Showing 99001 words to 102000 words out of 144533 words
Hajara
2years
Amma me tana shiga status dinshi ta cikaro da nata pic din wanda tayi a harani akasan photon anrubuda
_yaushe zan ganki matata ido da gangan jikin suna bukatan ki baki yana son turta miki kalman da kika dade kina son ji_
Kifa kanta tayi a hannun kujera kenan Nabil bai manta da ita ba yana son ganinta fa yace da sauri da daga idon ta ta Kalli tafkeken photon dayake manne jikin bango tace nima ina sonka bansan yanda zanyi bane to idan kaganni me zaka gayanin min akwai wani kallma ta yarage baka gayamin ba kokana nufin zaka furtanin karman```SO```ne dan shi nadade ina nema awajen ka
goge hawayen nata tayi ta shiga ta rubutu masa _SLM_ amma sai da yajima yaturo amsan
_Waalaikumus salam Mamana ys Nol Nol,_
dama Nol sunan Nabil ne dashi shiyasa Nabil yake cewa Habiban mamana
Rasame zatace tayi dan hannuta sai rawa yaje cande ta daure ta mayar masa da reply
_lfy abu Fuj yasu Fuj ya kawata?_
_yace Fuj de lafiya amma jiya ta cika shekara 2 su Jidda sun mata happy shine suka turomin pic dinta kawar ki kam ban sani ba kunfi kusa_
_yazakace munfi kusa kai da matar_
Cewa yayi
_uummmmm_
Daganan bai sake cewa komai ba
Itama shiru tayi tana so tace yayi mata voice taji muryasa ta tuno ashe wayar matan mutane ne
Jira take yace wani abu amma taji shiru har shigowan yaran da hayani yanzu tayi saurin tayi delete din chet din
Hadim iya wahala tana sha har yanzu a asbitin renon cikin take tayi kaya kaya dama gatada uban tinbi ya hadu da cikin wata 7 wani irin ciwo mararta yake mata wanda duk doctor da ya auna sai yace matsala ta na cikin ma haifa
Mamar tace ni Hadim nagaji da yanda kowane likita sai yace da matsala acikin mahaifar ki bayan da kalau kike haifuwar ki kode wajen zamu fita."
Hadim dama dukda ciwon da yake damunta tana son ganin Nabil tace "eh mama muje kawai nake ga kamar sun fisu sanin aikinsu yanzu haka bawani matsala sai nasu na rashin kwarewa."
Nabil yayi shiru yana tunanin chat dinsu da Habiba yaji dadin sunan da takirashi dashi wato *Abu Fuj* dan shi Fandau dinsa cekawai take kiransa dawanan sunan ****
Yau Fandau ta tashe da nakuda Habiba takira Dr yana hospital din ta gaya asa nurse kawai yaturo da kayan kinsu yace sugaya masa duk abinda yabiyo baya Fandau taji dadin wanan haifuwar dan sun temaka mata sosai sanda kan d'a yafaso
Awanan karan ma namiji ta haifa mekama dasu maaruf sak yana duk wani kulawa itada jaririn ta sun samu kunsan de gidan doctor
Fandau tayi kyu tayi shar da ita dan tasan idan tana bawa Akkaram nono jitake kamar ta kaida shi cikin ta dan so sunan Malam Dauda Dr ya sawa yaron dan isa shine yace kar akira masa uba dawani suna sai Akkaram ko dawud to de Fandau tace gwara Akkaram din
Fandau tana son yaran har ta kasa ban bance wanda tafiso shida Fujjirat dan ita tana ganin twins kamar ba yaran taba takeji amma Fujjirat bata san iya sonda takewa yarinyar ba kullum pic dinta ne a fukan wayanta
***
Ranan da yakama suna duk da bakowa aka gayawa ba Fandau tayi makeup tayi kyu
Habiba tana shigo ta fara mata kirari
"kai kai cankaji wanan hawan girman fa yayi gimbiya y'aga Zannan barno hakimin Gargar mulki da sarauta bayeku a barno koda karfin rawani zamu karbo yaran mu kinyi kyu wanan idan Nabil yakanki ko zai ganeki?
Gaki dama da iya kasai ta wllh tun lokacin da nake zuwa gidan ku duk baki ta bamin magan ba nasan ke jinin sarautane ne kinfi sauran yan uwanki iya tsate gida
Murmushi tayi tace "Aunty foundation din kara hanci tasamin wllh duk na canza kama gawani gira data samin a ido Aunty ba kyu fa canza halita wanan abinda ta samin acikin ido ba abin da zaiyiwa idona ina tsoro."
"eh bawani abu kwaliya nefa kuma ba sallah zakiyi ba Abban Nol yace amiki zai turaro wani wanda ya kware a daukon photo da editing yamiki pic dan yayi amfani dawani *DAMAR* kinga ma kayan ma caccanzawa zakiyi."
Itade dan Dr ne bayanda zatayi amma da wannan kayan canza halittan bada itaba
Wani bature ne yamata photo wajen kala 10 harda wanda aka mata da English wears fadin kyun da tayi ta adin lokaci ne
Wahegari Habiba tace zata jen duba Hadim dan sun sauka ita da Ummi da Mamar ta asbitin dr suka sauka dan sun dauko Hadim agalabaice
"aunty da Fujjirat akazo?
" eh da ita man kinsan Hadim baza ta iya zama ba Fuj ba shiyasa nake tausayawa Hadim duk ranan da asirin zai tonu dan wllh abin tausayi ce inde za akwace Fuj da bata da lfyn nan fa a asbitin a bed daya suke kwanan ga shima uban ya kwallafa dukkan buri akanta nede Allah yasa Hadim macce zata haifa dan abin yazo muku da sauki amma idan ta haifi Namiji akwai rikici dan naga kema kinfi jida Fuj."
"Aunty ai itace macce nisu zo su hada har Akkaram surike subani Fuj."
Habiba tace" yanzu kenan bazaki iya bar mata ita ba jenan?
Fandau tace" Allah Aunty koda kotu sai na karbi y'ata
Habiba tace "to mude munanan muna zuba ido muga wanan rikicin ta inda za aballo
Sai nadawo."
"Aunty kizo da Fujjirat di."
"Anya na isa kuwa zan duba baga."
"Yawwa Aunty dan ALLAH kiyin da baran daukota."
"Bakida kunya Aunty kirki agabana kike nuna so ga yarki ta fari sai kace ba kanuri ba."
Da sauri ta rufe fuskan ta da hannunta
*Gidan Dr*
"yanzu yaci nasara yara kuma dunzama na Hadim kenan waishi Shiddams dinnan wane irin mutum ne komai nasa cikin ruwan sanyi yake zuwa dubi yanda yake tsara mana zance kamar gaske da irin wanan kalaman ya yaudari yariyarn fa kuma haryanzu ta na mugun sonsa ayanda da karance ta." cewar Habiba
Dr yace "ai dama nace miki shiddams shegene zai iya rusa kowane irin shiri akan abinda yake so,
Yayi kokarin ya fashim tar dasu yanda nasa lefin basai fito ba ko toni kuma na yi alkawarin insha ALLAH yarushe min *DAMATA* *DAYA* acikin ukkun amma biyun nima sai na cinasara sai ya karyata kansa da kansa ."
"haba Abban Nol yazaka rike matar aure ka fito da ita kawai ayita da kare wllh iyaye zasu yarda da ita abata yaran da aware karyar da yayi musamman idan bayanan da Dr Hafeez ya maka in Gaskiya ne kaga kowa zai yarda da da yaran tane su zauna suyin zaman auren su me amfani cigaba da rike matar wani kai kasan bazaka iya karawa da Shddams ba wllh."
"Bayanan Dr Gaskiya ne naduba sosa,
amma ai su Ummi basu yarda ba Dr yabari ne sai tazo haifuwa su gani maganan garawa da Shid kuma kowa yana da dama fa sai de inbai iya amfani dashiba zan baki mamakin cikin *DAMATA*."
Fandau kam ba asata makaranta ba amma ta gama wayewa duk inda za akira wayeyiya za asoko da ita yanzu kam ta iya turanci sosai ba abinda Habiba bata koya mata ba dan yanzu haka zaki iya sata sawun matakin yan secondary dan duk abinda habiba takoya mata dauka take idon ta yabude sosai
Cikin ta yacika wata 9 cif Aunty Habiba ta tafi dauko yara a makaran ta wayan habiban ne ahannun tana dan danne danen ta de sai ta shiga whassapp dinta pc din Hadim ta shiga amma tajima bata hauba pic din Fujjirat ne a dp tarike ball tana dariya tayi kyu
Ta tuce na Nabil shima Fuj ne saide nashi tana cikin taron jamaa duk yan mata ne kyuwawa wasu farare wasu bakake Fuj tana tsakinyan su sai da ta jawo taga ashe abinda suka sa agaba cake ne ansa happy Birthday to Hajara
2years
Amma me tana shiga status dinshi ta cikaro da nata pic din wanda tayi a harani akasan photon anrubuda
_yaushe zan ganki matata ido da gangan jikin suna bukatan ki baki yana son turta miki kalman da kika dade kina son ji_
Kifa kanta tayi a hannun kujera kenan Nabil bai manta da ita ba yana son ganinta fa yace da sauri da daga idon ta ta Kalli tafkeken photon dayake manne jikin bango tace nima ina sonka bansan yanda zanyi bane to idan kaganni me zaka gayanin min akwai wani kallma ta yarage baka gayamin ba kokana nufin zaka furtanin karman```SO```ne dan shi nadade ina nema awajen ka
goge hawayen nata tayi ta shiga ta rubutu masa _SLM_ amma sai da yajima yaturo amsan
_Waalaikumus salam Mamana ys Nol Nol,_
dama Nol sunan Nabil ne dashi shiyasa Nabil yake cewa Habiban mamana
Rasame zatace tayi dan hannuta sai rawa yaje cande ta daure ta mayar masa da reply
_lfy abu Fuj yasu Fuj ya kawata?_
_yace Fuj de lafiya amma jiya ta cika shekara 2 su Jidda sun mata happy shine suka turomin pic dinta kawar ki kam ban sani ba kunfi kusa_
_yazakace munfi kusa kai da matar_
Cewa yayi
_uummmmm_
Daganan bai sake cewa komai ba
Itama shiru tayi tana so tace yayi mata voice taji muryasa ta tuno ashe wayar matan mutane ne
Jira take yace wani abu amma taji shiru har shigowan yaran da hayani yanzu tayi saurin tayi delete din chet din
Hadim iya wahala tana sha har yanzu a asbitin renon cikin take tayi kaya kaya dama gatada uban tinbi ya hadu da cikin wata 7 wani irin ciwo mararta yake mata wanda duk doctor da ya auna sai yace matsala ta na cikin ma haifa
Mamar tace ni Hadim nagaji da yanda kowane likita sai yace da matsala acikin mahaifar ki bayan da kalau kike haifuwar ki kode wajen zamu fita."
Hadim dama dukda ciwon da yake damunta tana son ganin Nabil tace "eh mama muje kawai nake ga kamar sun fisu sanin aikinsu yanzu haka bawani matsala sai nasu na rashin kwarewa."
Nabil yayi shiru yana tunanin chat dinsu da Habiba yaji dadin sunan da takirashi dashi wato *Abu Fuj* dan shi Fandau dinsa cekawai take kiransa dawanan sunan ****
Yau Fandau ta tashe da nakuda Habiba takira Dr yana hospital din ta gaya asa nurse kawai yaturo da kayan kinsu yace sugaya masa duk abinda yabiyo baya Fandau taji dadin wanan haifuwar dan sun temaka mata sosai sanda kan d'a yafaso
Awanan karan ma namiji ta haifa mekama dasu maaruf sak yana duk wani kulawa itada jaririn ta sun samu kunsan de gidan doctor
Fandau tayi kyu tayi shar da ita dan tasan idan tana bawa Akkaram nono jitake kamar ta kaida shi cikin ta dan so sunan Malam Dauda Dr ya sawa yaron dan isa shine yace kar akira masa uba dawani suna sai Akkaram ko dawud to de Fandau tace gwara Akkaram din
Fandau tana son yaran har ta kasa ban bance wanda tafiso shida Fujjirat dan ita tana ganin twins kamar ba yaran taba takeji amma Fujjirat bata san iya sonda takewa yarinyar ba kullum pic dinta ne a fukan wayanta
***
Ranan da yakama suna duk da bakowa aka gayawa ba Fandau tayi makeup tayi kyu
Habiba tana shigo ta fara mata kirari
"kai kai cankaji wanan hawan girman fa yayi gimbiya y'aga Zannan barno hakimin Gargar mulki da sarauta bayeku a barno koda karfin rawani zamu karbo yaran mu kinyi kyu wanan idan Nabil yakanki ko zai ganeki?
Gaki dama da iya kasai ta wllh tun lokacin da nake zuwa gidan ku duk baki ta bamin magan ba nasan ke jinin sarautane ne kinfi sauran yan uwanki iya tsate gida
Murmushi tayi tace "Aunty foundation din kara hanci tasamin wllh duk na canza kama gawani gira data samin a ido Aunty ba kyu fa canza halita wanan abinda ta samin acikin ido ba abin da zaiyiwa idona ina tsoro."
"eh bawani abu kwaliya nefa kuma ba sallah zakiyi ba Abban Nol yace amiki zai turaro wani wanda ya kware a daukon photo da editing yamiki pic dan yayi amfani dawani *DAMAR* kinga ma kayan ma caccanzawa zakiyi."
Itade dan Dr ne bayanda zatayi amma da wannan kayan canza halittan bada itaba
Wani bature ne yamata photo wajen kala 10 harda wanda aka mata da English wears fadin kyun da tayi ta adin lokaci ne
Wahegari Habiba tace zata jen duba Hadim dan sun sauka ita da Ummi da Mamar ta asbitin dr suka sauka dan sun dauko Hadim agalabaice
"aunty da Fujjirat akazo?
" eh da ita man kinsan Hadim baza ta iya zama ba Fuj ba shiyasa nake tausayawa Hadim duk ranan da asirin zai tonu dan wllh abin tausayi ce inde za akwace Fuj da bata da lfyn nan fa a asbitin a bed daya suke kwanan ga shima uban ya kwallafa dukkan buri akanta nede Allah yasa Hadim macce zata haifa dan abin yazo muku da sauki amma idan ta haifi Namiji akwai rikici dan naga kema kinfi jida Fuj."
"Aunty ai itace macce nisu zo su hada har Akkaram surike subani Fuj."
Habiba tace" yanzu kenan bazaki iya bar mata ita ba jenan?
Fandau tace" Allah Aunty koda kotu sai na karbi y'ata
Habiba tace "to mude munanan muna zuba ido muga wanan rikicin ta inda za aballo
Sai nadawo."
"Aunty kizo da Fujjirat di."
"Anya na isa kuwa zan duba baga."
"Yawwa Aunty dan ALLAH kiyin da baran daukota."
"Bakida kunya Aunty kirki agabana kike nuna so ga yarki ta fari sai kace ba kanuri ba."
Da sauri ta rufe fuskan ta da hannunta
Nabil yana zaune yana dan danne danne sa a waya yashiga status kawai sai yaga dr MD yana wasa dawayin jariri yayi saurin budewa aiko yanayin searching yaga maaruf ne dariya yayi yace kenan ranan da aka haifesu yayi dan yasan rabon doctor dayaran tunranan haifuwan su
amma kuma mamakin sa saiyaga a parlour Dr ne da sauri yarubuta _*pls Dr send it 4*_
Dariya Dr yayi a zuciyar yace cewa anzo wajen Dan yajima yana daura video amma dayake Nabil bai damu dawani hawa media ba bai gani ba musam man yanzu da ya fara fita wasa dariya Dr yayi yace *DAMATA DAYA*
amma sai ya masa reply da
_Yatura masa anki din nasamu d'a kowa yana min barka kai saiyawu_."
_Sorry my friend wlh banida video yaran suna jarirai Maaruf ne ko dan suna jarirai Billah bai kai haka girmaba_."
_Dr "yace bangane ba kaima kana son kacemin Akkaram yana kama dasu twins dinka ne_?
"Muktar bangane ba _kana son cemin ba Maaruf bane wanan_?
_Sosai mako wanan d'anane ashede da gaskene suna kama _da su Maaruf dan ni kasan rabona dasu tun suna jarirai sai dai pic din birthdays _dinsu dan haka bazan gane wani kaman su ba sai dai mutane suke ta fadan kaman ashe kai ma kagani to namusu friend sunan sa dauda dawud muna nace masa Akkaram_
Aiko sai gashi Nabil yakira
"dan ALLAH mehaka nufi please ba Maaruf bane?
Dr yace"Nace bashi bane amma kaduba da kyu kuwa?
"Dr bana son irin wanan zolayan?
"Wllh Shiddams ka yarda wanan ba Maaruf bane amma nayi murna da d'a yayi kama dasu kasan nayi sammanin nin zaka sa sunana tunda 2 nida Bilal sai ALLAH baiyin ba inason yaran inajin shiyasa na haifi mai kamada su...
"Dakata Dr Nabil ya katsesa
"yana ina yanzu yaron?
"yana gidana mana nace maka d'a ne ai ko."
"yazu haka idan nazo zan ganshi? "sosai ma yanzu haka gashinan Acinya na."
Nabil kashe wayan yayi yatashi da sauri yafita ko drive bai saurara ba balle security haka ya fada mota yaja
Nabil daukan dan yayi yana bin ko ina na raron da kallon bashi da ban banci da jinin sa hatta daidai ta faracen yaron nasu Maaruf ne
yadaga kai ya Kalli Dr
yace " ina iyayen sa?
"ni nine uban sa nace maka."
Nabil yace
"iyayen sa na asali nake nufi bawai kai ba."
"ai sai kayi agunwa kaga yaro d'a nane nacikina."
"yaushe Habiban tayi koyon ciki har ta haifu ban sani ba?
"Dr yace kana mamaki ne?
Nabil yace "kai yafi karfin mamaki ba."
Dr yace "amma kam bai kamata kayi mamaki ba dan kuma hakan yafaru akanku saide muganku da d'a koda goyon ciki kobabu."
Nabil yace "amma ai mukuna ganin muda ciki ko?
"kai Shid *walla tazzazasu* amma kai aboki nane da bazan iya boye maka komai ba zan gaya maka Gaskiya nasan kai mai rufanin asirine kasan Habitee ta ce maza ta kara haifuwa ba nikuma naga yara ukku sun min kadan dan haka mukayi yar jejeniya da ita nayi auren boye da wata yariyar ta haifa mana koda yara ukku ne mukara akan su Haris kaga idan ta gama sai musa mata alluran mantau yanda goda ta ganmu awani wajen bazata gane muba
bawan da yadani saikai dan bazan iya boye maba yasa nagaya maka
gashi yariya ta iya haifuwa dan ta haifa min mekama da abokina."
Nabil har yawu sai da yazubo abakin sa tsabar sakewan da jikin sa yayi jin jikin sa yayi kamar ba nasa ba dan mutuwan zaune dayayi
dan da yake hannun sa bai sanda da yasubuce ba.........
*Sorry masoya dan bashida yawa sonku da kaunan ku yasa na kawo muku wanan dinma wllh bana dindadi*
*Amma yakukaga page na gaba sai kasance dr yafara amsani da DAMARSA zaici nasa ra koyayi*
*Kuyi kuna tunawa da HAJIYA HADIM de*
*Nagode masoya muna tare da jikar ALHAJI MUSTAPAH YIR JATTKO*
[3/12, 8:50 AM] Hauwa: [2/8, 6:22 PM] BATUL ADAM JATTKO: *DAMATA*
*Na*
*BATUL ADAM JATTKO*
(editing mzz daddy )
*41*
*d*asauri Dr ya tare Akkaram
Yace"Shid lafiya zaka jefarmin yaro mekake kallo haka?
Nabil jamowa yayi katsa bakin sa narawa shikan baisan irin kalman da yake fitowa a bakin sa ba yace"dr mekake nufi dama anayin irin wanan auren ne aduniya?
Dr yace "Sosai makuwa kai ma ai kusan irin sa kayi dande Hadim ta ma katsalandan ne."
Nabil yace "Bangane ba Dr ni aiban aure ta danufin ta haifamin yara nasaketa ba na aureta ne