Showing 3001 words to 6000 words out of 144533 words

Chapter 2 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

wannan.. Birki ceciyar...

"tom shikena zan samowa kai na, mafita hai ma' kasamo naka ciki harda shirin rabuwa dani muddin ba zakabi wan nan DAMAN ta karshe ba'.....
-ta'meke zata fice yarukota ganin bai taba ganin irin wannan bacin ran atare da, ita ba

" yace tom gayanin yan da abin zai kasance.
Murmushi tayi.
"tace abin zai zo da sauki dan naga yarinyar ta na, da kwadayi zakaje mata da suffan yau dara kaci kana son ta amma a, gaggau ce kake son daura auren se kace ciki sati kai ba ba zauni bane tunda talakawa ne iyayen ka, ga bawani bin ciken da zasuyi dan zaka tura kudi ba na wasa ba idan suka amin ci se ka tura hamza ya yi maka hayan iyaye kar ka bari su iyayin su kan ga ido da ido dan, nasan baza su ka, sa gane kaba
Katura hamza a shine mijin a yi auren ba wanda yasani mu tafi da ita ta haifa mana yaro idan burin mu yacika mu tarkato ta kaga basu da ikon jadamu ina ma zasu gan mu

Murmushi yayi
"yace Gaskiya nayar da da, akecewa kanlalin mcce baya gamuwa, har tagaba yayuwan ta
Iyayen nata wane irin iyayene za su yarda dani ciki sati me ki ke nufi da ta haifa ta bamu
Kina gani duk daren dade, wa Gaskiya bazai yi halin saba......

Ummmm ko nabil ze yar,da, da aure yarinyar
Wacece yarinyar da nabil yakira me allo
*By*
*Batul Adam jattko ✍🏼*
*08062383027*
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*

3
*NA*
*BATUL Adam jattko*

🌈KUINUWA WRITES ASSOCIATAN🤝

Cikin konciyan hankali take takun ta har ta iso makarantan allon na su ledan hannun ta ta boye cikin shijab din,ta ta fito da daya hannun ta me kawa malamin malam tashir ya yamussa fuska yayi alamun baya so ganin ta
Bulala 2 ka wai yamata
Dan bayason ga ninta a gaban sa memakon 5 dayake yiwa kowace maka, yarriya idan ta makara

*kusa da kawar ta ummahani taje ta zauna ka mar yanda suka saba

..kowa karatun sa yakama dan mlm akwai gyara ba yason jin ko, mai se krt

A na tashi yan gidan su sukayi gaba dan baza su iya da tafiyan taba

hatta kawar ta
ummahani ba ko yau she tafiyan sun
Yake zama daya ba
Daf daza a kira magaruba ta shigo gidan ba tare da sallama ba kamar yan da tasa ba

Gidan su babban gidane da babu irin ta akaf anguwan bawai kyau ba girma ban garen baban su za ka fara cin garo dashi idan kashiga gidan nashi ban garen kan yahadu iya haduwa
Se ka, bi tawa ta, kofa ze sada ka da bangaren matan gidan wanda yake ajere ka mar islamiya babban baran' dane da kuna fudu ajere kowane daki falo ne da ciki kai saye dakin su ta wuce ba ta yiwa ko mamar ta da take ko fa magana ba duk da bagani take ba bako bai a, falon nasu ko tabur man kir ki babu kicibis sukayi da kanwata bagana wan da dama su 2 ne agun uwar su.....

"tace kai ya fandau yau kam ba tafiyan yangan ba rarrafe kikayi ko..

_da harara tabita ta wuce ta,
Da, kin ciki tawuce da zauna abakin gadon ta me runfa ta bude ledan ido ta zaru tare da sa, hannu ta rufe bakin ta, dayake shirin fasa ihu yatona ma ta asiri gani duk wannan nauyin da take ji a, ledan ashe bakomai bane illah ma kudan kudine bata taba ganin kudi haka ba ya zatayi da wannan kudin bata isa ta tunkari maman ta da, shi ba, to tashi tayi taboye acikin bakkon kayan ta jikinta se rawa, yake magaru ban ma ka sa fitowa tayi tayishi se kusan ish'sha tafito tayi alwalah tana idar magaru ba aka kira ish'sha ta, ji anata karatun dare dayake ana karatun dade a gidan su duk yaran anguwa haka za su cika, filin gidan da yake waje aka ware a ha katangi manyan almajirin ne suke koyarwa dasu.

*WACCE FANDAU*

- ya' ce ga zanna moodu babban malamine me fada aji agarin meduguri yana da Gaskiya sosai da amana yana da girma a idon mutanen gari sosai ba yadaga cikin malamai masu subbace subbace duk da malamin tsoro ne haka yana ka ramasa girma amma ba shida ko mai talakane sai ilimin da barin jini ganin,
haka shehun barno ya bashi muka min *zanna* wato *hakimin* anguwan da suke yana da, mata 4 da, yara da, dama dan yayi aure aure da dama wasu sun fita wasu sun rasu
Matar sa ta tsakiya wato aisa yaran ta 2 mata wato fandau da kuma bagana tanada ra ruran idon dan bata gani hakan yasa kishiyoyin ta suka rena ta dakuma hade mata baki
Dan ko awajen mijin bata da baki dan cewa su ka'yi tana zaune ba zasu dafa su bata ta je ta, kwan da miji ba to aikin gidan ga me ido ma yaya,
Balle makahuwa duk da da baha take ba da ga baya tagamu da shi

* fandau yarinya ce me jida kai duk da, bawani kyau ne da ita ba ga shegen kazan ta duk hakan yana da nasaba, da, yan da yanayin gidan su yake dan gidan zanna matan sa ba abinda suke samu balle ita da uwar ta take makahuwa
Zanna moodu ya daukawa kansa nauyi da, yawa dan albashin da ake bawa hakkimai dashi ya dogara yara da surukan san na yaran sa maza shine yake ciyar dasu ga almajiran sa ba sa bara yana siyan kowai ya ajiye baya bawa macce kudi shide idan kana da damuwa idan kagaya masa yagah
Ya da ce to yana ba yarwa suma sauran matan dan cuwa cuwan gida dashi suke fanta mawa.

*wannan yana bawa fandau takaici tunda mamr su makahuwa ce ana kawo ko mai agaban idon su za a raba sabulon wanka dana wanki da sauran abubuwan amfani amma baza a basu ba shikuma zanna moodu ba me kula bane ita kuma mama wato aisa abin duniya bai da meta ba se tayi wata bata rike ko biyar na kanta ba se idan wasu daga cikin almajiran gidan da suka manyan ta idan suka kawo ziyara su ma basu ahan ma ba kullum ake bawa Aisa ba wanda suka san yanayin gidan ne ma suke bata nata a hannun ta..

tana kwance tana tunanin yanda zata fara sarrafa wannan kudin dan ta sani ba me tsareta ina tasa mu da tambayan tunda ba me bata lokacen da batada shi
Kuma ba matan gidan kan su suna shayin ta balle yaran su maman ta ce kawai ita ko ba gani take ba za ta gobi bagana tace kar ta ga ya mata ta sinci kudi za ta siya musu kaya
haka, ta kusan kwana tayi tana juyi...
Har gari yawaye da yamma l
_ lokacin zuwa bakaranta yau balefi tayi wanka dan tazare dubu a cikin kudin ta tsayo sabulu tayi wanki ta siyi takalmin fes take tana takunta kamar yan da, ta, saba allon ta cikin shijab
Ita daya kamar kullum

Jitayi gaban ta yafada dam san da ta hango motan jiya ta tabbatar shine dan ita bata ta,ba ganin irin saba zubawa motan ido tayi karfa ya,ce zai karbi kudin sa dan yayi yawa ko de a rashin sani yabata wayyo ni Fandau yazan yi idan yace zai kwace
Har takaraso tana wannan tunanin yita yi ka, mar zata. Zuce
Taji yace

" me allo ba gaisuwa

Yau ma kamar jiya dan fito da kan sa yayi
Juyowa tayi
"tace......

*By*
*Batul Adam* *jattko*
*08062383027*
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*

*NA*

*Batul Adam jattko*

*4*

🌈 KAINUWA WRITES ASSOCIATION🤝

"banza takai bane tadan ra,ge tsowon ta, tace ina wuni..
"yace lfy
shiru tayi shima haka ita kam jira take taji yace ina kudin..
Shima haka bai san ta ina zai fara ba yadaure
"yace se kika ganni yau mako
"tace eh ai dama kudin da, ka, bani nasan baka, san Yayi yawa hakaba amma ban zata zan gan ka ba ban fito maka dashi..
"yace a a ba wannan bane yakawo ni a, kwai maganan da na zo
Miki dashi ne..
"tace ni
"yace eh
Amma kaganan Gaskiya bata'nan bane.
Dan ni agarin nan ba kara min mutum bane bazai yuwu na tsaya da macce a cikin gari ba
Idan bazaki damu ba ina neman wata alfarma awajen ki..

"tace ni kake ne man alfarma awaje na, bani da wata aba da zaka nema awajena

Inma akwai zanyi ko menene..

"yace na gode
Inason nayi magana dake gobe amma ba anan ba da, fatan zaki min Wannan alfarman?
"cikin tsoro tace aina, zamuyi?

"yace a inda ba idon jama'a..

"tace inane?
Yadan yi shiru can

"yace kin, san (nabil shid international hotel ).

"Cikin tsoro tace a a
"to a nan zamuyi magana saboda mushin man cin sa kin san nace
Inason na te maka miki..

"tace eh amma ai kudin da kabani sun isa har sunyi yawa ma nara sa yazan yi da su.....

Cikin kosawa da maganan da ita
"yace kinga ke ma karatu zakije ni ma inada, abin yi gawannam kibawa dan napep din da zai kai ki nasan zai kai ki har wajen

Wannan kuma kibawa wayan da suke get din ina son 10 na safe yamiki acan..

Gabuwan se kawai tasa hannu takar ba shiko yaja glass yazuge yayi gaba abinsa yana takai cin wannan wahalan. Da, Hadim ta zanyo musu

*

Itama haka taja, kafa tayi ga ba
da daddare bayan antashi akaratu suna, zaune su ukku
Ada kin su Fandau..
"tace mama gobe inason zuwa gidan Zahra da safe..

Mama tayi shuru yau kuma Fandau da kanta, take cewa zata gidan kawa
Itada ko gida jen yan uwan ta, wanda suke uba daya bata zuwa gida jen su duk da da wanda suke, auren masu kudi sauran yan mata gidan suyi ta zuwa suna samun alsheri amma ita ko sun zo gidan se taga dama take musu magana shiya sa suke ce mata me girman kai ka zama me bakin hali..

"mama ta nisa tace mezaki jeyi.

"Fandau tace tun bikin ta banje ba kuma ranan da tazo tace idan banje ba ko tazo anguwan baza ta, zo gidan nan ba..

Zahra kawar Fandau ce duk kawayen su ba meyi da ita kamar Zahra da ummahani..
Mama tace "tom se kuje ke da yar' uwar ki.
Ta juya tayiwa bagana wani irin kallo na baza ki bini ba

"bagana tace mama inada hadda' gobe bazan iya fita ba

"mama tace shikenan taje ita daya, tunda a gidan ba kula mutane ta ke ba balle ta samu me rakata.
Fandau addua ta ga Allah yashiya ki kiza ma mai daukan duniya saukake inji mamn..
Fandau batayi magana ba ta haye gadon ta ta juya baya tayi kwanciyar ta

Da safe balefi tayi wanka ta bude bakon ta, taciro dubu 2 Allah sarki agaban mama tunda bagani take ba ta mata sallama..
"mama tace gashi bani da kudi da zan baki ki hau mota..

"tace bakomai mama zan taka da kafana..
" Mama tace
London ciki fa akwai nisa..
"mama se nazo kawai
"tom kigai sheta.
"zata ji
Tace
Tafice ko kallon mutane gidan batayi ba tafice
Ta taka har junction din lawan bor ta seda dan napep tame ka'masa takar dan da yace ta bashi yakar ba ya karanta yace kai shid hotel
"tace eh
"yace zaki bada dari biyar
Shiga tayi "tace muje
Tafiya sukayi menisa har a wa guda har suka wuce ngmari airport
"cikin tsoro tace aina zaka kai ni ne haryanzu bamu zo, ba..

"juyowa yayi kalleta yace" kin dauka tafiyan kadan ne tuna nina mazan samu fasunja ahanya nace dari biyar din kahi ban dau kowa ba Gaskiya dubu zaki bada..
"tom tace parking yayi dai dai wani mayen beni wajen haduwan sa ba a magana .

Yace "tom muzo ta cire dubun ta bashi
Tafito Gaskiya anya za ta iya shiga wannan waje tun da take ko a film bata ta,ba ganin haduwan wajen haka ba Sojoji dasuke gadin get din suka zuba mata ido alamun rashin yarda dan batayi kama da wan da ta isa tazo wajen ba tsawa suka mata tare dacewa ke me kike anan dan atunanin su yar'aken muta nen sune wato boko haram.
itako cikin tsoro
Ta tattare zani zata gudu aiko sukayi kan ta gaba daya tafko ta sukayi ai bata san san da ta saki fisari ba na uran, su suka sa suka cajeta bako mai jikin ta
Tan bayan ta sukayi me tazo yi..
"cikin in ina tace wani ne yabani wannan yace nazo nan ta meka mu su
Takardan hannun ta na izini shi gane da ga oga suna karan tawa sukace tabbas tubutun oga ne amma duk da haka basu gaskan ta ba suka ce bari a kira shi
Salees kira shi salees yaciro waya
Ya kira ya masa bayani yakashe wayan yanacewa yace ashigar da kita itako

Ta kasa komai dan ita da zasu bar ta gida zata koma in ko tashi ga nan to ta seda kanta da kata dan ginin wajen a mar ba a meduduri ba
Wani ne yawu ce gaba yace muje ko
Ba yan da zatayi cikin fidda rai ga rayuwa tabi bayan sa dan baza ta iya musu musu ba

*by*
*Batul Adam jattko*
*08062383027*
[3/12, 8:48 AM] Hauwa: *DAMA TA*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login