Showing 90001 words to 93000 words out of 144533 words
tayin tana jawo numfashita amma ita yaga gare ta kasa fusgo numfashi tayi jikake yif ta zube kasa ba wani alamum numfashi.
*to dama de na gayamu ku Nabil bai iya bacin rai ba me nufin san nacewa ba maganan aure Hadim ta saku ne?*
*to masoya ina Hadim zata fara neman Fandau me zai faru*
*B JATTKO*
[3/12, 8:49 AM] Hauwa: *DAMATA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
Khadija salisu
Mmn Nabil
Muna tari
(Editing mzz daddy)
*38*
*Y*ana gani har takai kasa baiyi yunkurin tareta ba dan shima ta kansa yake, ji yake kamar yafadi yanda zuciyar sa take wani irin tafasa yanzu shikenan Fatima bazata gane niba acikin sabon kwakwalwar tata? ko zata soni kaman da? ranan da zan tafi ma fa sai da ta furtamin kalmar so.
Meyasa ni ban bata amsa mata ba?
Hadim kin cuceni, shi yanzu bama ta tonan asiri yake ba yagan ta kadai ne burin sa.
Hadim meyasa kikamin haka, mena miki?
Dakyar ya taka kafafun sa ya karasa inda fridge yaka ya dauko roban ruwa ya fincike murfin yana daga tsaye yasaki ruwan me uban sanyi akanta ai a firgice ta saki ajiyan zuciya
"ai baki isa ki mutu baki nemomin mata ta ba."
Hadim dafe kirjin ta tayi setting inda yake mata zafi.
"haba Shid kaji tausayi na mana kanason rasani ne idan wasa kakemin kadena, banason kana ambaton wanan yariyar da matar ka ko kanason kasheni ne? ni kake cewa karna mutu sai nemo maka matar kar cikin kwanaki ukku, idan ban sameta ba ba aure atsakanin mu, bani ba iyayena ma zasuyi danasanin haifuwata da'gaske ne? Wllh wannan sautin kunnena ya bani muryar tane ya fara tsarkewa .
Shikuma yanda yaran suke kukane yasa ya dauki su Ma'aruf ya kama hannun Fujjirat zai fita.
Hadim tace" Shid kar kafita kabar ni cikin wanan halin kaji tausayina".
Ko juyowa bai yiba
"Habibi kar kafita Habibi inacikin wani hali".
Saida taji k'aran buga kofa sanan ta,
kwantar da kanta da take jin yana mata wanin irin ciwo, ko makiyin ta yaga halin da take ciki zai ji tausayin ta.
Da kansa yakai yaran bangaren ma aikata yazo ya fada mota baima jira security dinshi ba yaja mota direct airport ya wuce office Oeid yana shiga Oeid ya mike yana cewa "welcome Shid" mika masa hannu Nabil yayi sannan suka zauna, ba yani ya masa nayana son a tabbatar masa da tafiyan Fandau, ya fadi sunan ta na jikin passport aiko atake aka bincika aka tabbatar masa da tafiyan ta yace aduba masa mu amullan ta acikin jirgin tunda gashi Security's ya mai daukan wajen, ya nuna inda Musa yakama hanun ta suka shiga cikin jirgin amma saime da aka kira security na cikin jirgin ya turo da audio recording na ranan sai cewa yayi yayi delete din su, hannu Nabil ya dunkule jikinsa sai rawa yake Oeid yace "aiko da Dr MD akayi tafiyan aranan amma bazai wani santa ba saide dauki numbern shi Musan da sauri suka yarda da wanan, bugu daya Musa ya dauka suna masa bayani yace"wllh da yazo sauka ba neman da baiyiwa yarinyar nan ba amma bai ganta ba saide tun acikin jirgi yaga wata taje wajen ta yaga suna fira alhalin shi Hadim tace masa bata magana kuma har matar yanema bai ganta ba".
Nabil dura masa ashar yayi yace "to ka nemota duk inda tayi inba hakaba zaka gane kuren ka".
Yaro ko dama dan maikudi ne, suko yaran masu kudi ko na kwarai suka kashe sunsan bawani abunda zai samesu dan haka cikin isa yace "nide amana akace an bani kuma saboda ALLAH aka hadani na karba dan bangan ta ba za ace wani idan ban nemota ba zan gane kurena, kai waye da zaka gayamin wanan kasanne waye kuwa?
Nabil da kalaman yaron ya sake bugansa ko magana bai tsaya ya masa ba ya kashe wayan atake ya kira office yan sanda na kano yadauki address din yaron ya tura musu yace sukamo shi harsai yazo.
A take suka amsa komawa yayi mota harzai tada yaga zuwan sa gida ba shida wani amfani dan idan yaci gaba da kallon Hadim zai iya hallaka ta kuma ma me zai zaunayi a garin bayan an tabbatar masa da FATIN sa tana can, amma yakira sani yace ya bincika yace ba wani labari gwara yaje daga gidan ayi komai agaban sa yafi, ya ciro wayan sa yacewa wani daga cikin yaran sa yace ya kawo masa su Fuj yana airport dan bayajin zai iya barwa Hadim yaran sa.
Shikuma ya fita yayi ciku cikun tafiya nan danan aka maida jirgin da zai je sudan akace sai yafar sauka a 9ja dole maiduguri yafara yada zango saboda ya ajiye yaran kafin yashiga neman Fandau.
Dr MD tunda ya shiga d'aki ya fara safa da marwa wanan wane irin zalunci ne abokin sa yayi? wato shine dalilin da yasa yayiwa Malam wanan hidima, shine yasa yafifi ta mama Aisa acikin matan Malam ko, har shigowan Habiba yana tunani tace "haba Abban Nofal wllh banji dadin yanda kayiwa yarinyar nan ba, yaci ace kamata yaki taji sauki tasha wahala."
"My Habtee naji tausayen ta kawai inason nuna mata kuren tane, tana mace tabi saurayi yanzu da wanda zai lalata rayuwanta ne fa?
"hakane tayi lefi amma me mafita?
Yace "A yanayin bayanan ta nagane Shid yakamu da sonta kuma nasan zai nemeta yanzu idan na dauke ta na kaita gidan Malam shid yana zuwa zai dauketa ya bada ita dan yanason Shid kuma bai kamata Shid yasake samun ta a araha ba inason sai yayi kuka yayi nadama sosai kafinnan zamu koma da ita London zansa ta makaran tawaye tasan al alamarin rayuwa,
Inason sai shida kansa yakai kansa gaban malam ya tunawakansa asiri ya wahala wajen nemanta kafin nan ta zama cikakkiyar mace wanda zata iya kwatarwa kanta yanci."
Tafa hannu Habiba tayi tace"yawwa my sweetheart wllh Hadim zata gane kuren ta dan sunban mamaki daga ita har shi."
Ummi da abokiyar zamanta Hjy bintu wanda suke kira da *Iya* sunyi mamakin ganin Nabil a rikice wanda ko gaisuwan wani irin yake amsawa.
Iya tace"Shid lafiya yau sai kukazo ina Haliman?" Grema yace "kaida yara ne kawai ina take?
Ajiyan zuciya yayi yace "yayesu tayi ni kuma kawai na daukosu su zauna ahannu ku ita Fujjirat zan kaita gargar gidan Malam."
Ummi tace "amma ko yayesu akayi bai kamata arabasu da mahaifiyar su ba kuma ni bakomai nake jiba irin yaya ZAINABU, yanzu koni bazan tsira ba zata ce dasanina akayi, dan haka nide bazan karbi yaran tazo ta gama tozartani gaban yara ba, yaya saide ke idan zaki karba."
*Iya* tace" a a wace ne."
Ummi tace " to dauki su duk ka kaimata su karma kanuna kafara zuwa ta nan kuma kar kace Hadim ce tasaka kawo su gwara kace ra'ayin kane."
Nabil yace "Girema dauki yaran nan kakaiwa Inna nema gani nan zuwa yaja hannun Fujjirat suka fita. Direct gidan *Zannah* yasa driver yakai shi yana zuwa ya tarar tarar da shi yayi manyan bak'i.
Almajiran da yaran gidan suka ta kwasan gaisuwa kota kansu baya bi shide baiki yana shiga yayi tozale da Fatin sa ba dan yanzu ba wani fargaba ko tsoro na ganin ya gurfanar da kansa agaban malam ba, inde zai sameta. A tsakar gida ya gaida matan gidan ya wuce part din mama bai ganta ba ta na area din kitchen dan duba yanda ma'aikatan suke sarrafa abincin dan malam yana da bak'i. Zama yayi akan kujera ya daura Fujjirat saman cinyar sa amma me yana dagowa yaci karo da wani tafkeken photo Fandau alike a bango tayi irin tsayowan rike kugunta nan tasha hoda da janbaki kan ta kile dinnan duk da bawani kyau tayi ba Bagana tasa anyi editing dinshi ba laifi, ya kasa dauke idon sa akan pics din.
"kai lale da bak'in ba zata, ko dama daga Rasha din nan kuka yo ne?
Ahankali ya janye idon sa akan pics din ya zamo kasa yana gaida mama, itako mama daukan Fuj tayi tana amsawa. Mama ta daga ta kalli Nabil da take ta masa magana baya bata amsa sai taga photon Fandau yake kallon."
"kaide baka gajiya da tafiye ta fiye gashi kana shirin koyawa Hajara ni da kun bani ita ai gara ma Shateema yaki barmin Tajjudin yana manta nono suka karbi kayansu."
"au shima anyaye shi kenan?
"Eh ai uwar da juna."
*Azuciyar sa yace"zuri ar ki akwai albarka gashi daike kin tsaya a 2*
A fili kuma yace" ai dama yanzu Fuj zata zauna awajen ki har sai na dawo."
Mama tace"aiko na nagode".
Sake kallon pic din yayi yace "mama wanan yariyar fa?
Mama takalli photo cikin sosuwan rai tace" kanwar kace."
"Mama ya banta bajin kin kira sunan taba tana ina yanzu haka?
Hawayen da mama take boyewa ya biyo kumatun ta. Ta tashi ta koma daf dashi yanda bawan da zaiji zancen.
Tace"Muhammad ban taba gayawa wane wanan maganan ba dagani sai malam sai Bagana muka san zancen nan amma bansan meyasa naji inason gaya maba sai dan nasan kai mai kaunata ne nasan kuma zaka rike sirrina daganan ta gaya masa yan da akayi suka rasa Fandau har yanda malam ya rufe bakin mutane da cewa ya mata aurene da bako, ta karashe zancen cikin kuka."
Nabil shima hannun mama yakamo ya hada dana Fujjirat ya dam ke yasa kuka, dakyar mama ta lalashe shi ganin Fujjirat ta fara kuka.
"ni yanzu cikin kwana kin nan ma mafarkin tane yake damu na kullum cikin kuka nake ganin ta."
Nabil tsoro ne ya sake kamashi karfa tana cikin mumunan hannun gashi atunanin sa zaizo ya sameta amma shiru.
"to mama tunda ta tafi bawani mataki da aka dauka na neman ta."
"malam cewa yake yana addua akanta kar naji komai."
*yanzu kenan idan nasa mu Fatima nakawota wajen Malam zaice dama ni ya aurawa awuce wajen yazanyi na samota?*
A fili kuma yace "mama zan samota zan kawo miki ita da hannuna." bai jira amsan taba yamike da sauri yace "mama sai na dawo zan sa Grema ya kawo mata kayanta."
"Ai idan kayane karma kadamu tana da kaya agidan nan sif dina cike da kayanta Hajara akwai sutura ai".
Har yanzu wajen Malam da bak'i dan haka kawai wucewa yayi.
Jidda ce take jan motan Yasmin tana gefe sai Gana da Zahra suna baya zasu wuce daidai Gargar anguwan Zannah Yasmin tace" yawwa Jidda dan ALLAH ranan da muka raka Aunty Hadim daukan Fuj gidan Malam a parlour matar ina pic dinda na nuna miki da muka fito nake cewa na taba sanin me kama da ita amma na manta to wllh da yariyar nan wanda Yashid ya turowa Aunty Hadim pic din su suke kama."
Jidda ta kalle ta girgiza kai ta ckgaba da tukinta
Gana"tace wllh Yasmin kin shiga ukku wai ke nan ana wani zugaki anacewa lauya kikewa ko mai sai ido akai wllh inde wanan zance yafito awani waje to kece dan bazaki jamana awajen *Yashid* ba."
Jidda tace "ke kika kulata mutum sai sanin kwakwaf ki dubi wanan kucakan local ki hadata da wanan tsadaddiyar baby's da sukayi pic da Yaya"
Zarha ko dariya tayi tace "se barrister yasmin computer." dama tun suna secondary haka ake kiran Yasmin AISHA Lauya. "Nifa ta idon mutum nake gane kaman mutum shiyasa idan mutum yasa nikaf mani nafi ganeshi."
Duk sunsan da haka dan haka dariya sukayi Jidda tace "kingamu da aiki ko ai".
*GIDAN. DR M D*
Habiba tace "kin san ALLAH ba wanda zaice wai wadan nan yara ba yaran ta bane lalle, Hadim sun bagalar da mutane, wllh ko zamu rantse da Qur ani ba wanda zai yarda damu kamar yadda Abban Nolfal ya fada ba muda sheda ko akotu mafita, kawai a bari har sanda Shid zai tonawa kansa asiri yafi dan ayan da yake bani labari Shid yana da wayo da dabara gashi da DAMA ahannun sa wato naira zai iya karawa koda da shugaban kasane dan saboda shifa ake tsorin karawa da kungiyar Chelsea a duniyar wasan ball shine na 3 amanyan yan wasan da aka tantance kinga ko wazai iya karawa dashi mutumin ba inda ba a sanshiba."
Fandau ta gyada kai tace"Aunty naga alama koda yanda ake karra mashi a Saudia."
"na Saudia kikaga dan baki ganshi cikin turawa a acikin gari haka ba ne."
Kharat da Nofal ne suka shigo da gudu Kharat tace"Momy kinga Nol yana cewa wai Aunty kirki tafi sonsa ko", Fandau ta kamo hannun Kharat tace duk inason ku."
Nol yace"aunty kirki ai kinfi sona?
Murmushi Fandau tayi tace" ba kuga cinyana 2 bane na dauraka kan daya itama na daurata to ai duk so daya nake muku."
Aunty kirki ni wananne ciyana inji Nol.
Haris da yake shine babba yace wllh Anty kirki kidena daukan su zasu gajiyar dake fa".
Habiba tace "nima Gaskiya bana son ki dinga daukan su dan cikin ki zai sha wahala."
Fandau tazaro ido tace" Anty dama bai zube ba."
"Au ashe bai gaya miki ba."
Fandau ta sunkuyar da kanta Habiba tace "yayi waya da doctor dinda ta miki alluran, ashe dama ba dayawa ta miki ba bai kai wanda zai zubar da cikin 4 months ba dan haka jiyan ya aunaki yace akwai."
"Anty dama yasan Dr din ne"? Ai kina cewa kawarta ce kuma fara nagane dr adegas ce dan kawar muce ni na koya mata hausa ma har Kaduna tazo adalilina taje majduguri dalilin Hadim ko sunan Fuj taje."
Nabil zaune a office din Ndororo a airport din ABUJA suna jiran isowar Musa yaron da Hadim ta danka Fandau a hannu sa dan duk kwanakin nan atsare yake, Nabil dafe kansa yayi shi kadai yasan abunda yake ji ana haka wayan sa yafara ringing yana dubawa Ummin sace dagawa yayi yace"Ummi ina wani aiki idan nagama zan kira ki."
Dan inba dan itaba kira nawa baya dauka.
"Saurara Nabil kar ka kashemin waya kana ina?
"Abuja." yabata amsa a takaice
"Nabil."
ta kirashi
"Na'am."
Ya amsa
Kagayamin meyake faruwa da kai tunda nake ban taba ganin ka cikin wanan halin ba kuma inason kagayanin Gaskiya."
"Ummi zan gaya miki gaskiya kodan kitayani addua amma bazai yuwu awaya ba har sai nazo."
"to yaushe zakazo din?
"Ummi bansani ba sai nagama abinda nakeyi."
"ALLAH ya baka sa'a dan nasan koma meye yana damunka."
"Ameen Ummina
"dama maganan Hadim zan maka dan ance bata da lafiya har tana kwance a hospital amma banji abakin kaba sai Ya Fatime aka kira aka gayawa shima wata kawar tace ta kira."
"wai Ummi ba nace ta dawo gidan Ubanta ba ni mezan mata naji da balain da ta jefani ciki mana sai.....
Katseshi Ummi tayi tana
"Innalillahi yau mezanji ni Hajara ALLAH kajishe mu alkairi Nabil ni kake gayawa Hadim tazo gidan Ubanta meyake faruwa gaya min inda kake a ABUJA yanzu zansa akawoni,
Me hadim tama haka?
"Ummi zakiji sai nazo. "
Yakashi wayan ya dafe kai har aka shigo da yaron, yaron yana ganin Nabil yayi saurin zuwa ya fada masa yace "Shiddams nawa banji haushin daurin ba wllh tunda daurin kane dan ban taba tsammani zan saka a idona ba idan Ya Bello yace kai abokin sane bama yarda dan baita ba hadamu ba."
Dagoshi Nabil yayi yace "nima banso nasa aka maka haka ba sai dan rashi girmamawa da ka gwada min, ashe ma kai kanin abokona ne Bello ne", shima Bello waje ya samu ya zauna suna gaisawa Bello yace "Wllh kaga yanda hankalin Hajiyar mu yatashi dan autan ta kwana 5 ahannu haba Shiddams."
Nabil yace "badan itaba da wllh bazan bar yaron har sai ya fitomin da kanwata".
"Bello yace "aikuwa ta gode shi Dad baya kasan ma."
Nabil yace "Yanzu duk ba wannan ba kai Musa ba kace kasan matar da taje wajen Fatima acikin jirgin ba?" Musa yace "yes", "toh zaka iya nunata?" ya gwado masa fukan laptop din gaban Ndaroro video din mutanen da suka shiga jirin ne a London dan namu na Nigeria yaso ya samu inda suke fita aga inda tayi wai na'uran ya lalace nan ma ashar kam sun sha awajen Nabil dan da sun dauka wata kila da aga inda tayi tunda tana cikin rashen lafiya.
Musa ya zuba ido yayi saurin tsayar da loptop din yayi alokacin da yaga Habiba tana rike da hannun danta gefen ta Dr Muktar Dauda ne yace "gatanan nagane ta wanan ce so wajen 4 ina zuwa duk ina ganin ta awajen."
Nabil da Ndaroro tare suka hada baki wajen cewa Habiban Dr M D
Nabil yace "yes dama ranan yazo amma da yake dan rainin wayo ne shi da nake kwatanta masa ita sai cewa yayi ai ba shida mata ya fito ba gashi matar sa ya gani ai."
Ndro yace"suna kd ai jiya munyi waya yace zai shigo ajiyan."
Nabil yace "sun shigoma suna nan Abuja dan dama yazo duba jikin wani bari naje gidan kawai."
Sukayi sallama da su Bello ya mike da sauri ya fita jikinsa na rawa.
Bello ya kalli Ndaroro yace" lafiya kuwa"
Ndro yace" Wllh ya damu da neman yarinyar nan, Shiddams guda ya shiga wanan halin har yabar komai nasa yazo yan club din Chelsea tinda dazu ma bakaga yanda suke damun sa a waya ba."
Dariya Bello yayi yace"ba dole ba ai sunsan shegen bashi da alkibila zasu zata zai canza ne." Ndaroro yace" *Shiddams* shegene."
Musa yace ."amma shid bai taba jimawa a kungiya irin yanda jima a Chelsea ba."
Fandau da yarane kawai a gidan dan Habiba sun fita da Abban Nol.
Fandau tace "kar kuyi fada Khairiya ta zanje na gyarawa momy bedroom kunji" hankalin su yana kan kallan da sukeyi basu mata magana ba har ta haye sama bata karasa shiga bedroom din ba taji wani irin faduwan gaba sanadiyan jin ihun yaran suna my pappa Oyoyo tasan Nabil suke kira da wanan sunan da sauri ta karasa shiga kafanta yana tsakewa dan Muktar yace karta kuskura duk randa Nabil yazo tayi garajen ganin ta.
Shima cewa yayi Oyoyo Nol Nol and Kharat ina my son Haris yaje wasan ball da gudu shima Haris ya shigo yana my pappa shima, rungumo shiyayi