Showing 75001 words to 78000 words out of 144533 words
gaya mata amma na maka alkawarin hakan bazai kuma faruwa ba inde dagani nice."
Hararan ta yayin tareda sake hade gira
Juyoda fukansa tayi faces dinta
Buge hannun ta yayi tare da kwace fuskan sa
Tace haba habibi please mana mezan maka ka shuce ko sai nace mata my dear ko my sweetthr
Yace" adana kayanki duk ban nema ba yafadi haka yana shirin Mekewa
Janyo hannun sa tayi
"Allah yaya sai ka huce konabika nafita nima."
"Sai kin zage dukka kayan jikin kinmin irin wannan tsallen kwadon nan daki ka tabayi zan huce."
"idon tabda hawaye take kallon sa tace" yanzu dawannan cikin zanyi sallen?
"sosai makuwa baneman sulhu kikeba."
Hawayen da yake tare a idon tane yazubo ta ja zet din rigan dama mai zet gaba da bayane tacire ba bra ajikin ta dama basashi take ba dan boobs nata ba alamu dan kwafa atare dasu sai cika war wani sheki yake
Nabil ba abin da yakasa sabo da ganin sa irin suran Fandau kullum sake kawatuwa yake hannu yameka yajawo ta yaman nata da jikin sa yace"na yafewa lil amma banda ke ko kin haifu sai kin yi bashi kika dauka."
Dago kanta tayi tace " aina yarda dakai mejin wajen tausayi na
sai yawwa awannan haifuwan mekake son na haifa manane? kwantar da ita yayi agefe suna fuskan tan juna yace"kefa mekike son haifa?
Tace macce?
Danme kike son kihaifi macce bayan dama maccan kika haifa?
Tace"dannaga yanda muguwar zatayi idan na haifi maccan
Dariya yayi har fararen hakoyan sa suka baiyana kamar kinsan murina keman wllh nafison kiyi ta haifuwan mata dan bana son ranan rabuwa dake dan nasan kina shifan namiji zaman ki yakare,
Idan ko macce kika haifa namiki alkararin idan nakai su gida bayan suna zan dawo na daukeki muje saudia muyi irin wanan zaman da mukayi a Bangladesh."
Fadawa tayi jikin sa ALLAH mijin wayagan ni adakin ALLAH dana roki Allah kada Allah yabada sa a amin
Wanan alluran."
Kede kindamu da wannan allura kamar wanda za amiki namutuwa.''
"Yo ai gwara mutuwa ga badaya wanda nasan zanmutu akan akasheni da raina asamin hauka."
Yace" ba hauka bane su turawa idan mutum yafiye ga gara ko yatsufa yadena gane abubuwa sai suma sa alluran susake koya masa sabon rayuwa yanda suke so".
Toni de banaso kuma ina rokon ALLAH karya bada sa a asamin."
Yace"kinga kibar wanan yahade bakin su yace " ina kwakwan
Tadaga hannun ta tanuna masa na hannun yanoke kafada yace "nina bakin ki yafi dadi."
Kafin tabashi amsa yafara jujjuya harshen sa acikin bakin ta
Daga nan suka lula bayan sungama nusuwa tare suka shiga cikin bathtub din nan masai da suka bata lokaci da taga abin nasa bana kare bane kawai sai ta masa wayo tafito gefe tayi wankan tsarki ta tafito yana cewa "au fita zakiyi saida tajen daidai bakin kofa tajuyo ta masa wani irin fari da idon wanda ta san tana riki tashi idan tayi sannan tayi kissing din hannun ta jefa masa tafita da gudu shikan sa gudun ma na gaiya tayi duk da rigan wankane menauyi ajikin ta hakan bai hana juya komai ba ajikin ta dan yanda take kadasu
bai san sanda yadinga kwalla mata kira ba "mata "mata zokiji."
Itako tana zuwa daki taga wayan sa yana rinning da sauri ta karasa inda wayan yake MAMATA baro baro arubuce ajiki amma tarasa yanda zatayi ta dauki wayan anan tafara nadaman dama tace yakoya mata irin wanan waya wata kilama mamar tace da yanzu taji muryar ta dan kullum sai yagama wayan sada maman zai zoyana bata labari wanda har yau bata gama yarda da gaske mamar tabane kafi
Dagudu tayi hanyan bathroom din amma kafin ta karasa sai wayan ta katse har zata komo taji kiran yasake shigowa da sauri tashige karo sukayi yana shirin fitowa tame kamasa wayan yana karba yazaro ido yarasa yanda zaiyi yana soron ya dauka Fandau tayi wani abuda mama zata gane kawai sai ya kashe wayan gaba daya
"Mamata ce ko shiyasa baza kadauka agabana bako?
"mata nasan zaki tonamin asiri ne ai."
Tace"allah muryar ta kawai nakeson ji ni bazan yima magana ba."
yace" tokije idan nafito zan baki kusai sa."
Salle tayi tarungome shi tana murna tace"da gaske yace" serious
Ta tsakeshi tafita."
Tana fita ya can wayan sa muryar maza wada idan da me magana da mebada amsa duk maza zakaji tukun yakira mama sai da suka fara gaisawa yace" mama gawani yaron nazaku gaisa yanason kugai sa dashi
Yafita da sauri yakaiwa Fandau wayan yace"gashinan kugaisa da uban gidana tukun
Fandau ta karba hannun tanarawa tace inawuni?
Mama tace lfy yakuke ya fama da jama a
Fandau tace lfy
Daganan sukayi shiru
Sai can tace" to kabawa Nabil dinko
Fandau tame kamasa wayan
Yakar ba yana dariya sunyi fira sosai kafin yace "to mama sai kinjine
Kai mama ba komai fa."
Fandau tace " mama kuma yace" yes
Tace "kabani ita mugai
Yace bayan wanda kumayi ai kun gaisa canza murya nayi dan nasan idan mama taji muryar ki zata gane haka kema idan kikaji nata zakiyi kuka ki fallashe mu
Aiko bai karasa ba tasa wani uban kukan da ya rikita Nabil
Yanzu dama da mama muka gaisa ban sani ba naki maganan kirki dan sake bani ita wllh banan yiba yace "a a
Sai watarana kuma
Haka tasha kukanta shikuma sai aikin lallahinta yake
Washe gari suna zaune a parlour akasa tana wance a cinyar sa yafara wayan nasa najaraba da hadim wanda sai suceye awa guda sai kace abin ibada yawan rabin firan akan fujjirat ne wai sai yaji muryar ta sai kashe ita kuma anyi anyi taki dariya
Ita kuma Fandau yakamo mata gallery a daya wayan tana aikin kallon pic din baby da mama idan tazo nashida Hadim ta tabe baki duk da suna mugun kyau da dacewa zugo iya Nabil take ta kallo
Yana sani da abin da take yakashe wayan
Yace"yanaji kiba tsaki ko kina jin haushin inayiwa matata kalaman soyayya."
"Ni ba haka ba waya nakeson ka koyamin."
Yace"kamar yaya inkoya miki waya wani irin koyawa?
Inkoyi shiga ko ina kozan kamo hoto basai ka kamomin ba amma kai naga alaman idan zakayi amfa dashi agabana sai kayi yanda bazan koyaba."
Yace"kikoyi imin bincike ko."
Tace "nibawani bincike dazanyi
Bazakice zaki kira mama ba
Tace"wllh kokai kace yanzu inbai yana kaina ga mama wllh ALLAH bazan baiyana ba komai yana da lokaci inaso nafito da shirina yanda zan bawa kowa mamaki,
.shiru yayi yana tattara kalaman ta yaji taci kakiramin Sani mugaisa
"Naki wai mekuke shiryawa da Sanin ne kwana kadan sai kice nakirashi kuma baza kuyi, maganan agabana ba sai kinfita gefe."
Tace"yanzu ko agaban kaza ayi."
Yace "bayau ba
Zreky yau zaije siyaya meda me kike son kari asiyo miki."
tace "ummm abubuwan dayawa kuma sai yazo natuna kaga dana iya rubutun da sai narubuta ai dama nace kakoyamin kak'i."
Yace"nima awajen rubutu katon jakine ko a class har karatun ma ne abinda nabudi idon dashi tsalle tsalle koba haka kike cewa ba".
Taso ace yakoya mata rubutu
Amma tunda dana hada bak'in
Me zai hana tana jagolgola rubutun dakan tama tana rubutun koda hausa ma to mema zan rubuta aiko tarishin ratuwan ta idan tace zata rubuta kafin ta gama ta gama kwarewa darubutu
Tace" to inason cemasa ya tsiyo min biro da takar da ma tafadi duk abubuwan da take bukata
Haka sukayi wanan zaman cikin soyayya sowajen 3 hadim tana saranan zuwa yana cemata tabari sai gobe sai data gaji tace"ita sai tazo ya kyaleta
"Yanzu da gaske yau zata zo dan ALLAH kasan yada zakayi kahana zuwan
yace "wllh bahali nayi nayi nakasa
Amma ai zandinga fakewa da baby ina shigowa ai."
*Bayan wata* 4
Fandau tashiga watan haifuwa yau ko gobe amma ko min rashin ima in mutum idan yaga Fandau awanan lokacin zai tausaya mata ita kanta hadim mugun tausayin ta take dan gaba daya kaman nin ta ya janja fuskan tada kafafuwan sun kumbura sosai gawani irin girma da cikin yayi nunfashin ta kansa awani sama sama takeyin sa magana idan tafara da kyar take karasawa kwanciyar ma gagaran ta yake ko tsakar dare ne saide ta tashi tayi ta yasho kullum bakin ta yaya aunty kuji tausayin kukai ne aciremin cikin nan wllh ayanda nakeji cikin nan kaine zai
Nabil yace "my one mukai ta acire banason ta mutu."
Bazata mutuba
Wani lokacin haka Nabil zai rungume ta yayi ta lallashita
Jiyake inama ajikin sa cikin yake da da sauki ina ma shi doctor ne da yatemaka mata
Ana haka yau ta tashi dawani matsanan cin ciwon mara wanda sunsan na nakuda ne ita da Nabil amma banda Hadim da taketa faman cewa juyine dan ita adaukan ta cikin wata 8 ne
Gayakama yau ne zuwan inna ZAINABU wanda tace zata zo idan hadim tasauka sai su hada sukoma tare suna cuku cukun zunan inda wana sai dare zata sauka itada Kamal da Grema
kawai sai Fandau tashi da Wannan hali
Tajiga ta sosai
A zuciyar sa yace '
amma hadim sai tayi duk abinda zatayi awanan karan sai yakaita hospital
Dagota yayi cak zaiyin hanyan waje da ita Hadim tarike shi" ina zaka kaita?
"Hospital yabata dan bazan barta agida tawahala irin wacen ba dan wan da alama yafi wancen ko agoyon cikin wannan yafi wahala
"kana nufin haifuwa zatayin nagayan ma juyine kata ba ganin an yin haifuwa wata 8
Yace "saketa mutafi nace miki haifuwa ne
Cikin karaji tace "inko haihuwa ne cikin nan banaka bane
*Nace ummm Hadim zauna nan*
*fans ankusa fa Inna takusa sauka ga fandau ba lfy*
[3/12, 8:49 AM] Hauwa: DAMATA
NA
BATUL ADAM JATTKO
34
Ai Hadim tana ganin dagaske Nabil kaitan,zaiyi sai tayi sauri tarigashi fita parlour karshe wanda zai fitarka a part din Fandau taje da saurin kafin Nabil yakaraso tacanja securityn kofan saida yazo yanasa no akofa yace ba daidai bane yajuyo yakalle ta yace "come an open
Tace "my star kashiga hankali ka mana yazaka rushe mana shirinmu da muka sha wahala, akai
Yanzu kana fita da ita asirin mu yatonu ko awajen ma aikatan gidan nane,
Nikuma nayin yaya da wanan tarin summan danatara aciki
Ahankali yasauke Fandau dayaga tanawani irin mika
Zaije wajen Hadim dan bai tabajin arayuwa ya tsani ganinta irin yauba dan jiyake idan yayi nasaran dankan ta sai yaga tadena nunfashi
Amma yana sauke ta fandau din tayi saurin rikeshi
tace" Muhammad inawannan wasikan da nabaka a haifuwan Fujjirat to dan Allah shinakeson kakaiwa mama idan ALLAH yasa na mutum kayafemin abin da namaka badaidai ba."
"mata mazaki mutuba jikina yana bani tare zamu rayu zaki haifamin yara dayawa...
Hadim "tace dame kakirata mata fakace?
Nabil baisan metake cewa ba danshi burinsa yakwace daga hannun Fandau ita kuma ta kenkemeshi da dukkan karfinta shikuma yakasa fizgewa dan lallaba ta yake dan gani yake kokamata yayi zataji zafi shine yaki kwace jikinsa da karfi
Take kenkeme shi Fandau tayi tana cije baki saiwani gumine yake keton mata
Tana salati cikin wani irin sauti take salati
Nabil yajuya yakalli Hadim yace" Halima idan baki zokin budemin kofannan ba wllh zammiki abunda baki taba sammanin wani mazai miki ba balle ne idan matata tamutu wllh kema saide ajera kabarin ku ai Hadim cikin wani irin kishi da hargagi takaraso inda yake tana nunashi Nabil nizaka kashi akan wata dani nayin silal haduwan ku zaka kira wata macce da matar ka ayu.......
Aibata karasa ba jin kukan jariri cikin sauri takara sa ta sugunnan tazaro jaririn da Fandau take shirin dannewa dan sabar wani sabon ciwon dataji wanda yafi nada yarfa hannuwa ta fara tanacewa yaya yazanyi da ciwon nanne
Nabil gaba daya yagama gigita yarasa yazaiyin
Hadim ko tana zaro dan tazare ido kai my star wllh Namiji ne ALLAH Namiji ne fari mekamar mu har yafimu kyu wllh ban daba ganin jariri me hancin saba
Ina shi Nabil ta Fandau yake
Wani irin nishi Fandau tasakeyi saiga wani katon jaririn yafado ai Hadim dasaurin taje tasake daga wancen ma tace kai yan biyu duka maza ALLAH mungode maka
Fandau tasauke wani nan nauyen ajiyan zuciya
Tayi lamo ajikin Nabil da yakasa kowane irin yunkuri tsaba gen murna da farin ciki bai san yana mutuwan son yara maza ba sai yanzu da yasamu shiko mezai yiwa Fandau arayuwa yabiyata yazai da wannan farin cikin da tasashi kawai sai yakwantar da Fandau ya matsa jefe yayi sujjada yana meka godiyar saga ALLAH nawan nan baiwa da yamasa cikin watanni 10 yamasa kyutan yara 3 idan ba shiba wazai masa wanan kyuta sai rafkawa ALLAH kirari yake yama banta yanda jikinsa yake abace sai da yadago yaji Fandau tanacewa dan ALLAH yaya ka daukesu sudena kuka
Sai asannan yajuya yaga ba Hadim a wajen da sauri yakarasa inda yaran suke amma sai yarasa yanda saiyin dasu dan cibiyan su ba ayanke take ba baisan yazaiyi yadauke suba sai wusilni ya suke a kan tyles yace" mata yazan musu sai ita Fandau dince tayinkura ta tashi zaune ta matsa kusa dasu tayi Bismillah ta daga dayan ta dorawa cinyan Nabil dayan ma tasake daurashi daya gefen jinyan nasa taso ta dauki dayan amma take ganin idan tayin nesa dasu zasu iya jin ciwo dan duk ajikin mabiyi daya cibiryar su yake
Ta kalli Nabil tace "kamusu adua mana."
Yace"bari namusu kiran sallah ko."
Fandau sai kallon yaran da suke cikin jinin take yaran shuwa sak ashuwan ma dama su Nabil nasu kyun daban ne'
Dagudu Hadim ta shigo hannun ta dauke da almakashi da zare dama iyasu ne agidan dan ma aikatan gidan suna ban garen su wana tsakanin suma da katanga zasu shigode da zasafe suyin shara sukoma sai kuma masu abin idan suna son abu sumusu waya dan Hadim cikin ma, basosai ta kesa tsunman basai taji za ashigo,
Jikin ta harrawa yake ita tamanta da batun wani watan cikin bai cika ba murna kawai take tanason ya kawayenta da family s
Zasuji aceta haifi twins kuma duk maza farare
takara sa inda suke ta tazauna dabas ta kama dayan ta yanke masa cibiyan ta kulle tayankewa dayan ma
Tana daura almakashi daga Fandau har Nabil rintse idon su sukayi dan jisu ke kamar yaran zasuji ciwo
Awanan karon ma Nabil neyayiwa Fandau komai suna futowa sukaga ba Hadim ba jaririn
Itako Hadim awannan bata goga jini ajikin ta ba dan tasan ba megani
Amma tana kaiwa yaran part dinsu takira wata acikin ma aikatan tace" tazota haifu matar da godu tazo dayake bature ba hankali bata gawani alamun rashin haifuwa ba atattare da Hadim saima santin yaran da taketayin
Hadim tace tanazuwa tajire mata yaran part din Fandau tanufa yayin daidai dafitowan su
Tace" my star ALLAH de yasa baka wanke kayan ba?
Nabil baiko kalli inda takeba yaje yace"Fandau yayane mezaki ci
tace "kafara bani tea sai kafani abinci to yace" yayi hanyan kitchen ita kuma tadan jingina da fukar godon yanzu kam ba abinda takeji jinta take sakayau ta kalle Hadim da tayi hanyan bathroom tace "aunty."
Hadim tajuyo takalleta tace"yayane? Fandau tace "dama danaga yaran biyune shine nanemi alfarman ko zaku bar bin daya nima narike."
Kallon ta Hadim tayi ashake tace "ina miki wasane ko kindauka zan lalabaki irin yanda Nabil yakeyi har zaki dubi sabar idona kice mubaki danmu daya ko goma kika haifa alokaci daya bazamu iya baki koda hoton daya ba balle d'a
Naga kinaji dawani fallin rashin kunya sa anki daya yanzu zaki bar gidan nan dan yanzu zankira doc yamiki allura Sani zai zo jibi kuwuce
Zama yayi dashir yana bata tea din abaki kuma yasa ayin mada pepper chicken nama kala kala hadim tazo da kayan da fandau ta haifu acikin wani baho
Yadaga yakalle ta yace"ina zaki dawanan kayan kuma?
Murmushi tayi tace "part dinmu mana ai karin sheda ne awajen inna ZAINABU dan bar mata zanyi tawake da kan ta idan tazo."
Tabe baki Nabil yayi yajuya yaciga ba da abin da yakeyin
Ita kuma tafice sabar murna yau kishin ma tamanta dashi
Sai aka hada komai yaje yakarbo yabaje mata a gaban ta dahuwan saide kowanne idan ta taba saitaji lami hakan tasamu naman dawusu taci sosai sai da Hadim ta dameshi da kira akan yazo gashinan doctor Muktar da habiba dasu Amjad Da usman duk har sunkara so
Koda ya tashi zai fita Fandau rike masa hannu tayi tafara kuka sosai
Zama yayi "yace mata ya akayi ne?
Cikin kuka tace"shikenan idan kafita wata kila bazan sake ganin ka inacikin hankali naba ko?
Yace"saboda me?
Tace "yanzu tace min yanzu zata turo amin alluran jibi muwuce da Sani idan yazo gobe."
Wannan fadan tane kinga yau yayar babana zatazo yanzu haka saura awani kadan su sauka kuma idan tazo tare zamu wuce da ida ko wajen jibe amma sai tazo dinde kinga ba muda wani lokacin cewa za akira doctor ko
Ki kwantar da hankalin ki idan na kaisu zan dawo ko suna bazan tsaya ayin dani ba zan daukeki muwuce Saudia ai namiki alkawari dama idan mudawo tukun sai musan yanda za ayi shiru tayi
Shikuma yafita
Tun kafin yakarasa shiga yakejin shewan mutane maza da mata turawan da fakaken fata yana shigowa abokan sa duk sukayi kansa ban da doc Muktar da kollon inda yake baiyi ba gaisawa sukayi duk suka tayashi murna yana a gurguje ya tsaya suka gaisa yawuce bedroom kai tsaye toilet yawuce ya sakarwa kansa shower yana wankan yana tunanin mezai yiwa fandau arayuwa kai kome nabata banbiya taba'
Daya fito haka yasamu Zahran Amjad da habiba suna goge jikin yaran da man zainu Hadim an hakimce akan godo sai amsan waya take ba kakkautawa
Da dare tunkafin zaukan Inna Nabil da abokan sa da securities dinshi sukaje taran ta Nabil yana hangota da gudu yaje ya fada mata sai kuma yafashe da kuka abin yabawa kannen sa Kamal da Grema mamaki yau Nabil da