Showing 117001 words to 120000 words out of 144533 words

Chapter 40 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

yafice yace agidan nan zai kwana idan ina gidan Bagana kinga bazai gane ina canba."

"shiru Mama tayi can tace"gaskiya bai kamata kije gidan BAgana ba idan dole sai kinfitan gwara kije gidan Dr Mutarin yafi sauki idan Tazo taje ta sameki ajan da sauran yan uwanki yafi kiware kidan Bagana kije ko.

"to.
Fandau tace dande baza ta iya musu da Mama bane amma ita gani take gidan Dr Nabil zai iya zuwa kuma ta b'aran da zaiyi agidan yafi nanan dan ba shayin kowa yake ba shi yasa ma Dr din yace ta zauna anan.

"to Mama ki kira drive kigaya masa zan fita ta kofan baya.

"a a wai yanzu da asuban nan zaki tafin.

"Mama idan gari yawaje ya tashi ya ganni ai zai san inda zanje."

Mama tace "to ta kira drive yace ta fito dan dama amakotan yake gidan Malam na saukan bak'i

"amma zaki bar Dauda ko? Dan ban gaji da ganin saba."
"Mama ni kingaji da gani na?
ta fadi haka cikin shagwaba

Mama "a a dan kin ce zaki tafine."

"wllh Mama nima ban gama abubuwan da zan gayamiki ba balle na gaji da ganinki dan de idan na zauna da matsala ne kawai.

"to ALLAH yatemaka Malam yace cikin satinnan za agama komai amma fa yace yaran zai raba muku keda Hadim kowa yadauki 2 - 2.
"What! Mama yaran za araba?
"Eh adalcin dazaiyi kenan a tsakanin ku nima nayarda da hakan dan Hadim abin tausayi ce bazata kara haifuwa ba kuma idan akadu ba itama tana da hakkin na shayarwa.
Fandau bataji dadin abin ba taso abata yaran ta tanunawa Hadim bata isa ba amma bata da iko akan abinda Malam ya yanke
Cikin muryar tausayi tace "to Mama amma Fujjirat za abani na hada da Akkam ita tarike su Maaf ko?

"Eh nima zanso haka itace macce ita yaka mata abaki dan nima haka kurun nake son yarinyar.
Fandau tace "yawwa Mama shikenan zan tafi."
"To kigaida Habiban au
Yawwa anjima zan bada wani abu akai miki zan rubuta miki yanda zakiyin amfani dashi.
Fandau tace "to ta meke
Mama tace "kishiga kigaida matan gidan ki musu sallama.

Ranta ab'ace tafita dan ita inba dan Mama ba da baza taje wani gaida su ba dama bata zuwa gaida su bare yanzu da tayi abin fad'a

part din Bagaji ta fara shiga amma sai da taci kunu takoma Fandau dinta nada da suke shayi tukun ta shiga sallaman ta maciki ciki tayi tasa meta akan salllaya tana jan carbi yaran kuma duk suna karatun Qur anin ta zauna a kujera Meram ce tafito a d'aki tace "Ya Fandau sannu da suwa.
Murmushi "Fandau tayi tace "iyeee Merama anzama yan mata."

"YaFandau kekuma kin zama yar gayu."

BaGaji ta sallame lazimin
Tace"Merama ta zama yan mata amma ina roka mata Allah kar tayi yanma tanci irin naki nashiga duniya a auri dan Duniya daga baya azo abayar ta bazawara naki ma kadai ya isa dama ance duk gidan babban malami ko babban dan siyasa sai ansamu abin fada yanzu gashi mukece ki ka janyo mana abin fad'an....

Fandau azuciyar tace wanan kam *HUKUNCIN ALLAH* ~ne inji Garkuwa muna jira~

afili kuma katse BaGaji tayi da cewa
"ina kwana dama Mama tace na shiko mu gaisa.

"yo ai dama ko baki fada ba nasan ke akaran kanki bazaki zo gaishimu ma da dakike cikin Summa da kwarkatar kima bakizo ba balle yanzu da kikaga ma kwancin manya ai ita ma uwar taki bakomai ne yasa ta turoki ba dan muga yanda kika komane,
koda tana turoki gaida mune to agaban mu akayi komai ke sakkeyace bazawara saide aci wanda aka tara ke har kin isa ki auri mijin Hadim baturiya maganan auren jikan Kange kuma fitar sunfi karfin ku saide kiyi zawarcin cikin almajiran kidan wada yaga zai iya ya dauka...
Itade Mekewa tayi tafice part din Bakaru shima hakan ne yafaru tanayin sallama
Bakaru tae"lalle yau wanake kani ya shigomin kamar Fandau lalle Duniya yafi gaba ba ruwa iya jima tunda yakoyawa Fandau shigowa inda mutane suke Duniya makaranta to zauna mana manyan zawarawa agidan Zannah.

Fandau tace "a a basai na zauna ba Mamata tace na zo na gaidaki ina kwana.
"ba shakka dole ki gaidani atsaye dan kinkai ai kin aurin Shiddams kina shirin auran jikan Kange kinga ai dole ki gaidani atsaye.
dasauri Fandau ta fita dan ita bata daukan raini tana iya biye mata
Sai part ita amarriya gidan wada yanzu idan mutum yagani zaice tariya mama shigowa gidan dan ita take bin bayan Mama kuma ita tanada yara manya mama bata samu haifuwa dawuriba
Ita ma sallama tayi mata tace BaAlta inakwana.
cikin fara ata amsa dan kita bata da halin wadancan kawai tana tsoron sune ita ma Fandau har tadauki jikanta wada aka kawo mata yaye dan gidan Amsatu wanda take sa ar Fandau ce kuma dama suna dan shiri kadan da Fandau tace "Bani yasunan sa Sultan sunan Baban kune tamasa wasa tace Bani zandan fita idan Amsatu tazo ta sameni gidan Dr na polo.
Ba Alta tace "to zangaya mata Munyi waya kuwa tace zata zo zan gaya mata gwara kije can nima banso zamanki agidan nan ba kwara candin yafiye miki kafi amaida auren ku dan wllh abun yana damuna saida nasamu Malam jiyana ce amma a addini yasan kinada idda yabari ake zancen auren wani shine yake cimin dama shirine da aurenku nayi murna ALLAH yatsareki da sharrin wannan matar tasa.
"Ameen Fandau tace tareda cewa "Baani ina Nana?
"ai am mata aure itada inana da Ramatu har sun kusa shikara.
Abin yabawa Fandau mamaki aurin gidan suna yara yanzu yaran da kannen Bagana ne har anmusu aure

Afili tace" shiyasa naga kowa su bangan su ba.

"eh ai duk zasuzo yau inaga dan Nana muyi waya tace zatazo itama suma sauran nasan iyayen su sungaya musu.
"to Bani natafi.
"ina Dauda?
"yana wajen Mama
Tana fitowan takofan baya tafita dan yansa idon Almajiran tasamu driver yana jiranta ta shiga baya yaja tace "dan gwaza ashe har yanzu kaine kake jan matan gida.
yace "Eh Wllh ansha canzani gidan wasu Hakiman amma sai nasa Malam yane mamin alfarma inajin dadin aiki da gidan Malam.

Bayan yasauketa da zauri shige gidan jin kukan Ummulkkairi tanayin sallama dukka suka juyo har Dr suna folon "Alhamdulilah amma ya haka da safen nan ko kema kasa baccin kikayi kamar na ummuna kingan ta tun dare muke fama wai sai an kaita wajen Aunty Kirki.
Fandau tana dariya tace
"Ayya kharina iyeee yar gidan wacece taware hannunta Khairi tazo ta gudu ta dakata sama
Tace"yar gidan Aunty kirki ce tama haka suke ko amakaranta tazo shiyasa takewa Fujj ma

"ina Nol Nol dinna.
Haris yace "na bacci
Fandau ta durkusa ta gaida Dr da Anuty Habiba
Habiba tace ina Akkam din kuma.
"Yana wajen Mama.

Habiba tace "to ya akayi kika fito da wanan kuban safen haka.
Fandau ta gaya mata abinda yafaru

Habiba tace "Ayya kinshiga hannun maza.

Dr dariya yayi yace "dama ai nace ta kiyaye Shiddams idan ransa ya baci hauka yakeyi shiya sa a makaran ta har malamai suna tsoron sa dan idan ransa ya baci baya musu ta dadi yanzu ya hannun?.

"Da sauki ai tace
Fandau tayiwa su Nol da kharat wanka Haris da kansa yakeyi bayan sunyi break fast Fandau ta kunna wayan ta hau YouTube tasauke film suna kallo taka message yayi yawa a whassapp dinta ta cewa su Kharat kuje kuduba kar su Momy subarku da gudu yaran suka fita ita kuma ta bude whassapp taga ashe cakwakiya ake sosai acikin group nasu Habiba ta gabatar da ita a matar shiddams ta biyu kowa yana fadan albar kacin bakin sa sosai suke fada aiko sai ga Hadim dinma ta fara ruwan asher tana cewa ita tafi kalfin ta zauna da kishiya dama ita tasa ya aureta dan ta haifa musu yara amma yanzu yasaketa da ganan tabada labarin Fandau ashe har da wanan video da Nabil yayiwa Fandau a haduwa suna farkon ta tura musu
Wasu dayawa gan gancin Hadim suka gani wasu tausayin Fandau dan dayawa sun bita private suna gaskanta abin wasu kuma suna bayan Hadim ana ta zagin Habiba Farida amarriyan Amjad wanda basa shiri da Hadim saboda kishiyar ta Zahra kawar tace itace tayi ta tura rawa tana cewa woohohho yau ranan farin ciki da murna
Itama Habiba tace "dakenan take Fandau yazu ko Fantastic take nan danan ta fara tura pic din Fandau nan danan aka fara wow beautiful lady Amina matar BilAL dayake tasan komai ita ma tace "woow kaji yar kanurin asali ai amma kawas kin iya zabe fa nima kine mowa my sweet dina iran wanan ta haifa mana yariya kamar Fujji Biebiee ai nan danan akafara turo pic din Fujjirat ana cewa Wllh suna kama sosai
Hadim tace "nace muku kudena zancen ta wlllh jiyannan yasaketa dan kunsan nafi karfin zama da kishiya ita ma muna fukar Habiban da taturo maganar nan kuma har agidan ta zauna ita ta mayar ta mutum ita taci amanata zan sameta har gidanta ashi ita tana bakin cikin duk mijina yafi nakowa kudi duk abin da nake mata bata gani tacimin amana ni Hadim sai gani da ido wllh.

Ita ma Habiba zata maida mata da ganan de matar Usman da taga abin zai b'aci ta *Removed* din kowa Tarufe *group* din
Daga nan Fandau tayi dariya afili daba a rufeba da sunji murtani dagan nan takoma bude yan private
_slm sunana Farida matar Amjad Abokin Shiddams na san kinga yanda muka yi a grp amma naso ace kin fito kin nuna musu ba kya tsoron su kishiyata kawar Hadim ce kinga muna zaman lafiya amma Hadim gaba take dani har tafi kishiyar tawa kishina kullum burina naga yanda zatayi idan akace an mata shishiya cikin ikon Allah wai yau sai ga Hadim da kishiya kishiyar mana BANGIRMA wacce ta game gida da yara ashi duk soyyyyar Hadim da Shiddams zai iyayi mata shishiya wai yayi aure dukda ita ta hada kuma tace ta raba wllh nayi murna ALLAH yasa maganan mmn Nol kaskiya ne da tace anmaida auren kuna da gaske ke kanwar Dr MD?_
Murmushi tayi ta maida mata Ripley
_Ameen Waalaikumus salam Ayya duk naji labarin ku abakin Aunty Habiba bacce bansani ba hatta pic dinku kai kunsha zuwa gidan ma kina ganin ku amma bana fitowa Eh Dr yayana ne kuma auren muda shiddams banajin akwai ranan rabuwa sunana Fatima Muhammad Zannah Gargar nima inason mukasan cetare FARIDA Amjad_

_Masha ALLAH dafatan zansamu karbuwa awajenki muyi zumunci maganan Grp kuma awai wani Grp shima yawanci mumatan abokanne aciki kinga yanzu haka zancen yayadu duk Grp na mu zancen ake kuma kinada masoya duk da itama Hadim tanada nata masoyan zan sa kiciki amma inason idan kinshiga karki kiyi sanya kinuna kema kinkaisu kibude idon ki sosai kishiga awayen idan kika nuna sanya suka renaki wllh abin bazai miki dadi ba ga amarriya usman ma tanason kuyin zumunci dan itama kishiyar ta kawar Hadim ce kewani bayanin masai kinzo London._
Fandau tama yar mata
_Eh sis dama Aunty Habiba ta gayanin halin kowa nagode_

Haka Tayita budewa sakonni wasu su zageta wasun su kuma irin FARIDA ne

Ummi dakira Nabil yace yana Gargar

tace ,"to kazo gidan gashinan antaru za ayi meeting kai kawai ake jira.yace "to
Amma saida yashiga bangaren Mama yagaisheta yanata raba ido yaga inda Fandau zata fito sai yaga shiru yadauki Akkam yana masa wasa yace "Mama amma Akkam yafi su Maaf kama dani ko?
Dariya Mama tayi tace "gasunan de duk kodaddun rana.
Dariya yayi yace
"Mama ina take ne?
Mama tace wah?
Yace "Mama mata mana.

"Wacece kuma mata?
"cikin shagwaba yace "matata mana uwar yarana.

Dariya mama tayi tace "yanzu agabana kake kiran matarka mata baka kunyata.
"Haba Mama wllh ni nafijin kunyar Ummi ma akanki dan me d'a zaiji kunyar uwar sa bayan itace maganin kukansa Mama kisa baki abani matata a yau wllh agidan nan na kwanan falon bak'i kiga jikina duk sauro sun cijeni ga rashin matata duk banyi bacci ma.

"Ayya Nabil dina zan maka iya kokari naka ka koma da matar ka amma kaima ya haka daka cewa kazo kanemin biko sai kazo ka hauta da duka.

"Mama rainane ya baci amma nabata hakuri tana ina?
Mama tace
"Ayya inaga tashiga gaida matan gidan.
Shiruru yana zaune har Ummi ta sake kira tukun yace Mama akirata mugaisa zanje nadado?

Mama tace "jeka kadawo din kaga inaga kiran Ummi kane ko?
kafin ya bata amsa akasake kira mekewa yayi yace
"Mama inazuwa amma da Akkam zanta fi FUJJI ta nason sa.
*Gidan su Nabil*
Iyayen Hadim har kishirar uwar ta da Abba Musa yayan su Ummi da Baba Inusa kanin Baban Nabil da Inna zainabu da sauran yan uwa najiki bayan Nabil yashigo aka gama tsara komai ayanzu kam mamar Hadim tayarda kuma ta bada hakuri zata janje karan da tayi dan ita ma tana ganin Fandau tayarda lallle ita ta haifi Fujjirat babanta ko rasa bakin magana yayi dan Malam yana da kiba sosai kuma dan shima yayi karatu awajen Malam saide yagayawa wani Malam ciki bacin rai yace "amma kai ma Alhajji ba ka kyuta ba yazaka sa shi yasaki matar sa kenan kayiwa wanan yar banzan abinda take so dan uwar ba akara aure nakara da uwar ki sha sha sha
Ai kodan darajan ubanta ba zakasa ya saki matar sa ba kowa agarin nan yana son had'a zurua da Zannah ni kaina saida na nemi wata yariyar Zara ban samu ba kuma har yanzu ina son koda yarana ne su samu saboda ai a aure addini da nasaba akesu sukuma sun tara shi
Inna zainabu haka tayi ta b'a batun fadanta tace kuma Fandau bata sakuba Nabil wani dadi yaji dayaji abakin Inna dan yasan Baban sa baya wuce maganan ta Hadim kam da kuka ta tashi da gudu tana cangala kafa taje d'akin Jidda ta zari key dinta yanda take Afirgice ne yasa Jiidda tace " "lafiya Aunty?
Hadim tace "fita zanyi.
"wazai kaiki?
Hadim tace "nizan kai kaina.
Jidda tace "kawo najaki karkiyin tuki cikin b'acin rai kuma ayanda kafanki yake ina zaki iya tuki.
wulla mata key tayi suka fito saida megadi yabude suka fita Jidda tace "Aunty ina muka nufa.?
Hadim tace "polo zaki kaini gidan Habiba naji ance wanan kucakar tana gidanta.
"To Aunty mezaki mata karki je kikara jawo wani abun kuma bayan wanda ake ciki ma ba agama ba.

Hadim tace "gaskiya ne ba agama ba bakuma za agama ba inde muddin akace za a mayarmin wanan yarinyar tazama kishiya ta wllh baza agama ba.
Itade Jidda shiru tayi dan dama bata fiye magana ba

*Porlo Gidan Dr*
Gidan bakowa sai Fandau dan su Habiba sunfita ziyara dan dama uwar Dr yar meduguri ce
Har Habiban tace su tafitare Fandau tace zatayi bak'i dan ita Bagana kawai take son kani tana cikin chatting da Farida taji Hadim ta fado gidan
"ina babbar muna fukar Habiban ta kanta zanfara dan ance muna fukinka taburman ka bata san tayi gangancin jadani ba ko kigaya min tana ina?
Fandau ko daga kai batayi ba duk da faduwan da gabanta yake ta dake tace "batanan idan tsakone ajiye idan tazo yata gani.
Hadim "tace ai yawuce karfin sako saide gaba da gaba nida ita

Kekuna ina miki kashe da kiyarda ki shiga gidana gwara kiyi lefin da za amiki dauren rai da rai kidauwama agidan yari yafi miki dan da kishiga gidana amatsayin kishiya ta kwara adinka yankan naman jikin yafi miki sauki.

Fandau tameke tana murmushi tace "ba kiji anci kaji tsoron wanda ka kyutatawa ba kin kyutata min na aurin shiddams da ko ayar aikin gidan sa ban isa na shiga ba saide gashi na saka miki da halin mu irin na wanda aka kyutatawa mijin ya kamuda da sona ko jiya tare muka kwana dama nasan baza kiso zamatani ba sai dole jinki wani mawaki yace zamada da kishiya tilas ne badan uwar gidan tasoba ina baki hakuri da rushe miki bajad danayi kintsara rayuwan ki daga ke sai mijiki da yaran aro amma kinyi gangancin barin zuciyar miji harna samu wajen zama kekan kinsan baya yayinki yanzu dan bakisan inda ya kwana ba ajiya wllh jiya....
Daga hannu Hadim tayi zata mari Fandau ta rike hannun Hadim da daya hannun ta dayan kuma ta fara shafa fuskan ta tana murmushi tace "haba Halima kiduba wanan fuskan fa kinsan darajan sa awajen Shiddams amma kike gangancin tabashi ai atake kokuwa ya kacame da sauri Jidda ta dauki waya takira Nabil tace "YaShid kazo gidan dr na folo Aunty Hadim da Fandau suna fada bakowa sani ai Nabil baikarasa jiba ya fita da gudu ya fada mota escort dinsa suka rufa masa baya

Abin mamaki ance alaman karfi yana ga mai kib'a tode A bangaren Hadim ba haka bane kodan bata da lafiyan kafane dan Fandau tana tureta tayi baya jikake dum ta yunkura zata tashi Fandau tayi saurin hawa ruwan cikin tunkarfin ta tafara jigganta ita ma Hadim akwancen ta fara dukanta amma tako ina Fandau tafi kwaranta dan ma hannunta yana mata ciwo Hadim kira take ke Jidda bazaki daki wani abu ki maka mata ba ki dauko wancen flawer ki doka mata ko sanda.
Jidda tace"Aunty ban iyaba yazanyi
Sakanin polo da
G R A bawani nisa dan haka abin baiyin nisa ba yashigo da gudu shima yayi mamakin ganin Fandau akan Hadim dan shi atunanin sa zata sumar masa Fandau kafin yazo har yana aiyana irin matakin da zai dauka akanta saida yaso yayi dariya ya karasa idan fuke cid'ak ya dauke Fandau kamar yanda ake daukan jariri ai Hadim dingi sawa tayi ta karasa gaban su tace "my ayanzu na keson kacikawa yarinyar sakinta kaji yada dalilinta aka hada fada cikin friend dina kuwa?
Wani kallo Nabil yayiwa Hadim yace "yanzu idan da za ace inyanke kigiyar ki 2 da yarage na Mata daya zaizo Wllh zanyanke wani irin fusga Hadim tayiwa Fandau datake rugume ajikin Nabil Nabil yace idan kin kuskura kika sake tabata wllh zansa abitar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login