Showing 54001 words to 57000 words out of 144533 words
mama tasan Nabil ne yadauki nauyin a fita da ita
Mama tafara kuka tace nagode nagode nagode bana shikarana 13 da dena ganin amma yanzu antabbatar min idan akamin wanan aikin san samu lfy
Nabil bai san sanda ya fada jikin matar ba yana bata hakuri tadena kukan ba wani irin tautsayin tada kaunar ta yake ji yana ratsashi
Har suka fito mama tanayi wa Nabil fatan alkairi
Abba ne yace re kudi yabayar araba dan Nabil bakudi ajikin sa yana mota
A motan abba suka tafi abba yana sake gaya masa yanda zannah yake awajen
_Nabil Azuciyar sa yace dame yahana ka gaya min sai da me afkuwa ta afku_
Afili yace "ai abba da kagaya min koda ba zanje ba akalla nasan da shi ai
Driving din ABBA ya sauke gida sannan ya kawo Nabil gidan sa
Hadim ce zaune cikin kanen ta dana Nabil sai lisafin shidi manda zasuyi asuna suke suna ta iface ifacen yasmin tace nin anty cikin ma yaki fitowa mugan shin dan na fison naga yafito yayi tibibi dariya suna dukan susa ce Eh wlh zainab kusan dama ace me zuguda ba agane cikin ta dawuri yakura tace " kuma ma ance cikin fari baya fitowa dawurin jidda tace mude katon da muke so
Ko sallama bai yiba yawuce su suna cewa yashid sannu da zuwa bai ko kalli idan suke ba yawuce part din su
Hadim ta tashi tabisa zaune ta samesa kan kujera yazuba uban ta gumi
dafashi tayi ta zauna kusa da shin tasa hannun ta cire masa ta gumin amma ta ga bai dago kai ba dago kansa tayin taci karo da idon sa daya kada yayi jajir wanda ita de zata iya ratsewa bata taba ganin sacikin wanan hali ba
Cikin firgice tace Subahanallashi my star meyake faruwa wllh kasa min faduwan gaba mahassa dako ture hannun ta yayin cikin bacin rai yafara magana
dagaskiyan da suke cewa kwakwalwar macce karami ne ban taba gaskan tawa ba basai yau na biye wa karamin tunani irin na macce na janyowa kaina abin kunya da k'askan ci da tozar ce a idon Duniya nayi zalinci naci amanan wanda bai kamata naci musu amana ba nayi karya nayi yaudara awajen wanan yarinyar data yar da ni nayi lefin da nasan abba bazai yafenin ba asanadin macce nayi abin da ko a tatsuniya ban taba jin irin saba.........
Hadim daka tar shi tayi ka bar jan zancen kagayamin abin yake faruwa bani da hakurin saura ron kaga min abin da yake faruwa kawai
Yace"ai Fada mikin yazama dole dan ke direction tun a farkon aikin
Daganan ya she komai ya gaya mata
Itama Hadim gaba tane yafadin amma dayake idon ta arufe yake da kudirin ta.
Sai cewa tayi to yanzu yaka kewa son muyi meye mafita ga cikin mu ajikin ta
cikin.
tsawan da Hadim bata taba jin yana yiba yace kekan wuwuyace ina mikin naganan yarinyar tamkar kanwata take gareni ina magana cikin ki
yanzu bana bukatan naji shawaran kin dan nacire ki cikin masu lissafi
nawa za abin kuma yaza ma dole cikin buyun kizabi daya
Tace "fadi najin
Nabil yace "na farkon mu dauko yarinyar nan tunka fin abuyayin nisa muje gaban
Mahaifinta nagaya masa gaskiya na ne mi yafiyar sa sai naro keshi yabari murenin cikin mu ko........
Ai kafin ya karasa Hadim tace Nabil kanka daya kuwa kasan mekace mudauko ta muce me
Mununawa Duniya muce kayin tarai ya dawata kuma cikin da nake tutiya dashi ba nawa bane ni nato zarta a idon Duniya yin hakan zai ba damar mayar da ita matar permanent dan nasan baban ta kai din zai lanja nawa yin hakan yana nuna kenan kishiyar da nake gudu nayiwa kaina da hannuna kanan kawaye na da sauran mutane surai nani kamata da kishiya cikin da nake fariya yaza ma banawa ba Lalle idan hakan yafaru nagama tozar ta tozarcin da zai za memin gwara mutuwan daya daga cikin mu Wllh wllh Nabil dahakan tafar....
Shima kaseta yayin cikin huci da bacin rai
Yace "to sai ki tsaya kijin dayan idan kuma bawanda yamikin ni nazabin wanda yamin a ciki
Na biyu
za muje na musa azubar da cikin sai na kawota wajen iyayenta nace tsintar ta nayin a wani garin nasam........
What Hadim tace da karfin tare da cikumo wuyan Nabin ihun da tayin da karatun data fara shi yajan yon hankalin su jindda da gudu suka iyo wajen.....
*Sorry masoyan*
*DAMA TA*
*Zakijin shirun har zuwan Monday dan muna da bikin*
B JATTKO
[3/12, 8:49 AM] Hauwa: *DAMA TA*
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
Mufeeda
Hafbee
Munan tare🤝
🌈Kainuwa writers Asso🤝
*26*
*GiDAN ZANNAH*
Bayan sun fito daga tara sun da Mlm yayi na gaya musu yayiwa Fandau aure ne da bako sun tafi
matan gidan guna guni suka fara har ayi aure afita da yarinya muna gidan bamu sani ba
bagaji tace "yo ai gwara da akayi hakan idan ance auren za ayi me uwar ta ta ajiye a wannan zamanin da kayan turaren tuta kawai ya isa uwa tanadi.
Bagana ta kama hannun mama suka shige cikin kuryar dakin su
Suna shiga Bagana ta fada jikin mama cikin kuka sosai ta fara mgn tace "mama yanzu kin yarda Baba baya son mu ko ai dama Ya Fandau kullum tana gaya miki kina kin yar da gashi Ya Fandau ta gudu dalilin zaman kunci irin na gidan nan na shiga ukku ne Bagana wazai mayemin ke yayata bani da kamar ki meyasa kika mana haka kin tafi kinbar ne cikin yan uba masu nuna yan ubanci kuka take sosai
Mama ta shafa fuskan ta tace"karna kara jin kince baban ku baya sonku...
Bagana katse ta tayin tace "da yana son mu me yasa bai yi yunkuri ne man taba tunda bashida ni yar ne man ta tunda gashi nan ya rufe bakin mutane dace wa ya mata aure daker mama ta lallamin bagana
Auren su Bagana ya gabato mama kullum cikin tunanin Fandau da kuma abin da zata hadawa Bagana take kishiyoyen ta kullum suna cikin siyayya na nasu yaran da za ahada da Bagana
Akwai ranan da duk tawakali irin na mama sai da kishiyoyi suka sata kuka
Irin kwalaben bama nan da robobi na chug gum fararen nan suka tar kato mata sukace gashi idan kika samu ikon siyan turaren wuta kya zuba a cikin tunda yanzu duk karyan yakoma kan jeren turare wuta mukam mun kokar ta mun siyawa namu yaran kwalabe na yayi da kayan kitchen dan
, mun san mlm shine kawai baya siya ke kuma gashi dan ginkin sun sallama ki balle kisa ran zasu sayawa yarki tukunya ke kuma baki ajiye ba baki bawa wani ajiya ba
Kirike wannan kafin musa mu mu kokar ta musa yaran mu su tsaya mata tukunya dan baza mu bari ayiwa Bagana aure ba tukunya ba tunda tana mana biyyya amma da wancan fisararriyar ce yaran mu ko cokali ba zasu siya ba.
Suka fita Bagana da ta ke kwaleman daki ko ajikin ta sai da taga mama tafara kuka tazo ta rungume ta tace mama karki damu ALLAH yaga maraicin mu tunda ya hadani da Shateema wanda ya san komai namu yace ma badan abubuwan sun masa yawa ba da duk abin da uwa takeyin zai min kuma yanzu ma yace yayi bakin kokarin sa zai kawo mana mufitar ki rabu dasu duk bakin cikine na yaran su basu samu kaman shateema ba
yanzu damu wata ta inda zan samu Ya Fandau kawai
Mama dan ALLAH nasan kina mata addua amma kikara dan ALLAH
Mama tace "naji je kiyi aikin ki
Bagana tana cikin aiki taci karo da jakan kayan Fandau tace Allah sarki Ya fandau tabude ta fara zazzago da kayan wasu leda ta ga sun zubo guda 2 dauka tayi tana bude wa na farkon ta koma baya cikin tsoro amma ta sake bude dayan shima kudinne amma wannan din da letter aciki hannun ta yana rawa ta bude taci karo da tubutun
Fandau gaban tana
faduwa ta fara karan tawa
_Yagana wanan kudin nakune keda mama kar kuyi zargin na sameshi ta hanyan haram a a bani shi akayi kyuta dan nasan inda zanje za samu finwanan nabar muku ne bani da buka tan sa_
Kuka ta kara fashewa dashi ta jeta nunawa mama
Mama tayi shiru tana dafa kudin
Ta sauke Ajiyan zuciya tace "
"Ni kam bana so bazan iya amfani da kudin da bansan tawane hanya aka same shiba
Amma ke nasan kina da buka ta wanda ALLAH yana kani nauyi nane amma Allah bai bani ba yar uwar ki ta baki ba zan hana ki ba kidauka kije ki siyi turaren wutan da kwalaban da kayan kitchen din kibar mata sauran ta ALLAH yakare min ita a duk inda take
Aiko Bagana murna awajen ta dama ba abin da ta ke tunani irin wanan kayan
Take tafa da siyayya a rana Sawu 2 takeyin kasuwa
Komai nata me tsada take siya har ta gama siyyar ta
aranan da za aje jerin Hafsa da yamma kuma ayi na Bagana acewar su ai ita b
Bagana bawani abu za ajera ba tuda gado ne anriga an daddara
Sai de wani abin mamaki da yamma uwar dakin bagane wato anty mero tadin ga sa almajirai suna jido wa kaya suna shigawa da suna a jiye wa a kofan dakin mama dan Bagana gidan anty mero ta kai ajiya
Dama
Bagaji akayi silli silli da ido tace "mero wannan kayan fa daga ina mero tace" na Bagana ne ai maman tace ta tara mata agida na
Abin yayi matukar basu mamaki amma mlm yaga ma dasu dan idan bashi zai bata ba
Aisa ko ita da dangin ta aka siyar ba zai basu wannan uban kayan ba
Mlm karara yanuna ita da yaran ta su ya fiso kenan bayan yaza ba bata mijin kamar Shateema wanda ya nin ka mazajin nasu yaran yanzu ya bata kudin aboye tayi wa yarta siyayya baza su taba yar da ba
*Niko nace yaza kuyi da mama Aisa kainuwa ta shin ALLAH ga ba de gaba de* *se surukar Shid mas*
Ai karin haushin suma da damu wan su sai da aka kawo lefin Bagana
Sai da suka zubar da kwallah dan haushi amma suna jiran agama bikin su daukin mataki akan mama
*Wannan kenan*
Wlh baka isa ba nace kayin ka dan cikin da muka same shi a wahala da sa daukar wa kasan yanayin fama da kishi da juriya dana sha har sai da kwan ta a asbiti dubi ta bon da yake fuska ta da duk wahalan amma yata shi aban za Wllh bazai yuwuba ka kaskan ta ni ba
Tanayin tana sake yin tsallen cukumon wuyan sa gata gajera da kadan ta wuce cikin sama
Ko shigowan su Jidda bata kula dasu ba shiyaji shigowa su dan haka Ahankali yaka hannun sa ya kwace rigan sa ya shege betdroom
yan matan suka kara so inda take Aunty yaya ne me yake faruwa sai yanzu ta dawo haiyacin ta tace "me me me kukaji me ya shigo daku nan
Ashwa ce kanwar ta tace "Aunty kiji wani uban kuka da karan da kika yine munzo kuma munsa meku kuna cikin wani halin da bamu sanku da shiba keda ya shid
Cikin tsoro tace me kukaji nace tukun?
Jidda tace "cewa kike cikin da kuka samu da wahala za a zubar dama yaya baya son cikin ne?
Ajiyan zuciya ta sauke na hamdalan basu ji ba
Hadim tace "yana so har ya fine so
Yasmin tace "
amma meya kawo zancen zubar dashi kuma cikin wata 4 har ya shiga na 5 za a zubar
Hadim cikin hassala tace "waya gaya muku haka wanan wani sirrinmu ne Wllh kuma ya tsaya iya nan kar naga kungai gaba
Shike nan suka ce tare da ficewa
Ita kuma tafara safada marwan
azuciyar ta tana cewa meyake shirin faruwa dani ni ni Halima Nabil zai kalla yace zai yiwa walakanci mutumin da baya mun musu yau shine ahar da daga min mur yana min ihu Lalle zan sake shiri kenan tun kafin ina ji ina gani
*DAMA TA* ta kubce min
Nabil yana shiga daki ya dafa kansa yana tunnanin yazai yi ne yasamu mafita
har Hadim tazo tasa meshi yana zaune ya dafe kansa
Zama tashi a bakin gadon ta kamo hannun sa cikin
tattausan mur tace "my star na kaine kuwa yaushe ka chan zamin ne har ra a yin mu ya fara ban banta ko ka dena sona ne amma kafin kayan ke,
hukuncin kai yi tunani akan abin da zai faru na farko
idan kace *zubar* da cikin za ayin ka kawon ta kamar yanda ka fadan ka sani yaran nan sunjika kuma anacewa ba cikin zasu gayawa su ummi dama sunji kana cewa zaka zubar
Ga ita kan ta yarinyar ba lalle ne ta iya shiru ba,
Na biyu idan kace zaka kawota ka fadi gaskiya zaka tozar ta kanka a Duniya kana da mutumci agarin nan bayan haka,
ABBA bazai ya fema kama lefin yin aure baka gaya masa ba
Auren ma irin wanan na ma nufa kuma da sata kuma ma yar malamin sa
Wanda yake ganin sa tamkar uba
Kana ga da wane idon zai kalle Malam idan bakayi wasa ba sai yatsine maka
ga Malam zai sake kya matan halin ka dama yau she yayar da dakai
me zakace wa SHEHU duk mutane da suke ganin darajan ka zasu dena gani
Za ayada ka Duniya wanda nasan zaka rasa masoya da dama
Cikin bacin rai yace" duk ba ke kika jowo ba
Tace "na yarda nina jawo ka yar da hakan wani *rubutaccen al amarine* ALLAH ya kaddara ita zata fara haifa mana yara
Nabil yayi shiru yana tunanin magan ganun Hadim ba karya duk gaskiya ne idan ya dauko tan ya kawo bai sira ba idan ya zubar da cikin ma bai sira ba
kuma shikan sa fada yake ko da andura masa wuka baya jin zai iya zubar da wanan cikin da ba abin da zai iya kwatan ta irin son da yake masa
Ya nunfa sa yace tom amma de kin san babu da mafita ko kinsan kinje famu a bala iko.
Tace "akwai mafita
mutar ta tagama mana iya yaran da muke son ta haifa mana idan ta gama musa mu wani doctor musa yeshi da kudi me yawa a London yasa mata alluran da zata manta komai acikin kwakwal war ta ajuya mata kwakwalwar ta man ta komai mu dawo daita
musa mu Sani tunda shine yasan sirrinmu muce ya kaita gidan TV a ma tsayin yatsin ceta ne daga idan iyayen ta su kaji cikiya za suje su kar bota kaga wanan shine babban mafita wanda zai baka daman mu amallah da gidan Zannah hankalin kawnce
Kuma ita kanta nasan iyayen ta idan suka ga haka za su dauka ba cikin hanka linta ta shiga Duniya ba zasu fi yafe mata
mu kuma za mu daukin dawai niyar ta har a sake koya mata sabon,
Raruwa
Koya kaga?
Nabil yayi shiru yana tunani aiko ya kar bi wanan Shawaran dan ya san shine kadai han yar da zai rufa masa asiri
Amma yaji tausayin yariyar har cikin ran sa
Afile kuma
Yace "hakan yayi sai de akwai karin zunubi akan mu
Hadim tace "bawani zunubi ai za a koya mata komai a sabon brain nata please please bamu da hanyin da yawu ce wanan
Nabil yace"gaskiya babu kam
Allah ya sauke ta lfy yanzu goben ni kadai din zan tafi
Hadim "tace to yaza muyin wannan danja ta hana wai za a bawa jikan ta wahala
bata san jika ya na London ba dariya suka yin su kaci gaba da firan su kamar basu ba
Bayan sun kwata Nabil ban da juyi ba abin da yake yin shawaran Hadim shene ka dai rufin asirin su amma ya rasa meya sa abin bai mar dadi a ransa ba
ga wani mugun son ganin ta da yakeyi dan jiya ke ma kamar garin bazai wayen ba
Rakiya zuwa airport cewa yayi ta zauna da kyar suka rabu harda kukan ta driving yaja
bayan sun shiga cikin
Ashwa ta fashe da dariya tace "kai Aunty ALLAH yabani miji irin nakin sauran suka ce Ameen yasmin tace "kidu ba kamar bajiya su kayin fada ba yau har sun shir ya
Hadim dan taci re musu shakku acikin zuciyar su tace kunsan dalilin fadan na mune suka ce "a a
Tace "dan mijina bayan son abin da zai rabani da shi kona kwana daya ne amma yanzu gashin dalilin cikin nan zamu rabu har na sati shine yace idan hakane ma acire cikin ma kunsan da ciwon shekara 6 da auren mu bamu taba ra buwa ba sai yau.
Jidda tace hakane kam ai ya Shid yana son ki amma akan ra'buwa da ba zai wuce na sati ba zai ce arabu da abin da aka da de ana nema
London Bridge
Fandau tunda suka tafin bata da abin yi sai karatun Qur anin ta sai Azumi data keyin dan taji ance yana ragen sha awa amma ita kamar ma karuwa yake takeji