ai sai ace ya daukon dangin baban sane ga suna duk bakake ne
Nabil yace "kema kinsan duk bakin dangin mu sunfin wannan yanuna Fandau
Itako Fandau tunda tasamu akade na dukan ta lamo tayi akasa tana mai da nunfashi cikin azaba
Hadim tace "shegiya gobe makikara wai kema kinji dadin namiji zaki nunawa mutane karuwan ciko marar kunya dan kinga girman mijina ko
ta juya ta kamo hannun Nabil tace "my star zomu tafi tunda na yau de bazai sa muba
Nabil daya gama shiga wani hali dan dan mugun shaawa wan yarinyar
Baye ma sanda ake dukan ta rigan ta yazame duk ilashirin jikin ta yabai yana wani matsanan cin shaawan yana fuzgan sa jiyake kamar ya rungumo ta a gaban Hadim dinma
Taya zata ce yanzu sufita bayan idan bai biyawa gangan jikin sa hakkin saba bazai iya bacci ba
Ai baisan sanda yafurta
"meyaza bazai samu ba
Hadim dahar ta fara
Tafiya hannun sacikin nata taji ba tafiyan yake ba ta tsaya kallon sa sai kuma taji yayi mata wannan tambayan
Tace "my star naga ta bata maka raine nasan baza ka iyayin wani abuba shine nace bazai yuwuba mu hakura.
'azuciyar sa yace na hakura da umar nin gangan jikina impossible
Afile kuma ya rausayar da kai fukar sa yanuna damuwa yabita har sunje kofa yaji bazai iya jurewa ba ya tsaya cak
Yasauke ajiyan zuciya yace
"amma keki kace awan nan ranan idan akayi dace cikin zai zauna ko?
Tace "hakane my star.
Yace "dan me zaki ce bazai yuwuba?
Tace ganin macin randa ta janyo makane fa yasa kai dama yaya balle yau da ta maka wannan iskancin
Yahade fuska kamar gaske yace "to yazan yin bacin rai ai bazan dena shi ba har sai naga bata cikin yayuwan mu dan haka inde ana zaton zata samu cikin yazan yi zan hakura nayi dan nasa muna huta idan Allah yasa aka dace
'Zaka rantse harzuci zan cen haka yake
Hadim tace "yawwa nawan ina sonka kana son farin ciki na
Shima cikin farin cikin cin nasara ya rungumota jikin sa sosai yace"
I love you itama matseshi tayi sosai a jikin ta tace I love you too my star shiko idon sa cikin na Fandau wani kallon zakin gane kuren ki yamata
Ita ko takan tama take dan haka takawar da kanta 'azuceyar ta tana juya magan ganun su yau zata samu cikin nashiga ukku Allah kar ka tabbatar da maganan su dan ba abin data tsana irin tasamu cikin dasu
Har suka gama rungume rungumen sun Hadim tafita bata sani ba sai ganin mutum tayin atsugun ne a daf da ita ya zuba bata ido
Cikin wani shu umin murmushi da tasan ta mugun tane duk da bata taba ganin murmushin saba tasan bana arzikin bane.
Ahankalin yace "inafa tan kin shirya tarban mayye dan a yau tukun zaki san kaman zaki nake zaki san nafi kura maita dan yau ina ga ba inda bazan ci ajikin ki ba
Kishirya
Tunda tazo bata ta
yin dogon magana dashi haka ba idan yashigo abin gaban sa kawai yakeyi yafice.
Daga yana yin muryar sama tagane yau ba sauki dan haka cikin tsora daga kwancen take ja da baya shikuma daga sugunne yake binta yana cigaba dawannan murmushin nasa
Cikin rawan murya ta fara magana dan Allah kayin hakuri wllh bazan ara ba kaji tausayin na wllh ni yarinya ce
yace "ai tunda kinsan kura kin san zaki kin zan mayye kin girma.
Na tuba wlh kakira anty ma zance karya nake......
Ganin zata bata masa lokaci ne yasa yadaka mata wani
Tsawa da bata san san da tameke cak ba
Taca "wayyo Allah kulum ka shigo sai kamin mugunta wllh ni bazan haifu da kuba Allah kamayar ni gun mamata
Cikin wani irin tsawa
Yace "zaki cire kayan kiko saina sake nin ka abin da nayi niyar yi miki abin da nayi niya waya gaya miki ni nadamu na haifu dake kigaya wa wanda ta keson hakan.
Tace "mekake sodani ita haihuwa kai kace ba haifuwa ba to me kake so kasheni ko.
Tsawa yadaka mata wanda bata san data fada gadon ba
dakan sa yacire mata kayan jikin ta cikin gaggawa yake sarrafa ta wanda
yau tabbatar wa Fandau basauki gashi ko
Komotsin bata iyayi balle daman
manture shima balle halin kwace kanta
Shiko Nabil a yau yayi abubuwan da yasake tabbatar wa kansa yeees Fandau macce dan haka yayi jimawan da bai tabayin irin saba yarasa meyasa yarinyar bata gunduran sa dan bai ki yaka sance da ita ko yaushe ba har ya juya zai fita sake dawo wa bakin gadon ya daura kafan sa daya saman gadon daya a kasa ita kuma tana zaune tasun kuyar da kai ahankali yasa hannun sa saman caburer ren gashin kanta da Hadim ta kira kamar dan bun karan giya yadam ko gashin da karfi tasaki kara tana yar fa hannu idon ta kamar zai fado
Murmushi yayin yace kalle ni ta dako cikin tsoro da
azaba
Idon ta yafir fito dan azaba tana kallon sa
Shima idon ya zaro mata yace "dazafi ko
Dasauri ta gyada kai hawaye sai surto mata yake jijiyoyi kanta sun fito tsabar azaba
Shiko yace "good
Gaba maki sake tona min sirrina kece a wahale dan matata bayar da zatayi ba.
Cikin in ina tace "bah ba' bazan fada ba Allah wayyo kaina
Shiko murmushi yasake yi yace
"good
amma dan mugunta sai da yasake matse kan yasake ta dakar fe ta fada kan filo
Tasake sakin kukan da bata san ranan gamashi ba
Nabil sai daya fito yaji gaban sa yayi mugun faduwa Dan yau bai san karyar da zai yin yakare kan sa awajen Hadim ba yarasa meyasa idan yana tare da wannan mayyar yarinyar yake manta komai ba tsaki yaja yaci gaba da sauka ransa wassai dan har yashi ya karyan da zai kullah
kamar yanda yaza ta a babban falon ko yasa meta tana jiran sa a tsaye tana wani jijjiga jiki shima daure fuska yayi sosai dan ta yar da da plan din sa yasake jan tsaki yace "my one anya ba gidan marayun zamuje mudau ko ba kuwa ni nagaji da wannan abun gaskiya dasuri ta juyo tace" tamaka wani abuko yace "kin san ba na iya kusan tarta idan bata yi wanka ba balle yau da kika mata wannan dukan duk yawu da majiya ya bata kazamin jikin ta nace tawuce taje tayi wanka kawai sai tashiga taki fitowa ni kuma da kwanciya dayake agajiye nake bacci yakwashe ni.
Hadim ajiyan zuciya tayi tace "Alhamdulilah
Wllh nadau kama wani abin ta maka kana kula da kan kafa kar kaje kasaki jikin ta illata min kai dan ma ban babu wani makamin da zai illata mutu aban garen
Yace "danwan nan karki ji komai ko maza 10 baza su illata miki ni ba
dariya dayi tace "na yarda da jaruntan ka shiyasa nake Al faharin dakai ko afilin wasa shiyasa nake kiran ka my star
Murmushi yayi yace "wllh ina sonki my wife
Nima haka my husband ina fatan de tafito din ko idan bata fiton ba
Sai inje in fito da ita ni nasan ba iyasa scurity tayi ba
Bayan ya tabe baki
yace " ai sai da na tashi abaccin nagan ta ita ma har tayi bacci
Hadim tace "bakayi ba kenan?
Yadan kalli fuskan Hadim sai yaji kunyar
face to face yace mata yayin amma daya ke dan duniya ne yadan sosa keya cikin basarwa yace "nayi
Itama sai da taji wani iri aranta amma Afili tace "Allah de yasa anda ce
Yace Ameen dan shi ma harga Allah yana son yaga Fandau ta gama aikinta ta tafi idan baya ganin ta wata kila gan gan jikin sa zai dena kawatar masa da wannan yriy kuma ma yana san ganin kwansa a duniya
*wani sabo*
Wani matsalan da Hadim tafara fuskan ta Kwata kwata tarasa kan Nabil bai fiye damuwa da ita ba sai yayin kwana 2 bai ce zaiyi wani abu da ita ba duk da dama ba wani damuwa yayi da abin ba akallah so dayan de za ayi a kullun sai kuma yawan wasanni da jikin da wanda ya mafiso feye da.....
Amma yanzu wasan nin ba yarage tun abin baya damun ta har yafara damun ta
Bayan sun shiga badroom yace shi sai yasa ke wanka tunda ya hada jiki da wannan kazaman bazai goga bata daudan ta ba.
Tace "dariya tayi tace ni inban da abinka banga wani datti a jikin yarinyar ba ai tawan ke
Yace "yawwa my one yaza ayin da wannan kan nata ne?
Hadim ta kalle shi tace wane kan kuma?
Yace baki ga gashin taba duk yayi wani irin ko taza babu ga gar zaza dashi.
Ido Hadim ta zuba masa can
tace "me naka da gashin ta koya shafi aikin kane?
Daga ka fadun sa yayi yace "kumafa hakane bai shafa ba yana dauke da nishadi yashi ge bathroom dan yasa mugansuwa sosai jinsa yake saka yau.
Har ya shiga yasake lekowa cikin happy yace" yau baza amin ba wanka.
Tace "wankan Allah nama ka ai.
Yace"au wannan na shedan ne?
Tace "kai de yikafito nagaji ne.
Yace "ok bari nafito namiki tausa.
Tana jiran sa har yafito tana kallon sa yagama komai nashi ya haye ka gado yaja blanket
Yayi kwanciyar sa tare da janta jikin sa ai kafin kaceme har bacce yayin gaba da shi
Hadim tameke zaune ta zubawa faskan Nabil ido baccin sa yake cikin kwanciyar hankali har wani nanuri nada ban fuskan sa yake fitarwa take wani mugun shaawa ya kamata wanda baza ta iya jurewa ba
Shiko yanda ya kwanta dinnan sai kuma asuba hannnu tasa tafara shafe fuskan kasa cikin bacce yaji abin da take masa ya bude idon sa cike da bacci ganin ta zaune yasa yasake janyota yace
"My one muyi bacce ko yana gama fadan hakan yaja idon sa yarufe rif
Hadim tayi mika tasake shiga jikin sa dan gaskiya baza ta iya hakura ba dan jiya masai data massa masa yayi dan wasanni ajikin ta sama sama amma yau ko hakan ma bai samuba kawai sai ita tafara sarrafashi shiko Nabil dama bai koma ba kuma tunbude idon sa da yayi yagane metake so amma shi bai jizai iya ba lif yayi yana jinta ita zuwa yanzu ita kanta tasan ya tashi amma tarasa meya yasa yaki yinkuri dan haka ta kai bakin ta dai dai kunnen sa tace" yade?
Yagane amma yace "bakomai
Tace "ah ah da komai.
Yace"tom kibari saida safe muyin bacci yayi maganan cikin mayen bcc dan kafin ta bashi amma har wani bcc yasake kwasar sa
Allah sarki Hadim ahaka ta hakura tayi bcc batare da ta zarji wani abuba dan a yanda take jinta macce har macce baza ta taba sammanin Nabil zai bar ta danwata Fandau ba haka ta shi baccen cike da mafarke ma mafarke.
ahakade sukeyin rayuwa har kwana kin period din Fandau ya cika dan Hadim yada tarike kwanakin ko nata bata rike ba dan yanzu watanni 3 kenan cif da zuwan Fandau suma wata 3 ya rage musu sharadin su yacika Hadim sai farga ba take
Tashi ga dakin Fandau dai dai lokacin sallan magaruba samun Fandau tayi tayi dai dai akan kujera threesiter da sauri Fandau ta sauke kafafuwan ta cikin ladabi da tsoro dan tana mugun tsoron su tace "anty ina yine?
Hadim tace "kina lfy kinyi sallah?
Fandau tasun kuyar da kanta tayi shiru cikin fargaba Hadim tasake cewa nace kinyi sallah girgirza mata kai Fandau tayi alaman a a
Hadim tace meyasa?
Fandau tasake sun kurayar da kai ta bude baki ahan kali tace "yau banayi
Da sauri Hadim taja baya cikin firgici tace what
Saida tafirgita fandau duk a watan can mata data zo tama ta wannan tambayan tace bata sallah sai da taga Hadim ta sorata amma bakamar nawan nan da kamar an aika mata sakon mutuwar uwa da uba ba
Cikin karaji Hadim tace dan
08062383027
[3/12, 8:49 AM] Hauwa: DAMA TA
NA
Batul Adam Jatto
🌈 *Kainuwa writers* *Association* 🤝
18
Hadim cukumo Fandau tayi tace ke dan uwar ki gayamin me yahane kin daukan cikin?
Fandau
'zuciyarta tace
_indan fisari kayan ragone to_ _kaza matayi man_
Afili kuma cikin kalan tausayin ta tace anty nima ban sani ba. Cikata tayi cikin bacin rai tace yin cikin shine zai baki daman fita acikin wanna gidan dakuma lfy yar uwar ki idan baki samu cikin nanda watan nin da muke soba wlh zaki dauwama cikin kuncin rayuwa idan kin kiyar da mijina yabakin ciki wlh wllh kinga abin da mijina yake shigowa yayi dake to da kare zan hadaki yayi tayi dake harse yasa miki kanjamau ....
Fandau tace "nayiga ukku Anty dan Allah kiyi hakurin ta zube gunwoyinta ta hada hannun ta tana ta rokon ta .
Dan ta taba ganin videos din kare yana saduwa da macce baturiya a gidan uwar dakin ta anty mairo,
Kuma tabbas taji ana cewa ajikin kare aka samu kanjamau Tasan kuma Hadim zata iya yin hakan
Ai batasan san da tafurta afili Ya Allah kajikai na kabani cikin kar najawowa mamata abin gori agari da yan gidan mu.
Hadim tace tode kinji tayuya tabar Fandau awajen.
Nasu dakin ta haura tasamu Nabil ya shirya cikin kayan adidas akasan sunan sane da sunan asalin kayuyen su baban sa wato *damasak* wan da dayawa mutane da damasak ake kiran sa ful name
Muhammed Nabil Abubakar damasak asalin inda yasamo
Sunan *shid* da kujaji abodan sasuna kiran sa kuma asali kakar sace uwar ummi sa take kiran sa *shitta* mezafi kenan dan Nabil tun yana yaron yake da zafin nama shine fa duk family suke ce masa shitta sai danwar sa zainab datake koyon baki take cemasa shid shine shid yabishi har Nabil yananeman yabata balle muhammd da dayawa nakusa dashi ma basu san shida shiba shiya sa yake amma nida *shidmas* wato shid damasak Nabil shid yana da mutu kar daukada a duniyar wasan kollan kafa ball sana arsa yana mutukar kai masa dan shine na ukku ayan wasan da ake jidasu aduniya dan kafar sa yada da sada sosai a yanzu haka yana zaune