Showing 72001 words to 75000 words out of 144533 words

Chapter 25 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

tunani wato dama Sani dabara ya yakoya mata kenan tayace tayin amma nida *DAMARTA*
Wajen tsiyen zuciyar Nabil anya yanda ta kejin haushin sa zata iya sakin jiki dashi kuwa

Amma wani ban gare na zuciyar ta yace mata wanan ma dabarane kiyi amfani da DAMARKI wajen janje hankalin sa kanki tawannan hanyan ne kadai zaki samu daman kunta tawa matar sada ta fuskanci tanada mugun kishi takoya mata hankali sannan shikansa Nabil saita jigaratar shi a soyayyar ta yanda bazai iya rabuwa da ita ba zata dauki fansa akan sa
sani tabbas wanan shawarar taka tayin
Zanyi amsani da *DAMATA* nima incire tsoron su in kwatowa kaina yanci dan babu maraya sai rargo
ALLAH katemakeni ka aramin DAMA koda na lokaci dayane naga Hadim tayin kuka agabana adalilin wani abu danayin yabata haushi zanji sauki azuciyata idan naga kukan ta
ALLAH kacusa sona meyawa azuciyar Nabil yaji duk Duniya bazai iya rabuwa dani ba
Alokacin nikuma zan rama duk abinda yamin nakunta ta masa
ALLAH kabani karfin guiwan yaudaran sa fiyeda yanda shiya yaudareni.

Haka har tagama wankan tafito
Tayin alwala saita tsaya tana waige2 dan neman abinda zata daura tafito
Ba towel shine yafita da dukka 2 gashi yajika mata kayanta da kunfa ta dauko shijab din tawanke kunfan ahaka ta daura yalike mata ajikin duk yafito mata da duk suran jikinta
Shima Nabil dama jiran fitowan nata yake danyasan ahaka zata fiko
Daure da towel din ta samesa abakin bed azauke shijab a hannun sa
Yana ganinta yabita da kallo kamar wani tsohon maye yakasa kodan kibta idan sa bako maibane sai wani salo natafiya dayaka ta canja
Ga Fandau dama da iya tafiya balle yazu da zatafara dagaiya saiwani girgiza boobs dinta take bai gama rikicewa ba saida tajuya bayan ta yanda take sarrafa Heep's dinta aibai san sanda yameke ba amma taku 2 yayin yagane idan yakara sa zai war ware mata alwala shikuma yafison tayin sallahn taci abinci ayi megaba daya
Dan haka cillah mata shijab din hannun sa yayin
Yace kisa kiyi sallahn
Tacafe cikin wani salon murya tace" ngd
Yaji muryan harcikin ransa dasauri ya daga kai dan ya tabbatar itadin ce
Bata gama bashin mamaki ba saida tasakin jikekken shijab din kasa ta tsaya ahaka tana kiciniyar sa wanda yajefa mata
Da saure yajuyar da kansa daga ganin ta azuciyar sa yana yaushe yarnyar nan ta fissare haka
Yana cikin wannan tunanin yajin tasake cewa "lah ahen shijab din kamar riga yake yayi kyu kaga yamin kyu
Tunka fin yajuyo yace" !yasalam
Wai wanan wane irin murya ta ara wanda ban santa dashi ba kodan banajin yawan maganan ta amma idan ban manta ba koranan damu kafara haduwa muyar ya bugeni kusan shiyasa na dauketa camara ai

"Bakaga ba
Tasake mgn
"yin sallahn tukun
Baijuyo ba yabata amsa amma saime bazato kawai sai jinta yayin ta fadan jikinsa
Cikin wani salon tace" ALLAH sai kace yamin kyu
Ai Nabil jiyayin kamar bashiba dan mamaki cikin wani dasheshiyar murya yace"a a mata kiyin sallahn karki karya alwalan kin
tace haba mijin kaman ta Annabi idan yayin alwala zai fita sai yayiwa matar sa haka tajefa masa kissing awuyan sa
A take jikinsa yafara rawa gaba daya gashin jikin sa yameke towel dinda yake daure ajikin sa dakan sa yakunce dan yanda sandan girman yahar ba
Fandau ta gefen ido ta kalli abin tadago da fuskan sa takalli yanda yarikice idon sa yazama ja yakasan bude bakin sama yayi magana 'murmushi tayin azuciyar ta tace baza kayin wahalan kamuwa ba ashe''
Afili kuma Tace"umm barin na tashin nayin sallah akwai abinci kuwa?

Cikin in ina yace" eh eh yana parlour barin na dauko mikin
Wani fari tayin da manyan idanuwan ta tajuya tayi inda abin sallah yake
Tana idar da sallah taga yasa tulin abin ci agaban sa tasowa tayin cikin ran gwada daf dashi tazauna suka faraci canta ajiye fork nakoshin
Cikin salaon magana ta fadi hakan
Danhaka sai da yajuyo yakalle ta
Yace"ok yana cin nashi abinci
Can tawani gan sare kirji tayi mika tace "washhh
Yace"yayane
Tace"gajiya
Yace"jeki kwanta
Kawai saita kwata a acinyar sa kuma ba wanciyan kadai tayin ba saida takai hannun ta inda take gani yana harbi hamar kumana
Ai abincin bakin nasa atake yafurzar dalilin wani kwaruwa da yayin yana buga kigirjin sa
Yace"meye haka kashenin zakiyin
Tace "Haba dan na kwanta acinyar ka shine zan kashika kaifa da kake hawa kaina,,
Abin nata yanzu yadena bashi mamakin sai
Ka wai yada gata sama yace" to bari naje nasosa miki inda yake miki kai kayi tunkafin ki illata ne kijan wowa matata asara

Awanan daren Nabil yatabba tar Fandau mace ce
ba itaba ma hatta mama acikin sururun Nabil ya kwararamata albarka bai taba jinta kar na yau ba kodan bata ta ba biye mishi kamar haka ba dan tama sa abubuwan ya gaskan ta mgnn mutane da suke cewa kowace macce da wayon ta ake haifanta
Nabil kenkeme ta yayin ya yakwata har baci ya daukeshin
amma
Ita batayin bacci ba
Abu daya taketa tunowa acikin sunbatun nasa wanda kusan duk sauran bata rikeba sai shi
MATA KETA DAMAN CE BANTA BAJIN IRINKI ACIKIN MATA BA NANEMI MATA DAYAWA AMMA BA KAMARKI

Kenan ma zinacine haryabin matan da maisan adadin suba bata san sanda tafashe da kuka ba
Afirgice ya tashin yana sake kenkeme ta yana tambayan mata meye?
Fisgewa tayin yasake rukota dakyar ta masa bayanin tunanin data
Takara dacewa dama bayan mugutan da kamin da lefin zina ma akan ka
Dariya yayi yace "kina kishi nane
Kallon sa tayin bata ce komain ba
Yace"tokwan tar da hankalin ki
Ya mata bayanin komain
Kuma yanzu yadena
*BAYAN WATA DAYA*
Badin irin zaman soyayya da Fandau da Nabil sukayin awannan kasa bata lokacine
Har abokan tafiyan sa suka taho suka barsa shi sai yau ya tashi yau din ma sai da aka nace masa akwai wasa a London din yayi gagawan zuwa sannan ya fiton

Amma ne suna shiga jirgin Fandau takama amai da zazzabi abin ya bashi tsoro sosai yakira doc ya masa bayani doc ya daga idon Fandau yagani yace cikine da ita barin na auna ta sai na bata mgni da ya dace da ita ko
Cikin tsoro Nabil yace cikin kuma
Doc yace yes doc yayi 2 Nabil yace shifa ba cikin bane kuma baza a auna ba
Doc yace medin kace ai nasan matar ka wanan din bansan taba Nabil ya daure fuka yace sister ditace
Dc yace, "yawwa kamarin na mata tambaya wllh cikin ne da ita cikin kosawa Nabil yace" bata jin English
Kuma ba cikin bane dama idan ha shiga jirgin haka yake mata
Shiru dc yayin danshi yaga cikin amma Nabil yana son musa masa akan aikin sa
Shima nabin wani irin faduwan gaba yake ji yaza ayin ace tayin ciki kode mgnn Sani ne ya tabbata nacewa idan batayi arba in ba zatayin konika ne ya tabbata inko hakane yazaiyi
Mezai cewa
Hadim dan yafara hango gaskiyan abin dan wata kuda da kwana dayayin da ida baga tayin period ba
Bama Hadim ko amutanen wajen idan akace ciki yasamu yanzu to
akwai matsala


Ammm nima de haka nace fandau tayin handa ma

*Ya Hadim zatayin idan taji lbrn cikin dan kutuna zuwanta saura wata 3 fa*

```Ina bawa masoya kakurin rashin jina saboda wasu dalilai dan fadan zakumin afuwa```

*Sain najin*
*Commet*
[3/12, 8:49 AM] Hauwa: DAMATA





NA



BATUL ADAM JATTKO

*Gaisuwa gariki*
*Aisha Bukar gana*
*Aunty Atta*

WANAN PAGE NAKUNE
🌈KAINUWA WRITERS
Aunty Fauzah
Maryam Ahamed
Aysah sada
Farida Talba
....

33



Danme zaka katseta fade muji
Wani irin tsare Fandau Nabil yayin da ido

'Itama Fandau wani tunani ne yazomata na bai kamata tatonawa Nabil asiri yanzu ba da sauran lokaci dan yanzu neman kai take dashi idan ya abinta da ita tukun taci masa amana kamar yan daya mata zai fijin haushi amma yanzu idan ta tona masa asiri yanzu bazata ci galaba ba
Tunda yanzu tana samun sanyi a wajensa idan ta tona asirin sa shima zai iya kunta ta mata dan haka kwai sauran lokaci tace azuciyar ta'

Hadim tasake cewa" baza kifada ba shiwanda yakawoki shine yazo da bamanan?

A a anty kintuna ranan da nazo kidan nan to tunranan rabona da nasa wani d'a namijin a idona kai har maccan ma ban gani ba sai keda mijin ki shinake son cemiki aunty wllh cikin kune."

Ajiyan zuciya Nabil yasauke
Yasan wawancin Hadim zata yar da kuma yajijina wa Fandau da dabaranta'

Tace "tomeya yasaki kace shiyazo."

Fandau tace"inason nace tunzuwan mune fa."

Nabil yace" kinsan ta da gi gicewa ai."

Hadim tace "nede bana ganin alamu wani gigita ajikin yarinyar nan saima wani raine bakaji yanda takewani gadara dawani jinkai da isa ba."

Nabil yace"kinsan fa jinin sarauta take ko ina sai sunnu na kansu."

Hadim tabata rai tace"sarautan tadin banza wayasan ta wata sani kadena mafadan haka ai wanan ma salon ka sata din gajin ita watace."

Fandau saida tayi wani murmushin kasai ta tace "Ayyya aunty kiyi hakuri."

Hadim tace "nibawan nan ba yanzu my star yanda zamuyi da wannan cikin shine damuwa ta."

Nabil yace "kinsan bai kamata muyin anan bako muje part dinmu ko

Suka dauki y'arsu suka fice

Fandau tabe baki tayi tace ai kinbanza zanen baya

Nabil yace "my one shawaran da nayanke kawai idan ta haifu mubar mata ta rike kayanta inyaso nex sai ta haifa mana dan.....

What! Hadim ta katse shi haba haba kenan kai baka gaji da zaman ta ba nida nake jin dadin munkusa rabuwa da ita zaka kawo min wannan surkullen shawaran
Wani lokaci wllh kanka baya ja taya zaka yarda ka bar mata jinin ka ko hale halin wata ran asiri yatonu idan yaro yamemi waye uban sa."

Yace"taya yaro zai nemi uban sa bayan uwar data haife sama ta manta waye uban dan
Ina son mubar mata wannan ne kodan murage hakkin ta akan mu bai kamata ace mun kwace mata dukkan yara ba."

Hadim tace "danme muka dauko ta dama wannanne yasa,
Muka dauko ta
ALLAH ya temake mu yakawo mana hanyan rabuwa da ita cikin kankanin lokaci amma kana neman sakar mana *DAMARMU*."

Yace"to idan bamuyin hakan ba kina ganin akwai wata hanyan daza muyi wa mutane dabara ayar da da cikin nan ne bayan fujjirat ta nada kwana 15 nabar meduguri."

Dariya hadim tayi tace "mungode wa Allah katuna ranan da ina sallah mama ta kamane ranan da zaka tafi."

Yace " eh
Tace"to ai ranan Inna danja tana wajen mama tace ida na gado itama batawu ce 15 ko 16 take samun tsarki kaga idan mukace daciki zasuce tunna ranan ne aiko.''

Nabil yace " to yanzu yaza ace."

Hadim tace "ka kira Inna danja kace mata dana zobani da lfy shine da aka aunani akace inada ciki wata 4 shine
Na tada hankali na sai anzubar da cikin zakaji me zatace
Kaga ankara wata daya kenan dan da arage kwara akara dan dama yawanci wani cikin yana fita ana 10

Jijina kai Nabil yayi *azuciyar sa yace ai four month den ne ma* *bak'ar ya*

Inna ZAINABU tana daukan waya tace "modu lfy kira a sakar daren nan bance indan zaka kirani kana duba lokacin muna nanba danaji kira sai da gabana yafade."

"Inna kiyi hakuri nasane darene wllh wani rigimane ya taso mana atsakanin mu neda Hadim."
"inna tace yau kuma auren shekara wajen 7 ba ajikan kuba sai yau meya faru?
"Nabil saida yayi jim yace"wllh inna Hadim tunda tazo bata jin dadi dana kaita wajen likita yace tanada juna biyu shine fata tadamin hankali,
Yanzu haka tace sai anje ancire cikin."

Inna tace" zuwan na ta kwana 4 tasamu cikin konace kawana 3 nema tunda dayan ajirgi akayi shi cikin kwanaki 3 har aka gani lalle turawa sufi mayu ina maita."
Nabil yace "Inna watan cikin 4 fa."
Cikin mamaki tace dama ranan da zaka tafi da akace ta samu tsarki awanan shigewa dakin naku kukayi abin ku muna gidan ma ko dan nima naje duba Hajara ranan ai ina gidan."
Nabil yayi shiru alamun irin yanajin kunyan nan."

Sai dayaji tace" dama ita Halima har zata iya kisan kai bansani ba
Bani ita."
Nabil yamekawa Hadim data fara kukan karya harda sheshaka wayan
Cikin dashewar murya irin wanda tajima tanayi dinan
Hadim tace "Inna
"wane Inna asheke shasha ce bansani ba asaran dan wata 4 zaki mana saboda kedin ishe shiyace to karfin Modu kikafi mani ba kuma duk abinda yasamu cikin nan bake ba uwar da ta haife kima sai tayi nadaman haifuwan ki
Saboda mu zurua mukeso dayawa ba kadan ba
Dan mu 3 kacal iyayenmu suka haifa
Neda Habubakar da inusa amma ALLAH ya albar kacemu jiyan na muka irga yaran muda jikoki mutum 89 muka samu sai gacikon na 90 din allah zai kawo zaki ce zaki zubar,
To ki haifa mana wanan din idan bazaki cigaba da haifuwa ba idan Modu yana son yara dayawa dole yayi auri wacce zata haifa masa yara mu kullum burinmu mu hayayyafa dan annabi yayi alfahari damu shiwanda kikeson zubar war kika san baiwar da ALLAH ya masa."

Cikin kuka hadim tace"inna mutane zasuyi magana nayi konika fa yazan da surutun tutane."
Inna cikin lallahi tace"haba Halima kirabu da mutum kikama allah kinji akan surutun mutane zaki aikata kissan kai idan kin zubar da cikin 4 tamkar kin hashi danshika ra ahirin ne dan anbusa masa rai balle ma wannan da ya shiga watana 5 ma,
Kar kidamu da maganan mutane bake kadai kika fara irin wanan konika ba Maryam dita ta haifi zuhuran da wata 10 ta haifi me sunan baban ta meya sameta,
Dama irinku wanda kuka dade baku samu haifuwa ba idan kuka tashi sai kunwu ce wanna suka samu dawurin ba abin da zai sameki kullum da safe itan kin tashi ki tofeku da adua keda yarinyar kida cikin ma shafeshi da,
Lahaula kinjiko
Hadim tace" To Inna

cikin nokewar muryar irin tajima tana kukan nan

Inna tace"kidena kuka kikula da yarinyar ki da cikin ki kawai."

Hadim tace "Inna to na yaye fujjirat."

Inna tace Danme zaki yayeta kibarta tasha ba abin dazai mata idan kin haifu ni zan kar bi ita Hajjaran
Gaban Hadim ya fadi za arabata dayar ta farin cikin ta yanda ta kwallafa akan yar nan baza ta iya rashin ta kona lokaci kadan ba,
Sai jitayin Inna tanacewa bawa modun wayan
Dasauri ta basa
Nagaya mata ta hakura kai ma kazama meyawan kula da su kajiko ALLAH ya sauketa lfy
Nabil yace " Ameen inna
sukayi sallama yakashi wayan yana dariya
Yace gaskiya my one kin iya kuka haka ashe."
"Kai my star waye bazai iya kuka ba akan d'a ai kaga anwuce wajen tunda yar kormoton nan taji nasan yanzu kowa sai yaji dan de darene acan da yanzu zakaga ruwan kira
Gari yana wayewa zata yada."
Nabil yace "banason rashin mutum ce yayar uban nawa kike cewa yar kormato ko
Tace " sorry amma
Kaji wani batu wai idan na haifu zata karbi fujjirat dariya suka sakeyi
Hadim tace "niko wuni ne bazan bada yata ba

Washe gari Hadim yaka kama ranan suka tsara zasuje England
Nabil yakira p A din ogan su yace yana son yadauki wayan oga yarutu test na suna da meeting gobe amma yana turawa yayi delete din sa dan kar ogan yakani
p a yace" yes sir
Bayan kaman mintuna 30 wayan Nabil yayi kara alamun message yahego
Wayan yana kusa da ita Hadim din ita ta dauka zata meka basa shikima yana shirya baby yace"
kibude mana tana."

budewa tace "Innalillashi !."
Ido Nabil yazaro yace "lfy?

Tace" wai gobe dasafe kunada meeting."
Nabil hade fuska yayi yakarbi waya yakaran ta yaja tsaki yayi jifa da wayan kan gado
Yasa hannu cikin suman kansa ya zauna yace" dasun san uzurin da yake gabana a England da basu fara sawani meeting na shirme ba amma bari nakira naji in bame mushin manci bane bazan jeba."

Hadim tace"kaima kasani basa zama meeting bakai kawai mutafi mu idan goben kagama sai kabimu ko mujira ka gobe muwuce tare."

Da sauri yace"a a kutafi kawai
Na same ku acan yafadi haka yana karasawa fujjirat shiri
Ko rakiya airport kinyi musu yayi acewar sa yana jin haushin katse masa tafiya

Yana daga musu hannu har driver yaja

Fandau tana kwance dan wannan cikin yana sata yawan Baccci yanzu ma haka kwakwa take ci amma tayi bcc hannun ta danke da kwakwa gana bakin ta ma bata gama taunan saba tayi bccn
Nabil yana shigowa yaga halin da take ciki dariya yayi yahashe gadon ya daura bakin sa kan nata yazaro kwakwan da bata gama cusashi cikin bakin taba yana zarowa bakin yabudu sai yaga nacikin da ta tona mabata hadiye ba harshen sa yacusa cikin bakin yadinga hakowa na cikin bakin yana tauna cikin bacc taji abin da yake mata
Tayi saurin bude idon ta
Tana ganin sa cikin murna da zumudi ta kyankemeshi tace " mijin kaine ba, mafarki nakeba Wllh tunjiya da abin nan yafaru
Nake neman son ganin ka dan nabaka hakuri."

Nabil ya shakunu ya janye jikin sa yace" ai kintuno min ma ahe fushi nake dake kuma nazo ne naga lil baby badan keba."
Yana maganan yana cin kwakwan da yahako abakin Fandau

Dan ALLAH kayin hakuri wllh baz......
Kee yimin shiru kinriga kingama renani ai bawai jiya kika saba tona asirin auren kiba dan haka kici gaba ni nawa mesauki ne dan zaman na
Zucen gadine mijin kina har abada shine dajin haushi."
Dan ko addinace an haramta tona wanan sirrin ."

"ALLAH yaya ka yarda dani bazan sake ba jiyan ma banyi dan na bata maka ba dan naga tana shirin daurani lefin zina ne wanda anriga an haranta min shine yasa na keson nayi shirin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login