Showing 102001 words to 105000 words out of 144533 words

Chapter 35 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

da niyar temakon ta kawai. "

Dr yace "naka nufin kenan ni nasan halin matata tanada kishi bazata iya zama da kishiya ba musamman idan friends din suka san tana da kishiya aisai su renata shiyasa idan ta gama mana aikin zamu sallameta musamman yanda naga kawar ta nakasa yar mutane kaga idan gemun dan uwanka yakama da wuta ance kayayya fawa naka ruwa."

Cikin tashin hankali Nabil yace "doctor bawannan ba komai naka yayi kama da nawa aharkan auran boyen da mukayi inaga hakan a musulumci babban zunubine shiyasa ALLAH ya jarrabemu."

Dr yace" sosai babban zunubi neman musamman ma idan Budurwace dan da farko maba ita yaka mata kafara yiwa magana ba magaban ta yaka mataka tunkara dan su akabawa zabin mijin fari kaga mun tsallace wanan dokan kaga gakuma na alhakin mun jefa iyayin ta cikin damuwa wanda bamuyin aikin da hadisin da akace kasowa dan uwan ka abinda kasowa kanka dan na san bazakaso ayima ka haka ba akan Fujjirat ko?

Rudewa Nabil yasakeyi sosai cikin in ina yace "Muktar dena fada zannemi yafiyar Allah bazan iya jurewa ba idan hakan ta faru zan iya fadawa halinda yafi na yanzu bazai faru akan Fuj ba."

Dr yace ."wane yafiyar Allah ai anan Allah baka masa lefiba tunda ba zina kayi da ita ba aurene amma ba bisa tsari ba
Lefi kuma iyayenta kayiwa musamman ma idan na amanane."

Ai Nabil kara gigicewa yayi yace "na amanane mana nawakam nashiga ukku meyasa nabi shawara Hadim da ban fada cikin wanan hali ba."

Dr yace shawara Hadim kuma?

"Eh wllh bakin su daya da Habiba dan komai naka irin nawane."

Dr yace.
"Nide nafi shawaran Habittes amma aikai kace a saudia kuka haduda Fandau aikai ba amana kaciba illah temoko kaman yanda kafada tome yasa kace kaci amana idan na tattara bayanan ka yana bani kamar akwai wani abu da kaboye idan baka fito da shiba baza musamo kan abinba."

"Sosai dr akai abinda na boye mana fadan saba abin fahari bane,
amma ni duk bawanan damuwan bane damuwa ta jaraban da ALLAH yanuna mata akan auren boyen yazamuyin da wanan babban jaraban?

"bangane jarafta ba"
inji dr
Nabil yace "yanzu kana ganin danka dayayi kamadani sak gamu abokai zargi ba zai shiga zukatan mutane ba?
Dr yace wane irin zargi kuma?

"Meyasa dan ka yayi kama dani bayan kai da matar ka duk bakake ne kuma kuka samu farin d'a?
Dr yace" ana haka ai bakin tukunya mai fidda farin tuwo."

Cikin karaji Nabil yace "Dr ka dauki abin dawasa ko to ba abin wasa bane dan ko makaho yashafa yaron nan zaice da nane
Dan haka duniya zata zargeni da inacin amanan ka bawanda zai yarda."

Dariya Dr yayi sosai acikin ransa yace anzo wajen amma danya ruda Nabil afili kuma idon yazaro

" yace hakane fa yanzu yazamuyi wllh bansan hakan babban matsala bane saiyanzu shiru sukayin Nabil wani gumine ya yanko masa kamar ba sanyi ake a London ba
Shima Dr nuna jimanin sa yayi afili

Nabil yace "ina uwar yaron?
Dr yadan daga murya yace Habitee...

Nabil yace "ba itaba uwar gasken nake nufi."

Dr yace okky ai tana wancen dakin mun jonamata shocking mun sa security mun setting yanda bawanda zai shiga sai nida Habite."

Nabil abin yadena bashi mamaki dan yanzu ya tabbarawa kansa shida Dr suyin kuskuren bin shawaran mata ne Allah yamusu wanan jarabawan dan yasan bakin su daya da Hadim kawai amma bata gaya masa sun hada baki da Habiba ba ita ma Habiban da alamum bata gayawa Dr ba

Nabil yace "kacire shocking da security din inason nagan ta."

Dr yace no problem amma ba yau ba dan tana bacci bata jin dadi namata alluran bacci."

Kafin Nabil yace wani abu wayansa yasoma ringing Ummi ce yadauka yana seta muryar shi yan da zai mata magana yaji tace

"Nabil kai wane irin mutum ne bance lalle lalle kazo asbitin nanba idan yariyar nan ta mutu a dalilin bacin ranka wllh bazan yafe makaba kome tayi katuna cikin ka ajikin ta cikin nan yana bata mutukar wahala amma ka kasa zuwa dubata sai fanan aiken abaka Fujjirat to yanzu gashi jikin ya matsa harda suma nabaka minti 10 naganka dan haka kashe wayan yayi yameke yace"wai Dr meyake damun Hadim ne?

Shiru Dr yayi can yanunfasa yace "ayanda Dr tan ta yake gayanin akwai matsala sosai saide muyi fatan Allah ya sauwake mata."

"Yanzu ummi tace wai har suma tayi bari namekawa habibi yaron mutafi ya haura sama Nabil sai binyaron da kallo yake

Nabil zaune abakin gadon da Hadim take kwance ya hade rai ganin yanda maman Hadim take son yimasa kwarafi amma ganin ba fuska yasayi shiru
Itako Hadim jawo hannun sa tasake yi ta kenkeme
" habibi ina kashiga kabair ne cikin nan Wllh yana bani wahala wani irin ciwo marata takeyi amma kullum bana ganin ka ina neman ka su Ummi sai suce kakoma idan nace subani kai awaya sai suce wayan arufe dan ALLAH kasa acire cikin nan Wllh zai kaini lahira ."

Nabil yace "duk abinda yake damun ki kisani alhakin
*FANDAU*
[2/8, 7:21 PM] BATUL ADAM JATTKO: NE

" HADIM." "tace *FANDAU* Nabil? kana nufin har yanzu baka cire wanan yariyar acekin babin rayuwan muba ba kaman ta daba mukayi dakai ba,
Munyi da kai daga ranan da muka rabu da ita mundena tuno ta acikin babin rayuwan mu,
har kana tunoda ita a rayuwan ka bayan ba haka mukayi da kai ba tun farko dole kacireta aranka domin yan......
"keeeeee dakata kiji idan ina mafatki kifarka naga alama ke wawuyace dakikiya da kika kasa gane meye so acikin ido da gan ganjiki to bari infito miki dashi afili inayi wa Fateema sonda ban ta bazaton wani dan ADAM zaiyiwa dan uwansa ba da kike cewa nacireta araina saide idan Zaiyuwu acire zuciyata adasa wani saide idan gan gan jikina za araba a min filla filla dan ni alluran mantau yayi kanda yasa na manta da Fatee na inko hakan fa zai samu ba to cire ta araina abune da bazai ta ba yuwuwa ba Hadim kinyin kuskuren hada zaciyata da wanda tadace da shi dan ban gane munyi mutukar dacewa da Fandau ba saida narasa ta,
kinyi kokarin hadamu kuma nagode amma hakan bazai sa na kasa daukan fansan salwan tarmin da mata ba zan bar......
Ganin yanda Hadim take fitar da wani irin nunfashi ne yasa Dr yayi saurin toshewa Nabil baki

Maman Hadim tace "Mutari barshi ya karasa ta ya futa barshi nace."

Fusge bakin sa Nabil yayi yana son cewa Maman Hadim wani abun

Ummi tace "Muktar fitar dashi kazo kaduba Hadim din."
Torashe waje dr yayi da sauri yazo ya sawa Hadim roban nunfashi yace "Ummi Nabil bashida hankali nace kudena kira mana shi wajen aikin mu tunda bashi zai bata lafiya ba yana bata mana aikin mu."

Daga Ummi har Mama Fatime kuka suke dan bawanda zai ga Hadim bai mata kuka ba


Dr Muktar ne zaune a England acikin parlour BilAL babban abokin Nabil ya kashe komai na rayuwan Fandau ya gaya masa
Ya daura da cewa "
B G abinda yasa na gaya maka komai dan inason mu hada karfi da karfi da kai wajen cikan *DAMATA* nabiyu dole sai kaine zaka iya kai ne daidai karawan Nabil wanda bai isa yanuna maka komai ba ni yafi karfina bazan taba cin nasaran sa ba."

"mene ne bukatan naka duk temakon da kake nema awajenan zanyi inde za afidda yariyar nan acikin kunci dan an zalinceta,
kuma Shiddams yayi mugun bani mamaki ko zai boyewa kowa Gaskiya bai kamata ya boyemin ba bamusaba boyewa junan mu komai ba tunmuna yara atuna nina ko kisa zamuyi mu binne dashi."

Dr yace "inason kanuna masa pic din yariyar da sunan zaka aureta,
Kaga daganan zai gigice yace itace wacce yake nema matar sace kaga zakace ita wanan tayi haifuwa Har 3 yaranta 4 kai ko matar ka ko haifuwa batayiba kaga dole yafadi Gaskiya dan kasan sa shegene yadasa sonsa sosai azuciyar yariyar yanzu ana fitowa da ita inde bai tona asirin da kansa ba to zai yaudari yariyar bazata fada ba dan nafuskan ci hakan yake sonyin dan yanajin kunyar tonon asiri kaga nafiso rigima yashiga tsakanin ku sosai yanda zai tona asirin sa agaban manya dakansa."

"ok na fashimceka ina photon yariyar?

"natura mata inbox."
BilAL yace "amma ina tausayin iyayen yariyar musamman uwar ta yaka mata tasani dan tasamu nusuwa."

Dr yace" yes zanje Nigeria jibin nan dan banason Nabil yadame ni dan jiyama kiran Ummi ne ya hana nacemin sai yaga uwar yaron nafison idan natafi tukun kufara karawa dashi gashi kuma Hadim cikin satinnan zata haifu bana son ta haifu ahannu na dan idan Maganan Fandau ya baiyana zasu iyace wada gaiya nayi dan haka gwara ayi bani ciki kasan mata dan inaganin take taken uwar ta."

BilAL yace "aiki za amata meyasa?

"wllh matsala ne babban a mahaifiyar ta damani Habiba tana yawan gayamin Hadim tanada yawan cushe cushen maganin mata batare da ka ida bato wanan ne yassada mata cancer a bakin mahaifiyar ta duk da bai shiga ciki ba yanzu haka yaron cikin ba shida koshin lafiya tuda a mani da zai shiga ya shafi cutan shiyasa ta ke yawan ciwon mara wanda wata kila idan ancira dan saide ayanke makaifar dan zai iya bin cikin ya kasheta
Kuma bayan haka bata da kugunda za ta iya haifuwa da kanta saide acira nande yamasa bayanin da yagani da kuma wanda Dr Hafeez yamasa."

Jinjina kai BilAL yayi yace "lalle sakaiya yanzu baya zuwa lahira."

"Yawwa kaga idan naje Nigeria zan bari sai bayan Hadim ta haifu na gayawa ita Mama Aisa kokai dan ta kwantar da hankalin ta kaima kabar aikin ka sai Hadim ta haifu ka fara dan abin ya tafi daidai."

BilAL yace "ok amma kafinnan gawata shawara mezai hana kafinnan kabawa ita Fandau din private no na shi Nabil din tafara chatting dashi tace tana son sa nasan bazai yarda ba daga baya idan yaki amin cewa kuma ta cemasa ita dama shaharan sa awasan kwallo take so tunda yakita ita yanzu tasamu wanda takeso kuma dan kwallo kamar sa sai ta tura masa pic dina tace gashinan kaga zai zo yasame ni idan yazo kuma nima sai na gaskanta masa nace ga pic dinta gaka hakan zanfi hawa da plans dinmu ko bawai ni na baiyana masa itaba."

Tafa masa Dr yayi yace "well-done shiyasa akace sarkin yawa yafi sarkin karfi."

Fandau zaune agaban Dr yace"kinji de abinda nagaya miki idan soyayar ta rufe miki ido kika nuna kekece kin rusa jindadin ki yancin da muke son samo miki bazai taba samuwa ba kiyin komai yanda nagaya miki."

Tace" ALLAH yaya zanyi yanda kace."

Yace "Gud jeki fara tundaga yanzu."

Bayan ta gama komai na kwanciyar ta har Akkaram yayi bacci ta hawo wayanta
Whassapp ta shiga taci sa ako yana online

Shiko Nabil alokacin tunanin Fandau dinshine ya dameshi yanzu ma chat yake da Sani akanta yana masa bayanin yanda binciken yake bawani cigaba
yaga message ji yashiko da bakon number daya ke wayan private ne yasan na jikin sane amma duk da haka yaki budewa dan yasa bazai wuce kannen sa ba dan ba no din kowa yayi saving ba
Ita ko Fandau ganin shiru yasa ta dinga damunsa da call

Gani yanda aka damoshi da call dinne yayi tsaki yabude message din dan inda a general wayan sane baya kula bakon number

_*amincin ALLAH ya tabbata agakeka ka shugaman yan wasan Duniya haske kashe fitula abu FUJ*_

Yana gama karantawa cikin mamaki yace towaye ai kannen sa basa masa irin wanan sallama abokan sa kuma zai iya irga iya wanda yabawa wanan numbar amma sai yasamu kansa da mayar da *Ripley*
[2/9, 9:37 AM] BATUL ADAM JATTKO: _*wake makana dan bani da contact din*_

Dadi Fandau taji dan doctor yace sai sa a ya amma

_*dama nasan baka da contact dani amma ne ina da kai kuma ni me bibiyar rayuwan kace Shddams nasha yimaka magana a kowacece kafa ta media amma ba Ripley sai da nasha wahala kafun nasamu nasaran samun wanan private din naka dan ance kafi yin Ripley idan akama magana dashi*_

Tsaki yayi kamar bazaiyi Ripley ba kumade yayi

_*ba abane amsa bafa waje magana*_

_*sorry abu FUJJI sunana Fateema maiyarka me bibiyar rayuwan ka dan ALLAH kadauki al amarina da girma dan saboda kai nabar katsata da iyayena nazonan london*_

Sai asannan Nabil yaduba number yaka ni na England ne

Amma jin sunan Fatima yaji bazai iya sharewa ba

_*me kikeso awajena harki ke bibiyar rayuwata*_

_*yawwa Abu Fujjirat tun ina yar yariyar nakamu da sonka yan gidan mu sunamin dariya wai ina zangan ka balle kasone naki kowa akan ka bana sauraron kowa akan ka na bijirewa iyayena akanka nakasa karatu akanka kaga yanzu haka da sunan karatu nasa aka kawoni kasan amma ni nasan bakaratu nazoyin ba naso neman sonkane dan ALLAH kayiwa Fateen adalce ta samu wajen koda kadanne amatsayi zuciyar ka in kuma hakan bazai samuba to koda amatsayin yar aikin gidan kane nide indinga ganinka in bazan samu so na aureba kamar yanda akecewa kafi karfina*_

Dan kari wani asher ya maka yace yaushe mata suka fara renani har zasu kawonin wani kalman banza amma da yatuna mesunan Fateema ce mace mafi girma agareshi bayan Ummi sa ba abinda yake so arayuwan sa sama da Fatin sa da Fujjirat dinsa dan haka yamarar mata Ripley

_*nagode da SOYYAYAR ki bazan miki rashin mutumci ba saboda darajan sunanki aguna saide nabaki hakuri kiyi kokarin cire sona azuciyar ki dan zociyar Nabil a rufe yake*_

Itama ta mai damasa da
_*kaji tausayina kaduba raunina kaduba al amarina da girma kodan alfarman sunan nawa ko wataran zansamu kasone duk da ban san wane irin daraja Kabawa me sunan ba nagode da yaza medaraja awajen ka*_

_*Fateema kenan zaki batawa kan ki lokacine nagayaki ~zuciyata~ arube yake*_

_*nede hakan ma nagode kayarda muna gaisawa*_

Yace
_*no problem*_

Ita ma tatura masa _*gud bye*_

Saida yagama yafara tunanin meyayi kenan harshine yau ya saurari wata macce har tajashida fira haka yayi mamakin kansa daganan yakoma kan aikin gabansa da Sani

Itako tana gamawa ta fada tunani to Wacece Fateeman tasa tasan de ba ita bace to wacece ko kanwar rasa ce tunda matar sa ai sunanta Halima

Nabil yakira doc yace "doctor gani gidan ka amma ance bakanan kayi tafiya."

"eh gani a kasata...

"what!! Nigeria
"doctor yace kayi kakuri ban sanar da kai ba anne meni ne da gaggawa shiyasa."

"Amma doctor kana sane da muna cikin wanan matsalan zaka tsalake kayin tafiya."

"Sorry Shid nifa bansan yanda sanyi da wanan matsala bane abin yana bani mamaki yaza ayi d'ana yayi kama dakai sak ni kaina badan nasan yariyar arufe take adaki kuma da security ba da bazan yarda da kai ba."

"to ai kaji matsala bai kamata katafi muna cikin wanan matsala ba."

Dr yace "tome mafita anaka bangaren."

Nabil yace "inaso naga yariyar kaga idan tayi yanayi damu farace kaga yaro uwar sa yabiyo kaga yazama dole ka baiyanata kowa yasani dan adena zargina."

"yazauke ajiyan zuciya alamun da damuwa amma aransa dariya yake sosai yace "Wllh baka kirin take kuma mummuna ai Habiba ba hauka take ba zata hadani da mekyu ta kwaceni bakace."

"Innalillashi wainnah illaishirajununa ALLAH humma gafuni!
Yace "sai kazo mayi abu daya ya kashe wayan
Cikin jibami indan Kinga Nabil sai kin tausaya basa ga neman Fatima gakuma wanan matsala da yatunkarosa

*Yau*
Hadim ta tashe da labour sai ihu take mamar tana toshe mata baki dan acewar ta bawani Dr da zasu kira da kanta zata haifu dan ita tunda suka fara maganan aiki tace inta fara nakuda bazata jeta kaya musu ba suna yawan zagayota dan haka ma ta sakace kofan ta ajiye Ummi akofan idan sunzo tace bacci take tunda sun tanka sai sun tsagamin y'a ba zasu san ma tana nakuda ba sai ta haifu shegu mayu."

aiko Ummi ta zauna duk da ba son ranta ba taso Hadim ta samu kulawan likita tunda de a asbitin take dande tana tsoron yayarta ta ne

Tun Hadim tana iya jure ciwon ta ta galabaita cin dan take yazo mata cinyar ta ta dafe jiyar tace mama dan yazomin ciyata kamar ta cinya zai fito nakeji Mama kiji tausayina kikira min doctor zan mutu aiko Ummi tana ganin cinyar ta ganshi akun bure sunttom nashiga ukku mezangani ni Fatime dan yadawo cinya na shiga ukku Hajara kizo kiga ikon Allah."
da gudu Ummi ta shigo aiko ita ma dora hannu tayi aka tafara iho da gudu nurse suka shigo Hadim kam ba fakin magana juya kai kawai ta ke danjin kamar ana sa wuka ana yanke mata naman cinyarta take ji bakinta abode koda man rufeshi bata samu ba nurse duna ganin abinda yake faruwa ko daman fita basu samu ba da sauri dayan ta danna kararawan doctor nan da dan doctor yazo yana zuwa a tsorace yace " oh my God!!" da kansa yada ga Hadim nurse suka temaka masa suka daura Hadim da tariga ta sume suka fita da kita
da kyar akasamu nasaran daidai ta dan akacireshi amma baizo da rai ba

Nabil zaune gaban likitan doc ya fara masa bayani kamar haka

"Sir matsala matar ka babban ne shine yasa muka riketa a hannun mu dan idan ta fara nakuda tana farawa mu cere mata kuma kullum ina jadda da musu idan tace tana jiwon labour kar abari ta kara ko sakan daya dan idan ba ayi gaggawan cirewa ba daga ita har baby cikin suna cikin matsala gashi ansamu akacin haka ta samu matsala fiye da ma tunanin mu,
Saboda idan akabari yaron yabar mahaifiyar to zai gamu da cita to yabar mahaifiyar yafito file dagin mahaifar anisa yake da yafito kuma bashida kofan fitowa dan kugun ta bazai bude ba shine dalilin da yasa yaron yabi hanyan cinyar ta dan yana neman hanyan fitane ga shigan sa mahaifiyar idan ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login