Showing 15001 words to 18000 words out of 144533 words

Chapter 6 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

kama san dan.
Yace "kifoto za araka ki gidan Malam
Yadan sunkuyo dai dai kunnen ta yanda yusuf bazai jiba yace "idan kina son kada asirin mu yatonu karki kuskura kiyi magana me tsawo kar kinu na kin kin taba zuwa meduguri dan yanzu haka matar sa yar can ce kuma ina sammanin ma yasan baban ki.....
Dasauri fandau ta bude idon ta.
Sani yace "tun anan zaki tona mana asiri kenan ta rufe ta natunanin tabbas baban ta yana da mutane akano
"tace toyan zu yazanyi?
Sani yace "kokar tawa zakiyi kiyi magana da hausa san nan ki ja shijab din ki ki rufe rabin fukan ki dan zanen kiya buya.

Tace "tom
Yakama sandan tafito yame kawa wanda aka kira da yusuf sandan shikuma yaka ma sukayi Wannan katon gidan.

A falon mama ya ajiye ta bata nan dan sun fita gaisuwa wani mutuwa a dattawa
AISHA yakira kanwan sace "yace ga bakuwar malam kiba ta ruwa
yafice
Samira tace "sannu da zuwa yasunan ki?
Fandau azuciyar ta tace 'ruwa akace kibani
Ba gulma ba
Afile kuma tace "Fatima
Samira da taga ba fuska se ta dauko mata ruwan ta bata.
Malam ne yashi go harciki yazauna yace "sannu baiwar Allah Fatima ta gyada kai yace kin amice kina son Muhammad da yayan ki yace in a daura auren ki dashi?
Fandau taja shijab din ta tasa ke rufe fukan ta kamar irin me kunyan nan
"tasa ke gyada kai tayi shiru
Malam "
"yace masha Allah shima Muhammad din yazu mukayi waya dashi ayan da naji yana yin sa nayar da dashi yanzu lokaci sallah yayi.
Idan muka idan zan daura miki aure nayi magana da kawun ki Adam shi yasake karfa fa min gwiwa ma dan har number wayana yakar ba yace zai zo ya min godiya shi ma nayar da da karam cisa Allah yabaki sa a ayi aikin idon naki cikin sa a.

Tace "amin malam yameke dan ankira sallah
An daura aure Muhammad abukar da Fatima Muhammad a yau Monday akan sadaki naira 5000 wanda Sani ko nace isa anan yabada Malam yakar bawa Muhammad ahannun isa yayan ta wan da dumbin mutane suka zama shedu
Agaggauce Sani "yace zamu makara akwai abubuwan da ban ga maba na tafiyan ta.
Malam "yace yusuf shiga kafito min da Fatima
Yusuf yameka yayi ciki suna fitowa haraban gidan se ga motan matan gidan yashigo kafin su fito har yusuf yaja fandau sun fice
Har mota malam yaraka ta yana mata nasiha duk yana tausayawa marai cin ta akwai abubuwan da yaka mata ace uwace takoya mata akan zaman aure gashi nan kuma sunzo akurerren lokaci da yasa matan sa sun mata duk a bin da akeyiwa amarriya,
Bayan tashi ga yusuf yaru fe Malam ya meka mata sadakin ta yace "to Fatima ga sadakin ki Allah yaba ku ladan aure da zuru'a nagari addua yayi tayi bayan wanda akayi a masallaci Sani yayi godiya yaja mota yana cewa malam zan dawo yanzu idan naga tafiyan ta
Ita ma fandau ajiyan zuciya ta sauke dan sarai ta gane waye shi amuryasa ma mlm dauda ne aminin baban ta dama akano yake tace dan ita bata san inda yake ba dan kunsan fandau bame shiga shirgin da, bai shafe ta bace.

Wayan Sani ne yayi kara ya dauka yace "eh yallabai an daura
Wllh sunan sa Malam dauda medara
Dakar fi Nabil yace "yasalam! Sani kasan waye medara a waje na kuwa?
Ni dama naji muryar kamar nasan meshi baban doctor Muktar ne fa
Sani yace "karka damu yallabai tuda de anri ga an daura har nakusa fita anguwan ma,
Yanzu haka ina hanyan
Airport ma.
"Nabil yace ta kayi kamai asirran ce sani yace
"Ok zanyi insha Allah yakashe wayan
Sani duk dama yariga yagama duk cuku cukun duk ka
Se ga fandau cikin jirgi tana wur wur ga ido se yanzu take
Na daman anya tayiwa mama adalci kuwa koya take yanzu ita da Bagana wani irin kuka ne ya kufce mata Waiyo mama
Kiyafe min zan dawo gareki da alheri ban yi dan na bata niki ba se dan hakan shine *dama ta* kuma damar mu gaba daya yun kurin tashin jirgi ne ya katse mata tuna nin ta dan jitayi kamar za ah juye mata kayan cikin ta Sani ne yakula da hakan "yace karkiji
Komai idan yadai dai ta sama bazaki ji kamai
Ita de tana cikin tsoro har ta dena jin girgizan ta dawo
Tunanin mama d Baganan ta
se washi gari d asuba suka sauka abirnin London suna sauka
Yakira Nabil yace gasu yace nan yace natura driver kufito zakaga yakira ka ma basu da wani kaya dan haka basu sha wani wahalan bin cike ba suna fitowa driver yakira Sani yadau ka yakayi magana cikin harshe turan ci taga yanu fi wani mota ita ma tabi bayan sa wani matashin bature ne yake ta yiwa sani murmushi bude musu yayi ta shiga baya Sani yashiga gaba driver yaja su ka dau hanya ita de fandau jita ke kamar duniyan,
Aka canza mata se faman baza ido take ta na kallo wasu irin dogin gini wan da ko a TV bata taba gani ba
Suke ta wuce wa tara sa,
Na kallo hon driver Yayi agaban wani gidan mekyu da girma wan da fadan sa bata lokacine,
Wani na ura'taji yana kara can get din da kan sa yayi sama driver yashiga dasu ita ko nunani take to nan din inane har sani yafita tana nan ta kasa mutsi Sani yabude mata sai kuma sani yaji mugun tausayi ta da wautar ta na amince wa namiji yace mata
"nan shine gidan auren ki Fatima duk kofan da zaki shiga to kishiga da
Addua Allah yakare ki da ga sharrin abin sharri.
Gyada masa kai tayi tafito.
Suka nufi katon ginen wanda seda sani yafito dawani pepper ya daddan na wasu number ajikin kofar san nan tayi wani turan ci da sauri Fandau taja da baya dan jin kofa yana magana.
Shi ko Sani wasu number yasake sawa
Aka akara turancin,
Sannan kofar ta bude wani katon parlour ne marar misaltuwa Sani yashiga itako ta kafe ta tsaya
"Sani yace shigo mana karyaru fe d bismillah ta shiga
Bayan kayan alatun
Cikin akwai mata kalan beni guda ukku
Na ban garen hagu Sani yanu fa da ida shikan shi upstais din ba irin na gidan Habib bane da ta
Taba hawa wannan
Awani irin murmurde yake ga sansi tiles din bashida yan kan ga irin wanda tasaba gani gashi fari tas se sheki yake
Suna gama hawa
Wani katon parlour ne ya baiyana d kofofi ciki suka sake
Bita wani badai daicin falo yabude mata kofa yace
"to ga dakin kinan kai har babban falon .daki kaga mun hau naki ne shiga ki zauna kijira angon naki tashiga shiku ma ya juya a hankali ta laluma bakin gadon ta zau na irin
Gadon da take
Gani ajikin hoton zanin gado ashi akwai shi aduniya.
Ta zauna wai ita yanzu hakan amarrya ce ni ko ya aure kazo min da haka baraki yan yan uwa se wani namiji
Ba kamshi bare gyaran jiki irin na amare hannun yenta da kafan ta ta kallan ba irin na amaren barno bane
Yanzu ahaka wanna hadedden gashen zai gan ta kafa duk kaushi ita kanta tana jin yanda jikin ta yake tashi dan ra bon ta da wanka yau kwana 4 kenan tun agida dan data shiga bandakin kaduna ko nace kano anata daukan
Kasa amfani tayi da komai to balle wan da da take sammanin yadoke can ba za ta iya ba za ta bari muhammed yazo
Ba kitso
Ba lalle
Ba kamshi
Ba sutura mekyu irin na amare
Ba gyaran jiki
Hannun ta tasa tacire dan kwallin kanta wani irin turiri
Na warin gumin nan yaturni keta dan ta man ta rabon ta da.
Tawanke shikan sa kitson yafi sati 3 akan ta
jita shi anbude kofa zuyowa tayi ta kalli wajen muhammed
Tagani shida wata me kamar sa sak amma ita gajera ce hannun su sarke da na juna suna jifan ta da murmushi

*wah naso sako muku yan da zashi kwashe amma kubini akwai darisa*

*by*
*jattko*
08062383027
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*



*NA*


*Batul adam jattko*



*_🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION_*🤝


🌐HAJOW📝🌐



HAKURI DA JURIYA ONLINE *inaya yaba kaunan ku gareni* 🤝🤝




*11*




Barno gidan
Zannah Modu
"Bagana tace mama wai ina Ya Fandau take ne?
Mama tace "bata dakin aiko da asuba ita tayi ta ta shin ki bakya son,
Tashin asuba
"Bagana "tace mama aine bana bccin safe itako YaFandau kullum se,
Tayi bacci safe shiyasa aka cire ta a yan sharan safe
yanzu ma nayi mamakin rashin ganin ta kwan ce kuma bata,
Tsakar gida
ABu kamar wasa
Bagana tana zuba ido shiru har 8 tayi
Takasa daurewa tace "mama banfa ganta ba mama tace
"tom ina tashi ga dan ita ba irin ki bace bata shiga dakin kowa amma kin duba kango?
Bagana tace "mama ba inda ban duba ba,
Niban ganta ba
Mama tace "Fandau bata fita se tasanar dani balle ma da safen nan ina zata kije de kiduba dakunan gidan,
Bagana tame ke tafita duk da tazan baza ta taba,
Samun Fandau dakin matan gidan
Ba amma hakan ta daure tafita duk dakin da tashi ga bata tambayan su sede tayi kamar taje gaida su
Tazo tace wa mama batanan.

Itako mama cikin rashin damuwa tace "shikenan dan bata taba zatan wani abu ba Bagana ta tashi shara ta fara nade shimfedan mama zata daura bargon
Gado taga pepar da Fandau ta ajiye akan filo ta dauka
Tabude tayi tozali da kyakkyawan rubutun yayar ta ta cikin harafi na larabci zama tayi tana karan tawa amma se sake mai mai ta karatun,
Take dakyar tasa mu ta har hada abin da ta fashin ta jiri taji yafara iban ta

Dakyar ta iya bude bakin ta ta fara hada kalmomi kamar haka "YaFandau yazaki mana haka mutum cin gidan muda girman sa yawuce nan a idon mutane
YaFandau bajiya muka yi magana da ke ba kiyin hakuri ko mai mai wucewane idan shatima ne bakya so,
Da fito waki kayi kika fadawa baba bakya son zabin sa yafi ke kanki kinsa
Mama zata sha gorin kika jamata abin gorin me mama ta miki kika mata haka,
Koda ma wannan shine mamakin da jiya kimace zaki bane ta fashe da kuka ta fada jikin mama
Itako mama da bagani take ba bata san me ake ciki ba atunanin ta ma Fandau din din tana dakin.
Saitaji kukan Bagana ya tsanan ta
Tace "meyake faruwa?
Dakyar Bagana ta karan ta mata wasika cak mama
Tameke bakin ta yana furta
*wa'alahaulah wahlaku watah* *illah billah*
Kama hannun Bagana tashi tace "bani wasikar muje wajen baban naku
Karamin parlour
Sa takai ta baya ciki
Tasan yana babban
Falon yana koyawa manya mutane na anguwan da manyan almajiran sa karatu tace mama bari nakira shi
Ko sallama babu Bagana tashi ga cikin hawaye da in inah tafur ta "baba mama tace kazo gata afalon ka.
Duk kansu shiru sukayi musamman
Malam da bai ta ba samun irin wannan kiran daga gidan saba
Balle mawajen matar sa mehakuri da take kamar ba matar sa ba dan ba
Tada baki wato kwana.
Mekewa yayi yakama hannun Bagana sukayi ciki kusa da maman baba yazo yazauna
"yace Aisa lfy kuwa?
Mama batayi magana ba tame ka masa wasikan hannun ta yakar ba yafara karantawa shima kan sa zuface ta karyo masa daya gama yayi shiru yana gyadda akai
Yasauke ajiyan zuciya yace "Aisa ni kam na godewa Allah dan yaba ni yara sama da 30 amma duk ban ta ba ganin sabanin tar
Biyana ba dan duk kan su masu bin umarni nane dan ya jarraben akan fatima na dauki wannan jarrabawan sai de ban so wannan abu yahada dake ba naso ace awani dakin ne banaki ba saboda yanzu ma kinacikin jaraftan ubangiji ga jaraftan
Rashin ido ga na rashin baki da wani dangi akusa ga yaran ma basu da yawa acikin 2 da yabaki yaba' tar miki dayan
Aisha kiyi hakuri kici wannan jarrabawa zaki ga riban sa tun anan
Duniya Allah ya gani Aisa ina sonki dan kece naje na dauko awata uwa duniya amma gashi yanzu yar'ki tace kun rayu cikin kunci
Ina tuhuman kai na akwai wani kuncin bayan wanda da da kan ki kikace kin ajiye kwanan ki wannda ban so hakan ba najure.
Mama cikin kuka ta fara mgn "malam Fandau tana da gsky mun rayu cikin kunci kuma haryan zu cikin ta muke
Mlm ba zan ce bakamen adalci ba dan nasan bakasan abin da yake faruwa agidan nan ba a nan mama ta kwashe duk yanda suke ciki
Narashin yanci tagaya masa banda jinjina kai ba abin da yake shiba shiyake zuwa cefane ba dansa abdulkhadir da dauda su suke gudanan da komai shide idan sunce kudi yakare yaba su bai san yagidan yake ciki ba dan idan bawa ni abu me mushin manci bane saiyayi wata ma baishiga ba yace
"tabbas ban yi mikin adalci ba kimin afuwa zan gyara ko mai kuma da ga yau na dawo miki da kwanan ki idan dan dafa abin cine zansa ane mo mai dafawa game da tafiyan fatima kuma ninasan yanda zan yi ki kubuta ajin gorin abukan zaman
Ki, wayan sa yadauka yakira yaran sa manya magidan ta da kuma matan gidan nan da nan suka hallara yayi.
" garan murya yafara magana kamar haka da farko de abin da yasa natara ku anan
Shine dan insanar muku da na aurar da Fatima Fandau ga dan wani abokina
Da yazo ajiya da daddare kuma ajiya nabashi yata fi da ita, niger.
Sude manyan yaran cikin tuhuma suke kallon sa su suna so suce yaushe aka daura aura basu sani ba amma kwarjinin mlm yahana su mgn matan ko murna sukayi andauke musu me rashin kunya.
Mlm yajuya yakalli
Shatima "yace shatima kayi min afuwa akan karya alkawarin da na maka baka samu Fandau ba amma ga Bagana zata maye maka gurbin ta shiko shatima har da kukan murna
Addua sa da sadaka dayakeyi na Allah yakawar masa auren Fandau ya amsa dama Bagana yake son

London
Cikin mamaki take binsu da kallo
Azuciyar ta tana cewa "to meya hada muhammed da wata mata shida yace ba da sanin dan ginsa ba yayi aure wannan daganin yanda suke kama yar'uwar sace
Katse tunanin tayi take binsu da kallo
Suna tafe cikin rigan baccin su iri daya ban ban cin nata na mata ne shi kuma na maza suna jifan tada murmushi kyan matar yaru data dankamar zata fi muhammed ma,
Har
suka zo suka zauna akan wani kujeran karfe suna manne da juna matar ce tafa ra magana
"inami ki barka dashigo wa sabon rayuwa yasunan naki ma?
Ita ko 'fandau kasa mgn tayi ganin yada Nabil yake manne jikin mata dagani irin shahararrun masoyan nane ko acikin yar uwar sa ce to yana jin da ita amma meyasa amasayin tana matar sa ita bazai
Zokusa da itaba se ma wani irin kallo da yake mata me kama da na tsana.
Tuna nin tane ya katse san da taji matar tana ce wa
My star ya sunan ta
Ma yamusa fuska Nabil yayi yace "wlh naman ta kinsan da za adaura auren ma Sani da ya tambayen bantuna ba kikirata mai lallon tunda taki fada me naki nase kinsan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login