Showing 69001 words to 72000 words out of 144533 words

Chapter 24 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

labaru banda labarin mu bawani yarmu ta shiga Duniya ina tsoran bakin yayiwa babyn illah fa

Nabil yasa hannun yadan daya nonuwan Hadim da sunyiwa bakin baby wani ragajaf jaf yace kinga kidena shan maganin sauko daruwan nonon nan ya isa harya mata yawa kuma jiya banaji ummi tana cewa kidinga rikewa idan zaki bata ya mata nauyi ba idan ba haka ba tazama me katon baki.

Hadim tace "Wllh nadena sha
Yace "maganan bakin mutane kuma ba abin da baki zaiyiwa jinin Muhammad Habubakar damasak
Dan ni jinina da baki yataso yazama jinina ba abinda zai sameta.

Fujjirat tanada kwana 20 wani tafiya yasamu Nabil zuwa Bangladesh sunada wasa acan fur Inna ZAINABU tace idan yarinya bata yi watanni 3 ba bakasan daza sake maida ta sai idan shika daizai tafi
Dan haka Nabil bai so rabuwa da yar babyn saba haka yatafi kuma dasunan idan suntashi shida yan kungiya London zasu wuce wannan ne damuwan Hadim dan tasan da Fandau agidan wanda wata kila ta gama biqin
dan ita matun gwanaki maman ta takamaya tana sallah dan aboye takeyin sallah
Sai jitayi tace "Hadim irin bik'ina kikeye danni ma bana jimawa inada kwana 15 ko14 nake fara sallah
To tunda garanan tafara sallahn ta afili

Tana suron idan yaje ya jone da Fandau
Koza ayin tafison da saninta

Tace "wllh bana son zuwan ka London dinnan dan ina gudun kar kaje agarin rashina kayi sha a'wan Waccen yarinyar

Yamusa furka yayi yace"wacce yarinyar kenan
tace" wacce muka ajiye mana
yace "wllh zakisa ma inazuwa na sallah meta
Tace" haba impossible dan kasan naka bukatan yabiya ko
Agogon hannun sa yaduba yace"ana jirana makarasa ta waya
tace"aide baza ahanani rakiya airport bako
Waneni inhana baby da Mom dinta rakiya airport

Nabill kwance amakeken gadon hotel din a kasan ta Bangladesh sai juyi yake shide yasan bawai gajiyan wasan bane yahanashi Baccci dan yasha maganin da yakamata yasha yasamu Baccci amma ya kasa daukan sa
Yana rufe idon sa suffan ta kadai yake hangowa yayi saurin dude idon dan bazai iya jure rufe sunba dan yarasa yazaiyi dan zandan girma ma cewa yayi bazai kwanta ba jiya ma haka yakwana
Wani bangaren yace anya bazan fita innemi wanda sata yimin magani ba
Da sauri yagirgiza kai dayatuno da dazu yagama ganinsu daga su sai pant da bra amma baiji sha awan kowane daga cikin suba sai ma kyamar su kuma koyanzu daya tuno su haushi yaji jiyake kamar yacire gangan jikinsa yajefar yadena kawata masa wanda yasan mazai samuba
Amma ina Nabil nusuwa ya dauke masa
Tunowa da wani dabara yasa yayi saurin rarumo wayan sa
Sani yakira yadaga yana
cewa allah yajan jamanin Abu fujjirat wasa yanzu nayi niyan kiranka amma dana duba sai naga ku acan dare yayi sosai nabari sai dasafe congratulations ALLAH yakara dauka ka amma sir nagajikin ka asanyaye afilin lfy kuwa

Ajiyan zuciya Nabil yasauke yace "gaskiya sani ba lfy ba
"Subahanallashi meyake faruwa
Sani ina son ayau zanshirya maka tafiya zuwa London kadauko min wannan yariyar kakawomin nan dan wllh jinake idan ban kasan ceda itaba Bazan iya.
samun nusuwa ba

Angama sir amma ai nakega jegotake ko?
Yafadi haka yana dariya dan Sani aboko ne awajen Nabil kafin yazama yaron sa

Nabill yace"kaide kayin yanda nace kawai dan ina cikin wani hali

Cikin mamaki Sani yace wai duk akanwan nan yariyar
Nabill yace"wai fa abin kunya shiyasa banason kowa yasani koda Hadim ce
Sani yace "ai bawani abin kunya ai kabar rena allura dan karfene
Amma kabari adan kwana biyu dan naji anacewa idan macce ta haifu batayi arbain ba aka koma mata to mashaifan bai gama komawa yanda yake baza iya samun ciki wanda hakan zai iya janjo konika

Nabil yace "ai idan zatayi konika zamufi kowa murna dan tayi saurin fita acikin yaruwan mu nima nayin saurin mekata iyayen ta dan idan nasan bazan sameta ba dole zan hakura

Sani yace "amma ni sir wllh bangama gamsuwa da amata alluran dazatayi losing memory taba aganina kaman ba amata adalci ba.

Numfasawa Nabil yayi"yace rashin adalci kam anriga anyin tunfarko
Iya adalcin kuma da zanyi in mantar da itan shine mafita dan kare mutumci na
Amma yanzu duk bamuzo nanba
Abinda nace maka shine damuwata

To sir yanzu tunda har kake jinta haka zaka iya rabuwa da ita ne
Cikin fusata Nabil yace "Sani kayi abinda nace kawai

Sani yace sorry sir amma fa ina tsoron yanda zan tauko ta idan ta ganta awaje ta nemin ta zille minfa ko tanemi taramin jama a
Ayanda tasha wahalan wajen shekara adaki akulle nake ganin idan taganta a wajen dawuya idan zata kara yarda da bina musamman idan kaduba nina kaita


*Tofa kode DAMAN KUBUTA NE YAZOWA FANDAU*



*To masoya zakumin hakuri dawanan dan hakan ma agurguje nayinsa* *dan kuna rainane*
*dan munacikin makoki ne*
[3/12, 8:49 AM] Hauwa: *DAMATA*

*NA*

*BATUL ADAM* *JATTKO*

*HJJA ZAHRA*
*ANTY KIKKIU*
*GAISUWA DA JINJINAN BANGIRMA AGAREKI AUNTY NA MAGANIN KUKANA*
*GATAN MARAYU NDOROR AMBAKI* *KIN BAWA YARAN BAYA KIRKI INKIYAR KINE MUTUMCI GEGANKINE MULKI AJININ KIYAKE ADALCI DABIYAN KINE TAUSAYI* *HALINKINE*
*AMARRIYA AGIDAN SECRETARY* *COVERNOR BAMALUM WALI* (SSG)
*ALLAH DE YABAMU *SA AN SHEGA GOVERNMENT HOUSE 2019*
*FIRST LEADY SAI KIN AMSA DA IZININ ALLAH*

31

"Kaga ai banajin zata sake yarda dani
Nabil yace "kai nakeson kadauko min ita dan
Bayan kai bawanda yasami sai kasan dabarar da zakayi danne ina son kasancewa da ita.
Sani yayi dariya yace sir kasancewa kuma ina jego take ko wana 20 bata cika da haifuwa ba
Kona daukota ba abinda zata maka
Idan bata gama jinin bik'iba

Nabil yace " ni basai nayin megaba daya da itaba nasan hanyan dazanyin insamu nusuwa wllh banida nusuwa"
Sani yayi dariya yace " oga kode kakamune
Nabil yace "meba?
"sonta mana
Nabil yace "ALLAH yasauwake tabewan baikai nanba
Banason yawan mgn kadau ki passport dinka kaje airport nikuma kafin ma akarasa zangama maka komai

Sani Yace" wanan girman kane yallabai
Nabil ya kashe wayan yadau ko loptop dinshi yakunna ba adau lakaciba yakira Sani tunkafin ma yakarasa airport yace "masa Cumoci yana jiran ka kana karasawa zai dauke ka a jet zuwa KANO kaje office din NDARORO zaiba ka duk kan vezer harna yarinyar zaka samu jirginda zai kai porthacourt ayau akai jirgin England idan kasauka akwai wada zai karasa dakai zuwa London atake kayin saurin karasawa gida kadauko ta dan saukan kuda mintuna 40 jirgin Japan zai tashi shizaku bi idan kunzo Japan atake akwai jirin India idan kuzo India jet zai dauko kuzuwa Bangladesh shima kaga cikin kwana 3 tukun zaku iso

Tafiya awajen manya bawani abubane asanda sukaga dama asannan suke samun vezer wada idan kai gijari jijari ne saikayin wata kana nema koza afita kasuwanci sai ajama ka aji kai idan marar lfy nema dakai hakanne
Kafin kasamu sai ranka yabaci


Aiko hakan akayin Sani yasamu sauka a London
Fandau tana kitchen taji motsin anfude kofa gaban tane yafadi amma ta daure ta kashe gas din tafito atunanin ta Nabil ne dan ita idan basu biyun ba bata saran ganin kowa ba
Sai gashi taci karon da Sani
Dasaurin takarasa inda yake tana nunashi kaine mugu na ukku yau kuma dame kazomin
Ashe kai kasan auren manufa za ayin dani ka kaini aka dauramin
Nace yau kuma dame kazomin dan ku ganin kuba al sherin bane

Sani lumshe idon sayayin yana tunanin inama zai iya kubutar da ita dayayi shikan sa yasan anhada bakin dashi anyi zalumci
Wanda
Ankalin shi bai gama tashiba saida yaji zasu mata alluran nan
Tundaga ranan yafara rokon ALLAH yakubutar da ita har sadaka yakeyi da niyar haka yasha bawa malamai sadaka da niyar ALLAH yakubutar ta.

amma yanzu bashida zabinda yawuce yabi umarnin megidan sa.

Danhaka yace "nasani nime lefine awajen ki
Amma ayanzu nazone nawan ke lefina nazone namayar ki gidan ku amma bamuda isheshen lokaci dan haka kizo mutafi

"Kaini zakayin
Yace"koba kyaso
Shiru fandau tayi tana tunanin yanzu idan takoma gida mezata cewa mama inazata ce taje taya zata wanke kanta da zarginda za amata na tatafi yawon banza tasan ko mama baza tayarda da ita ba
Wata kilama agane ta haihu agarin gyar gira kashi tarasa ido itada tafito ta nema musu yanci sai gashi yanzu tazo tana sha'awan rayuwan su nada tunda acikin sa batayi abin kunya ba
Amma yanzune zata fara fuskan tan kuncin rayuwa wanda idan takoma zaman gidan gagaranta zaiyin
Inama zata iya mai da hannun agogo baya da sai tace da aljanna suke akan rayuwan dazasu fuska yanzu
Metayin kenan tayar tazo atsiya yanzu zata koma batsiyan ma,

Yanzu duk dokin da take na zuwa gidan tamanta da wannan kalubalin da yake gabanta,
ashe komawan ma makaramin aiki bace da karfi tace " Wayyyo ALLAH tasaki kuka mai rikitar wa

Sani cikin tsoro yace"bakya son zuwa gidan ne?

Cikin kuka tace ina gudun abinda zan tarar ne nasan kishiyoyi mama zasuce karuwanci naje kuma banida bakin musawa ina zance naje dan haka dole na amsa sunan karuwa mama kuma nasan aranan bazata kwana a Duniya ba bakin ciki ne zai kasheta dan tun ina karama take cemin ta tsani zina ta haramta mana idan mukayin zina daga ranan sunan mu tsinanu inde da sanin muda yardan mu mukayin,
Tona sani mama tana sona zata iya rasa ranta idan ankira nida haka agaban ta
Kuma nasan za a akira din
Za abazani a gari dan gidan mu babban gidane kowaya san babana
Koda babana ya kwale ni zanrayu cikin bakin cikin agidan mu"
Kuka me tsanani tasa harda durkuso

Sani ma cikin tausayin yarasa mamezai ce
Tabbas yarinyar tana cikin wani hali fita kusan a shekare idan ta koma tana macce bawan da zai yarda da ita
Musamman yanda yaga yarinyar takara wani kyu wanda shi badan ita tafara masa mgn bama da bazai ce ita bace dan haka kowa yagan ta dole yace tajen yawon Duniya ne kawai

Yace" kiyin hakurin idan inkoma kawai kiyin shiru duk juyin Duniya karkiyi magana dan idan kika fadi kaskiya bame yarda dan Nabil bakaramin mutum bane karo dashi bazai zamemikin alkawari ba
Amma anzu gawata Shawara Nabil yafara sonki da gaske kibi duk yanda zakiyi kisake susa soyayyan ki yanda bazai iya rabuwa dake ba kinga idan lokaci yayin tare zakukoma gida kuma Nabil yana dakima malam zai yafemuku suna ma matan gidan kashinki zasu dawo inde Nabil mijin ki ba wanda ya isa yamiki kallon banza balle yagaya mikin maganan da zai bata miki rai dan koyanzu kinfisu komai
Fandau ta daga takalli Sani tace "ina zan sake ganin sa bakace fitarni zakayi ba ina zanganshi incusa sonnawa azuciyar tasa
Sai anan Sani yatuno ashe yakusa sakin layi yayi saurin gyarawa dacewa "ina nufun idan baki yarda kin binen ba to ki gwada wanan shwaran kiga

Tace"binkan yafi alkairi dan idan nazauna suka min alluran ta yazan nemi yafiyan mama gazan manta karatu na suna son mayar dani mahaukaciya

Yace "shikena dama ina gaya mikin ne koda zaki samu *DAMAN* kasancewa dashi tom kirike *DAMANKIN* kar kibari ya kufce miki"

Tace"nikam ai *DAMATA* ta dade da kufcemin ai

Yace" bakomai akwai ALLAH
Ki kashe duk wani abuna wuta agidan kizo muwuce dan yanzu jirgin muzai tashi
Amma karki tsaya daukan komai
Zan tsiya miki komai
dama da shijab dinta ajikin ta dan haka tace"mujeni mana barin kayan wuta akunene

Fandau saida tashiga jirgi tatuno da bata daukin hotona su dasu mama jitayin kamar takoma ta dauko
Tayi shiru tana tunanin makomar ta
Saiga Fandau a Bangladesh tana zarrare ido dan garin yayin bakarya daga airport wani
Awani dankareren mota ne yaza daukan su zuwa hotel dinda zasu sauka
Acewan Sani anan zasu kana gobe suwace Nigeria
Yana tafe tana bansa abaya harzuwa wani daki wanda kana gani kasan na musamman ne
Yanuna maya yace "ga dakinki nan sai da safe karki manta da shawara ta kiyi amfani da *DAMANKI* itace kadai mafita

Cikin rashin fashita tace "wane damar?

Murmushi yayi yace "saida safe zan sake tunamiki
Yana fadan haka yajuya yana murmushi
Ita kuma tamurda tashiga wani dankareren parlour tagani amma kamshin turaren da ya amsa sallaman yasa gabanta faduwa ajikin mutum daya tasaba jin wanan kamshen tana karasa shiga tana sake daga hanci dan tunanin ta hancinta ne yake shako mata gizo
Kofofe ukku tagani tarasa wanda zata nufa dan fisari ya matseta sosai kamar yazubo
Dasaurin ta nufina sakiyar tana budewa nanma kamshin turaren taji fiye da na parlour gawani gado na alfarma amma duk kallon ta bata saya kallon saba tajefa jakan hannun ta kan gadon azuciyar ta 'tace kallo sai nafito
Dan fisarin kamar ma yafara zubowa wani kofan tasake tufa wanda take tunanin shine bathroom din
Tana tudewa ko toilet dinne sai taci karo da dankareren TVn dayake jikin bango akunne tana karasawa tsakiyan bathroom dasaurin ta tadaga siket dinta ta tsugunna ta saki fisarin duk daba nan ne wajen yinsa ba tadaga kai tana kallon TVn dan tajima bataga tv akune ba nuntana gidan su ko ajirgi ta gani amma kowane kujera danasa ita ko bata iya kunnawa ba dan haka bata taba ba duk da inda tabarin ma akwan ako ina na gidan dan na bandakin ta har yafiwannan girma tana son kallo shiyasa kullum saita goge na gidan abin yana bata mamakin wai bandaki mada tv
Tsaki tayin tace danma ball ne niko na tsani ball ina mazan iya canzawa tameke takarasa inda taga kan fanfo ta dauki wani kofin tafara tsarki atsayen dan fitsarin yataba mata cinyoyin ta
wani ihutaji anyin acikin tvn tajuyo ta kalle tvn dama tasan bai wuce acesun ci ball dinba tace "mahaukata kawai
Sai kumata ga gaman Nabil aka hasko baki bude takura idon ta aiko sai gashi ansake haskoshin yadaga hannu yana ihu ta cire tan tama shine andagashi sama shikuma sai daga hannun yake
Ai batasan sanda tasaki kofin ba tana nuna tvn tana cewa wllh shine mugun ne wllh

Nabil da yake kance cikin bathtub yana kallon ta tun shigo wanta azuciyar sa yace 'dole nema na yiwa yarinyar nan alluran da zatayi losing momory ta dan bazai yuwu nabar ta haka duk inda ta ganni tayi tanunani shine shine kamar wanin barawo ba

Itako Fandau sai nuni take tana shine dama dan ball ne wllh shine

Cikin tattausan muyarsa mai sanyaya zukatan yan mata
Yace"shine wa?
Dasaurin tajuyo tagansa kance cikin kunfa iya kirjin sane kawai a waje da remote a hannun sa yana jifanta da murmushi
tafara jada baya tana tunashi da yatsa tace "dama wajenka yakawone karya yamin yace zai kaini gida

Mekewa yayin ayanda yake bakomai ajikin sa danma kunfa ya lilibe wasu guraren yanufota dasauri tajuya daya gefen duk da inda sabo tasaba da ganinsa haka amma duk sanda taganshin abin sabo yake zuwa mata babba baya shayin nuna tsiraici haka

Yana karasawa yarungumo ta tabaya baya ya zaga hannun sata kirjin ta yakaki ajiyan zuciya
Cikin kunnenta ya rada mata "kinga lefin sani ne dan yakawo mata gun mijinta

Tace"wacece mata kuma waye mijin
Yace"ai mata kece mata
Tace"matar wa?
Yace"mata Muhammad?
Tace" harka manta nifa matar wucen gadi ce kai kafadi haka
Dan haka nita merabo"ce
Juyo da ita yayin
Yahade rai yace "gwara da kikace me rabo ai merabo yariga yagama diban rabon sa duk wani rabo yana cikin budurci kuma nine
Harda riban rabon y'a
Duk wanda zai sameki wllh haka zai jiki kabar kuntun tuwu dumame.

Tace "bakaji ba ance dumaso kafi zabo dadin
Zan samu wanda zaisone dan ayanda nakega kaina zansamu masoyi
Kaide kamin fatan ALLAH yabani mijin zanjiyar dashi dadin da wanda yake takaman yasamu budurcin bai samuba
Zan masa abubuwan da zaiman tadameye budurci zanmayar dash.....
"keee bakida hankalin da auren nawa kikemin mgnn wani katon anki amiki fatan samun mijin
Zumura baki taye tamasa kunkune
Cak yadaka tacikin bathtub din yajefata shika yashiya shijab dinta yacira dasauran kayan ta yacire duk wani kayan da yake jikin ta runfa yamata yasakar mata dukkan nauyin sa cikin mugunta yakamo lips dita ya shiga tsosa da zafi zafi yakeja yanda zataji zafi
take tafara yarfa hannu dan lips dinta yafara mata zugi saida yagaji dan kansa hakan ma bai saketa ba saida ya garzamata cizo yacire bakin sa
hannu tasa tana murza wajen
ya janye hannunta datake murza wajen

yace"kirabu dashin kar kibawa hannun ki wahala nayin maganin rashin kunyan sane
Wannan kadan ne yasake min mgnn wani katon yagani idan ban raba shida jikin MATA ba

Tace "ciyeni zakayin
Yace mata kenan tan ta damakike kin manta nafi maye iya maita har gurnani nake

itako wannan sabon sunan ne yake bata mamaki wai Mata

Wanka yafara yimata cikin sabon sana sonmore albarkatun jikinta dan tana jin yanda yake sarra fata
jin zai kauce hanya yasa
tace "ni kamar ni zanje nayin sallah

Wani dadi yaji yakamasa kenan tasamu cikekken tsaki
Ajiyan zuciya yasauke
Afili kuma yace" a a kibarin mana na nuna miki merabo ayanzu yafi merabo wata ran

Daure fuska tayin tace " aidana ga tukunyan tawanku goben tayin said.....
Katse tayayin dacewa "yawwa ahe kinsani shiyasa zan daura ki akan sanwar da zai baki mamaki
Shiru tashi dan ta fashinci shi irin masu dukan mutum su hana kukane

Saida yagama jagolgolata sanan ya dauraye jikin sa ya tashin yaja towel din yadaura daya kuma ya fara goge jikinsa dashin yajiyo yakalle ta yace"kigama ki fito kiyin sallah
yajuya yafita
Ita kuma tafada kogin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login