Showing 144001 words to 144533 words out of 144533 words

Chapter 49 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

duk maneman tafison Shamsudeen dan gidan BilAL maina amma shikuma sai jan aji sai kace ba shiya nace ta yarda dashi ba
Nabil yace "yafi mukude nasan yanzu da zannah yananan baku isa ta kai shekara 26 agida ba kannen bayan ta suna da yara Tajuddin na miji ma yayi aure harda yara 2.
Ahankali Fuj tace "Mum shamsudeen din yafi ko tana fadan haka ta tashi da sauri ta shige bedroom din Ammati

Su Fuj tunsuna yara da sukayi wayo Hadim da kanta ta gaya musu dukan tarishin su ko da suka san ba itace uwar su ba ba abinda yaragu ason ta sukeyiwa Hadim saima ganin kimanta da suke dan sunfi son ta ma akan Fandau komai mum dinsu

*ARANAN AUREN*
*BIKI BIKI*
*AMFANI SOYYYYA*
*AURE*
Arannan naga iyaye yan Duniya ga Naira da Naira ya hadu gaba daya patyn bikin bawan da ba ayi da iyayen ba irin ta asan da akayi ba a magana Fandau komawa tayi kamar itace amarriyan su Jidda sai tsokanan ta suke Ummul kaam amma ke za acud'a ko

Hadim da kanta ta kai Fujjirat dakin miji kuka ko ba amagana da kyar aka rabasu
Tazo ko a gida tasa Nabil agaba tana kuka yanzu shikenan bazan ji motsin Fuj ba.
Fandau sai dariya take tace "inban da abinki Aunty yau fa amare 2 kika karba nayaran ki to me dan kinfitar da guda 1
Nabil yace "my one kawai kije ki karbo yarki nifa wanan dare nake jiye mata. Ma ga Shamsudeen jimgege dashi.
Dariya Fandau ta kara yi tace aini dadina da kobe zaurin zuwa ni adaren farko uwan wani har sumarni yayi.
Nabil yace "bakomai lada zata samu amma fa afili azuci ko addua yake Allah yasa yabita asannu.
Hadim ko fiton kujera ta dauka ta dinga jifan Fandau dashi Nabil yana karewa
Hadim tace "wllh mugun bakin ki akanki dake da yarki aike ba akwai aiki agaban ki.
Tana gama fadan haka ta haye sama dama girkin Fandau ne Nabil ya kama ta suma sukayi nasa part din
Wanka Fandau tayi tafito ta sameso yana aiki a laptop ta ja tarufe tace "time dina ya shigo dan kasan bana yarda da sakin wannan *DAMAN TAWA*
"Gaskiya ne yan mata wai ke mesirrin ne kinaga duk kin sake zama wata yarinya wllh da keda yan matan dazu awajen bikin banga wani ban banci ba.

"haba kai kake manin haka amma wace Budurwan za asamu haka.

"Bani ka dai ba har abokaina sun sha gayamin basu yarda ba wai kece ki ka haifi su Maaf ba shiyasa Akullum nake tunawa da ranan haduwar mu dake zanje lawan Bor
Na sinci dami a kale ashe itace farin cikina ina godiya da my one dan ita ce dalilin haduwar mu naso nayi wasa da *DAMA TA* na kin shawaran ta Allah yasoni da rahama
*AMFANI SOYYYYA AURE*
kinbani yara masu albarka gashi yanzu muna shirin taran jikoki ina yarona. yana magana yana kunce igiyar rigan wankanta zatayi magana ya kifa fuskan sa kirjin ta

*Nima yanzu ya kamata nabar su haka gudun kar Gulma yayi yawa shi yasa ma ban leka gidan amarin ba*

Alhamdulilah

Sai kunsake jina jikin
*AMFANIN SOYYYYA*
wanda nasan zai k'ayata ku yabaku taurayi fiye da dama ta

(Subhanallahi wa'bihamdika Astagfirullah wa'atubu Ilaika)


*B JATTKO*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login