Showing 66001 words to 69000 words out of 144533 words

Chapter 23 - Dama Ta Book 1 Hausa Novel Complete

mama idan macce ta haifu me dame ya ka mata abata
Mama tace kowani irin abinci ne inde megina jikine da kuma wanda zai sa ruwan nono ya gudano zata iya ci

Shiru Nabil yayi dan yagane mama bata gane meya ke nufiba yanda yaga anayiwa Hadim shidema ya tabbatar idan macce ta haifu ba abarinta haka dan yaji su ummi sunayiwa Hadim fada ta dage da abinda zai gyarata

Dan haka ya yir yawa kansa tafiya London a gobe in yaso ya dawo kafin suna
Sunkurar da kai yayi cikin kunya yace "ina nufun wada zai gyara mata jiki
Mama murmushi tayi tace "inban da abin ka Malam k'arami ai shuwa sun san irin wanan abubuwan ai
Sake sunkuyar da kai Nabil yayi
Yace"basu bata ba ita kuma tace naki take so
Murmushi mama tasake yi tace Allah sarki Halima y'ata wllh nima ina sonta tana da kirki da iya gimama mutum insha ALLAH gobe idan zanje duba yar jikalle zankai mata
Nabil yace "Mama ai kunyan ki take ji ni zaki bawa na kai mata ko kinje kar kimata zance ta ce kunya ta keji
Mama tace"shikenan idan naba da antsayo abubuwan sai nakira ka awayan ko
yace to" mungode mama tace rufe min baki har kai zaka bude baki kace zaka min godeya akan wani kan kanin abu
Nabil dubi yanda ka mayar ni kamar nina yi cikin ka da haifuwan ka bangare na ya ban ban da dana kishiyoyi na dubi yanda ka ajiyenin komai na rayuwa kullum sai kakira ne mun gaisa ga yaron dakin ka kullum sai kace yazo yaduba abinda nake bukata
amma abin da nake soda kai sauran matan ma kana musu baka gafa yanda ban isa fitowa tsakar gida ba za afara min gorin na shanye zubiyar ka har taka nas suka je gidan ku suka gayawa Hjjy hajara dan ma ita bane daukan irinwanan bane sai tace musu haka halin danta yake da kyuta suyi hakuri ran da yajiyo kuma zai muku kaga duk suma kana musun amma Gaskiya bai kai nawa ba,
ni kaina ina mamakin yanda kake nuna ban ban ci a tsaka nen mu kaga dole su zargi wani abu,

Shidi man nawan ne yafina su dan haka nake neman alfar ma wajen ka kana mana komai dai dai


Nabil ransa ne yabaci yadade dagano matan nan basa son mama shiya sa ma yake jin haushin su yake kuma nuna ban dancin amma idan ba haka ba shi kishiyar uwar sa ma amatsayin Uwa yadauke ta bai taba ban ban ta iya da ummi ba
Yayi kwafa badan mama tace alfarma tane maba da abin da ya saba musun ma de nawa zai yi dan shi a rayuwan sa ya tsani mutum me hassada

Yameke yana cewa to shikenan mama
Hada komai kafin na dawo agidan ABBA musa sai nabiyo ba karba dan ni gobe fitan asuba zanyi
Har kofan babban falon ta tara kosa tayi saurin komawa kafin afara yada mata mgn dan tana jin muryoyin mutan gidan

Yanzu dan Allah baza suma ka alfarman wasan nan daya ba abari idan anyi suna katafi
zaka tafi ka barmu duk yanda kake son babyn ka

Nabil da yake wasa da baby yace"baby wai kinji Momin ki tana hanawa naje nema muku kudi bayan da mun nemi na banza ma balle yanzu gaku masu bukata kun fara zuwa
Dariya tayi tace" wai kai yanzu meyasa baka fiye son mgn dani ba komai sai kagayawa baby
shima dariya yayi yace ai ke komai na fada sai kinmin musu ita ko bata yimin komai nayi tana so
Dariya ta sake yi tace "amma Wllh ABBAn fujjirat zaka haukace
Yaci ro wayan sa yana daukan baby da su kansa ma
Hadim tace "yanzu idan katafi saifa ran gobe suna yace "eh Kamal da Girema zasu yikomai da kuke buka ta
Nima da baki zanzo Hadim cikin zunudi tace har da su Sir ko dan da alkawarin mu zai zo nabil yace "eh mana ni abubuwan su ma mamaki yake bani baki ga yanda suke zumudi babyn nan ba,
Yanzu haka Duk sunce sai sunjo da yawan suma basu taba sanin ida Nigeria yake ba

Fandau suna fita ta sauke cup din abakin ta kala man Nabil yana mata daci wai
_dan tuwon gobe ake wanke tukunya_

Kuka ne ya kwace mata wane irin Duniya take cikine meyake faruwa da ita kamar a farki amma yaki karewa
Afili tace sakai yar mama banga komai ba ma inde wanan azaban nakudan mama ta sha nazo Duniya na gujeta to banga komai ba
Gashi nan tun ba ayi nisa ba Allah ya fara saka mata naguje ta nema gashi nan an raba ni da abin da na haifa wanda ko ganinta banyi ba baza ta masan ne na haifeta ba
amma ALLAH kai kasan manufa ta akan haka banyi dan na kuntata mama ba nayine dan zuwa gaba musa mu yanci na mema mata jin dadi na har abada ahe ni kuskure nayi bansa niba,
dan yanzu nasan dacin rabuwa da d'a nima da ba shakuwa nayi da ita ba ba wahalan renon ta nayiba naji d'acin rabuwa da ita balle mama yata ji da ta rasani
ALLAH kayafeni

Haka Fandau tayi tashiga ruwan zafi tayi kokarin da cikin kwana ukku ba kace ita ta haifi wannan yar ba ga abinci wanda taga dama zata tafa taci tacika cikin ta daruwan tea mezafi sosai wani lokacin yana kona ta har kuka take amma sabar wayo irin na Fandau tasan shine kadai magani awajen ta dan haka bata wasa dan yaran kanuri bade sani ciwon kai
Yarinya karama amma za kaga tasan komai

Yasmin kwance acinya uwar ta inna ZAINABU uwar danja kenan inji Hadim
Tace"inna nifa naga abubuwan mamaki a haifuwan nan na Aunty ciki kamar na aljanu wataran ya girma wataran yazama kara mi kai wata ran ma babu zan gani dan nasha kamata ba cikin abin da yafi ban mamaki saman sakiya tun rar da muka je suka hanani shiga wai da aljanu basa son bako amma su kullum sai sunyi ta shiga tunba ma yashid ko anty tayi Baccci haka sai yashiga ko idan anty ta tafi anguwa sai ya shika kuma ya dade idan su biyu ne kuma ba sosai suke jimawa ba

Amma abinda yafibani mamaki asaman anty ta haifu
Kuma ai idan macce ta haifu bata sallah meyasa ita anty naka tayi sallah ranan da ta haifu
Inna da abin dubawa fa awannan haifuwan nasu da kinga shikara da shekaru suna neman haifuwan ba ayita ba sai da kikace tunda baza ta haifu ba zaki sashi yayi aure sannan aka samu ciki nede jikina yana bani akwai wani abu tabbasas kuma hak....

... Wani irin tsawa inna ZAINABU ta.......


*Tofa nima nayar da*
*Da maganan Hadim *yasmin dinnan muguwar yar sa ido ce*


_B JATTKO_
[3/12, 8:49 AM] Hauwa: DAMA TA


NA













BATUL ADAM JATTKO


GODIYA TA MUSAMMAN GA WADANDA SUKA KIRANI DA WANDA SUKAYIMIN TA'AZIYYA THOUGH ONLINE NAGODE NAGODE ALLAH YABARMU DA SOYYAYAR JUNA, ANA TARE🤝

30







Tace ashe yasmin bakida hankali, wanne irin maganane wannan din? Daza kice kinada shakku akan haihuwarta kodazu danaje gidan tana bawa 'yarta nono,

yasmin tace "Allah inna kiyarda maganata kinsan yanda akayi aka samu ruwan nonon ne shinema yakara sakamin shakku don likita dinda take cikin jirgin takira tace yau kwananta 3 da haihuwa amma haryanzu ruwan nono bai sauko mata ba matar sai tace mata meye dalili sai takalleni tacemin inkoma gurin zamana toh day anan bansan ya akayi ba sai naga tana bawa 'yar nono sai inna zainab tayi shuru cande sai tace wasu daman ruwan nono baya sauko musu dawuri balle ita da kikace randa tahaihu nema,

Tasake sai tace "toh inna meyasa tace kwananta 3 da haihuwa
Inna ZAINABU cikin fada takoreta agurin tacemata kedan Allah kitashi kibani guri banason surkullen zance ni bana daukan magananda bashida ma'ana kinsan halina sarai yasmin de tatashi tana zumbure zumburen baki




Nabil tsugunne gaban mama tana fada masa yanda za'ayi amfani da magungunan
shiko dayaga bazai iyaba kawai sai yaciro pen yake rubutawa tana masa bayani a tsinake idan yarubuta sai yajefa acikin ledan ahaka tagamama sa bayayin
yatashi ya bata salama

Hadim ko ajikin ta da Nabil zaitafi dan tasan Fandau tana jego
Kuma ma ita haryanzu bata wani dauki fandau din da mushin manci sosai ba

Fandau ta shafa nonowan ta da sukayin hulu hulu dan cikan ruwa acikin yau kwannan ta 4 da haifuwa amma ciwon ta keji agaban ta yanzu ta dena
Yanzu cikan nonon ne kawai yake damuwan ta dan jitake
Kamar zasu fashe
Dan matsawa tashi saiga ruwan nono ya tsarto mata abincin y'ar ta dayanzu tananan dashine abin cikta yanzu ko mezasubata inama ko sodaya kun barmin ita nabata amma kuka fikarfina
Cikin kuka tace kiyafemin
y'ata Wllh ninayiwa uwata lefi har kema abinya shafeki inama zan ganki koda sodaya ne wllh da ko karfina zai kare sai kin dan dani abincin ki
Jin kofa yayi magana ta san shikowa za ayi tasan bame shigowa tunda tasan basa nan akasan

towaye
amma da tatuno Nabil yace zaizo
Kafin tayi yunkurin tashi tasa riganta har yashigo
Cikin shigan sa kamar kullum black cout ne ajikin sa amma rigan cikin blue ne kamar yanda yasaba rigan cikin kawai yake sa irin daban
Idan ba da Hadim zaifita ba inda ita kuwa irin daya duke sawa sai ranan da tace ina yau liffaya zatayi shima yakeyin shigan cout din
Bata tashiba harya karaso inda take
Tsugunawa yayi agaban ta dukda idon sa boye cikin bakin glas
Daganin yanayin sa tasan ba karamin kallo ya ke jefa mata ba
Towel dinda tayi kasa dashi taja zata rufe jikinta
Yarike towel din gem yana kallon ta fuskan sa dauke da murmushi me narkarda zukatan mata
Bata rai tayi ta juyar da kanta daya gefen yasa hannusa yajuyoda ita yace tunanin mekike?
Ko tunani na?
Ko dayake
Nasani kina tunanin inda yarki take ne datana nanda yanzu zata rage miki cikan suko yayi maganan yana shafa mata boobs dinta
To kar kiji komai yariya tana wajen Momin ta tana kuma shan nono yanda ya kamata kulawan da take samu bazai misaltu ba.

Idanuwan ta masu haske ta daga ta kalle shi ta tabe baki

Hada yatsun sa yayi tak yadaki leben ta
daya
Taji zafi tayin saurin kai hannun ta kan leben tana murzawa
yace"barshi yayi jizafinsa kidena murzashi hukuntashi nayi yacika lefi
bai iya sannu da zuwa basai rashin kunya ko
Koda yake mijin gaske akewa sannu dazuwa ba Mijin wucen gadi bako.
Dan nasan da Wannan mekama da barorojin kika aura da kinmasa sannu ko?

Fusge towel dintayi a
Hannun sata ta daura zata meke

yada kafa fuwan sa ya danne guiwowun ta daya sa a tsakiya tasaki dan k'ara tasake zama
Yadago haban ta yace "badan halinki baya yajikin ki?

Cikin dakiya tace"
kazo daura tukunyan ko har goben tayi

Cikin basarwa
yace" mama ta bada sako akawo miki shine dalilin zuwana
Kuma ina miki albishi Bagana ta haifu danta namiji shekaran kija.

Cikin sauri
Tace" dan ALLAH ina kasan yangidan mu.
Yace"bakiji nace miki nariga ki sanin yangidan ba
Ina kasan su me mamata ta maka idan kasanta meyasa baka cuci sauran matan masu yara dayawa ba sai ita me biyu kuma makahuwa.

Yace" rashisani ne yajanyo amma banso kaddara ta hauta kanta ba
Kuma karki kara cewa mama makahuwa dan yanzu tafiki lfy da jindadi

Cikin sauri tace da gaske tasamu lfy
Kuma bagana wata aura.
Shima cikin jinda din sakin fuskan ta yace "wannan sada ka yallan da aka so hada ku mana

Tace"Shattima
Yace "Yees dan haka kicire shi aranki kar kikara tunanin sa kinji
Keba mashiba kowane namiji ne

Itako bata maganan sama take ba taluma cikin murnan warkewan maman ta saide dan tasake tabbatarwa tace"dagaske tawake tana gani ras harta bada sako akawo miki
Nabil ganin firan mama da bagana yana sa Fandau cikin farin ciki yasa yakudiri niyan wannan mawani daman ne
Da zaisa ta cikin farin ciki kozai ragewa kansa alhaki
Hannuta yakamo yace da gaskene mana bari nayi wanka nafito zakiji sauran bayanan muje kimin wankan danni mata ta ita take min wanka mikewa wayi yace "shikenan bakya son jin komai na mama haka yaja hankalin ta tabishi suka shiga wankan ko acikin bathtub dinma bawani wanka take iya masa bashide ya janyota jikinsa yana faman jagolgola ta
Danwani kyau ta kara masa kamar ba ita ta haifu ba
Saida yagama jagolgola ta yace tafita zaiyi wanka
A kunyace tafita a bathtub din ta dauki wani towel din ta daura tafito
Shikuma duk yana binta da kallo komai nata sha'awa yake bashi yasauke ajiyan zuciya yasaki ruwa yasake tara wani ruwan yayi wankansa yafito yasameta har tagama gayunta cikin wasu English wears masu dan karen kyu
Sunfuto mata da Heep's dinta sosai ga boobs dinta da suka yi tsage tsage acikin rigan wow yafurta yana binta da kallo takawa yayi har inda take ya jata jikin sa yasauke ajiyan zuciya cikin kunne ta yarada mata
"kirage wannan gayun ba yanzu ba karki sana kauce hanya.
Dago kanta tayi ta kalle shi tace" ina labarin mama ta

Yace"na aika ayimin ordern abinci ina jin ya iso ma bari nasa kaya na karbo abinci saimu yi firan mama ko
Daga shi sai towel din yawuce part dinsu

saida yagama mata bayanin komai tace "da'gaske wanan daga hannun mama yafito
Bai mata magana ba yadauko wayan sa yashiga gallery ya shiga nuna bata hotona mama da kuma wanda suyi selfie da maman

Ai Fandau bata sanyanda tawarce wayan ba
Wllh mama ce itace
Wllh
Tana maganan idon ta yana zubar da hawaye kamar ansaki kan fanfo
Mama wannan da kikayi hoto dashi mama ba masoyinki bane harkina dariya akusa dashi mama kin manta niko harkina dariyan ki bayan kin rasani aduk kan alamu kinfini jin dadi kamar yanda yafada kin canza
Fusge wayansa yayi a hannun ta
Tace"dan Allah kamani bangama magana da ita.
Yace" kingama tunda kika cemin ba masoyin mama ba bayan baki fine sonta ba kingujeta akan wanda bai taba furta miki kalman soba Allah ma yatemakeki kin fada hannun nagari da kuma idon sani da wlh kin gama bata.

Tace" Naji nayi kuskure kaban hoton nagani

Yace"naki nabaki kinamin kuka.

Tasabayan hannun ta tagoge hawaye
Tace to kabani
Wani mugun tausayinta yaji yanda tayi maganan janta yayi jikin saya rungume ta yana shafa kanta

Cikin sarkewar murya
tace" kace Bagana ta haifu ko meta shifa
Yace namiji ne
tace kaganyi ne?
Girgiza mata kai yayi
baka gayamin inda kasan mama ba?
yace "zaki kisani da sauran lokaci
Tace "idan lokacin yayi zaka samin alluran mantau din?
Shiru yayi yace "bar wannan mujira lokaci banace kiciga bada addua ba
Tace inayi ai yace yawwa kida ge

Tace ina yariyar ya akayi take shan nonon wanda bata haifuba
Har yabude baki zai gaya mata kuma yatuno kar hakan yazame mata sheda ko hujja wataran.
Yafada
Afili yace"wannan bai shafeki ba
Kidauki kayan da mama ta aiko miki da mushin manci ki fara amfani da shi

Sai asannan ta juya tana kallon kayan ita har taman ta dashi ganin hoton mama
Dasauri ta kwace ahannu sa tafara bude laidojin tana ruguman su wai yanzu wanan daga hannun mama yafito to dasunan waza akawowa tasande bada sunan taba

Cikin kuka
tace"ni tace akawowa tasan inda nake ne?

Murmushi yayi yace "taya zata san inda kike
Anan yagaya maya yanda yayi yakarbo amma bai gaya mata dangan takar suba.
Kuka fandau tasake fashiwa dashi

Yace"idan kina kuka banace bazan karamiki baganan mama ba
Cikin sauri tace "nadena
Ahaka yayi ta mata firan mama ganin tafi sakewa idan yana mata firan mama da Bagana
Wani wajen tayi kuka wani tayin mamaki labarin dayafi dadi nasamun idon mama ne
Ahaka suka kwana tana like ajikin sa duk da bai nemeta ba dan ba hanya amma yayi wasanni masu gamsarwa da ita
A washe garin suka bar kasan shida dimbin abokan sa
Sun iso ran gobe suna
Fadin shidiman da ahashi da shagani bata lokacine anko na mata da maza iri daya Hadim taci makeup kamar wata amarriya kyukam harsun kaji
Kyuta sunsha shi ba adadi Hadim kam har gajiya tayi da karban
kungiyar sun bawa hajara kyutan kofi irin na yan ball dinnan karshe a sada na farin golne wanda sadan sa yakai rayuwa wani babban mekudin ma (BBC) (CNN) (ALJAZEERA) (France 24 )da sauran kafafun yada dalaru sun yada aduniya
Balle kasan mu duk ida kaji zancen sunan ake
A *shid* *hotel* akayi taron amma duk girman shid dayawa basu samu shiga ba
Su yasmin sune manya awajen Inna ZAINABU sai washe baki take idan taduba wanan dinbin mutanen nan suntarune dan saboda Nabil sai taji dadi da son Nabil kamar acikin ta yafito takeji

Kwanan bakin Nabil ukku a garin meduguri suka tafi
Nabil yashigo yasamu Hadim tana bawa fujjirat nono yazauna abakin gadon
Yana cewa"maman mama yane
tace "akwai damuwa fa wllh wannan shidima sunan yayi yawa ko ina kashiga social media da kafafun yada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login