Showing 21001 words to 24000 words out of 144533 words

Chapter 8 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

wayan da tayi ne yasa tayi saurin sa hunnu cikin rigar ta tafito dashi ta daddan na ba numbar kowa sena Nabil da Sani ba ta karbi na kowa da takar bi na anty mairo tasan zata kai wa mama suyi mgn nashi ga ukku ni Fatima meke faruwa dani ne.
Jin ana takun afiya
Ta dago kai Hadim ta gani dauke da faranti ajiyewa tayi agaban ta tana kallon fuskan ta tace "kici abinci naga alama ko sallah bakiyi ba.

Cikin kuka Fandau tace Dan Allah baiwar kuji tausayi na kar cima mummunan mamu far ku akai na.....
Dakata ke Hadim ta katse ta kar kiga ina bin ki a sannu mana kine mirai namin hankali mu muke d mummunan manu fa a kan ki ko keki ka biwa kan ki mumunan hanya aikin banza....
Fandau ta katse ta tace dan Allah ki temaka min wlh kaddara ce.
Murmushi Hadim tayi tace muma kaddaran ne ya samu hakan idan ba kaddara ba mezai sa ina tare da mijina nayi hanyan da zai kasan ce da wata se dole,
Dan haka kibar bata bakin ki wajen roko na tun da kin san inta ka kaddara
Ga abinci nan kici yanzu zanje na zo da kayan wanka zan miki tana gama fada ta juya

Wai dan Allah my one yaki keson nayi ne kina fa amfa ni da damar da naba ki kina cutar dani.
Ita ma Hadim cikin salon ta na yan da take shayo kan
Abin ta kwan tar da kan ta aka fadan
Sa taware igiyan gaban rigan sa tana wasa d yalwataccec gashin kirjin sa tare d dan shafa masa lips din ta akirjin daya ke iya tsawon ta daker d tattage take kaiwa kirjin sa tace
"Haba mana my star nasan na isa da kai ne ai na gode da *DAMA TA* daka mabi wan nan daman fa ita ce karshe dan Allah ka daure pls abu fijjirat .
Yace "pls my sweety muyi bacci kinsan fa gobe ina da zuwa club.
Tace "amma fa da goyon bayan ka da yardan ka aka yi kazo yan zu kace baka yar da ba.
"yace hakane amma ayan da kake nan bazan iya ba kiji tausayi na mana ni ko iya zuwa kusa da ita bazan iyaba balle na dauki wannan jikin nawa na hada da nata kibari de nan da 2 weeks
Kafin nan ta dan yi dama dama ko
"zaro ido tayi 2 weeks
Yayi yawa mu da muke son ayi ta ta kare.
Ahaka har ta shawo
Kan sa ya 'amin ce dan ba yan da ya iya dan shi kam kafin yayi aure yasan yayi harka da
Mata.
Amma turawane yawan cin su amma tunda yayi aure bai kusan ci wata ba,
Amma yau gashi Hadim din da yake kishin ta yake ta yata kare mutum cin sa ita ce me cewa yaku san ci wata anya ko son da ta ke masa na gaske ne kuwa ya,
Jawo ta yayi jikin sa da karfin ya man nata jikin sa yace "Hadim kina sona kuwa?
Tace "sosai makuwa I LOVE YOU my star
Ai son kane ma yake sani komai.
Murmushi yayi ya dai dai ta lips din ta dana shi yace "ina fatan haka ta kasan ce har abadan.
Tace "toh muje ko
Bai so ba haka yabi ta. Suka sauka suka hau ban garen da suka ajiye Fandau
Ita ko a zauke inda suka barta dan ko meke wa kasawa tayi balle tane mi inda ban daki yake ita sallah nema yafi da munta dan bata san makan lokaci ba ida de tasan da rana suka shigo garin amma nan inda take baza ka gane rana ko dare ba takun tana kin haka taji takun su ko daga kai bata yi ba shi Nabil za ma yayi saman kuje ra baya son ko da' ga ido ya kalli inda Fandau take Hadim ce ta ka raso inda take abakin gado kamar anda sa ta taja hannun Fandau d karfin ta tayi han yan toilet da ita se da suka shiga ta daka mata tsawa tace "duk abin da na saki kiyi shi idan ba haka ba taci jen baki.
Tace "ki cire wannan tsamen men hijab din naki da kayan ki shiga nan tanu na mata warmin wanka ita ko 'Fandau tasa mu kan ta da bin umar nin ta dan tsawan da ta mata bana wasa bane amma se me
Tana kara sa cire kayan Hadim tayi wani irin zare ido cikin mamaki take bin ko ina na yarinyar da kallo baki bude ya haka dan kiran jikin ta yaru da ta ta ko ina ta cika abin da yafi bata mamaki hef din ta d ki'ran jikin ta acike yake gyam.
Dan ta san koda wasa baza ta hada kan ta da wannan yarinyar ba duk d ita kullum tana cikin shafa magun gunan da zai kara musu gir ma amma wan nan nata baiwane
Ahan kali ta furta Allah sarkin halitta ba afus ka kadai ka ajiye kyu ba wannan, ita ce masu halittan boyen anya ban yi gan gan ci ba.

Ita ko Fandau sun kuyar da kai tayin dan gani take ruwan da ta nuna mata idan ta shiga hadiye ta zaiyi.
"nace ki shiga ko haka ta daure tana dafe dafe ta shiga dan tsansin wajen yayi yawa da ta shi ga taji a she ma ba me zurfe bane da bas ta zauna aciki wani gu ta ga Hadim ta dan na kawai se ga wani abu zungu rere ya na ta dir je mata jiki sai da aka dade anayi ta sake kun na wani wajen ga ba daya ruwan cikin ya tafi se ta sake ta rawa se da ta mata wajen so 3 tukun ta mek'a mata towel tace "fito tafe to dak'ar tasa ke me ka mata wani towel din tace kina goge kan ki suka fito shiko yana zaune ko kallon ida suke bayayi Hadim tace "biyo ni tayi wajen
Drssing mirror
Fandau ta bita
Hadim kar ban towel din kan na ta tayi tace zauna tanu na mata abin zama mai ta dauko ta lakuta ta murza hannun ta ta fara shafawa kafa dun
Fandau ai Hadim dan karewa tayi dan ita mamaki ne da yado ke na bethroom din yaka mata jin ta daura hannun ta awani irin
Fata me uban laushi wanna dun da take ba ta taba shafa skin mai laushi irin sa ba ai ba tasan san da ta juyo da fuskan Fandau yana nan da munin sa kamar yanda ita da Nabil suke fa da kallon ta ta tsaya yi dan ta kasa yar da itace gani de Fandau din ce yasa gaban ta wani irin faduwa yanzu wannan za ta hada da mijin ta far gaban ta yakaru san ta ta tuna ko shoping su kaje da Nabil yadin ga tambaya kenan wane mai ne yake sa laushin fata kenan yarinyar nan ta hada abubuwa da Nabil yafi so a rayuwan sa har guda ukku yana mutu kar son (hop) da cikekken kirji uwa uba laushin fata idan ko tabari Nabil yaji wannan abubuwan to ta tabe ita taga ma dan ita
Macce mata ji wani iri da ganin halittan tan Fandau balle namiji
Amma wani irin san yi taji da ta tuno ai Nabil baya son bakar macce sai dago ka murmushi ta juya taci gaba da mulke ta da mai


*Maso yan damata kumin afuwa dan zakuji shiru kwana 2 dalilin rasuwa da a kama na*
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*

*NA*

*Batul. Adam*

🌈KAINUWA Writers Assciation🤝

*14...*

Hadim ita ma cikin zafin rai tace "yaza kayi wa yar muta ne wrippin kuma
Kace meyasa na ki ra doc to kana son ta mutu hannun mu ne.
Shima cikin mamaki da bacin rai yace " wripping faki kace
tace "abin da ka ai kata akan yarinyar nan yafi karfin ma ripping
Yace tom zaki iyayin duk yan da kike so asan da kike so kamar yanda kika saba ban isa hana ki ba amma ki sani baki isa kisa ni nayi karya ba dan ban saba ba muddin muktar ya buka ci waya yiwa yarinyan nan haka zan ce nine kuma mata ta ce na san halin doc sai kowa yaji ya.

Yana gama fadan haka yayi hanyan
Waje
Hadim tace Nabil a gaba na ni Hadim kake kiran wata da matar ka matar ka yajuyo ya kalle ta ya bude kofa yafice
ita ko Hadim tambayan kan ta dinga yi meyake faruwa ne dani
'tunowa da tayi da yace idan doc yazo gidan nan ya tambaya zai fadi gaskiya tabbas haka ne Nabil baya karya baya gudun gaskya duk dacin sa
Da sauri tafito tayi han yan man falo na gidan ta can za security nako fan dan gudun kar doc yajo
Dan Hadim ta tsora ta daka kalaman Nabil bai ta ba mata mgn me safin haka ba sun sa ba a kullum shawaran su yana zuwa daya wanda ko da daya daga cikin su mai masa ba suna yin hakurin dan newa kamar de yanda Nabil ya yar da auren Fandau
Ko mawa tayi daki ta same shi ya na safara marwa a dakin hannun sa goye a baya ita ma tsayawa tayi a gefe ta na karan tan yana yin mijin nata ba ta taba ganin sa haka ba sai taji wani tsoron sa amma ta daure ta bude bakin ta tace
"my star yanzu yaza muyi da ita?
Afusa ce yaju yo yace
"ni kuma me nawa wan nan tsarin ki ne ke ya shafa ai wan da yaci buzu shi zai yi aman gashi da kin ta ba ne man shawara ta ke ki ka zubar ke za ki kwashe na rasa kaddaran da ya jani zalin tan yariya kara ma kamar wannan kin sani na sa yarinya taguji iyayen ta kin sa zata kalle ni amatsayin mayaudarin wanda yanzu na san suna 2 zan amsa awa jen ta wato mugu kuma ma karya ce Haba Hadim nayi nadama abin da nayi wa yarinyar nan bana sam mani ko Karima kanwa ta akayi wa jan ji dadi wllh ba dan bana son yarinyar nan ba dase na enta ta ta........
"dakata Nabil Hadim tayi saurin katse shi ya kake shirin daura lefi akai na ni kadai bayan kafini lefi harka na cewa ba kaci buzu ba baza kayin aman gashi ba kai ko ai kai ko kai ne babban mai lefin ni nace ka yiwa yar muta ne fata fata haka lefi na ne da na yar da kai nawa ne ni daya dole kanu na min kure na ta hanyan nuna min halin ku na maza wan da an dade a naga ya min ba na yar da dan na amin ta da nawa ahe ba haka ba ne Nabil ni zaka tozar ta sai kuma ta fashen da wani irin kuka
Abin ka da zuciyar masoyi sai yaji wani tausayin ta ya kama shi a hankali ya ta ka inda take ya jawo ta jikin sa yace "pls mana my one ni nace miki ni ba naki bane ni nakine har ga ban abadan kuma me ya kawo na maganan halin maza anan abin da kike sofa nayi dan sonki da kwan ciyar hankalin ki duk da nidin bana so amma da abin ya kwabe kike kira zan kashe yar mutane na mata f'ede shine ya bani haushin har yanzu Nabil naki ne ina fatan haka ta kasan ce har karshen rayuwar mu my one kece araina.
Sake makalkale shi tayi tace "bayan yan zu a nan kace ba dan baka son ta ba da ka enta ta a ga bana kake kiran enta wata macce kenan can gaba zaka iya samun wan da kake so ko?
Dariya yayi yace "kar kisa wannan aran ki....
K'arar wayan Hadim ne ya katse ta da gawa yi takara a kune daga can ban garen yace "to sara kan rashin yar da nazo amma kuwani canza security sai ku za kubu de min gani nazo
Hadim tace ayya doc sorry dama kawai muna son ganin kane yasa nace haka dan nasan za kafi zuwa dawuri sai de sorry fita ya same mu na gaggawa yanzu haka ba ma gidan
amma idan muka dawo zamu biya ta washen ku ka gaida Habiba d dee
tsaki doc muktar yayi yace ya muku kyu shegu biyu wake da shinkafa
Dariya Hadim tayi tace "sorry yayana doc kashe wayan yayi
Hadim tace "tom yanzu ya zamu yi da wannan yarinyar ne?
Nisawa yayi yace "ba suma ta yiba ki zuba mata ruwa acikin kunnen ta kina daddan na kirjin ta zata far fado.
Tace "tom muje muyi mata
Yace "salllah sanyi azahar tayi
tace "tom idan kuma ba ta far fado bafa
Yace !yasalam dan
Allah jeki tashi tashi ta na masa dariyan jin dadin rashin nuna kulawan sa ga Fandau
Shikam tana fita ya zame ya kwanta a hankali yana jin wani bakon al amari ajikin sa idon sa ya rufe yana murmushin da bai san dalili ba bai ta bajin gamsuwa a jikin macce kamar haka ba wanna yarinyar da ya gama renawa hankali ce ta bashi wannan faren cikin,
Bude idon sa yayi da sauri tuno wa da yayi da maganan wasu abokan sa ranan da al ameen yayi ya kawo amarriya sa bayan sati da suka kai masa ziyara a nan london sai da suka fito Nabil ya tabe baki yace shi kuma
Elman duk fafan sa anan yaga ma "kaman yaya? suka ka tambaye shi
Yace "bakuga matar tasa ma wllh bata dace dashi ba yanzu dama dan wannan mu kaje har niger yanzu shi ko kunyan kawo ta Englang bai yiba ai auren irin wadan nan a saran sadaki ne Amjad yayi murmushi yace a "wajen ka ba dan ba ka taba harka da bakar bace ba sai farare ai Elman shege ne ya san kan mata usman "yace wlh kuwa ai Shid bai san mata ba sai turawa da yasa mu Hadim sai ita ai idan kana son more sadaki ka auri bakar mace ni ba gashi ina da farar ina da bakar ba amma wllh ko gaba zan kara da baka zan kara dan ni baka ta min ko mai.
Amjad yace kaskiya kam baka ji kirarin da ahamed yake yiwa mata ba farar macce lantarkin gida
bakar macce aljannan maza,
Usman ya dafa kafadan Nabil yace "yaro yi mata biyu yanda hadim take tas samu baka ka jefa acikin za kasa mu kon ciyar hankali kaga wannan ake kira da matar dare da kuma matar rana da rana ka kalle fara ka more da daddare ka sauke gajiyan kallon akan baka
Amjad "yace kai ma kasan mayen Hadim ba zai iya ba
Amma kabar
harka mu sammman ka samu yar hilah
Dan haushi awan nan lokacin ko kallon su bai yiba yashige mota
Sai yanzu magan ganun su yake masa yawo
Musamman abin da ya kasa fassarawa wato
*Bakar macce aljannan maza farar macce lantarkin gida*
*dakuma*
*Matar dare da matar rana*
Sake kwanciya yayi yana rufe idon sa sai suran Fandau yana masa zizau musamman sayayyun na shanun ta wanda kamar zasu tsole masa ido bawan nan yafi bashi mamaki ba laushi irin na skin din ta shi a tunanin sa duk bakin mutum gausin fata ne dashi,
fari yafi laushi kamar yanda yake gani a ido haka yadin ga tuno a bubuwan ta aran sa yana rufe ido ya gan ta murmushi yayi yana mekewa zauke yana tuhuman gangan jikin sa da yayi sauren karban abin da bai dace da shiba amma me tunowa da yayi ranan da ya fara cin karo da ita da wannan shigan nata na hauka kafan ta duk kaushi takalmin a tsinke shijb a yage yaci uban daud'a rugume da allon ta wannan yalon hakoran nata me fidda wani irin hamanin warin ya tuno yasa ke tuna yanda ya kasan ce da ita a d'azu ai bai san sanda yayi wani irin yunkurin amai ba yayi han yan bathroom da sauri
Allah sarki Hadim mota me halin siya da na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login